Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zubasu washing basing tafara wankewa,
Lokacin ya shigo yana imagining dakin tareda bin ko ina da kallo, jin motsi a kitchen din yasa ya nufi hanyar cikin takunshi mai cikeda haiba, wanna karon towel ne Kawai a kugunshi he don't care at all haka ya fito,

Kallon ta yayi Kawai batareda yace komai ba he need it so baida choice dole yabarta ta tayi mai aikin batareda godiya ba ya nufi gefen Y'ar karamar dispenser din shi domin dibar ruwa mai zafi yasha tea, saurin Ajiye plate din tayi tareda matsowa, domin tasan me yakeson yi, "wait bari in hada maka, tafada tana karbar cup, matsawa yayi tareda sakin mata, ta debo milk da bournvita ta jefa mai two sugar cubes ta mika mai,

Karba Kawai Yayi ya juya, badon yayi magana tajiba zatace kurma ne,
Saida ta gama ya fito lokacin ya gama yana zaune rikeda wayar shi yana latsawa, ta nufi hanyar fita "please if you need anything am here call me, harta juya ta ce "by the way my name is Sofia you can call me soffi like my friends,

"Abdul Rahaman Abdullah, yafada can kasan makoshi, badon duk zuciyar ta NA wurin shi ba bazataji ba saboda taushin murya da yayi Amfani da ita,
Murmushi tayi tace "ok officer zankiraka Abdul or Mr A A,
Baice mata tak ba harta wuce, he don't mind at all Magani Kawai ya nema yasha ya kwanta domin yana bukatar hutu,


Dakinsu ta koma wanda ta samu friends dinta su uku sunci Ado, tsayawa tayi tareda zuba musu ido " ina zakuje? "Daya daga ciki tace kice ina zamuje dukan mu harda ke ko kin manta yau birthday din MIMA, "oh ta fada tareda dafe goshi, "sorry kubari in shirya 2 minutes
Tafada da sauri tana shigewa dakin su domin canja kaya don bata dade da yin wanka ba, fitowa tayi cikin wata readymade pink mara hannu mai style din v kana ganin have best dinta baka a bayyane kirjinta sunyi mugun kunburowa a tagaban ga kitson atarch dinta kana na sun zubo gefen wuyan ta makeup dinta sama sama tayishi but she looks awesome,
Allah ya hore mata sassanyan kyau domin ita ba fara bace she is chocolate in colour kalar tata kuma irin mai confusing mutane ce itaba ja ba itaba faraba Kala ce mai matukar tsada bakinta d'an mutsili ne kamar lomar tuwo bazata shigaba akwai wayewa a tattare da ita sosai saboda tanason gayu sosai ga kuma irin kawayen da take bi masu open eyes sai ya kasan ce tasan kan zamani da duk Abinda ya kunsa,

Sowa kawayen nata suka saka suna "wow pretty cikin hayaniya irin ta Y'an mata, murmushi tayi ta gefen baki kadan kafin ta janyo gyale mai shaka shaka ta yafa tareda Y'ar wata swagger back ta rataya mai kamar pos baka tasa wasu low pass tace "am done. "wow wow wow Sofia zaki rikita young boys din mu gaki shiru ce ke wallahi haryanzu da sauranki. ku kyale village girl ki saki kaya ki kwashi kaya kintsaya wani nuku nuku ko jiya saida James yayi min maganar ki meyasa bakyason kibada kai ne wai,?
"Karku damu I find my catch wanda zan iya mallakawa my beautiful body my soul and my head. zaro idanun su sukayi "oh my god Sofia who is this lucky guy?
D'an hade fuska tayi "look am going to tell you but don't even look at him he is mine only mine,


"Don't tell us you are in love? " I am, dole inyarda ina sonshi don Abinda nakeji akan Mr A yafi karfin kowace irin Alaka ina jinshi a cikin jini na fiyeda tunanin ku ina fatan ya bani opportunity da zansamu koda gangar jikinshi ne zanyi farin ciki zansamu salama, "god Sofia who is this guy da har the holy you kike tunanin bashi gangar jikin ki? "I wonder woo, wata tafada, "hope he love you like you do? "Nop impact yafi karfin tunanin ku ina kishin kowaccen ku ma ta ganshi don nasan halinku inkunga gayu,

