kisha maganin da babanki yabaki Wanda zaidawo miki da asalin halittar saboda karkije ya fad'i aciki"
Yana gama maganar ya ja hannun Yemi suka fita
Hankalin Marcy yatashi da sauri ta mike ta d'auko kayan magunginanta tasaka zobenta na 'bata tasaka komai sannan ahankali ta bud'e 'kofar d'akin tashiga
Wani irin fitulu ne tagani har kashe mata I do yake saida ta tsay a ta nazarci d'akunan sosai sannan yafi Yar hanyar da taga ta Mi'ke tana mamakin wajen ganin yadda akayi d'akuna rututu aciki ga jami'an kalar wad'anda bata ta'ba ganiba tunda take
Cikin jarumtarta take tafiya Wani irin faduwa gabanta keyi tayi Nisa sosai sannan ta iso mahadar da zata bi zuwa dakin tsafinnasu hankalinta amatukar tashe jitakeyi tamkar bazata iya isa zuwa wajenba wani irin juyawa kanta yakeyi
Cikin matukar karfin hali takeyin komai har lokacin da ta isa vakin kofar da dodon tsafin yake daga inda take tana iya jin komai da akeyi aciki hayaniyar babbar matsalar ma shine yadda tasan layar jikinta daga tashiga dakin zata daina aiki Dan haka yazame mata dole tajira naciki su fito kafin ita d'in tashiga
Dafe kanta tayi cike da matu'kar damuwa d tunanin iyayenta
Hmmm wannan rayuwar INA zata kaimu Kuyi hakuri da kadan Dan Allah muhadu a next page
Leemart pillonku
[6/3, 8:26 PM] Mt Soja: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
*A WANI GARI*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W• F•🏝_*
_daga alqalamin_
*_Leemart Yar pilloh_*
*_page 21-22_*
cikin sand'a yakebin hanyar yana ri'keda hannunta domin bayaso wani yaga giftawarsu cikin sa'a kuwa baici karo da kowaba
cikin surkukin dajin yadinga bi har yaje bayan wata bishiyar kwakwa me matu'kar duhu da shuru
awajen ya tadda bunna a zaune da mahifiyar Marcy waje suka samu suka zauna
murmushi bunna yayi tareda kallon gani yace
yanzu saimu zauna an an harzuwa lokacinda Marcy zata yi nasarar fitowa dakuma haihuwar Yemi.
kallonshi gani yayi
yace
"yanzu ba wani taimako da zamu iya bata ne aikinnan yayi mata yawa fa"
shuru bunna yayi na d'an gajeran lokaci sannan yace
ai matsalar shine jinin garinnan bayabin hanyar 'konewa yakeyi. yanzu babu yadda zamuyi iya 'kaunarda zamu nunawa mutanenmu kenan kuma jikina yana bani babu abinda zaisameta.
..........................
cikin matu'kar gajiya Umar ya kalli Aliyu
yace
brox anya kuwa zamu iya zuwa garinnan?
murmushi Aliyu yayi yace.
haba d'an'uwa yazaka sare ne tun yanzu jikina nabani muna daf da wajen ka samu nutsuwa kaji ko.
girgiza kai kawai yayi sukaci gaba da tafiya cikeda kwarin gwuiwa. tafiya suke har suka iso jikin wata bishiya wajen tamkar lambu lufluf dashi ga 'korama a gefe ganin lokacin sallar magriba yayi yasa Aliyu yace su zauna awajen suyi sallah suci y'ay'an itaciya sukwana awajen da safe sai suci gaba da tafiya
hakan kuwa sukayi
sun idar da sallah kenan sunacin tufa da suka tsinko sukaga wasu mutane biyu sun kewayesu
cikeda natsuwa suka d'ago Kansu suna 'karewa mutanen kallo ganin babu kaya ajikinsa sae manyan ganyaye dasuka rufe jikinsu dashi saidai Sam a fiska basuyi kama da mugayeba
wane irin yare suke musu Aliyu ne ya kalli Umar sannan suka girgiza kai alamar basuji mesukaceba
Aliyu ya kallesu yamusu alamar su zauna su ba mugaye bane
a d'arare suka zauna hannunsu akan wu'kakensu
nan Aliyu yafara yimusu yare kala_kala amma kowanne saisu girgiza kai basaji
dafe kai yayi san'nan yace
Umar bansan da wanne yare zanmusu magana su ganeba yazamuyi
ajiyar zuciya Umar yayi yace
ka gwada yi musu turanci ba mamaki sunad'anji
juyowa Aliyu yayi yace
mu ba'kine daga birni kuma mu bamasu cutarwa bane hanyace tabiyo damu tanan.
