Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 2
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 🤴 GIDAN SÁRAUTA 🤴 (The house kingdom) 🌹Autar Ammi 🌹 (Sakeenah) To Alhamdulilah Àllah ya kawo mu ina rokon Allah ya sa in fara lafiya yasa in gama lafiya **Piad Book ne** *₦300* Marubuciyar **Holbereh** **Aljanah Ce** Yanzu kuma **Gidan Sarauta** Wannan iƙirarin labari ne Free Page 1️⃣➡️2️⃣ Autar PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION 💫P.E.W.A💫 Home of Perfect Writer's together we stand🤝 ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️* ------------------------------------------------------- Bauchi State Gari ne wanda ya haɗa masu kudi da talakawa wanda talaka sun fi yawa a garin Bauchi inda kuma suna da cima na kayan gona Kofar fadar sarki Rilwanu Suleiman sarki ne idan kana bauchi zaka san shi me tausayi talakawa da taimakon al'umma Sarki Rilwanu yana da mata daya tak da yara biyar maza biyu da mata uku Azeel shine babban yayan su wanda ke karatu a kasar England yana karantar ''pharmacology'' inda yanzu saura mishi wata daya ya fito da kwalin kwararre likita me zaman kanshi Se kuma Aseel na biyu kenan wanda ke military school dake Abuja inda shi kuma burin shi yazama soja kasa da kasa Akwai Hadiza da mariya se autah Khadijah wace ake kira da hajaju Mommy!! mommy kinga aunty hadiza ko bata son na dauki noor Mommy dake zaune akan royal chair din ta Hadiza ki kiyaye Ni fa wani irin iskan ci ne zaki ce baza ta dau noor ba saboda ke ce mutum na farko da ta fara haihuwa ko ? Mommy yanzu fisabidillah yaushe na zo amma har kin fara min fada saboda wanan abin ta fada tare da hararan hajo Mommy kinga tana harara ta ko Barta kishi take saboda ita ba Autar mommy da daddy bane shiyasa __England__ Tafiya yake yi kamar me jin tausayin kasa kan shi a kasa farin rigar lab coat ne ajikin sa daga gani daga lab ya fito Doctor Azeel!! Naji wata budurwa da bazata wuce 22 years a duniya ba ta kira shi yi yayi kamar beji me kiran sa ba sake kiran shi tayi Dago kan sa yayi Ni kuwa nace Masha Allah dogo ne shi saurayi me jinin sarauta shi irin wankan tarwada ne ga shin kanshi a kwance luf eyelashes din sa kamar na mata daga gani ya hada jini da Fulani Am sorry sir wata yarinya aka kawo kuma tana emargency room shine doctor mike yace se an kira ka tafada tare da wani kulle idon ta kamar me jin barcci Ko kallon ta beyi ba yace me ma sunan ki Mtwssssss wannan guy din ba abinda zaka mishi ka burge shi ta fada a zuciya Mariya sir Ki je ina zuwa Sir amma ance emargency ne fa Wani irin kallon ya watsa mata da yasa ta wucewa bata sake bi ta kanshi ba saboda ba karamin aikin sa bane ya ce ze mare ta Waye mariya Yar Alhaji Ahmed me gwala-gwalai baban ta shahararren me kudi ne kuma ita ce yarinya guda daya tilo wace Allah ya azurta su da shi Hajiya falmahta mahaifiyar mariya kenan Mariya Allah ya dora Mata son Azeel tunda suka fara piratical gashi kuma Allah ya hore masa kyau Ita yarinya ce me kyau sosai da kyau hali __Bauchi___ Unguwar winti Gidaje ne da kaga unguwar zaka san cewa talakawa ne a gun sossai saboda yanayin ginin gujin Safiya!! Safiya!! Don ubanki zo ki debo