Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
gidan kafin ka shiga ainihin cikin gidan, zauran farko da dakin baki ciki zaure na biyu har zuwa na karshe duk na samarin gidan ne wato dakunan su na cikin zaurukan, zauran da ke tsakiya wato na uku kenan shine ake cewa zauran duhu. Ko da rana ne dindim yake nan na labe. Tun dana ga yau har da cocilar ta taba su musa don su nemo ni hakika tana nufin aikata abinda ta furta. Ina nan tsugunne sai kawai na ji an yi karo dani sannan aka ce wanene? Ban yi magana ba na kuma lafewa. Ya dallaro ni da yar cocilarshi tare da zuba min idanu, ke daga ina? 6...."Na yi shuru tashi mana, ya doka min tsawa jikinah na bari na mike. Me ya kawo ki nan? Cikin dashasshiyar murya Da ta disashe da kuka na ce za'a dake ni ne ya ce wa zai da ke ki? Na ce Baba Gaje ta ce sai ta sumar dani kuma wallahy zata iya. Ya tuno kwanaki ita ce yarinyar da suka yi karo tayi bari, ya tuna kalaman da take furtawa tana kuka. Ya ji muryar wasu a zauran farko sai ya kashe cocilar ni kuma sai na lafe jikin bango su musa ne ya tare sua zaure na biyu yana tambayar su, wasu ke nema? Suka ce wata yarinya ce kanwarsu ta yi laifi ta gudu ya ce to an ce muka tana nan ne? Suka ce a'a za dai su duba ne ya ce musu to babu kowa su fita, nan suka yi waje ya dawo gurina zo nan,na bishi zuwa wani daki nan cikin zauran duhu, yar katifa ce da filo tasha shinfida kasan kuwa wata leda ce mai santsi sannan bangon dakin yasha ado da farin fenti an yarfa baki a jiki sai wata adaka wato akwati tana dore kan wani dan tebur gaskiya dakin ya tsaru ya zauna kan kujerar katako ita kadai ce cikin dakin sannan ya yi min umarni da in zauna gefen katifar. Ado ya ce min ya sunanki? Na ce sunana kuluwa, amma babana yana kirana jidda, ya ce wanene baban naki? Malam kasim ya dan yi jim, sannan ya ce nan gidan wanzamai? Na ce eh, to ina mahaifiyarki? [18/09 9:00 am] Inna馃懍馃懌: Idan rana tafito 9.... Ado Ya ce, ya dace su Baba su taka mata birki. Haja ta kama baki ina aka ta6a jin anyi haka?" Ya ce, To ba shi ne Maigari ba?" ta ce, don kawai yana Maigari sai ya kama shiga harkar gidan wani? Ina ce sai an kawo kara sannan zai yi hukunci? Ado ya ce don dai kauye ne, amma can birni har kungiya akwai me kare hakkin kananan yara." Haja ta ce, to ai su kansu waye yake." Ya mike tare da cewa bari in je in duba wani littafi, ta ce aikinka dai kenan krt, a tsurama littafi ido shi ba kur'ani ba ba Ahalari ba." Ya fita yana dry tare da cewa shima Kur'anin mukan duba shi ta kwanta tare da fadin "karyar banza.... Muna zaune ni da Binto muna hira ina bata lbrn taimakon da wanta Ado ya yi min, kasancewar yau Lahadi domin duk lahadi nakan samu sassauci don Baba Gaje tana zuwa cin kasuwar Lahadin-Makoli, wani sa'in ma har da Hinde take zuwa. Yau kam bata je da Hinde ba, suna zaune can gindin bishiya suna hirarsu ita da su Salame. Ashe zancanmu suke yi. Hinde tana son yin kawance da Binto amma ita Binto a gabn kowa tana nuna cewa ni ce kawai kawarta kuma dalilina take zuwa gidanmu, to ashe suna jinmu lkcn da na ke cewa, Binto Adonko yana da mutunci don ranar ya taimake ni, to bayan tafiyar Binto na dawo daga rakiyarta sai su Hinde suka zo suka