Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

biyu hawaye na bin idonsa,alamun tuba ga jameel ɗin.

Shima jameel ɗin hawaye yakeyi,da zafin nama ya janyo hammad ɗin jikinshi ya rungumeshi,shima rungumeshi yayi dukansu hawaye sukeyi.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*19*



Cikin tsananin firgita jameel ya juyo yana kallon Hammad,kamin yayi wani abu hammad ya cakumoshi ya bugasa da jikin bango,ya fara kai masa duka yana fadin.

"macuci azzalumi,Allah ya toni asirinka,dama kaine ka haike mata,shine yanzu kazagayo zaka ɗora,kabani mamaki"yaci gaba da kai masa duka.

Tsananin mamaki ne yasa jameel kasa furta komai,yakuma kasa kwace kansa a hannun hammad ɗin.

Zahra cikin zafin nama tayi kanshi tana faɗin"yaya me yayi maka ka ƙyaleshi,ina ruwanka dashi,"tana jan rigar hammad ɗin.

A fusace ya juyo kamar mayunwacin zaki ya kife ta da wani wawan mari,take yanke tasaki fitsari,sakamakom taurarin da ta gani na gilmawa a idonta.

"munafuka,ke har kina da bakin magana,shiyasa kika ƙi faɗin wanda ya maidake garejin ashe wannan munafukinne,to wlh ba agidana zakuyi bariki ba sede awani gidan"

Jameel tunda hammad ya koma kan zahra ya zame jikinshi ya fice agidan ko ganin gabanshi bayayi sabida tsananin ɓacin rai.

Hammad rasa abunyi yayi kawai shigewa cikin gidan yayi ya barta kwance agurin tana kuka.

A falo ya zauna yana huci kamar zaki.
Jiki asanyaye zahra ta miƙe ta nufi cikin falon,yana ganinta ya ɗauke kai.
Durƙusawa tayi agabanshi tana kuka,cikin kukan tace"jameel ba fasiƙi bane yaya,hasalima hannuna be taɓa riƙewa ba se yau,shima nice nayi kuskuren rungumeshi,nasan shine agarinmu falgore,inda ya nemi taimakon girko abinci sabida wani abokinsa dake fama da cutar ulcer,na rabu da jameel ne ranar da ƴan taadda suka zo garinmi suka kashemin innata,inda na haɗu da abokin jameel ɗin sojan me ulcer daya keta mutuncina ana ruwan sama acikim wata bukka dana shiga domin ceto rayuwata,har baƙin mugun yace min jameel ɗin ya mutu,Allah ya isa tsakanina da kai soja me ulcer bazan taɓa yafe maka ba mugu azzalumi,baƙin kare wanda baze shiga aljannah ba"ta ƙarasa maganar cikin matsanancin kuka.

Hammad wanda yayi tsit kamar ruwa yacishi,jin abinda zahra ke faɗi,wasu hawayene masu zafi suka zubo afuskarsa,zuciyarshi ce tai masa nauyi,da ƙyar yace.

"kina nufin kece ƴarfillo?"

"Nice yaya,hala ya baka labari na"

Wata ajiyar zuciya yaja sannan ya yanke jiki ya faɗi agurin ba numfashi,wani farin kumfa na fitowa abakinsa kamar yasha guba.

A gigice zahra tayi kanshi tana kiran sunansa tana girgizashi amma ina ko motsi baya yi.

Da gudu tayi gurin me gadi,ta kirashi koda yazo yaga halin dayake ciki,wayarshi ya ciro ya kira daddy kasancewar yana da numbarshi,baa jima ba,daddy ya iso da tawagarsa hankali atashe aka ɗauki hammad zuwa asibiti rai a hannun Allah zahra se kuka takeyi kamar ranta ze fita,dan gani take hammad dinta ya mutu.

Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*21*



Tsawon kwanaki biyu da farkawar hammad aka sallameshi sabida jikin nashi yayi sauƙi.
Sede zahra ita bata jin daɗin yanayin yayan nata,sabida gaba ɗaya kunyarta yakeji baya son su haɗa ido.

Jameel ne ya ɗaukosu a asibitin ya kawo su gida sannan yatafi da zummar gobe ze dawo.

Suna shiga cikin falon zahra taja hannunshi zuwa ɗakinshi,sede ita abun da bata gane ba koya suka haɗa ido kuka yake ta rasa gane kan lamarin.