"Noo we are not the way you think we are mufa gyarawa muke a bimu basai munbi ba ke kuma da, kika tashi bi kike kokarin yi, "but as your friend Zanbaki shawara Sofia, "ni zubaida nafada miki idan har ya ratsa ki dole ya like miki don haka try and give him the woman magnet he will follow you,
Wani irin dad'i taji tareda cewa "kumuje lokaci natafiya, mikewa sukayi sauran dama zubaida ta tashi ita, fita sukayi suna baza kura da kamshi, a gaban motar Suzanne suka kame domin ita ta samu wani officer ya like yana mata barin kudi,
Bazaki taba gane wasu yare bane su baki daya saboda sunyi mugun hada kansu shiga kowacce iri yi sukeyi,


A idanun shi suka fita domin yana tsaye a window din dakinshi wanda ke leading da fuskar frontage din gaban ginin da kowa ke shigowa block din nasu dake nan kamar safe content
Saidai mutane Biyar ke zama each block, kasancewar duk bachelors ne a nasu baka ganin mutane koda yaushe impact she is the only woman around kawayen ta duk ba kusa suke ba, zuwa sukeyi wurinta,
Kawancen su yafara dasu Suzanne ne lokacin da tazo wurin wani saurayinta a kusa da dakinta ta kwashe kusan wata a dakin ya kasance tasamu Abokiyar hira sai suka fara kulla kawance har sabo ya shiga mai girma ta saba da duk friends din Suzanne, cikin su hudun daga ita sai zubaida ne musulmai Amma Suzanne da blessing are christian, basu damu da banbancin Addinin suba sun hada kansu sosai suna sharewa juna hawaye,



Yabi ta da kallo har ta kame a owners quaner suka tafi kafin ya zauna ya dauki iPhone d'inshi ya Kira abin sonshi,
Saida tayi kusan ringing sau uku kafin ta dauka, muryar ta bawani damuwa tace "hy baby, "hy sweetheart how are you? Yafada muryar shi cikeda wani irin dadi da Amo mai daukar hankalin Y'an mata,
"Am fine yaushe zaka dawo am missing you badly, " soon baby inason in samo mana na Aure da Aljihuna no one can stop me from marrying you,
"I wish so dear ina sonka sosai bazan iya rayuwa bakaiba ina matukar kewar ka please come back,

Gyara kwanciya tayi akan wani tafkeken gado tace "baby inaso inkwanta a kirjinka inyi bacci inaso inga kana wasa da ko ina a jikina ina da burin baka duk Abinda kakeso why kaki tsayawa muyi rayuwa kafison dole sai munyi Aure? Nice fa nafada maka am ready to give you my body please come to me,

Wata irin mika yayi tareda kallon nicker d'inshi da ya mugun kunbura ya yi saurin dafewa yace "hey stop please Karki hanani sukuni, you no am healthy man so just kamar yanda nace Aure nakeson muyi banason wata rayuwa ta shiga tsakanin mu may be if I no you bazan Aureki ba Aurenki nakesonyi, kiyi hakuri Nima da nake namiji na daure duk da ina wahala na rike kema kiyi kokari mu yi Auren,

"Baby kana sona kuwa? Tafada cikin wata irin murya dake nuna tsantsar bukatuwa dashi muryar shi is very sexy duk inda yayi magana sai lafiyar mace ta motsa so tank God baya son yin maganar,
"Why zaki tanbaye ni haka? I leave everything behind because of you so zancen so bai ta soba,
"Yes I no but baby kana sona kake mun rowar jikin ka? "Sweetheart please ni da nakeson in zama mallakin ki baki daya one day ke zaki sarrafani baki daya sai yanda kikayi dani,
Ina son Abun fa domin kinsani nasaba d'an d'anawa but I want to change myself for you please kibari muyi Aure, ok tafada can kasan makoshi badon taji zata iya hakura ba,
Allah ya Dora mata soyayyar AbdulRahman Amma sha'awar shi na neman illata ta duk da bawai bata samun biyan bukata bane no ita Kawai bata gamsuwa zuciyar ta nafada mata Kawai shine zata samu Abinda takeso a jikinshi domin Allah ya gama kerashi a namiji tasan zai haukata mace da wannan kyakkywar surar tashi ko a gado,


