Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ο»ΏMIFTAHUDDEEN Bismillahir Rahmanur Rahim. Dasunan Allah xanfara sannan kuma cikin ikonsa da girmansa xanfatan ganin kammalawa insha Allah Wannan littafi mallakin Shamsiyya Adam ne bankuma yarda ajuyamin shiba kota wani siga pls akiyaye idan nibanganiba Allah nakallon mutum inama kowafatan alkhairi. Akwance take cikin ruwan dake kwance amatsagaiciyar farfajiyar wajen sakamakon tun farkon ballewar ruwan saman tasa tsumma mai dama tatoshe kofar da ruwan xai iya futa domin tasha wankan ta son ranta kamar yadda tasa ba idan ana ruwan saman, cankuwa daga dakin nata waka ce tasaka tare da jonawa da babbar 'yanfi maiduka tamkar tafasa wajen sbda yadda sautin kidan ketashi cikin ruwan take rawarta maidaukar hankalin mai kallo saidai nikadai nalabe nake kwasar kallona kasancewar gidan shuru kamar bakowa sai itakadai Kyakkyawar budurwa ce doguwa sambalele ya ma abociyar siririn jiki dirarre dik yadda ake neman hadaddiyar mace doguwa akaxo kanta atsaya sbda kyan ta ya isa fuskarta ma siririyace mai dauke da manya manyan idanu hancin ta siriri bakinta karami ne fatarta kuma chakulet ne Tilkar rawa takeyi kamar ba gobe kaikace albishir akayimata da samun aljanna cikin wakar SHAKUWA, TA (Abdul d one) mamin din waakartake tamkar itadawani musamman yadda fuskarta tatsaya cak da murmushi mai nuna tsantsar soyayya dakauna Diffffff kidan yadauke gurin yayishuru saikarar saukar ruwan samane yake tashi kuma kasancewar ruwan maikarfi yake xuwa, Tsayawa tayi dawankan sororo tana kallon dakin damamkin maiyasa kidan yatsaya kuma tasan bakowa adakin sai ita toh waye yakashe mata dawannan tunani ta nufi dakin tana duba wayar taga ashe daukewa tayi wayar bachaji Kash amma kin kwaf samin Tace tare dajan tsaki ta ajetanan tana shigewa bedroom dinta domin tube jikakkun kayan jikinta tasake wasu wanka yakare tunda dai wayar tamutu bachaji gashi kuma hancinta yafara toshewa dakyar take shakasa sbda jiyama tasha wanka gidansu Aysha danma Aysha tahanata daruwan sai yakare akanta Sallar axahar tayi aciki sannan takwanta bacci yayi awan gaba da ita saiwajen musalin Karfe uku darabi tatashi jin cikinta tayi kamar anyi mata sata wata wahalalliyar yunwa ce ta rudamata ciki dasauri tamike tana sakin wata gawurtacciyar hamma tare dafadin a uxubilla kaitsaye falon gidan tanufo tare da narkar da fuska tunka takaraso ganin mami yasa takara shagwaggwabewa tana fadawa jikin ta Wayyo Allah cikina mami yunwa nakeji wlh Hara ra tacilla mata tare da janyeta daga jikinta Humm ainice abincin daxakixo ki kanainayeni kuma kina neman abinci kije kitchin kidiba mana ainagama Dasauri tatashi tanufi kitchin din dake cikin falon Ruwane ahannun ta dayan hannun kuma flat din dataxubo abincin ne Tuwo ne nashinka fa miyar danyan kubewa yasha manshanu da nama suku suku miyar yayikyau sosai nima sai hadiyan yawu inke, Dan abincin kamar autan mu abbakar ne xaici πŸ˜‚πŸ˜‚ sbda tuwon saidata raba biyu tadauko rabi aleda daya Mami ce tadubeta tare databe baki dayake dama yau cike take da mutuniyar tata Nilfa Budurwar tadaago takalli mami Na am mami