Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 3
ya’ayan manya ne. A hankali take tafiya harta zo ‘kofar hall d’in ta saka ‘kafarta, a han kali take tafiya har tanufi kujeran da take kusa dana Seema. Tunda Safiya ta saka k’afarta, Mai dalla ya hangota, ido ya zuba mata ko kyaftawa bayayi, gsky beb d’in ta tafi dashi, daman duk yan matan gurin ba wacce ta masa. Melan ne ya tab’asa, tare da cewa”Bad Boy mai kake kalo hak?. Safeya ya nuna masa, cikin murmushi yace”wannan ae Sofy ce, yarinyan tana da kyau,amma sam bata bada h’ad’in kai wa samari, duk yanda akayi da ita. Bad boy ya sauke wata ajiyar zuciya, tare da cewa” ni kuma yau sai na d’an-dana ta, don yawuna ya tsinke, kuma sai na maidashi. Ya sake kallon Melan yace”ko kasan abinda tafi so?. Melan ya d’aga kansa yana tunani zuwa wani d’an lokaci yace”abu biyu na sani shine, yarinya manyar kud’i ne, don har sun mata la’kani da lashe money, kuma tana son namiji kyakyawa, kaga ka had’a duka, sai dabara ya rage naka, kasan hanyar da zaka bi ka ja hankalinta. Ajiyar zuciya tare da cewa”bari ka gani yau ko party baza’a karasa damu ba, gidana zan tafi da ita. Melan yace”in ka tafi da ita ka sanar ni, nima sai na… Wani harara ya aika masa, ya mike, cikin takun ‘kasaita yake tafiya, Seema ne tafara kus-kus ma Safiya, tace”kinga wannan Don ne, ba k’aramin kud’i, yake kashe ma budurwa ba. A hankali yake taku har ya iso gunsu, gaisawa sukayi da Seema, yace”ya kwana biyu? Seema tace” lfylau, hira yarinka jan su dashi. Safiya kuwa ta share, can ya nisa yace” nikam Seema k’awarkin nan bata magana ne?. Seema tace” tanayi kai Safiya sunanta, nan dai sukayita hira, har yasamu yaja Safiya waje, cikin motarsa suka shiga, da gan- gan ya bud’e, lokar da ke jikin motar, kud’ine ya bayyana, karaf ko sai a kan idon Safiya, sai da ta lashe wasu miyau. Rufewa yayi kamar mai niman abu, can sai ya d’ago ya kalleta, hira suka fara yana d’an tattabata, bata hana sa ba can ya fara shafata, ganin kar tace zata ki, yasa yaja motar sa, don zuwa inda yake son cimma burinsa. Shin Bad Boy yana samun abunda yake so a gun Sofy?. Ya Sofy in taga abun da take so, zata iya sayar da daranta?. Ya rayuwanta zai kaya?. Ayshat tana dauwa ma a cikin kunci, da rashin saurayi?. Don samun wayan nan amsan, kubiyo, Rash N Candy. ……Na….. Rash Kardam & Khadija Candy [8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam: MOTAR KWADAYI By Rash Kardam & Khadija Candy ~ Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gidansa dake Malali. Gidan ya tsaru sosai, ko ina hasken wuta ya gauraye gurin, horn yayi mai gadi ya bud’e, suka nufin gun perking,ya ajiye motar, Sofy tunda suka shigo, ta tsinke da gidan a d’an sake take kalon gidan kar ya raina ta. Rungumota yayi, suka nufi cikin gidan, bata tsorata ba sai da suka shiga cikin gidan. Masu karatu ba zan iya bata lokaci, gurin tsara muku ‘kyan gidan ba. Safiya duk ta tsure, cikin zuciyarya, tafa cewa”kodai d’an yankan kai ne? Don ni tunda nake yawo na, ban taba shiga gida irin wannan ba. Kiss d’in da ya aika mata, a kumatun ta ne, ya dawo da ita, daga duniyar tunani. Kitchen yaje, ya bud’e, Fridge ya d’auko mata drinks, sai da ya jefa wasu ‘kwayoyi, na kalli Candy nace”ko na meye oho?. Dawowa yayi falon ya ajiye, kafin ya koma kitchen, ya zuba fruit a plate, tare da puke, ya zaro