Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
jikinta sannan ta changer [15:01, 14/12/2016] Tyetyelorh-❣: Ta amsa ta shiga daya daga cikin toilet din Su suna waje suna jiranta Tana shiga ta cire kayan sannan tadan wanke jikinta ta sa kayan hadda sucks da hula Ta dauko dayan uniform din ta fito Tularh ta kalleta tace kin ma fi kyau da pentin a fuskanki Ta jefeta da kayan Duk sukayi dayari Fee_feey ta bude bag din ta dauko kayan kwalliya Tace to zu na gyara maki fuska Tazo ta fara gyara mata fuska Tularh tace Allah ya temake ki be taba gashinki bah Wai kinga inda hydar ya makureta kaman ze kasheta Fee_feey tace ae yana ji da zulaihat Tayi murmushi Tularh tace ae inaga sonta yakeyi kwata kwata beson yaga abu ya tabata Zulaihta tace ae am not his type yafi karfi na Fee_feey tace ae ba namijin daya fi kargin mace a duniyan nan Tayi murmushi Bayan ta gama mata gydar fuskan tayi kyau sosai Fee_feey ta dauki dayan uniform din ta sa a jakanta Zulaihat tayi huging dinsu tare tace thank you guyx Suna fitowa hydar yazo yace kinyi kyau fah Tayi murmushi Sega admin yazo su basu ma san abunda akeyi bah Yace suzo time yayi za'a cigaba Sukace toh Hydar yace shi ya fasa conculuding zulaihat kawai tayi Admin yace toh shikenan ya tafi Zulaihat tace ita bazatayi bah Su fee_feey suma suka wuce Hydar yace yau zan kuma gida Tayi murna sosai Se kuma yace idande bazatayi concluding ba toh wlh baze kuma bah Ta kalleshi Yace am serious ya wuce ta biyo shi Suna shiga hall din mufeedah ta juyo tana kallonta da mamaki TYETYELORH'S NOVELX✍🏻 [23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [07:50, 19/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh* IN DEDICATION TO AUNTIE AYSHA (MAMAN MIEMAH) 1⃣0⃣0⃣ β†— 1⃣0⃣5⃣ Duk sukayi shiru Tace wlh am telling you guyx d truth but tunda baku yarda ba shikenan ta mike tana kuka ta wuce Su zulaihat suka kalla juna Tana zuwa gun motan daman daddy ta yana jiranta ta bude ta shiga fuskanshi a daure Ya daka mata wani tswa seda ta furgita yace me kike ce masu Tayi mugun furgita ta fara hawaye tace babu komai Ya kama hannunta ya matsa yace ni zaki ma karya Tana hawaye tace sunga sedan ciwo ne a hannuna suka gani shine suka tambaye ni ina na sama Ya sake matsa mata hannu yace ni zaki ma karya tace am serious ba karya nake ba am speaking the truth Ya saketa ya tafa motan yace mata muna zuwa gida kinsan me zakiyi tayi shiru Ya sake daka mata tsawa yace kinjina Tana kuka tace naji A zuciyanta cewa tayi mommy meyasa zaki tafi ki barni da wannan mugun dan Allah ki dawo ki ceceni daga hannun azzalamin nan Tun mommy ta nada rai haka yake masu mugunta yasa mommyta a daki ya mata tsinan nan duka tana jinta tana ihu Da hrt attack ta muto Ita kuma mufeedah ta dauka alkawarin seta kasheshi inda ya kashe mommy ta Suna isa gida streght basement ta wuce dan ta saba idan tayi lefi toh anan take kwana Ku haske babu a ciki duhu zalla sannan ga abubuwa masu cizo ranan nan ma kunama ya daneta Duk sanda yace taje basement toh ranan babu abinci dan haka zata yini wani sai'n manta da ita yake yi yata sha'aninshi Gidan su babban gida ne irin sosai β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜† Zulaihat suka tashi kuwa yaje gun iyayenshi Zulaihay tace ma Umma.Umma yau fa a gidansu Tularh zamu kwana Tace ke dawa Mu uku