Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
qlw gwaggo se alkhairi Gwaggo tagyara zama, joda kuwa tamike zaune domin tashi, Mahmud yace a'a yi zamanki joda, takoma kusaga gwaggo tazauna, Mahmud yace gwaggo gidanmu ne anmatsamun akan nafidda matar aure musamman da aka ga Ahmed yayi aure, nikuma arayuwa ta babu wadda nakeso kamar joda tin kuna yan DAJI gwaggo tace ayya Mahmud dacan kana sonta kaja baki kayi shiru , har aka maka riga ye Mahmud yace bangane rigaye ba, gwaggo ta zayyane masa zare da abawa , dogon nishi yaja tare da hawaye har cikin zuciyarshi yaji kishin Ahmed , Mahmud yace dacan Ahmed yasan da auren kuma yakara mata? Gwaggo tace au dama itakadai akace ya aura ne " Mahmud yace gsky gwaggo joda matar mutum daya ce sann bata cancanci rashin kulawa ba , naso ace ni aure ta domin in zame mata gata , gwaggo tace hakuri zakayi Mahmud Allah yahada ka da wadda tafita ameen " tin da suka fara joda take kuka , meyasa nake samun masu sona tsakani da Allah amma anace min akan Wanda baya sona, sekuma takara fashewa da kuka, Mahmud yashiga lallashinta dakyar tahakura, yana fita Sega khalthum taxo ko kallon joda batayi ba taje inda gwaggo takai mata korafin joda , gwaggo tace nikaina narasa gane kanta dazaran na matsa mata kuka take sakawa, khalthum tace kodai aljanu ne suka shafeta, gwaggo tace to waya sani nibanga alamar aljanu ba kawai abunda nafahimta akwai wani abu dayake damunta bata san fada keda kike kawarta kexaki san kome nene Khalthum tace nayi2 gwaggo taki sanar dani komai, abun nabani tsoro yanda joda tazama kamar wata kaka , abun se an hada da addua, mansura taxo gun hjy gaishe su tareda musu bankwana, anan tasame joda na goge2 mansura tace keee biyoni toilet ki wanke mun kafa na, ba musu joda tabita toilet mansura tamika kafa joda ta wanke mata tanayi ana mata ran kwashi wae zata balla mata kafa , tana gamawa takoma yiwa hjy guga aykin datake agidan har yazarce tunanin mutum, Karfe uku Ahmed yashigo gidan, direct dakinshi yaje yakwanta baitashiba se kusan 4:30 dajin motsinsa , mansura tace wa joda taje takai masa abunci , cike da fargaba taje dakin bata ganshi ba Dan haka tayi gurin table din dakin ta ajiye, bata Ankara ba taji ta tayi tintibe da mutun aykuwa abuncin ya bare Akansa tuwo da miyar kuka , taji dad dawa , Ahhhh......naji Ahmed yafada dasauri joda taja dabaya , fitila yakunna Dan ganin waye. Ahmed yayi toilet Dagudu yadunga sharara amai kamar zai a maye hanjinsa, joda takara tsorata tashiga kwashe abuncin , Ahmed kuwa wanka yayi kamar zai yi wankan zallar tirare ajikinsa, yana fitowa yartada joda na goge gurin, keee ubanwa ya izoki da wann abuncin adakina jikinta narawa tace anty mansura ta amina su kace nakawo maka, Ahmed yace ke kuma Dan ubanki sekika zo kinga namiki kama da mai cin tuwo da wann shegiyar miyar, joda tace kayi hakuri, abunda yatsana kenan, cikinta yayi yacabko rigarta amma tsabar tsamin jiinta yasa kashi sakinta, joda ta bare baki xua kuka carab a idon Ahmed yellow teeth dinta suka masa arba da wani warin daban aykuwa Ahmed anan yadin ga kwara amai harda su shesheka Joda tafito dakin aguje, tayi inda gwaggo , Ahmed kuwa yana gamawa yasake wanka arayuwarsa baitaba tsanar abu kamar yanda yatsani joda ba musamman a yau, parlor yafito fuskarsa ba annuri , amina! mansura! Haka