wani karamin roba, ya bar-bad’a magani aciki, tundaga nesa dai na hango photon mace, da namiji suna romance. Hakan ya bamu tabbacin magani sha’awane, ko na ni’ima,cikin d’aya biyu. Yana fitowa, suka zauna a ‘kasan carpet, itama sauk’owa tayi, ‘kasan carpet d’in suka zauna. Nan ya fara bata a baki, sai da ya tabbatar sun cinye. Yace”barin watsa ruwa zan fi jun dad’in jikina. Ita ko mik’ewa tayi, a kan resting chair dake falon. Shiko ya nufi cikin d’akinsa yana wani shu’umin murmushin samun nasara, tabbas ta shigo hannu don abunda ya bar-bad’a na tayar da sha’awa ne, d’aya kuma na ‘karin ni’ima ne. Sai da ya d’au, yan mituna yana wanka, kafin ya fito, tsane jikinsa yayi, yasa ka single da gajeren wando. Ya d’au turarensa, masu sanyin ‘kamshi ya fesa, ya fito falo cike da fara’a. Hangota yayi, tana ‘kwance inda ya barta, yana zuwa ya zo kan kujeran, hannusa yasa a k’irjinta, nan tafara jin wani yarr, sai fara jin wani bakon lamari, yana ziyartan ta. Tallabo ta yayi yace”My Sofy muje d’aki kiji wani magana. Ba musu ta mik’e, suka nufi cikin bedroom d’insa. Komai na d’akin red n black ne, yayi ‘kyau sosai, zama tayi a kan dogon kujeran dake d’akin. Yace”mata ya kamata ki d’an watsa ruwa. Kai ta gir-giza masa, alamar a’a, ok! Ya furta, hira ya fara mata yana d’an tabata, can magani yasoma aiki, daman shi ya saba shan su, kuma bai masa sosai, kamar yanda tafara jin, wani mahaukacin sha’awa, yana taso mata. Hannuta tasa atsakanin cinyoyinta, tana mamatse su, ko da yaga haka, wata murmushin mugunta ya saki,tare da janyo ta jikinsa, ko da na kalli ‘kwayar idonta har ya soma canza kala. hmm lalle da rigima a gaba, masu karatu kubiyo mu, a pg d’in gaba don jin yanda zata kaya. …..Na…. Rash Kardam & Khadija Candy [8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam: MOTAR KWADAYI By Rash Kardam & Khadija Candy ~ Janyo ta yayi jikinsa, nan yafara sarrafata son ransa, niko ina ganin haka na yi waje. Sai da kusan 12 ya tashi a kanta, bayi yashiga yayi wanka ko wankan tsarki baiyiba, ko dayake ina ma ya iya d’in, Safiya kuma bakin ciki ya isheta, duk irin murzata da yayi son ransa amma ya tashi ko ya taimaka mata mtss tayi d’an guntun tsaki. (Niko Rash nace”bakiyi tsaki ba tukun, in dai namiji ne, kuma har ki basa darajanki, da kimarki, da martabanki, ae dole kiga wulakanci. Bare shi namijin duniya da yasaba d’an d’ana mata, ya kuma keta musu haddi, sai dai kiyi hakuri tunda ke mai KWA’DAYI ne ae ki wahala, daman hausawa sunce duk wanda ya hau MOTAR KWADAYI, zai sauka a tashar wulakanci. Safiya yanzu kika fara karo ma tukun indai bariki ne). Da kyar ta mik’e ta shiga bayi, tayi wanka tana fiwowa, ta soma jinsa yana waya da wata, jin alamun ta fito ya kife wayar. Jiyowa yayi fiskansa ba yabo ba fallasa yace”kin fito? Ga magun-gunan kisha, ya d’auko wani kud’in ya kara mata, ni zan fita in kin gama kya iya tafiya, sai na nemeki. Bai jira amsanta ba ya fita abunsa, bakin cikine ya isheta, yanzu haka hala gun wata ma zaije, juyawa tayi ta kali kud’i da ya ajiye, ta tuna dana jiya sai taji sanyi, yau tasamu abunda take so, don tunda take, ba saurayinta da ya tab’a matakyauta irin haka. Abinci taci ta sha magani, sai karfe d’aya tafito, gifan Seema ta nufa, tana zuwa ta ganta, da shisha a gabanta, sai zuka takeyi, shewa sukayi suka tafa, yar duniya, kinci