ne ni da fee_feey se ita tularh Tace toh shikenan Ta rungumeta tana dariya sannan ta tafi gun fee_feey itama ta tambaya mommyta ta yarda Suna tsaye ita da tularh tana gayan mata Umma ta yarda kawai setaji irin an jawo hannunta ta juyo Hydar ne yana jawota ya dauka hoto Yana dariya ya cire wayan a jikin selfie stick yana kallon fuskanta Yace kalla fuskanki kaman za'a sace ki Ta daka cikinshi yace auchh it hurt Tace ba kaibane kaban tsoro Tace am sryyy yana maida wayan ya riko hannunta yace toh mu sake wani Suka ringa daukan pic se kyau sukeyi Tularh da take tsaye tana kallonsu tana murmushi saboda suna burgeta dukda basu fada ba tasan duk suna son juna Fee_feey bayan ta tambaya mommyta ta yarda tana dawowa gunsu zulaihat sega Ahmed wanda ya mata murmushi dazin ya tareta Taji alaman mutum akanta dayake kanta akasa yake Tana daga kai ta ganshi yana mata murmushi Tace wat!! β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜† [18:53, 19/12/2016] Tyetyelorh-❣: Su zulaihat sun juyo suna kallonsu se dariya suke mata inda ta hada fuska Ahmed zeyi magana kenan tayi tsaki ta wuce ta barshe a tsaye Tana zuwa gunsu zulaihat taga suna yi mata wani kallo Tace meye ku kuma Tularh ta daga mata gira tace ya fula Zulaihat tace me yasa kika yi mai haka Tace am not intrested in him ku xu mu wuce dan ni na fara gajiya da school dinnan Tularh tace daga nan zamu tafi gidan namu koh suka ce aa se mun kuma gida mun shirya tukunnan Zulaihat tana tsaye tare da Umma tace tare fa zamu kuma Tace aa ae ba tare muka zuba and mommy hydar tace zata rage mun hanya ta wuce tace se kinxo tace toh Hydar yana tsaye a bakin motanshi fee_feey tazo tace mai plzzz zaka kaimu gidan mu ne sena dauko motane sannan na kaisu gidan su debu kayansu dan a gidansu tularh zamu kwana Ko kallonta beyi ba yace toh danshi haryanxin hankalinshi be kwanta da ita bah Tace yawwa tnxxx Sannan ta juya Zulaihat ta fito daga toilet sega Ahmed yace dan Allah ke kidan tsaya plzz ko na two seconds ne kiji me zance Tace ina jinka Yayi ajiyan zuciya yace thank god Sannan ya fara dan Allah wannan frnd dinnan naki nakeson kiyi min hanya plzzz wlh tun dazin nake mata magana tanata banza dani Se surutai yakeyi ita kallonshi kawai takeyi Daya gama tacr toh shikenan amma yanxin ni bansan number ta ba balle nace zan baka Yace babu komai barin baki nawa seki bata Tace ae idan na bata ba amsa zatayi bah amma zan dauka wayanta by 8:00pm na yau se nayi flashing so duk number daka gani nata ne Jikinshi na rawa yacr toh sannan ya ciro papper ya rubuta number ta bata ya ta yimata godiya tace ba komai [19:15, 19/12/2016] Tyetyelorh-❣: β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜… Tana zuwa gun hydar yayi mata wani mugun kallo yace mata se wancan yake ce maki Tayi murmushi tace maganan fee_feey yake min wai yana sonta Ya yamutse fuska yace do i look lyk i care Tace ba kai ka kambayan bah Yace toh kira waancan mu tafi Tace wai ina mommy yace sun tafi da Umma Ohk sannan ta tafi kiransu fee_feey Sukazo suka shiga mota suka fita daga makarantan Hydar yace wannan layin ne tace unguwan rimi Zulaihat tace me zamuyi a unguwan rimi kuma Yace ask her Ta tambaye ta tayi mata bayanin zata je ta dauko motanta ne seta kaisu gidan su tularh Tace ohk Suna isa ya ajiye su suka fita daga motan Zulaihat ta