Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 8
mata dukkan wani bayanae akanka dan tasan danginka Taje can inda sukae mana visa ta tambayesa sukace basu da mae suna Muhammad gaskiya Kasan yadda akae muka musu xarra shine da mukajeyin komae bada sunanka mukaeba da nick name dinka akae Yace hakane Amman gaskiya wanna yarinyar itada mahaefiyarta suna ban tsoro wlh mutane babu imani gashi kuma harda wata mata wae hjy Asma'u hmmm Allah dae yashiryesu Amen haka mukaeta tafiya cikin furgici muna duba lokaci dan 10:30pm lokacin Muna isa mukae parking atare muka shiga naxauna akae komae aknagaπŸ˜‰sari sae wajen 1100pm sannan aka kirani nashiga naxauna ina xama Nacewa yuseep yay maxa yavar nan gurin da inaji ajikina akwae matsala Yace matsala tom Amman yakamata yaga tafiyata tukunnah Nace masa aa yadae tafi Yaseep yana shiga mota yabar gurin ko 10m vaeva da tafiya saega wasu motoci sunkae goma dukkansu cike suke da karti majiya karfin gaske Kuma ahannun kowannanen su akwae manyan gun fuskarnan tasu vavu annuri suka sassakko daga cikin motar Wanine yabude wata mota Waxan gani sae nagaπŸ˜‰ Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share itle: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Part two 2⃣ πŸ†“ page Page3⃣1⃣&3⃣2⃣ πŸ†“ page Waxan gani sae naga Bilkisu suce da wasu kawayenta biyu Sunsha glass wlh gaba daya atsorace nake dan nabawa yuseep lavarin yadda abun tafaru Yace tavvas sune vavu makawa kuma gayadda yaban lavarinnan nace sune suka viyoni gida Gaba dayana ina atsorace hankalina atashe yake dan naga suna dunfaro jirgin mu kuma wadannan kattin sun fara sassaeta security din gurin da gun duk sunyi under a raze dinsu Daukar wannan rawanin nae na nade fuskata natashi da sauri nae toilet din cikin jirgin Ina shiga na rufe dam ina ta maeda numfashi sama sama Inajin suka shigo sunayarwa mutane hargagi acikin jirgin Har sukaxo bakin toilet din suka juya Sae daya acikinsu yace waye anan akwae mutun aciki nae shiru inata addu'a sae dayan yace babu kowa fa Sae wani daga cikin su yace kuduba dae dan ance wannan ne jirgin daxae tashi 12:00pm daga shi babu wani saeda safe kuma munga komae nasa akan yau xae tafi Atare sukace hakane aikam inajin haka nashiga rudani dan nasan Allah ne kadae xae tae makeni Ina nan ina faduwar gaba sae naga wata bakar doguwar rigar mata da nikaf agurin acikin durowar toilet din kawae saena sakata Inda Allah yatae makeni nasan yadda ake daurawa da ina daurawa fateemah in xamu fita Toh nasaka saena cire takalmina nasa dan sifas din toilet din natara hannu acikin inayin alwala Dan sufahimci alwala nake Wanine yaturo ban dakin natsorata sosae dan da gun ahannun sa yasaeto cikin van dakin Saeyaganni yace ke mekikeyi anan Namake murya nae masa magana da laravci nace inayin alwala saeya juya yace ni nasan mekike fada Ko xo in kasheka van saniba da laravcin yajuya yafuta tare da jan kofar Yana futa nae ajiyar xuciya in addu'ar Allah yasa sutafi kafin wani lokacin Sauka sukae yana cewa abokinsa macece aciki dan rani ma bat iya hausaba sae laravci Dariya yay yace shasha sha kawae wae ita tana neman saurayi Banda shi yanemeta ta6 anji jiki xo mutafi kawae mukwashi kudin mu Dan kasan ita duk is kan cinta bata yadda da kowa sae mijin ta Haka suka futa aka cigaba da kira har kowa ya cika sannan nafuto da bakar rigar ban cireba naxo naxauna da ita ajikina Mutane suna ta kallona dan da takalmin toilet nafuto ban cireba Nikam vawannan ne yadamanba fatan kawae jirgin mu yatashi inga munbar Nigeria kawae Ana fara sanarwa cewa jirgin mu xae tashi naji farin ciki Nan muka shishshirya Ina ganin yafara tafiya farin ciki yakamani wlh saeda nae kwalla dan vanasan barin Nigeria saboda matata Amman babu yadda