Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din zaka raina min hankali ka wani ce kai ka tsayar,yayi yayi ta sake masa riga taki,me taxi yana baiwar Allah ke kuwa kiyi hakuri mana ki sakeshi kina mace,Meenat tace ai wlh sai dai a kasheni,Ameer yace ina zuwa me taxi ya juyo yana kallonta yace sake ni,Meenat sai taji tsoro ta sakeshi taga ba fuskar wasa,amma sai ta kuma fadawa motar da gudu,Ameer ya dakkota kamar jaririya kowa yana kallo yayi tafiya me nisa da ita sannan ya ajiyeta ya dawo motar da sauri ya shiga ya kulle yasa lock,sai ta glass take kallonsa yana kallonta yace Driver muje Airport,Meenat ma da sauri ta tare taxi tace bi bayan waccen motar karka bari su tsere mana,haka suke tafiya suna bayan su Ameer,Sai da Ameer yazo airport abinsa yana fitowa yaga Meenat itama da sauri tace wlh nima sai ka hau dani jirgin ai ta dalilinka nazo garin,bai kulata ba yanda ya siya ticket haka Meenat ma tayi har suka shiga jirgi,Nan ma tace kujerar Ameer ce tata sukayi ta ture ture ana kallonsu,mintuna suka iso Kano suna zuwa Meenat ta shiga Taxi Ameer ya shige motarsa Driver yazo daukansa Direct gida ya wuce,itama Meenat gidana ta taho sabo da tasan bata isa taje wajen Ammah ba me zata mata gwara ma ni Mufeeda na rufa mata asiri,Ameer naga ya shugo a fusace yace Anty na dawo ina yini?Harara na aika masa na hade rai nace yanzu abinda kayi ka kyauta kenan Ameer?am so sorry Anty dan Allah ki bawa Yaya hakuri wlh bazan sake ba,nan Ameer ya dinga bani hakuri Aayan yana jinsa bai San yana gidan ba daya palon,Nace Yana wancen palon kaje ka bashi hakuri,sai dai ki rakani dan Allah Anty,nace muje to mun fara tafiya sai ga Meenat ta shugo ita dama bata San ma za a mata aure ba kawai Hakuri ta fara bani wai na roki Ammah a yafe mata barayi ne suka sace ta da kyar ta gudu daga gidan yan Mafiya,Nace wannan kuma ke ya shafa ke da Ammah kuma ki tafi gidanku nan gidan mijina nane Allah bazan tafi ba cewar Meenat,Ameer nasa a gaba yana rabe rabe muka shiga Aayan dama yana jin komai da muke cewa haka dai kawai Meenat take gani kamar a Tv ana film.

Ameer ya fara bada hakuri yana kasa da kai,Aayan yace kanka kayiwa Ameer ba ni ba Amarya tuni tayi aurenta sai ka zuba ruwa a kasa ka Sha ka nemi wacce kake so na aura maka,ko Kunya Ameer yace Allah yanzu tayi aure?,ta auri wani?,kai amma Alhmdllh naji dadi dama ina da wacce nake so Yaya,Aayan kawai Murmushi yayi yace jeka ka bawa Abba hakuri,Ameer haka yaje wurin Daddy ma ya bashi hakuri Daddy yace ba damuwa,firgit na farka tsakiyar dare daga Dogon Mafarki na Amma sai bacci ya kwashe ni again.

Meenat tunda ta dawo naki kulata ko kallonta bana yi,haka ta tafi wurin Aayan shima tace yan Mafiya ne suka saceta,Aayan yace Allah sarki alhmdllh Allah ya auna mana arziki da kika kubuta,Meenat tace wlh kam kai kaga yara manya da tsofaffi,baka Ga wani tsoho ba abin tausayi suka yi masa aski tare da yankashi gunduwa gunduwa,Aayan yace sannu kunga tashin hankali,Meenat tace dan Allah ka bawa sis hakuri fushi takeyi dani kuma ba laifi na bane Ammah fada zata min idan Mufee bata goya min bayana ba,Aayan yace ke da yan Mafiya suka kama ta ya za ayi miki fada.