bude kofan zata fita kenan dayake itace a gaba Se hydar ya riko hannunta ta juyo Yace nifa haryanzin hankali na be kwanta da yarinyan nan ba Tayi murmushi tace karka damu shes very nice Ya yamutse fuska sannan yace take care Ta dan sara murmushi tace you too Shima ya maida mata ta fita daga motan ta daga mashi hannu ya tafi Tana shiga gidan seda tayi ajiyan zuciya dan haduwan gidan sannan kuma gabanta ya ringa fadi kawai batasan dalili bah Se ta gansu suna jiranta tare suka suka shiga dakin fee_feey Suna shiga tace wata aljanna duniya amma a zuciyanta Ta shiga closet dinta tace barin dauko kaya sr nayi wanka sannan mu tafi Tularh tace ki lebi kayan kawai semu tafi can muyi wanka tace shikenan Ta dauka wani katon jaka ta debi kaya set biyu da night wear shima se biyu sannan inner wears Suna kallonta zulaihat tace wannan kayan fah Tace na zuwa gidan mata Tace okeyy ooo Tana gamawa suka fito gun motan dazata shiga daman kafin ta shiga tayi ma gateman magana ya wanke mata dan haka wai tasa kayan a ciki suka shiga zata fito kenan sega daddy ta ya dawo TYETYELORH'S NOVELX [23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [07:29, 15/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh* IN DEDICATION TO LAWIZA FAMILY 9⃣5⃣ β†— 1⃣0⃣0⃣ Duk suka zauna Mc yace wanda zeyi concluding a daibat collegue ya fito Mufeedarh ta tashi tana wani kaudi se wani girgiza jiki takeyi amma babu abun girgiza wan Tana farawa seta kalla hydar se kallonta yakeyi ta juya tana magana seta sake kallonshi Se yayi mata smilling ya kyafta mata ido daya Seta fara manta point dinda take magana akai ta fara inina Ta sake kallonshi ya sake mata murmushi se yayi kaman ya mata kiss daga nesa Zulaihat taga mufeedah tanata kallon fuskan hydar seta juya ta kalleshi taga abunda yake mata Seta bugeshi tace stop it Ya kalleta yayi murmushi Ita kam mufeedah gaba daya hankalinta yana kan hydar har ta fara manta abunda takeyi Time keeper yayi ringing bell yacr time dinta yayi Kaman tayi kuka ta sake kallon hydar taga ya galla mata harara Ta fara hawaye taje ta zauna Mc yace wanda zeyi concluding a LAWIZA ACEDEMY ya fito Zulaihat ta kalla hydar Yace wlh idan bakiyi bah bazan kuma ba yau Tace this not fair Yayi murmushi Ta mike har zata tafi ya rike mata hannu yace karki kalla fuskan kuwa ki ringa kallon bangon karshe Tace toh Ya saketa ta tafi Tana xuwa ta fara magana tana kawo hujjuji masu karfi tana magana cike da confidence Kuwa se ihu akeyi a gun Tana gamawa tace thank you ta tafi Aka ringa tafa mata ana ihu Hydar ya bata hannu suka tafa Tana zama yace daman kinsan ke zakiji concluding?? Tace no kawai zuwa min yakeyi Yace nice one tayi murmushi Mc yace kowa ya zauna yayi shiru yanzin judgea zasuyi aiki sannan a gaya wanda yaci Suna zaune sunfi munti talatin a zaune kowa ya gaji se dugan hamma akeyi Duk sun gaji da zama β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜† Can se Mc ya tashi da envelope a hannunshi kowa ya gyara zama Ya fara *LADIES AND GENTLE MEN AS YOU HAVE ALL BEEN WAITING FOR,THE WINNER OF 2016 DEBATE IS.............WAIT BEFORE I SAY D WINNER YOU ALL KNOW YOU DID YOUR BEST SO AM SO SORRY FOR THE ONES THAT ARE GONNA FEEL BAD AND FOR DAIBAT COLLEGUE I HAD THAT NOBODY HAD EVER BEATEN YOU I HOPE YOU KEEP THAT RECORD.....................................THE WINNER OF TODAYS DEBATE IS...............