Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

nasu taja ta tsaya tareda kallon gayenda ya fito daga motar bayan angama fitomai da kayanshi duka, harda Kara lekawa take domin bawa idanun ta Abinci, ganin wani irin sabuwar halittar namijin da bata taba cin karo da irinshi ba, ta mugun tafiya saboda shagaltuwa har ya hauro steps din ya shige dakin nashi tana tsaye, saida ya bugeta da wani irin fitinannen kamshin turaren designer's na maza sannan ta dawo hayyacin ta,

Taga wayam ya bace mata, jitayi kamar ta bishi ta Kara kallon fuskar tashi Amma ba hali domin fuskar shi sam ba mai walwala bace daga gani miskili ne ajin tsakiya,
Daga ranar ta fada gararin rayuwa na begen wannan gayen da take ganin A A guda biyu a gaban rigar shi, bata ko san sunan shiba but zuciyar ta tayi mugun nutsu akan soyayyar shi,

Batasan me yawa zuciyar taba Amma duk hanyar da tasan zata samu attention d'inshi tabi for him kullum saita goge kofofinsu tas ta mope ta gyara tsab saboda ta burgeshi Amma ya kwashe kusan wata ko uffan baya ce mata,
Ranar da ya fara kulata shine yayi Kwana biyu bata ganin shi Ashe anturashi duty ne, ranar da zazzabin rashin sabo yadawo duk da ya d'an saba a depot Amma har yanzu yayi wani Abu da jikin saiyayi zazzabi,

Fitowar da yayi ne ya zauna tareda dibar ruwa a bucket yanaso yayi wanka Amma kanshi yayi mai mugun nauyi yasa ya dafe kan tareda zama bakin kofar dakin ya dafe goshi kan ciwo yake mai gashi yana jin yunwa sosai, he is not use to All this yasaba housemaids na yimai komai Amma yanzu wannan rayuwar da yazaba yanaso yasaba da ita just to prove his father wrong,

Fitowar ta kenan domin ta Kara duba kofar dakin nashi koya dawo, taci karo dashi cikin short nicker da singlet na soja muscles dinnan kamar suyi magana, fatar shi na kyalli kamar wani mace sumar da yad'an bari gaban kai kadan, Alamar sabuwar fitowa ce tana sheki da baki yanda taga yayi tasan he is not fine, batasan lokacin da ta matsa kusa dashi ba,
Kamar wani magnet ne ke controlling dinta saboda yanda tayi saurin tsugunawa a gaban shi, " Mr A tafada can kasan makoshi da wani irin salo,

Jin muryar ta gab dashi tareda wani irin sassanyan kamshin jikinta yasa yadago idanun shi da suka d'an yi ja kadan saboda ciwo, ya kalleta dasu kamar mai jin bacci,
Gira daya ya daga Alamar tanbaya "what, tagane sarai me yake nufi, "am sorry are you Alright? Bai ce komai ba, sai jikinta Kawai yake bi da kallo from head to toe,
Kallo ne irin kallon son ganin munin mutum but she don't care about it at all, damuwar ta taji muryar shi tasan zatayi dad'i, ganin batada niyyar tashi ko matsawa ya mike a hanzarce tareda dafe kofar domin jiri yake gani,

A hanzarce itama ta mike tareda saurin dafe kirjin shi mai fadin daukar hankali,,
Saida yayi saurin rike kofar da karfi domin jin hannun ta a daidai kirjinshi, "are you Alright? ta Kara tanbaya da turanci domin gani take kamar ma bayajin Hausa,

"Lafiya nake, yafada tareda kokarin juyawa yanaso yabar wurin ya koma cikin dakin nashi, tayi matukar mamakin jin Kalmar Hausa fluently a bakinshi, batayi kasa a guiwa ba ta yi saurin daukar buckets din " bari intaro maka ruwan wanka zakayi? Tafada jiki na rawa,
Bai bata amsa ba kamar yadda bata tsaya jiran Amsar shiba, wucewa tayi ta taro mai ruwa domin bathroom din nasu na gaban dakunan su kitchen Kawai ke cikin dakin,