bisa mamaki saiyaji saurayin ya amsa masa dukda turancin nasa a chakud'e yake sosai
amma sunad'an fahimtar abinda suke cewa nan sukadan yi magana yajuya yayiwa d'an uwansa magana
gyada masa kai kawai yayi suka zauna sosai
suna kara fahimtar juna
Sam Aliyu bai fad'a musu abinda yakawosu dajinba saboda tsaro
tare suka kwana dasafe suka kimtsa domin barin wajen
cikin hikima Aliyu yake tambayarsa cewa akwai gari akusa kuwa?
amsa mai sukayi da akwai gari a nan gaba kadan nan sukai sallama dasu bunna suka wuce
suna daf da garin sukaga irin wannan motar tazo tasake wucewa badn sunyi saurin kwantaw.a aciyayiba datini angansu inda suka kara godewa Allah da hanyar wajen ba ciyayi sosai suna iya ganin sawun tayoyin motar data wucen
Ahankali sukebi har sukazo wajen wani surkuki inda suka tabbatar dga wajen motar tafito
Aliyune ya kalli Umar yace
Broz da alama munzo bakin garin haryanzu rana bataiba muyi adduaa mu nausa ciki kawai basaimun tsaya wani abuba.
murmushi Umar yayi yace.
zancenka hakkun babban Yaya"
nan sukai addu'a sosai sannan suka nufi surkukin tafiya me Nisa sukayi sannan suka iso wani 'kofar daki cikin SAA kuma abude yake saboda bayan mutanen sunfita masu rufe kofar basuzo sun rufeva
dasauri suka shiga bakinsu dauke da adduaa jin alamun tafiya yasasu maqalewa awani lungu suna gani wasu qarfafa sukazo suka rufe suka juaya sannan suka fito
gani sukayi Kofofi kusan guda shida kowanne a rufe kuma dukda ranace dindim wajen yake
Aliyu yace
to mazan fama lokacin aiki yayi yanzu daya bayan d'aya zamubi dakunannan kaji ko
bindigoginsu suka zaro tareda fitilu masu matu'kar haske sosai dakin suka nufa cikeda kuxari bakinsu kamar koyaushe cikeda addua
*_wai ya labarin Marcy ne kubiyoni asannu danjin halinda take cikin_
[6/3, 8:27 PM] Mt Soja: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
*A WANI GARI*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
*_NA_*
*_Leemart Yar pilloh_*
_nasadaukar miki da wannan page din kijuyashi yadda kikeso my Leemart pinky Allah yabaki lapiya Love you all my heart_
*_Page 23_24_*
Umar ne ya kalli Aliyu yace cikin 'kasa da murya
"Broz abinda za'ayi yanzu kawai shine muraba hanya kashiga d'aki d'aya nima nashiga d'aya"
kallonshi Aliyu yayi san'nan ya girgiza kai yace
'kafata 'kafarka kai amanace awajena da Abbanka yabani kafin mutaho.
koka manta da abinda yacene saboda haka duk abinda zai sameka saidai yasamemu mu biyu.
ya 'kara sa maganar yana gyara bindigarsa tareda fara tafiya cikin sannd'a
kasancewar suntashi cikin tarbiyar binnagaba dasu dukda Aliyun bawani girmanshi yayiba amma hakan nan yabi maganarsa yabi bayannashi
shikuwa kai tsaye yanufi 'kofa ta farko wadda ke gar'kame
.....................
