Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• πŸ†“ Part two πŸ†“ Page 1⃣&2⃣ πŸ†“ page Koda suka yi test dinsu har suka gama basu tsaya ko inava va sae gida Suna dawowa sapnah takira mom video call mom tadauka suka fara magana Sae ga hajjah fateemah taxo wucewa xata dauko ruwa akiching Mom tace my princess inasan mukawo miki xiyara gashi kuma kun kusa fara exam ko Tace mom wlh amman ae muna gamawa saekuxo ko my lovely mom nayi missing dinki wlh shiyasa nace yau video call xamuyi Mom tae murmushi tace my queen kenan toh yanxudae ana karatun ko Tace sosae ma kuwa mom dan in sha Allah kutayani da addu'a kamar yadda nake daukan a word Wannan ma in dauka dan wannan itace wahalar Mom daga ita sae final exam mom Mom tae murmushi tace my queen ai duk inda kike acikin addu'a ta kike da kuma yardar Allah nasan in sha Allah xae kar6a my queen xaki cinye exam dinki gaba daya dakeda dukkan abokan karatunki kinji princess Murmushi tae tace amen mom in sha Allah nima xan dage sosae dan ganin nasaki farin ciki Hajjah fateemah ce tadauko ruwa ta fito tana goge kwallah dan duk taji yadda suke waya tajin jinawa mom da irin san datakewa sapnah Sapnah ce gavanta yafadi sae tadan daure tace mom wace wannan tawuce Mom tace kinsantane wata yar uwa tace taxo kawomin xiyara inasanta wlh Sapnah tace yar uwa kuma mom amman van Santaba Nifa kamar nata6a ganin wannan fuskar mom tace a ina tace wata rana mundawo daga makaranta naganta awajen vola tana tsince tsince sae naga kamar yunwa takeji saena bata avinci taci nabata ruwa Saeta tafi bata karaxuwa ba sae can an dade saeta danyi sati tana xuwa saekuma nadena ganinta kwata kwata Marry ce tae nock sapnah tace mom marry taxo kuma lesson xamuyi yanxu Mom tace OK saeda safe my princess bari inje gurinta nima mu kwanta Mom tace dabata tafiba ma da kun gaesa wlh my princess Sapnah tace ok mom karki damu xamu gaesa wata rana mom bye bye princess amaeda hankali sosae dae wajen yin karatun Ok mom Bye Mom tana yanke kiran ta tashi taje kiching tadauko ruwa da abincinsu Tae sama taje gurin hajjah fateemah tana lallashinta tace karki damu komae yayi karshe in sha Allah Murmushi tae tace haka ne amman ina mamakin yaddah Allah yabaki xuciya mae kyau da tausayi Murmushi mom tae tace kidaena wannan tunanin kinji muyi mutashi muci abinci kinji Toh tace sannan suka sauka sukaci avincin suna gamawa Sukae brush da alwala sannan sukae shafa'i da wuturi sukae addu'a sannan suka kwanta Kowa da kalar tunanin dayakeyi aransa * * * Yaukam su daddy ansamu free dan kurungu sarkin kawuna yabudeshi Yana futowa yacewa kurungu ni ne xanyi nasara akan wannan lamari kuma ka sani yau xan kawo maka jini wanda nafi so aduniya kuma nafi tsana ayanxu wlh Hhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh lalle kun cika 6atattu wannan cin amanar taku tana vurgeni xanga waye xaeyi nasara acikin ku tsakanin kae dashi Hhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh Yajuya yatafi dakin tsubbunsa yana ta dariyar hauka Shiko dad yana futa yafara ratsa dajin nan yana tafiya harya je inda suke perking motar su in sukaje Yatarar da tayi bura sosae shiga yay dan ajigace yake jinin duk yabushe ajikinsa dan ma yanadan yin dauriyane kawae yana tafiya amman yajigata sosae da sosae kama hanya yay gidan addah yana shiga yatafi dakin daya kwana yadauko kayan tsafinsa yafuta yana dariyar mugunta yau xae gama da sani yahuce takaecin dayakeji aransa kuma yasamu dukkan abunda yakeso Ko ciwukan jikinsa bayaji kawae burin sa yaga bayan sani dan yay wa kansa alkawarin baxae var sani da rae