Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ƙafarsa ya ƙarasa gunta, rungumota yayi ta baya,ya ɗora kanshi a wuyanta yana shaƙar ƙamshin jikinta,"baby ta anya zan bari kije gun dinner ɗinnan kuwa?kinga yadda kikayi kyau"ya faɗi yana juyo da ita,taɓe baki tayi zatai kuka ta fara diddira ƙafa,da sauri ya rungumota jikinshi yana faɗin"wasa nake gomnati,ahuce don Allah"yayi maganar yana shafa gadon bayanta.

"yaya muje kaci abinci semu tafi"ta faɗi lokacin data ɗago kai tana dubansa.

Murmushi yayi me ƙawatarwa yace yana jan hancinta"baby na ta musamman ce,shiyasa son da nake mata ma na musamman ne"dariya sukayi dukansu,yaja hannunta suka wuce zuwa dinning.

Da kanta ta zuba masa sannan ta zauna akan cinyarsa riƙe da plate ɗin abincin ta shiga bashi,yana ci cikin nishaɗi,seda ta tabbatar daya ƙoshi sannan ta ajiye plate ɗin.

Ƙoƙarin bata yake itama amma fafur taki amsa sabida ta ƙoshi,dole ya ƙyaleta,ɗakinshi ta rakashi yayi wanka ya sauya kaya,ya haɗe acikin wata farar shadda me matuƙar kyau,ya ɗora hula,sosai yayi kyau,fesheshi tayi da turaruka sannan yaja hannunta suka fice zuwa mota.

Da kanshi ya buɗe mata ta shiga ta zauna sannan shima ya zauna ya tada motar suka haura titi,cikin so da kaunar juna.

Koda suka isa harabar inda ake dinner,a mota suka zauna,zaman jiran angwayen.

Ba a jima ba motocin angwayen suka iso,sosai jameel yayi kyau shi da amaryarsa,Hanifa,neman hammad yake be hangeshi ba hakan yasa ya taɓoshi a waya "to na mamajo kana ina ne koko kanacan gun ƴar yarinyar matar taka ne"jameel ya faɗi yana dariya.

"ka iya bakinka wlh,zahran tawace yarinyar,?"

Dariya jameel yayi yace"to ay mu agunka mukaji yarinyace sabida tsabar yarinta ma harfa ƙanƙanta tama"ya ƙarasa maganar yana ƙyalƙyala dariya.

Duk yadda Hammad yaso dakewa kasawa yayi seda ya dara shima,cikin dariyar yace"da kenan yanzu zahra na ta wadaceni,ba abinda na nema na rasa"yakai hannu kan boobs ɗinta yana shafawa,sannan yaci gaba"samun irinta ma ko acikin ɗirka ɗirkan matan naku se an tona,"daga shi har jameel ɗin dariya suke,sannan jameel yace ya ƙaraso su shiga,sun iso.

Duk hirar da sukeyi a kunnen zahra sabida kwance take ajikin hammad ɗin,yana kashe wayar ta turo ɗan ƙaramin bakinta gaba,cikin shagwaɓa tace "yaya nice nai ma ƙanƙantar ko?"ta faɗi tana ƙoƙarin kwace jikinta.

Da sauri ya rungumota yana dariya yace"ke dane,shima ƙuruciyace tasa na faɗi hakan"shi kanshi da yay maganar ta bashi dariya bare ita zahran,dariya suke harda ƙyaƙyatawa,tsagaitawa sukayi sannan zahra ta dubeshi tace"to naji da ƙuruciyace,yanzu daka girma fa?"

Manneta yayi da ƙirjinshi yace cikin muryar raɗa,"kin wadaci kulkina baby da duk kanin fitinarshi,komai yake nema kina bashi baby kina kashe ƙishin ruwan sa,domin ke ɗin maliya ce asha ayi wanka aɗiba akai gida,gindin kuka kin wuce runguma sede shafa"ya daɗi yana ƙoƙarin kamo bakinta,da sauri ta kauda bakinta tayi ƴar ƙara tace"yaya my make up ohhh"tana kare bakin nata dayasha jambaki.

