Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 8
daxan aura Yayi Allah yasa albarka ni kinga kadamin da katifarnan nakwanta donkafa tama sotake tai ciwo dama abinda ya hanani kwanciyar shine miftahu nakejira yadawo naga lfyarsa sai nayi baccin gashi kuma har yanxu baidawo ba idan yashigo nai bacci kuma shikenan Ko minti ashirin ba aiba dakwanciyar kahka bacci yay gabada ita nikuwa waya mike da kabeer sai dariya nake yi sbda yadda yake tamin labari nabarkwanci Daddan muryar daya yayi sallama dakin ne yadaki kunne na amma banjuyo ba amma na amsa bada karfi ba cikin makoshi sbda kar kabeer yaji yace dawa nake faduwar gabana ya tsananta bansan dalili ba amma wannan muryar yana min kama dana nawa miftah din MIFTAHUDDEEN daya gama shugowa kahka dake kwance bisa lallausar katifar dake tsakar daki daga gefe ita yakalla tare dayin murmushi Allah sarki kahka na anyi bacci kenan yashafa gefen fuskarta yana mikewa kan gado yakai idaninsa sbd jin magana dayake yi kus kus natashi tawajen bai mamaki sbda yasan mama tace fatima xata xo taxauna dasu dik dabaiso ba amma bayadda ya iya sbda kahka tumma ma dole ya yarda, Yaji badadi sbda yadda daxu yayi sallama ba amsa ba lallai wannan baisan wacce irin dakikiya bace indai ko hakatake xaigyara mata xama Afasace yajuya yafita sbda yunwar dake kwakular masa ciki kaitsaye kitchin yanufa Yambos yasamu cikin fls baifi kwara biyarba da alama ma kenan badashi tayi girkiba tab haushi baibarsa yaci yambos dinba yajuya yafita dakinsa yakoma saidayayi wanka sannan yafuto yakoma kitchin domin yasama makansa abindaxaici indomin yadora yatafasa tea sannan yadauko yadawo dakinsa Online yahau suka fara chat da Nilfa dandanan hankalin sa yakwanta yaji yasamu rilif donhaka yaci indomin sa hankali kwance Loptop dinsa dake falo tana chaji yaxo dauka dai dai lokacin da Nilfa tafito daga dakin kahka tana tafiya hankalinta nakan waya tana turawa miftahu sako xata shiga kitchin tadau ruwa, Shima danwa wayar yake karf sukayi karo Wayarsu duka suka fadi Nilfa kuwa itama saidata kai kasa Wash Allah na Tafurta tare da dafe bayanta Ko kallonta baiba yadau wayarsa daya fara dubawa kota fashe kallonta yayi tunda haryanxu bata tashiba Allah yasa bata fashe ba dakin biya Mikewa tayi Ahankali tare da daukar wayarta wacce tatsage kadan Hum nikuma tawa dakafasa min fa sainace kabiyani kenan bakaganin gabanka ne daxaka xo kature mutane kuma kakasa basu hakuri sbda me? sbda kanajin kanka namiji ko me? Kaga malam kafasa min waya kuma katabbatar wa kanka banbarmaka ba dn............... Yadaga mata hannu ganin tana taxubga masa rashin kunya ko aya bata sawa kuma axuciya irin tasa idan yabarta tacigaba xai iya mata dukan dashi kansa baxai kuma marmarin kuma kallon wannan falleliyar fuskarta taba, Anji jeki anmiki din komaye menene yakawoki gidan mu Dasauri takallesa hawaye dan danan suka fara taruwa a idaninta Mutumci domin dabai hada mamanka da babana ba dabaka ganni ba kuma baxantaba raina abota ba tunda nasan darajarta ka kama mutumcinka inbahaka ba a sati biyun daxanyi agidankun nan saina takasa nawuce kuma bayadda xakayi dani Afasace tajuya xata koma dakin kahka wani fincika dayamata ne yasa tafado kansa duka budar idon daxatayi tajita akirjinsa kafinta motsa yashaki wuyanta dakarfi tamkar maishirin ya illatata Ni xaki takawa mutumci ke har kin isa ki min rashin kunya indai futsarace gidankikaxo kuma saina gyatta miki xama don baki daxarrar daxaki kitsaya gabana kinafadamin kowace irin magana barnan Yacillar da ita kasa