va yau Bae xame ko ina va sae gidan sani yana xuwa yay tsafinsa yashiga gidan batare da kowa yagansa va Haka yayta ratsa gidan babu wanda yake ganinsa sae shiga yake har yaxo phalon dasuke xama idan yaxo gidan daganan yay sama gurin dakin sani Motsi yaji alamar ana shigowa cikin gidan dan haka yafara neman inda xae la6e rasa ina xae boye yay dan haka kawae yay wajen dakin sani yaga akwae wasu flower agun aiko ya la6e agun Yana la6e ajikin dakinsa yana jiran yaga ta inda xae gifta Saeya dan tashi tsaye yaga sani ya shigo da wasu gawawwakin daxae kaewa kurungu sarkin kawuna da kuma mutanen daya sumar duk ya jibgesu adaki daya Dan dagasu yagama sae jinin daddy daxae kae masa kawae murmushin mugunta yay yace taka taxo karshe Sulaeman yakama hanyar dakinsa inda daddy yala6e agurin Yana shiga dakin yahau kan gado yabaje sannan yadauki waya yakira wani abokinsa yana dauka Yace mutumin aikifa yana kyau dan yanxu nagama aiki ingaya maka aboki na saura jinin Sulaeman kawae yarage mun hhhhh hhhhh hmm kabari kawae Kasan fa dayau xa'akuntoshi to sae kurungu sarkin kawuna yace ae sae gobe dan Akwae ciwuka ajikin sa wanda sae an masa magani Abari sae gobe da safe kawae dan bae kamata abada jininsa yana gala vaece ba Nikam gobe da safe xan shirya da kayan aikina gaba daya ina dauko shi in shaka masa powder saena fara aiki Kaga Har in gama kwashe jininsa sae in kaewa kurungu sarkin kawuna yana cemin komae normal ingaya maka xan fara shirye shiryen dukkan abunda nakesonyi malam saedae kaji sunana yabaxu a ko ina sosae Wlh ina gaya maka xakae mamakin yadda xan xama babban dan siyasa kasan fa kurungu sarkin kawuna yace min duk yadda nakeson inyi da mutane haka xasubi ni Dariya sosae dayan yay yace wlh kana wuta amman fa kacika kwararre wlh irin wanann vasira haka koni banyi tunanin wannan lamarinva duk dadewata a matsafa amman nima fa karka manta dani dan Allah abokina Toh yaxakae da gawarsa abokina dan nasan dae banda gangar jikinsa akeso ko Ey mana bada ita akesoba kama hanya xanyi in yadda ita abakin kofar gidan amman saena nemi maganin da har in ajiyeta in tafi babu wanda xae ganni xansa kurungu yavan kasansa da aiki kamar yankan wuka wlh Dariya dayan yay yace kana wuta abokina wlh amman ka iya flam sosae wlh Kae kafini san kudi ma wlh Dan san kudinka ya 6aci Hhhhhhh Hhhhhhh mutumina kenan kaedae saeda safe bari in kwanta dan in tashi da wuri kasan da sanyin safiya ake kama fara wlh Tofa waxaeyi nasara tsakanin sani da daddy fans Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜β€β€β€β€β€β€β€πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’– Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“˜NahπŸ“— πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• πŸ†“ Part two πŸ†“ Page 3⃣&4⃣ πŸ†“ page Daddy yana la6e yanajin kome yake cewa yay murmushin mugunta yace hmmm yau taka ta kare wlh Nayiwa kaena alkawarin baxan kwana ba saenaga bayanka Haka dad yayta tsaewa har vaccin sani yay nisa sannan yadauki kayansa natsafinsa yashirya komae yalalla6a yashiga dakin yanata sanda Yana xuwa dae dae kansa dauki powder yashaka masa Sani yadago daniyyar yabake daddy yana kallonsa daddy dakarfi yakara shaka masa ahancinsa Luuuuu yay yayi baya yafada kan gadon daddy cikin gaggawa yafara tsubbace tsubbacen su nan yaytayin yadda yake sukeyi wa mutane idan sun kamasu Saeda yatabbata yakwashe jininsa tsaf yamutu sannan yatashi yahada kayan aikin sa yafara shirin futa daga gidan Koda yafuto kowa yayi vacci dan haka yashafa maganin 6ata ya tashi yaje yadauko motar sa yakwashe dukkan gawawwakin da sani