sani a tsakiya. "Mun ji kina cewa Adon su Binto yana da mutunci, mu za ki yiwa salo? Me ya hada ku da shi?" Na ce To ni ai da Binto muke hirarmu ba da ku ba."Laminde ta ce, "Dalla can ku kyaleta Ado ne ma zai kula ki ga kyawawan 'yammata cikin kauyannan bai kula su ba sai ke kucaka, kazama, mummuna, baka 'ya matsiyata da ke Na ce "To ni na ce muku da wani abu ne tsakaninmu, in ina ruwana ma da samari. Amina ta ce, "Ina dai ruwan su da ke ai ke bandaro za ki yi, Hinde ta ce, "To wane mahaukaci ne zai aure ki ma dubatta da Allah su Jummala wato mahaifiyar Salame sai sheke dry suke dama suma manyan da kansu ba'ar da suke min kenan. Na bar musu gurin na koma can gefe daya na zauna ina tunani.........10 ...Na sani ni baka ce kuma ba na daga cikin kyawawa, gaskiya ne su Hinde ba karya suka yi ba, sun fini kyau, don haka ban ta6a tunanin cewa za a wayi gari wani namiji zai zo ya ce yana sona ba, bare irn su Ado dangin Maigari, ga kyau ga krtn boko gashi yana zuwa birni yana ganin masu kyau, yanda Binto ke bani lbrn matan birni ina so kafin Allah ya dauki raina ya kawo sanadin zuwana birni,, insha kallo in ga irin hanyar da Binto ke bani lbr wai ko min dare zaka samu titi da haske wai na lantarki da ruwan da ta ce ana matso shi wai na ko famfo! Muryar Baba naji yana cewa. Jidda lafiya ki ka yi tagumi? Na mike tare da amsar jakarshi ta wanzanci na ce "Sannu da zuwa Baba, ina tunanin birni ne, wai Baba kai baka da dangi a birni ne?" Ya yi murmushi bani da kowa a cikin birni sai dai a da mukan je rani ya nufi dakin shi na bishi ina cewa ni dai ina so in je birni ko dan na yi kallon abubuwan da Binto take bani labari ya yi dariya dai-dai lkcn ya zauna gefen 'yar katifarshi ta rimi (wato ta auduga). Ke jidda in ki ka je birni ai sai ki 6ace saboda shegen kallon tsiya na yi murmushi in Binto tana bani labrin birni Baba sai in ji tamkar gani a garin ina son zuwa koda nan kasuwar GARKO, amma Baba kaje ta ki Baba ya dube ni cikin tausayawa, kada ki da mu wata rana za ki je har birnin ma na yi dry bari na dibo maka ruwan sha. *************** Ranar kasuwar Garko ina zuba abinci siyarwa cikin kwanuka ina kallon su Hinde suna ta kwalliya don zuwa kasuwa su da kawayanzu dama duk ran kasuwa Hinde bata zuwa talla. Sha'awarsu nake sunci ado gashi sun jan baki, Hinde har da turaran dan duwala da Baba Gaje ta siyo mata daga kasuwar Makoli ga sabuwar atamfarta gami da gyalanta. A raina ina cewa Allah ka kaini in ga na shafa janbaki koda ba zai min kyau ba in dai ji yanda ake yi saukar dundun na ji a gadon bayana......... [18/09 3:32 pm] Inna馃懍馃懌: Idan rana tafito 11...Husna ta ce, " yes nima na manta ne wai ka jirata in ka dawo. Ya mike tare da cewa "Allah yasa ta yi sauri don wanka kawai zan yi na fita. "Ya nufi gefenshi, dauke da goran ruwan FARO. Ya fito cikin wando Jeans baki da T-shirt mai kalar sararin samaniya. Yana da kyau namiji mai sufar karfi dogo mai kwarjini da haiba. Sai dai miskili ne wai kafi mahaukaci bn haushi, shi ne dan farko gurin mahaifinshi Alhj Tahir, kuma da namiji kacal, wanda kuma yafi soyuwa a zuciyar mahaifin saboda biayayyarsa da kuma kwazon sa. Ya yi karatun sa na primary a S.S.B. Nursery and