dubu, Safiya ta juya ido, tare da rausaya su, cikin yanga tace” sai ceto, sai ni d’aya tamkat dubu. Tafawa suka sakeyi, nan taba ma Seema labari, Seema tayi guda eh lallale, ina miki murna da shigowa system, yanzu zaki san meye love. Ko bakiyi dan kud’i ba zakinima dan kashe KWA’DAYI, tafaa suka sakeyi, nan suka k’irga kud’in naira dubu tamani cuss, dubu goma taba ma Seema, ta mata sallama ta nufi gida. Da sallama ta shiga gida tana fara’a, yau tayi samuwa, a hankali take tafiya, sabida har yanzu kasanta na mata zafi, Malam ne ya fito da sauri, Yace”kee ina kika fito?. Sai wani yatsina take, kafin ta bashi amsa Innanta ta fito, ah ya haka?. Zaka tsaren ‘ya da tambaya, ka aike tane?. Da kake tambayanta, ina ruwanka, da in da ta fito, tsaban takaici, Malam kasa magana yayi, sai zucyarsa dake masa suya, hannu yasa ya dafe k’irjinsa, da kyar ya shiga daki. Inna ko suna shiga d’aki, Tace”Safiya ina kika je?. Bata amsa ba kud’i ta ciro ta mika mata, Inna ido ta zaro, tace” Safiya ina kika samu kud’i haka?. Murmushi tayi tace”wani saurayi nayi, shi ya ban kuma yana da kud’i sosai, Inna tayi shewa tace”a’a ah kirike shi da kyau, in dai zaina bamu, kinga num huta, Inna ta jirga kud’in, Tace”wannan Yaro d’an arziki ne, har dubu saba’in, Safiya tace” dubu tamanine ma, naba ma Seema dubu goma, sabida ta sanadinta ne, eh kin kyauta, Inna rawa tafara na murna,har ta manta da Safiya ba’a gida ta kwana ba. Safiya kuma tace” washh barin d’an kwanta na huta. Ayshat sanye cikin katon hijab d’inta, tana tafiya cikin ni tsuwa, tun daga nesa Khaleel ya hango ta, ganin ba mutunci bane ya tsareta a hanya, sai ya fara binta a baya, har sai dayaga tazo, zata shiga gida, Assalamu’alaikum ya mata salama, da kamar bazata amsa ba amma sanin muhimmanci sa, ta amsa, bai war Allah, dan Allah karki tafi ki saurare ni, jin ya ambaci sunan Allah yasa ta juyo, kanta a kasa, cikin hikima ya fara mata magana tare da gabatar da kansa, ni sunana Ibrahim Kabir, amma anfi kirana da Khaleel, tunda na hango ki zuciyata ta yaba da nutsiwarki, suka sace zuciyata, na taho da k’ok’on baran Kaunata ko zata samu matsuguni a zuciyarki. Sai da ya kai aya ta d’ago a hankali, sanye yake cikin kayan Copper yayi matukar kyau. Fari ne dogo da shi, baya da jiki sosai, yana da d’an fad’in kirji kalo d’a zaka masa ka gane bafulatanine, gaba da baya usul, idonta ta sauk’ar don ya cikata da k’warjini’nsa, bata cemasa komai ba’ cikin taushin murya yayi kasa-kasa da murya, Yace” ki taimaka min ki amshi tayita, amma ina son in har kin amince zanzo na samu mahaifin ki, don bai kamata, na fara tareki batare da na nemi izininsu ba, cikin nutsuwa tace”ka d’an ban lokaci zanyi nazari, godiya yayi mata, Yace”gashi zamu rabu, ban san sunaki ba, cikin sanyin murya tace”Ayshat sunana, murmushi yayi suna mai dad’i. Nagode sai kin jini. ……Na….. Rash Kardam & Khadija Candy . [8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam: MOTAR KWADAYI By Rash Kardam & Khadija Candy ~ Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ganin haka, ya saki wata, lallasausar murmushin mugunta. Yau zai cimma burinsa, janyo ta yayi jikinsa, ya fara mata susa a gadon baya, nan take taji wani abu yana mata yawo duk illahirin jikinta, ‘kara ‘kwanciya ta masa a jiki, ganin haka, ya sanya bakinsa cikin nata, ya fara