mana ruwa shegiya Kamar idan anyi abincin baza ki ci ba Ni fa mama na dena cin abinci tunda se na ibo ruwa za'ayi girkin to bazan ci ba Safiya ni kike wa magana haka dama kin saba ai idan baki ibo ruwan ai ubanki baze ci abinci ba Se me ai ke ma ubanki baze ji dadi ba a kabarin shi tunda bakiyi biyayya ga mijin ki ba Innalilahi waina ilaihi rajun yanzu safiya ni kike zagi Ni mahaifiyar ki kike zagi A'a ban zage ki ba kince ubana Ni kuma na ce ubanki baze ji dadi ba Don ubanki kinji Ni nace ubanki Ba uba na bade Tana fadan haka ta fice da gudu Allah ka shirya min safiya ameen ya rabbi Safiya kenan ya ga Mallam Ibrahim me gadin makarantar Hawza dake bakin titi Mallam Ibrahim mutum ne kamilale me tsoron Allah yana da rufin asiri duk wata yana karbar albashi da shi yake ciyar da iyalinsa safiya itace tilon yar su amma Allah ya hore mata rashin ji wanda ko maman ta bata bari ba baban ta kawai take tsoro saboda shi ke bude mata ido idan tayi lefi.... Baba ina wuni inji safiya Ji ta kamar wata mutuniyar arziki Turo bakin ta tayi gaba tana gunaguni Abinci baba yake ci wai ke Hassana me matsalar ki ne yanzu me tayi Miki Hmmm Mallam ...........zayano mishi komai tayi Kallon safiya yayi hawaye ta fara yi Marfin Samira ya dauka ya kwada ma ta a kai Wayyo mama baba y kashe shikenan na mutu ya fasa min kai shikenan bázanyi yi aure ba Idan bikiyi min shiru ba zan karkara ya ki ne Zo ki dauki abincin ki Bazan ci ba tashi tayi ta wuce daki tana kunbure kunbure Gari yayi shiru kowa na barcci amma safiya idon ta biyu kallon mama tayi wace tayi nisa a barcci Tashi tayi sadaf sadaf kamar wace tayi sata Kitchen din ta wuce bude tukuyan tayi taliyar da mama tayi da wake ta fara ci a tukunyar taci sosai kokarin tashi take taji muryan baba na cewa waye ne Zazaro ido ta fara yi ................ Idan kuna comment ni kuma zana muku yanda kuke so Comment and share Luv u oll 🥰🥰 🤴 GIDAN SÁRAUTA 🤴 (The house kingdom) 🌹Autar Ammi 🌹 (Sakeenah) To Alhamdulilah Àllah ya kawo mu ina rokon Allah ya sa in fara lafiya yasa in gama lafiya Marubuciyar **Holbereh** **Aljanah Ce** Yanzu kuma **Gidan Sarauta** Wannan iƙirarin labari ne Comment dinku kawai nake so Free Page 3️⃣➡️4️⃣ 🌹 Autar 🌹PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION 💫P.E.W.A💫 Home of Perfect Writer's together we stand🤝 ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️* ------------------------------------------------------- Zazaro ido takeyi kamar wacce tayi wa sarki karya Jin baba na ta tahowa ne yasa ta zame wandon ta tafara fitsari a gun Haske baba ya hasko Safiya me kike a cikin kitchen? Au dama a cikin kitchen nake tafada tana jan wandon ta Wallahi baba na zata ina bayi ne Shiyasa kayi hakuri Allah shirye ki Ameen baba Wucewa daki tayi wani irin ajiyar zuciya tayi kamar wacce tayi gudu Wannan tsohon saboda ya haife ni yaringa gasa ana tsoron shi fa _*Abuja*_ Wani matashin saurayi ne zaune akan kujera fuskan shi da murmushi akai ga dimple din sa na lostewa duk da cewa ba dariya yakeyi ba Aseel kenan kamar sa da Azeel kamar an saga kara abinda ya bambanta su shi ne launin fata shi fari ne amma irin fari ne kyau Waya ne makale