primary da ke Nasarawa sannan ya yi secondary dinsa a kasan England har zuwa Jami'a din shi. A son mahaifin nasa ya so ya zama Likita ne amma sai dan nasa ya rikede zuwa Dan Sanda ya halarci-kwasa-k wasai tare da dabru na binciko masu laifuka daban-daban kuma yana durowa gida Nigerai bai sha wahala ba hukumar "yan Sandan ciki ta kasa ta dauke shi aiki, dubuwar farko samun matsayi babba. M.B. Tahir dan Sandan ciki ne yana da kimanin shekaru 28. Hjy Shuwa matar mahaifinsa tana da yara 2 Hunsa 'yar shekara sha 18 da kuma Safina 'yar 14, kyakkyawar mace ce mai ji da kanta 'yar boko ce ma'ikaciya a (NNPC). Alhj Tahir na sonta sosai ya aure ta ne bayan mutuwar mai dakinshi Hjy Maryam mahaifiyar M.B din shi ne Silar da Alhj Tahir din ya kai shi kasan Turai don ya yi krtn shi na gaba da primary, lkcn da ya dawo a matsayin dan sandan ciki kwararre, sai Hjy Shuwa ta 6oye akidarta ta kin nashi nunuwa ta ke yi tana sonsa, tamkar dan da ta haifa nan ko me zata yi ta kan yi shawara da shi nufin ta dole sai ya yarda kaunarshi ta ke tamkar daga cikinta haife shi, shi ko ya jima da harbo jirginta yana dai binta ne sau da kafa da kuma addu'ar Allah yasa nan gaba ta canza hali ita kam cikin zuciyarta matukar kin shi take yi, taso a ce 'ya'yanta maza ne gashi tuni haihuwar ta tsaya cak, nata ra'ayin 'ya'yanta su zama su kadai ne gurin mijin nata su gaji dibn dukiyar da mahaifin nasu dashi ne, mahaifin ta Alhj Shu'aibu Turaki Dan Majalisa ne na Tarayya mutumin Maiduguri ne asali, mahaifyarta Shuwa Arab ce ta rasu duk a fi shekara 3 ba. Su 4 ne gurin mahaifin nata kuma ita ce babba, kannanta guda 2 Nasir da Nazir, sai ko 'yar Autarsu Basma. 12..Kwance yake ruf da ciki a tsakiyar gadonsa, kafafunshi suna zube a kasa, yayinda ya doro cikinshi da hannunwanshi da kuma kanshi a filo. Ya mikar da filon ne tsaye maimakon ya gicciye shi kamar yanda a ka fi yi, bacci yake yi domin duk kwanakin nan wani aiki ya hana shi bacci. kowanne lkc ya fi maida hankalinshi ga yanda zaya binciko wadanda ke yiwa Familyn A.D Biliya tsohon Ministan Abuja kisan mummuke, sai a jiya ne aikin ya kammalu, don haka ya samu wannan baccin. Sama-sama yake jin wayarshi tana rigin, kusan sau 4 kenan cike da bacci ya kalli fuskar wayar, tsaki yaja sannan ya daga wayar Husna ya ya? Hjy ta ce kazo zamu fita ne har da Dady." "Ina zamu?" ya tambaya. Ta ce, "Sai ka zo za ta fada maka." Ya kashe sannan ya yi mika sosai, ya shiga toilet, ruwa ya watsa ya fito, ya yi fes cikin blue Jeans da farar riga, M.B yana son kananan kaya in ka gan shi da shadda ko yadi to Dady ne ya dinka mishi su, kuma ya tilasta mishi sa su in za su je daurin aure ko ziyarar dangi ya same su cikin falon shi da mahaifinshi kawai a ke jira. Cikin girmamawa ya kalle ta, Sannu Hjy cikin murmushi ta ce yawwa MUHAMMAD ka koyi kyau sosai, Safina ta ce, Hjy Bros ya san kaya fa, duk kayan da yasa suna yi mishi kyau sosai, Husna da Hjy suka hada baki gurin cewa tabbas, Guntu murmushi ya yi, na gode. Ya dan yamutsa fuska ina za mu? Za ka gani bari Dady ya fito. Itama haka take kiran Maigidan nata. Muryar Dady suka ji ya ce, "Gani na fito." Ga zaton M.B gidan abokan Dady za su kila ana yin wani abinne, to