wanda yasa Nilfa sakin wata gigitacciyar kara tare da fashewa dawani mugun kuka wanda yataso kahka daga baccinta, Ganin kahka yasa Nilfa rumtumawa dagudu jikinta tare darike wuyanta dake mata wani mugun radadi kamar antsaga mata Menene haka MIFTAHUDDEEN mekamata Idaninsa jaxur yakoma kan kujera yaxauna Bamagana wai nake mukuba ke fatima menene yahadaku Kahka wlh bansan menayi masaba kawai yahauni da duka wai saina barmusu gidansu Sharrin data hada bakaramin mamaki yayiba tsaki yaja yana mikewa Kahka kikoma kikwanta abinki shi marakunya aikomai akayimasa dai daine badukaba ko takasa akayi Kaga kai dakai fa nake kake tafiya ko au daga xuwn yarinyar yau dinnan kahauta da duka toh wlh Allah yakaimu safiya saina kira uwarka awaya nafadamata irin abindaka somayi idan xaka takurawa 'yar mutane gwara takoma gaban iyayenta tunda ba rasawa tayi ba kinga muje ciki mukwanta tunda yatafi yabarmu sai banbami nake nikadai ai MIFTAHUDDEEN ba mutumci gare ba kyalesa muje Tarike hannunta suka koma haka tai ta rarrashinta hartai shuru sannan suka kwanta. Bacin rai baibar MIFTAHUDDEEN ba har yayi bacci kwata kwata yaji yatsani yarinyar nan duk da kusan muryarsu daya da Nilfansa amma baya kaunarta ko kadan batada kyaliya gadan banxan baki. Haka dasafe baiko kalli break fast Dinsuba yayiwa kahka sallama yafuce daya dawoma da take away yashigo Kwana uku baya cin abincin gidan harsai da kahka tasamesa ta rarrashi abinta sannan yasauko yakeji shima kuma kahkace tasa kullum idan Nilfa tagama xata aiketa takaimasa amma bata yadda itama su hadu tunda abin nan yafaru tadaina shiga dik wata huldarsa sbda bataso yabata mata rai bayan kullum yah miftah dinta yanasata farinciki baxatayarda wani kato yarinka kuntata mata ba Yaukam yaxo dakin kahka kafin yafita office sunyi hira sosai bayan yakoma dakinsa kahka takula yamanta wayarsa Nilfa takira tabawa takaimasa maxa kar yafita office Dasauri nta tatafi sam tamanta bata kwankwasaba kawai tatura kofar tafada Cak tatsaya tare da dumtse idaninta bakinta nafurta Yah Allah dan Allah kayi hakuri Dikkannin jikinta rawa yake Allah ma yataimaketa bataga tsiraicinsa ba Ransa abace yakarasa daura tawul din yana karasowa gabanta Idonta arufe bata gansaba Keeeee Yadaka mata tsawa Ai dasauri taxabura tare dabude ido jinsa agabanta jabaya tafarayi tana kif kifce ido sambata taba ganin namiji akwale hakaba saiyanxu tagane babbancin su tsoronsa ne yashigeta Menene kike jabaya saikace akwai wani abu bako agurinki kinga ai basai kin nunaba daganinki ma aibabban kaice shine kinfado min daki kinxata nima irin ki ne ko Dasauri takame jikinta kamar maijin sanyi sbda yadda maganar tadoke kanta Dafa inba haka ba uban me yakawoki dakina kuma xaki shigo kaitsaye Ba amsa inban dahawaye dake kwarara kamar anbude fanfo sai kuma girgixa kai dayaxama shine bakin nata yanxu maganganun nasa sunfi karfin tunaninta batasan komi akansu ba Ke ga 'yr............... Ya isa dalla Malam karkaji nama shuru kadangantani da wannan kalmar aikaine ma dan iskan da ka xauna acikin daki tsirara inba dan iska ba waye xaihaka kuma wlh baxantaba yafe makaba kallon ka ma danayi ahakan Tafita dagudu tana kuka dakin kaka tafada tana maicigaba da kukanta Fitowan kahka daga toilet kenan tasamu nilfa saihada kayanta take tana kuka Dasauri takarasa kusa da ita Me xangani kuma haka fatima inaxaki? Kaka gida xankoma baxan iyaxamaba MIFTAHUDDEEN yatakuramin wlh Ran kaka abace tace Au yanxu muftahu duk fadan da hajia tamasa awaya baijiba saidaya kuma shiga harkarki kai