Ƙyaleta yayi yana dariya yace"yau se nayi round 12 zaki sani"
Dariya tayi me ƙayatarwa sannan tace"12 kawai,ay kaji aykin ƙuruciyar"ta buɗe motar da sauri ta fice tana dariya.

Da sauri shima ya fito yana dariyar cike da mamaki,yace "baby ni ɗin ko?"gyaɗa mishi kai tayi,dariya yayi yace yana kulle motar"to zo mu tafi Aunty babba malamar kulki"ƙarasowa tayi tana dariya ta shige jikinshi,cikin shagwaɓa tace "yaya am so sorry,nasan halinka in anyima laifi da kulkin nan naka kake hukunci"ta faɗi tana ƙara shigewa jikinshi.

"muje gidan de zaki sani"daga haka yaja hannunta suka nufi bakin hall din inda su jameel ke jiransu,wanda be sani ba ze ɗauka sune angwayen,sabida tsabar haɗuwa da dacewa da juna da sukayi.

Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA😊*

*SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*

*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
*Ƴar bautar ƙasa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
*Ɗan karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min ƙanƙanta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.

*Duka ƙyauta na baku su,dan soyayyata gareku😊*

*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIƊAR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna😄*

*36*



Tunda suka jero kallo ya koma kansu sosai suka burge mutane,suna isowa basu ɓata lokaci ba suka ɗunguma zuwa cikin hall ɗin.

Bayan kowa yasamu gurin Zamane,hammad yaja zahran sa gefe suka zauna dan besom kallom da ake mata ba mazan ba ba matan ba,
Suna zaune wata budurwa ta ƙaraso gurin,ba laifi tana da kyau irin nata,fuskarta ɗauke da murmushi,tace musu "sannunku fa"tayi maganar tana duban hammad.

"yauwa sannunki"zahra ta bata amsa,

"in bazaka damu ba pls mu ɗan je daga waje inason ganinka"ta faɗi tana duban hammad tana kaɗa ido.

Hammad kallonta yayi sama da ƙasa sannan yadubeta cikin ido yace"ba ni na kawo kaina nan ba kawo ni akayi,ina under her control zaki iya neman izinin hakan agurin gimbiyata"ya ƙarasa maganar yana kallom zahra cikin so da kauna.

Takaicine yakama budurwar sabida wulaƙancin da yay mata,fuuuuuu ta bar gurin kamar iska.
Itako zahra cika tayi fam tana batsewa,duk da beje kiranba,amma ita yabata haushi maganar da yay matan.


Hammad shide lallaɓata yakeyi har aka tashi dinner ba fuska agun zahra.
Koda suka fito harabar hall din ɗaukarta yayi ya nufi motar su da ita,

Tun amota ta fara balbaleshi da faɗa,shi abun ma mamaki ya bashi,yanzu wai zahran tashi itama tasan kishi.shide haƙuri yake ta bata amma sam taki haƙura,acewarta marin budurwar ya kamata yayi.

Koda suka iso gida,bata dena mita ba..suna shigowa falo,ya manne bakinshi da nata,dole tayi shuru,bata shirya ba,haka ya shiga tura mata saƙo,tun tana basarwa har ya ratsata.
Kasancewar gidan ba kowa masu aykinta ba kwana suke ba,yasa ya sureta zuwa kan kujera,yaci gaba da sarrafat.

Sosai ya dirjeta akan 1seater,seda zahra ta koma bashi haƙuri,sabida sosai ta jigata,shiko daɗin yi yaji akan kujerar,shiyasa ya zaƙeta son ranshi.

Ayko zahra ba baka se kunne bakin duk ya mutu.

Ɗaukarta yayi suka shige ɗaki, kai tsaye toilet ya shige dasu,zahra se share hawaye ake,dan ba ƙarya ta gurzu.