"Babe yafada a natse domin yaji tayi shiru kamar bata jinshi, " dawowa hayyacin ta tayi tace "um cikin muryar shagwaba, "can I call you video chat? "Yeah of course tayi saurin zabura ta cire singlets din tareda gyara zaman bra dinta da ba wasu nonon kirki takeda ba duk karfi acuci ce da pushed up, sometimes ma harda ciko, saidai yanayin bra din da tasa sunsa sunyi kyau a cikin su saboda Farace sol kyakkyawa ce sosai irin kyan nan na fararen mata wanda da zakayi imagining su koma bakake mugun muni zasuyi,

Gyara kwanciya tayi a tafkeken gadon ta da yakai na mutum Biyar daga gani ta jiku da naira, daukar kiran tayi, yabi jikinta da kallo ya hadiye saliva domin haska mishi takeyi sosai tanaso ta rikita shi "Hafsat, ya fisgo maganar tareda d'an kauda kai kadan "in kinaso in iya magana ki saka riga please, kallon kirjinta tayi tareda yin murmushi "me yasami jikina? Muyi hirar mu Kawai please, "I can't, bazan iya kallon brest dinki ina kawar da kaiba Kawai ki rufe sai muyi maganar,
Saurin sanya hannun ta tayi ta cire hook din bra din tana cewa ok bari ma kagani tunda you are not ok, ta fisgeta ta cillar,


Wani irin Abu yaji ya caki kirjinshi badon komai ba sai don ganin nonuwan nata a kafe, duk da basuda girma Amma kuma sun yi sujud kadan basuda wani burgewa sam kamar kirjin baturiya tuni yaji duk ma fitinar ta da yakeji ta kwanta, Amma ita sam tunanin ta ya Kara rikicewa, a natse yace "bari inje inyi salla bye ana kiran magrib ya datse kiran domin bayajin zai iya cigaba da kallon ta if he do so zata fita a ranshi baki daya don haka kife phone din yayi Kawai ya zabura,


Koda yayi magrib yasamu kanshi da leka window domin ganin ko sundawo Amma har karfe bakwai suna can suna shan party, he wonder why matan bariki keyin irin haka domin zuwan shi yaga mata different types suna kawo mai hari he hate taxi no garages don haka basa gabanshi ko matan turai zaba yakeyi indai yasan kincika yawo baya hauke miki duk da yana tsarewa domin baya yadda saida kororon roba,



He don't really care about Sofia Kawai what he no ta taimake shi kuma yanda ya lura tana shige mai yasan itama she is like her friends ce,
Har saida ya fita yaje bakin mami ya hado kaza da yourgout ya dawo yana sauka zai shige dakin shi yaga suna tsayawa don haka shigewa yayi da sauri ya danno kofar da key, time ya Kalla nine thirty yace Hmmm, zama yayi yaci yayi kat kafin ya wanke bakinshi ya dauro Alwala ya fuskanci gabas ya tada sallah, "nafila yayi like always idan zai kwanta,

Saida ya idar ya dauki wayar shi ya haye d'an madaidaicin gadon shi ya kwanta tareda janyo laptop d'inshi yayi conecting da wayar shi domin yayi chart, fuskar Hafsat din tashi ce a jiki tana jingine da wani doki tayi shigar cow boys harda cow boy cap dinta cibiyar ta a bayyane ta kulle kasan rigar tayi matukar yin kyau a shigar kamar ba bahaushiya ba,

Shafa red lips dinta yayi kafin ya bude password yafara Abinda yake sonyi online yaganta sannan status dinta pictures dinta ne birjik masu fitarda tsiraici bayaso Amma shi ba mutum bane mai tsanani don haka hy Kawai ya tura mata,, saida ta dade ta yi reply da hey,
Hira suka taba Kawai sama sama ya sauka saboda yana jinshi so boring,
Daga karshe kashe Apple laptop din yayi ya kwanta,
Kasancewar ya saita Alart karfe Biyar ya tashi yayi sallah ya koma gadon domin sai karfe takwas zai je office,