xanyi rashin tapiyar shima datasa matsa Haka muka tafi inata addu'ar Allah yasaukemu lpy Lokacin da muka isama ban saniva dan nadanyi vacci gajiya saeda wata tadan ta6ani To shine Natashi nashiga toilet nawanke fuskata sannan nakara futowa ahaka bancire komae ba Hak nasauka nasamu mota nahau natafi gida ina cikin tafiya nakira yuseep inji yana lpy Yace lapiyarsa kalau nan nabashi labarin yadda komae yakasance Yasha mamaki yace ta6 naga wucewarsu Amman vanyi tunanin ita vace dan motocin iri dayane saenae tunanin kowani babbane yaxo tafiya can shima hmmm Allah yashiyesu Ameen sae anjima xan kiraka Ok kagaedamin kowa dan Allah kafin muyi waya dasu Ok my brother ina godeeyah da kyautatamun da kake Babu komae asauka lpy Ameen Bayan naje gida sunyi mamaki dan sunyi sunyi indawo naki Danni tunanina kullum xa'axo agayamun an ganta Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Love you all my fans πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉ Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Part two 2⃣ πŸ†“ page Page 3⃣3⃣&3⃣4⃣ πŸ†“ page Bayan nadan huta nae wanka nadanci abunci toh sae Abbie yataramu aphalo yake tam bayar yanayi nadawo lpy dae Anan nagaya musu komae daya faru susha mamakin rashin imaninsu Sannan sukamin fatan kariya daga garesu Anan ammah take cewa wlh duk wani abu daya sameni saeta dauresu Suduka saetaga yadda xa'ai Toh dakardae Abbie yabata hakuri tahakura sannan tadan rage xafi akae Haka naeta rayuwa koda yaushe ina kallon lavaran kano dana kasashe daban daban dan tunanina kullum xanji ana cigiyarata Daga karshene nadan sauwakewa kallon nakoma nan inda kuka sameni a dakin harami Nafara gayawa Allah kukana nadawo nan da xama koda wasa vanasan xaman gida Sapnah tasha kuka sosae yadda aka raba mata iyayenta dajin dadinta Amman babu komae wannan itace Kaddarar mu Haka kowa yayta bada lavarinsa Har akaji nakowa Sapnah dakar mom tavata hakuri tace taje taji dumin mahaefinta Tashi tae tafada jikinsu tarun gumesu tanata kuka sosae da sosae Sunata lallashinta jitayi xuciyarta tamata sakayau dan farin cikin datakeji baxae misaltuba Gawani duminsu datakeji yana ratsata nafarin ciki dajin dadi sosae Toh lokacin sallah yayi dan haka akatattashi aka tafi ayi sallah Kowa yay inda yake kwana Amman banda sapnah dan ita dakin da akabawa iyayenta anan tashiga Sukae alwala atare sannan aka sakko kasa gaba daya Abbie yajah sallah Toh bayan an idar akayi dinner atare sae lokacin hauwa tadawo akayi tare da ita sannan ta tashi ta tafi dakinta itama Wayar sapwan ce tayi kara yana dubawa yaga wanda sukaje yay musu bucking komae ne Dauka yay da sallama abakinsa ya amsa anan yake gaya masa an samu jirgi amman sae 10:00pm xae tashi yace babu komae Allah yakaemu yay masa godeeyah sosae sannan sukae sallama Yakashe kiran Bayan an gama komae anan aka fara xancen karatun sapnah saura 3month tagama tanata bawa mom labarin yadda komae yakasance Dan sun dauketa da hirane ganin tanata kuka kuma yin kukan xae iya ja mata illa dahakadae tadan warware sosae tadan saki jikinta Ana hakan sapwan yace bari yashirya kayansa dan tafiya xaeyi Tashi kowa yay dan sunce bari surakashi Yace aa suyi xamansu dakanshi xaetafi dan yasa axo adaukeahi By 9:30pm Toh sukace Yace kamata yay kowa yaje yayi baccin gajiya Tashi sukae sukayi isha'i kamar yadda sukae magriba Sannan aka tattare avuvuwan daxa'a tattare Kowa tashi yay yanufi dakinsa sapnah ma dakinta tashiga danta dan watsa ruwa kadan ajikinta jitae kanta yana mata ciwo data tashi juwace tadauketa Tae luuuuu xata fadi kasa Da sauri tsiya sapwan yatarota yace lpy kuwa tace kaenane yakemin ciwo yace ok yi hakuri kinji my dear muje kiwatsa ruwa kisha magani Dan nagama vakici abunci dayawava muje inkinyi