He need the help so baida choice dole yabarta ta kaimai ruwan don bazai iya hour guda batareda wanka ba,
Komawa yayi ya dakko towel ya fito batareda ya cire sauran kayan nashiba ya shiga bathroom, tana ganin ya shige tafada dakin nashi kai tsaye jikinta na rawa, sakin Baki tayi ganin gado harda walldrp yaushe ya shigo da wa'innan kayan kuma gefe daya harda kujera da table dake dauke da table lamp da laptop sai kuma one seater guda daya dakin ba laifi, ganin kayan shi ta KO ina tuni tafara tattarawa tana nadewa masu datti ta watsa a basket d'inshi kato dake one corner,

Kafin ya fito ta gama tattara komai gefen kitchen din shi ta koma taga cups da yawa daya yi Amfani yabarsu nan ba wankewa ta kwashe tareda zubasu washing basing tafara wankewa,
Lokacin ya shigo yana imagining dakin tareda bin ko ina da kallo, jin motsi a kitchen din yasa ya nufi hanyar cikin takunshi mai cikeda haiba, wanna karon towel ne Kawai a kugunshi he don't care at all haka ya fito,

Kallon ta yayi Kawai batareda yace komai ba he need it so baida choice dole yabarta ta tayi mai aikin batareda godiya ba ya nufi gefen Y'ar karamar dispenser din shi domin dibar ruwa mai zafi yasha tea, saurin Ajiye plate din tayi tareda matsowa, domin tasan me yakeson yi, "wait bari in hada maka, tafada tana karbar cup, matsawa yayi tareda sakin mata, ta debo milk da bournvita ta jefa mai two sugar cubes ta mika mai,

Karba Kawai Yayi ya juya, badon yayi magana tajiba zatace kurma ne,
Saida ta gama ya fito lokacin ya gama yana zaune rikeda wayar shi yana latsawa, ta nufi hanyar fita "please if you need anything am here call me, harta juya ta ce "by the way my name is Sofia you can call me soffi like my friends,

"Abdul Rahaman Abdullah, yafada can kasan makoshi, badon duk zuciyar ta NA wurin shi ba bazataji ba saboda taushin murya da yayi Amfani da ita,
Murmushi tayi tace "ok officer zankiraka Abdul or Mr A A,
Baice mata tak ba harta wuce, he don't mind at all Magani Kawai ya nema yasha ya kwanta domin yana bukatar hutu,

Dakinsu ta koma wanda ta samu friends dinta su uku sunci Ado, tsayawa tayi tareda zuba musu ido " ina zakuje? "Daya daga ciki tace kice ina zamuje dukan mu harda ke ko kin manta yau birthday din MIMA, "oh ta fada tareda dafe goshi, "sorry kubari in shirya 2 minutes
Tafada da sauri tana shigewa dakin su domin canja kaya don bata dade da yin wanka ba, fitowa tayi cikin wata readymade pink mara hannu mai style din v kana ganin have best dinta baka a bayyane kirjinta sunyi mugun kunburowa a tagaban ga kitson atarch dinta kana na sun zubo gefen wuyan ta makeup dinta sama sama tayishi but she looks awesome,
Allah ya hore mata sassanyan kyau domin ita ba fara bace she is chocolate in colour kalar tata kuma irin mai confusing mutane ce itaba ja ba itaba faraba Kala ce mai matukar tsada bakinta d'an mutsili ne kamar lomar tuwo bazata shigaba akwai wayewa a tattare da ita sosai saboda tanason gayu sosai ga kuma irin kawayen da take bi masu open eyes sai ya kasan ce tasan kan zamani da duk Abinda ya kunsa,

Sowa kawayen nata suka saka suna "wow pretty cikin hayaniya irin ta Y'an mata, murmushi tayi ta gefen baki kadan kafin ta janyo gyale mai shaka shaka ta yafa tareda Y'ar wata swagger back ta rataya mai kamar pos baka tasa wasu low pass tace "am done. "wow wow wow Sofia zaki rikita young boys din mu gaki shiru ce ke wallahi haryanzu da sauranki. ku kyale village girl ki saki kaya ki kwashi kaya kintsaya wani nuku nuku ko jiya saida James yayi min maganar ki meyasa bakyason kibada kai ne wai,?
"Karku damu I find my catch wanda zan iya mallakawa my beautiful body my soul and my head. zaro idanun su sukayi "oh my god Sofia who is this lucky guy?
D'an hade fuska tayi "look am going to tell you but don't even look at him he is mine only mine,