kuma biki ranar Sunday? Haka dai ya yi ta sakawa yayinda suke tafe cikin jin dadi. Direba ke jan su gefen shi M.B ne baya su Dady da Hjy tsakiya kuwa su Husna. Shahararren gurin shakatawar suka nufa bayan [18/09 3:52 pm] Inna馃懍馃懌: Idan rana tafito 13.....Cikin mamaki gami da sha'awa Shuwa ta ce, "Kin birge ni, kai Allah ya ba ki 'ya'ya masu zuciya, ni su Husna ba su da kishin kai da kyar in za su bani hadin kai. Yanzun kuma kudin ku na nan dankare?" Kilishi ta dube ta sosai matar ta zo nima haujaciya ce zan bari ya auro matar ta same ni da yara guda 3 ba dadi sannan ta baje wannan ta yi zazzaga haihuwa mata da maza haihuwarta fa 7, Shuwa ta ce tabdi gaskiya bn da wannan dabarar da tuni kudi sai dai a samanku, nima yanzun dabara hada shi nayi da Autarmu BASMA kuma tuni ya shige ciki ma'ana ya soma ruftawa cikin gadar zaren da na hada, domin zuciyarshi ta shagaltu da sonta. Kilishi ta nisa da cewa, "Menene dabarar?" Shuwa ta ce "zan gyara wani kuskure ne da na yi can baya lkcn yaron yana karami, na nuna mishi tsabar kiyayya karara inda na ringa hada shi da shokin in kona shi da wuta cikin tafin hannu ko kuma in zuba mishi barkono a idanu. Tilas ce tasa mahaifinsa ya fita dashi waje ba don yaso ba. Kilishi bai tashi dawo min ba sai a matsayin Dan sandan ciki, shi da ya tafi karatun Likita, kin san dole ne sai da dabaru kafin in cimma burina?" ta dan dakata kafin ta ci gaba "Ina so ne da zarar an daura auransu kafin shi da BASMA, sai in bata guba ta zuba mishi cikin ruwan sanyi ma'ana ba tare da kowa ya zarge mu ba. Yana mutuwa shi kenan daga ni sai 'ya'yana sannan tasu dukiyar ta gada domin yana amsar makudan kudi albashin sa bn da hayar da wasu kasashen suke yi. Hjy Kilishi ta ce, "Kina nufin har wasi kasashen suna hayar shi? Shuwa ta ce,"sosai kuwa, ya kware matuka kan aikinshi kasar da ya yi krt sun so rike shi da kyar suka bar shi ya dawo gida. Kilshi ta yi ajiyar zuciya tare da girgiza kai. Shawarata a nan ki bi sannu ki hana da hikimomi nasan wannan partyn da ki ka hada yana daga cikin dabarunki na son ki nuna kina son shi, sannan ya manta cewa kin ta6a mishi azaba. Shuwa ta ce, "Kin gane kawata, kuma a duk lkcn da na fahimce kwa6ata zaya yi ruwa zan kira ki in nemi shawararki don kina da basira. Suka yi dariya irin ta kawaye, sannan Kilishi ta sure Jakarta Bari in tafi sai na ji daga gare ki. Har gurin mota ta yi mata tattaki inda direba ya ja suka yi sallama ta dawo ciki.********* .14....Ina tafiya na dawo talla na hango BINTO, kira na kwala mata ta juyo sannan ta nufo ni da fara'arta, ta ce gida za ki? Na ce, eh, Yaya ADO yana gida? Binto ta ce, Eh, na barshi gida, na ce, mu dan je ya kara min mana domin na haddace na jiya. BINTO ta ce haba?" Na ce, Allah kuwa, ai zan ma biya za ki ji. ADO na zaune kofar gida yana dauke da wani littafi yana nazari, na durkusa na gaishe shi, cikin fara'a ya amsa tare da cewa, kin zo ne? Na ce, eh, ya ce shiga ina zuwa, ban jima ba ya shigo don ya sani lkcn nawa kilalanne, ya ce biya in don ya ji na jiyan. Na yi Bismillah sannan na karanta, ya kara min wani da haka na iya addu'o'i da dama Cikin Haka ne batun auren su BINTO, ya tashi domi kaka ta matso su HINDE