Suna fitowa salkah sukayi sina idarwa kan gado ta haye tana ci gaba da share hawayenta.
Bin bayanta yayi ya kwanta,rungumota yayi ta kwace jikinta,be saketa ba illa matseta da yayi gam ajikinshi,yana dariya.

Dukanashi tashiga yi tana kukan shagwaba,cikin kukan take faɗin"Dole kazo kaimin dariya mana,ko tausayi babu ka wani kamani se ci kake kamar abinci,kasan sarai na gaji shine harda doggy style,dan kaga kafi ƙarfina"ta ƙarasa maganar tana kuka.
Shafa bayanta ya shigayi yana hura mata iska a kunne,sannan yace"baby in tsiwarki ta motsa doggy style ne kawai ke kwantar min da ita,tun munacan kike faɗa mun dawo ma still kinayi,shiyasa na kawo ƙarshen faɗam ku a kina ƙarayi yanzu base anjima ba zan ƙara wani kuma wallahi bazan ƙyaleki ba se nayi ruwa huɗu zuwa biyar"

Tsit kakeji zahra tayi shuru,musamman da taji ya rantse,ruwa ɗayanma ana kwashe awa guda kan yayi inaga har huɗu.


Dariya yayi ya lakace mata hanci yace "se tsiwa da taji kulki tayi tsit"itade batace ƙalaba,har ya gama tsokanarta sukai bacci.

Koda gari ya waye cika take tana batsewa,ita bata mance maganar da budurwar jiya tai masa ba,


Yayi yayi ya shawo kanta taƙi,ganin beda mafitane yasa yace ta shirya yakaita gun mummy ta wuni.

Ba musu ta kama shiri tana murna da tsalle,har ta gama kimtsawar ta fito ta sameshi

Tuni ta ajiye fushinta ta shiga zuba masa surutu har suka isa gidan.
Sosai mummy tayi murna da ganinsu,be jima sosai ba yayiwa mummy sallama kan zashi gidan Jameel anjima ze zo ya ɗauki zahran.

Fatan alkhairi mummy tayi masa sannan zahra ta bishi domin yimasa rakiya.seda ya shiga motar ya zauna sannan ta zauna akan ƙafarshi ta kwantar da kanta aƙirjinshi,tayi shuru.

Wasa yake da boobs ɗinta ganin tayi shuru ne yasa ya tambayeta"ya akayine iya rigima?"

Kwaɓe fuska tayi kamar zatai kuka tace "yaya nifa banason kishiya,pls karka kulasu koda sinma magana"

Cikinta ya matsa yace "ce miki akayi ni ɗin na mamajo ne,to nide inde aurene akan ki nagamashi da yardar Allah,ba wata mace da nake kallo bayan ke"

Murmushin jin daɗi tayi sannan ta ɗago kanta tace"amma ay kace nayima ƙanƙanta"

Bakinta ya tsotsa na ƴan daƙiƙu sannan yace"dane nace miki kuma shima sharrin ƙuruciyane,"dariya sukayi su duka sannan ta fito daga motar tana ɗaga masa hannu har ya fice daga gidan.

Cikin gidan ta koma gun mummy taje ta haye cinyarta ta kwanta.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA😊*

*SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*

*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
*Ƴar bautar ƙasa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
*Ɗan karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min ƙanƙanta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.

*Duka ƙyauta na baku su,dan soyayyata gareku😊*

*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIƊAR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna😄*

*37*



"ke har yanzu baki girma da haye min cinya bane?"mummy ta faɗi tana shafa kan zahra.

Dariya tayi sannan ta ƙara gyara kwanciyar tata,tace cikin shagwaɓa"kai mummy,nawa nike gaba ɗaya na,naga har yaya ma hawa yake wani lokacin"

"ay duk kun dena hawamin,ku kawomin jikokina su hau"mummy ta faɗi cikin nishaɗi.

Shuru zahra tayi,batace komai ba se murmushi.dan batun ya bata kunya.

