Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
'dagowa ta kallesa tace, I love you too my man. Bacci suka koma inda ya hanata sakewa da soyayyarsa Saida suka qara soyewa kafin baccin ya 'daukesu. Qarfe Tara da rabi suka tashi suka shiga wanka., Kallonta yayi Yana riqeda hannayenta ya shafo lips 'dinta tareda kissing 'dinsu kafin ya shafo wuyanta shima yakai baki ahankali yayi kissing 'dinshi qoqarin Kai baki kan qirjinta yake ta riqo fuskarta tareda ha'de bakinsu tana lumshe ido. Da shiririta sukayo wankan suka fito Nan suka shirya suka fito tsaf cikin adansu na sabbin amare dake cikin tsananin farin ciki. Cikin qanqanin lokaci dukkaninsu suka canxa Sai wani qyalli da haske suke qarawa sbd kwanciyar hankali gefe 'daya ga shirye shiryen auren ya Umar da khadija dakuma na muh'd da nuratu dasukeyi Dan gaf ake da farawa Sai angama zasu koma Paris sbd makarantar mahmud dakuma likita da khadija zata fara gani. Tunda suka fara shirye shiryen tafiya gombe take cikin farin ciki Dan tana matuqar son ganin umminta da abbanta tareda malam babba tayi kewarsu matuqa. Zaune take tana waya da nuratu tana sanarda ita gobe zasu iso yashigo palon riqeda green apples yankake daya yanko Mata sbd abincinta kenan yanxu. Zama yayi tareda jawota jikinsa ya 'dauki 'daya saidayayi kissing bakinta kafin ya saka mata. [8/1, 10:06 PM] ‪+234 706 070 0133‬: Na biyu ma Saida yayi kissing bakin yasaka Mata, Ana uku daya Kama bakin yafara kissing Yana lumshe ido ta zame tana kallon idonsa tace, Deen you know this is cheating right? Kamota yayi Yana kallon bakinta idanuwansa na qanqancewa yace, This is our deal,,,you want apples,I want kiss so.... Maida bakinsa yayi cikin nata batareda yakarasaba sbd amatse dacigaba dashan bakin nata itama ba 6ata lokaci ta fara mayar Masa suka cigaba da soyewarsu. Koda suka iso ba qaramin farin cikin ganinta hankali kwance iyayenta sukayiba Nan aka hau hidimar biki ranar asabar da qarfe goma dubban jama'a suka shaida auren Umar da khadija saina muh'd da nuratu. Ranar da daddare aka Kai nuratu gidan muh'd dake gomben kafin yatashi komawa aiki su koma tare. Khadija ma a ranar aka kaiwa ya Umar ita a gidan da mum ta Gina musu tabashi halak malak. Bayan kwana biyu da 'daurin aure suka tattaro suka dawo sbd zazza6i da jirin da ayshah ke fama dashi Wanda Deen ya 'daga hankalinsa Saida suka dawo. Koda suka dawo jikin baiyi wani sauqiba sati na zagayowa suka wuce Paris inda acan sukaga Dr aka sanardasu cikine ajikinta. Tun kafin su mum suzo yabuga ya sanar dasu Nan aka tayasa farin ciki. Tunda cikin ya tabbata yahata sakat kullum Yana maqale da ita idan ya 'dan matsa daga jikinta to mahmud is at home duk da dai mahmud 'din shima duk da Yana yaro yasan daddynsa loves his mummy so much. Saida aurensu Umar yayi wata biyu kafin suka iso Paris inda nanma part 'daya aka ware Masa shida Khadijarsa. Lokacinda cikinta ya tsufa lokacin ba laifi khadija tafara samun lafiya Dan tuni ta daina wani hauka saidai can ba'a rasaba. Wannan karon batasha wuyaba kaman na Mahmud ta haifi baby girl 'dinta Deen Zak tana ganinta ta turo baki tareda harararsa tace, Deen Allah kana qwaruwana fa bayan mahmud and now my sweet princess too. Dariya yayi tareda jawota jikinsa Yana kashe Mata one eye yace, Karki damu dakinyi 40days Zan baki wani.... Bai qarasaba tace, Mum kinjisa ko?ko fita asibiti daga haihuwa banyiba yanamin maganar new b.... Toshe Mata baki yayi Yana qunshe dariya sbd ganin ta manta zata fa'dawa mum... Murmushi mum tayi tana girgixa Kai tareda miqawa Umar babyn ya kar6a Yana murmushi. Mahmud dayaga babyn da sauri yadawo kusada dadynsa yace, Daddy mummy karta koma gida yau tabari gobe tasake bamu wani new baby like this one ko daddy. Hannu yabasa cikin dariya yace, Yes my boy you're right. Harara tabisu da ita tareda kallon mum a shagwa6e tace, Mum kingani ko? Cup 'din thick tea mum ta miqa Mata tana cewa, Just forget them sweetheart and drink your tea muje gida. Ana saura kwana biyu suna muh'd da nuratu tareda baba alhaji da mama sakina suka iso farin ciki kamar yayi Mata me hakanan tayita kallon nuratu da 'dan cikinta tana Jin da'di. Sunan mum yarinyar taci wato _maryam_ suna kiranta da ummi. Bayan suna kowa ya watse suka cigaba da jegonsu hankali kwance har tsawon wata ha'du kafin ta shirya kar6an mijinta. Wanka tayi bayan tayiwa ummi wankan ta shiryata, Turaruka ta fesa na 'daukar attention kafin ta 'daure kanta ta sa6a ummi a kafa'da ta nufi bedroom 'dinsa daga ita Sai towel. Yana toilet Yana wanka ta kwantarda ummi a gadonta tana tasowa Yana fitowa ya tsaya kallonta harzuwa kan lips 'dinta dasuka zanu da hot red lipstick 'din dayakeso. Murmushi yasaki Yana 'dauke gira 'daya. Zare ribbon 'din kanta tayi gashinta ya sauko ta kashe Masa Ido 'daya tareda sakin towel 'din jikinta. This girl will kill me""""yafada Yana fixgota jikinsa tareda kaiwa lips 'dinta da nonuwanta damqar dambu.,,taja numfashi da qarfi cikin Jin da'di kafin suka fa'da gado gaba 'daya. *Alhamdulillah* *Alhamdulillah* _godiya sosai ga masoyana a duk inda suke_ _godiya sosai ga Kuma masoyan taura biyu aduk inda suke sbd fa'dosu bazai yiyuba hakama Ina godewa group da dama Ina miqa godiyata kuyimin uxuri bazan iya zayyanokuba sbd gajiyar danayi da typing Amma kusani Kuna raina_💋💋💋💋 *Darasin dake ciki Allah yabamu ikon aiki dashi*, *Kura kuran ciki Allah ya gafarta Mana nida na rubuta daku da kuka karanta*, *Mugayen 'dabi'un dake ciki Allah yayi Mana tsari da kariya dasu tareda muguwar qaddara*, *Amin*.. Mamuh💋 _dont forget to follow, vote and comment_ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 12 of 12