aika mata saqo. Gaba d’ayansu sun rikice, ita kam bata wani iya ba, sabida sabon shiga ne, cikin dabara, ya soma rabata da kayan jikinta. Ina ganin haka nace”ni Rash ban isa da d’ebo wannan lbr ba. Bai ‘kyale Safiya ba, sai da ya santa Mace, ya koma gefe, yana mai da numfashi, tabbas ya saba jin mata, amma Safiya, ta dabance da sauran, yan hark’ansa. Gaskiya yau ya k’washi gara, sosai, ana kiran sallah bai mike ba, sai ya gyara kwanciyan sa yayi. Sai da gari yayi haske, kafin ya mike yayi wanka, ko wankan tsarki baiyiba. Inna ta kuwa, hankalinta ya tashi, Malam ne ya shigo, wajan karfe goma, yake tambayar ta safiya, ina taje?. Nan take ta fara zazzaga masa masifa kala- kala, ransa ba k’aramin baci yayi ba. Ace yana da ‘ya, amma bai isa ta ita ba, sai abunda sukaga dama sukeyi, da uwarta, cikin takaici, ya bar qofar d’akinta. Inna tana ganin ya tafi, ta sake kiran number Safiya amma bata d’auka ba, a cikin zuciyarta, take magana, hmm lalle nayi sake, yau har Malam shi zaizo ya tsare ni da tambaya, dole in koma gun boka asan abinyi, kara kiran wayan Safiya tayi, taji is not available at d moment, cike da damuwa take tunanin ina taje?, don bata tab’a tafiya irin wannan ba, tana wannan tunanin har bacci ya d’auke ta. Safiya ta farka taji jikinta yayi tsami, sai a lokacin ta tuna mai ya faru, cikin takaici, ta mike ta shiga bayi, da kyar take tafiya, ta isa bayan gida tayi wanka, ta na fito daga wanka, kayanta ta saka, ranta bakaramin baci yayi ba, don ko ya taimaka mata, ta gyara jikinta, a matsayinsa namijin da ya fara saninta mace, tana haka ya shigo, da ledan magani a hannunsa, a yatsine ya mika mata, ganin yanayin datake ciki, kuma yana son sakewa, ya fara bata hak’uri, ganin bata sauko ba ya d’auko bunch d’in kud’i ya wurga mata. Nan take ta sauk’o ta fara murmushi, kayan breakfast ya had’a musu, sai da suka karya, ya matso kusa da ita. Cikin salon Yaudara, yafara mata magana kasa-kasa, chakulkuli ya fara mata, nan ta fara dariya, ya kara rungumeta, ganin bata yi niyar motsawa ba, yasa sanya harshensa cikin bakinta, sarrafata yasoma yi cikin salon k’warewa da iyawa, nan take ta d’auke wuta, sai wani yarr take ji acikin jikinta, a hankali ya rinka shafata, har ya soma cire mata kayan jikinta, bai rud’e ba, sai da yaga k’irjinta nan take ya fara wasa da su yana….. Ganin haka yasa na ja ‘kofar d’akin na fito. Masu karatu a d’anyi hak’uri da wannan, ina samu charged, enough zakujini. …..Na….. Rash Kardam & Khadija Candy [8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam: MOTAR KWADAYI By Rash Kardam & Khadija Candy ~ Bayan k’wana biyu, Khaleel ya dawo, yaro ya aika, ya kira masa Ayshat. Dai- dai lokacin Malam ya fito, yaji ana cewa a kira Ayshat, Khaleel yana ganinsa, yarusuna ya gaida shi, Malam Yace”kaine ka aika Ayshat tazo?. Khaleel ya rusuna tare da sunkuyar da kai,” eh nine Baba. Malam ya kalesa sosai, yaron yana da nutsuwa, a tare da shi. Malam ya kaleshi Yace”ina fatan lafiya dai ko?. Khaleel ya k’ara rusunar da kai, “lafiyalau Baba, daman sai ya d’anyi shiru, Malam yace”ina jinka yaro, Khaleel ya sanar da Malam abunda ke tafe dashi. Malam ya ji dad’i kuma Allah ya tabbatar mana da alkairi. Bari na turo maka ita, Malam yana shiga cikin gida, d’akin Amina ya shiga, yana zama Ayshat ta gaida shi, Umma sanu da zuwa ta masa, ya