Marcy tunda ta tsugunna awajen batadaina jin surutunba harsaida dare ya raba san'nan taji alamun suna fita ta wata hanyar
ta gabanta sarkinsu ya wuce da fadawansa
'kan'kame jikinta tayi suna wucewa tayi saurin tashi ta shige d'akin da dodon yake
tanashiga 'kofar takoma ta kulle ruf
jitayi anata kyalkyalewa da dariya ba kakkautawa dasauri tasa hannu ta toshe kunnenta tareda rintse idonta
jitayi antsagaita ahankali ta bud'e idonta
jitayi andaka mata tsawa afusace tareda cewa
"ke yarinyar me 'karar kwana wane tsautsayinne ya kawoki fadata har kikashigo maza kimin bayani kafin na halakaki na shanye jininki yanzunan "
juye juye tafara tana Neman me maganar amma bataga kowaba Dan haka cikin matukar jarumta race
kai Tainan's laananne nice ajalinka daga yau ba'kin aikinka ya 'kare a cikin 'kasa .
jitayani wani irin guguwa me matu'kar karfi yana juyawa da ita chan kuma saitaji yasaketa sakamakon layar dake jikin 'kugunta
wahala sosai akabata duk tajigata dakyar take fitarda numfashi babbar matsalar shine yadda batasan me mata hakanba bataganin kowa duhu sosai take gani
chan taji anyi jifa da ita har ruwan had'inda babanta yabata Wanda zata zubawa dodon tsafin ta 'konashi ya zube kuma dukanshi yazube
kantane ya bugu da garun d'akin cikin tsananin azaba ta dafe kan bata sake sanin inda kanta yakeba
wani tsananin haskene taga ya haske mata fiska ahankali ta bud'e idonta ganinta tayi agaban wani 'katon kwarangwal kanshi wani iri jikinsa ko alamar tsoka babu harshensa awaje yana dalalar da wani irin yawu da jini ahad'e harshenshi kuwa yakusa tabo cikinsa ga many an idanu
daga dukkan alamu dae wannan shine dodon tsafin dasauri ta rintse idanunta jitayi 'kafafunta sun sauka kan ruwa da sauri ta kalli wajen azatonta ko fitsari tayi tsabar tsorata amma saitaga akasin hakan ruwan gubarne yaxube awajen
yitayi kamar ta rufe ido amma tana gani ruwan takebi dakallo tagama Ashe har dodon acikin ruwan yake amma bataga alamun ya luraba
cikin zafin nama tayi wani irin juyi tasa 'kafafunta tabuge kwanon wutar da aka kunna akusa da dodon take wutar tazube
wuta yatashi awajen dasauri tabar wajen takoma tabakin 'kofa wani irin kuwwa me matu'kar 'karfi dodon yasaka gashi bahalin yatashi
kuwwar na shine yacika gaba d'ayan wajen Dan hatta d'akin saida yafara jijjiga dasauri tabude 'kofar tafita daga ciki amma tana fita sai jitayi anbuga mata sanda akanta
take ta sulale awajen cikin matu'kar fita hayyaci
nan yasa fadawansa suka jata suka daddaureta da matukar sauri sarkin yanufi d'akin aka dinga zubawa dodo ruwa amma wutar ta'ki mutuwa kamarma fetur suke zubawa wutar
sunaji sunagani dodon ya 'kone kurmus take kuma haske ya bayyana ad'akin dama sauran duka d'akunan
afusace sarki ya juya yazaro wu'ka zai yanke kan Marcy Amma sai jiyayi ansakar masa harsashi ahannun da sauri ya yadda 'wu'kar yajuaya yana faman had a zufa
su Aliyune a bayanshi take sukafara harbe fadawansa suma suna harbinsu da mashi
cikin 'kankanin lokaci suka kashe dukkan fadawan suma sunyi nasarar Harbin Aliyu a 'kafa da gefen cikinsa
nan Umar yasawa sarkin ankwa ya dauresa san'nan suka tusa keyarsa domin yanuna musu abubuwan dake sauran d'akunan dukda ciwon dake jikin Aliyun.
love you all
*_Leemart Yar pillonku_*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
*A WANI GARI*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
*_NA_*
*Leemarht Yar pilloh*
*_page 25_26_*
nan suka tusa 'keyar Sarkin zuwa sauran d'akunan d'akinda ke jikin na dodon nan suka fara shiga kasancewarsu a bud'e kuma tunda dodon ya 'kone sai haske ya bayyana a sauran d'akunan
Aliyune ya bud'e 'kofar suka shiga alokacin Marcy ta farfad'o har Umar ya kunceta saidai a wajigace take sosai
manyan firij ne a d'akin guda hud'u d'akin yadau sanyi sosai kallonsa Umar yayi fiskarsa amatu'kar murtuke
shiko sai zare idanu yake daka mai tsawa Aliyu yayi tareda cewa
maza ka bud'e su mugani.
