Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gida ba kowa koya kace?


Juyawa yayi yana kallon Rufy dake zaune kan akwatin ta ba ma su take kallo ba da alama akwai abinda take kallo,inda take kallon ya kalla mai Chocolate ya gani da alama kuma shi take kallo

Hannu ya ɗaga mai alamar yazo karɓa yayi guda biyu dai dai lokacin da aka fara kiran fasinjoji da sauri ya mika mata Chocolate din,tsayawa tayi tana kallon shi

"Ki karɓa mana kika tsaya kina kallo na maza ɗakko kayan ki muje gashi can Yusuf sun wuce


Jamsy kuwa tsayawa tayi ta saki baki ganin kamar yama manta da ita a wajan,gani sun wuce ta ko kallo babu hakan yasa ta kira sunan shi da karfi juyowa yayi yana faɗin


"Baby kije kawai kinga babu tiket idan muka tsaya jirgi dai tafi ya barmu ne sanin kanki ne baya jira
Daga haka suka shige cikin inda jirgin yake


Baki jamsy ta saki tana kallon ikon Allah ganin da gaske sun tafi sun barta, jirgin da ta ciburi yau zata hau kenan baza ta hau ba,duk ta gama faɗawa ƙawayan ta yanzu sai taje ta ce musu ya fasa tafiya da ita kome

Tana nan tsaye tana tunani har jirginsu ya tashi zuwa Lagos tana kallo
Sosai zuciyar ta ta mata ba daɗi sai dai kuma ta kudiri niyyar ƙara lalata lamarin Rufy
🍃🍃 SECONDARY SCHOOL🍃🍃




(Love & romantic story)




Shalele ce💃





Paid page 49&50





----------------Zaune take a falo it's kadai kallo takeyi tana cikin abinci jin ƙarar buɗe kofa ne yasa ta juya,babyn ta ta gani cikin kana nan kaya munyi masifar mata kyau kamar ka sace ta ka gudu wadan nan dan Lokacin da suka samu tare jikin ta ya ƙara goge wa tayi luf luf da ita



"Masha Allah baby Kinga yanda kika hadu kuwa kamar ba keba, kinyi wani irin kyau sai ina kuma gaskiya zanji kishi idan wata ta gane min wannan kwalliyar
Aunty ta faɗa dai dai lokacin da jidda ta ƙarasa kusa da ita


"Uhmm momncy kenan ina kuwa zani wannan kwalliyar duk da kika gani ke nayiwa ɗan ki gani kiji dadi



"Kai amma kuwa kinyi kyau dole nayi miki hoto sabida yadda kayan suka amshe ki,acikin wadan da muka siyo jiya ne?



"Eh momcy dama ina gani nace nasan zasu burge ki idan nas..


Sallamar momyn zeey a dace ta katse mata maganar da takeyi,rungume juna sukai suna faɗin AMINAI sannan suka yiwa junan su kiss,wannan shine tsarin yadda suke gaisar da junan su a duk sanda suka hadu


"Ahh lallai Aminiya haka babyn ki ta zama princess,Amma fa gaskiya ta yi kyau

Kusa da ita jidda taje runme juma sukayi sannan Hajiyar ta kai hannu kan nonon jidda tana faɗin Allah ya miki albarka


"Wai daga ina kike haka Aminiya zuwa ba sanar wa yanzu da baby ta tada rigima sai mun fita haka zakizo bama nan!


"Hmmm Aminiya kenan wallahi tafiyar ce ta taso lakaci ɗaya shiyasa kika ganni kwatsam da ranar nan


Daki suka shiga sunbar jidda a falo da alama sirri zasuyi


"Aminiya ina jinki lafiya dai?
Cewar Aunty


"Hmm ina fa lafiya Aminiya ai wallahi wata matsala ce ta faru father yace dole sai nayi aure,kuma ma kinsan abinda yafi damu na shine wadda nake so bata tare dani , sannan abu na gaba yarinya ake da bukatar na aura karta kai jidda


"Tooo Aminiya ke kuma taki kenan kinga ai koda kuwa kina tare da zeey father bazai bari ki aure ta ba sabida yarinya ake so kenan sosai!