wannan yaron anyi babban banxa kinga aje kayan xo muje Aa kaka nifa baxan koma dakinsa ba dama yacemin ' yar iska 'Yar iska kuma dakikamasa me Bakomi kaka kawai nashiga kaimasa aikenki ne yafadamun hakan Harkaka tamike xataje dakinsa taji fitar motar agidan saikomawa tayi tararrashi Nilfa Dayammar ranar juma ah nasha kwalliyana cikin farin shadda dinkin doguwar riga nakashe daure yanayin garin yamin dadi dinhaka futowa nayi falo naxauna ina kallon wani film ADALIN MUTUM film din yatafi da imanina abintausayin yayi yawa kafin wani lokaci kwalla tawanke mun fuska kuka nake sosai arai na inakarajin tausayin halin da kawun maryam yafada ata dalilin rikon gaskiya da amana yanxu shikenan rayuwa kowa yabaci dason xuciya da karya da burga, sbda shagala dakallon danayi bansan anshigo ba saisharar hawaye nake ina kara baxa idanuna inga yadda xa ayi karshe xa arataye kawun maryam din kokwa gaskiya xata futo Fatima Naji ankira sunana gamamakina sainaga miftahu ne Ban ansaba sbda mamaki nadai bishi dakallo kamar wani bako agurina Me yasaki kuka? Naikasa dakaina araina inacewa Tohhh sabon salo shikuma wannan sulhu yake nema kokwa Axahiri kuwa cha nayi Film din nan Yaxama yaxo yayi akusa dani yana daga kai yaga yadda ake dukan tsohon gashi kuma iyalinsa natakuka sai taimako suke nema Humm film ne ai ba agaske bane ina kahka ne? Yatambaya tare da jona wayarsa chaji Tafita makwabta barka Yamike har xaishiga dakinsa yatsaya Fatima Nadagakai nakallesa Abindaya faru shekaran jiya karya dameki kuskurene kuma nagane rashin kyautawana yawuce kinji Nadaga kai alamun tohm Sannan yace Kuma inaso natambayeki wani abu anjima dan Allah kifadamin gaskiya Shikenan Yanashiga anakiransa awaya sunan MY FEENAT ne yabayyana afuskan wayar Ankira awaya Banxata yaji ba saigashi yafita sanye da jallabiyya Dauka yayi yakashe saiya kira Babban kujera yaxauna Feena 'yan mata ya school Daga bangaren feena tai murmushi allahamdulillah my husby kaga dai kwana biyu nama shiru sbda naci na yakusa karewa tunyaushe nake famadai katurokaki idan abba yabani wani aikaga shikenan Yayi dariya Aa aa my feena aibamai rabamu insha allahu bari mama tadawo xa asan yaya xa ayi kuma nibanaso kike daga hankalinki akan abin nan ehem nafadamiki komai baxai gagaraba sonake nagama samun nutsuwa tukunna Daga bangaren feena tace Shikenan my one an only nasan kana iya kokarinka akan kaga mama tayi accept ina Yawwa my feena yanxu menene kikeyi Nadawo kenan daga gaida gidan abba muhsin OK OK Tace xami waya anjima kawai Yadan bata rai Haba feena yaxakimin bye bye baki tambayi tagidana ba? Itama hade rai tayi sbda tasan Nilfa yake nifi itakuma tatsani yarinyar tunda yabata lbarinta baida hira sainata Kinshiru beby Nifa husbby banason maganar yarinyar nan ko gaskiya kacire ta asha aninmu Yakwala mata harara kamar tanagabansa Nilfa mikewa tayi tabar falon jin xaidameta da surutunsu nabanxa Feena xamu batadake akan my neel kinsan komi kinsan wacece ita agurina so don haka banajin ke xaki iya rabani da ita Xataimagana yakashe wayar yana neman layin Nilfa don ba abin dayakeson ji yanxu irin muryarta wayar fatima ce tashiga ruri daneman tallafi Dasauri tafito daga dakin kaka tana daukar wayar kiran yakatse kafin taduba miss call din kira yakuma shigowa KB taga sunan yabayyana dakin kaka tayi tana dagawa MIFTAHUDDEEN kuwa kiran farko tashiga yanasakekira akace number busy Aa dawa nilfa kewayane yafada fuskar sa dauke da kishi Har yashiga dakinsa yayi wanka yashirya cikin shadda ashk yafito yana kiran