* Ya tsaya yana bude papper *DAIB...............* Har sun fara ihu se yace ohhhhh sorrrrrry *LAWIZA ACEDEMY* Congrat guyx Aka ringa ihu ana tafi student da iyaye Hydar suka gaisa da zulaihat yace nice job Tace kai ya kamata na gayan maka hakah Mufeedah ta tashi tanata shurutai wai this not fair abunda akayi be tamata cuce kawau akayi Judge daya ya tashi ya amsa mic yace akanwa za'ayi cuce ke me kikayi idan ba mugude murgude bah a cikinku Ahmed was d one that did the work yayi mata tatas Se tayi shiru ta kuma ta zauna Akace a zauna za'a bada gift kuwa ya zauna Aka dauko katon golden trophy aka cr suzo su amsa Su biyu suka mike suka amsa ana ta ihu sannan aka basu check din 100,000 zulaihat ta rike baki Kuwa se ihu akeyi Umma kuwa hadda hawaye Bayan sun kuma sun zauna [07:53, 15/12/2016] Tyetyelorh-❣: β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘ Akace ya daibat collegue suzo su amsa nasu Ahmed ya mike ita mufeedah tana zaune yace taso mana ta harareshi Yace thats your know buisness Yaje ya amsa aka basu wani trophy bede kai nasu zulaihat girma bah sannan da check din 50,000 ya amsa ya gaisa da su sannan yaje ya gaisa da hydar yayi murmushi yace congrat Suka ce thank you Hydar yace wait ya ciro selfie stick ya hada da phone dinshi sukayi selfie Yayi murmushi ya wuce ita kuma mufeedah ta fashe da kuka se kuka takeyi abun tausayi Iyaye sukazo se daukan hotona akeyi hadda student din Sunsha photos hadda wanda basu sani ba sede ace juyo su juyo su dauki pic Zulaihat tana juyawa ta hango mufeedah ita kadai se kuka takeyi taje gunta ta ja hannunta suka fita daga katon hall din me hayaniya Suna fita ta hango wani kujera taje ta zaunar da ita agun ta share mata hawaye Sannan tace kiyi hakuri ki dena kuka please Ta ringa bata hakuri har seda tayi shiru Tana daguwa zatayi magana sega babanta yazo wuce wa ya galla mata wani harara zulaihat itama taga abunda yayi Se ta sake fashewa da kuka tace na shiga uku yau. Yau zan motu na shiga uku tasa hannu akai tanata ihu tana kuka Zulaihat riketa tace meyafaru gayan min meyafaru kiyi hakuri ki gayan min bunda ke faruwa β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜… Tayi ajiyan zuciya sannan tace wlh yau ze kasheni idan naje gidan nan wlh mutuwa zanyi wlh kasheni zeyi Tace waye ze kasheki wai tace babana wlh yace idan banci bah kasheni zeyi idan na dawo gida Tace kiyi hakuri baze kasheki ba Sega hydar ya fito da fee_feey da tularh suna bayanshi Yace meyafaru Mufeedah ta cigaba wlh yau zan mota na shiga uku na lalace wayyo Allah ka taimakeni na bani Zulaihat ta kalla su hydar Hydar ya mata tsawa yace keyi mana shiru dalla dan bakuci ba shine kike wannan haukan Zulaihata tana rike da hannunta tace ba haka bane Mufeedah ta mike ta daga riganta ta baya sukaga wani katon sedan bulala tace wlh shi yayi min wannan dukan Hydar yace wa yayi maki dukan take babanta Yayi tsaki yayi wucewanshi gun mommy suka ringa selfie Mufeeda tace baku yarda da abunda nake gayan maku bah koh β˜†β˜†β˜†β˜†β˜† TYETYELORH'S NOVELX [23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [13:47, 22/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh* IN DEDICATION TO AMEENAH ADAMU(MEENAHCOOL) MUCH LOVE DEAR😘 1⃣0⃣5⃣ β†— 1⃣1⃣0⃣ Da sauri ta fito