Menene haka wannan dan tuwon ne kike nufin xakici ya isheki meyasa bakyajin maganane kici abinci dakirki amma baxakiciba saidai kidanyafita kice kin koshi ko Nilfa tarausayar dakai Allah mami yana da girma kingafa kuma xai isheni Mami tagirgixa kai Taf aikwafa shiyasa gakinan kullum jiya iyau baki ko dan kumarin nan na 'yan mata Dariya Nilfa tayi tana cewa Kai mami hakanne bana kumari tab jiyafa damuka gwada karfi dani da Aysha usman wlh saidana sukulkulata da kasa Dariya itama mamin tayi tana karkade kunne alamun bata yardaba kafin tace Ahhham nifa banyardaba domin kuwa alaman karfi tana ga mai kiba duk da itama Ayshar kanwar jace dama dai meenal yusuf kika tun kara kinsan kuduka biyun saita watsar akasa ko Nilfa tabuga cinyarta tana dariya jina mami tana musu gorin kauri ita da Aysha Mami aikinsan ita meenal tafimu shiyasa bama gwajen da ita Ahto kuma gwada Shugowar Abbu yasa mukayi shuru nagaidasa mami ta amshi ledan hannunsa tare damasa sannu dahanya Mikewa nayi nakoma dakina najo na wayana achaji Tare da kunna ta bayan minti biyar nakunna data domin inasonjin mutumin nakwayi sa ah yana online naimasa magana natura Yah miftah barka da maraici yakuma fama dajama ah MIFTAHUDDEEN Yawwa my neel oyoyo barka da xuwa yanxu kuwa nake tunanin ki saikwa gaki 'yar halak ta wajena yakike inafatan dai lfy kalau ko tawan, Nilfa Allahamdulillahi wlh MIFTAHUDDEEN Yaykyau😘 kinga fa my nil shuru kawai nake miki amma kinka ganewa yaufa ina lissafe shekarar mu biyu dahadu dawata biyu kuma yau watanki uku dayin canday anyi haka?😎 Nilfa ☺ sosai makuwa MIFTAHUDDEEN Humm tohm ina maganar mu takwana dakikace saibayan kinyi candy xamu hadu gaskiya nifa inaso naganki naga 'yar kanwata tunda kina kwaila kinki yarda naganki yanxu kam tunda anxama 'yanmata aikin bari muhadu ko? Nilfa Uhmmm yaya miftah yanxu nice kwailar tab aikwa baxakaganniba sainakara xama katotuwa MIFTAHUDDEEN πŸ˜‚πŸ˜‚ kedai fadi gaskiya ko har yanxunma baki girma ba inba tsoroba kiris taturomin pic inta mana inganta Nilfa πŸ˜‚πŸ˜‚ anki wayon kuma saika kara watadaya akan wancan time dinxamu hadu MIFTAHUDDEEN Haba yarinya ke kin isama yaufa nasa daru saina ganki tundamuna gari daya ne kuma ce aaπŸ˜‰πŸ˜‰ Nilfa HummπŸ™πŸ™ afuwan wace ni bayan nasan rigimar abuna yanxu kasa darun kabari xamu hadu kwatsam xanfadama lokaci MIFTAHUDDEEN 😫😫 gaskiya ni nagaji kanwata nagaji kiyi sauri kafin yayanki yanarke dason ganinki Nilfa πŸ˜’ aa baxa aihaka ba dan uwana kaji ka kara hakuri pls Mundan juma munahira kafin muyi sallama dakyar akan xaije yaduba wani maralfy dayayiwa tiyata daxu dasafe. Kasancewar MIFTAHUDDEEN likitane bangaren tiyata yakaranta. Bayan sallar mangaruba Abbu yakirani Ungo sakone kikawa hajia umma kigaisheta dan Allah Tohm nace namike Dakina nakoma nasa hijabi nadauko wayana lokacin danafuto nayi nisa dagidanmu kadan nafita titi Aysha kuma tataho gidan mu muka hadu Laaa Nilfa ina kuma xuwa kinga gidanku fa xani Sakin murmushi tayi Wlh Abbu ne ya aikeni gidan mama Banisane dasaina rakaki Eh hamsin maxamu anafef Ok shikenan muje kawai Mai napep suka tare tafada masa anguwar sannan suka