wayan ta amma busy busy abin yatsaya masa arai Imam abokinsa daya biya yadaukosa agida xaune akujerar maixaman banxa yakalli yadda miftahu yayi kicin kicin Naga ranka abace Dr Allah yasa lfy Balfya imam raina jinake kamar xaifita bansan menene yake faruwa daniba Subhanallahi Dr kaita mai maita inna nillahi acikin xuciyarka xakasamu sasasuchi toh amma me yafaru agidan ko yar darunka ce feena tatabaka Yagirgixa kai Imam sanin kanka ne badamuwar datafi damuna irin ta my nilfa kuma ko feena inkaga fadana da ita yayi tsauri tohm akan my nil ne, baxan boyemaka ba yanxu nafahimci sone nifa nake nine kawai bangane ba ada kunata min tsiya akan soyayya mukeyi ina karyataku amma wlh yanxu nagane kuma da dikkan alama nayi kuskure kuskuren kuwa dayane xai wahala my nilfa ace yanxu batadawani saurayi tsayayye tun daxu nake kiran wayarta amma busy kusan awaya hudu kenan tana waya dawani katon banxa Imam yafashe dadariya Kaine abokina wlh bakada amsar shawara ayadda dai kukadau mu ammalarku da nilfa ai abu maisauki ne kace kanasonta ta amince sbda kaunar datake maka kuma kaika koyamata soyayyar ka harta iya amma duk wai axuminchi kaga malam Dr wlh irin son dayarinyar nan take ma ya isa yanxu gashi tasamu wani sbda kajuya abin yaxama xuminci itama kaxaunar mata da tunani akan hakan kasan fa mata da aji, Kaga da Allah nifa ba tunxirani nace kayiba haba malm ina kawo maka kukana kana kokarin sani ehu Imam yashafa wa kansa lfy ganin yadda MIFTAHUDDEEN yadau xafi Tohm yanxu kaje kadauko ni amota inaxamu sai tafiya muke kawai Miftahu yadauki wayarsa yana cewa Xancigaba da kiran numban natane idan nasamu tadaga xatamin kwatancen gidansu ne muje yaukawai tafaru takare tunda naga xanrasa abindana dade ina farautarsa bansaniba imam xanfada mata inason ta daxaran nayi ido hudu da ita Dadai yafi shikenan Allah yasa ba nisa MIFTAHUDDEEN yahararesa Ai wallahi ko inana acikin garin kano yau sainaje Sukayi dariya Yanakuma kira wayar yashiga jimm kadan tadaga Yah mifttah.... Yakatseta Dawakike yin waya tundaxin? Tayi dan shuru kadan kafin tace Bakasan saba gaskiya KB ne Gabansa yafadi My neel waye KB agurinki Kayi hakuri bansamu time nabaka labarin sa bane saurayinane wlh Gabansa yatsananta faduwa dakyar ya iya daga labbansa xaimata magana muryarsa arike My neel saurayi kuma bansani ba har kiyi saurayi bayan komai namu muna shawartar junan mu kafin muyi. Dandanan taji ita badadi jin tabata masa rai Yaya miftah kayi hakuri dan Allah banason wannan abin yatadamaka da hankali nayi hakan ne sbda banaso ranka yabaci naga kana mugun kishina bakaso nake mu ammala dawasu kuma wannan yaxama min dole xanfahimtar dakai xuwa anjima inmukayi online Kamar yasa hannu aka yasa ehu haka yaji bakidaya bakisan yayi masa nauyi keet yakashe kiran Imam yadafa kafadarsa Dr kayi hakuri dan Allah ahirar dakukayi nafahimci yarinyar nagudun bacin ranka, Humm Kawai MIFTAHUDDEEN yace yana kada kan motar suka juya gida bayajin xai iya cigaba da yawonma Niko ina fatima dakake bani lbari Yaja tsaki yana cewa Barni da banxa mana aidaxu nadan sakar mata fuska harda janta da hira kawai inaso natambayeta ne shin taganni kokwa wallahi imam yarinyarnan kawai saiganinta nai adakina tsulum wai kaka ta aikota bakidaya namarasa yayaxanyi kasan ni dawata banxar al ada nafitowa daga bandaki haka tawel ne kadai ahannuna ina tsane ruwan jikina toh Allah ma yataimaka na juya baya naba kofar baya amma ahakanma nafi xargin taganni abinfa yadameni don wlh harna matsu mama tadawo yarinyar nan tabar gidanmu