yashigo dasu da kuma mutanen daya dauko saeda yakwashe tsaf sannan yashiga motarsa yaja ko kulle gidan baeba yakama hanyar xuwa matsafa Bae xame ko inaba sae gurin kurungu yashiga yakae masa jinin sani sannan yafara dauko gawawwakin nan da mutanen yana gamawa yashiga yafadawa kurungu sarkin kawuna yagama Tasowa yay yana dariya da karfi yana cewa lalle kae kafi kowa himma yayi 6atacce hhhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh aikinka yana kyau sosae da sosae Atare suka shiga dakin anan sukaeta surkullensu yayiwa dad dukkan abunda yakeso sannan dad yay tayi masa godeeyah Anan kurungu sarkin kawuna yace toh an gama da naka saura namu dan kaema yakamata ka kawo cikon dan daxaka kawo shikenan kagama mana aikin mu muma Daddy yay wata wawuyar ajiyar xuciyah sannan yace yanxu kurungu ranka yadade da wanda kakeso yaxa'ai dan Allah danni gaskiya baxan iya bada sapwan ba Hhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh lalle kae 6ataccene wlh kuma kayi nisa sosae kabada uwarka amman kuma baxaka iya bada danka ba Hhhhhhhh Hhhhhhh toh yanxu ka kawo jinin yarinyar nan datake gidanka dakuma maxa goma Sannan nanda shekara daya da ravi inka wuce wannan lokacin toh kae xamu dauka Dariyar mugunta dad yayi sannan yace angama wanna ai mae saukine agurina kurungu Nan kurungu yace toh yatashi yatafi maxa yafuta da baya har yaje motarsa Daddy yana futa yakama hanyar gidansa dakar dan yagala baeta dayawa Yana xuwa yay horn baba mae gadi yana vacci ma yaji horn din na yafuto xae tambayi waye sae yaga dad abakin kofar xae kwan kwasa dasauri yakarasa yace alhj kaene wayyo sale futo kataya ni gani Daddy yace masa budemun tukunna sae ayi Wadda xa'ai daga baya toh baba mae gadi yace yakoma yabudewa get din dad yashiga sannan yay perking abakin kofa shiga Nan yafara nocking mom tana vacci taji nock kamar xa'acire kofar phalon taduba agogo taga ai dare yayi 3:09pm toh waye wannan kuma Haka tasakko tana addu'ar Allah yasa alkaeri tana xuwa tace waye Daddy ne yace nine sulaeman kibude min kofa Dasauri tabude kofar anan taga daddy ne takara murxa idonta taga daddy ne dae ba waniva hamdala tarinkayi Sannan takarasa kusa dashi ta kamashi suka shiga phalon taxaunar dashi tace sannu dasauri tadauko masa ruwa tace gashi ya amsa yasha sannan ta tae maka masa yashiga daki tahada masa ruwan xafi yay wanka yasa jallabiya sannan takawo masa tea yasa tadan vuxa masa avinci yaci Yana gamawa sannan tabashi paracetamol yasha tace masa kwanta kahuta dasafe mayi magana dan yanxu agalabaece kake toh yace yana murmushin farin cikin samun mace mae tunani irin na mom Jah masa blanket tayi sannan takara masa sannu ta tashi tae alwala tafara jera sallar godeeyah ga Allah daya dawo mata da mijinta gida lpy Koda gari yawaye mom tayi dukkan avunda yadace tayi na break fast dan hajjah fateemah itama da tayi sallah tanayin axkar ta tashi tafara aikin gyre gyaren gida Mom tace wlh tavarshi yaxa'ai takama aiki bayan yanxu hutu take bukata haka kurun Dakar ta tursasa hajja fateemah akan tavar aikin sannan tahakura tabari taje ta kwanta Haka mom tagama komae sannan tashirya jikinta taje dakin daddy ta tarar da haryayi wanka ma avunsa yasa dogayen kaya yana xaune yana tunane tunane yadda xae samu yayi gaba da sapnah yakaewa kurungu sarkin kawuna Mom taahiga tace taxi suyi break fast tare sukae break fast suda su yayah kamal da hajjah fateemah suna gamawa mom tae masa bayanin su cikinsa saeda yamurda danjin wadannan sune iyayen sapnah kuma babantama haefaffen dan kasar saudiyyah ne kuma kakanta dama shine wannan