daga motan shima ya fito tayi huging dinshi tana gayan mashi su suka ci yayi murmushi yace ya kamata muje muyi celebrating koh Tace daddy ynaxin sleep over zamu Yana daga kanshi ya kalla cikin motan ya hango zulaihat ya tsaya yana kallonta Su zulaihat suka fito daga motan suka gaidashi shi bema jisu ba se kallonta yakeyi Fee_feey ta tabashi tace daddy suna gaidaka sannan ne yadan furgita ya amsa Ita zulaihat kwata kwata bata san haduwansu dashi saboda kallon dayake mata amma wani gefe a zuciyanta se taji kaman irin ta dade da sanninshi Bayan ya amsa fee_feey tace toh zasu tafi ya ciro 5k ya mikama fee_feey yace toh gashi kuje ku saya snacks Ta amsa tana murn suma sukayi godiya suka shiga mota suka kama hanya Suna isa gidansu zulaihat suka fito suka tarar da Umma a parlo suka gaidata Umma tace se yanxin zaku iso Fee_feey tayi murmushi tace yanxin ma zamu kuma Tace yau ni kadai zan kwana a gidan zulaihat tace toh mu kwana a nan mana kawai Umma tayi dariya tace wasa nake maki tashi kuje ku shirya kayan ku tafi Tularh tace Umma kuran mu kikeyi kuma Tace ba dole na gaje daku bah naji abunku na gaji sannan na dawo gida zaku dameni Zulaihat tace shikenan barin deba dayawa hadda na school harse kin nemeni zan dawo Umma tace a jeki Sukayi dariya suka shiga dakin Ta debu kaya set uku da nightgown ta saka a cikin wani karamin travelling bag sannan ta dauko handbag dinta tasa irin kananan abubuwa kaman su brush da kayan walliya da sauran su Bayan ta gama suka fito sukati sallama da Umma sannann suka tafi Da suka kama hanya memakun su tafi gidansu tularh se sukayi hanyan ostrich bakery β˜†β˜†β˜†β˜†β˜…β˜…β˜… Suka kalleta da mamaki zulaihat tace gidansu tularh fa zamuje Tace ba daddy ya bamu kudi mu sayo snacks ba ostrich zamu Tace toh Suna isa sukace ita kadai ta shiga dan su bazasu shiga bah Tayi tayi dasu amma suka ki shiga dan haka ta hakura ta shiga ita kadai Data shiga ta sayo masu irin manyan roban coke dinman guda biyu sannan ta sayo su sponge cake dasu cookers da popcorn, donot, burger, pizza dade sauransu daje gun daza'a bada kudi aka kirga komai aka fadan mata amonth din ta dauko poss dinta ta mika kodan ta amsa kayan leda uku sannan ta fito Tana fitowa gun kofan seta ci karo da mutum kayan suka rube tana daga kai seta ga Ahmed Ta hada rai ta fara zazzaga mai masifa Shi kallonta kawai yakeyi dan gabadaya yarinyan burgeshi takeyi Ya durkusa ya fara debu mata kayan ta fuzga ta wuce motan Ya tsaya yana kallonta Tana shiga ta fuzga motan da karfi Zulaihat tace dan Allah rage gudo Sukayi2 da ita ta rage gudo taki Se tularh tace ae kin wuce gidan sannan ne ta tsaya ta juyo ta kalleta Ta bude motan tace tularh tazo tayi driver Tularh ta fito ta amsa ita kuma ta bude baya ta shiga Zulaihat ta juya tace meya faru ne wai Tace babu komai Tularh taja motan suka kama hanya Suna isa gidansu tularh tayi horn gateman ya bude suka shiga Tayi packing suka fito Itama gidan ba lefi dan ya hadu Suna shiga parlo mommyta ne tana zaune zulaihat taje tayi mata peck itama tularh tayi mata Fee_feey tana tsaye tana kallonsu Ta kalleta tace ke baza kiyi pecking dina b fayi murmushi tayi mata Mommy tace koh kefa Tularh tace mommy anan fa zasu kwana Tayi murmushi tace toh sannu ku da zuwa Toh ina kayanku Zulaihat tayi murmushi tace wlh suna mota Sula fita