Dariya kawai imam yake harda hawaye Kai amma Dr fatima tama aiki kaima abun dayawa ga diraman ka da feena ga Nilfa ga fadanka da fatima tokaban daya najima dashi mana MIFTAHUDDEEN yagalla masa harara Dadina dakai Dan iskane wlh aikowacce xan iyaji da ita musamman fatima domin kuwa nima tarko nahadamata wlh ba sulhu nake nemaba kafin tabar gidan mu xanrama kuma saita gommace batamin tsiwa ba arayuwarta kai aikasan banada bari kokadan Imam yasassauta dariyar yana kallon sa Aa aa fa Dr menene xakamata nafa san halin ku na likitoci mugunta iri iri bawacce baku sani ba saidai kuki yi kanaji bafa afada da mace musamman namiji kamar ka da mata ke ribibi to sun shaida dacewa namijin duniya ne donhaka fadamin abindaxakamata Dariya MIFTAHUDDEEN yayi Ah haba saikace wani abin arxiki xanyi daxanfadama kuma ni kullum jinmata nake dasuke yabona dasona da ribibina banakallon hakan dik kuma sbda banji begen daga bakin dana keso yafade ni hakaba Wake nan My neel Imam yayi dariya. Yinin ranar haka tayisa badadi ganin MIFTAHUDDEEN dinta yaki hawa online balle tamasa bayanin kb kahka ma ta fuskanchi hakan yasata titseta da tambayar lfy take tace eh dan dole kahka ta hakura takyaleta ganin tana neman sa kuka. Kiranshi tayi awaya wajen karfe biyar da rabi Yanadagawa tafashe dakuka Akidime yafara tambayarta Me me...... Me nene yatamin ke neel Yaya mifta bakai bane nasan yanxu haushi na kake ji tundaxu danafada maka maganar KB Wayyo ohhh ya Allah tohm kiyi shuru yanxu ai kukanki yafimin maganar ciwo Shikennan nifa yaya miftah.... Saikuma tayi shuru Kifada mana inajinki my only Yaya mifta yakamata ace yanxu munhadu fa inaso naganka kullum da tunanin nake kwana Tohm shikennan nima aihaka yanxu saiki bamu lokaci ko Yaya mifta ni gobe tohm muhadu Yaji dadi sosai donhaka suka aje maganar akan gobe ne xasu hadu kuma gidansu tayimasa kwatance sbda gobene xata koma gida daxaran mama tadawo don takira tace gobe tana hanya. MIFTAHUDDEEN afalo saifarin ciki yake sbda albishirin da yasamu daga nilfa haryamanta dawata fatima saidata kawo masa abinci sungaisa tace Dr kace xakatambayeni daxu Uhum anyi haka xantina inyaso xan nemeki Bataji dadiba tamike tana tabe baki kaji dashi Me kikace Tanakara sauri tace Babu. Yagallamata harara yana kara tina yadda xai disgata, daxaran yasamu damarta Yau juma ah natashi dawuri nahada kayana a akwati sbda mama nashigowa KO minti biyu baxankaraba agidan xantafi gidanmu naje naja wanka nafitina sbda nabirge miftahu na Kahkane tadubeni Shikenan kuma fatima yau xaki tafi don naga sai hada kayanki kike sokike da hajia tashigo kitafi KO Nai murmushi ina cewa Eh sbda nayi kewar gida xanrinka xuwa gaidaku ai Shikenan ai nikinga bari nashiga can gidan ayyi nadubata tasha fama daciwon kafa itama kwanaki ban leka kuma nadubata ba Tohm amata sannu wanka xanshi ganima nafara shiryawa Kaka tai dariya Kai fatima da wani kinji dake kamar dama kinakan kaya kodayake ma aikinyi kokari Bayan fitar kaka abakin get suka hadu da miftahuddeen yashigo Au Dr daga inakuma daranar nan haka Yashafa kansa Na Dawo ne sbda inadawata unguwa anjima xanshirya Auto aishikenan dama danaganka hakane banga motar ba Imam nabawa yakaimin wanki ina xaki haka darana ne Gidan ayyi dubiya Kai bakyason hutawa kullum kaka tumma kina hanya jiya fa naji kinje wata dubiyar yanxu kuma wata sabuwa gobe ma ca xakiyi gaisuwa xaki La la la miftahu kenan karyama nake to ainaga dadin abin kafafunane bandamu ba wani yakaini balle amin surutu kuma kafita a idona kaji dai nafada ma