Suna nan zaune a falon daddy ya shigo falon se ƙamshin turare yake irin nasu na manya,yana ganin zahra yace cikim fara'a "yau ,zahran tawace agidan nan ah lalle mina da babbar baƙuwa"

Zahra wacce tun shigowarshi data shaƙi ƙamshin turarenshi zuciyarta ta fara tashi daurewa kawai takeyi,

Guri daddy ya samu ya zauna,sakkowa zahra tayi domin gaisheshi,amma ina aman daya yunƙuro mata be bata damar yin hakan ba.

Tuni ta gama ɓata gurin da aman,hankalin mummy da daddy ne yayi mugun tashi,mummy riƙe take da ita,daddy na jero mata tambaya"zahra me ya sameki dama baki da lafiya ne?"zahra ba baka se ido,ga wani sabon yunƙurin aman tanayi,

Kamata mummy tayi ta kaita ɗakinta,kai tsaye ruwan wanka ta haɗa mata,ta rakata har toilet ɗin ta rufo mata ƙofar.

Masu ayki mummy tasa suka gyara gurin,daddy kuma ɗakinshi ya wuce yayo wanka,yasako jallabiya sannan yadawo ɗakin mummyn.

Ay yana shigowa zahra taji ƙamshin turaren da gudu ta kuma komawa banɗakin,ta fara kyalaya amai,bin ta mummy tayi da sauri,ta riƙeta har ta gama,ta wanke mata baki da fuska,sannan ta kamota da nufin su fito.

Cogewa tayi a toilet ɗin ta marairaice fuska tace "mummy ki barni anan turaren daddy ne bana son ƙamshin shi,shine yake sani aman nan"

Wani farinciki ne ya ziyarci zuciyar mummy wanda rabonta da jinshi tun lokacin data samu cikin surayya,wanda har a fuskarta seda ya bayyana.

Sakinta tayi ta fito bakinta a washe,daddy dake zaune zaman jiran fitowarsu kallon rashin fahimta yake mata, yace"hajiya ina ɗiyar tawa kika barota kikazo nan kina min dariya?"daddy yayi tambayar cikin ɗaurin kai.
Dariya mummy tayi sannan tace"Alhaji to ay kai jikan naka kaine baya yi dakai,dan turarenka ne ke sawa yake wahalar maka da ƴar taka"

Janyota yayi jikinshi,yana murmushi yace cike da faraa"kina nufin zahra ta cikine da ita?"gyaɗa mishi kai tayi tana dariya.


Rungume mummy yayi cike da faraa,yana sumbatarta a goshi yace"tukuicin wannan albishir hajiya,zan sauya miki mota"

Sosai mummy ke godiya,daga haka sakin ta yayi yabar ɗakin,fanka mummy ta kunna,ta buɗe windows,turaren yagama fita,sannan ta kashe fankar ta kullo windunan,ta koma toilet ɗin ta kamota suka fito,ta kwantar da ita akan gado.

Abinci mummy tasa aka kawo mata taci,tasha ruwa,sannan mummy ta ɗibi jininta sannan ta bata ƴat kwalba tayi fitsari aciki .
ɗakin data ware a mazaunin asibitin tafi da gidanka ta nufa,taje ta gwada komai dan ta tabbatar da hasashenta,ayko sakamako na fitowa cikinne.

Sosai mummy ke godiya ga Allah daya ara mata tsawon rai na ganin wannan lokaci.

Hammad ko nacan cikin abokai anata chapter,jikinshi ne yaji be masa daɗi kewar matarshi duk ta dameshi,hakanne yasa yayi musu sallama gefin magriba,ya tuƙo motarshi zuwa gidan iyayen nasa.