amsa fiska sake, gyara zama yayi, ya kali Amina, a “hankali ya kira sunanta, ta amsa masa, nan ya fara bata hak’uri, akan abunda ke mata, murmushi tayi bakimai Malam. Nan ya fad’a mata mai son Aysha ne yazo, kuma ga dukkan alamu, yana da nutsuwa da hankali, na bashi daman yazo, su sasanta kansu, ina son kema ki cigaba da addu’a. Ta nisa “ba komai Malam Allah ya mana zabin alkairi, Umma tace”Mamana tashi kije ku gaisa, cikin jin kunya, ta d’au hijab d’inta ta fita. A zaure ta taras da shi, da sallama ta ‘karasa gurin, cikin fara’a ya amsa, sun gaisa tayi shiru, ta sunkuyar da kanta, a hankali ta d’ago, karaf suka had’a ido. Wani lallausar murmushi ya sakar mata, ita ma murmushin tayi, cikin murya mai kama da rad’a, yace”my beauty kinyi kyau sosai. Ayshat bata san lokacin, da ta murmusa har saida, dimple d’inta suka lotsa. Suna haka saiga Safiya cikin Matsatsun kaya, tana taku dai-dai, tana shigowa zaure burki ta taka, ganin Ayshat na hira, hirar ma irin ta kauyawa, wanda basu wayeba, bata san lokacin da ta fashe da dariya, har tana rike cikinta. Inna tana jin dariyan Safiya, ta fito da sauri, ganin abunda Safiya ke ma dariya, yasa itama tafara, Malam dake d’aki jin dariya, yaki karewa suka fito shida Umma, yana zuwa zauren ganin, abunda sukayi masu Ayshat, tsawa ya dakamusu, Inna ta masa kalon uku saura kwata, suka tafi suna dariya. Malam hak’uri ya bama Khaleel, suka koma cikin gida. Sannu a hankali soyayya gamida sha’kuwa, suka shiga tsakanin Khaleel da Ayshat, harta kai magabata, sun shiga al’amarin, a tsayar da biki su, Aysha na kamala Secondary school, shi kuma yagama bautar kasansa sai ayi Aure. WAYE IBRHIM KHALEEL?. Ibrahim Khaleel, asalin iyayensa yan Yola ne, zamane ya kawo su garin Kaduna. Su uku ne a gun iyayensu, shine Babba sai kanwarsa, Hafsat dake aure a badarawa, sai autarsu wacce bata wuce 14yrs ba, Umma Halima itace mamansu, kuma ita kad’ai Malam ya aura, bai k’ara aure ba. Malam Kabir mutum ne mai kirki, yana sana’ar sai da kayan koli, duk da rashin k’arfin da ke dashi, hakan bai hanasa tsayawa, tsayin daka gurin ganin Khaleel yayi karatu, cikin ikon Allah ko da kunbiya-kunbiya, had’a har Khaleel ya kamala karatunsa, a fanni kasuwanci, yanzu haka yana bautar kasa. A cikin garin Kaduna, Khaleel yaro ne mai farin jini da kamala, shiyasa duk inda yaje, yana da mutane, kuma yana da hak’uri sosai. ……Na….. Rash Kardam & Khadija Candy . [8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam: MOTAR KWADAYI By Rash Kardam & Khadija Candy ~ Safiya duniya ta, dawo musu sabuwa fill, tanzu naira ta zauna mata a hannu, ta mallaki filaye uku, ga gwala-gwalai, har d’aki Seema, ta bata a gidanta, tana kawo Maza suna bad’alansu, a gidansu kuwa ta gyara d’akinsu, harda kebe shashinsu, d’akinsu gwanin kyau, kulum Inna tana cikin gabaici ma Umma, amma ko kad’an bai dameta ba, Malam kuma ya zuba musu ido, kuma suma sun had’a da boka, sun rufe masa baki, baya iya cewa komai. Kamar kulum Safiya tayi wanka, wasu tsinanu riga da siket ta saka, don sunyi zasu had’u da wani Alhaji da suka had’u a Facebook, kuma babban d’an siyasa ne, yana da naira, sai da tagama shiryawa, tace”Inna zan d’anyi tafiya, zan kai kwana biyu. Kafin na dawo, don a kwai wani aikin da nake nima, nan take Inna ta washe baki, ah! To Allah ya bada sa’a. Jakarta ta