shiga Wai nilfa intambayeki Aysha usman tace mata Inajinki Allah yasa nasani Kinma sani 'yar rainin hankali wai mama 'yar uwarkuce amma ko Nilfa tacilla ido sama Tohmm nidai abindanasani shine kawar Abbu ce tunta yarinta harkawo girmansu kamar yadda yabamu labari kinga kuwa ai anxama 'yan uwa mudasu ko Aysha usman tajinjina kai Hakane kam amma sunrike xuminchi tab Allah yabar xuminci Amin Bayan tabama mama sakon jimm kadan bayan suhuta tace Mama xamu tafi dare nayi Aa Nilfa kinga kutsaya yanxu babana xaidawo saiyakaiku Namike Mungode mama wlh sauri muke sbda Aysha kar amata fada agida Ganin nadage yasa mama tabamu dubu daya muhau mota mukaki karba saidata bata rai sannan muka amsa tare da godiya mukayi mata sallama mukafuto Can paking space din gidan muka hango mota ana fakata alamun shine tace mujira yakaimu tundanake xuwa gidan bamu taba haduwaba kuma, Wayanane yadauki kara hankalina yadawo kanta inadubawa naga sunan danake son gani akwance afuskar wayan dasauri nadaga ina sakin murmushi Yah miftahu sai yanxu ko Yayi murmushi Allah sarki tagidana aikinsan hakanan baxanki kirankiba ko sorry an kanwana yanxu ma nadawo shigo wata kenan gidan nace bari nakira kanwata naji muryarta Nasaki dariya daidai lokacin damuka fita daga cikin gidan duka kenan inacewa Ya miftah na shiyasa kake birge ni kullum karaji kake dani sannu dahanya yanxu yakamata kawatsa ruwa kaci abinci xankira ka idannashiga gida Yadafe gefen xuciyarsa yanacewa Wayyo ina kikaje ne yanxu karfe takwas dai dai fa yanxin bana so kike futa awannan lokacin dik abindaya tabaki kanwata ni yataba kiji magana dan Allah Wani katafaran sonsa ne yalillibe rayuwata kulawarsa gareni nakara samun sonsa dashakuwa dashi yadda yayimin maganar kamar mai shirin yin kuka Nakara narke murya ina cwa Abbu ne ya aikeni gidan mama kayi hakuri abbu ma bayason fitar dare dik yadda akayi aiken na gaggawane shiyasa Yasauke ajiyar xuciya shikenan my Nilfa kina xuwa gida kitabani awaya Ok my yah. Kallo na Aysha take tunda muka hau napep Kewai maye haka Aysha saikallona kike wannan aisaiki sa natsargu, Murmushi tayimun tana jinjina kai tace Humm bakomi kamar yadda kike fadamana idan muntambaye ki maye tsakanin ki da MIFTAHUDDEEN? Keyanxu dan Allah Nilfa waye dan iska xaku rainawa wayo dawannan abunnaku kuna soyayya don munafunci kuce wai mutumci kuke kuba soyayya atsakanin ku kenan mune shashashan ko, Nilfa tafashe da dariya tana tafa hannu Kai kai Aysha wlh ke keba kinfi dacewa da 'yar jarida au waike dama haryanxu bakiyarda damaganar danake gayamiki ba tab wlh ba rainin wayo bane Allah Aysha babu soyayya tsakanina da yah miftah narantse mutumin dake kanki ma shedace bamu taba ganin hoton junanmu ba balle muhadu axahiri yaya kike tsammanin xamu so juna wlh shakuwa ce kawai da sabo damukayi da juna afacebook haryaxama munkasance tamkar yaya da kanwarsa kiyarda dan Allah haka ma meenal yusuf taki yarda ba soyayya muke yiba humm Aysha tace Shikenan amma miyasa kowanne saurayi kinki sauraronshi karfa kimanta munyi canday kuma kinsan baxa abari mucigaba da karatu ba kamar yadda al adar iyayenmu take haka duk