saena hada miki tea kisha ko Toh tace sannan yarakata dakin dan daga ita sae hauwa aphalon kowa yatafi yakwanta Mom dintace kuwa taketa addu'ar Allah yasa taxo takwana adakinsu Tae maka mata yay tashiga dakin sanna yaxauna Ita kuma tashiga toilet tayi wanka ta canja kayan vacci tasa hijav tafuto Har lokacin yana xaune agurin data barshi tace yaya yavaka tafiba karka makara fa kaga by 10:00pm xaku tashi Ey aman ai ko 9:00pm bataeba kixo kisha tea da magani yaxudae Tace toh yaya takaraso takarvi maganin tasha sannan tafara shan tea din Shiko sapwan babu aikin dayakeyi sae kallonta haryafarajin alamar ajikinta cewa ana kallonta Himma takara tashanye tea din dan tadan juyane bata kallonsa sosae shikam yana kallon ta rasss Tana gama sha ta tashi tace yayah muje ko dan yanxu tana ganin kimarsa wannan yasamo asaline ta jajircewar dataji mom tayi wajen nemo iyayenta da kuma damuwar datae akan tagansu Kawae dan farin cikina Kwalla ce fara sakko mata sosae daga idonta Sapwan ne yasa hannunsa yafara goge mata sannan yadan riko hannunta yakalli kwayar idonta Yace my wife in sha Allah kidaenamin asarar hawayenki please dan baxan iya jure ganin kina kwallan ba akan wannan kyakykyawar fuskar taki Xaro ido tae dan jin yace my wife tafara kokarin tureshi Yace menene Tace yayah kasakeni Yace to menae miki muna maganar arxiki Kallonsa tae tace kasakeni kaji ko Allah yakiyaye in xama matarka Ko maxa sunkare baxan aurekava Dan dana aureka gwara in xauna ahaka agaban mommy nah fa iyayena What sapnah meyasa xakice haka sapnah kinsan irin san danake miki kuwa wlh kece rayuwata wlh ina sanki sosae Saboda rashin iyayenmu ne yasa van furta makiva dan ganin xaki shiga wani hali wlh Allah ina sanki sapnah kece farin cikina wlh Fun cike hannun ta tae tace karka kara koda xuwa inda nake da wadannan banxayen Kala man naka marasa amfani Angaya maka banda galiho ne kovansan inane yakemin ciwo ba dukkan abunda ka aikata akaena vaka ganiba Sae yanxu kasan inada galiho sapwan sae yanxu kasan naxama mutum Sapwan kenan ai dana aureka gwara na auri y......... Aitunkafun takarasa yajanyota yahadaπŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜‰ Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ Saemun hadu alittafina mae suna πŸ‘‘ASANADIN πŸ‘‘ SARAUTAHπŸ‘‘ KOH DAN HAKINπŸ“ DAKA RAENA😏 Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Part two 2⃣ πŸ†“ page Page 3⃣5⃣&3⃣6⃣ πŸ†“ page Janyota yay yahada bakinsu guri daya dan hakanne xaesa tayin shiru duk da yasan yin hakan kuskurene Amman bashi da xabin dayafi wannan kuma inba hakayay ba xuciyarsa xata iya vugawa Kokarin kwacewa take Amman ko motsawa batayi danya riketa kam ajikinsa ko motsi bata da damar yi Dan ba rukon wasa yayi mataba yanuna mata halin yan maxanne Sunkae 5m ahaka kana yadan sassauta rikon dayay mata yacire vakinsa yakalleta Sae yace kiyi hkr amman baxan iya jin wannan kalmarba daga bakinki wlh xata iya fasan xuciyah Tun kudeshi tae daga jikinta ta nuna masa hanya Tace use the door Da karfi sosae Futa yay jikinsa asalu6e dan yasan vaxata fahimci komaeva Itako kwanciya tae akan gado tasaka sabon kuka Tace dama saboda kana sona shine kacanja min daga yadda kake kadawo mutumin kirki Naxatama kashiryune ashe akwae abunda kagani Kuka takara fashewa dashi dan vatasan mexataeba inva kukan ba Tadade tana kukan kafin ta tashi tashiga toilet takara watsa ruwa ta futo tasaka doguwar riga medan nauyi dan taji tanajin sanyi gashi kuma Ansha ruwan sama garin yayi sanyi sosae Futowa tae tashiga dakin mom Ta tarar da mom tana xaune xata kwanta addu'ar kwanciyama takeyi Taxauna akusa da ita tama rasa mexata cewa mom dan tayi mata kokarin da ko iyayenta iya abunda xasuyi mata kenan Kuka tasa tarungume