Ɗakinshi ta kaishi,sannan ta juya ta koma nata ɗakin domin tayi wanka.

Bayan duk sunyi wanka sun kimtsa ne taje ɗakinshi tasameshi zaune ya rafka uban tagumi,zame hannayensa tayi sannan ta zauna akan ƙafafunsa,hannayenta tasa ta sakalo wuyansa tace cikin shagwaɓa"yayana wai kode bakaji sauƙin bane?"

Kallonta yayi da hawaye cike da idanunsa yace"Naji sauƙi mana"

"to me yasa kake kuka?"tasake masa tambaya.

"tausayin kaina nake shiyasa"

'to ka kwantar da hankalinka ay ina tare da kai yayana"

"kin min alƙawarin duk sauyin yanayi bazaki gujeni ba?"ya tambayeta cikin marairaicewa.

Dariya tayi ta faɗa jikinshi tace"yayana kenan to ni da na aureka dan ina sonka to ina zani,ay muna tare har abada".

Sosai ya tattaro natsuwarshi yace,"to shi soja me ulcer meyasa bazaki yafe masa ba?"

ay kamar wacce ya mintsina,zimbur ta miƙe daga kan cinyar tashi,hawaye na bin idonta,tace"ay wannan baƙin karen har abada ba yafiya tsakanina dashi,ni yaya don Allah kar ka sake min maganarshi"ta ƙarasa maganar cikin kuka.

Janyo ta yayi jiki ba ƙwari ta faɗa jikinshi sannan ta saki kuka me sauti gwanin ban tausayi.

rarrashinta ya shiga yi yana ɗan bubbuga bayanta gamida hura mata iska a kunne.

Sannu a hankali tayi shuru ta dena kukan,suna nan zaune aka kawo musu abinci daga gurin mummy.

Zubo musu zahra tayi suka ci suka ƙoshi,sannan kowa ya nufi ɗakinshi domin gudanar da ibada.

Hammad zafin da zuciyarshi ke masa yafi gaban tunani,ya rasa ta ina ze ɓullowa zahra ya shaida mata shine wanda yay mata fyaɗe,tsoron ta tsaneshi yakeji,shiyasa damuwar tai masa yawa.

Haka suka kwana kowa a ɗakinshi,hammad yadda yaga rana haka yaga dare ba tare da ya runtsa ba.

Gari na waye ba,yayi wanka ya kimtsa sannan ya fice a gidan batare da ya mata sallama ba ya nufi gurin jameel dan yazo ya warware masa damuwarsa.

Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*wasun ku basa da uzuri a rayuwa,nace muku ina tare da mara lfy,to surukatace aka kawomin in kula da ita,tsakani da Allah se in barota inzo inta saku nishaɗi,in na samu lokaci ne ko tayi bacci se in ɗan rubuto,amma kunƙi kumin uzuri*


*22*


Jameel sosai yayi mamakin ganin Hammad a daidai wannan lokaci,,dan zaton shi ma ko zahran ce ba lfy.

Bayan sun samu guri sun zauna ne,jameel yakai dubansa gun Hammad yace a sanyaye,"me ke faruwa ne abokina?"

Jajayen idanuwanshi ya ɗago ya dubi jameel ɗin sannan ya fesar da iska,yace a raunane"captain na rasa taya zan sanar da zahra ɓarnar da nai mata abaya,kullum cikin tsinewa soja me ulcer take ina tsoron ranar da tsinuwarta zata bini,so nike in nemi yafiyarta,amma na rasa taya zan ɓullo mata ta fahimceni"ya ƙarasa maganar kamar zeyi kuka.
Shuru ce ta biyo baya na ƴan daƙiƙu kamin jameel ya nisa yace"kuskure de ya riga ya faru,zahra kuma tabbas bazata mance komai ba,sede muyi adduar Allah ya kawo mana abun da sauƙi,"

Asanyaye hammad ya amsa da "Amin"

"yanzu muyi breakfast,se kaje ka sameta ka faɗa mata komai,sabida zuwa dani ze ƙara dagula abun sabida zata ga abun kamar tonon asiri"jameel ya faɗi yana kallon hammad ɗin.