"Don't tell us you are in love? " I am, dole inyarda ina sonshi don Abinda nakeji akan Mr A yafi karfin kowace irin Alaka ina jinshi a cikin jini na fiyeda tunanin ku ina fatan ya bani opportunity da zansamu koda gangar jikinshi ne zanyi farin ciki zansamu salama, "god Sofia who is this guy da har the holy you kike tunanin bashi gangar jikin ki? "I wonder woo, wata tafada, "hope he love you like you do? "Nop impact yafi karfin tunanin ku ina kishin kowaccen ku ma ta ganshi don nasan halinku inkunga gayu,

"Noo we are not the way you think we are mufa gyarawa muke a bimu basai munbi ba ke kuma da, kika tashi bi kike kokarin yi, "but as your friend Zanbaki shawara Sofia, "ni zubaida nafada miki idan har ya ratsa ki dole ya like miki don haka try and give him the woman magnet he will follow you,
Wani irin dad'i taji tareda cewa "kumuje lokaci natafiya, mikewa sukayi sauran dama zubaida ta tashi ita, fita sukayi suna baza kura da kamshi, a gaban motar Suzanne suka kame domin ita ta samu wani officer ya like yana mata barin kudi,
Bazaki taba gane wasu yare bane su baki daya saboda sunyi mugun hada kansu shiga kowacce iri yi sukeyi,

A idanun shi suka fita domin yana tsaye a window din dakinshi wanda ke leading da fuskar frontage din gaban ginin da kowa ke shigowa block din nasu dake nan kamar safe content
Saidai mutane Biyar ke zama each block, kasancewar duk bachelors ne a nasu baka ganin mutane koda yaushe impact she is the only woman around kawayen ta duk ba kusa suke ba, zuwa sukeyi wurinta,
Kawancen su yafara dasu Suzanne ne lokacin da tazo wurin wani saurayinta a kusa da dakinta ta kwashe kusan wata a dakin ya kasance tasamu Abokiyar hira sai suka fara kulla kawance har sabo ya shiga mai girma ta saba da duk friends din Suzanne, cikin su hudun daga ita sai zubaida ne musulmai Amma Suzanne da blessing are christian, basu damu da banbancin Addinin suba sun hada kansu sosai suna sharewa juna hawaye,

Yabi ta da kallo har ta kame a owners quaner suka tafi kafin ya zauna ya dauki iPhone d'inshi ya Kira abin sonshi,
Saida tayi kusan ringing sau uku kafin ta dauka, muryar ta bawani damuwa tace "hy baby, "hy sweetheart how are you? Yafada muryar shi cikeda wani irin dadi da Amo mai daukar hankalin Y'an mata,
"Am fine yaushe zaka dawo am missing you badly, " soon baby inason in samo mana na Aure da Aljihuna no one can stop me from marrying you,
"I wish so dear ina sonka sosai bazan iya rayuwa bakaiba ina matukar kewar ka please come back,

Gyara kwanciya tayi akan wani tafkeken gado tace "baby inaso inkwanta a kirjinka inyi bacci inaso inga kana wasa da ko ina a jikina ina da burin baka duk Abinda kakeso why kaki tsayawa muyi rayuwa kafison dole sai munyi Aure? Nice fa nafada maka am ready to give you my body please come to me,

Wata irin mika yayi tareda kallon nicker d'inshi da ya mugun kunbura ya yi saurin dafewa yace "hey stop please Karki hanani sukuni, you no am healthy man so just kamar yanda nace Aure nakeson muyi banason wata rayuwa ta shiga tsakanin mu may be if I no you bazan Aureki ba Aurenki nakesonyi, kiyi hakuri Nima da nake namiji na daure duk da ina wahala na rike kema kiyi kokari mu yi Auren,