Karfe bakwai Sofia tafito ta gyara wajen dakunan su kafin ta koma tayi wanka ta sheka ado kamar sabuwar Amarya cikin native wear atamfa riga da sket fitet tayi kyau sosai a ciki, murza dauri tayi tareda fita tana taunar center fruit chewingum
Mai kamshin mango,
Dakin ta nufa saboda da tunanin shi ta Kwana taso ganin shi jiya Amma taji ya rufe kofar shi........... 🖊




*Matar Soja*[6/23, 1:16 PM] +234 806 628 8263: 🌻🌻 *MUK'ADDARI* 🌻🌻
(Auren soja)




5⃣&6⃣




............ A hankali ta tura kofar tajita a bude sa kai tayi cikin dakin taga cup da milk din da yasha jiya harma da sauran naman ta matsa ta kwashe ta nufi kitchen saida ta ajiye ta koma cikin dakin ta ganshi a kwance ya shige bargo yana bacci cikin natsuwa, sumar kanshi ta Kalla dake gaba Kawai bayan anyi saisaye irin na zamani gashi a nannade saman ta kalli kyakkywar fuskar shi tareda matsawa tana sakin ajiyar zuciya, a rigingine yake saidai bargon ya rufe har rabin kirjinshi wanda tana hango sauran sumarda ke bayyane akan faffadan broad chest d'inshi,
Jitayi kamar ta fada a kirjin ta ji ya yake, lips d'inshi pink ta Kalla masu sheki da zasuyi dadin sha, tabi da idanun ta zuwa eyelashes d'inshi har girar shi cikakakkiya, saurin juyawa tayi ta koma cikin kitchen din tana dafe kirjinta tareda runtse idanun ta tace "Allahu ka taimaki marainiyar ka Sofia,
Duddubawa tayi taga bakomai sai indomie da kwai, a hankali tafita ta debo kayan miya tareda dakko greater dinsu tazo ta yi greating ta yanka onions da yawa ta kunna Y'ar karamar cylinder d'inshi tasa Y'ar karamar tukunya,
Ruwa tasa dai dai ta zuba kayan miyan tasa mai cokali biyu ta rufe minti biyu ruwan ya tafasa ta zuba indomie guda biyu kanana ta zare sauran tsokar naman kazar da yaci ta zuba saida yakusa yi ta zuba albasar,



A hankali yake bude idanun shi domin kamshin dake mai good morning, ya waiga yaga ko ina tareda bude kofar hancinshi domin ya Kara shakar kamshin, yaji yunwa ta fara kamashi mikewa Kawai Yayi ya fita zuwa falon shi, jin motsi a cikin kitchen din yasa ya nufi hanyar a natse, dagashi sai short kana ganin erection d'inshi saboda yatashi bacci kenan,
Daidai ta juye indomie din a plate ta dora small tea kettle, taji motsin shi, saurin waigowa tayi ta zuba mai ido tareda kawarda kanta daga jikinshi domin tana ganin yanda Aliyarshi ta tsaya Alamar he is healthy, "good morning Mr A tafada tareda cewa "bari inkawo maka tea ga indomie, jikinta na rawa ta rabe shi ta fita falon ta ajiye mai ta dawo duk yana daskare a wurin he don't know why she is doing All this?


Ya samu kanshi da kasa ce mata komai saida ta dawo ta hada mai tea ta Ajiye ta ce am done kaci katafi office time is going, ta juya tafita Abinta batareda ta damu da godiyar shiba shi kanshi mamakin yarinyar yakeyi duk da baisan meke zuciyar taba Amma ta dauka da zafi kuwa
Indaon shine tana wahalarda kanta ne he is Already taken by some one, yanajin soyayyar Hafsat sosai a zuciyar shi fiyeda tunanin mutum,
Don haka baisawa zuciyar shi tunanin kowace mace ba impact he is here today because of her domin yazama independent batareda ya jira Dadyn shiba suna tunanin he is not going to make it but he will prove them wrong one day,


Zama yayi yaja indomie d'inshi saida ya cinye tas ya sha tea yayi Hamdala she must be a wonderful cooker saboda yaji d'an danon indomie din daban da wanda ya saba ci akwai wani sirri a cikin hannun ta,
Shirya wa yayi ya zanzare a cikin kakin nashi yafito sosai as gallant soldier fadin yanda yafito bata baki ne ya fesa perfumes ya rufe dakin yana shirin wucewa yaji muryar ta " please ka bari zan gyara maka dakin kafin kadawo, juyowa yayi a natse ya kalleta kafin ya bude bakin shi for the second time yace " tnks my room is ok. " I insist please, tafada tana rage murya tareda mika hannu ta janye har gefen hannun ta na taba nashi,