9pm na dare na shiga Bedroom din Meenat tana zaune ta zuba tagumi tana tunanin Ammah me zata yi mata,ga Ameer da sukayi fada yaki kulata shine damuwarta,a hankali na bigi hannunta ta gyara zamanta sai kebewa takeyi zatayi kuka,a hankali nace Meenat Ashe baki da tarbiya ban sani ba?Ashe dabba ce ke? Ke inba dakikiya ba mace da kike me daraja da kima amma shine kika biyewa zuciya kika zuga Ameer wai kina mace kece me sace Namiji,Meenat kanki kalau kuwa? Ana tunanin kinfi kowa Sanin duniya Ashe Dabba ce kawai bamu sani ba,kika bi Ameer Har Hotel,Hotel fa Meenat yaushe kikayi wannan wayewar ban sani ba,Sis wlh...yi min shuru makaryaciya abinda kun kira mu da dare jiya ko kin manta ne na tuna miki,tarbiyar da aka bamu kenan?Ina muka san wani Hotel ma?to bari na fada miki wlh wlh kinji na rantse ko Meenat kina da aure,rana daya aka daura miki aure da Ma'eesha Ameer ma ranar aka daura masa,Kinci Amanar mijinki,ga Azabar Allah kuma ki shirya nan da 3days za a kaiki gidan miji shashasha wacce bata San inda kanta yake mata ciwo ba,idan ma kinsan kunyi wani abu gwara ki fada tun wuri idan ya miki ciki ke kika jiyo kuma,Kuka Meenat ta barke da dashi tana wlh bazan yarda ba bana sonsa Allah sai na gudu na bar gari,ficewa nayi na kyaleta nan tana sharbar kukanta,ina fita ta Mike tayi part din Ameer da Daddy tana Kuka,Bedroom din Ameer ta nufa tare da bankawa ciki tace Ameer Ashe an daura min aure nima gaban Ameer ya fadi yace ashe za ayi yaki wlh wlh ba wanda ya isa ki hada shimfida dashi bari mu tabbatar da gaskiya za a kwashi yan kallo,Meenat tana kuka tana kayi wani abu dan Allah an min aure,Harara Ameer ya zuba mata me zan miki ni da nayi gadon Iskanci nake dan Iska kuma tunda Aayan yace matar da aka bani tayi aurenta ma ai shike nan na huta kije ki rungumi mijinki wanda ba gadon Yan Iska ba,ai in ka isa Allah ya tsine min ka gama tabe min jiki kace naje wani wajen mijina gwara ma ka canja tunani ko wlh naje na tona ma asiri wajen Aayan da Ammah,Ameer yace jeki mana ya juya mata baya Meenat haushi ya kamata ta karasa Jikin mirror na Ameer ta dinga watsi da kayan kai ta gama fashe turarukan tas da komai,bai kulata ba ta samu Bedsheet din da yake kai ta dinga ja iya karfinta,Ameer yana dariya a ransa wannan masifa ta Meenat mutum ya mata ciki ai ya shiga uku a duniya,tashi yayi daga saman Bed ya Mike tsaye,Meenat kamar mahaukaciya ta cire bedsheet din ta jefar dashi ta dage kafiyar dake saman Bed din gaba daya,Wayar Ameer ta fadi kasa ta dauke wayar ta fasata a kasa ta tsage kwatsa kwatsa,Tayi waje da sauri tana kuka tayi wajena Mufeeda ina wajen Aayan ta buga mana kofa na bude tare da Galla mata harara nace lfy? Marar tarbiyya ya akayi? Shuru tayi tana tsiyayar da hawaye dan Allah Sis wlh zan fada miki gaskiya,kizo kiji da kyar nabi bayanta muka zauna a palo nace ina Jinki ina da aikin yi,Meenat ta fara ina...Ina...sis Allah bamuyi Babban Iskanci ba wlh ba abinda ya min,kinga..uhm....kawai Romancing dina yayi wlh kuma ni sace shi nayi mu gudu ina sonsa za ayi masa aure,ai shine dan Iska daya min tunda ai ni ban tayashi ba kuma ni...yi min shuru yanzu Meenat da ba ayi muku aure ba da shike nan ba ruwanki haka zaki sakarwa namiji jikinki,ni duk gwagwarmayar dana sha a duniya ki duba yawon dana yi da neman kudi har gidajen manyan yan siyasa lokacin kun fini sanin duniya ma Amma banyi komai Bad ba ban saida mutuncina ba sai ke,ki duba irin dadewa da zaman da mukayi tare da Ameer gida daya same palo dakinsa kusa da naku Amma duk bakiyi komai ba sai yanzu,mutumin da bai ce yana sonki ba yanzu idan wata yake so ba ke bafa?Idan Allah ya canja masa ra'ayi ya auri wata fa?wannan mutuncinki ne,ai kuma kuna da laifi me yasa baku fada min za ayi min aure ba,mene abin boye boye a fito a fada min mana sai kuyi kunbiya kunbiyarku kawai kuma kuce zaku ga laifina,Ai kun san ba dutse bace ni ku fada min gaskiya mana,ai har waya mun bugo muku me yasa baku ce anyi min aure ba wlh ba ruwana alhaki a kanku,baki na saki ina kallon Meenat nace to ai kinyi ta banzar ke aka Yiwa gata so ake yace yana sonki da kansa shashasha sannan a fada muku shine kika wani dauke Ameer kuka tafi yanzu idan an kaiki me zaki kai masa dakin mijin da zaiyi zumudinki? Meenat tace to ai da saura a abunda mukayi me mukayi ma ai ba aje wajen ba,wa aka yi min aure dashi? Ni yanzu kin fara bani tsoro Meenat Amma Ameer ne dama aka daura muku aure tare,Da Sauri Meenat ta buga tsalle taja gefe tace yanzu dama shine?Amma baku fada mana ba? Kun cuce mu wlh bakin Meenat yaki rufuwa,nace banza saura kije ki Bada kanki da duk kin fimu class Meenat ashe na banza ne dama,Meenat tace ke nifa ba irinki bace Amma dan Allah ku kyale Ameer ku nuna ban san nice matarsa ba ai wlh sai na yi masa rashin mutunci da ya zage ya taba min jiki na, baki na tabe nace banza a banza Man kare bayan shi ya miki 1-0 me zakiyi masa kuma ki godewa Allah mijinki ne gwara ma da aka miki auren ashe, fari Meenat tayi da ido tace wlh gwara da kuka yi min ni halittar mu ba daya bace na fiku lfy kuma ai da laifinku domin haka Ammah ta dinga dura min tsumi ba wanda yace ni Amarya ce,kuna ta min gyare gyare ba dole na kasa tsare kaina ba,ba shi yasa yanzu ake lalacewa da yawa yan mata ma yanzu maganin mata suke sha ki fadi ta inda zan zauna lfy,ai wlh kune ma masu laifi tunda kune kuka ki fada mana yanzu kun bata mana lokaci.