yakwala musu kira atare suka zo, seda yagama yi musu kallon wulakanci sann yace wato Dan kun rai nani zaku ay kamun tuwo da miyar kuka, amina tace tuwo kuma wayayi tuwo agidann Ahmed yace ubanki ne yashiga tsula mata belt mansura tace hava Ahmed meta maka aykuwa yahada su subiyu ya dinga Duka yana ball dasu yanata hada kansu yana bugawa tuni kowannensu tafidda jini, hjy tafito dasauri tarike masa hannu itama ya wulgata gefe seda yasumadda amina mansura kuwa da alama yamata targade a hannu....... ( please masu cewa ina Jan aji akan novel dina kokusa bahaka bane. Kurika uxuri akwai aykin gida ga karatu, sann yanxu lokacin biki ne munata lalura idan nasamu tym wlh bazan kiyin typing ba, kuma kunfi kowa sanin typing akwae wuya, abunda zan gaya muku idan nayi yau baxan yi gobe ba sbd rai nason hutu , please ayi hakuri da tsarina 👏🏽 ) Muje zuwa ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕 FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣3⃣ Joda tafito rike da boket zatayi shanyar tufafi, Sega Mahmud yaxo gidan ko kallonsa batayiba ta cigaba da aykin ta. Mahmud yamatso yace mata, kanwata karki damu zan same Ahmed muyi mgn in har baya sonki tokuwa ya sauwake miki, joda tadago idonta dasuka cika da kwalla tace ya Mahmud kana ganin zai iya, baya son farin cikina, ya rantse seya dauwamar da bakinciki arayuwata sedai Allah baya bacci bare gyangyandi Allah zai saka mun , Mahmud yace no joda kar yiwa yayanki mijinki Allah ya isa Joda takallesa ta girgiza kai sann tawuce tabarsa, Mahmud yayi jugum koshine dalilin dayasa duk tabi ta lalace batada wani sukuni, direct gidan Ahmed yaje, yakirasa awaya, Ahmed yace tokashigo mana kokuma sena maka iso sekace baqo, Mahmud yashiga har dakinsa, bayan sun gaisa yace Ahmed yanxu ashe har akwai abunda kake boye mun, Ahmed yace dakata inada aure bakasaniba shine zancen koh " Mahmud yace yes amma hakan da kayi kayi dae2 , Ahmed yace to menene amfanin gayama ka bayan kana son yarinyar, Mahmud yace aykuwa daka gayamun daban bari sonta yayi zurfi a zuciya taba, Ahmed yace ohh....ashe hakane, Mahmud yace Ahmed al_hakika bakaine mijin dayace da joda ba Sam baku dace da Juna ba joda na bukatar mai lallashin ta mai kwantar mata da hankali bamai wulakantata ba kamar kai Ahmed yace dama wann ne yakawoka? Mahmud yace kwarai dagaske naxo karba mata yanci ne either ka maidata gidanka kokuma kabata takardarta inhar kasan bazaka iya xama da itaba, Ahmed waxai kawo wann kazamar kucakar yarinya agidansa yarinyar da ko.....sekuma yayi shiru, Mahmud yace kadaiji tsoron Allah, Ahmed yace dama wann ya kawo ka gidana ? Mahmud yace ehh shine yakawo ni, Ahmed yace please get out tareda nuna masa kofa b4 kowa yaji mu agidann, Mahmud yace idan ba'a fita dinma saime, Ahmed yace wlh kasan abunda zan iya da wanda baxan iyaba so mind yourself Haka sukayi challenge daga karshe Mahmud yabaro masa gidansa, yana fita Ahmed yafauko eviron drink yasha sann yaji relief " Mahmud ya fito kofar gidan anan sukayi karo da amina zata gidan kallon kallon suke yiwa junansu daga karshe amina tajuya dasauri tashige gidan, Mahmud yace fine gul inaga nan zan maida sheqata , tin daga ranar yake Jin feelings akan amina itama haka dayake Mahmud akwai kyau kadan Ahmed yafisa , gidansu yake xua kullum gurin garden anan yake haduwa da amina amma sedai su yiwa Juna kallon kallon amma ko gaisawa basayi Yau kam Mahmud yaci al_washin yi mata mgn bayan yazuna yafara kara tin jarida Sega amina tazo wucewa, Mahmud yace jimana, amina tajuyo tana masa wani kallo, Mahmud yace mezai hana mufitar da sakonnin dasuke zuciyoyinmu , amina tace kana da saqo ne danni dae banida shi, Mahmud yayi murmushi yace I have mssg, I love you daz oll na kwana2, amina ta kyalkyale da dariya lallae kayi kokari............ FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣4⃣ Daga ranar soyy tabar ke tsakanin amina da Mahmud kudi yake kashe mata kamar me, shi isa ta makale suka samu nonon ta tsa, joda nakule dasu kishi fall aranta dukda tasan tanada aure kuma bawani dating suke ba amma tana Jin kishin sa aranta, jama'a kuji joda Yaude su Ahmed anvar Nigeria, yaune kuma su joda zasu fara exam karatu take bakama hannun yaro, Sam bata kula da yanda jama'a ke hanta rarta, karatunta take ba ruwan ta har Allah yasa suka gama WC, agida kuwa tanan amatsayin boya se abunda yakaru Wanda yasan joda baya ganeta a yanxu sedai yayi la'akari da muryar Rayuwa suke ba laifi a Egypt mansura bata sake neman Ahmed ba shima haka, kuma ba abunda yake nuna mata sedai tafahimci mayen boobs ne idan tayi kwalliya sukadai yake kallo hakan yasa takara yin shiga kala sometime baisan randa yake tabawa ba seyayi nisa kuma seya tura ta gefe abin na damun mansura gashi batasan kowa ba bare tabiya bukatar ta gashi tana tsoron sake tinkarar Ahmed kar yasake gurzarta kamar kayan wanki Muje zuwa gobe zan cigaba zanyi page 4 " banda complain please, bakusan uzurina ba Like · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣4⃣ Ahmed yafita siyo musu abunci, joda yadawo mansura na dakinta yafi minti biyar baigan tazo tarvonsaba, hakan yasa yashiga dakin, kana gado yasameta a dukul qule se wani nishi take, Ahmed yace lfy dae ko? Mansura tace marata yake ciyo Ahmed, Ahmed yace ohhh....sorry month dinkine kenan, mansura tace no Ahmed bashine neba , Ahmed yace to menene kinsamu ciki ne koya? Mansura tace nima bansaniba plss help me, Ahmed yace with what? Mansura tafashe da kuka, wlh Ahmed kana cutuwata, kasan menake nufi amma seka saka nafada sann Ahmed yace mekike nufi, mansura tace bansaniba aciki tsawa, Ahmed yazare ido nikke yiwa ihu? Mansura tace ehh anyi kayi duk abunda zakayi Ahmed yayi kadi da hularshi yabita kan gado ya cakumi wuyanta dagota da zaiyi blanket ya zube akasa bakomai ajikinta, Ahmed yabuga tsaki sgegiya mayya kawai randa nake bantaba ganin mace jarababbiya ba irinki ke kinma guce harija wlh , ni Sam baxan iya daukar hakan ma, ko abinci yana kosadda mutun bare mace, mansura tace nadaijiya join me kawai, Ahmed yabuga tsaki , kindai San aure na mutuwa akan hakan al qur'an idan kika matsamin kotu ce zata raba aurenmu Sam bana iya wann jarabar , mansura tace okey ayi timetable. Ahmed yace bakida hankali wlh timetable sekace a skull, dahaka dae tashawo kanshi sedai koyau ta gurxu, aranta tace kowani irin karfi ne da Ahmed oho shi Sam baya gajiya bare ya kasa tashi sekace wani inji, tin ranar tsoron nemansa takeji aykuwa tafara zancen gida tinda bawani yawo suke ba bare tasamu ta tsere tanemi wani awaje , Ahmed kuwa yace se sunyi 2month zasu koma gida Note.....wann isuwar page din jiya ne