d’auka tasaka turarukanta da wasu magun-gunan mata da tsumi, harda na turawa, ta had’a ta fito cikin takama, tashiga Napep, tace”Mai Napep, zaka kaini, Asaa pyramid hotel, ok bada 500 muje ba matsala, sunyi tafiya mai nisa kafin suka iso hotel d’in, kudinsa tabashi ta nufi cikin hotel d’in, d’akin mai lamba 10 ta shiga nan Alhaji zubairu yace ta sameshi. Da yamma Khaleel ya shirya, cikin shigan mutunci, yanufi gun gimbiyarsa, yaro ya aika bata dade ba, tafito, cikin shigan kamala, nan sukayi hira, yazo zai tafi ya mika mata yar laidan da yamata sayayya, k’in karb’a tayi, sai da yanuna b’acin ransa tasa hannu ta amsa, sukayi sallama, tana shiga gida, taba ma Umma kayan, ko da suka bud’e, Sabulu ne sinkin d’aya na wanka, sai man shafawa skin code cream da lotion, sai yar powder, da turare mind night forever. Duka sayyan bazai wuce, dubu d’aya zuwa dubu biyu ba. Umma godiya tayi sosai, ta nuna farincikinta, ni kam nace” uwar kwarai kenan masu son gaskiya, ba’abun duniya ba. Safiya a hankali ta kwan-kwasa qofar, yana daga ciki, Yace”yes come in, tun kafin tashiga, ta cire doguwar rigan, yazamana daga ita sai wani riganda bai kai iya cibiba, daga sama kuma bai rufe mata k’irji ba. Duk dukiyan fulaninta a waje, Siket d’inko shi, da babu duk d’ayane, don har ina iya hango, pant d’in jikinta kalar fari. Tana tura qofar d’akun wani d’an dattijo na gani, wanda sai dana tsorata, don yana d’aya daga cikin masu niman zabe, salon tafiyarta ta canza tana kwar-kwasa, ta iso kusa dashi, kan cinyansa ta zauna, cikin murmushi, Yace” my baby, gaskiya kinyi ban kuma tsamani haka zan ganki ba. Cikin mataudarin Murmushi, ta sak’ala hannuta, a wuyansa, tana masa yasa, da yatsanta a wuyan sa. Duk ya soma rikicewa, tsikan jikinsa yasoma tashi, a hankali ya soma kai hannusa kan west d’inta, yasoma wasa da su, nan ta soma rikita shi, da salonta kala-kala, kasa hak’uri yayi, hannusa ya kai kan… Sai kunjini a next page. ……Na…. Rash Kardam & Khadija Candy [8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam: MOTAR KWADAYI By Rash Kardam & Khadija Candy ~ Duk wani iskanci su, da la’anan su, a falon sukayi, Alhaji yaji dad’i Safiya, abun ya mata yawa, ga kyau ga gamsarwa, Alhaji atake ya bata kyautar 150k, nan tana makale dashi, a hiransu take bashi labarin zuwanta, cikin yanayin damuwa, Yace”Baby kamarki ace kina shiga Napep, gaskiya baiyiba, cikin salon gogagu matan, da suke juya bariki a hannu, tace”yazanyi hakanake shiga. Ina dole na sai miki mota, matsawan zakina min yanda nake so, to baki da wata matsala. Nan take ta sauya salon zance, suka sha-shance, Safiya sai da tayi sati, kafin Alhaji ya mata shopping nagani na fad’a, ya kawota har qofar gida, ya ajiye ta, yayi mamakin ganin gidansu haka, sai da sukayi sallama, Yace”beb zan turo yaro na, ya fara koya miki mota, kafin in kin kware, a kawo miki motar ki. Cikin murna tayi hug d’insa, ta baa wani hut kiss, ta shige gida. Inna kam baki har kuni, yarta tasamu aiki, a cikin Abuja. Kwanan Safiya biyar da dawowa, driver ya fara koya mata mota, har ta soma ganewa, tafiya ne takama Alhaji na gaggawa, gashi waje zai fita baya son fita shi kad’ai. Waya ya kira yasanar da Safiya, ta shirya zasu fita waje, cike da murna da rawan kai, ta sanar da Innata, ana kiransu a gun aiki, tana tsammanin hala ma za’a fita da ita