yayyanmu ma akamusu kuma yanxu kinsan Abbu ba abindayake jira dake dayafice kinemi miji kikawo masa yaymiki aure wlh Nilf kiyi karatun tanutsu inba haka ba kuwa wlh wannan miftahun naki xaimiki sakiyar dabaruwa, Cikin maganar da Aysha tafada mata akwai kamshin gaskiya domin kuwa meenal ma wannan shawarar tabata lallai xata yi wani kokari kwanan nan kuma insha Allahu xataduba maganar su amma dai ayanxu ita tanajin soyayyar MIFTAHUDDEEN acikin xuciyanta amma kuma axahiri tasan mu ammalarsu xuminci ne xalla da mutumci game da itanma wani xibin haka take ji ajikin ta dakuma xuciyar ta Nilfa Aysha tatabata dai dai lokacin da suka karaso kwanar anguwar su sbda bata tare dasu talula duniyar tunani Sauka sukayi tasallami mai napep din taba Aysha chanjin Aa kinbankuma duka maimakon muraba Ma hadu a islamiyya yanxu dare yayi Ok Aysha tace tare dacewa Toh saidasfe kiyi hakuri inmaganata tabata miki rai Aa wlh Aysha kodaya kawaidai nima nafara tunani akan maganar takune kuma lallai gaskiya kike fadamin nagode sai da safe Suka rabo kowacce tayi gidansu. πŸ‹πŸ‹πŸ‹ Babana kaga kuwa yanxu fatima (sunan nilfa nagaskiya kenan) suka fita kumadah natsaida ita tajira kaxo kamaidata gida gashi kunyi sabani ko kahangesu daka taho shigowa Hade rai yayi yana xamnawa Haba mama kawai daga dawowar tawa sainakuma fita sbda wata nahangi hijabansu daga nesa amma ni dan Allah mama kidaina son hadani da mutanen da kwata kwata bansansu ba wannan aisaiki jawo yarinya tarainani Haba mama tarike tare dakallonsa Shikenan ai tunda fatiman itace wasu mutane hala kamanta yadda muke da ubanta ko toh wlh katina domin kuwa sunfi karfin wulakanci acikin gidannan mahaifin ta mutumin kirkine haka itama aibacewa nayi kajekace kanasontaba balle kaimin shan kamshi, fatima xukekiyace wandayafikama samu xatai kasan Allah mai sunan babana kachanja halinka tam Mikewa yayi yana murmushi kuma wannan karon Karki damu mama dama ai maganar ne tabatan rai yanxu kuma tunda tawuce ai shikenan yanxu dai bari naje nawatsa rayuwa naxo kibani abinci kamar yadda kika saba ko mamana Ta dunguresa tana mikewa Yau kuwa dakanka xakaci kagamani natafi nakwanta nahuta Nagaji kasuwa naje yau siyayya wacce xantafi da ita kaduna Au mama wai yaushe ne tafiyar taki Ranar lahdi ne Allah yakaimu nikam ranar xankaiki nadawo sbda inada uxirir rika dayawa Bakomai ai kaga 'yan uwa dai suma kuma sunganka yanxu nibabban damuwana shine inda xansamo wacce xatarinka kulawa da kaka tumma kafin nadawo Yashagwabw fuska Yanxu mama xanyi miss in daddan abincinki da ganinki kuma sati nawa xakiyi Only two weeks Tafada tana fara tafiya domin shigewa dakinta Ok ma Yace tare da nufar dakinsa shima dake kallo na mama har yashiga yadawo yaleka dakin kaka tumma yasamu tayi bacci abinta tarufa da katon bargo mai laushi 'Yar tsohuwa mairan karfe antintsire kenan Yace afili tare da koma nasa dakin yana daddan na waya. Bayan kwan uku Su uku ne suna tafiya duk yunuform ne ajikinsu na islamiyya da jakkunansu ahannyensu Meenal ce tafara magana Niko kwana biyu banajin kina maganar mutumin kodai kabeer yasamu damar kwafdesa Aysha ta kyalkyale