danayi kadan. Okey....? FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣5⃣ Alhmdllh su joda ankammala paper lfy sedai fatan nasara aciki, suna waya da hafsa dinta sosae har ta labar mata zancen amina da Mahmud, baqaramun rudu hafsa tashiga ba, sedai taboyewa joda bata son agane tana son Mahmud daga ranar tashiga damuwa karatunta ma duk yaja da baya , taqaqu hutunta yaqare, joda kuwa nanan yanda take se abunda yakaru, Mahmud yayi iyakacin kokarinsa amma yakasa gyara ta dole yasaka mata ido " gwaggo kanta tadena kulata abubuwa duk dunbi sun mata yawa gashi tadena samun wayar doctor bare tagaya masa halin datake ciki shikadai yarage mata masoyi, khalthum , gwaggo, Mahmud duk sun guje ta , batada wani hutu sena ayki idan ta kwana tokuwa dare ne yayi asuba nayi sallah kaday take watarana ko karyawa batayi za'azo nemanta haka rayuwar ketafiya ba dadi agurin joda, hjy kuwa da amina sunma daina kulata saboda ta rigada tazama yanda sukeso Wata daya da tafiyar su mansura, joda takamu da ciyon kazuwa, gakuma kwarkwata akan ta, su kansu su hjy kyamarta suke dole su kace sun dauke mata aykin kafun taji sauki suna tsoron kwasar cutar, gwaggo tafidda ita waje tana mata ferfita, Sega hjy binta tazo dasauri gwaggo taje ta tarveta tana mata sannu da zuwa, amma Sam hankalin ta na gun joda tace gwaggo me yasameta ne haka, gwaggo tace oho gata nan kitambaye ta , hjy tace gayamun joda kinyi wanka da ruwan gulbi ne kodai wani kwaro yatava ki Gwaggo tace kodaya tsabar zama da datti ne da rashin wanka, hjybinta tace bangane rashin wanka ba joda dana sani tsab2, gwaggo tace asaninki nada ba, hjybinta tace joda ke kuwa meyasa zaki jawa kanki bala'i haka keda kika fito daji bakiyi wann ba seyanxu dakika zo birni, birnin ma capital city . joda tafashe da kuka, tace wlh ba laifi na bane su suka sakani hakan, hjybinta tace su waye ?anan joda takwashe komai tagaya musu duk wahalar dasuke bata Take idon gwaggo yacika da kwalla shine baki taba gayan ba, joda tace sunce zasu ballani idan nagaya wa koda tsuntsu bare mutum, hjybinta tace to menene silar hakan, gwaggo tabata labarin komai tin zuwansu har auren ta da Ahmed , dakuma zumuncin su, hjybinta tayi murmushi kice alkhairi ne yakawoku nan, ayko joda kinyi miji, shi isa suke miki hasada , ina matar Ahmed zata zauna da datti Wanda baya san ganin abun kaxanta ko kadan, yanxu yanda za'ayi, ki hado mun kayan ta tsab, banda wadanda tasaka acikin wann aykin sababbin kawai zanje da ita gidana bayan munje asibity angama kula da ita tinda bai fito dayawa ba Gwaggo tace ayi haka zaki dorawa kanki nauyi, hjybinta tace bakomai yayarki margayiya saratu bamaijin kanmu kodanta zanyi haka, haka kuwa akayi gwaggo tayi yanda tace, sann tace karta gayawa kowa cewa ga inda joda take kice musu Dan gin mahaifinta suka dauketa har taji sauki , gwaggo tace insha Allah. bawanda xaiji Allah yasaka miki da aljanna mafificiya ameen Meena hospital aka kaita kwanan ta shida sann aka bata sallama jikinta yawarware sosae, suna dawowa hjybinta tasaka aka hada mata sabulun wanka mai kyau sann aka tsefe kanta aka wanke shi Tass aka yi kala ba hudu, haka hjy binta tasakata a toilet ta gurjeta son ranta da soso Sega joda anfara haske ,haka aka dawo kan teeth dinta tamkar dae wata yar kauye komai seda aka maidashi sabo, kullum da