Muje zuwa



Surbajo for life.
[1/7, 12:29 PM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*SHIMFIƊAR AURENA,na fara posting free page,wanda zanyi daga ɗaya zuwa page 15 duka free,kiyi ƙoƙarin biyan kuɗinki akan kari,kar ayi babu ke,ze nishaɗantar,faɗakar,wa'azantar,daku masu karatu,shikaɗai ne irinsa beda na biyu, shi ɗin na musamman ne 500 kacal*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 a turo shaidar biya tanan*

*masu tambayar ta littafi,ko sabo ko tsoho shima ki biya 500 din zan turo miki,masu cewa insasu a group shima ki biya 500 ɗin zan saki😊*

*38*


A harabar gidan ya adana motarshi sannan ya shiga falon,da sallamarsa,bakowa aciki hakanne yasa ya ɗauka suna ɗakin mummy,
Da saurinsa ya ƙarasa falon mummyn,zaune take kan kujera,Zahra tayi matashin kai da cinyarta,suna kallon news,wanda ita zahran sam bata fahimtar komai hankalinta na kan yayan nata.jinshi shuru da tayi se duk kishi ya taso mata.

Sallamarshi ce tasata saurin miƙewa tana duban hanyar daya shigo,da saurinta ta nufeshi,dan ta mance da mummy dake gurin.

Shima itan kawai yakeson gani,dan yinin da yayi babu ita duk ya takura,hannayenshi ya buɗe mata ta shige,ya maida hannun ya rungumeta,wata ajiyar zuciya suka saki atare,cikin shagwaɓa tana ɗan dukan ƙirjinshi tace"yaya shine ka tafi kabarni ko?"

Ɗago haɓarta yayi ya tsura mata sexy eyes ɗinshi ɗan nazarinta yayi na ƴan daƙiƙu,sannan yace yana shafa lips ɗinta"baby me ya sameki bayan bana nan?ina can jikina ke bani kamar kina cikin damuwa kuma gashi nazo naganki ba yadda na tafi na barki ba,oya tell me"ya ƙarasa maganar yana ƙara matseta a ƙirjinshi.

Ƙara narke mishi tayi,cikin kukan shagwaɓa,tace"ba daddy bane yasako wani turare in naji ƙamshin se amai yay ta zuwa min,wuni nayi inata amai"ta ƙarasa maganar kwalla na biyo mata fuska.

A gigice yace "what!!!shi daddyn meyasa yasako abinda bakya so,yabarmin ke kinata amai,da mummy ce ze sako ne?"ya ƙarasa maganar yana shafa gadon bayanta.

"ina fa ze sako rasa kunya,"mummy dake zaune kamar gunki ta bashi amsa.

Da sauri yakai dubansa gunta shi se yanzu ya ganta tun bayan shigowarshi,akunyace ya saki zahra ya ƙarasa gaban mummyn ya durƙusa yana sosa ƙeya.

Itama zahran bayanshi taje ta rakuɓe tana leƙo mummyn.

Miƙewa mummyn tayi,tana murmushi tace"to daddy de besan matarka nada cikin da beson ƙamshin turarensa shine yasa ya sako,ay masa afuwa"

Da sauri suka dibi junansu sannan suka kai dubansu gun mummyn,bakin Hammad har harɗewa yake yace"mummy nufinki zahra nada ciki ko me kikeson kice?"

"kwarai tana da ciki,ɗazu na dibata na tabbatar da hakan,se akula iyayen rawar kai,kuma ku tashi ku bar mana gida,dan Alhaji yasamu sukunin saka turaren dayakeso batare da anga bekensa ba"ta ƙarasa maganar cikin sigar zolaya.

Wata irin runguma hammad yayiwa zahra hawaye na biyo idonsa,ya kasa cewa komai,se hawayen da yakeyi.hamdala kawai yakewa Allah,daya nuna masa wannan lokacin da baze taɓa mancewa ba.

Rarrashinshi zahra take da kyar yayi shuru ya ɗago idonsa yana kallonta,dariya yake ya kamo fuskarta yace "tnks you baby,tnks you,kim bani farinciki da yawa arayuwata wanda baki baze iya gode miki ba"

Kai kallonshi yayi gun mummy dake tsaye tana kallonsu cikin so da ƙaunar ganinsu atare,yace"mummu ladan albishir da kikamin , zan siyo miki G-wagon 2020 ladan albishir"ya faɗi yana murmushi.