Mikewa nayi na barta nan ban kulata ba,gani Meenat tayi an nuna mata Aayan ya samu Ameer yace ka shirya babu me kai ma Amarya ka dauki Abarka kuje ku cinye junanku,Ameer kai a kasa yace wacece wai Yaya? Wacce ta saceka kuka tafi Iskanci Hotel Meenat,Ameer da Sauri ya wani rungume Aayan yana ihun murna da godiya,amma baku fada mana ba ai wlh da mun san hakane baza mu dawo daga Honey moon ba kawai Kd zamu koma sai mun gama cin Amarci zamu dawo.Allah ya shiryeka sai kuje ku bawa Ammah hakuri.

Sai Meenat taga Da wuri Ameer yazo Sabo da Ammah data koma gida bata mata fada ba sai Nasiha tace Laifinsu ne da basu fada Musu ba,kuskurensu ne amma suma sunyi gaggawar daukan mataki basu tsaya munji dalili da wace Amarya ba muka tafi,dama duk me bin shawarar wasu matan to zaiyi nadama karshe Sabo da wasu basa tuna me zaije ya dawo kawai sai su yanke hukunci,da Ameer yazo ma haka Ammah tayi masa nasiha da fada ba ji ba gani Ameer yana hada zufa ina gefe tana rusa Kuka,a cikin dogon Mafarkinta tana ta kuka wiwi tana Bawa Ammah hakuri