sabulu mai kamshi take wanka ga turaruka, tasha dilka da kulacca, Sati uku joda tazama balarabiya nikaina tsoro take bani yanda tadawo kamar ba itaba jikinta kamar auduga, gashinta aka shiga gyaran shima ba laifi yadawo , hjybinta bata bartaba seda taga tadawo dass da ita sann tadawo teaching dinta akan yanda zata ja hakkinta akan mijinta da kuma su mansura , fita take da ita gurare da dama tana ganin abubuwa, yanda rayuwa ke tafita ana haka joda tace mota takeson koyo hjy tayi matukar murna dajin hakan............ Like · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣6⃣ Aykuwa tuni tafara koyo dayake joda akwai kai nan danan ta iya, tayi wasu kawaye a unguwar samira dakuma yuhana wadda take christa ce, da taimakon su joda takara wayewa , waya gwaggo ta aykomata wadda dad yabata dadewa, iPhone ce mai kyau, yuhana itace ke koya wa joda waya tabuda mata wp , fb imo, soma, Instagram, snapchart, dasauransu, joda kam kallonta kawai take tinda batada numbers din kowa , a hankali har tafara iya yiwa kanta komai make up dama light kawai take yi, amma seya karbeta Watanta biyu agidan ta waye sosae tadauki manners dayawa agurin samira da yuhana, barinma yuhana data koya mata yanda zata ja apixy da kuma yanda zatayi mgn atake ta basu lbrn ta tsab hakan yakara sakasu suka bata tips dayawa akan Ahmed da matarsa, aykuwa joda taji harta kaqu takoma gida sbd tara ma zalunta da a kaci , magana wann da kwarkwasa seda suka nuna mata yanda zatayi Su mansura andawo Nigeria murna gunta ba'a mgn, gidan su Ahmed suka sauka ansha delicious kala2 Ahmed kuwa dakinsa yaje yayi baccin sa mansura kam wanka kadai sukayi tacanza kaya suka yi gurin malaminsu, magani aka bata Wanda idan tasha alawar zasuyi kiss matukar hakan tafaru tokuwa komai takeso zata samu agurin sa ko nawa tayi tambaya zata samu agurinsa ba gaddama da murnarta tadawo gida Yau kam joda ta matsa gida takeso tana son ganin gwaggonta, mota hjybinta tafiyar mata sabuwa gal fara kirar jar chavarolet, acikin gadon mahaifinta murna gun joda ba'a magana, wanka tayi tasaka prom gown green da ratesen black tayi parking gashinta atsaka yazubo har gadon bayan ta rolling kawai tayi ta dankwali tayi light make up sann tasaka katon madubi Wanda yakara fito da ita ga takalminta heel shoes kamfanin prada, se yar jakarta wadda tada ce da shigar Tana fitowa hjybinta tasa shewa woww yata kin ganki kuwa, har mota yuhana da samira suka rakata sann tajata se gidan horn uku sann aka bude mata gate din direct tawuce gurin parking din motoshi kuma gurin da Ahmed ke ajiye motar shi inda yataka mata kafa , horn tabuga dakarfin tsiya kasancewar ta hango Ahmed a gefe yana shan iska, Jin horn yayi yawa yasaka mansura da amina gamida hjy fitowa domin ganin waye. tafi minti goma kafun ta fito a motar tana chrt dinta tamkar bazata fitoba shikanshi Ahmed yakagu yagan kowane ne kaddara takaishi gurin Joda tabude ganbun motar ta zunburo kafafun ta taki fitowa Ahmed yatsurawa kafafunta ido kamar bana mutum ba, nanma tadade kafun tafito sann tafito gabadai batareda tajuyo sun gantaba, amina tace wai waye wann sekace yar shugaban kasa wann shegen apixy, dakyar joda tajuyo, tadau minti uku sann tafara tako dass dass kamar hawainiya tanata zunburo baki kamar mai shirin daukar selfie, gabadai mutuwar tsaye sukayi