suka debo hadda snacks din β˜†β˜†β˜…β˜†β˜† [14:24, 22/12/2016] Tyetyelorh-❣: Suna shiga dakin tularh dakinta ya hadu sosai amma duk da haka na fee_feey ya fi nata haduwa dan sunfisu kudi Zulaihat ce ta dauka towel tace ita bari ta shiga wanka Haka kuwa akayi tayi wanka ta wanke kanta tana fitowa daga ita se towel suka juyo suna kallonta Tace meye tularh tace wai ke kullum idan zakiyi wanka se kin wanke gashi Tace a mana Fee_feey ta dauka towel itama ta shiga tayi Zulaihat ta dauka hand drier tayi drying gashinta sannan tayi oiling Ta shafa mai sannan ta bude jakanta ta dauka wani wando tasa da west Bayan duk sun gama wanka sun shirya ita zulaihat tana kwance a kan gado ita da fee_feey suna kallo a laptop din fee_feey se tularh ta baje a kasa tana chatting Mommy ta shigo tace toh ku sauko muyi lunch Zulaiat tace mommy mun hutashe ki muna da snacks dinda muka sayo shi zamuci Mommy tace ae ku wlh baku isa ba seda na gama girki zakuce kunada abunci aeku se kunci abincin nan Fee_feey tace toh ku tashi muje mu ci Tace yawwa ke duk kinfisu hankali ma Tularh tace wa Fee_feey tayi masu gwalo ta tashi ta fito mommy tace a baki ma zan baki abinci Zulaihat itama ta tashi ta biyosu tace gaskiya nide ban yarda bah nima se an bani a baki Mommy tayi dariya suka sauko tularh itama taa biye dasu abaya Suka zauna kan dining suka fara cin abinci Se suke labarin mufeedah Zulauhat tace ita ta yarda da abunda mufeedah ke cewa tace wlh yarinyan ta bata tausayi kaman ta bude jakan fee_feey tasata a ciki Duk sukayi dariya fee_feey tace toh idan kin sata cikin jakan in zaki kaita Tace gun Umma mana Mommy tace wai waye mufeedah tularh tace yarinyan da zulaihat sukayi debate tare Tace aeko kusa da babanta na zauna shi idan ana tafin nan ma beyi ma yarshi Zulaihat tace toj kilan abunda take fada gaskiya ne Da suk gama suka tattara plates din suka kai kitchen wai zasu wanke Mommy ta hanasu amma zulaihat tace se sunyi Zulaihat ce me wanke wa fee_feey tana daurayewa se tularh tana jerawa Ita fee_feey kwata kwata bata taba yin wanke wanke a rayuwanta ba se yau Suna gamawa suka kuma daki suka sa waka se rawa sukayi kaman yan chaso β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘ [15:36, 22/12/2016] Tyetyelorh-❣: MISALIN KARFE TAKWAS NA YAMMA Suna zaune a dakin wayan fee_feey na hannun zulaihat ta dauka jakanta ta ciro papper da Ahmed ya bata me number shi a ciki tayi dailing a wayan ringing daya yayi ta kashe Ta bangaren Ahmed kuwa yana zaune yana jiran yaga number aeko yana ganin kira ya tashi da sauri yayi saving number yanata jin dadi Tularh!! Tularh!! Mommy keta kwalla mata kira tana cewa ga daddyta ya dawo aeko a guje ta mike ta fito daga dakin su zulaihat suma suka tashi dan su gaidashi Suna sauka tularh ta rungumeshi tanata murna dan yayi tafiya na one month Shima da murnanshi ya rungumeta Suka gaidashi ya amsa da fara'arshi Yace ya debate din suwa sukaci Zulaihat tace mune yace wow congrat ashe yaran akwai kai Sukayi dariya sannan suka kuma dakin Fee_feey ta dauko kayan da suka sayo ta ciro popcorn din ta fara ci ita kuma zulaihat ta sauko ta dauka cup da zasusha coke dindashi WASHE GARI Zulaihat ce ta fara tashi taga kwanciyan da sukayi da sauri ta dauka wayan tularh tana dariya ta daukesu hoto Tularh ce ta rungume kafan fee_feey tana