waje, haka ta shurya driver ya kaita Abuja. Kwanata biyi yamata ciku-cikun komai suka d’aga, sai Dubai. Ayshat kuwa har sun fara SSE, don haka Malam, ya fara shirye-shiryen biki. A bargaren Khaleel ko, sai kundun bala yakeyi, na had’a kayan akwati, ga garin ba kud’i. Kulum soyayyansu sai kara karuwa yakeyi, cikin ikon Allah, da kyar ya samu, ya had’a dan, abunda zai had’a. Safiya duniya tayi dad’i, idan alhaji baya nan, haka take fita cikin hotel d’in, harta saba da wasu yan 9ja. Sai da suka saba, ta soma janyosu zuwa room dinsu, har suka fara tambadewa. Suma suka kawo abokansu, Safiya ta kara wayewa, ga kud’in da ta tarasu. Satinsu uku, suka dawo 9ja, Alhaji da motarta, yasa aka rakota har gida, Toyota Camry 2015. Karkuso, kuga murna agun Inna, Malam kala bai iya cewa ba. Kwanan Safiya uku da dawowa, sai wadaka suke da naira, don ta samo musu kud’i. Yau Umma ta tashi da murna, za’a kawo kayan yarta, nan ta aika ma yan uwanta. Safiya har zata fita, ta fasa don kawai taga mai za’a kawo, Ayshat sun yi cake da mai kyau, tare da sayan, juice sua ajiye. Da yamma kusan k’arfe biyar, yan kawo kaya sukayi. Inna sai zuba ido suke, masu kawo kaya, suka shigo da akwati guda 2, Inna tana jiran, taga ko za’a karo wasu, amma shiru. Bayan sun gaisa, akayi addu’a tukun aka fara bud’e kaya. Ana d’agawa sun kirgawa, turmi goma da riga da sket ya mata, mai su Inna zasu in banda dariya, har suna hawaye, Umma ko ko ajikinta, don su albarkan aure suke so. Inna cikin wulakanci, ta kali Umma tasake kwashewa da dariya, tana nuna su da yatsa. …..Na….. Rash Kardam & Khadija Candy [8:18AM, 10/23/2016] Rash Kardam: MOTAR KWADAYI By Rash Kardam & Khadija Candy ~ Sai da suka yi dariyan su, mai isarsu, Inna ta kali Umma tace”sai dai ta tafi a hakan kam, don irin wannan bak’in jinin a gado ne, ace akwati biyu turmi goma, ae tun zamanin baya aka bari, kuma duk talauci miji yanayin turmi ishirin a babu. A yi dai ma gani tunda a jini a gado, ta juya ta kali dangin ango tace”to su gayyan na ae gayyan siya, mu masu maik’o muke so, amma tunda yar ba farin jini da ita ba, ae an had’u da an dace, ta sa kai ta fita. Umma kam kuka ta fara, danginta sai ba ma dangin ango hak’uri sukeyi, don basu so su tanka a gaban, dangin ango abun, bazaiyi kyau ba. Suma yan’uwan Khaleel hak’uri suka ba ma Umma, tukun suka tafi. Tun daga wannan ranan Inna da Safiya suka saka Umma gaba da habaici, kusan kulum sai tayi kuka. Safiya ta kware a tuka mota, yanzu ita take kai kanta ko ina. Ga rayuwan bariki data saka a gaba, kamar ba mutuwa, kud’i shigo mata suke ta ko ina, ana haka ran nan ta tashi da matsanacin ciwon kai, komai taci amai takeyi, ga zazzabi dake damunta. Seema ta kira tace tazo gida yanzu-yanzu, ba’a dad’e ba kuwa, sai ga Seema ta iso, ko da tazo d’aki suka shiga, Seema tace”Sofy ya naganki haka?. Sofy ta d’an ciza baki alamar jin-jiki, tace”Seema amai ke damuna ga tashin zuciya, sai yawan ciwon kai. Seema ta zaro ido! Tace”Sofy yaushe rabonki da kiga period d’inki?. Sai da tayi jim alamar tunani kafin ta nisa tace”inaga tun danayi kafin muyi tarayya da Alhajin abuja, kinga yanzu kusan 2 months da kwanaki. Seema tace”na wawo kenan ciki ya shige ki, kuma ayanzu bazaki iya cewa ga ubansa ba, don nasan bazaki iya k’irga mutanen da kikayi tarayya da suba. Nan take yan hanjin cikin Sofsy