Ammah ce ta tashi Meenat tana bacci sai kuka take wiwi ta hada uban zufa tana fada tace Meenat yaufa ake daura aure wannan wanne Iskanci ne sai ki kwanta tun jiya kike bacci kinki tashi in baki sani ba ki sani Kema Amarya ce yau za a daura miki aure,a firgice ta tashi yanzu duk auren data ga an daura,da zaman Hotel dinsu da Ameer,da fadan da sukayi da kuma auren Ma'eesha gaba daya mafarki ta shiga yi duka gaba daya,dariya tayi data tuna duk a mafarki wai suka kira Mufee a Waya suna making love da Ma'eesha suna first night,kai Mafarki karya ne ashe ko auren ma ba a daura ba bare har ma su hadu da Ameer,Lokacin ma Ameer tuni ya sha wanka Aayan ya rikeshi, Meenat mamakin mafarkinta takeyi yanzu duk wannan dadin da suka ji da Ameer a mafarki ne?Abinda take iya tunawa shine ana gobe daurin aure sun tsara da Ameer zata sace shi kafin daurin aure,ta kwanta bacci da dare kuma ta fara mafarkin harma ta saceshi,sun gudu ga abinda ya faru kuma.
Da sauri tayi wanka me kwalliya ta shiryata sosai tasha kyau kayanta irin shaddar Ameer fara,Maeesha kuma irin na Yarima light blue,Tana fitowa palo aka saki guda ayyiri yiri ga kawayensu da yawa yan schl sunci kwalliya,gasu Humaira,Auta,Maman Meenat,Seeyah Ibrahim duk a mafarki Meenat ta sace Ameer ga yan biki na gaskiya shi yasa ashe bata ga su Flower ba,Hadiza Mukhatar,Oum Farouq,Maman Khairat,Mum Suhail gasu nan dai Ko ina yan AsmaBaffa fans club,Kasuwancina fans,taskar surayyarms,taskar fiddausi sodangi,House of Hausa Novel,latest Novella,Uwargida gp da Sauran yan gps duk gasu nan kowa yaci wanka ya cakare yana jira yaji daurin Aure,Ameer kuwa Aayan ya ja shi ya sanar masa wa zai aura sai Murna yake,haka Meenat ma Ammah ta fada mata har wata yanga takeyi.
Ameer tunda yaji Meenat ce yace sai anyi Dinner da yamma lis,Yarima yace ba a Isa ba baya so kamar yanda Ammah tace Amma Ameer yace shi wlh sai sunyi dan ya gayyaci frnds na kusa dana nesa ma, su Khaleel sune a gaba kusa da Ango,haka Yan Mata su Haneefa an tsege a gidan Amare sai hararar su Humaira sukeyi Sabo da shishigi da sukeyi a bikin musamman Flower data sauka da akwati guda,Auta ce me kaiwa da kawowa,Ga Sameeran gaya dasu Jannat ma,Nafi ana ta iyayi,su Hanan sai karairaya akeyi,Zainab atiku salama Sabo da iyayi har gidan kwalliya itama taje kamar Amarya,Suby sai turanci akeyi ba a Hausa, kida ke tashi Dj a tsakar gida su Aliyu da Sabeer ne suka kawo Dj suka ce ayi ta sakin kida har sai an gama biki An kai Amarya sai zagawa suke suna kallon yan mata,Maeesha ce Yarima ya kirata Princess yanzu za a daura fa muna masallaci,Maeesha anji kunya tace to kawai ta kashe wayar jiki a mace,sai ko aka ji Masu speaker sunce An daura Auren Ameer Mustapha tare da Amina Abubakar Saddiq akan Sadaki Naira dubu Dari da Hamsim sabanin na mafarkin Meenat dubu dari kuma wai Aayan ne ya biya wannan kuwa Ameer ya biya da kansa,Akace again An daura Auren Ma'eesha da Usman Yarima akan Sadaki dubu dari da Hamsim shima,mata sai guda da shewa Meenat bata murna tunda Ameer ba soyayya sukeyi dashi ba,amma da ace wani aka bata ai gwara Ameer din, ana kida maroka na