babban likitan da ko aturai suke jinjina masa shida matarsa saboda kwarewarsu akan aikinsu Mom ce tace toh kaji lavarinsu alhj Sannan dan Allah meya sameka kuma ina kaje kadawo agalabaece jiya meya faru dakae har tsawon shekara hudu alhj wlh duk acikin tashin hankali nake Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“˜NahπŸ“— πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Love you all my fans πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹β€β€β€β€πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Part two πŸ†“ page πŸ†“ Page 5⃣&6⃣ πŸ†“ page Daddy ne yay murmushin munafurci kamar mutumin Allah kuma wanda xae fadi gaskiya Yacewa mom yana dan guntun kukansa yace mata wasu masuyin garkuwa da mutane ne suka daukeni sukae ta gana min axaba ina musu bauta harna tsawon wanna shekatun Yanxuma Allah ne yavan sa'a wlh sun fita kamar ance naleka waje aikam ina futa naga babu kowa Haka naeta addu'a harna dau mota ta sannan Allah yataemakan da tambaya da kwafance ahaka nafuto daga wannan kunxugurmin dajin Sannu sukaeta jera masa yana amsawa kamar dagaske yake mom ko vaewar Allah harda kuka dan tausayin mijinta takeyi sosae tasan gamo da wadannan mutanen tashin hankaline a tunanin ta duk hakane tafaru Batasan shirmasu yay ba * * * Toh yau ne yakama sapwan xaedawo gida dan yagama karatunsa kuma yasamu aiki a kasar US amman yace yakamata yafara shawara da mom kafin ya yarda xaeyi aiki dasu Yana sauka afilin jirgi motocin soldiers sunfi sha biyar jiniyace kawae take tashi kota ko ina soldiers din dasuka karaso kusan su gomo suka tsaya agefe da gefensa Dan Daga US mayataho da wasu soldiers dinmasu tsaron lapiyarsa Koda yasakko yana takun kasaeta kota ko ina soldiers ne aka bude masa wata mota yashiga yaxauna sannan aka sassaka kayansa acikin sauran motocin Nan kowa yashiga mota Wani soldier ne yatashi tsaye yaharba bindiga sannan akajah motocin aka fara shirin futa daga filin jirgin Basu tsaya ko inaba sae akofar gidansu anan aka jiniyace tafara yimusu sallama kafin ma yayi horn baba mae gadi yataso yaleko yana ganin motocin soldiers sunfi sha biyar hankalin sa yatashi tunaninsa wani akaxo Kama wa Horn suka rinkayi da sauri yabude get din motocin sukaeta shiga cikin gidan sunayin perking Suna gama perking aka bude masa kofa yafuto daya daga cikinsu yaxo yacire masa Kurt din jikinsa sannan yashiga cikin phalon su xasu biyoshi yadaga musu hannnu alamar sutsaya anan Shikadae yashiga cikin phalon kanshi duk yakarade gurin ko ina kanshi yake na air freshener da kuma avinci dan mom tayi girki dayawa tunda yau juma'a tana tunanin koxatae baki Hajjah fateemah ce da mom akiching suna karasa goge gogen gurin dan sun gama girki ne inda suka 6ata shine suke gyarawa Sapwan yana kara sawa yaga mom atsaye tana jera drink's a fridge dasauri yakarasa yarungume ta tare da fadin mom a miss you so much my momsy Juyowa tae tariko hannunsa tana xaro ido tace daga ina ni xuhura saukar saushe kuma Murmushi yay yace mom surprise namiki wlh banasan inta saki aikine shiyasa naki fada miki xan taho Mom takarayin murmushi tace dama wae anan aketa wannan jiniyar Ey yace yana sosa keya Mom tace vurinka yacika ko Karayin murmushi yay Yace alhmdllh wlh mom am fround of you mom saboda duk kece silar farin cikina da cikar burina Mom allah yasaka miki da mafificin alkhaeri mom ke uwace wadda babu kamarta Kwallah ce taxubo masa Murmushi mom tae taja masa hancinsa tace hmmmm ya isa haka ya hanya toh Alhmdllh mom muntaho lpy kuma mun karaso lpy Mom ce tace toh yanxudae kaje ka huta kae wanka kafin mufito