a kunan sa daga gani waya yakeyi Yanzu ke puppy love baza ki dena rigima ba baki san kin girma ba haba watarana se gidan miji ba Ta dayan bangaren Wallahi yaya ka dawo yanzu shekara dari kaki dawo saboda baka sona ko Dariya yake yi shekara dari fa puppy love chab meyasa baza ki kira yaya Azeel ba Zaro ido tayi kaman yana ganin ta so kake ka zo ace na mutu kenan ko wanan da yake daure fuska kaman wani kashi Ni fa i na tunanin cewa ba mommy ne ta haife shi ba mutum kamar hadari baya dariya Shima zaro ido yayi chab ba ruwa na Bye see you Kashe wayar yayi batare da yaji me za ta sake cewa ba Murmushi yayi tare da shafa sumar kansa "Yaya Azeel kenan ko yaushe ze chanja oho " Sir Aseel Kamal lafiya Wallahi kasan sati me zuwa za'a bamu matsayi ko Ehh nasani Wallahi ban yarda da Jamal ba saboda shi tsananin zafin hasada da kiya shi ya mishi mugun aikin ina so kayi taka sansan da shi Murmushi yayi kafin yace kamal abu daya nake so ka dogara da shi wato "Allah" Jamal ba shida ikon cire min rai se Allah ya so ka dena sa irin abun nan a ranka Shima kamal murmushi yayi saboda abinda ya sa yake son Aseel kenan yana da tsoron Allah ga addini tunda suka shigo Barack din mata ko shaye shaye be dame shi ba Ok na gode Yanzu de zuwa anjima za mu shiga suleja saboda zan siyo tsaraba wa hajaju na Kai da autar kun nan se ahankali Dariya yayi yana fada mishi abinda ta fada game da Azeel Wallahi ko Ni tsoron shi nake ji me yasa be zo aikin soja ba yaje aikin hospital Ra'ayin sa ne hakan _*England*_ Azeel wai meyasa kake irin wannan tunanin ne wallahi ba abinda ze sami Dan uwan ka i na fada ma duk musulmi fa ya kamata yana tunani me kyau ba mara kyau ba Wallahi sadiq baza ka gane ba idan har na kwanta barcci ba abinda ke zuwa min se ganin Aseel na kuka yana ne man taimako na Yafada duk jikin sa yayi sanyi Kana addu'a insha Allah ba abinda ze faru Ameen na gode sosai sadiq Babu komai Rike kansa yayi saboda maganar da yayi sosai Jinin sarauta basu son magana ko ya fada da tsigan tsokana Harara ya galla masa Nace ina mariya....... Kwance take se faman kallon hoton Azeel takeyi hawayen da ya taru a idon ta ta share Ya rabbi kasan meyasa ka dora min son bawan ka Allah ka dora mishi sona kamar yanda ka dora min Kuka ne yaci karfin ta ( Wallahi har ta bani tausayi soyayya kenan) _*Bauchi*_ Fadar sarki Rilwanu Me martaba Allah jawo tsawon rai ya kara daukaka Murmushi sarki Rilwanu yayi Ameen Kana da bako Waye? Alhaji Ahmed me gwala-gwalai Barshi ya shigo Bayan Alhaji Ahmed ya shigo sun ci sun sha Me martaba ka manta ni kenan Ina zan manta da aminina Hira sukayi sosai Ya maganan Mariya da Azeel Yana nan inji me martaba se da sukayi hira sosai kafin alhaji ya wuce Ni kuwa na ce wani magana kenan _*Unguwar Winti*_ Wanka ta fito tayi kwaliya amma hoda da jan baki se kwali Kaya ta sa kamar ba ita ba Mariya kenan tana da kyau sosai duk da cewa ba karamar yarinya bace saboda a shekara yanzu haka tana 13 years amma kuruciya be bar taba Mama na tafi islamiyya se na dawo A dawo lafiya Bayan taje islamiyya ana karatu bayan anyi musu hadda kawar ta A'isha Nifa wallahi ina son na aure dan gidan sarauta Mtwssssss ke