danko basuma gane ko wacece ba hjy tace Allah yasa dae amina ba saurayinta kika kwace ba bashakka wann yar shugaban kasa ce Seda takawo gab dasu sann tacire glass tana musu wani irin kallo, a hankali tace hello, sann takalli mansura data mutu atsaye danko kamshin joda kadae abun firgitarwa ne " joda ta matsa mata kumatu yade in law, na sameku lfy? tana kai nan tayi wani juyi dogon gashinta yamari mansura, takara rike kumatu kasa tayi dasauri amina ta janyota............. FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣7⃣ Tin a kofa tafaran gwaggo na gwaggo na zoga jodanki really miss you my cweet mother, hjy tace shikenan wlh itace ayko wlh sedai idan outside taje tayo wann wayewar duk ma wata nawa kuma yarinya tadawo dawani fitsara harda su mota, lallae Ahmed muna fuki ne Ahmed kam mamaki yacika shi yarinya daya bari kamar kayi amai itace haka kamar wadda tayi rayuwa aturai, lallae da sake, kuji Ahmed pah 👈🏻 gwaggo kam bakinta yaki rufuwa ganin joda tace lallae hjybinta ta iya kiyo kinganki kuwa joda tace Allah koh gwaggo? Yanxu na wuce ayki bare hantara, matar big bruhh dole abini a sannu sann nice uwargida, gwaggo tace kiyarda da auren kenan, joda tayi wani shu'umin murmushi nayarda mana gwaggo Xua anjima kadan tayi wanka tasaka riga da wando leggings sann ta tubke kanta guri guda , tanufi parlor gidan, TV ta kunna tayi zaune tana cin apple. Sega amina tafito amina tace kee ubanwa yakawoki nan harda su kunna TV, joda tace kinsan Allah aminatu idan kika kara kiran sunan ubana sena fasa miki baki, amina tace kam nizaki mara wlh kuwa dako ubanki dake lahira seya ji kukanki dasauri joda takai mata mari aykuwa anan suka dinga ko kuwa Hjy da mansura suka fito aguje suka rabasu, hjy tace ke ubanme kike a parlor dinmu da har zakiyi danbe da ita, joda tace myb ubanta ne silar zuwa na parlor dinn domin shi ne ya daura mun aure da dansa, dae2 nan Ahmed yashigo parlor, hannu wansa yarungume yana kallonta yanda take musu iskanci , Ahmed yace ke lfy? Joda tayi tamkar bata jisaba , Ahmed yace ba dake nake magana ba, joda tadaga masa hannu wait bada kai nake ba ay xanxo kanka, Ahmed yazaro ido yana kallonta , tace hjy kiyiwa yarki gargadi akan ambaton sunan ubana inbahaka ba takusa rasa hakoranta Ga hanya amma tabi tsakanin mansura da hjy zata wuce mansura ta cabko ta ina zaki, joda tace sake ni kona balla hannun. ....kujimun joda kamar wata kakkarfa " mansura tace sekin gayamun inda zakije, joda tace dakin mijina zanje kozaki hana, mansura tace waye mijin naki yaushe ma ya yarda cewa ke matarsa ce, joda tace ohh....wann kuma shi zaki tambaya baniba, mansura tace bakisaba wlh ba inda zakije, yaushe kika tare agidann bare har ki isa shiga dakin miji Joda tace wann kuma yarage naki yaudae kwana nane dukda banida interest da kazamin gidanku amma nan dakin komai shi bai isaba tana kai nan tafice , Ahmed yadaka mata tsawa ke gidan ubanwa zaki, dasauri tasakata amma seta basar tace idan ka biyoni kaji " Ahmed yace metake nufi zanyi maganin wann kwailar Akan gadon sa yasa meta tana wakar JustinB, Ahmed yacakumo wuyanta ke ubanwa ya izoki kimana rashin kunya, joda tace no no it's my time kunyi naku yanxu kuma ni nakeyi Ahmed yace keee nikike gayawa magana , joda ohhh.....na manta ur my husband koh " Sega joda kasa sannu da xua oga na, Ahmed yafusata ya janyota dakarfi suka fada kan gado , ido suka ku rawa Juna dasauri joda takauda idonta bazata jure hada ido dashi ba sun dade ahaka sann tace ay dai seka matsa mun kawani hayeni Da sauri Ahmed yadaga mata, yace to ay seki fita adakina, joda tace wlh ba inda zani yau bacci nane adakinka zan kwana, Ahmed yace wa yace miki haka , joda tace tin randa ka aureta nake kidaya bantaba mantawa, Ahmed yace ohhh....dama kina son tarewa ne abaki hakkinki kenan, joda tace tuppp mekake dashi dazaka bani....... Muje zuwa ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕 Like · 1 · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣8⃣ Ahmed yakwabe mata baki aykuwa tasa kuka tanata bubbuga kafa, ni wlh ban yafe maka ba, Ahmed yace ni kike yiwa Allah ya isa, joda tace ehh....ni ay marainiya ce amma baka dubi maraicina ba ka dinga zaluntana kana kyamata kana kushe halitta na goma muka hadu seka cuceni ni wlh banyafe maka Allah zai......bata karasa ba Ahmed yarufe mata baki, ni yayanki ne bazan cucekiba nan gaba kadan zaki gane dalilin hakan, joda tabuge masa hannu tuppp Allah sauwake kazama yayana sedai yayan hafsa baniba wlh , ni Mahmud ne yayana bakai ba se abdallah sukadai suke tausayina, Ahmed ya bata fuska yace wlh wlh wlh, nawa nayi joda tace u..u uku ne muryar ta narawa yace gud idan nakara jin sunan abdallah ko Mahmud a bakinki se kinyi nadamar sanin su arayuwa , yana kai nan yawuce yabarta atsaye, tana hawaye, yunwa takeji kuma tasha al washin anan zata kwana ,Ahmed kuwa bai sake bi takanta ba yayi gidansa yabarta anan joda kuwa tashiga yimasa bincike har taga cornflakes na chocolate aykuwa da murnarta tadauko shi tahada abunta tasha sann tayi sallah tabi lafiyar gado ,bata farka ba se kusan asubah mamaki yacika ta ganin anyi mata rufa da blanket , sann anrage sanyin AC da fanka, alwala tayi sann tayi sallah sann ta hada tea tasha kasancewar akwai komai adakin, baccinta takoma se 8:30 tafarka brush tayi sann tawuce dakinsu inda gwaggo Gwaggo tace kewai ina kikaje ne naga Ahmed yafita shikadai jiya, joda ta sosa kai gwaggo shine yace duk ran girkina dakinsa zan kwana, gwaggo tajuya tawuce tana dariya sann tace Allah yakyauta ameen " agurguje tayi wanka tashirya cikin atampa red nd blue tayi daurin Dan kwalin ta Ali_yaga_Ali , se purse dinta red takalmin ma red flate shoes tazuba tiraren nan basauki light make up ne tayi tazubo gashinta har gadon bayan ta . inda gwaggo taje tace mata zataje gidansu khalthum, gwaggo tace kin nemi izinin mijinki Joda tace zamuyi waya after yanxu sauri nake, gwaggo tace kitabbatar baya fada, joda tace koma zaiyi wann yarage nasa ba'a gida sa nake ba bare yasaka mun gate , gwaggo tace kidaiji tsoron Allah ko a ina kike aljannarki akafarsa take, joda tace bara kuma yatake ba yahani ni shiga, tana kai nan tazare key din motar ta tayi gaba, gwaggo tace ohni manga Allah yashirya mun wann yar Wakar gfresh take sha kano to califonia tana mamin abunta dae2 wani titi ta tsaya kasancewar motoci sunyi yawa, zata daga Sega wani yaxo aguje yasha gabanta hakan yasaka yabugi motarta har yafsa mata gaban mota, joda tace kambuu, dasauri tasha gabansa tafito sanye da katon glass dinn tana tauna alawa, tace kai mahaukacin inane dazaka fasan mota sann kaki bani hakuri kawuce FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣9⃣ yaron yace keee kinsan koni waye kike gayamun mgn , joda tace Allah yasa kaine Dan sarkin makka baka isaba, yaron yace ke karki kawomun rashin kunya yanxu zanyi maganinki joda tace kodai nayi maganin ka ba, yacee kewai yar ubanwa ne " joda tace yar ubanka matar soldier idan kamun zancen banza wlh yau seka kwana a S, Ahmed dake gefe duk tacika shi da mamaki aranshi kuwa yace duk ina tsoron yarinyar nan yaje dubi yanda ta yafa mayafi akan kafada kuma tafito atiti tana challenge da wani dole yadauki mataki akanta, joda tace ko kana musu yanxun sena nuna maka waye, hannuta tanuna dae2 motar Ahmed batareda tajuya ba, Ahmed yazaro ido danko baisan taganshi ba , yana Saye da kayan soja, dasauri yaron yace plss sorry madam dama ke matar oga Ahmed ce, joda tace kwarai dagaske , to Dan Allah kiyi hakuri, joda tace sekayi kneel down. dasauri yayi joda taja masa kunne sann tace be more careful okay? tana kai nan ta maida madubinta tashige motarta batareda takalli Ahmed ba, shikam dariya tabashi wann acting din nata kamar a film mace amma tana wani irin abunda bakowane namiji keyi ba , sewani iskanci da rashin kunya takeji, Ahmed yace towai kuma harda proud ita matar soja, yace zaki gane ke matar soja ce idan kika shigo hannu Daga nan se gidansu khalthum, maman khalthum tasama a parlor tana cin abunci, joda tace gunta dasauri ta rungume ta, mama tace kaikai wacece zata idani haka, Joda tace yarki ce mamana, mama tace Ahhhh.....joda kece, khalthum jin ance joda tayada plate ta ballo aguje tarungume joda, tana wayyo Allah nah joda na kece kuwa ina kikaje, joda tace ayseki sakeni tukun sann kiji komai , khalthum tajata kan kujera suka zauna, khalthum tace joda ina kikaje kika barni, joda taballah mata harara dama kina sona kika kyama Ceni, khalthum tace wayyo joda na wlh bahaka bane lamarinki ne abun tsoro nima ba'a San raina nabarkiba a sedan kawai bana iya kallon ki acikin wann halin " joda tace aykuwa masu iya kallona sun neman mun magani , khalthum tace kigayamun mana , nan tabata labarin komai, khalthum tace kan"uba wato so sukayi su kasheki da ranki , allah yafi su mama tace seki dage da addua irin wadann mutane ba'a zauna haka kawai dasu dole ka nemi tsarin kanka sabd zasu iya halaka mutum tinda ba I mani a zuciyoyinsu, Like · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 9⃣0⃣ amma gud karki yarda araina ki har mijin ki cigaba da bin hakkinki agunsu, amma pa bance kiyiwa manaya rashin kunya ba kokuma mijinki agabansu kinuna masoyinki ne " se kun kebe sann kibasar tinda bashi yake bukatar zamanku ba karki taba nuna masa kindamu dashi hakan zaisa yayi kishin ki har yanemi baki mazauni agidan sa, joda tasauke ajiyar zuciya sann tace wlh mama bana sansa kallonsa ma dakyar nakeyi natsanesa tamkar yanda natsani mutuwa na Mama tace subhanallah joda mijin naki gara tin wuri kikoyawa zuciyarki sonsa danko bana Jin aurenki akwai saki aciki koba komai ga zumuncin ku , kezaki gyara masa zama tinda yafara low yanxu kiyita yi masa tsiya kina zuba shagwaba dama ke gwana ce gurin shagwaba , joda tace toh mama zan gwada Allah yashige mana gaba ameen " khalthum tajata sukayi daki, suna kara waye kan junansu, joda tace kinsan Allah khalthum yanxu wann doctor din nake bala'in so,

Chapter 6 of 11