mom tace mom Allah yasaka maki da mafificin alkaeri Allah yabaki dukkan abunda kike nema duniya da lahira Allah yasanya ki farin ciki aduniya da lahira Allah yakareki daga dukkan sharri mom Ina sanki mom baxan dena sankiva mom Dan kedin kece Kaddarah ta mekyau mom ina alfahari dake arayuwata mom Mom ce ta dagota tasa hannu tarufe mata vaki tace kidaena fadin wannan Kala man Kin ta6a ganin da yagodewa mahaefiyarsa akan dukkan abunda tae masa Bayan wajibine akanta Karki karayin kuka kinji princess dina Fatana kirike iyayenki hannu bibbiyu kiyi musu biyayya kikuma sasu farin ciki suda danginsu kuma burina na karshe shine kidage da karatu dan futoda kyaky kyawan result kinji my princess Rungume ta takarayi kam ajikinta tana kara yin wani kukan mae ta6a xuciyahr mae sauraronta Dakar mom ta lallasheta sanan tayi shiru tanata ajiyar xuciya dan tasha kuka da yawa yau Saeda mom taga tadan nutsu sannan ta rakata har dakin hajjah fateemah Sannan tayi musu saeda safe tafuto tana share hawayenta dan tana san sapnah kuma tavvas sapnah tayi juriya sosae da sosae Tana shiga takarasa cikin dakin suka hada ido da mahaefiyarta kowa kallon kowa yake sun kasa dena kallon junansu Bude hannayenta tae aikam sapnah dasauri takarasa tashiga tsakanin hannayen nata tasa kanta akan chest dinta takara saka wani kukan Itama hajjah fateemah kukan tasaka tadade tanayin kukan Kafin tayi tamaxa tafara lallashinta tace mata kiyi hakuri my beautiful baby girl kinji kidaena kuka haka Allah yakaddara kinga tamu ai tayi kyau koh Keda kika fada hannun nagari suka rikeki tamkar yarda suka haefa acikin su basa nuna miki banban ci akan komae toh mexesaki damuwa ko kuma kuka princess din mom Murmushi tae tace ammie nah Wani sanyi hajjah fateemah taji tace na'am queen nas'matullah Ina sanki dayawa wlh Sanki daga cikin xuciyah ta yake sapnah Allah ne kadae yasan irin sanda nakewa wannan cikin Sae kuma kaddarah tagifta masa nasan bawae sunyi nasara bane akaena aa Allah yariga yarubuta wannan daga cikin kaddarah ta alittafin da ba'agogewa kuma hakan shine yafi alkhaeri Dan dukkan abunda kae imani da Allah ne yakawowa baxaka ta6eba Dan Allah yace muyi imani da kaddarah mae kyau ko mara kyau Wannan shine ka cika mae cikakken imani Sapnah wannan daga Allah ne karkiyi tunanin wanine yadaura mana kisa hakan yafarune ta dalilin su Amman Allah ne yakadarta hakan kiji princess dina Murmushi tae sannan tace ammie nah hakane Allah yasa mugama da duniya lpy Allah yasa kuma mu cika da imani Amen thumma amen princess yanxuto kije ki kwanta ko Tace aa Ammie na tare dake xan kwana yau Farin ciki taji ya lullu6eta dataji tafadi haka tace toh muyi alwala mukwanta ko Toh tace sannan suka shiga toilet kowa yay alwala sukayi addu'a sannan suka kwanta Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Love you all my fans πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜ Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemah πŸ’• Part two 2⃣ πŸ†“ page Page3⃣7⃣&3⃣8⃣ πŸ†“ page Suna kwanciya vasu dadeba sukae vacci Shiko sapwan koda yafuto daga dakin sapnah saeda yakoma daki yadauki jakarsa sannan yafuto yaje yay wa mom sallama kana Yafuta yana futa yadauki wayarsa yaga Miss call din abokinsa har guda 3 dasauri yabi kiran yadauka Yace kana inane sapwan inata kiranka shiru naxo daukarka Yace kayi hakuri vansan ka kiraba kana ina yanxu Yace ganinan ina bakin kofar gidan ku wanda kamin kwatance Ok kit ya yanke kiran Yana daga kansa yahangoshi da dan sauri yakarasa Yavude kofar yashiga yaxauna Sannan yace am sorry my friend wlh bana kusa da wayar ne Ok bari muyi sauri da saura 30m kutashi Ok Dayake babu nisa tsakaninsu da airport cikin 5m suka isa Yanayin parking suka karasa cikin gurin da