"Eh gaskiya yace yarinya zan aure karama sosai kamar wadda batafi shekara goma sha uku zuwa sha hudu ba,ni yanzu ina zan same ta kuma wallahi ni dai nafison zeey gashi ko nakira wayar ta bana samu kwata kwata shiyasa ko baccin kirki banyi ba jiya da yau



"Hmm ai dole bakiga ta bacci ba yanzu dai samun wadda zaki aure ba abin wahala bane kawai dai abinda tafi yanzu ki fara cire soyayyar zeey daga zuciyar ki tukunna


"A'a soyayyar zeey fa bazata fita ba sai dai kawai na hakura amma inson ta sannan yarinyar a ina kike ganin zamu same ta da ace da wuri ne da gidan marayu zamuje kawai mu ɗakko


"Chabb ai wannan bazatayi ba domin yaran gidan marayu ana bibiyar Rayuwar su ko daga baya ,kawai dai abinda nake tunani shine ina yaran da ke zuwa tallan gyaɗa ko masara acikin su zamu samu wadda zata dace


"Wai wadan na yara kike magana akai badai kazaman nan ba ko dan wallahi bazan iya ba waiii


"Ke kam dadi na dake wallahi gajan hakuri wadan nan ɗin da kike rainawa yanzu da munsamu guda ɗaya ai gyara ta wa wallahi bazaki ce ita bace






🍃🍃 SECONDARY SCHOOL🍃🍃




(Love & romantic story)




Shalele ce💃




Paid page 51&52





____________Zaune take a tsakar gida cikin jikin ta ya fito sosai dan a ƙalla zaiyi wata shida,tun safe yake jin felling na taso mata ta rasa yadda zatayi domin fita waje kwata kwata ya gagare ta sabida yanda yaran gari suke mata waƙa banda maza dake zaman majalisa da suke nuna ta,suma kuma ƙawayan nata duk sun guje ta tunda abin ya faru

Inna ce ta fito daga ɗaki cikin shiri da alama fita zatayi ina indo take zaune ƙasan bishiya taje
"Nizan tafi anjima mai gyaran kwano zaizo ya liƙe inda yake zubar da ruwa akwai kudi na ajiye kan keke sai ki bashi ,kafin na dawo kiyi mana dambu saurin ki ƙiyi nazo kina faɗa wani gurin ke miki ciwo kiga yadda zanyi dake


"To inna insha Allahu zanyi sai kin dawo a gaishe su,dan Allah inna ki tawomin da yalo ahanya
Indo ta faɗa cikin sanyin murya


Da to kawai inna ta amsa mata ta fice daga gidan,sosai take jin tausayin ƴar tata sabida ƙaran cin shekarun ta ga kuma abinda ya faru da ita sai dai kuma abinda yafi baya haushi yanda indo tayi shiru da bakinta lokacin da ake cinta har saida ciki ya Bayyana ajikin ta suka sani,kenan da badan cikin ba bazasu san abinda ke daru wa ba


Acikin gidan kuwa inna bata dade da tafiya ba Sani mai gyara yazo sai da ya gama gaba ɗaya sannan indo ta bashi kudin lokacin da zai tafi ne tace dan Allah ya kira mata habu mai rake yace yazo inji innar Indo kasan cewar kowa haka yake kiran ta..


Zama tayi jiran zuwan habu amma shiru kusan awa ɗaya harta fitar da ran zuwan shi,tunani ta tafiya shin Sani faɗamin ne baiyi ba ko kuwa zuwan ne bazai ba ,gajiya tayi ta tashi ta fara haɗa dambun da inna tasa ta sabida gaba ɗaya ta lura yanzu inna ta daina sonta, ta kusa gama wa tajiyo sallama kamar Muryar habu da sauri tayo waje,shine kuwa


Kallon ta yayi kafin yace "indo ina inna fa ance tana kira na ? ya faɗa yana hade rai cikin nuna ko ina kula da ita


"Aaaa dama ba inna take kiran kaba nice nace kazo inason magana dakai

"Ke kuma...to ya akai? ya faɗa yana basarwa sabida gaba ɗaya ya tafi tunanin kartace cikin nashine


"Dama ba wani abu bane habu tunda abin nan ya faru dani ko sau ɗaya bakazo waje naba bare ka nemi wani abu shine nace ya kira ka, ni ina buƙatar ka sabida kasabar min na rasa yadda zanyi da raina
Takarasa maganar tana tsare shi da ido


"Kinga malama karkizo kimin dadin baki kawai ki maƙalamin cikin da bana waba dan nasan bura ta baza ta iya yin cikin ba dan haka ni zan ware kinga tafiya ta..


"Ahaba habu ai bazan ma haka ba kuma ma aiida zanyi da tuni nayi tun sanda Baba ya tanbayeni kayar da dani wallahi kwai dai inaso mu jiyar da juna dadi ne kaima nasan kaba buƙata

"Da gaske kike indo ba tarko zaki haɗamin ba?