dama tunanin ki ai bana mutane bane Me kike nufi Nifa wallahi yan sarauta baya burge ni a to Ni da in aura Dan sarauta gwara na aura idi ( saurayin ta) Dariya A'ishah ta kwashe da shi Allah ya sa ki aura Dan sarauta Ke daga yau karki sake min magana shegiya me fuskar bangon mutanen duniya Yi hak...... Marin da safiya ta mata ne yasa ta yin shuru wucewa tayi kamar zata tashi sama Ai wanan iskanci taya zata ce min zan aura Dan "gidan sarauta" shegiya bazan sake mata magana ba don uban ta Masifa take tayi Kuyi comment and share Ni kuma inyi muka novel ✍️✍️✍️ Daga Alkalami 🌹**Autar Ammi** 🌹 🤴 GIDAN SÁRAUTA 🤴 (The house kingdom) 🌹Autar Ammi 🌹 (Sakeenah) Daga alkalamin ✍️✍️Queen of essential writers To Alhamdulilah Àllah ya kawo mu ina rokon Allah ya sa in fara lafiya yasa in gama lafiya Marubuciyar **Holbereh** **Aljanah Ce** Yanzu kuma **Gidan Sarauta** Wannan iƙirarin labari ne Comment dinku kawai nake so Free Page 5️⃣➡️6️⃣ PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION 💫P.E.W.A💫 Home of Perfect Writer's together we stand🤝 ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️* ----------------------------------------------------- Masifa take yi kamar zata ara baki Ko sallama batayi ba ta shige cikin gida Ke da waye kuma safiya inji mama Mama wallahi zanyi rashin mutunci taya A'ishah za tace wai dan sarauta zan aura Ke kuma ai fata me kyau ta Miki Ni na dena mata magana ma _*Fadar sarki Rilwanu*_ Duk ma aika tan gidan aiki suke yi ''Ni ko nace me ake yi bari de mu shiga daga ciki'' Hajaju na gani ansha wanka tayi kyau masha Allah saboda ta fito kamar princess dinta Daddy please i want to follow u Me zakiyi a airport ne wai Khadijah haba Kashe mutane zanyi ta fada tana turo karamin bakin ta Kallon ta kawai me martaba yakeyi Me sunan mama Allah shirya min ki Ameen ni fa Yakamata ana bani girma tunda sunan hajjo gareni amma duk kun renani kai da mommy ga wannan yaya Azeel haushi ma yake bani wallahi matar sa taji jiki balle yaran sa Kinga ba ruwana kinji Jakadiya me kulla da Khadijah ce ta fito Tana murmushi Me martaba kana fama da surutu hajaju ai se ku bar min miji a aepot kuke cewa ko me Dariya ne ya kubucewa wa Khadijah wai ke tsohuwa yaushe zaki waye ne kuma a haka yaya na ze aure ki chab ae gwara me fuskar samudawa ki aure sa Daddy mu tafi k.......... Maganar ne ya yanke tsanadiyar rashin ganin me martaba baya gun Idon tane ya kawo ruwa Mama hansai ina daddy yake Ba surutu kike yi ba taya za ki San ko ya tafi ko be tafi ba Kuka takeyi kamar wacce aka ce wa maman Sweety zata kwace mata mommy (😂😂) Tsaye yake da trolly din shi eye glass fari a idon sa fuskar de kamar na samudawa inji hajaju da fada ( Nace ba Aseel ne ze dawo ba ?) Hmmmm Finally kasar haihuwa yafi kasan aro Motoci ne kusan guda biyar suka zo daukar mutum daya Murmushi yayi har dimple din sa ya loste U are welcome my son Daddy Ina wuni Ya hanya ? Lafiya qalau sarki Rilwanu Suleiman Hararan sa daddy yayi ka rena Ni ko Azeel Mota suka shiga Ita duk a zaton ta yaya Aseel ne ashe boss ne Birki ta ja Yaya kai ne A'a bani bane Ya fada tare da hararan ta Ya dawo ai kuma dariya tayi tace daddy yaya Aseel fa