rokonsu angwaye da abokai suka shigo gidan Amare Aayan yana cikin abokai Barin Yarima,Yanda naci uban kyau da kwalliya ka rantse nima Amarya ce nasha Material color din yard din Aayan,Aayan fadar kyansa bata lokaci ne kawai ya haska ko ina,sun gaishe da Dangin Ammah tare da Amma da Dangin Abbanmu shima,ashe ba a mafarki Abba ya Aiko da sakonsa ba kafin a harbeshi Amma sai Meenat ta ganshi a Marfaki ashe ma kar da kar bakin Abba suka zo Meenat da Ma'eesha suna wajen Amma sai tayi Mafarki har Ma'eesha sai waya aka buga mata tana Kukan first night gaskiya mafarki shirme ne amma dana fitsari tayi sai taga ta tsula fitsarin,Sai yanzu komai yake dawo mata abinda ma ya faru tana wajen sai ta kara mafarkin abun..tana wannan tunani Yarima yaja Amaryarsa suka fita da frnds suna kashe pics,Sai ga Ameer ya shigo yana zuba kamshi kamar a sace shi bakinsa baya rufuwa banyi zaton zaiji dadi ba,Kusa da ita ya zauna Humaira ta mike ta bashi wuri sai aka rufesu da wayoyi ana pics Ammah tace ku fita waje can ta koresu ni kuma na daure Fuska gaba daya da kyar nake dariyar yake kawai mafarkinta take tunawa na daren jiya,mamakinta tana wajenfa Nawwara ta kawo bakin da suka kawo sakon Abbanmu har Ammah ta karasa mana labarin komai Amma sai ta sake Mafarki hakan ta faru Amma babu ita a wajen Ma'eesha ma buga mata waya akayi,a takaice dai duk mafarkinta nata akan bikinsu ne ya tsaya mata a rai shi yasa ta kwana mafarkai iri iri film guda Allah ya kyauta,inda ya bata dariya fadansu da Ameer a Taxi da jirgi ana basu hakuri a fili na fara murmushi ana pics Ameer sai kallonta yakeyi cike da so yace lfy? A kunyace tace wlh jiya kwana nayi ina wani Mafarki me ban haushi da abin dariya,amma gwara da Allah yasa ba da gaske bane hakan ta faru da na shiga Uku,kaga yanda har Sis Mufee nayiwa rashin kunya fa,wai naje room dinka na farfasa maka turaruka na cire bedsheet tare da dage katifar ina kuka,Dariya Ameer yayi yace lallai kinsha aiki to ni kuma me nakeyi?Meenat tace dariya ma kake min na zama mahaukaciya,kasan maganar da mukayi jiya nace zan sace ka a mafarki wai har na saceka mun gudu Kd,Ameer yayi dariya yace wa zai yarda da wannan shawarar taki sai kace wani yaro ni kuma sai na tsaya sototo ki saceni ashe kece ma Namiji,Nace a Kd har fa kuka kayi min wai na saceka ina gana ma azaba,dariya Ameer ya dinga yi yace kawai dan daudu na koma ashe taya zan miki kuka Meenat abinma baiyi making sense ba,ai dana tafi na kwanta na huta tuni nayi watsi da shawararki,kin san idan Munje wani waje wani abun ya faru tunda mu lokacin bamu san mune mata da mijin ba to duk abinda muka aikata Haramun ne tunda ni nasan ke ba Matata bace kema kin san baki da aure har sai an sanar damu mun sani,haba Meenat taya zan biyewa shawararki nifa ba mace bane ina da tunani me zurfi,matukar muka kebe tare to dole sai nayi Sex Allah ya gani Bazan iya kyaleki ba wlh ko me zakiyi sai nayi,Kunya ce ta rufe Meenat tace abar zancen dan Allah,Khaleel ne ya janye Ameer bayan sun gama pics suka tafi gidan da suka sauki baki maza frnds su Meenat ma suka koma cikin frnds ana ciye ciye ana cashewa.