"Baby kana sona kuwa? Tafada cikin wata irin murya dake nuna tsantsar bukatuwa dashi muryar shi is very sexy duk inda yayi magana sai lafiyar mace ta motsa so tank God baya son yin maganar,
"Why zaki tanbaye ni haka? I leave everything behind because of you so zancen so bai ta soba,
"Yes I no but baby kana sona kake mun rowar jikin ka? "Sweetheart please ni da nakeson in zama mallakin ki baki daya one day ke zaki sarrafani baki daya sai yanda kikayi dani,
Ina son Abun fa domin kinsani nasaba d'an d'anawa but I want to change myself for you please kibari muyi Aure, ok tafada can kasan makoshi badon taji zata iya hakura ba,
Allah ya Dora mata soyayyar AbdulRahman Amma sha'awar shi na neman illata ta duk da bawai bata samun biyan bukata bane no ita Kawai bata gamsuwa zuciyar ta nafada mata Kawai shine zata samu Abinda takeso a jikinshi domin Allah ya gama kerashi a namiji tasan zai haukata mace da wannan kyakkywar surar tashi ko a gado,

"Babe yafada a natse domin yaji tayi shiru kamar bata jinshi, " dawowa hayyacin ta tayi tace "um cikin muryar shagwaba, "can I call you video chat? "Yeah of course tayi saurin zabura ta cire singlets din tareda gyara zaman bra dinta da ba wasu nonon kirki takeda ba duk karfi acuci ce da pushed up, sometimes ma harda ciko, saidai yanayin bra din da tasa sunsa sunyi kyau a cikin su saboda Farace sol kyakkyawa ce sosai irin kyan nan na fararen mata wanda da zakayi imagining su koma bakake mugun muni zasuyi,

Gyara kwanciya tayi a tafkeken gadon ta da yakai na mutum Biyar daga gani ta jiku da naira, daukar kiran tayi, yabi jikinta da kallo ya hadiye saliva domin haska mishi takeyi sosai tanaso ta rikita shi "Hafsat, ya fisgo maganar tareda d'an kauda kai kadan "in kinaso in iya magana ki saka riga please, kallon kirjinta tayi tareda yin murmushi "me yasami jikina? Muyi hirar mu Kawai please, "I can't, bazan iya kallon brest dinki ina kawar da kaiba Kawai ki rufe sai muyi maganar,
Saurin sanya hannun ta tayi ta cire hook din bra din tana cewa ok bari ma kagani tunda you are not ok, ta fisgeta ta cillar,

Wani irin Abu yaji ya caki kirjinshi badon komai ba sai don ganin nonuwan nata a kafe, duk da basuda girma Amma kuma sun yi sujud kadan basuda wani burgewa sam kamar kirjin baturiya tuni yaji duk ma fitinar ta da yakeji ta kwanta, Amma ita sam tunanin ta ya Kara rikicewa, a natse yace "bari inje inyi salla bye ana kiran magrib ya datse kiran domin bayajin zai iya cigaba da kallon ta if he do so zata fita a ranshi baki daya don haka kife phone din yayi Kawai ya zabura,

Koda yayi magrib yasamu kanshi da leka window domin ganin ko sundawo Amma har karfe bakwai suna can suna shan party, he wonder why matan bariki keyin irin haka domin zuwan shi yaga mata different types suna kawo mai hari he hate taxi no garages don haka basa gabanshi ko matan turai zaba yakeyi indai yasan kincika yawo baya hauke miki duk da yana tsarewa domin baya yadda saida kororon roba,

He don't really care about Sofia Kawai what he no ta taimake shi kuma yanda ya lura tana shige mai yasan itama she is like her friends ce,
Har saida ya fita yaje bakin mami ya hado kaza da yourgout ya dawo yana sauka zai shige dakin shi yaga suna tsayawa don haka shigewa yayi da sauri ya danno kofar da key, time ya Kalla nine thirty yace Hmmm, zama yayi yaci yayi kat kafin ya wanke bakinshi ya dauro Alwala ya fuskanci gabas ya tada sallah, "nafila yayi like always idan zai kwanta,

Saida ya idar ya dauki wayar shi ya haye d'an madaidaicin gadon shi ya kwanta tareda janyo laptop d'inshi yayi conecting da wayar shi domin yayi chart, fuskar Hafsat din tashi ce a jiki tana jingine da wani doki tayi shigar cow boys harda cow boy cap dinta cibiyar ta a bayyane ta kulle kasan rigar tayi matukar yin kyau a shigar kamar ba bahaushiya ba,