wanda ake kira suka ko xama vaeva aka kirashi Karasawa yay yashiga yana dagawa abokinsa hannu Yaxauna yafara addu'ar matafiya Bae dade da hawava aka fara sanarwar jirgi xae tashi Suna tafiya yayi ta tunanin yadda sapnah tae masa yana tunanin rashinta tamkar rasa rayuwar sane Amman vaesan yadda xaeyiba Addu'a ce kawae xata kwacesa daga wannan masifar san da yakewa sapnah Dan inva hakaba tavvas akwae tashin hankali agaba Yanata wannan tunanin har wani guntun vacci yadaukesa wanda baema san dashiba Sae wajen 1:00pm suka sauka suna sauka yakira Ahmad a waya Yana dauka yace Ahmad mun sauka lpy kana gidane Ahmad yace aa inanan a airport inajiranka ae Ok kana wajen ina ina ta wajen security dan gefensu kadan Ok toh ganinan xuwa Sapwan ne yakarasa gurin dan yaganoshi Yana isa Ahmad yarungume shi yana your welcome my boss Ya hanya yasu mom Suna lpy Yanxu ya'ake cikine my bro Hmm mujedae mudauko kayanka dan lavarin dayawa Ok sapwan yace Suka tafi atare suka dauko kayansa suka saka amota sannan suka shiga Ahmad ne yake driving Sapwan yace kafadamin mana kasani duk nadamu wlh Muje gida ba wani abun damuwa bane my boss Ok Ahaka suka karasa gidan sapwan wanda yagina Suna shiga yay parking suka dauki abunda xasu dauka Suka shiga cikin gidan Saeda sapwan yay wanka sukaci avinci sannan yakara cewa Ahmad kafadamin mana yanxu tunda dae mungama abunda xamuyi Ahmad yace lokacin dakadaukoni daga makaranta Kavan lavarin dukkan avunda yafaru Nayi mamaki sosae Amman dana gani da idona saena daena mamaki Kwata kwata Ranar juma'anabi daddy gidan abokinsa sani naga abunda yatadamun hankali dan naga yanda yadauki rayuwarsa tsaf Yabawa sapwan lavarin komae da kuma video din wani abu daga cikinsa Sannan yace natavvvata daddy tsafi yakeyi sapwan Sannan vavvan tashin hankalin shine nayi nayi in gano a ina dady yake kae wadannan mutanen nakasa Avu nabiyu wanda yasa nace lalle lalle kaxo shineπŸ˜‰πŸ˜‰ Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’™πŸ’™πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜ Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Part two 2⃣ πŸ†“ page Page3⃣9⃣&4⃣0⃣ πŸ†“ page Shine jiya kunyi wasu baki da sukaxo su viyu matane Amman dukkansu Saenavi bayansu dansaukar yamma sukae sunce sun samu address din gidanne agurin kakarsu kamal Duk da nasansa dan xaman damukayi dashi mutumin kirkine Anan bakin get muka rabu dasu suka shiga gidan Da daddy yadawo sukae masa bayanin komae Suka ce barrister xuhurah suke nema yace batanan Amman takusa da wowa saura sati viyu Sukace masa inva damuwa xasu kwana acikin gidan kafin tadawo yace toh Anan yabasu masauki da komae dakomae navukatar rayuwa Da daddare suna hirarsu irin yadda xasuyiwa mom da hajjah fateemah su saka musu maganin da gagara badau yabasu indae suka ji aknahinsa toh ranar baxasu kwana duniya ba Saekuma kamal shima axuba masa na abincinsa inyaci baxae kara bujirewa umarninauba Xae kuma auri hjy zeenat Sunata dariyar mugunta sannan tace su baba tsohuwar kakarsu kamal yanxu anmargaya kam Shekewa suka karayi da wata mahaukaciyar dariya Aikam daddy yanajinsu yafuto yace kunkyauta mun sosae idan kuka kashesu dannima fatana kenan inga bayan berrister xuhurah Amman hajjah fateemah kubarta ina santa wlh sosae Dah sun dan tsorata amman dasu kaga dagaske yake sae suka dan maxe Xama daddy yayi yace yanxu meya kawoku gidannan Hjy zeenat ce tafara cewa munxo nan ne danmu kashe hjy xuhurah da fateemah Sannan kuma kamal ya aureni Muhammad kuma ya auri bilkisu Wannan ne burina ehee Ina fatan kafahimta Daddy yace dukkan abunda kika fada na aminta dashi Amman banda daya banasan ki kashe fateemah domin ina santa Vatun kashe hjy xuhurah kuma kivarshi ahannuna Kin fahimta Amman dan

Chapter 5 of 8