ma duk an kawo kudinsu ni kadai ce babu manemi to wa zai so ni, ni ba kyau ba ga kazanta, bugu da kari ga ni baka, su ko na lura samarin kauyanmu in dai kina fara komai muninki za ki samu miji, na lura abn yana damun Babana, ni ko bn damu ba don zancan da ni ke lkcn fa shekaruna 12 an ce ma wai sai watan Mauladi ya kama. ADO yana kwance a shimfidarsa, zuciyarsa tana nazari, ne a kan Jidda yana son taimakon yarinyar sai dai ya rasa me zai yi don ganin ta fita cikin halin da ta ke, gata da kwazo shi dai ya shaku da JIDDA, har ma yana cewa da ya tashi aure ne babu abn da zai hana shi aurenta, Bai damu da so ba ba ya sani suna tare wataran zai so ta. Sama'ila ne ya katse mishi tunanshi da sallama, ya amsa ya tashi zaune dai-dai lkcn da shima ya zauna kan kujerar katakon dakin.... Mar 7, 2015 Aisha Ummu Shureim Sa'eed 24...Ya kalli Ado ya ce, "ya naganka kwance ina fatan dai lafiya?" ADO ya yi ajiyar zuciya, "Wlh lafiya ta lau, wani abu ne ke damuna.'" SAMA'ILA, ya ce "Me ke nan?" ADO ya ce,"kan zancen KULUWA ne, Ina matukar tausayin yarinyar gashi d [18/09 4:50 pm] Inna馃懍馃懌: Idan rana tafito 15.....Sama'ila ya ce, "To Allah ya za6a mana abinda ya fi zama alkairi."Ado ya ce,"Amin. Wata rana da daddare an aike ni kar6o kudin dashi ina tafe da 'yar sandata ina wakar "wayyo Allah na wayya Allah na kalalla6a tashi ga idona kalalla6a, wanda ya cire min kalalla6a, shi ne mijina, sai na ji murayar ADO ya ce Kalalla6a, ya iso gurina. Bayan na tsaya ya dube ni gani zan cire miki, na sunkuyar da kai sannan na ce, "Yaya Ado ai kai Malamina ne." Ya ce, daga ina haka? Na ce amso kudin dashi naje, Ya ce, zo nan dama ina son in yi wata magana da ke. Jingina ya yi daga jikin wata, bishiya da ke nesa dama kadan, hasken farin wata ya haske gurin. Ya zuba min idanunshi, ni ko kaina na kasa ina wasa da kudin hannuna, ya ce, "JIDDA kina jina?" Na ce ina jin ka, sai na ji kalmar saukar aradu, za ki aure ni?" Sai da na yi tamkar zan fadi don firgici, sannan na gyara tsayuwata na ce, "Uhum, Yaya AdO kenan. Yaushe muka sona 'yar tsokana?" Ya ce, "Gaske ni ke magana." Na yi murmushi a zotana ko da wani zaya tsokane ni ban da kai, duk kyawawan 'yanmatan kauyan nan suna burin ko magana ka dinga musy ciki har da yata Hinde duk ba ka ce zaka aure su ba sai ni KAZAMA, MUMMUNA,BAKA, MARAINIYA, MARAR GATA?" Tausayinta ya kuma cika shi, ya uba hannunwanshi cikin aljihu, JIDDA ni ko kin ga wadannan abubuwan da ki ka lissafa sune suka kwadaita min auran ki. Na kalle shi cikin mamaki, sannan na girgiza kai. "Yaya Ado na sani kana dai tausaya min ne amma ba sona ka ke yi ba. Shi aure zama ne ba na kare ba, in ka aure ni zaka yi na dama a gaba." ya ce,"JIDDA kina da hangen nesa, sai dai bana jin hakan ata faru insha Allah, abn da kawai nake so ki amince dani kuma daga yau zan soma zuwa zance gidanku. Edited 路 Like 路 3 路 Report 路 Sep 6, 2014 Aishat Yusuf sannu mmy ashe an maido miki da 16...Na yi 'yar dariya zaka sa Baba Gaje ta kara tsanata kenan, don tana maida ni baya ne saboda kada wani ya nuna yana sona. Ado ya ce, "To ai "IDAN RANA TA FITO TAFIN HANNU BA YA KARE TA, ki je gida sai na zo, ."Na tafi ina waigen shi, anya kuwa ma Ado ne?" Ko