suka kad’a. “Seema yazanyi yanzu?. Bazan bar cikin nan ba, zai iya zama gori a garemu, da inna na, kuma ban shirya ajiye d’an shege ba. Seema tace”hakane but yanzu zamuje kiyi test in mun tabbatar sai mu wuce Abuja, dan dole mu tatiki Alhaji kud’i kafin a zubar. “Haka za’ayi kawa shiyasa nake son ki, kina da kaifin tunani mai kyau”. Seema tace”yanzu ki d’ibi yan kayan da zakisa kaman kala uku da fallen zani ki biyu, sai ki sanar da mama, yau sai mu wuce. Haka akayi tace”ma Inna ana nemansu a Abuja batun k’arin girma za’a basu, ya zama dole taje, Inna tace”Safiya da jikin kin haka?. “Eh Inna inaga acan Asibitin gun aikin zanga likita. “Ni Safiya naga duk yanayinki ya canza kin kara haske, sai d’an rama da kikayi. Sai da gaban Safiya ya bada dam! Cijin dauriya tace”Inna ina aiki kud’i na shigowa ae dole, Inna tace”aikam ko ni nan ae na canza har yar murjewa nayi. Murmushi Safiya tayi tace”mun wuce sai na dawo ko in na kiraki a waya”. Inna tace”Allah ya kare yasa ki samu babban matsayi”. Suna fita da Seema gidansu suka je, ta ibi yan kayanta itama, suka wuce gidan mai, saida sukayi full tank tukuna suka d’au hanyan abuja. Tafiyan awa biyu da rabi sukayi, suka shiga cikin garin Abuja. Sai da sukaje Hotel suka kama d’aki, bayan sunyi wanka sun huta, Sofy takira wayan Alhaji”ta tashaida masa, tashigo cikin Abuja”. Da murna yace”zuwa ko sanarwa but ban yan mituna ina nan zuwa gunki”.salkama sukayi ta ajiye wayan, a ban garen Alhaji kuwa murnan sa yau zai kwashi gara, don yasan Safiya da bance cikin mata. Ko da ya iso Hotel d’in da suke har d’akin yaje, da murna tazo ta taresa, bayan sungama iya shegensu ta zauna a cinyansa. Sai a likacin ya lura da Seema, cikin girmamawa suka gaisa. Seema tace”barin baku guri tana zolayansu ta fiti haraban hotel d’in. Alhaji na ganin ta fita ya fara kissing d’in Sofy sai da yayi mai isarsa. tukun bayan sun lafa ta kaleshi cikin kirsa da shagwab’a, tace”Ya Alhaj ya aiki?. “Ya amsa da Alhamdulilah! Bacin kin hanani aiki kulum ina cikin tunanin ki. Murmushi tayi tace”ni da babyn ka muma muna tunaninka. Cikin kid’ima da rud’ewa, Yace”what? Mai kika ce?. Sai da tayi murmushi ta sake cewa”ni da Babyn ka munyi missing d’inka. “Wani baby kuma bayan ke?. “Babyn da ka ajiye min aciki na mana. “Alhaji kasani tun bayan da akayi min fyad’e, bansake tarayya da wani ba sai kai. “Haka zalika bacin kai bana tarayya da kowa, kwanaki da suka wuce duk muna tare, yanzu kimanin 2 months, banga period d’ina ba. “Kuma ni ban shirya haihuwa yanzu ba. “Ban shirya barin d’an titi ba a yanzu. “Don haka ina son inzubar da cikin nan. Wani sassayan ajiyar zuciya Alhaji ya sauke, tare da yar murmushi”nima ban yarda da barin shiba, don haka yanzu zan baki kud’i kuje acire, zan kula da jinyanki har ki warke, kuma ina son in kin warke za’amiki planning. Fari tayi da ido”haka za’ayi Alhaji. Sai da suka shek’e ayarsu tukun ya tafi, ya ajiye mata kud’i masu yawa, ya kuma biya musu kud’in 1month a hotel d’in. Sofy suka shiga niman Asibiti da za’a mata abortion, da kyar suka samu wani karanin Asibiti, hakan ma sai da Dr ya nimi had’in kanta, kafin ta yarda bayan ya biya bukatarsa. Ya yace su dawo washe gari, suka tafi suna murna. Washe gari suka d’auki duk abunda zasu d’auka suka nufi asibiti. ……Na….. Rash Kardam & Khadija Candy

Chapter 2 of 3