Haka sukayi breakfast ɗin gaba ɗaya jikin hammad ɗin ba ƙwari,ya nufi gida zuciyarshi cike da tsoro da zullumin me faɗar gaskiyar tashi zata janyo masa

Zahra ko tunda ya fita bata ma san baya gidan ba tana ɗaki tana shirga baccinta,shiyasa koda ya dawo gidan beji motsinta a falon ba,ɗakinta ya wuce kai tsaye.

Can ya hangeta kwance tsakiyar gado ta ƙudundune da bargo tana baccinta hankali kwance.

A hankali ya taka ya isa kan gadon,zama yayi ya ƙureta da ido gaba ɗaya nauyi da kunyarta yakeji,a hankali yasa hannu ya janye bargon dake jikinta,a zabure ta mike tana ruƙo bargon,kukan shagwaɓa tasa mishi gamida faɗawa jikinshi tace,"kai yaya bacci fa nikeyi,kuma sanyi nike ji shine zaka buɗeni"tayi maganar cikin shirin kuka.

Murmushi yayi sannan ya kwantar da ita akan gadon yabi bayanta yay mata rumfa da faffaɗan ƙirjinshi,yace yana kallon idonta"zahra ta iyayen rigima,to ayi haƙuri yayanki yazo kuyi wata magana me muhimmanci ne shiyasa ya tasheki,amma kamin nan maza kije kiyi wanka ki kimtsa kiyi breakfast,gashi can naga mummy ta ayko,se ki sameni a ɗakina kinji ko?"ya faɗi yana jan dogon hancinta.

Murmushi tayi sannan tace"to yaya yanzu kuwa zanyi duk abinda kace,ɗagani"ta faɗi tana ɗan tureshi.

Ɗagatan yayi ta sauko ta shige toilet,shi kuma ya miƙe ya fice daga ɗakin zuwa nashi,zuciyarshi fal tsoro da firgici.

zahra cikin gaggawa ta kammala komai da yayan nata yace tayi,sannan ta nufi ɗakin nashi harda ɗan gudunta,dan ta ƙosa taji maganar da zasuyi.

Da sallamarta ta shiga ɗakin yana kwance akan gado,yayi rigingine yana kallon silin,shigowarta ce tasa ya maido idonsa kanta,

"yaya gani to na gama" ta faɗi tana ƙoƙarin zama a gefen gadon,
Hannu ya miƙa mata alamar tazo gunshi,ba musu ta isa kusa dashi ta kama hannun nasa,yajata jikinshi.
Mirginata yayi ta koma ƙasan sa,shi kuma yay mata rumfa,cikin dauriya yace"zahra ni me laifine agareki,hasalima ni ne wanda ya ruguza rayuwarki abaya zahra in baki gafarce ni ba zahra ina cikin damuwa"ya ƙarasa maganar hawaye na bin idonsa.

Cike da rashin fahimta zahra tasa hannu ta na share masa hawayen idonsa sannan tace"yaya ka faɗamin me kayi min,da har kake neman yafiyata?nayi alƙawarin yafe ma insha Allahu"ta faɗi cike da tausayinshi.

A hankali ya furta"zahra nine sojan nan abokin jameel wanda yay miki fyaɗe acikin bukka ana ruwan sama lokacin da kika nemi jin ɗumi daga gareni,zahra nine soja me ulcer da kike kukan faɗi lokacin da nike keta mutuncinki"ya ƙarasa maganar cikin matsanancin kuka.

Zahra jin kanta takeyi yana juyawa,wani zazzaɓi ne me zafi ya kamata nan take,wasu irin hawaye ne ke biyo idonta, duniyar juya mata takeyi,yayinda numfashinta ya shiga yi mata wahalar ja,dan haka runtse idonta kawai tayi ta dena kallonshi,

A jikinshi yaji zafin da jijinta yayi,a tsorace ya ɗagata,yana taɓa wiyanta,zafin da yaji sosai ya gigitashi,ga wasu jijiyoyi da suka fito a goshinta raɗo raɗo,alamun ciwon kai.

A gigice yake jijjigata amma ko motsi batayi,agigice ya kinkimeta yayi waje da ita zuwa mota.

Kwantar da ita yayi a kujerar baya sannan ya zaga ya tada motar ya fincika da gudu me gadi ya buɗe masa ƙofa yayi asibiti da ita.

Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*23*


Likitocine suka rufu akanta dan gano meke damunta,
Awanni biyu suka kwashe kamun bincikensu yazama ready,

Kamun lokacin Hammad mummy ya kira a waya ya sanar da ita suna asibiti zahra ba lafiya.

Daddy na gida lokacin daya yo wayar dan haka ɗunguma sukayi zuwa asibitin dan hankalinsu ya tashi.

Sun iso ba jimawa,likita ya buƙaci ganinsu,bayan sun zaunane,likitan ya zare glass ɗin idonshi sannan yaja dogon numfashi yace.

"munyi bincike zahra na fama ne da ciwon hawan jini,sannan zuciyarta ta kumbura,single mistake ze iya janyowa ta rasa rayuwarta,dole ne akaucewa duk wani abu daze ɓata mata rai,ayi mata kuma abinda takeso,insha Allahu zuwa nan gaba zaa iya nasarar warkewarta gaba ɗaya"

Hammad hannu yasa ya dafe kansa,hawaye na bin idanunsa,yaushe ne zahra zata tsira daga baƙin cikinsa?yaushe ne zahra zata mori rayuwarta kamar kowa?wannan sune tambayoyin dake yawo a kansa.

Magunguna likitan yabasu,jiki asanyaye suka fito daga office ɗin daga mummy har daddy kallon tuhuma sukewa hammad ɗin.
Hakanne yasa ya kasa zama cikinsu ya koma can gefe ya takure,yana adduar Allah yaba zahransa lafiya.

Baa basu damar ganinta ba se bayan kwana biyu.har rige rige suke gurin shiga ɗakin da take,hammad daga bakin ƙofa ya tsaya yana kallonta,sosai tausayinta ke nuƙurƙusar zuciyarsa,ta rame lokaci guda tayi fari sekace wacce ta shekara tana ciwon.

Har lokacin bacci take, sede bana daɗi bane,dan oxygen ne a bakinta.ga sauran naurori da suka kewayeta.

Hammad sosai lamarim ya firgitasa kuka sosai yakeyi da ƙyar daddy ya rarrasheshi.

Wata guda Zahra ta kwashe a asibitin sannan ta samu sauƙi,koda aka sallameta fafur tace ita gun mummy zata koma,dole hakan akayi dan gudun ɓacin ranta.

A iya zamanta a asibitin magana bata taɓa haɗata da hammad ba,dan ko ganinsa batason yi,yana shigowa take lumshe idonta,

Duk abinda ke faruwa iyayensu na lura dasu sede basu sa kansu aciki ba tunda basu sako su ba.

Hammad ji yake kamar zeyi hauka gudun gidansa da zahra tayi daurewa kawai yakeyi,kallo ɗaya zakai masa ka ɗauka ya shekara yana ciwo sabida tsabar ramar da yayi.

Ɗaki guda mummy ta ware mata,sannan taci gaba da kulawa da ita.

Hammad rashin zahra kusa dashi ba ƙaramar illatashi hakan yayi ba,shiyasa kullum yana gidansu shima ko ze samu sauƙi,gashi fafur taƙi bari su haɗu.

Bayan wata biyu da dawowarta gidan,tasamu mummy a ɗakinta,bayan sun gaisa tace"mummy inaso ne inci gaba da karatuna tunda nasamu sauƙi"ta faɗi a shagwaɓe.

Shuru mummy tayi tana nazarin ta,zuwa can ta ce,"to ay kinga bamu da iko akan hakan,kije ku yi maganar da mijinki,abinda ya yanke se ki sanar damu mu kuma mu aywatar"mummy ta faɗi fuskarta cike da walwala.

Ran Zahra in yayi dubu ya ɓaci,ita fa bason ganinshi take ba,bare har suyi magana,miƙewa tayi bakinta a gaba alamar jin haushi ta fice daga ɗakin zuwa nata.

Girgiza kai mummy tayi sannan tace aranta"kwayi kwa gama shashancin naku ku koma gidanku".

Zahra kwanciya tayi tana nazarin ta inda zata ɓullowa lamarin,dan da gaske karatunta takeso taci gaba dayi,ganin bata samu mafita bane yasa ta miƙe jiki ba ƙwari ta nufi ɗakin Hammad ɗin.

Tura ƙofar tayi ta shiga bakinta ɗauke da sallama,baya cikin ɗakin,jiyo sautin ruwa tayi a toilet,hakan ne yasa ta fahimci wanka yake.

Ɗakin ta shiga ƙarewa kallo,sosai yayi datti,ga kayan da yake cirewa duk a ƙasa baa kwasheba,inba hancinta ne ba ɗakin har ɗan wari wari taji yakeyi.

fitowa yayi ɗaure da tawul aƙugunsa,yana riƙe da wani ƙarami a hannunsa yana goge ruwan kanshi,sam be kula da ita dake zaune a gefen kujera ba,kamshinta yaji ya daki hancinshi. ɗauka yayi gizon da take masa kullum ne zama yayi gefen gadon ya dafe kanshi hawaye na bin idanunsa yace"haba zahra ta,nace miki na tuba,kiyafemin,nasha wahala sosai arayuwata arashinki,koda na sameki bansan ke bace ƴarfillon danake nema,na rayu cikin so da kaunarki tun bayan faruwar lamarin nan,zahra ki daure kisoni koda rabin wanda nike miki ne"ya ƙarasa maganar hawaye na bin idonsa.
Sosai zahra maganganunsa suka shigeta,sede batajin akwai yafiya tsakaninta dashi.

Gyaran murya tayi,a firgice yakai dubansa gareta,mamakine ya cikashi ta yadda ta shigo ɗakin besani ba.

Jikinshi har rawa yakeyi yataso yazo gareta,tsugunawa yayi ya kama ƙafafunta,ya ɗora kanshi akan cinyarta,ya fashe mata da kuka kamar wani ƙaramin yaro,yana faɗin"ki gafarceni zahra,sharri shaiɗanne yasa na aykata hakan kiyi hakuri zahra kibani damar gyara kuskurena don Allah kimin afuwa zahra na gaza jure raahinki kusa dani"kukan dayaci ƙarfinshi ne yasa yayi shuru.

Zahra lumshe ido tayi hawaye na biyo idonta,sosai take ƙaunar Hammad so ba na wasa ba,haka zalika sosai take ƙin soja me ulcer ƙi bana wasa ba,yazatayi da wannan rayiwa tsakanin so da ƙiyayya.

Muje zuwa

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*24*


Kuka sosai hammad yakeyi yaƙi ɗago kansa,zahra kasa jure kukan tayi tasa hannu ta ɗago kansa da sauri ya buɗe ido yana kallonta.

Fuskarshi ta riƙe da duka hannayenta,tana hawaye,cikin kukan tace"yaya hammad why?"

"ƙaddara zahra"ya bata amsa bakinshi na rawa,

Kifa kanta tayi a goshinshi ta saki kuka me tsuma zuciya tun bayan da tasan shine soja me ulcer se yau tayi kukan da takeso tayi.

Rungumota jikinshi yayi,ba musu tayi lub a ƙirjinshi tana masa kukan.

Shuru yayi ya kasa rarrashinta,se bayanta da yake shafawa,dan kanta tayi shurun,amma batace komai ba se ajiyar zuciya da take saukewa akai akai.

Ahankali ya furta"kin haƙura zahra ta,?"kai ta ɗaga masa,hannu yasa yana shafa kan nata sannan ya sake faɗin"kin yafewa yayan naki?"

"Na yafe maka yaya,Albarkacin yafiyar da nayima Allah yakai ladan kabarin innata,kuma insha Allahu bazan kuma ɗago da maganar ba Allah yacire min hakan araina amin"ta faɗi cikin muryar kuka.

Janyota yayi gaba ɗaya ta faɗo jikinshi ya rungumeta yana jin kamar wani ze ƙwace masa ita,a kunnenta yake raɗa mata jawabin godiya,lumshe ido tayi tana sauraronsa,

Seda ya tabbatar da bata da sauran damuwa ya dena mata godiyar,

Miƙewa tayi daga jikinshi,sa sauri ya ruƙo hannunta ya marairaice yace "ina zaki ki barni,baby ta?"

Cikin shagwaɓa tace"najima da shigowa kar mummy tajini shuru shine zan tafi"

Miƙewa yayi ya ƙarasa gabanta,yana ƙare mata kallo,son ta na daɗa tasiri a zuciyarshi,hannu yasa ya kamo ƙugunta,ya mannata da jikinshi ya ɗan rankwafo setin fuskarta,yace a sanyaye "to ay baki faɗamin abinda kika faɗamin ba"

Kauda kanta tayi gefe dan yanayin yadda yake maganar sosai yake saukar mata da kasala,hannu yasa ya dawo da fuskarta setin tashi ya sake kashe mata ido gami da ɗaga mata gira yace"oya now talk to me baby"

Kasa jure kallonshi tayi dan haka a sanyaye ta kwantar da kanta a ƙirjinshi tace"makaranta nakeso in koma,shine mummy tace seda izininka"

Ɗago kanta yayi yana kallon bakinta,yatsansa yasa yana shafa lips ɗinta cikin salon siye zuciya,yace,"me isa kike shafa janbaki kullum?"yayi maganar bakinshi dede nata,a kunyace tace"yaya haka bakin yake ni ban sa janbaki ba"tayi maganar kamar zatai kuka.

Sosai ya ƙara matseta ajikinshi yace cikin muryar da ta fi kama da raɗa"in duba in gani dan in tabbatar?"
Wani abune zahra taji ya zubo mata a pant sabida yadda hammad ke shafa lips ɗin nata,da yadda yake magana.

Kai ta gyaɗa masa,ba tare da tace komai ba,ɗan ɗago haɓarta yayi,ya ɗora bakinshi akan nata,da sauri zahra ta lumshe ido,laɓɓanta ya shiga tsotsewa cike da ƙwarewa yana ɗan kamosu yana saki,gamida dan shafasu da harshenshi.sosai zahra ta sauka akan network dan bata taɓa sanin kalar wannan duniyar da suke cikiba.sosai abun ke mata daɗi,
Tsayawa yayi ya ƙare mata kallo,yaga yadda ta runtse ido uwa uba tawul ɗin jikinshi da ta damƙe a hannunta,tana ɗan cije leɓe,ya fahimci in ya ɗorata akan tsarin zata dinga hawa akan lokaci.

Maida bakinshi yayi akan nata yaci gaba da tura mata saƙon.
A haka ya jata zuwa kan gado.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*25*



Koda ya ɗorata a gadon bata saki towel ɗin dake jikinshi ba kuma bata buɗe idonta ba.

Kwantar da ita yayi,sannan ya ɗan bita da kallo,murmushi yayi sannan ya miƙe ya shiga toilet.
Ƙarar rufe ƙofar ne yasa zahra buɗe idonta da sauri takai dubanta hannunta tawul ɗinshi ne a hannun,wato sintir kenan yashiga toilet ɗin.

Firgigit ta sauko daga kan gadon,tana waige waige,da sauri ta yar da tawul ɗin ta fice daga ɗakin se haki take ta nufi nata ɗakin.

Koda taje ɗaki,kulle ƙofarta tayi sannan ta nufi toilet,pant ɗin ta ciro dan taga meke zubo mata,farin abu tagani me yauƙi da kauri,sosai kanta ya kulle,dan ita bata san na menene ba,gabanta ne ya fadi,ta shiga adduar Allah yasa ba wata cutar bace sabuwa.

Wankewa tayi sannan tayi wanka ta fito ta kimtsa,kanta acikin doguwar riga,me bin jiki,sosai rigar ta fito da surarta,bata yi wata kwalliya me yawa ba tasa hularta kalar kayan,da Surayya ta siyo musu a MB FASHION COLLECTION.sosai tayi kyau da hular sabida kamfanin sun ƙware gurin yin huluna na zamani,masu ɗaukar hankali,na amare dana ƴan matan amare,na yara da manya daidai biyan bukatarku,(ga me buƙatar aykinsu 07044463344 suna turawa ko ina a faɗin duniya,cikin farashi me sauƙi).

A hankali ta sauke ajiyar zuciya bayan ta tuno da abinda ya wakana tsakaninta da yayan nata ɗazu.komawa tayi gefen gado ta zauna ta zuba tagumi,ta rasa meke mata daɗi yunwa takeji amma kunyar fita ta haɗu dashi takeyi.

Shiko hammad koda ya fito be ganta ba,be damuba dan yasan guduwa tayi kimtsawa yayi cikin ƙananan kayan da suka dace da zubin jikinshi.,sosai yake jin kanshi cikin farin ciki mara misaltuwa,dan yafiyar zahra dama yake nema kuma yasamu,shiyasa yakejin bashi da sauran damuwa.

Falon ya fito,a zatonshi ze sameta acan,amma bata nan,se mummy dake zaune kan dinning tana lunch.
Gunta ya ƙarasa yana murmushi yaɗan rusuna ya gaisheta sannan yaja kujera ya zauna,

Abincin ta zuba masa ta tura masa gabansa sannan tace"ɗazu zahra tazo min da zancan makaranta nace tasameka,shin kunyi maganar,wanne hukunci ka zartar?"

Murmushi yayi me ƙayatarwa sannan yace"ta faɗamin mummy,kuma naga dacewar hakan,sabida nima kinga next two month hutuna ze ƙare in koma bakin ayki,to zanyi ƙoƙarin ganin an samo mata gurbin karatun"ya faɗi cikin tsantsar biyayya.

Murmushin jin daɗi mummy tayi tace"hakan yayi Muhammad Allah yay muku albarka,ayta haƙuri de kasan mu mata se a hankali"
Murmushi yayi yace"insha Allahu mummy,anjima zamu wuce gidanmu tunda naga jikin nata ya warware sosai"ya faɗi aɗan kunyace.

"to dama waya hanaku,rigimar matarka ce,yanzu kuma inta amince zata koma fine bame hanaku"mummy tayi maganar cikin murmushi.

Godiya yay mata,ta miƙe tabar gurin,plate din abincin ya ajiye ya ƙara wani abincin akai,ya ɗauki ruwa da juice ya ɗora akan faranti sannan ya ɗauka ya nufi ɗakin zahra.

Ƙwanƙwasa ƙofar yayi,zumbur zahra ta miƙe kamar mara gaskiya,dan duk zatonta mummy ce.

Jiki ba ƙwari tazo ta buɗe masa ƙofar,tana ganin shine tayi baya ta sunkuyar da kanta ƙasa,sabida wata kunyarshi da takeji.

Wucewa yayi cikin ɗakin ya ajiye abincin sannan ya nemi gefen gadon ya zauna yana ƙare mata kallo,sosai ƙirar ta ke ɗimautashi,sede ƙanƙantar shekarunta bazasu bari ya mori jikin yadda yakesoba.sabida tayi masa ƙanƙanta.


Tura ƙofar zahra tayi a hankali ta kulle sannan ta tsaya a gurin.ta ɗago ido asace zata kalleshi,hannu hammad ya miƙa mata alamar ta ƙaraso gurinshi.a kunyace ta taka ta isa gun shi tana wasa da yatsun hannunta.

Kan ciyarshi ya zaunar da ita,ay tana zama taji zubar wani abu a pant ɗinta,sosao ta tsorata da jin zubowar tashi,hakanne yasa ta haƙiƙance cutace ta kamata.iduk tsorone fal cikinta,sosai hammad ya lura da hakan,dan haka cikin kulawa ya ruƙo hannunta yace a tausashe.

"oya faɗamin,me kike tsoro baby na?"

Ɗago fararan idanunta tayi ta kalleshi,bakinta har harɗewa yakeyi hawaye na bin idonta,tace cikin matsananciyar kunya"yaya wani abune ke zubomin daga jikina tunda na baro ɗakinka,na wanke amma sake zuwa yakeyi, yanzu ma seda ya zubo dana hau cinyarka,kuma gun har motsi yakeyi,in ka riƙe hannuna"

Sosai ya tattaro natsuwarshi,ya miƙa mata,cikin rarrashi yace"ta ina yake zubo miki babyna kuma ya kalarshi take?"yayi tambayar yana kallon idanunta.

Cikin matsananciyar kunya tace"tace farine me yauƙi,sannan kuma ta gabana yake fitowa,yaya ina tsoron ko ciwone"ta ƙarasa maganar cikin kuka.

Sosai Hammad ya fahimceta,dariyace ta kusa kubce masa amma seya cije,yace cikin rarrashi.yana sinsina wuyanta,cikin muryar tada shaawa.

"bazamu iya tabbatarwa ba,amma bari in duba ingani ko,dan atari abun da wuri"ya faɗi yana kashe mata idanu.

A hankali ta gyaɗa masa kai alamun ta amince ya dubata ya bata magani.


Muje zuwa

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra surbajo*


*bana son comments da mungode ko tanks,musamman yan facebook,ay dama nasan kun gode mana amma abuɗe baki ayi sharhi shine comments*

*wasu na tambayar tallan da nayi a last page,in zaayi musu,eh zan iya yi mana cikin farashi me sauki,inkinaso zaki iya mgn,se in miki,in ma asaman page kikeso shima anayi,dede kuɗinka dede shagalinka😄07044600044*


*26*



A hankali ya kai bakinshi setin nata,sannan yaɗan wara ƙafarta,sannu a hankali yake ɗan shafa cinyarta,zahra ji tayi ya sake zubowa,a hankali ya dubeta cikin kashe ido, yace "ya kikeji yanzu?"

Lumshe ido tayi tana ɗan cije leɓe tace tana kwantar da kanta akafadarshi,"ƙara zubowa yakeyi yaya"

A hankali ya cusa hannunshi cikin pant ɗinta,tun kan ya isa inda ya nufa yaci karo da baƙon na Zahra daya yo ambaliya,murmushi yayi,ya ɗora bakinshi akan nata,ya fara kissing ɗinta,sannu a hankali kuma yafara wasa da hannunshi agun,wayyo Zahra narkewa gaba ɗaya ta yi ajikinshi,tana lumshe ido tana buɗewa,wani ɗan nishi take saki tana kiran sunanshi"yaya"gamida ruƙo hannunshi.

Kan gadon ya kwantar da ita,yaci gaba da jagulata,sosai ta fice daga hayyacinta,shima daurewa kawai yakeyi dan ya ɗaukarwa kanshi alƙawarin seta cika mace tukuna ze nemi wani abu agunta,dan yanzu tayi mishi ƙanƙanta,ya lura shaawa ya tayar mata ɗazu shiyasa yanzu yake ƙoƙarin ganin ta fitar da abinda ke damunta.

Su zahra ba baka se kunne,dama ɗan pant ɗin tuni yayi wurgi dashi,duk abinda yake mata koda wasa be tura hannunshi cikinta ba a iya wajen yake bidirinsa

Jikinta ne ya ɗauki kakkarwa tasake ruƙo hammad da kyau,kamar zaa kwace mata shi,sannan taji wani abu na fita me ɗumi da daɗi.shikanshi hammad yayi mamakin kawowar ta zahra,dan shi gani yakema batasan wani abu waishi jin daɗi ba,hannunshi kamar wanda ya dama talge😀,zahra lamo tayi ajikinshi,ta kwantar da kanta a ƙirjinshi,tana sauke ajiyar zuciya.
Baccine me daɗi ya ɗauketa.hammad zareta yayi ajikinshi,sannan ya sauko ya nufi toilet,dan ba ita kaɗai ta kawon ba harda shi ɗin,

Tsaftace jikinshi yayi yayi wanka sannan ya fito ɗaure da tawul ajikinshi,gaban mirror ɗinta ya wuce ya shiga gyara jikinshi da mayukanta da turarukanta.

Motsinshi ne ya farkar da ita,koda ta ganshi ƙasa tayi da kanta tana ɗan murmushi,ta mirror ya hangota da sauri ya ƙarasa gunta,hannunta ya ruƙo,yana murmushi yace"sannu zahra ta,ay Allah ne yasoki da na dubaki da ansamu matsala,amma yanzu ay bakyaji ko?"

Da sauri ta gyaɗa masa kai tace"be zubowa yanzu,sede ɗazu dakasa hannun nan naji wani kuma daban ya fito shima"ta ƙarasa maganar cikin matsananciyar kunya.

Gefen fuskarta yashafo ya na murmushi yace"to ay shine ciwon dana rabaki dashi,ciwone amma yanzu ya fita"

Godiya tai masa sannan ta gyara tsayuwar doguwar rigarta da duk ta jiƙe,ta nufi toilet,"kiyi wankan tsarki in kin shiga da niyyar wankan janaba kinji ko,"
Kao kawao ta ɗaga masa ta ƙarasa shigewa toilet ɗin.

Inda ta tashi yabi da kallo,jage jage,da sperm,kwashe zanin gadon yayi,sannan ya koma kan kujera ya zauna ,bata jimaba ta fito ɗaure da tawul santala santalan cinyoyinta awaje,sosai ta tafi dashi se tasbihi yake ga maƙagin surarta.

Mai ta shafa,tasa powder sannan taje

Please Login or Register in order to submit comment