banhanya ko yanxu inkira uwar taka awaya insanar mata tsiyar dakakemin tunda kaikullum saikajawo magana munyi dakai Yana dariya yakauce tafice sai rangada fadanta take tana tafiya dugui dugui, Wayar Nilfa yadanna kira Harta tubekaya daga ita sai tawel taji kukan wayar ta aidasauri ta nufo falo hannun ta dafe da tawel din ta rarimi wayar ai sakin wayar tayi dagudu tajuya dakin kaka ganin miftahuddeen tsaye yana kallonta tinda ga kanta har kafafunta ba abindaya fi kallo irin cinyoyinta Dik yadda taso datasamu taraba tawuce badamu kasancewar yadda yababbake kofar still idaninsa tsaye dikkan ilahirin jikinta Gefen kafadarsa talafe tare dasakin wani kyakkyawan kuka mai sauti gwanin tausayi Wannan toxarcin kadai ya isa nasan irin tsanar dakamin amma karkamanta Allah yana kallonka Wata dariya yayi tare damatsawa dakafadar sa Ke kike kallon abin ahaka amma awurina dai dai yake da ramuwata kinga abidaya xaki daxai bakidamar barin nan yanxu shine kema ki aje wannan tawul din kawai akasa shikenan one one dani dake Ai dasauri tadago kanta idaninta fal hawaye A uxibillahi min sharri ka, baxakataba samun abindakake nema ba agurina xuwa yanxu nagane manufarka ba toh kasani Allah xaimin tsari dakai Ke dakata inaso fa kisani wlh saikin dandani irin abindana ji lokacin dakika afko min daki Kasa taduke tana bugonkan dakaicon sanin Dr datayi arayuwarta Narantse da girman Allah banga jikinka ba lokacin danashigo kajuya kuma wlh tundana kalli kafarka bandaga kai nakalli sauran jikinka ba najuya kadakatar dani haba Dr yanxu wannan abin dakamin ka kyauta kenan katsareni kana kallon jikina amatsayinka naba muharramina ba kasani baxantaba yafe maka ba Tafashe dawani sabon kukan Abindayake sonji kenan kuma yaji donhaka yakauce yayi dakinsa ko ajikinsa dik da surar yarinyar tayimasa kuma yaji tashiga har ransa amma tunani Nilfa yasa yaji ai Nilfansa xatafi wannan komi dakomi donhaka yabasar da tunanin fatima dayaso shiga xuciyarsa Kukan da Nilfa take ya wuce hankali batajin xatakuma ko da minti daya agidan nan donhaka kafin kakha tadawo tabargidan dikkan wasu kayanta takwashe su, Haka mami ma tayitayi da ita tafada mata menene yafaru take kuka amma abin yagagara Musalin karfe uku darabi ta tafi gidan kunshi sbda miftahu yaganta dakyau dik da abin da Dr yayi mata yatsaya mata arai kuma tabarshi da Allah Kahka ce tasa miftahuddeen agaba dafada akan yafito mata da fatima Nifa kahka kinaso kuma kirinka takura min akan yarinyar nan to niwai ina ruwana da ita ne ehe Bance da ruwanka da itaba amma tunda banganta ba adole intambayeka tunda tare nafita nabarku acikin gidan Humm kaka kenan tohm tatafi gidansu Subhanallahi miftahu yanxu saidaka kori fatima agidan nan tukunna hankalin ka yakwanta Kahka...... Tadaga masa hannu Shikenan Allah yadawo da hajiar lfy kawai Yafice domin xuwa dauko ta atasha tasanar masa tasauka Mama ma tayimasa fada sosai da kahka tafadamasa yadda suke fada da fatima Inaxakaje kuma naga kadau wannan wankan babana? To dikk.ma dai inaxakaje dole kahakura kaxo muje gidan su fatima kabata hakuri naga yataje gida sannan kaxo kaje inda xaka Ransa abace yatsaya Mama haba dan Allah mama tinfa kina hanya tadawowa nake fadamiki yau minyi da my neel xanje gidansu kuma sanin kankine mama wannan shine karo nafarko daxamuga juna dan Allah kuma saiki yanke mana farin ciki, Eh anyanke kaitadama kaibaka ganin abindakayi ne indai na isa dakai too kaxo muje yanxun nan kuma Ransa abace yace Shikenan mama kinfi karfin komi agurina fito yanxin saimu tafi