da dariya Da alamun hakan duk da mai amsar taki kulamu amma nafi xaton munyi nasara Nilfa ta kallesu atare tana cewa Hum kufa dadina daku munafunchi wlh tohm kunji dadi yau kwana na uku kenan banayin online kuma banadaga kiran yah miftah duk dan sabda namai da hankali ko xan ji kabeer araina idan bana mu ammalantar sa, duk abindake faruwa yana tafiyane akan doron shawarar ku dana amin cewa, Meenal tarausayar dakai tana cewa Kaii hukunchin yayi tsauri dayawa yayi yawa Nilfa haba bawan Allahn nan wlh yasaba dake mukanmu shedane donxakiyi soyayya dawani basai kinharamtawa shi jinki ba Aysha ta harari meenal Wlh tayi dai dai kuma abindatayi shine xaisa idan shima sonta yake dagaske yayi kokarin bayyana mata kansa da muradinsa amma wannan rayuwar dasuke a online kekanki kinsan watarana dole Nilfa xatayi aure baxaiyuwuba yagama raunata mata xuciya da soyayyar saba irintane wata kila shikuma basonta yake ba shine abintsoron nan gaba Meenal tace Abin banafada bane Aysha ni aganina kenan tunda ita uwar gayyar batama dauki abin daxafi ba amma akwana ukun nan dabaya ganinta online inyakira batadagawa ita kanta tasan tasashi arudani kuma yanxu haka saidai intaki dubawa amma xaiwahala kiga bai turo da test messge ba Aysha takalli Nilfa Muga wayarki Basu tayi tana kallon yadda suke bude sakonkunan dake tashigowa kuma duka daga yah miftah ne dayane daga kabeer Nafarko meenal tafara karanto musu afili sunaji bayan sunsami wani kofar gida sunxauna kandandamneel My nil inatakiran wayanki amma bakidaga ba damafadamin xan nahau online kisameni yaufa akwai labari sosai my neel Nabiyun kuma yace Naga kinki xuwa kuma still kinki pkng in call ina bansan nayi miki wani laifiba dan Allah my neel kiyi hakuri kinsan nasaba dake sosai gashi yau xankwanta bacci banji muryarkiba Allah yatashe mu lfy xanxo harcikin baccinki inganki Yau Saikuma na washe gari kamar haka Tok to me my neel pls ina miki magana amma kinshareni ko shikenan yayanki baki tausayinsa hala tunda xaki iya kwana kiyini bakiji muryar saba Sai sako nakarshe nayau kenan inda yake cewa Koda waniyafada min lokacin rabuwana dake yayi xanfadamasa karya ne domin kuwa nasan baxantaba rabuwa dakeba bayan abindake tsakaninmu ba yankakke bane bantaba ganinki ba kanwata haka kema baki taba ganina ba amma muke girmama kanmu da muradan xuciyoyinmu tuna iya wannan baya baki damar gane cewa akwai wani abu atsakaninmu dan Allah karkimin nisa dan Allah my neel kidawo gare ni ninefa yayankin nan 😭😭 Humm suka sauke numfashi basuyi auneba saiganin hawaye sukai afuskar Nilfa kafin tafara sharbar hawaye ka in dana in abin yaso yabasu tsoro wannan wacce irin shakuwa ce baku taba ganin juna ba amma kusaba harhaka tab Jawota sukayi jikinsu suka fara rarrashinta dakyar tayi shuru suka tafi gida. Harta kwanta bacci kiran kabeer yatasheta sundan juma suna waya kuma balaifi tasake dashi sbda yanxu ta tabbata yah miftah basonta yakeba donhaka tafara son kabeer axuciyanta Kiran miftah ne yasake shigowa dagawa tayi sbda yanxu tayanke shawarar cewa itama xata kau da dik wani abi dake xuciyar ta suyi xuminci kamar yadda yadauka shima