Gobe ze dawo Insha Allah """""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Wanka tasha tayi kwaliya tayi kyau sosai ta fito a yan mata Mama mun wuce To Safiya A'isha kuyi a hankali don Allah kun san de gidan sarki za ku wannan wawiyar wai da bazata je ba Se anjima tafada tare da jan hanun A'isha Motoci ne birjik a cikin gidan Aseel ne ya fito daga mota se wata budurwa kallon budurwa nayi da kyau ikon Allah Me kuma mariya keyi a gidan me martaba Ku biyo NI don jin ya zata kaya Comment and share 🤴 GIDAN SÁRAUTA 🤴 (The house kingdom) 🌹Autar Ammi 🌹 (Sakeenah) Daga alkalamin ✍️✍️Queen of essential writers To Alhamdulilah Àllah ya kawo mu ina rokon Allah ya sa in fara lafiya yasa in gama lafiya Marubuciyar **Holbereh** **Aljanah Ce** Yanzu kuma **Gidan Sarauta** Wannan iƙirarin labari ne Comment dinku kawai nake so Free Page 7️⃣➡️8️⃣ PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION 💫P.E.W.A💫 Home of Perfect Writer's together we stand🤝 ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️* Azeel dake kokarin rungume Aseel tsayawa yayi kallon ta yake ita kuma se faman washe hakwaran ta takeyi Brother Ina ka samo wannan kuma ya fada kamar be santa ba Big bro se kabari mu shiga ciki ai ko Hada fuska yayi kamar ba shine yayi maganar ba hararan sa yayi kafin ya rike hannunsa su ka wuce ciki Daddy da mommy se murmushi suke yi saboda yanzu gidan ze dawo gida My puppy love Na'am my Yaya soja mazan fama Hada giran sama yayi Waye mazan fama kenan Rike haba tayi kafin tace wa ai yaya na mazan iska ne ba na fama ba Barin je inyi wanka lil sis Yanzu fa kadawo suna daban daban zan na ji Wucewa yayi ko jin ta beyi ba _Azeel_ Daki ya shiga na ce Masha Allah dakin ya hadu iya haduwa daga gado se closet din shi se bayyan gida komai Black and white ne ba buri amma komai ya hadu Wanka yayi ya kusan 5 mins a toilet din kafin ya shirya cikin gezina fari yayi kyau sosai se kanshi Tulare yakeyi na Royal Black Tunani yakeyi to me mariya keyi a gidan su kuma ba wanda yayi magana ko dai Aseel na sonta ne ? A'a da yana son ta ai baza tana sona ba duk da cewa bata fada ba amma yanayin ta ya nuna Share zancen yayi tare da fitowa zuwa parlon Kowa ya halara har ta mutanen unguwar sun zo murnar dawowar yaran sarki Rilwanu Suleiman A'ishah kiyi sauri don Allah kinga kar mutane su riga mu cika gujin haba kina tafiya kamar sabuwar amarya Wallahi duk na bi na gaji ne ai mun iso ma Shiga cikin gidan sukayi Dogarin suka nuna musu inda ake bikin Ki ga saboda dawowar yaran sarki Shiyasa aka shirya biki Shiyasa fa suke bani haushi wallahi Basu san za fin kudi ba Kinga safiya yi shiru kar ajimu Aseel da Mariya se hajaju ne zaune Suna hira yayin da me martaba da mommy ke magana da manyan bakin su har da mahaifin mariya Nifa wallahi aunty mariya i dan kina maganar wanan mugun haushi kike bani ga handsome bro dina ki aure Sa mana Kallon ta mariya tayi kafin tace ai handsome bro dinki Yana da budurwa Kallon sa hajaju tayi da gaske Ehhh mana za ta zo ma Tsalle ta yi kafin tace wow my Dan uwa yanzu yaushe ne auren kuma zata haifama na baby's ko Eh Tashi yayi tare da nufan inda Azeel yake kawai suka bangaje