"Allah yay muku albarka ku tashi ku tafi gida kar dare yayi,zan ayko muku da breakfast"

Miƙewa sukayi,zahra ko wacce tunda akace tana da ciki wata mahaukaciyar kunyar mummy ta kamata,se ɓoyewa take a bayan hammad.

Mummy wucewa tayi ta ƙyalesu,ay tana gama ficewa Hammad ya manna bakinshi kan na zahra yashiga kissing da saurinsa kamar zaa kwace masa ita.

Seda taga yaƙi sakinta ne tasa mishi ɗan kukan shagwaɓa,da sauri ya saketa yana faɗin"am sorry baby,muje gida ingaisa da babyna"yana kaiwa nan yaja hannunta suka fice bayan ta ɗauko mayafinta.


Ko a mota hannun Hmmad nakan cikin zahra yana shafawa sosai ƙaunar zahra da cikin jikinta ke ƙara ratsa zuciyarshi.


Muje zuwa



Surbajo for life.
[1/9, 8:19 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*sabon littafina shimfiɗar Aurena na kuɗi ne 500 kacal ki turo ki samu damar karantashi yana ƙunshe da sirrika masu tarin yawa,wanda se kin biya zaki ci ribar hakan,karki bari a sato miki ki karanta,500 ɗinki ta biya miki buƙata*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*Aturo shaidar biyan tanan,banda katin waya ta acct kawai 07044600044*

*39*



Koda suka isa gida ɗaukarta yayi kamar jinjira gudun karta wahalar mishi da kanta da babynshi gurin tafiya.

Be direta ko ina ba se kan gadon ɗakinshi,kitchen ya koma ya haɗo musu tea ya soyo musu cheaps da kwai,sannan ya dawo gurinta.

"yaya wallahi naci abinci agun mummy na ƙoshi ni"zahra ta faɗi tana ƙoƙarin zillewa daga kamotan da yayi.

"pls ɗan kaɗan zaki ƙara sabida babynmu kar yunwa ta kamashi,ko kinaso yasamu matsalane?"cewar hammad yana shafa fuskarta.

Cikin ta shafo a hankali sannan ta girgiza masa kai tana murmushi.

"yauwa to maza zo in baki kici ki ƙoshi shima yaci"

ba musu ta sakko ya bata taci shima yaci,ya kwashe kayan,sannan ya haɗa musu ruwan wanka sukayo,suka ɗauro alwala sukai sallah sannan suka bi lafiyar gado.

Sosai Hammad ke ba zahra kulawa da cikin jikinta,ko kaɗan beson abinda ze sameta na ɓacin rai.

Cikin Zahra yanzu wata biyu kenan,tun da aka shaida akwai cikin zahra bata yarda da hammad,duk yadda yaso ta bashi hakkinshi ƙi take tace "mummy tace banda rawar kai,"yayi rarrashin yayi magiyar amma sam taƙi yarda,hakan ne yasa yayi alwashin ɗaukar mataki.

Yau ze dawo daga gun ayki,zahra se hidimar girka masa abinci take,tasa masu ayki sun gyara mata ko ina na gidan.

Tana gama jera abincin a dinning taje tayi wanka ta ɗauro alwala.tazo tayi sallah sannan ta tsantsara kwalliyarta ta ɗaukar hankali.ta ƙace a falo tana jiran dawowarsa.

Hammad ko a gidan mummy ya sauka,yasa surayya ta haɗa masa abinci yaci ya cika cikinsa,sannan ya koma garden ɗin gidan yayi zamansa yanashan iska.

Zahra ganin har kusan tara da rabi na dare be dawo bane yasa hankalinta ya tashi ta fara nemansa a waya,yana ganin kiran nata seya kashe,data dameshi seya kashe wayar gaba ɗaya.sosai yake dariyar shirin nasa dan yasan bazasu wanye lafiya da iya rigimarsa ba.

Se sha ɗaya na dare yabaro gidansu,zuwa gida,lokacin zahra taci kuka har ta godewa Allah,tana zaune turus a tsakar falo.