Shafa red lips dinta yayi kafin ya bude password yafara Abinda yake sonyi online yaganta sannan status dinta pictures dinta ne birjik masu fitarda tsiraici bayaso Amma shi ba mutum bane mai tsanani don haka hy Kawai ya tura mata,, saida ta dade ta yi reply da hey,
Hira suka taba Kawai sama sama ya sauka saboda yana jinshi so boring,
Daga karshe kashe Apple laptop din yayi ya kwanta,
Kasancewar ya saita Alart karfe Biyar ya tashi yayi sallah ya koma gadon domin sai karfe takwas zai je office,

Karfe bakwai Sofia tafito ta gyara wajen dakunan su kafin ta koma tayi wanka ta sheka ado kamar sabuwar Amarya cikin native wear atamfa riga da sket fitet tayi kyau sosai a ciki, murza dauri tayi tareda fita tana taunar center fruit chewingum
Mai kamshin mango,
Dakin ta nufa saboda da tunanin shi ta Kwana taso ganin shi jiya Amma taji ya rufe kofar shi........... 🖊

*Matar Soja*🌻🌻 *MUK'ADDARI* 🌻🌻
(Auren soja)

*not free book kibiya ki karanta in peace in kina bukata send your 200 ta account number na 7304736012 nafisa sani Fcmb ko katin mtn ta wann number 09069200154*

Free page

3⃣&4⃣

.............. Sofiya Marainiyace wadda iyayen su sundade da rasuwa suntaso gaban matar ubansu kasancewar tun suna kanana mahaifiyar su ta rasu daga baya kuma shima mahaifin su ya tafi daga ita sai yayan ta zaid suka Haifa, gwagwar mayar da sukasha a rayuwa yaja d'an Uwan ta ya nemi aikin soja bayan ya kammala matakin secondary da taimakon Allah da fafutukar nemanshi, bayan ya kwashe watanni ya fito daga depot ya samu gida a cikin barikin da zaiyi serving dake cikin 1division headquarter dake cikin garin kaduna, sanin idan yabar kanwar tashi zata cigaba da wahala yasa dole ya dakko ta suka dawo tare, gaba daya neman shi ya kare akan sofiya bayason tilon kanwar tashi ta tashi cikin damuwa komai najin dad'in rayuwa yatara musu da Albashin shi wanda Alhmdulillah komai natafiya normal,
Tunda yasamu aikin baya zama kullum yana fita duty saidai ya nema mata gurbin cigaba da karatu a ktc dake nan new barracks, tana zuwa partime

Yanzu ta kwashe shekara kusan uku a cikin wannan barikin don haka she makes lot of friends a ciki, wainda suna kokari sosai wajen janta zuwa yawace yawace irin na yara da basuda natsuwa, gaba daya side din ansan da zamansu wannan group din duk sabon sojan da ya shigo suna rububin shi, bawai ita rayuwar ta ta kasance kamarsu bane nop Kawai tana binsune saboda batada Abokan hira sai su,
A kullum kokari sukeyi su nuna mata hanyar da zata cafki wani sojan domin ta samu bankin kwakula amma ita bata Ra ayi sam, domin yayan ta ya tsare mata komai saidai kwatsam a shekarar nan makociyarsu tayi parking wanda a ranar taga ankuma kawo wasu kayan da saida ta tsaya kallon motarda ta sauke kayan,

Bawai wani Abu bane yaja hankalin ta aa kayan data gani ne Kawai suka bata mamaki saboda daga small mattress sai manyan jakun kuna Kawai daga gani young soldier ne aka samu sabo domin tasan sunyi per sing out kwanan nan,

Har zata shige dakin nasu taja ta tsaya tareda kallon gayenda ya fito daga motar bayan angama fitomai da kayanshi duka, harda Kara lekawa take domin bawa idanun ta Abinci, ganin wani irin sabuwar halittar namijin da bata taba cin karo da irinshi ba, ta mugun tafiya saboda shagaltuwa har ya hauro steps din ya shige dakin nashi tana tsaye, saida ya bugeta da wani irin fitinannen kamshin turaren designer's na maza sannan ta dawo hayyacin ta,