donhaka kodata daga shuru tayi My neel menamiki kwana uku dasuka wuce Bakomi wlh haba yah miftah aikai baka laifi Yayi gummm nawani lokaci kafin yace Hakadai kikafada amma nikam laifi agurina ai har yayi yawa saidai kawai kice baxaki fadanba Aa Allah wayana baya hannuna lokacin anty sailuba ce dataxo gidan mu wayrta toh saita fadi talalace saina aramata nawa tatafi dashi saiyau naje na amso Ok shikenan ainasan bakyamin karya Taidariya Tohm yau xami online ko bacci kikeji kawai mukwanta Tai murmushi sbda yadda yamata maganr cike da kulawa Yadda kace nikam amma banajin bacci yanxu harna fara kirana da akayi ne awaya nafarka saikuma bacci yatafi duka Tohm muje online musha hiran yaushe gamo saura kuma kibacci kibarni Takyalkyale da dariya Bama xanba harsai munyi sallama Ok. Yakashe wayar nabita dakallo tamkar xanga fuskar sa aciki nake ji yanxu kam ba abin danake bukata irin muhadu dajuna naga yaya yah miftah na yake duk da xuciya ta tadade tana xanamin shi da dik yadda tai tunanin xaikasance Munyi chat na awa daya kafin bacci yadauke ni duka wayarma sai tashi nayi dasafe naganta nadanneta. Nilfa Abbu yakira sunana bayan naxauna agabansu su Na am Abbu Maminki tafadamiki maganar damukayi da ita Nagirgixa kai Yakalli mami wacce itama shi takalla tana cewa Ohh shaf namanta wlh kuma yaune xataje ko babansu Yadagakai Eh aibakomai saita tashi tashirya yanxin domin kuwa yanxu hajia umma takirani suntafi itada baba yanxu kahka tumma ce kadai agidan Abbu ina xani Gidan mama xaki xauna na sati biyu ki kulamata dagidan kinga kahka tumma tatsufa ba abarta itakadaiba shiyasa tarokeni alfarmar inbatake kijire mata gidan kafin tadawo Naikasa dakai kamar xankuka inawasa da hannuna Yanxu toh Abbu yaxanyi da islamiyya ta kuma? Xaki rinka xuwa mana kitafi harda yunufom dinki xanbaki kudi saiki rinka hawa napep Murmushi nayi kuma jin xanrinka tafiya makarantata baxanyi miss din karatuna ba Yau wa 'yar babanta maxa tashi kishirya kije ga yayanki can natsaidashi xai biya yakaiki Tohm abbu Nafuce xuwa dakina 'yankaya na nadiba a akwatu nadau wayata da karamar jakata nafuto arelan gidanmu nasamu Abbu da mami sai yaya Uwaisu dake jirana xaune kan mashin dinsa kirar liform Adawo lfy sukamin sannan mukafuto. Lokacin damuka isa kahka tumma nababban falo axaune fuskarta dauke da kwankwamemin glass dinta fari tas tana taunar gwaiba da alama labaran datake kallo agidan tv in yanamata dadi domin duk hankalin ta yana wajen Kusa da ita nayi guri inacewa Sallama dai masu gida Takalle ni tare dasakin fara ah Au Nilfa harkin karaso Eh ai inata sallama bakijini ba nace tohm dagani labarai namiki dadi Gwaiba tamiko min guda katuwa nunanna Gaskiya ne gashi kema taba jiya miftahu yasiyo min ita ahanyar sa ta dawowa Karba nai ina cewa Nashanyemiki kuma kahka Eh mana maye amfanin kaci kai kadai kinga ma dasaura ai Nacire hijabina nadau wuka nayayyanka nafara sha Darana kodana tambayi kahka me xa adafa tace tuwon kuskus miyar agushi aikuwa dasauri nayi nagama ganin time din islamiyya ta xai shiga musali karfe uku munci abincin rana nadafawa kahka ruwan wanka nasa mata bandaki