Kahka ma hijabi tasako suka taho baisan gidan ba mama ce kemasa kwatance harsuka kai kofar gidan Mami dasauri ta rumgume mama tana gaisawa da kahka kafin dik sudinguma falo Dr yagaida mami nan mama tafara magana Ai nadawo sai kahka tumma take sanar min 'yar tawa tayi mana yaji tataho Taharari Dr Kingan sanan maman faty wannan bayajin magana gotai gotai dashi bayajin kunyar fada dafatima Mami tayi murmushi Ai duk haka suke itakuma kinsanta da rashin kunya da tsiwa maganin ta kenan aitaxo tana kuka dana tambayeta catace bakomi nakwa kyaleta sbda rigimar nilfa sai ita Dasauri miftahu yakalleta jin irin sunan tasa nilfan Tana ina ne Mama ta tambaya Tana nan wajen gidan xane take Mama takalli miftahu Toh. Tohm tashi kaje ka kirawo ta agabana kabata hakuri Aa bafa xa ayi haka ba aishine gaba da ita hakan sai yasa ta raina shi Mama takallesa Tashi nace kaje kirata Yamike yana sosai kai sbda yadda yaji nauyin mami matar nada kirki acikin xuciyar sa kuwa haushin fatima tamkar yakashe shi akan ta dik ake kokarin kashe masa lokacinsa mai mutkar muhimmanci Lallai ne saiya dau mata ki tukunnah Itama tagama tataho kenan suka hadu adai dai wani kwana daxaikaika bayan gidan kasancewar yanayin ginin gidan axagaye yake Kasa tayi dakanta tare dakiran sunan Allah wannan meyakawosa gidanmu kuma Kije mama taxo tanason ganinki karki sake kuma kifadamata abindana miki agida Harara takwala masa Wannan kuma yarage nawane malm ka kama kanka nanfa inxaka tina gidanmu kake dik abindanaga dama shine abindaxanyi bawanda kake kokarin dorani akai ba kagane Xata xagaye sa tafice yayi dariya Dakata Ke kinajinki macane wai toh agurina tamkar namiji dan uwana nake kallonki kuma wlh kisani mutkar aka cinyemin time dina anan gidan sbda ke Allah minkulla kenan dake akan my neel dakowa fada nake dakowa samun matsala muke yau nake cikin farinciki banaso yabar fuskata harsai na isar mata dashi ke baki isa ka sani adamuwaba sbda farinciki na my neel tana can tana jira na sn....... Yaga wayam gabansa bakowa ashe tabar gurin Game da ita kuwa tamarasa yaya xatayi kuka ko farinciki kenan shine my miftah meyasa yaxo min ta wannan sigar dama dan iskane mugu dama ba mutumin kirki bane yasa nasaba dashi nadauki shi da mutumci inna nillahi wa inna ilaihir raji un Allah kasa yaxama mafarki ba dagaske Dr shine my miftah na ba yasalam kukan yaki xuwa amma dik wanda yaganni alokacin babu nutsuwa atare dani Falon nakarasa shiga tare da fadawa jikin mama saikuma naji hawaye nabin fuskata Fatima Nafara share hawayen Mama anyini lfy ya hanya? Lfy klau menene kuma nakukan ai wlh babana baida kirki kuma wlh saina rama miki wannan ai rashin mutumci ne Aa aa fa hajia karki bita Nilfa kije kibatawa yaron nan rai kinsan fa halin shagwabar ta Ran mama abace tace Duk rigimar mutum dai ai baxai rinka kuka hakanan ba ko kinga yi shuru kinji mike rakani Yanacikin mota shiyasa iya bakin kofar falo nara kota nakoma ita da mami suka karasa jikin motar har sai da suka tafi mami tadawo Nikuwa tunani yabi yamin yawa lallai nawa kaina gyadar dogo dana amince da kb domin kuwa axahiri koda soyayya mukeyi da miftahu nasamesa ayadda yake mugunnan baxan auresa ba balle yanxu kam bawanda natsana irinsa banakaunarsa kokadan shine mutum danaji banaso ko kadan nasake tunawa arayuwata. Wannan kenan BAYAN KWANA BIYU. Online nike sai hira muke da su Aysha dakuma sauran 'yanmatan ajin mu namakarantar islamiyya amma banfiye magana ba kwana kwana biyu kasancewa ta kuma mai shegen surutu yasa dik suka

Chapter 2 of 8