Saurin janyewa yayi ya sakar mata yatafi, "don't worry bazaka nemi komai ba ka rasa am not a thief, ko waigowa baiyiba yayi gaba,
Bayan tafiyar shi dakin ta bude ta shiga tareda nufar Iner room din ta fada gadonshi ta shaki wani irin kamshi mai ratsa zuciyar mai bege Addu'a tayi mai karfi a cikin zuciyar ta "Allah ya mallaka mata wannan gayen koda saudaya ne a rayuwar ta,
Har wasu kwalla ta sharce masu dumi saida ta dade a kwance a gadon kafin ta mike ta gyara mai dakin tsab tareda linke duk kayan dake watse ta dakko burner ta turare mai dakin cikin hour daya ta gama canja mai tsarin dakin tsab kafin ta koma kitchen d'inshi, ta wanke plate din ds yaci indomie dazu da cup ta gyara ta fita, she just feel good doing All this things for him jitake wani irin nishadi na ratsata koda bai wani godiya she is ok with it,



Matsuwa tayi lokacin tashi office yayi ya dawo like matar Aure na jiran mijinta ado ta caba don daukar hankalin shi, waje ta dawo ta zauna tana jiran shi har leken hanya takeyi, sai kusan Karfe biyu ya dawo, wata irin Ajiyar zuciya ta sauke lokacinda ya iso kofar dakin,
Tashi tayi tareda nufar shi "welcome back Mr A,
A matukar gajiye yake and he feel she is too much dole ya taka mata burki don haka hannu ya mika Alamar tabashi key,
Matsawa tayi ta bude da kanta kafin ta matsa ya shige, ko na gode haka ya danno kofar ya datse a fuskar ta domin ya lura ta cika shishshigi dayawa,

Bata damu ba ta wuce dakin su, saida ya shiga ya kalli ko ina tsab yaji wani irin sanyi har cikin ranshi he love it really don shi mutum ne mai son tsabta saidai bazai iya aikin wahala ba, he is not use to it,
Ganin Abinci a Ajiye yasa ya nufi d'an karamin table din ya bude plask din yaji wani irin Aroma yataso tuni yunwa ta motsa ya dakko spoon ya baje, ci yayi sosai kafin yayi wanka ya kwanta yana mai bude massages da suka cika mai inbox, duk mafi yawanci daga mom d'inshi sai kuma Hafsat,
Mom d'inshi yakira suka taba hira kafin Hafsat, ta fara zuba mai shagwaba " beby please kafadamin inda kake am coming
"Noo wait har adaura mana Aure zakizo mu zauna tare, "when please nagaji da jira inaso inganni tareda kai don Allah kazo inganka,
"I will soon don't worry, hirar soyayyar su sukasha sosai kafin ya kashe ya kwanta kafin la'asr,

Haka ne Rayuwar ke tafiya har aka kwashe shekara Sofia bata gajida hidima da Abdul ba, har ya hakura yasakar mata ragamar gidan shi gaba daya girkin shi gyaran dakin shi har wankin shi yi takeyi saidai yasa, wanda a gefen shi ba wani so ko wata kyakkywar kulawa daga gareshi sai rana daya wanda dashine muka kafa jigon labarin,
Wanda dalilin shine tayi sammako yana kwance tasameshi a gado bai tashiba ita kuwa tana cikin kayan bacci masu bin jiki
Tsayawa tayi tana kare mai kallo har zuciyar ta takasa hakuri ta kwanta a gefen shi tareda matsawa gab da shi ta fara tsotsar lips d'inshi tana shafo kirjin shi da ba riga,


Kasancewar shi mutum mai lafiya kuma situation ne yaja ya bar komai Amma Allah ya jarrabe shi da muguwar sha'awa dauriya Kawai yakeyi, amma yau cikin bacci yakejin lips mai taushi da sulbi yana bashi kiss of his life dole yayi saurin cafkewa yafara maida martani....... 🖊