sannan nayimata sallama nadau jakar islamiyya ta na tafi inafita titi kuwa bansha wahala va nasamu napep yakaini Meenal da Aysha suka budamin guna kamar yadda kullum suke tanadar min Wash nagaji wlh nafayi tunanin anyimana kari banaso ayi kari bana nan Aysha tayi dariya Aa wlh dahar malam Aliyu yashigo xaimana sai aka kira sa awaya tunda yafuta kuma baidawo ba kinga har ankusa fita sallah inaga ma yau muda kari sai andawo daga sallah. Yawwa Suduka sukai dariya. Musalin karfe biyar darabi akatashemu amma ni sai karfe shida nakoma sbda nabiya gidanmu naga mamina. Agurguje nadafa doya dama na sa tattasai da attaru namurxasu tare da albasa nahade da doyar kifi nadauko aprixa nasalala sannan nacire tsokan tas nahade da hadin doyar nan naita murxawa har sukahade doyar tafarfashe nasa muciya madaidaciya nakara daka doyan nan harsai datafashe tas babu gulali babba sannan nasa maggi da corry na mulmula yambos dama agefe nafasa kwaina guda uku nasa albasa damaggi kadan mainadora agas bayan yadau xafi nafara tsoma yambos din akwai inasoyawa amai harna kammala na rufe akula ruwa nadora yayi xafi nashiga wanka bayan nafuto nasa kayana riga da wando nafakistan da hijabina harkasa natafi dakin kahka muyi hira kafin sallar isha i Sannunki da aiki Nilfa kinji Nayi murmushi Bayawa ai kahka harfa nagama nadauko miki naki Eh dau ko amma tare xamuci tunda nasami kawa aikin ga banaci nadayaba Nayi dariya ina rufe fuska Kahka shikenan bari nadauko mana toh Tare mukaci muka koshi nadauko mana ruwa mukasha kamar jira yah miftah yakeyi ina kai kwanikan kira yashigo nadaga ina murmushi Wa alaikas salam yahna barabonka kam Yace Mekikace donnasan yanxu time din cin abincinki ne koma kinci Nakyalkyale da dariya Humm dadina dakai fa komi nawa baya maka wahalan rikewa shiyasa kake kara birgeni Yace Kidaina mamaki ai don wannan yau nasha wahala my kanwa nida mamana munsha yawon gidajen 'yan uwa xuminchi kingama yanxu nashigo gida ko ciki bankarasa ba nakiraki yinin yau banjiki ba nai miss dayawa Wayyo Allah sannu yah miftah sannu dan Allah yanxu kaje kahuta dan Allah saimi waya anjima Tohm shikenan my nil bye Nasauke wayar sai lokacin nakalli kahka ashefa bani kadai bace nafada axuciyata tare da sunkui dakai Dariya kahka tayi Hmmm kawa bakomi soyayya ce ai kuma lokacine kidamke saurayinki dakyau kinji Nakalle ta Laa kahka wallahi basaurayina bane abokina ne Tasaki baki Kamar ya 'yan nan aboki kuma banyarda ba saikin bani hujja Nilfa taidariya tanarike hannun kahka Allah dagaske nake kinsan baxan miki karyaba sunansa MIFTAHUDDEEN yanada kirki munshaku sosai banajin ko nayi aure xan iya rabuwa dashi Xaro ido tayi Ke banason shirmen banxa auren camiki akayi wasane toh kul karna sake jin hakan abakinki Shikenan kahka yanxu kimin tatsuniya kafin naje nakwanta Aa kedai kibani labarin maisunan baban hajia kawai inji yadda kuka hadu Nai dariya Waye baban hajia Dan nan gidan ne shikadaine dan hajia shima sunansa daya dana abokinki Ok xanbaki labari amma saigobe da safe yanxu xanhaye gadonki ne miyi waya da kabeer Waye shikuma? Kahka ta bukata Shine saurayin nawa

Chapter 1 of 8