dai wani Aljanin ne? Abin da na saka wa a zuciyata kenan. Washe gari muna zaune a tsakar gida, Hinde suna ta cin abincin su da su Jummala ba sa ci da ni ni ko ina can gefe ina cin nawa murfin kwano, hirar samarin suke yi suna min haibaici tare da wakar zanbo wai Allah min tsarin da auran kazama na tashi naje nayo Sallar Isha'i na dawo na zauna, sai ga sallamar Baffa kanin Ado, ya ce, sannunku, suka amsa ya ce wai ana sallama da JIDDA, Hinde ta ce, Jidda kuwa a ka ce, maka?" "Ya ce, "Eh in ji Yaya Ado." Baba Gaje ta ce "Yana ina?" Baffa ya ce gashi nan a waje ta ce to ka ce tana zuwa. Ta kwala wa Hinde kira zo ki je kin ji Ado, yana kiranki, dan nasan ke yake kira ba waccan ba, ina jin su ban ce komai ba. Har da turare Baba Gaje ta ce Hinde ta fesa bayan ta can za kaya. Babana yana kofar dakinshi na je na zauna kusa dashi zuciyata cike da damuwa, domin jiya ne kawai ADO ya gabatar da kanshi gare ni amma ji nake tamkar mun yi shekaru dashi, waton sonsa ne ya shige ni ba na wasa ba, na ce "Baba gurina Ado ya zo, amma Baba Gaje ta ce, Hinde taje.'" Baba ya kama hannuna "Kada ki damu nasan Ado ba zaya can za miki ba, tunda yasan da Hinde ya ce a kira ki." Edited 路 Like 路 4 路 Report 路 Sep 6, 2014 Saleesu Nasarauniya Funtua Munata gdy. 17...Ita kuwa Hinde lkcn data fita sai ta canza tafiya ta nufi Ado, shi kam lkcn ya shagaltu da tunanin anya za ma abar JIDDA ta fito kuwa? Sai ya ji takun sawu, kanshi yana kasa sai ya ji kamshin turare dan goma ko bai dago ba yasan ba JIDDA ba ce, domin ita in ta kusanto ka sai dai ka ji kaurin hayaki ko warin datti. Ya dube ta lkcn da ta zo ta tsaya gantsartsar a gabn shi, tare da cewa, gani, ya girgiza kai bn kira ba JIDDA nake nema, ta turo baki kai ko ga dan ziza da kai me zaka yi da kucakar mata? Ya yi mata wani duba je ki turo min ita, ta rike kugu t [18/09 6:00 pm] Inna馃懍馃懌: Idan rana tafito 18..Ya kashe laptop din ya maida shi gidan shi sannan ya sako ta a ma adaninta, ya koma kan gado ya kwanta yana nazarin duk maganganun nasu. Ya jima da zargin cewa haka zata faru shi yasa bai 6ata lkc ba gurin manna wata 'yar mitsitsiyar na'urar daukar magana a duk kan dakunan gidan domin samun rahotannin abnda ke faruwa ko zai faru. Damuwa daya ya shiga dama Basma turo ta aka yi don ta yaudare shi? Lallai ta yi kokari domin yana son ta so mai tsanani duk da ranshi ya sosu da jin batun bai sa sonta ya yi rauni daga zuciyarshi ba, amma zaya cigaba da bin su yaga iyaka gudun ruwansu. Dady ya kalle shi bayan ya kur6i shayi. "Muhammad ya kamata zuwa yanzu a ce wani abu game da aurenka da Basma." M.B ya ce, "Dady ai magana tana gurin ku, ko Hjy?" ta aje cokalin hannunta tare da cewa "Wannan gaskiya ne Muhammad, Dady sai a yunkuro a shiga maganar." Dady ya ce, "Shi kenan, Insha Allah week end zamu shigo Abujan kafin sannan zan yi waya gida sai mu tafi da Sani." Hjy Shuwa ta ta6a baki "kana da son saka 'yan kauye cikin komai naka." Ya dube ta "Ni din dan ina ne?" M.B ya ce, "Kauye Husma ta ce yaya kuma zaya guji kauye Hjy. Dady yana da gaskiya ina son yanda Dady ke son asalinsa." M.B ya jinjina mata hannu, Tsaki Hjyn taja ai nima ban ce ya ki asalinsa ba, amma ka duba zuwa Abuja ba