jikinsane yahau rawa amma ganin yadda suka tsaresa ba alamun sassauci yasa yaje dakyar yabude saboda hannunsa da ankwa kuma da harbi Umarne yafara le'ka abinda ke ciki da sauri yayi baya yana rintse idanu hakanne yasa Aliyu saurin leqawa
hasbunallahu wa ni imal wakeel shine abinda yaketa maimaitawa maimaitawa saboda abubuwan dayagani
sassan jikin jariraeni Wanda har ansasu aleda da alama fita kawai za'ayi dasu sauran ma duk abubuwan dake ciki kenan
daki nabiyu kuwa jariraine dayara 'kanana da alama sune next Dan har anmasu aski abin tausayinma shine gaba d'aya ba d'an 'kasada shekara hudu
nan suka duba na ukun shima dai yarane harda yaran turawa da wasu qabilun kuma hard a na garin
gaba d'aya d'akunan sune d'akin 'karshene babu komai aciki da alama basa amfani dashi ko takan komai basubiba sukayi hanyar fita dashi daga wajen ko kafin su fotama harya fita daga hayyacinsa saboda yadda Umar yake jibgarsa Dan ya matukar fusata dama yafi Aliyu zafi sosai
bayan fitar tasune yake kallon Aliyu yace
to yanzu INA zamusamu inda zamu samu network musamu musanar a karo mana ja mi ai jininda yake zuba ajikanka yayi yawa
ga yarinyar nan ma ko daga inatake oho nasan batajin yarenmu bare muyi magana da ita
Kare mata kallo Aliyu tayi san'nan ya girgiza kai yace
itama wannan daga gani tana bu'katar kulawar likitoci abinda yakamata shine muje wajen mutanen da mukahadu dasu tunda ba Nisa idan sunanan to
gyada kai Umar yayi san'nan ya hankad'a kan sarkin sukayi gaba shikuma aliyu
ya yafito MArcy da hannunsa tabiyoshi suka tafi
........................
Bunna ne da gani suketa safa da marwa sakamakon yadda sukeganin Yemi na matuqar shan wahala saboda naquda take tun daren jiya maman Marcy ce ke kulada ita dukda batada ahankali
Harzuwa lokacin bata haihuba ga fargabar zuwan Marcy sun tabbatar tayi nasara saboda sunga tashin wuta kuma sunji ihun dodon
matsalar kawai basusan halinda take cikiba baigama rufe bakiba yaji an rungumesa anfashe da kuka ko baa fad'amaiba yasan sanyin idaniyarshi ce
ahankali ta d'ago kanta sai lokacin yalura da su Aliyu tareda sarkin kumashi baimasan zuwansuba
kalloh d'aya yaganesu saboda sune sukazo suka kwana tare jiya
hannuu bunna ya mika masa yajawoshi ya rungumesa
da sauri Marcy ta nunamai ciwukan dake jikin Aliyun nan ya mai shinfid'a dasauri yafara bashi taimako Dan daga gani yaji jiki sosai magani yafara samai san'nan ya daure mai lokacin jikin yemi yayi tsanani Dan suna iya jiyo nishinta da 'karfin hali yake tambayar gani meke damunta nan yasanar mai da abinda ke faruwa nan yanemi abashi ruwa dasauri a miko mai
addu 'ar naquda yayi yabayar abata
cikin ikon Allah ko minti biyar batae dashafa sukaji kukan jariri Wanda yayi DA idai da sumar maman Marcy
dasauri Gani ya rungume Aliyu cikin matuqar jindadi yayinda Umar yayi cikin dajin inda gani yacemai xaisamu network
atare akafitodasu Yemi akashafawa maman Marcy ruwa tana farfadowa idanunta yasauka akan Aliyu shima 'kuramata ido yayi cikin matu'kar gigicewa ko shekara dubu yayi bazai manta da wannan fiskarba
wash
yawan comments yawan typing aradu
Leemart pilloh love you all
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels