Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tajashi tai gum Sai yanzu ta silale tabar kusa da hajja sannan tace" kai hajja wllh ance ba kyau kwata kwata-kwata ba a bawa iyalai zakkah, ko dan Allah yaya amfada tin muna zuwa islamiyya. Hajja tace"hmmm to bikiji dai-dai ba to su akema fara bawa Tunda sune mafi kusa. Sudai suka bita da daga kai Asheqeqe. Hajja tace"kee Hannatu tashi maza kidau komin takaddun filinnan" Hanna tazaro ido Tace"hajja Shi kadaine faya rage mana" Hajja tadaka tsawa tace" saikin daukon koda kuwa na ajiyane dan wllh bazan taba bari wanan damar ta wuce muba, Inaji inagani yana fama mawa da dukiya daga waccan kasa zuwa waccan kasa mumuna nan gaho Tamkar bata sana dimmu yayi ba kwara duk bala i wllh sai mun dan dala. Hanna tace"hajja ina tsoron karfa muje muyi BIYU BABU" Hajja tayi wuff ta dannawa Hanna Ashariya" ta dora da cewa" wllh sai dai kiga biyu babu akan ki Wofi kawai mai baqin baki" Kuma baki isa ki hanani siyarda filin nanba Koda kuwa a cikin sa muke kwana a zuwan shi kadai yarage mana dole nabiya buqatata dashi bazan taba sakaci Saddam yacinye wanan arziqin shida matar saba muddin ina numfashi. Tanun fasa tace" duk dan bakuga gidan nasa bane gida ne iya gida, gida irin gidan wanda yaci yatada kai ku Harda lulluba. Gaskiya ne hajja naira tayi😂 Amma ta halak👌👌 Toh bayan wasu watanni hajja ta samu nasara akan shawo mata kan Saddam wanda aikin boka Sam bai sa'a akan saba, kissa kwarkwasa da tsatar nuna kauna da kulawa yasashi fadawa tarko. Hajja ta hada kai umma Suka bullowa sadam ta bayan gida Inda umma tadinga soyayya dashi chart batare da nuna masa itace ummakaltum ba Har saida ta tabbatar daya mato akanta Yaqagu tatura masa pic's dinta Tahanyar kissa da komai tace saidai suhadu dan tasan takarbo sa'a a gurin qurzumu. Koda suka hadu Saddam bai wani damu da ganin umma ba kasan cewar uban kwallin tasa a idon mai suna gamda_matar. Tabbas Saddam ya fada tarko duk da wani abun baisan yanayi ba musamman yanda ya dinga musu ambaliyar dukiya Amma duk da hakan baisa yataba tambayar umma yaya hajja ba Koda kuwa da wasa. Ahaka har akai biki Ba tareda yasanar da matar saba. Umma tasha kulle-kullen makirci Amaimakon nasihar zuwa gidan miji duk kanninsu burinsu kawai umma tafitar da matarsa dansu sakata suwala. Nafisa taga canji mutuqa agun mijin ta Saddam Kwata-kwata takasa gane kansa Dukda tagane shinkafar da ququ. Bayan wata 7 Nafisa ta wayi gari tastinci takardar saki har 3 Akan mirror dinta Wanda batai mamaki ba Daman ita kanta abinda take saurara kenan kullum Saboda takasa tantan cewa da baccin makaho Wanda sai data bargidan taji labarin Saddam da umma sunma bar kasar. Nafisa tacire ranta da duk soyayyar datakewa Saddam Har tayi wani auren Tazo hyhuwa tace ga garinkunan Hakan yasa Saddam ya karbo dansa Abbas Hasbunallah wayyo Allah Innalillahi inane nan Waye kai Wayyyo Allah na ina yayana Ina Anti karima takaimin yayana Sautinta yakauraye ko ina AMSAR💕 [1/31, 8:52 AM] SARATU: __________ _*🍂BIYU BABU…!🍂*_         _SAMU DA RASHI…_                🍂🍂🍂                  🍂🍂                      🍂       _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_            _*(AMSAR💕)*_         _watpadd @ Ssaratu75…*       ______________________ *AREWA WRITES ASSOCIATION* _________________________________ *💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* P_____6 Baiwar Allah" Kinfarka? Kai, wai waye kai? Kuma inane nan?. "!!! Inna wllh Bakuwar nan tafarka!!!... Kai Nazifi lafiyarka kalau kuwa? irin wannan kira haka? Kiyi hakuri Inna wllh dagaske nake ta farka Inna tace to muje Alhamdllh Cikin fara a tai sallama Yarinya sannu kinji barka da arziqi sannu Ya jikin Inna tafada tana mai mastawa kusa da ita Aikuwa da sauri tayunqura da sauri tayi bakin qofa Dan Allah kar kema kicutar dani Wacece ke? Karkimin abinda Anti karima tayi min bayan nayarda da ita Dan Allah kiban yayana... Nayi Miki alqawarin wllh zantafi dasu inda har abada bazaku qara ganinaba Dan girman Allah, Naga alama ke dattijuwar arziqi ce. Raihana tadur qushe akan gwiwar inna tana kuka mai ban tausayi Inna tace yarinya kinutsu kinji Bazan cutar dakeba Hasalima ceto rayuwarki mukai Arazane Raihana ta dago Tace Cetona kukai? Wato dole yayi yayi alqawari saiya kashe niko Ya Allah kabimin hakkina Cikin shekar kuka tace... Mama wllh dakun sani kunkya leni gara ya kasheni Dakun sani yayana kuka ceto ni kubarni namutun Wayyo Allah ina yayana? Kosau dayane da Anti Karima tabarni na kuma ganinsu Cikin kuka da tausayawa Inna tace yarinya kiyii Inna itama tafashe da kuka Suka riqe juna tamkar ya da uwa Nazifi Wanda shima kukan yake Duk da jarimta irinta namiji Amma yakasa daurewaDakyar, Yamatso yace Habba Inna keda zaki lallasheta Dan Allah kkdauur Wani kukan yaci qarfinsa Raihana tadago tace to nayi shiru bani yayana kaji... Allah kana bani zanyi shiru, To bari Kaji ko yaya dubu kakawo zan iya gane nawa Saita fashe da kuka tookabaaani Dan Allah Dan Annabi Inna da Nazifi tuni sungane Raihana ta Fara futa daga hajjacinta Hakan yasa rauninsu yaqaru inna kamar tafasa ihu Dakyar ta iya ga yawa Nazifi yakira mata malam amasallaci Nazifi yafuta yana ta face hanci yana fadin in Allah yayarda sai sun tozarta aduniya. Kuma sai sun dawo miki da yayan ki,. Ahaka yana tafiya yanata kuka da cigaba da munanan addu'oi Har yazo masallaci Yasanar da mahaifin sa Malam Shafi'u yana ganin yanayin dansa yasan ba lfy Cikin sauri yabishi sukai gida Koda isowarsu Mlm yayi sallama gamida Neman izinin shiga Inna cikin kuka tace shigo mlm Yana shiga Suna ido biyu da raihana aikuwa tadaka uban stalle tace Yawwa Mlm kaine zaka dakkon yayana To muje kabani dan Allah baba kaga mamana,! sai tayi masa nuni da breast dinta Kaga zuba suke wllh natabbata yunwa sukeji dan Allah baba muke... Tayi hanyar kofa Da sauri inna ta rikota Mlm wanda shikansa gabadaya tausa yinta ya kamashi, Yamatse kwalla yace Zonan yarinya zauna kiji... Da sauri Raihana tazo kusa dashi tazauna Haryanzu hawaye yaki stayawa dakwa ranya afus karta, idanunta sunyi jawur Mlm yace Nazifi bani ruwa akofi Mlm yadade yana tottofa addu'a acikici Yamiko mata yace to ungo.. Harta miqo hannu zata karba Saiya tina anya kuwa taci abinci? Cikin hikima yace staya yarinya... Raihana tai dagalo tana saurara yace indai kinaso mutafi kiga yayanki tosai kinci abinci, Raihana sam bata gane komai amaganar saba illa kalmar yaya Sai kuwa tamike tace.., kafin tayi magana mlm shima yamiqe Yace Laraba maza kawo mata abinci taci Inna takawo mata shinkafa damiya harda kifi Mlm yakarba yamiqa mata yace ungo cinye sai mutafi... Raihana takarba cikin murna Tace baba kawai Arufemin idan mukaje sainaci a can,ko kuma inaci in basu mama, Koma idan sun gamashan Sai nima naci Ko baba mutafi kawai.. Mlm yace aa Ai kafin muje zaihuce Kicinye kawai kinji yata Raihana kalmal tayi matuqar yimata dadi Dan bata taba jinta agun mahaifin taba Tayi raurau can kuma sai tace Toh shi kenan baba Gaba dayansu takuma stuma zuciyarsu datausayinta Dan duk sun lura Kalmar mlm tastumata Astayen nan taduma hannu Nazifi wanda yatafi kawu Mata ruwan wanke hannu Sai dawo wa yayi yaga harta kusa cinyewa Abinka da cikin jego Nanda nan tadire robar tayi waje Mlm yabiyota yace tsuguna kisha wannan Takarba tace to baba idannasha saimu tafi ko Aiba nisa wajen ko baba Mlm wanda idonsa yaciko da kwalla dakayar ya saita kansa yace hmmm to shanye Raihana ta sunkuya tashanye tas Takwa miqe Mlm yadake yace to dauko takalminki Raihana tada burce tarasa takalmi Daga na mlm saina Nazifi S aikuwa tace baba kawai muje zani ahaka Tana magana wasu sababbin hawayen nafutowa Cikin dabara mlm yace Nazifi Duba bayinnan Na cikin daki kadauko Mata slifa Raihana tanaji mlm yace bayi Da sauri tace zanyi bawali Inane bayin Inna cikin sauri tace muje narakaki Mlm yaji dadin zuwan bawalin Wanda daman addu'a yake tayi aransa Allah yakawo masu mafuta dan yasan tinda tasha to finnan to insha Allahu zata samu bacci Dansu samu sunemi mafuta kafin yarsa wacca taka wota ta dawo inna tasata agaba tace muje kiyi Raihana harta fara tafiya saita juyo tace Baba dan Allah kastayani Bazan dadeba Kaji Kaga suma babyn nasan jirana suke Nasan yunwa sukeji Dan gashi maman nan sai kuma zuba suke sosai Tana fada tana kuka Inna tace itama acikin kukan to kiyi sauri kifuto Inna tana rakata shiga bayin Tayi sauri tafuto Tayo gun mlm Tafashe da kuka Mlm yace Allah sarki Kai duniya ina zaki damu Wato mutum abin storone kai dinsa da sharrinsa yawuce tinani tadauka Allah da kansa yace karkuyi zalinci Nina haramta zalinci akan kaina Kuma na sanyashi agareku abin haram tawa Amma kiduba kiga Stan star zalinci Inna tace mlm duniyarce tazo kashe nemanta ake kamar bazaa mutuba Yaki halak yaki haram ta kowane hali Nazifi yashere hawaye yace ai Inna wata shariar sai alahira Inna tace mlm barina dubata kota kammala Inna tana tana shiga saita riski Raihana kashirban bacci yayi awon gaba saita Inna tagyara mata wuyanta yazauna daidai akan plow Tadan lullube mata jikinta Sannan tafito Mlm yace yaya tafuto? Inna ta danyi murmushi tace sanyi yar fankan nanne yasa bacci yadau keta Abinka da danyen jiki Mlm yace Alhamdllh ai nasan Insha Allah tinda tasha tofinnan bacci zai dauketa Yanxu yadda za ai lalle akirawo Wanda yacetota Asan mafuta sai amaida ita gun iyayenta Kai kuma Nazifi maza kaje gun sayyadi dalha kace yayo mata rubutu danta samu dai daiton zuciya da dan gani Ahj Saddam yace cikin tsawa.....!!! Kifita dan Allah kibarni nasha iska Hjy kaltum wadda jikinta yayi mutuqar sanyi tamiqe A iya tunaninta bazata iya tuna rabonta da taga Ahj Saddam acikin irin wannan halinba Tana futa Ahj Saddam yasa key ajikin qofarsa Damuwa tayi masa yawa,sannan gata d'ansa,sannan yarasa mafuta kasan cewar ganima yake tamkar yafi dan nasa buqatar qara aure AMSAR💕 [1/31, 8:53 AM] SARATU: _*🍂BIYU BABU…!🍂*_         _SAMU DA RASHI…_                🍂🍂🍂                  🍂🍂                      🍂       _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_            _*(AMSAR💕)*_         _watpadd @ Ssaratu75…_ ________________________________ *AREWA WRITES ASSOCIATION* _________________________________ *💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl *BISMILLH RAHMANI RAHIM* P_____7 Hjy kaltum tafito harabar gidan Sannan ta kwallawa Ali driver kira Da yazo yakaita gidan Hajja.. Oyoyo_Oyoyo!!'.  yawwa safna yakike yaya twins? Safna ta dago daga jikin hjy kaltum tace da sauqi sosai Anti "Aa  yau kuma ummace agidan Lale lale Kice yau mubude zip din jakarmu " Hajja tana fada tana dariya "Hjy kaltum tace hmmm hajja kenan, yana sameku?" Hajja tace Lfy klw yaya miskilin mijin naki?." Dai dai lokacin Dr Hanna tayi sallama.. Sukai hugging din juna,Dr Hanna tace sis yana ganki haka?!!! So silently lfy kuwa. "Sis bari kedai wllh lamarin Ahj ne nakasa gane kansa acikin kwana kinnan wllh ya canza mini fuska gaba daya" "Aiba Dr Hanna ba hatta da hajja da safna saidai suka juwo Sunji baqon al amari!!" "Hanna tace da dukkan alamu Sinadaranki sunqare,ko? To karki damu akwai wani qaya taccen magani jiya naji balaraba suna zancensa karshene dan gaskiya naga alamar aikin qurzumus yafara sanyi gara mubullo ta wata hanyar ko yaya kikaga ni?... Caraf... hajja ta cafe tace kwarai kuwa idan hagun taqi dadi sai akoma dama" "Hjy kaltum dake cikin yanayin damuwa tace toh ammafa gaskiya sai dai idan maganin bana sakawa bane dan wllh HQnan tawa sai addu'a bazan qara kuma yin gangancin wani abuba bayan fresh water" "Dr Hanna tace hmmm da wannan tinda ko shekara ba ayi ba dayimiki surgery gashi kuma ba a samu success sosai yadda yakamata ba" Kawai dai a samu wata mafutar Yawwa sis kinaji nifa yaran nan yana bani mamaki Irin yadda yake nuna tamkar bai aikata wani abuba Hjy kaltum tace hmmm in dai Abbasne muskilan cinsa bazai tana sawa agane ya aikata wani abuba Dan har yan ninka ubansa a fannin muskilanci da basarwa" "Hajja tace kudai bar zancen dan naji kamar safna ta gama wanka kudai kubani kwana2zanyi duk mai yuwuwa dan karya jiqa mana aiki kawai dai kubani jinjer kusha mamaki"hjy kaltum tace nifa hajja wllh nagaji da asarar kudade babu biyan buqata da dai aiki yanayi amma gaskiya hajja yanzu babu wani chigaba saici baya Hasalima ni yanzu ta lafiyata nake nasamu yakaini kasar waje amma yaqi bani gamsash shiyar amsa" "Safna tana futowa tace yawwa anti ina alqwarina? nidai ki bani dan Allah kafin hajja ta karya miki tattalin arziqi" Hjy kaltum tace to safna amma saikin koma gidanki Dan naga alama kin warware" cikin doki safna tace to Allah ya kaimu"hajja tace lalle ai idan ma nakarya tattalin arziqi ke kiyita tara mana naki inkin mutu macinye" Afusace Dr Hanna tace habba hajja wace irin mutuwa kuma akan safna!! shiyasa bana son wasan nan naku wllh gara kice duk kanninmu mumutu da Kice safna ta mutu"... Hmmm dada zuci kenan Gobarar mahaifi RANO "Slmalykm Inna ga tubutun amma yace lalle kafin ta tashi dakanta gara kita sheta sai kiyi sauri kizuba mata wannan akanta ki tabbata Ya shiga cikin gashinta ragowar kuma sai ta shanye" Inna taji dadi takarbi rubutun cikin sauri tashiga dakin da sallama" Tana taba Raihana sai tayi juyi tazauna daram Da alama tanaso ta tuna wani abu kawai saita saki guntun staki.... Bata an karaba taji zubar ruwa akanta Saita miqe staye ta fincike dan kwalinta a hannun inna tana ta goge goshinta da ilahirin wuyanta inda ruwan ya zuba "Inna tace to ungo shanye wannan ragowar "Raihana ta turo baki tace bayan wanda kika sheqamin kuma Kice na shanye?...ga wani irin wari dayake" Inna tayi murmushi tace kidaure mana ko yaya kisha kinji yata" Cikin sauri Raihana ta karba tace to mama na shanye duka ko? "Inna tayi dariya tace e zanso hakan kuma zan shimiki albarka" "Raihana da sauri ta kafa kai ta shanye tass tamiqowa inna ledar fuskarta cikeda walwala sannan ta durqusa a gabanta tace cika alqawari mama na" Ba qaramin dadi Inna taji ba dan taga alama ta saba yiwa mahaifi yarta haka nanda nan inna taji taqara shiga ranta "Inna tastu gunno ta dafa kan raihana tace barakallahu fheekhi wahayaa tuki" Raihana ta dago cikin dariya tace Aameen mama" "Inna tace zauna kiji Inason kibani hankalin Kinji yata Dan inna ta lura tana jin dadin sunan Gayamini yaya sunan kki?.. "Sunana to dan Allah mama ki bari mudawo kinga baba yana jirana tayi karyad dakai alamar atausaya mata" Inna tace yata ke musulmace ya kamata ki dauki duk wata qaddara daga Allah wllh wllh yata yayan ki sunyi nisa dake kawai kifitar da ranki daga kansu kidai bisu da addu'a domin kuwa suna raye" " Raihana tafashe da kuka mai stananin tsuma zuciya Kawai fadi take Allahumma ajirni fee musiy batiy wa aklifni khayran minha" "Inna tabata labarin komai da komai sannan tace yazama dole tazauna agidan tare dasu har ranar da Allah zai tona asirinsu saboda muddin rabari yaje kunnansu cewar kinada rai to ina mai tabbatar miki harmu bazamu stiraba" KANO Lamido crescent Ahj Saddam yace bismillah shigo daddy "Abba lafiya kuwa?!! Kaga yadda ka fame Jiya naje office finka akace rabon ka da office yau kwana2" Ahj Saddam ya numfasa yace wato daddy nayanke shawara akan na kira woka nagaya maka damuwata karna mutu ba kasan komai ba" Alh Saddam ya kashe duk wani sirrin rayuwarsa ya gayawa dansa sai kuma ya fashe da kuka yace dady Allah yaji qan nafisa tabbas daddy nasan nazalunci mahai fiyarka Sannan namata rashin adalci Nasan tabbas haqqinta shi yake bibiyata Dan haqqin aure mafi yawa tin a duniya Allah yake sakayyarsa Shiyasa gashinan inata karbar hukunci Ubangj ka yafemin Wllh daddy shiyasa kaga kullum nake qara tausarka akan kaqara hakuri da matarka da larurarta nasan komai wata rana zaizama labari cikin sauki ba tare da kacutar da ita ba. Amma wllh tallahi daddy ina cikin tashin hankali Wanda nikaina bansan mafutar saba Kuma wllh daddy bazan taba iya gaya makaba Ahj Saddam ya qarasa maganar cikin kuka da alamun na dama" Abbas Wanda shima daman akusa yake Nan yariqe hannun baban yasa kukan shima Fadi yake Abba nima haka wllh Abba bazan taba iya gaya maka abinda ke damu naba" Ahj Saddam ya dago da kansa daga cinyarsa yace aa daddy karka boyewa mahaifin ka komai kasan duk duniya baka da kamata Ka fadamin Kaji daddy kaga nima yanzu nagaya maka sirrina wanda baka taba saniba" Abbas yace Abba....." RANO Hello Anti "Auta ina jinka ya akai? Nazifi yace Anti Baqu warki ta farka" "Dan Allah dagaske?!!! Kai masha Allah ganinan yanzu zan taho kai ALHMDLLH ALAA KULLI HAAL" AMSAR💕 [1/31, 8:53 AM] SARATU: _*🍂BIYU BABU…!🍂*_         _SAMU DA RASHI…_                🍂🍂🍂                  🍂🍂                      🍂       _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_            _*(AMSAR💕)*_         _watpadd @ Ssaratu75…_ *ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ:AUNTY ZALY YOLA MMN AHMAD ____________________________ *AREWA WRITES ASSOCIATION* _________________________________ *💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl *BISMILLH RAHMANI RAHIM* P_______8 ____________📖 Abbas aransa yace idan har na gayawa Abba babbar damuwa ta To tabbas zan kusa rasashi ko kuma ya kamu dawani ciwon. Kawai sai yace Abba har sai yaushe zaka bani damar qara aure Abba kace nabaka lokaci amma har yanzu bakace komai ba "Ahj Saddam shima aransa yace dady har yanzu yaro ne kai Kwakwal warka bazata taba iya fahimtar kan damuwa taba balle katayani warware matsalar Ahj Saddam yadai daita zamansa yace daddy ina sane da wannan maganar Yanxu kasan yadda zamuyi? "Mafuta daya ce kacal Shine mukoma mudukufa da addu'a domin babu wani mai yaye duk kan damuwa bayan mabuwayin sarki Dan haka daga yau mufara bin duk wata hanya da Allah yakeso kuma yayi alqari ga duk Wanda yabisu to zai biya masa buqatunsa Domin da kansa yace Ud uuniy astajib lakum Wa izaa sa'a Laka ibadiy anniy fa inniy qariyb "Abbas cikin kwarin gwiwa yace ehaka yafi Abba hakan zamuyi Allah ys mudace" "Ahj Saddam yace Amin" Toh haka dai Ahj Saddam ya kasan ce shida dansa, babu dare babu rana kullum cikin Neman kusanci da Allah ta hanya sallolin nafilfili da Azumin litinin daAlhamis da qiyamul laili da yawan Saddiqa da maimaita fadar bukata sau3asujjada Dayiwa Allah kirari acikin kuka" RANO Slmalykm inna sannunku da gida "Raihana tana jiyo muryar NURSE KARIMA tayo waje da sauri ta rungume ta Anti Karima sannu da zuwa ya aiki?" "Karima tace lfy klw yaya naki jikin naga alama kinsamu kulawa tamu samman agun inna ta" "Inna tace hmmm ai yanzun nan nagama yimata wankan jego sai nakaita daki danta gasa qasanta Yaya aikin?" "Karima tace Alhamdllh umma gaskiya naji dadin ganin raihana acikin qoshin lfy toh cikin dariya karima tace har dani a cikin dabgen megego to ngd raiha" Inna tace ai yarinyar nan da ganinta ta samu tarbiyya ga nuna kulawa Inna ta kwashe komai daya faru ta gayawa karima, sannan tace dan Allah kidaure ranar da bakya zuwa aiki lalle muje garinsu musanarwa da iyayenta,, amma da sharadin karsu bari wani ya sani, sannan agurimmu zata cigaba da zama saboda staron ranta da namu" "Karima tace ammafa inna bana jin iyayenta zasu yarda subar mana ita anan bayan sunji labarin tana raye" "Inna tace to dai ya kamata muji ta bakinta" Raiha Raihana....!!! Gani nan inna... "Inna tace yawwa raiha mungama yanke shawara yanzu ke muke jira kawai ki fada mana inane garinku ya kamata muje musanar dasu duk halin da ake ciki" "Raihana ta fashe da kuka tace wllh idan har babana yaji abinda ya faru wllh saiya kashe ni dan Allah kuru famin asiri" "Inna tamasto kusa da ita tace raihana yazama dole musanar dasu haqqin sune tunda su suka haifeki" "Karima tace inna kinga nidai shawara ta gara mukira mahaifi yarta tazo nan cikin sirri mugaya mata komai nasan uwa uwace wllh zata rufa mata asiri dan naga alama tanada mastala da babanta" "Cikin sauri raihana tace ee hakan yafi" Karfin muje garinku yaka mata kisan koni wace!!!.... " KARIMA MUAZZAM Karima yar asalin garin rano ce iyayenta ita suka fara haifa sai qan nenta mata su biyu fatima da Hauwa'u Wanda suna gidan aurensu ko wacce da yayan ta biyu. daya tana aure a zamfara daya a kano. sai dan autansu Nazifi wanda ya hada NCE harya samu koyarwa awata primary schll, mahaifin su yarasu shekara 5data wuce Wanda suka fada halin maraici irinna wannan zamanin, dan uwan inna wato mlm Shafi'u Wanda yakeda makaran tar almajirai acikin birni da matansa 2 shi kadai yake dan zuwa akai akai yana taimaka musu, sai qannenta nagidan aure Karima wacce Allah bai qaddara mata yin aureba har stawon wannan lokacin hakan yasa tin bayan rasuwar mahaifin su takoma makaranta dan ta tallafawa inna da qannanta da haka harta kammala karatun ta na gynecology a makaran tar schll of Nursing dan batta daga nan shine ta samu aiki awa ni babban private hospital dake stakiyar garin kano mai suna SAFNA PRIVATE HOSPITAL Wanda mallakine agun Dr hanna"....."karima ita take daukar jigon komai a gidan,hatta da kudin haya,kasan cewar gidan da babansu yabar musu shi kadai suka gada hakan yasa suka siyar dashi a lokacin da bikin qannenta yataso,ragowar kudin shine suka kama hayar wani gidan sannan karima ta cigaba da himar karatunta da sauran kudin itada qaninta." "Raihana tatau sayawa karima mutuqa" "Ahj Saddam y bada sanar war duk masallatan da akaji za ayi daurin aure to asanar dashi, zaibiya duk sadakin angwayen sannan kullum yaje sallar asuba sai yayi sadaqa a masallaci, da lokacin futar zakkarsa yayi gaba daya yadan qata ga qungi yoyin dake kula da gidan yari, dana marayu" "Hajja ta raka safna gidan ta Daga nan tadauki hanyar Niger Wanda rabonta da garin tun lokacin dataje aka saqalo zuciyar Abbas akan yaji yana qaunar safna kuma yace zai aureta sannan aka dabai baye zuciyar Ahj Saddam,wanda yauma akan Hakan zata koma dukda wannan karan hajja batai sa'a akan hjy kaltum da bata komai ba Hakan bai hanata daukar hanyaba,saboda tasan indai hjy kaltum taga kyan aiki to tasan tabbas zata saki bakin jaka" "Abbas tinda safe yaketa faman gyaran gida ko ina yayi kyau,kowane part na gidan da irin launin qamshin sa,Abbas yayi wankansa fess yasa ash color din short biker da yellow shert wadda shigar ta karbi jikin sa Abbas dogo ne mai staka stakin kiba wadda takara masa kyau ga jikinsa yana daukar wanka Abbas wankan tarwada ne wato chocolate color yayi Kama sosai da mahaifi yarsa dukda bedakko farar fatar taba,cikin nishadi yake kurbar lemon hannun sa sai yamiqa hannu ya ajiye akan table ya harde Hanna yensa yanata nisha dan tuwa da sautin alqur anin dake furowa daga ear face idon sa nakan korayen bishiyun dake zagaye dagurin masu launi daban_daban" Safna tinda tashi go gaba daya hankalin ta yana kan mijinta,can tana dan yaye labule saita hangoshi Ya saki murmushi, tajuya ta cewa datti juwar da suka taho tare danta tai maka mata da raino, tace yawwa baba kinga dakin kinan da toilet aciki,idan kingama ki kula da twins kamar yadda kika saba. "Safna tanaufi sashenta ta d'an d'asa wanka. Ta shirya cikin dogur riga mara nauyi ,wacca hatta bra da pant d'inta ana hangowa,ta shafa tura ruka daban daban sannan tasauka down step," "tana'isa gurin Abbas wanda baiji takun taba, sai hugging yaji ta bayansa . ahankali yajuyo yacire air face snn ya kashe wayarsa, " safna ta k'ara master jikinta da nashi,tace my dear yynasa meka? "Abbas yajuyo da'ita, tazauna kan cinyarsa , yace kekanki kinsan nayi missing d'inki, Ina matuqar kewarki safna, nan yafara kissing d'inta kamar yacin yeta, safna missing d'inta ya kusa sani na haukace. Abbas yasan tabbas sak'on dayake futa daga bakinsa ba daga zuciyarsa yakeba amma hakan yak'i bashi dama ya kyale safn. " safna tariga ta tafi duniyar shauk'i, dakyar tatai makawa Abbas suka nufi sashen Abbas,Wanda yake da k'ofarsa take akwai ta cikin gida, suka nufi d'akin dakyar cikin tangad'i. "Baba wacca tayi iya yinta akan twins suyi shiru,amma ya gagara, hakan yasa ta dinga yawo acikin gidan dan Neman safna, duk k'ofar data shiga sai taga ta dawo da'ita parlor, kawai saita nufi harabar gidan, tana zuwa taci karo da maigadi,cikin hasala tace kai wai ina matar gidan nanne? Maigadi cikin dariya yace tana ciki mana, " baba tace to ai kafini sanin kan gidan, katai maka ka kirata, kaga yaran nan har sun fara galabaita, d'an ladi yace to amma... Sai dai yad'an nisa a tunani, sai kuma yace, baba ki hada musu madara mana !" " baba tace nifa jiya nazo kuka taho yau,ina nasan yadda zan hada musu, " ta fada tana karyar da kai, "d'anladi yaga alamar hakan snn yaga twins kuka kawai suke, nan danan ya shiga cikin gidan yanufi sashen Abbas, duk da yasan bai tab'a shigo waba, harzai kwana kwasa sai yafasa, kawai yajuyo ya fito, ya samu baba yace gaskiya yafi kamata ki bani yaran ke kije, ko kuma ki tafi dasu," baba ba tayi musu ba tace muje kanuna min dakin, suna hawa step d'anladi yace dakinyi kwana d'aki na biyu, sai ya juya, " baba tahau tanata faman Jij jiga twins yarta isa k'ofardakin, "Abbas da safna sunyi nisa ashauk'in juna kawai su Kaji bugu, arazane safna tace waye hak? Take fawa Abbas tambaya" " Abbas wanda stabar takaici yasa bai k'ara kallon taba, yaja ataki ya jiya , dan yasan yaji kukan yaran, kawai rainin wayo ne. " safna ta tashi jikin ta asan yaye tanufi k'ofa, ta bude k'ofar ta karb'i twins, snn ta cewa baba takawo mata bag din twins tana nan, akan,dining table. "Safna tajuyo ta a jiya twins, sunata tsala kuka amma Abbas ko'ajikinsa, k'arshema tashi yayi yazura rigarsa yabar gidan, haka safna itama takwashi twins tayi futo ,da tallafin baba ta gama feeding d'in su, snn baba tamusu

Chapter 3 of 15