"Wallahi ba wani tarko hasalima inna bata nan sai dare zata dawo


"Shike nan bari na rufo kofa karwani ya shigo

Daga haka yaje ya rufe kofar gidan ta kuma ta kwashe dambun ta sabida ya dawu sannan ta ɗora ruwan wanka
Ɗakin ta suka shiga dama akwai katifa dan haka suka haye kai domin ɗibar roman dimukura ɗiyya kunsan dai mai ciki yadda take da zaƙi da garɗi dan haka ku hasaso yadda habu zaiji basai na faɗa ba






LAGOS


__________Lokacin da jirgin su ya sauka ruwa ake a garin kamar me dan haka ga masu taxi nan suka hau akwai inda aka tanadar musu sabida zama aikin da ya kawo su


Ibrahim shida abokin sa ƴan sanda ne amma na farin kaya to yanzu ma wani bincike ya kawo su lagon na wani kisan kai da akai


Inda zasu zauna estate ne babba a ƙalla akwai gidaje ɗari biyar a ciki kuma gaba ɗaya iri ɗaya ne kowa da numbar gidan shi gomnati ce ta gina gidan wasu daga ciki mutanan ciki siya sukai wasu kuma haya suka kama abokin nasa hafiz da matar sa mariya aka faɗa saukewa kasan cewar ba layi ɗaya gidan su yake ba akwai tazara ta kusan layika uku tsakanin su ,sannan aka kaisu Rufy nasu gidan buɗewa yayi suka shiga gidan yayiwa Rufy kyau sosai falone mai ɗan girma ba lafi kasan cewar wannan shine shigar Ibrahim gidan na farko hakan yasa ba kujeru afalon da idan yazo aiki yakan sauka hotel ne tunda shi kadai ne amma yanzu da yayi aure sai shima aka bashi gidan zama


An shinfiɗe falon da kafet mai laushi babba sai tum tum manya gida uku da aka aje akai,ɗaki biyu ne sai kicin ko wanne ɗaki akwai toilet aciki dai Kuma kitchen,tunda suka tawo bai ce da ita komai ba haka ma da suka shigo gidan


Ɗaki ɗaya ya shiga akwai katifa babba a dakin dan haka ya aje trollyn kayan sa a gefe ruwa ya shiga banɗaki ya watsa yazo yayi Sallah sannan ya fara duba aikin da ya kawo shi kusan awa ɗaya sannan ya fito falon


Ya tsorata ganin mutum a zaune ya sunkuyar da kai shaf ya manta cewa da wata wai matar shi yazo,kusa da ita ya ƙarasa ya daki akwatin Tata ai kuwa da sauri ta miƙe dan ta tsorata kasan cewar ta fara bacci awajan


"Ki shiga ɗaki mana kika zauna anan idan kuma anan din zaki kwana bismillah
Daga haka yasa kai yayi waje


Jiki ba kwari haka taja akwatin kayan ta zuwa cikin dakin sai dai da taje bakin kofar ne ta kasa gane wanne zata shiga kasan cewar ɗakin ajere suke da juna,shiru tayi tana nazarin inda ya fito a hankula ta tura kofar dakin gani katifa da trollyn sa yasa tayi saurin rufemai ta buɗe ɗayar kofar ba komai cikin ɗakin sai kafet da tagani a gefe an ajiye ba babba bane amma zai iya isar ta ta takure akai dan haka tayo alwala akai tayi Sallah sanin ta kwanta



Tunda ya fita bai dawo ba sai ɗaya na dare kasan cewar yaje siyayyar abinda zasu buƙata ne,lokacin da ya dawo gani bata falon hakan yasa ya aje abinda ya siyo awajan dakin sa ya shiga shima ya kwanta asuba tagari



Da asuba sanda ta tashi gaba ɗaya wuyan ta yayi sanyi sabida kwanciyar da tayi a takure gashi ba fulo haka nan tayo alwala tayi sallah azkar tayi sannan ta fara karatun Kur'ani kasan cewar tana da haddar izu arba'in,har karfe takwas bata koma bacci ba ganin garin yayi haske yasa ta fito falon ahankula cikin sanda kamar wadda za'a kama hijabin da tayi sallar ne ajikin ta kasancewar bata taɓa zama ba hijjab idan yana nan tun suna Kano