Bakinshi ɗauke da sallama ya shigo falon,agigice zahra ta miƙe tayi gunshi da gudunta,ta faɗa jikinshi tana kuka.

Sosai ta bashi tausayi,amma sanin da yay zahra zuma ce seda wuta ne yasa ya rabata da jikinshi ya wuce kan kujera ya zauna.

Zahra tsaye tayi kamar gunki, tana kallonshi,shiko ko kallonta bayayi,wayarshi ce ta fara ƙara kamar yadda ya seta alarm ɗin wayar tashi,

Ayko cirota yayi a aljihu ya kara akunne,ya wani lumshe ido ya rage murya yace.

"baby na yana baroki,?"ya ɗanyi shuru sannan yace.

"na iso gida lafiya wlh,sede kewarki gaba ɗaya ta addabeni,ga ɗanɗanon abincinki,da ƙamshin jikinki duk sunbi sun rikitani,gaskiya gobe anan zanyi break fast"ya faɗi yana murmushi dan ya hango wutar kishin dake ci a idanun zahra.

Miƙewa yayi manne da wayar a kunnensa yayi hanyar ɗakinshi yana faɗin "baby kulkin ki yau ya samu kulawa ta musamman wacce be taɓa samuba yanzu ma wanka nakeso inyi in samu inyi sallah in kwanta duk kin taramin gajiya"

Zahra dake tsaye kamar gunki tana sauraron wannan tashin hankali,zuciyarta tafasa take,amma haka ta daure tabi bayanshi,suna shiga ɗakin taji yana faɗin.


"ina zaayi haka ay na bada kuɗi ayomin sex doll kamarki gobe zaa kawomin ta dinga ɗebe min kewarki kan hutuna ya ƙare mu koma tare"

hawaye ne ke bin idon zahra kamar kogi,wato yayanta mata ya fara bi kenan dan ta hanashi kwanciya da ita,

Kashe wayar ƙaryar tashi yayi,ya miƙe ya nufi toilet,a hankali ta taka ta bishi cikin toilet ɗin.

Ruwan wanka ta haɗa masa yana tsaye yana kallonta duk tausayi da shaawarta sun addabeshi ji yake kamar ya kamota ya rungumeta amma seya daure,

Ga mamakinsa se ji yayi tace masa cikin rawar murya"na tsarkin zaka farayi ko ko na sabulun?"tayi tambayar cikin raunin murya.

Sosai yaji kunya ta kamashi amma se ya maze kawai,ya fara cire kayan jikinshi,matsawa tayi ta soma taimaka masa ya cire kayan idonta na kan kulkinta tana so taga alamar ko yayi wani abun amma bata gani ba.

Shiga cikin verb din yayi ya lumshe ido ƙamshin turaren wankan data sa na ratsa masa zuciya,a hankali ya buɗe idonsa,ya saukesu akanta,itama shi take kallo.

"dama ba wankan zakimin ba kika wani biyoni,?"hammad yayi tambayar cikin faɗa faɗa.

A tsorace tace "yi haƙuri yaya ba haka bane,"ta juya da sauri zata bar cikin toilet ɗin riƙe da bakinta da kuka ya taho mata.

"zo nan"ya kirata,


A hankali ta juyo ta dawo gurinshin,be ce mata komai ba hannu ya miƙa mata,ba musu ta kama hannun,yajata zuwa cikin ruwan wankan.


Muje zuwa


Surbajo for life.

""
[1/9, 8:19 PM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*ku hanzarta ku sayi littafin SHIMFIƊAR AURENA dan maƙurane gurin karatu,shi kaɗaine babu irinsa,karki bari abaki labari,soyayyar da akemin anunawa littafina😊shine nasan ana yina irin over ɗinnan,500 ba tsada*


*Zahra Muhammed Nasir 2084024749 UBA*


*Aturo shaidar biya ta nan 07044600044,banda katin waya ta acct kawai,in baki da acct ki je POS ki turo*


*40*


Tana shiga ya sake ta,ya maida idonshi ya lumshe,tsayawa tayi tana kallonshi,ganin beda niyyar yimata magana,
Jiki a sanyaye ta zare rigar jikinta,da ɗan wandon da tasaka,kamar me jin tsoro taje ta ware ƙafafunta ta hau kan cinyarshi ta zauna.