Ameer kamar ba Ango ba haka ya dinga taka rawa su Aayan da frnds suna ta dariya su Sabeer dasu Haneefa ba irin rawar da basuyi ba,Maeesha ma Amarya sai Jinta akayi a filin rawa can Compound suna taka rawa da frnds dinta harda Ameer,Meenat kuwa duk ta damu kanta har ta fara ciwon kai sai Bedroom din Ammah ta koma ta kwanta tana ta bacci.
Ameer ne yake matukar fushi da ita akan taki yarda dashi ya kwashi gara,da kyar ta dan yarda tace zo kayi to Babyna a nutse ya rungumeta ya shiga kissing dinta so deeply nan take suka rude sai mirzar juna sukeyi ba tare da kaya a jikinsu ba,nishi kawai suke da Kukan dadi,Ni Mufeeda ce na fara buga musu kofa su bude su fito Sabo da za a kai Amarya Amma Ango ya riketa suna Holewa a Bedroom din Ammah,ango ya fara neman hanyarsa Meenat sai nishi takeyi nazo tana bacci na daka mata uban duka firgigit ta tashi daga baccin da takeyi tana mafarki suna Making love da Ameer,idonta cike da bacci ta tashi nace ke wai wacce banza ce? Kin zauna sai nishi da kuka kike ma mutane yamma tayi kizo kiyi sallah kin san anjima za ayi Dinner kuma yau za a kaiku gidan miji,Kaina na dafe ina mamakin jarabar mafarkin da nakeyi akan Ameer kullum kuma sai na Sharholiya,tashi kiyi sallah na kara fada mata,wlh Sis Period nakeyi yau yazo da Safe,Amarya kice Ango yaga ta kansa yau,wai ke Sis mene haka dan Allah ni bana so wlh sai kace ni yar Iska ce, kazar hadi tasha tsumi na kawowa Meenat tare da Maltina nace ta cinye du,haka na kaiwa Ma'eesha Tata Amma taki ci a waya na kira Aayan nace ya bawa Yarima waya Aayan ya mika masa nace Yarima kazo ka bata abinci taki ci rabonta da abinci tun jiya,haka kuma ta dinga rawa ba komai a cikinta dan Allah kazo,Ma'eesha ta fashe da kuka Sis wlh bana son auren nan ni Bazan iya kula da namiji ba,t ausayi ta bani tabbas Ma'eesha tayi yarinta da yawa kuma miji kamar Yarima sai gwarzuwa jajirtacciya,dalla rufe min baki kin gama rawarki zaki fara Yiwa mutane kuka,Kowa haka akayi masa ashe ni jaruma ce gaskiya yanda baku sani bama nayi aure ba kuka ba komai,Kuka Ma'eesha takeyi wiwi kamar zata mutu har lallashinta na fara Amma taki hakura ba yanda banyi ba,waya na kira Aayan nace pls kacewa Yarima yayi sauri,15mnt sai ga Yarima yazo na jata can palon da ba kowa nace lallasar min ita Ango taki yin shuru,Yarima yayi murmushi yace jeki nasan kayata yanzu zata dawo normal,ga abincin ka bata ta cinye, na koma wajen Meenat sai na tarar itama tayi tagumi tana Kuka nace wai ya kuke so nayi Ammah tana fama da Jama'a ni nake kula da frnds dinku da ku yanzu ga Aayan kin san Nemana yake fa dole sai naje Guess house dinmu naji me yake so,Mene ne? Just tell me ke kuma me yake damunki? Sister nifa ba soyayya muke ba taya zan Sa Ameer ya so ni? Meenat wahala...har sai na koya miki idan abu ya wuce miki duhu ki kirani a waya ko Ammah,Wayar Aayan ce ta shigo na daga yace Dan Allah ga Mujaheed nan yazo zai kawoki wajena daya gidan nawa,wai me zanyi ma? Kin san nifa bacci nake so nayi kafin aje Dinner kizo ki tayani bacci,yau daya dan Allah ka hakura kayi kai daya,kin san sharadina Baby kawai kizo bana bacci kin sani sai da abu a bakina,Nasan me yake nufi kamar yaro jariri shi baccinsa sai da Boobs a bakinsa,banyi musu ba nacewa Ammah zanje na karbo wasu dinkuna,tace ki dawo da wuri Mufeeda nace to,da Sauri na shiga motar Mujaheed ya kaini gidan ya tafi,Har yayi shirin bacci kayana kawai na cire Aayan ya daura ni saman Bed ba abinda Yamin sai kirjina da yake sha yana murzawa har bacci ya kwashe mu.