Ganin ledojin da tayi awajan ne yasa ta tafi tunin ta buɗe taga meye ko ta bari karya zo yana mata masifa da gorin da yasa ba mata,jin karar buɗe kofa yasa ta juya da sauri sanye yake cikin jallabiyya ruwan ƙasa,gaishe shi tayi ya amsa bayabo ba fallasa


"Ga kayan amfani nan ki ɗauka maza kiyi abin da za'a ci sabida fita zanyi sauri nake,anutse ta fara kwashe kayan tana kaiwa kitchen din yayi kyau sabida akwai kitchen cabinet


Tunda ta fara kwashe kayan yake kallon ta sama sama tunani yake anya yana taɓa ganin ta ba hidda bi kuwa dan shidai bai taɓa ganin wuyan taba tunda yake,to amma meyasa take sa hijjabin me zata boyemai bayan duk an gama kwashe wa

"Wata kila kayan mar marin kirjinne suka ƙare shiyasa bata fitowa haka sabida karka gani ,zuciyar shi ta yaramai


Tsaki yaja yana fadi,"aikin banza kawai kowanna ango ana kawo mai abu acikin ledar su shizai ɓare amma shi inna sai dai ragowar wasu ya samu

Gani tunanin zai ɓata mai rai yasa ya tashi ya shiga ɗaki ya shirya kafin ta gama



Sultan cheps tayi sai kuma copy da yawa haɗa mai shike nan hakan yasa tayi saurin gama wa fitowa tayi dasu akan tire ta aje afalon,ba daɗe wa ya fito cikin shirin fita,zama yayi ya karya tsaf ya gama sannan da zai fita ta tanbaye shi abinda zatayi
"Koma meye kiyi da rana kici da daddare kuma kiyi tuwon semo





Haka rayuwar su ta kasan ce tsawan kwana bakwai kullum zatayi girki ta gama da wuri kafin ya dawo ta shige ɗaki ta kwanta dan haka da safe kawai suke haduwa hakan sai ya rage yawan ƙyarar ta da yake gashi kuma dama babu jamsy da take zugashi


Yau weekend ne Dan haka ba inda zaishi yana gida kuma yaune suke da sati da zuwa Lagos, tunda randa sukazo suka rabu da Hafiz da matar shi haryau bata kuma gani wani mutum ba saɓanin Ibrahim,tunda ta tashi take fama da mura kasan cewar garin kusan kullum cikin ruwa suke gashi bata kwana waje mai ɗan ƙauri maganin mura take so sai dai ta rasa yadda zatai dan haka dole ta yanke shawarar faɗa mai ya bata idan yana da shi



Zaune yake a falo yana danna computer nesa dashi taje ta tsugunna
"Dan Allah idan kana da maganin mura kabani zansha ,ta faɗa cikin Muryar ta da tariga ta dashe


Kallon ta yayi yaji mai tace amma jin Muryar wani iri yasa ya nuna kamar baiji ba dan haka ta sake mai maai tawa gane cewa murar ta kama ta sosai ne yasa yace

"Am not a doctor Dan haka bani da magani ki haɗa shayi kisha,daga haka ya mai da hankali kan abinda yakeyi
Ganin haka yasa Rufy ta tashi ta nufi kitchen kamar tayi kuka, shayin ta haɗa sannan ta tafi ɗaki


Bayan sallar isha ya shigo gidan wanka yayi ya dawo falon da niyyar yaci abinci sai dai kuma baiga komai ba kuma a ƙa'ida idan ta gama zata ajiye anan ta shiga ɗaki,zama yayi yana jiran fitowar ta amma yaji shiru ya zata wani abu take ko kuma bata gama bane
Jin shirin yayi yawa shi kuma gashi yana jin yunwa hakan yasa kawai yayi tsaki waje yaje yaci abincin sa ya koshi ya tawo da niyyar yi mata wula kanci


Tunda ga falon yake jiyo nishi yan tashi ya zata munshari ne dan haka yaja tsaki ya samu waje ya zauna, jin abin bana ƙare bane gashi hadda kamar kuka kuka yake ji hakan yasa ya nufi ɗakin ta



Yana bude kofar yadda yaga tana rawar sanyi ne gashi da alama daƙer take numfashi yasa ya shiga dakin da sauri tsayawa yayi yana ƙarewa inda take kallo ganin kan ɗan abin da take kwance tasa hijjabin ta taa rufe ƙafafun ta amma ina sanyi takeji dan garin sanyi ake sosai



"Rufaida ya faɗa da dan karfi sosai yaji wani iri sabida yaune ya fara kiran sunan ta dan ko a rayuwar su ta Kano sai dai yace mata keee