Taga wayam ya bace mata, jitayi kamar ta bishi ta Kara kallon fuskar tashi Amma ba hali domin fuskar shi sam ba mai walwala bace daga gani miskili ne ajin tsakiya,
Daga ranar ta fada gararin rayuwa na begen wannan gayen da take ganin A A guda biyu a gaban rigar shi, bata ko san sunan shiba but zuciyar ta tayi mugun nutsu akan soyayyar shi,

Batasan me yawa zuciyar taba Amma duk hanyar da tasan zata samu attention d'inshi tabi for him kullum saita goge kofofinsu tas ta mope ta gyara tsab saboda ta burgeshi Amma ya kwashe kusan wata ko uffan baya ce mata,
Ranar da ya fara kulata shine yayi Kwana biyu bata ganin shi Ashe anturashi duty ne, ranar da zazzabin rashin sabo yadawo duk da ya d'an saba a depot Amma har yanzu yayi wani Abu da jikin saiyayi zazzabi,

Fitowar da yayi ne ya zauna tareda dibar ruwa a bucket yanaso yayi wanka Amma kanshi yayi mai mugun nauyi yasa ya dafe kan tareda zama bakin kofar dakin ya dafe goshi kan ciwo yake mai gashi yana jin yunwa sosai, he is not use to All this yasaba housemaids na yimai komai Amma yanzu wannan rayuwar da yazaba yanaso yasaba da ita just to prove his father wrong,

Fitowar ta kenan domin ta Kara duba kofar dakin nashi koya dawo, taci karo dashi cikin short nicker da singlet na soja muscles dinnan kamar suyi magana, fatar shi na kyalli kamar wani mace sumar da yad'an bari gaban kai kadan, Alamar sabuwar fitowa ce tana sheki da baki yanda taga yayi tasan he is not fine, batasan lokacin da ta matsa kusa dashi ba,
Kamar wani magnet ne ke controlling dinta saboda yanda tayi saurin tsugunawa a gaban shi, " Mr A tafada can kasan makoshi da wani irin salo,

Jin muryar ta gab dashi tareda wani irin sassanyan kamshin jikinta yasa yadago idanun shi da suka d'an yi ja kadan saboda ciwo, ya kalleta dasu kamar mai jin bacci,
Gira daya ya daga Alamar tanbaya "what, tagane sarai me yake nufi, "am sorry are you Alright? Bai ce komai ba, sai jikinta Kawai yake bi da kallo from head to toe,
Kallo ne irin kallon son ganin munin mutum but she don't care about it at all, damuwar ta taji muryar shi tasan zatayi dad'i, ganin batada niyyar tashi ko matsawa ya mike a hanzarce tareda dafe kofar domin jiri yake gani,

A hanzarce itama ta mike tareda saurin dafe kirjin shi mai fadin daukar hankali,,
Saida yayi saurin rike kofar da karfi domin jin hannun ta a daidai kirjinshi, "are you Alright? ta Kara tanbaya da turanci domin gani take kamar ma bayajin Hausa,

"Lafiya nake, yafada tareda kokarin juyawa yanaso yabar wurin ya koma cikin dakin nashi, tayi matukar mamakin jin Kalmar Hausa fluently a bakinshi, batayi kasa a guiwa ba ta yi saurin daukar buckets din " bari intaro maka ruwan wanka zakayi? Tafada jiki na rawa,
Bai bata amsa ba kamar yadda bata tsaya jiran Amsar shiba, wucewa tayi ta taro mai ruwa domin bathroom din nasu na gaban dakunan su kitchen Kawai ke cikin dakin,

He need the help so baida choice dole yabarta ta kaimai ruwan don bazai iya hour guda batareda wanka ba,
Komawa yayi ya dakko towel ya fito batareda ya cire sauran kayan nashiba ya shiga bathroom, tana ganin ya shige tafada dakin nashi kai tsaye jikinta na rawa, sakin Baki tayi ganin gado harda walldrp yaushe ya shigo da wa'innan kayan kuma gefe daya harda kujera da table dake dauke da table lamp da laptop sai kuma one seater guda daya dakin ba laifi, ganin kayan shi ta KO ina tuni tafara tattarawa tana nadewa masu datti ta watsa a basket d'inshi kato dake one corner,

Kafin ya fito ta gama tattara komai gefen kitchen din shi ta koma taga cups da yawa daya yi Amfani yabarsu nan ba wankewa ta kwashe tareda

Please Login or Register in order to submit comment