8:30pm akayi shirin zuwa hadaddiyar Dinner wacce ba kara min kayatuwa wajen yayi ba,Ansha wanka anyi kyau,Amare sun hadu,Ni da Aayan kuwa ba a magana irin kyan da mukayi,wajen ya cika anyi watsi da kudi,anci an sha anyi rawa an girgije,ana gamawa dole sai washe gari za a kai Amare,washe gari ma sabon shagalin Dj aka sha wurin Magriba motocin kai Amare suka jere dama unguwa daya layi daya gidan Ameer da Yarima suke kawai sai aka tafi da Amare gaba daya aka kaisu gidan Mazajensu, gida na gani na fada yasha kayan alatu da birgewa fadar tsarin gidanma bata baki ne Aayan ne ya zuba Musu Furniture yan kasar waje,harka iya harka mun kaisu tare da garar su wanda nice da kudina nayi kayan gara.
na koma wajen Ammah tace Mufeeda Maza tashi kema ki tafi gidan mijinki Dangina dana Babanku zasu tsaya mu gyara komai.








AsmaBaffa
[2/19, 11:06 AM] Asmabaffa: 🌖🌖🌖🌖
🌖🌖🌖🌖

KASUWANCI NA






126-130







Official








By
AsmaBaffa















Ammah ta damu lallai sai na koma gida yau da daren nan amma na dage sai na tsaya na gyara mata Bedroom da sauran abubuwanta shi yasa ma dole ta hakura ta kyaleni haka na kwana zuwa gobe sai na tafi, mun danyi abinda za muyi na kwanta baccin gajiya ya kwashe ni a bedroom din su Meenat,Driver din Aayan ne yazo daukana Inna tace ai tace baza ta koma ba sai gobe tayi bacci ma,Driver ya kira Aayan a waya tare da Sanar masa,Aayan ya kira wayata amma na kasheta ma baki daya sabo da nasan zai Dameni sai na koma gida,Driver yayiwa Magana cewar ya dawo gida kawai shi zai zo da kansa ya dakkoni,Almost 10pm Aayan ya iso gidan da kansa daga shi sai armless da 3qrt,har ciki ya shiga da Sallama yana jin kunyar Ammah da danginta amma ba yanda zaiyi haka suna hira Sama sama wasu ma sunyi bacci wasu suna gyangyadi ya shiga palon yana kasa kasa da kai,Ammah tasan me ya kawoshi dama haka ta guda shi yasa tace na koma amma naki ji,da fara'a ya Gaishesu cikin ladabi da biyayya kafin yayi magana

Please Login or Register in order to submit comment