Da ƙer ta buɗe idon ta da suka yi mata nauyi gashi duk sunyi ja kan hancin tama yayi jawurr kamar an shafa mata barkono
"Tashi muje asibiti kina nan zaune da ciwo salon ki mutu ace nine ko


Ba abinda take fahimta sabida numfashin ta ɗaya fara kokarin ɗauke wa ,ki tashi nace ko kika tsaya kallo na


Miƙewa tayi jikin ta na rawa sai dai gama tashin ta keda wuya wani jiri ya dibe ta ta tafi luuuu zata faɗi da sauri ya riko ta jikin sa ta faɗo jin alamar kamar ajiyar zuciya ne yasa ya kalle ta da sauri bata numfashi ya faɗa da karfi


Jijjiga ta ya fara yi sai dai ko matsawa batayi gaba ɗaya jikin ta ya saki nan fa zuciyar shi ta shiga bugawa " kardai ta mutu,ya faɗa cikin tsoro...
Ganin abin bamai yiwuwa bane yasa ya rungume ta yayi waje da gudu da ita a kirjin shi.





KANO TA DABO TUNBIN GIWA



______Tunda jirginsu ya tashi take tsaye a wajan kamar an dasa ta ta rasa mema zata ce Ibrahim ya watsa mata ƙasa a ido gaban Rufy bazai karɓi ticket din ta ya Bata ba shine Suka tafi suka barta awajan


Kuma ma har Chocolate ya siya mata a gaban ta sai tayi magana yace ba sonta yake ba ,ai kuwa wallahi bai isa ba duk abinda zai faru sai dai ya faru dan san naa biku Lagos din nan domin Ibrahim ba da Rufy ya dace ba dani ya dace
Ta faɗa cikin karaji wanda ya janyo hankalin wasu dake wajan kanta,ganin an fara kallon tane yasa ta bar wajan



Tafe take cikin napep amma tunanin abinda zata cewa ƙawayan ta take zasu ɗauke ta maƙar yaciya ko kuma su ce dama Ib da take cewa bata ita yake ba






🍃🍃 SECONDARY SCHOOL🍃🍃




(Love & romantic story)




Shalele ce💃




Paid page 53&54




_____________"Rankaya dade ka kwantar da hankalin ka munyi nasarar ceto rayuwar ta kuma munyi nasara alhamdulilah yanzu haka bacci take yi



Ajiyar zuciya Ibrahim ya sauke afili sannan ya kalli likitar dake mai bayanin yace

"To amma likita mai ya kawo ɗauke War numfashin nata haka lokaci kaɗan?


"Eh abisa binciken da mukayi ya nuna mana cewa limoniyar da take fama da ita ne ya haifar mata da haka muna abisa alamu tana amfani da kayan sanyi ko ruwa ko kwanciya cikin Ac da makaman tan haka


"Limoniya kuma?
Ibrahim ya faɗa a fili ba tare da ya sani ba domin a iya sanin sa iyayan Rufaida basu faɗa mai tana fama da wannan cutar b..


"Rankaya dade ko bakasan tana da cutar bane naga kamar kana mamakin jin hakan?


Kallon likitar Ibrahim yayi yana tashi daga kujerar da yake yana faɗin
"A'a bakomai nasan da ita...amma yanzu zan iya gani ta


"Eh bamatsala zaka iya zuwa amma kada ka tashe ta a barcin sabida ana buƙatar ta samu hutu i sashshe



Cikin ɗakin da aka kwantar da Rufy ya shiga kasan cewar asibitin na kudi ne dan haka a special room aka kwantar da ita ita kaɗai ce aciki
Ahankula ya shiga ciki sabida kada yayi motsi ƙwaƙƙwara ta tashi,zama yayi yana kallon ta abinda ya bashi mamaki yadda ba'a faɗamai tana da Wannan matsala ba


Tashi yayi ya nufi gida zai dakko mata kayan sawa sabida na jikin ta na bacci ne da ta sa doguwar riga yana zuwa gida direct ɗakin ta ya nufa dai dai lokacin hafiz ya kira shi a waya sabida kwata kwata baiji shiba tun jiya da yamma gashi har gari ya waye faɗa mai yayi Rufaida da ce ba lafiya suna asibiti zasu zo shida matar shi yace mai sannan sukayi sallama