Daga shi har ita ajiyar zuciya suka saki atare,buɗe idonshi yayi yana kallonta da rikitattun idanuwanshi,wanda ba komai acikinsu se zallar so da ƙauna da shaawar ta acikinsu.

Itama shi take kallo,duk tsoro ma yake bata,sabida gaba ɗaya ya sauya mata kamar ba yayanta ba.

A hankali ta miƙa hannu ta ɗauko soson wankan ta fara yi masa,yana lumshe ido yana buɗewa,wani daɗi ne mara misali ke ratsashi aduk lokacin da boobs ɗinta suka gogeshi,gashi sun ƙara girma atsaye farare tass dasu.duk ta ɗaga masa hankali.

Haka suka gama wankan suka fito,itade zahra kanta duk ya kulle ganin beyi wankan tsarkin ba dan jin kunnenta taji yana faɗawa karuwar tashi wanka zeyi yayi sallah,amma taga beyi ba.

Gefen gadon taje ta zauna ta zuba uban tagumi,tana hasaso yayan nata tare da wata suna iskanci,wasu siraran hawayene ke biyo idonta,take wani baƙin ciki ya tokarota,da baƙin kishi,miƙewa tayi afusace tayi hanyar fita daga ɗakin,Hammad wanda ke kallonta ta madubi,dubansa yakai gunta sa sauri yace "zahra zo ki shafamin mai bayana mana"ko kallonshi bata yiba tace"ita karuwar taka,kwanciyar kawai ta iya bata iya shafa man bane?"ta faɗi a fusace.

Takowa yayi ya ƙaraso gabanta yace "muje ki shafamin mai nace"

"bazan shafa ba wallahi,"ta faɗin cikin shirin ko ta kwana.

Jan hannunta yayi zuwa tsakiyar ɗakin,yana faɗin."ni sa'an wasankine zan saki kiyimin abu kice bazakiyi ba?"

"Karuwa akewa dole niko kaga ay da mutuncina tunda inada aure"tana kaiwa nan ta kwace hannunta ta wuce ɗakinta ta kullo ƙofa.


Da har ze bita se kuma ya fasa amma zuciyarshi zullimine acikinta na wanne hali zahransa take.

Kwana yayi beyi bacci ba yana tunaninta ita kuma kwana tayi kukan baƙin cikin kulkinta daya raba ya ba wata😄.

Da gari ya waye ya rigata fitowa falo,zamansa ba jimawa saƙon mummy ya iso na karin kummalo,wanda take ayko musu duk lokacin da Hammad yadawo.

Ya jima zaune agurin sannan yaji motsin fitowarta,ko wanka batayi ba,daga ita se ɗaurin ƙirji na towel.fuska duk ta kumbura alamun tasha kuka.

Sosai yaji ba daɗi aransa,bata kulashi ba gun abincin ta nufa,wanda kana gani kasan dama yunwarce ta fito da ita.

Zubawa tayi ta juya zata koma ɗaki taji an kwankwasa ƙofa,da ike hammad yasan kwanan zancan miƙewa yayi cike da faraa yaje ya buɗe ƙofar ya fita,be jima ba ya dawo ɗauke da sex doll sungimemiya,wayarshi kare a kunne yana faɗin"gaskiya ka zaɓomim me kyau abokina kaga boobs ɗinta kuwa wallahi masu taushi,bari de inje in fara gwadawa tukuna"ya cire wayar akunnensa,

Zuwa yayi ya wuce ta gabanta rungume da budurwar tashi ta roba.abincin data zubo ne ya kubce ya faɗi a hannunta.wani takaici ne ya ziyarci zuciyarta,da gudu taje tasha gabanshi,ta cakumo wiyan rigarshi

Please Login or Register in order to submit comment