juna Da masifa ta fara magana baka da ido ne zaka buge Ni Kallon ta yake yi yanda take mosta bakin ta gata kaykyawa da ita Ai dama haka kuke yaran masu kudi baka da ikon da zaka ce min yi hakuri Don Allah kiyi hakuri ban sani ba shiyasa amma ina neman tafiyar ki Kallon shi takeyi gashi da kyau abin sa Ba komai tace tana kokarin jan A'isha da ta tsaya kallon mutum kamar wani dan India take kallo Uhmm yi hakuri zan iya sanin sunan mallamar kuwa *SAFIYA* kawai tace mishi tare da wucewa amma tana kallon kyau sa da haduwar sa amma bayi da girman kai Kinga wannan shine yaro na biyu ga me martaba Safiya kallon A'ishah takeyi don jin karin bayani Wallahi kuwa soja ne shi ba ruwansa yana da fara'a ga shi be damu ko kai talaka ko me ba kowa yana wasa da shi Akwai babban yayan su shima amma ban san sunan sa ba saboda sunan su iri daya ne kuma dukan su ance suna da saukin kai Amma Aisha ke munafuka ce taya kika san abubuwan nan Wallahi nima summaya ce take fada min wai tana son wannan da ya tambaye sunan ki Wucewa sukayi Aseel har suka bace mishi kallon hanyan yakeyi haka kawai yaji yana son ta ga shi sunan ta me dadi Wucewa yayi zuwa gujin Azeel da ya zauna yana dadana wayar sa Big bro Dago kansa yayi tare da zubama masa sexy eyes din sa Nayi mata wallahi Murmushi ne ya bayyana a fuskar sa Wallahi she is very cute ga gashin kanta ya bayyana a goshin ta amma fa tana da masifa daga gani Wacece kuma wace tayi Sa'a Sunan ta safiya wai amma i luv her ya fada kamar zeyi kuka Ka fada mata mana taki tsaya wa ma Don't worry she is ur wife to be inshallahu Ameen bro Tambayan da yayi ina suka san juna da Mariya Yar Alhaji Ahmed me gwala-gwalai ne fa aminin daddy Kuma a airport na ganta na abuja tace min wai nan ta nufa muka taho tare kuma kasan akwai mota na a airport shine muka hada hanya da ita Wallahi yaya mariya bata da matsala she is nice Kallon da yayi masa ne yasa shi yin shuru Anyi biki an waste A'isha anyi saurayi wani dan Alhaji Abubakar kuma har ya karbe number ta se soyayya suke sha duk da cewa kunya ya hana ta magana da shi sosai Suna hanyar su na koma wa gida ne Khadijah ta rike safiya tana cewa yar uwa don Allah ki boye ni wallahi wannan tsohuwa nan bazata barni ba Kallon ta kawai safiya keyi saboda kaman da suke yi da Aseel sosai Jakadiya na zuwa ta finciko ta Ke ranar bikin ma baki girma ba wallahi anji jiki da ke Nifa ba inda zani meeting din ai ba dole se naje ba Aunty na ki ce mata Ni na girma Dariya safiya tayi kafin tace mama ki barta ai ita babbar yarinya ce Ya ta ki bar wannan yar duk taga wahalar Dani gobe za ta cekul Kingan ki ko school ake cewa ba cekul ba tsohuwa kawai Aunty na bye Daga mata hannu tayi amma yarinyar ta shiga ranta sosai Safiya kinyi farin jini fa a gidan nan Ita ce Autar su Juyawa sukayi har sun kai bakin gate din fita taji an rike mata hannu ta Kallon hannun tayi ta kalle sa Sorry pls sake hanun ta yayi kallon Aisha yayi yace don Allah dan bamu minti ɗaya Murmushi tayi kafin ta masta kadan Ni sunana Aseel Rilwanu Suleiman Kiyi hakuri na tsayar da ke a hanya ko kuma a ina zan ce ma oho ya fada yana murmushi A gaskiya ina son ki kuma

Chapter 1 of 2