Buɗe trollyn ta yayi doguwar rigar atamfa ya daukar mata tunanin daukar mata yayi ta samu ta canza na jikin ta bra ya daga sama sosai abin ya bashi mamaki ganin ta babba me hakan yake nufi kenan tana da nono kome,ganin tunanin bazai kai mai bane yasa ya dauka kawai zai fita kuma sai ya tsaya yana ƙarewa ɗakin kallo


Kwata kwata baiga katifa ba sai wannan kafet ɗin daya gani kenan hakan na nufin akai take kwata ba tare da shinfiɗa ba,jiyayi tausayin ta ya kamashi domin baiyi zatan haka take kwana ba ya zata akwai katifa a ɗakin
nata


Yana fitowa ya shiga taxi wayar shi tayi ƙara baban sa ya gani dan haka ya daga da sauri gai sawa sukayi yana tanbayar shi ina Rufaidan


Shiru yayi yana tunanin ya faɗa mai ko yayi shiru kawai sai ya yanke shawarar faɗamai Dan haka yace
"Baba dama Rufaida tana da limoniya amma su kawu basu faɗamin ba?
Ya faɗa kasan cewar haka yake kiran mahaifin Rufaida a matsayin sa na abokin baban shi


"A'a Ibrahim ni nasan Rufaida tana da wannan matsalar kuma lokacin auren ku sai da kawun ka yace na faɗama dan yasan baka sani ba amma sai na mance yanzun wani abune ya faru da ita?


"Eh dama... shiru yayi domin baisan me zai ce ya sa Meta ba


Eh me naji kayi shiru wani abunne?

"Dama Baba ban sani bane ita kuma bata faɗamin ba kasan Lagos da yawan ruwa ga sanyi da ake fama dashi shine take mura da mukaje asibiti ake faɗamin


"Ayya Allah sarki yarinyar kirki badai hakuri ba Allah ya bata lafiya dan Allah ku zauna lafiya Rufaida yarinyar kirki ce bata da hayaniya ko kaɗan ga hakuri

"Shike nan Baba zamuyi magana anjima zan koma wajan ta ne tana asibiti,
daga haka ya kashe wayar ajiyar zuciya yayi yana faɗin ji yadda yake ya bonta baisan ba haka take ba



Koda ya koma asibitin lokacin ta farka likitan da ta duba tace awajan ta tana mata tambayoyi ta War ware sai dai jikin ba kwari ko kadan dan haka tace zasu kwana sai gobe su tafi gida

Shiga yayi da ledar kayan ta likitan ya miƙawa tace
"A'a ai matar kace dan haka ka kama ta ta shiga ban ɗaki tayi wanka idan kuma baza ta iya ba sai kayi mata meye aciki
Tana gama faɗa ta fice tana musu dariya



Shiru ɗakin yayi ba kwanda yake cewa da kowa komai sai ƙarar fanka kawai ake ji kasan cewar ana rana sosai,ganin bashi da niyyar yi mata magana ne yasa tace


"Ina kwana?
cikin sanyin murya dake nuna alamar rashin lafiya


Batare da ya amsa mata ba ya miƙa mata ledar da ya zubo mata kayan sawar ta aciki
"Gashi sai kiyi wanka ki chanza yanzu hafiz zasu zo da abinci sai kici

Sak kowa tayi daga kan gadon ahankali sai dai kuma da ta tashi nan jiri ya ɗiɓe ta zata faɗi yayi saurin riƙo ta dai dai lokacin hafiz da matar shi suka shigo cikin ɗakin.






__________"zaune take ta zuba tagumi gaba ɗaya abin duniya ya isheta bata da burin da ya wuce ta zama ƴar jarida sai dai kuma kwata kwata bataga alamar burin ta zai cika ba domin gaba ɗaya tunda aka mata auren nan shike nan gaba ɗaya burin ta bataga alamar zai cika ba komai na rayuwar ta ya lalace duk wani farin ciki da nishe ya ƙaura ce mata......


Babban tashin hankalin ta rashin sanin inda ƴar uwar ta kuma aminiyar ta jidda take shiya sa gaba ɗaya abubuwa sunyi mata yawa duk ta rame tayi wani irin aɓi abin tausayi,yanzu haka watan ta biyu da aure amma har yanzu bata je gida ba sabida mama tace kada ta kuskura tazo idan ba wani abune ya faru ba,shiyasa gaba ɗaya rayuwar tayi mata zafi



Malam Umar shine mijin da zeey take aure malamin islamiyya ne ba wani mai kudi bane yana dai da rufin asiri dai dai gwargwado

Please Login or Register in order to submit comment