koh Ok mom yace amman yana rike da hannunta Yace mom yana shagwa6e fuska yana rankwafowa jikinta sannan yace mom wae yaushe xamuje muga princess dinmu ne Mom ta xaro ido tace yaushe taxama taka kuma ai princess tawace kawae wlh ina gaya maka Babu kowa aciki eheeee kajimin shakiyyin yaro da wani shishshiginsa Murmushi yakarayi yana kara narkewa yace Allah mom ko baki shiryava nidae xanje wlh dan saura 3days sugama exam Kara xaro ido mom tae tace an bani har kasan saura kwana nawa sugama exam eyeeee Murmushi yakarayi yanunawa mom xuciyarsa yace mom tana nan wlh kamar heart beat dina take wlh Please mom kisa tadaena min wannan abubuwan Duka takae masa tace matsamin tunda kae baka da kunya yaran xamani kawae wanda vasu san kunyaba Juyawa yay xaedauki cup yasha ruwa yaga hajjah fateemah tana goge kwallah juyowa yay yakalli mom Mom tae murmushi takarasa kusa da ita tace ya isa mana hajjah fateemah menene haka kuma Dakar tadan sarara Shiko sapwan jin mom ta ambaci sunan dasuri yakaraso gurin yace mom itace mom din sapnah mom duk farin ciki yavaevayeshi yama rasa tayaya xae fara Kara sawa yay kawae yatsaya yana kallontah yama rasa mae xae ce mata sae mom taraso gurin tace masa Kaje mana kugaesa Xuwa yay sae kwallah tacika masa idoh yace ina kwana Hajjah fateemah tace lpy qlu Kana lpy my son Lpy alhmdllh Waegowa yay yana kallon mom Mom ko kafin yayi magana tace kaga ikon Allah ko Yace mom amman yaushe aka ganta mom baki gayamin va Tace kowama vae sani va Nidakae ne da dad kawae Bandamu babu wanda yasani Mom amman yaushene aka ganta a ina kuma kika ganta Mom takama hannunsa dama hajjah fateemah tajasu har phalo suka xauna Itama saeta xauna Sannan takwashe dukkan abunda tafaru yagaya masa sapwan yayi farin ciki sosae harda kwallah Mom tace toh kaje kae wanka ko Ina fatan dae kagayawa sale yabawa wanda kaxo dasu gurin xama Yace @'@ mom tace amman baka kyauta ba Katashi kaje kavasu inda xasu xauna kafin akawo musu avinci koh Toh yace sannan yafuta yana futa wanda suka xauna duk suka mike tsaye kowa yana kallonsa Babbansu yakira sannan yace masa muje yay nuni da dayan 6angaren daba kowane yake shigaba dan ba'a ta6a xama ma acikinsa ba Anadae shiga agyara shi kawae Mika masa key din yay yace wancan side din shine naku kutafi In kuka gama shiryawa ka kirani xan turo akawo muku avinci Ok sir abunda yace kenan Dan duk da turanci suke maganar sannan yajuya yakoma cikin gidan Aphalo yatarar da mom hajja fateemah kuwa takoma sama tanayin wanka itama mom jiransa takeyi yaxo Yana shigowa tace akwae avunda kake bukata kuwa yace aa Xandaeyi wanka ne nashirya dan inxo muyi tafiyar xuwa saudiyyah Gashi kince gove xaku kuma bakumin buking din komae va Mom tae murmushi tace to ai Baridae kafuto mayi maganar yadda xa'ae yanxudae kaje kashirya tukun Ok mom yay mata kiss a goshi kafin yajuya yatafi sama wajen dakinsa Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•ummuh fateemahπŸ’• Love you all my fans πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•β€β€β€β€β€β€β€πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’– Shared by My Diary. https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’– πŸ“—NahπŸ“˜ πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’• Part two πŸ†“ Page 7⃣&8⃣ πŸ†“ page Yana shiga yay wanka yashirya cikin kananan kaya harxae futo yatuna akwae sirikar sa fa saeya koma daki yacanja kayan yasa wani farin yadi mara nauyi yayi masa kyau sosae Yasaka hula itama kalar surfanin kayan sannan ya futo yana gyara xaman agogonsa Yatarar da mom tana xaune tana

Chapter 1 of 8