Ga masu bukatar tura kudi ku tura ta wannan number domin wadda nasa ta farko bana chart da ita 09011251444 kuturo shaidar ku ta wannan number Nagode


*Matar Soja*
[6/23, 1:20 PM] +234 806 628 8263: 🌻🌻 *MUK'ADDARI* 🌻🌻
(Auren soja)




7⃣&8⃣



........... Bada wasa yake kissing dinta ba gaba daya yagama zaucewa dama a matukar yunwace yake don haka da yasamu a cikin lokaci kadan ya birkice wani irin nishi yake fitarwa, karar wayar shi ne yadawo dashi daga dogon zangon da ya tafi, saurin tureta yayi ya mirgina yana ware idanun shi domin gaskata abinda ke faruwa, ganin ta zuba mai ido tana fitar da numfashi tareda murmushi mai matukar kayatar wa, saurin dauke kanshi yayi tareda dafe kanshi, karar da wayar ta kuma yine yasa ya mike yana mai dafe hantsar wandon shi dake kokarin fashewa saboda kunburi,

Ganin number mom dinshi yasa yayi saurin picking, morning mom, yafada Yana daidai ta muryar shi dake sarkewa,
"Are you Alright? "Yes mom, yafada yana waigowa yaganta ta mike tareda nufar hanyar fita, Ajiyar zuciya ya sauke ya shafo sumar kanshi, "am ok ya kike? "Am not fine you know. " what happened mom? "Couse ka cika taurin kai, me kakeson kannin ka suyi suma tunda kaima bakaji.
"Me nayi? "Come home son please, "please mom mubar wannan maganar Kawai I can't, "ya my Hafsat? "I don't know, tafada adan hasale, "sorry mom please forgive me, "yazanyi dakai Abdul? " pray for me mom, "ok Allah ya taimaka, "Ameen yafada kafin ya kashe wayar, dafe kirjin shi yayi da hannu daya, ya dora dayan sumar kanshi,

Tunanin Abinda yafaru yadawo mai wani irin mikewa tsigar jikinshi tafara yi, daya tuno da soft lips dinta yanajin test dinsu up to now,
She is in nighty but her body is very warm he can feel it,
Saurin girgiza kanshi yayi yanaso yayi deleting din komai a kwakwal war kanshi bayaso tayi tasiri akan shi bayason mace mara Kamun kai yanason mace mai Aji but itada friends dinta are All the same,



Tsaki yaja tareda jin wani irin tsanar halayen ta, saidai tunda hakan yafaru yakasa goge memory din daga kwakwal war shi, Kwana biyu yayi ma bai bari sun haduba ita kanta she stay away but tana kan tunanin shi she loves him more than anything so to forget him is impossible,
Sai bayan Kwana biyu ne taci ado tafito sukaci karo lokacin tunanin Abinda ya shiga tsakanin su yakasa fita a kwakwal war kanshi, yafito a sukwane anan ne suka hadu a step,
Yakasa hakuri ya fisgota tareda smooching dinta yanda yakeso saidai kamar karon farko mom dinshi ta hanashi karasa abinda yafi soyuwa agareshi

Wane ne Abdul Rahman?????


Abdul Rahman yaron Minister ne fitacce wanda yayi suna a Arewacin Nigeriar mu kuma d'an kasuwa mai zaman kanshi wanda Arzikin shi baya faduwa Abdul d'an gatane sosai yanada twins sisters mahaifin shi d'an Asalin garin zaria ne Amma suna zaune a garin Abuja, mahaifiyar shi kuwa baturiya ce, sunyi Aure da mahaifin shi harta musulunta sakamakon tana matukar sha'awar Addinin musulunci, tarike Addini sosai kamar wadda ta taso cikin shi sai dai dabi'un da bazasu can juba,
Abdul da Hafsat suntaso a unguwa daya kasance war iyayen su duka nada hali sosai kuma Y'an siyasa ne dukan su akwai zumunci a shekarun baya sosai a tsakanin iyayen nasu kafin siyasa ta hadosu su rabu, Abdul ya matukar kwallafa rai a Auren ta domin yana ganin itace tadace dashi domin kyakkyawa ce ajin farko, saidai batada jiki impact da zata kasance baka bazatayi kasuwa ba, yana matukar kaunar

Please Login or Register in order to submit comment