bacci ita kuma fee_feey tana rungume da kafan tularh Ta tashesu suyi sallah asubah β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜† TYETYELORH'S NOVELX [23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [08:36, 31/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹 Na tyetyelorh THIS PAGE IX DEDICATED TO *MAMAN MUHSIN* TNX SO MCH FOR D GET WELL SOON CALL YOU GAVE ME THANKS AGAIN FOR UR CONCERN LUV YUH 😘 1⃣1⃣0⃣ β†— 1⃣1⃣5⃣ Suna idar da sallah ta nuna masu pic dinda ta dauka sukayi ta dariya Zulaihat tace mafarkin me kukeyi wai Fee_feey tace wlh ni mafarkin kylie nayi wai tazo ta rungumeni munata ihu Suka ringa mata dariya Ita kuwa tularh cewa tayi wai ita ta manta nata Allalin karya takeyi bata manta bah suka kuma bacci Misalin karfe 11am suka tashi suna tashi seda kuwa yayi wanka sannan suka debu snacks dinsu sukafito Kitchen suka shiga akayi warming snacks din sannan zulaihat ta ciresu a leda suka jerasu akan dining sannan suka debu ruwan zafi suka saka a cikin flask Se tularh taje ta taso mommy da daddyta suzo suyi breakfast Suka fito sukazo suka zauna suma sannan aka fara breakfasat Ita mommy tea kawai ta hada tana sha Daddy cewa yayi tun yaushe kuka tashi kuka fara wannan aekin Tularh tayi dariya tace daddy halan santi kakeyi Yayi dariya sannan yace bazakuje school bah Zulaihat tace ae da akayi debate din se aka bamu holiday se nxt monday Da suka gama suka wanke dises din se suka kuma daki Kawai suka kwanta can se sukaji phone din fee_feey yayi ringing tana dubawa taga number se tayi rejecting aka sake kira ta sake kashewa Ana kiran na ukaun tasa hannu zata kashe zulaihat tace mata wai meyasa bazaki dauka bah kika sani ku wani abu me mahimmanci ne tace ni ban daukan number sannan ta kashe wayan baki daya Bayan kaman minta talatin se sukaji ana knocking dakin Suna budewa daddy tularh ne yace su tashi kuwa ya shirya zasu fita yawo ae ko da sauri suka mike kuwa yadan sake shirya wa kafin dukakansu suka fito Wajan hutawa sukaje amma banda mommy tularh ita tana gida taki zuwa Aka sha ice cream sukayi selfie daman sunzo da carpet dinsu suka zauna akai sukayi hira me ban sha'awa daman shi daddy tularh akwai son yaga yara dayawa amma se Allah ya basu guda daya shiyasa sukeji da ita kaman kwai misalin karfe shida na yamma suka dawo gida da tsaraba kala2 dana ciye ciye da kuma sauran su Suna dawowa wanka sukayi aka zauna kan dinning sunta ba mommy labarin abunda sukayi acan se hayaniya sukeyi kaman yara shi kuwa daddyta se dariya takeyi abun nema ya samo mommyta data kalleshi seta ji taudayinshi dan tasan abunda yasa yakejin dadin nan Bayan sun gama kuwa yaje ya kwanta *Hydar*🌹 Hydar ranan daya kuma gida suna shiga dashida isa shi ya debu mai kayanshi saga mota ya shigan mai dashi dakinshi sannan shima ya dauko nashi ya kai dakinshi dake kasa Hydar yana shigowa gidan da phone dinshi a hannu gabadaya hankalinshi yana cikin phone din kawai yaji ance suprise sannan aka kunna wuta ya dago a tsorace se yaga mommy da dadday a gaban dinning suna tsaye anshirya mai abubuwa kala kala ya ciye ciye Yayi smiling sannan ya karasa gun mommy yayi huging dinta Tana murmushi tamai peck Shi kuwa daddy ya washe baki yana jiranshi yazi yayi huging dinshi se yaga hydar yaja kujera ya zauna yana ma mommy murmushi Tace

Chapter 5 of 23