sai ya samu wasu daga abokansa su tafi tare ba? M.B ya ce, "bar shi kawai, Hju gara yaje da danginsa ba don ranta ya so ba ta ce shi kenan Dady ya yi dan murmushi sannan ya ce kamar yanda ni ke daura auren 'ya'yan Sani haka nan shi ne zai auradda nawa." Husna ta ce zamu sha biki fa Bros, Hjy ta ce kai Husna akwai ki da zumud'i, ta ce dole ne nayi zumudi Hjy ba mu fa ta6a yin wani biki namu na kashin kanmu ba cikin gidannan, sai dai in za k yi wani abu na dangan ki." M.B ya ce kina da gaskiya Husna. 19...Cikin lkc kankani manya suka cikin zancan aka yi sa rana ko in ce baiko, biki sosai aka yi tamkar lkcnnne bikin tare da rabe-raben kyautuka. Hjy kuwa Dubai suka tafi don hado lefe tare tare da kayan da za su ci biki dashi ita kuma Auta ta za6o kayan dakinta irin wadanda take so. Shi kuwa M.B ya yi sallama da su kan cewa za ya tafi kauye don sanar da su Haja. *************** Kimanin kwanaki 4 ne suka shude Ado da Kuluwa ba muga juna ba, sai ranar Lahadi ina dawowa daga talla na biyo ta gefen gonarsu shi ga su shi da Sama'ila, na tsaya turus ina kallonsu, har suka karaso inda nake, waige-waige na shiga yi domin ina tsoron koda akwai wanda zai kaiwa Baba Gaje labarin. "Ado ya ce kwantar da hankalinki JIDDA, babu kowa." Na yi ajiyar zuciya, amma na kasa kallonsu, ya ce kin saida ne? Na ce saura kwano 2, ya ce muje na bi su zuwa cikin gonar, ya kira daya daga cikin mutanan da suke aiki ya ce su dauki abinci karkashin wata bishiya muka zauna, ya ce nasan an dake ki ranar ko? Na ce eh, ta dake ni. Ya ce shi yasa ki ke ta 6oye min har kwanaki 4 ko? Nayi shiru, ya ce kin fasa auran nawa kenan? Na kalle shi sannan na kalli Sama'ila na sunkuyar da kai, na za ci kayi fushi ne game da abinda ta yi maka ka fasa. Sama'ila ya ce, "Allah Sarki, Abokina samun kansa ya yi da kara muradin auranki, kuma insha Allahu ba fashi, sai dai wani iko na Allah, Ado ya ce matsalar daya ce, Jidda na kalle shi gabana na faduwa zuciyata cike da son jin wace matsala ce wannan?" Ya ci gaba zan tafi birni karatu, kuma zan dauki kimanin shekara 3 ya ya ki ke ga za ayi? Nayi shiru ina nazari sannan cikin karaya wato cikin amincewa raina na rasa Ado na ce Allah ya bada sa'a Sama'ila ya ce abinda za ki iya cewa kenan? Na ce to me zan ce? Ado ya ce Jidda shawararki nake son ji game da mokamar auranmu? Na ce Yaya Ado haka kurum na ji a jikina auranmu ba zaya yiwu ba, saboda zai iya kasancewa in ka tafi birni ka manta dani, sannan ga matsalar Baba Gaje in ta gan mu ta ji labari kamar yanda ta ce kai kara gurin mahaifin ka ba ka jin akwai matsala? Ya ce don Allah bar zancan wannan Babar taki, zan fa ci gaba da zuwa zancena tunda Babanki ya yarje min kuma kada ki damu kinji na ce to. [18/09 6:15 pm] Inna馃懍馃懌: Idan rana tafito 20 Ban damu da su ba na ci gaba da aikina, sai da zan fita muka ci karo da Babana ya dawo zai yi shirin Masallaci, cikin murna ya ce,a'a wa nake gani haka? Kulun majadan, kai amma fa kinyi kyau cancadi." Dadi ya rufe ne, kun san mu2m yana son ya yi gayu a kuranta shi, kuma ban ta6a sa rai wata rana za ta zo da zan ji irin wannan kalmar ba. Na ce "Baba ba ta nan shi ne na saka wannan." Babana ya ce,"Ai ko kin

Chapter 2 of 4