Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
toh shikenan kun riga kun gama shirya komai koh Zulaihat tace no amma yau zamu gama Shi kam hydar hankalinshi bema wajansu admin ya kira sunan shi yace yes sir Yace tunanin me kakeyi yace babu komai Yace ka bar irin wannan tunanin babu kwai Yayi murmushi Admin ya sallamesu suka tashi suka tafi Suna shiga class suka tarar da mr muhseen a class Ya ringa ma zulaihat wani kallo kirjinta kawai yake kalla yana hadiye miyau Hydar yana ganin haka yaja hannunta suka bar class din suna fita tace mai ina kuma zamuje Yace ba inda zamu tace toh meyasa muka fito daga class din yace haka kawai seya fita zamu koma kuma karki sake tambaya na wani abu [20:12, 04/12/2016] Tyetyelorh-❣: ★★★★★★★★★★★ Suka tafi library bayan yan mintuna suka kuma class din Mr biology teacher ya shigo Bayan anyi ringing din bell an fita break tana zaune se hydar yace mata meyasa baki fita break tace babu komai na fison zama a class yace toh yau se kin fita Tace zuwa ina Yace zuwa school resturant now Tace no thanks bazan iya cin abincin nan bah Why??? Cuz amai ze sani and am allergic to corn bazan iya cin popcorn dinba Yace toh drinks fa tace na kushi yace se kinsha fah tashi muje mu saya Tace yaushe ka fara cin abun school dinnan yace yau Suka fita kowa se kallonsu takeyi anata gulma tace na fasa zuwa yaja hannunta suka tafi suna isa gun yace a basu drinks witress din ta tambayesu wanna iri A tare sukace *SCHWEPPES* [20:28, 04/12/2016] Tyetyelorh-❣: Hydar ya juya ya kalleta tace because is better lemon yayi murmushi yace no wonder Tace wat Yace barshi kawai tace plxxx gayan min Aka kawo masu ya amsa ya tafi ta bishi tana cewa dan Allah ka gayan min mana ya shareta tace toh shikenan Bayan anyi ringing bell din tashi kowa ya dauki kayanshi xe tafi gida admin ya shigo yace kowa ya tafi library banda hydar da zulaihat Fee_feey ta fara hawaye.............. *TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻 [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [07:54, 07/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *ZULAIHATOU*🌹 *Na tyetyelorh* *IN DEDICATION TO A SPEACIAL PERSON* 7⃣0⃣ ↗ 7⃣5⃣ Bayan sun gama yayi sallama da umma ya tafi zulaihat ta daga mai hannu Tana juyawa taga umma na kallonta irin kallon tambayan nan Tace meya faru umma Tace babu komai tayi tafiyanta daki Zulaihat ta kalla kanta se kuma ta shiga daki Can anjima da yamma se sukaji ana knocking tasa hijjab zata leka umma ta riketa tace kuma ki zauna umma ta leka tana budewa taga wata yarinya ji tayi gabanta ya fadi kuma seta ga kaman ta taba ganin yarinyan a wani waje Yarinya ta gaida umma ta amsa tace bismillah shigo Zulaihat tana zaune a palor tana jiran taga waye yarinyan na shigowa ta meke da sauri tace fee_feey Fee_feey tayi murmushi ta zauna ta ajeye sandanta a jefa ta sake gaida umma ta amsa da fara'arta ta tashi dauko mata ruwa Fee_feey ta juya ta kallla zulaihat tace kina mamakin ganina koh tayi murmushi tace dole kiyi mamaki dan nasan be kamata nazo gidanku bah ta jawo sandanta zata tafi zulaihat tayi sauri ta mike ta dafata tace ba haka bane ina mamakin ta yadda kika san gidan mune Tace plzz koma ki zauna ta koma Tace its complicated amma abunda ya kawoni zuwa nayi neman gafaranki ta fashe da kuka tace abunda na maki ki yafemin plzz kiyi hakuri Nasan bazaki yafemin bah saboda abunda muka maki yayi yawa Zulaihat ta tashi tazo kusa da ita ta zauna tace babu komai daman ban rikeki da komai bahdan Allah ki bar kuka kar umma tazi tace na maki laifi ne Tayi murmushi ta share hawayanta Umma tana zuwa ta ajiye mata ruwan tace umma dama baki kawo ba dan yanxin zan tafi Umma tace kiyi hakuri ko kadan ki sha [08:53, 07/12/2016] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Ta kurba kadan sannan ta ajiya cup din zulaihat ta mika mata sandanta tayi ma umma sallama ita kuma zulaihat ta tashi rakata suna zuwa bakin mota fee_feey tayi huging dinta tace am so srryy bansan ta tadda zan baki hakuri ki hakura ba Tace wlh babu komai daman ban rikeko bah Tace nagode sosai ta saketa ta shiga mota tace mata se monday ko Zulaihat ta daga mata hannu tace se monday Tayi mata murmushi suka tafi Tafi karfin minti talatin tana tsaye a gun tana tunani umma ta tabata tace meyae haka kika tsaya anan kina tunani Tayi murmushi tace wlh umma namakin fee_feey nakeyi itace fa taki takura min a school ko meya faru da ita ohhu Umma tace nadama tayi suka shiga ciki Ita kam fee_feey tana shiga gida taci karo da mommy tace daga ina haka tace wlh mommy naje gidan friend inane Tace mommy wai yaushe za'a ciremin wannan katon abunda aka samin a kafa Mommy tace an kusa insha Allah wai gun wacce frnd dinki kikaje bade wannan rukky ba dan banson yarinya Tace aa gidansu zulaihat naje Tace zulaihat da baku shiri da ita Da shagwaba tace munbfara shiri da ita tanzin naga tanada kirkin Mommy tace nima yarinyan ta burgeni dan tanada natsuwa Tace mommy ran monday za'ayi debate tsakanin school dinmu da daibat college zulaihat ne da hydar zasuyi representing school dinmu zakizo koh Tace ae dole nazo Yawwa mommy nifa am so hungry ae na riga na maki soup din yana dakinki jeki sha tace toh ta tafi Tana shiga haddan dakinta taga an soup din a set drawer ta ta dauka tasha bayan nan taje kan table dinta wanda yake dauke da computer ga books a kusa dashi sannan ga fitila ta bude wani drawer ta dauki wani littafi purple ta ciro wani sarka a wuyanta a jikin sarkan key ne tabude littafin da ket din sannan ta dauka pen ta fara rubutu a jiki kaman haka: *DEAR DIARY TODAY I WENT TO ZULAIHAT HOUSE LIKE I PROMISE AND I ASK FOR HER FORGIVENESS I HOPE YOU TOO WILL FORGIVE ME AND I HOPE TODAY I WILL STOP ALL THE NIGHTMARE U HAVE BEEN HAVING DIX DAYS DAT I SHOULD GO AND SAKE FOR HER FORGIVE,YESTERDAY I DREAMT DAT I WAS SLEEPING WEN A SNAKE WANTED TO BIT ME BUT SHE CAME INSTEAD D SNAKE BIT HER. WEN I WENT TO HER HOUSE HER MOTHER WAS SO SWEET TO ME AND WEN I ASK HER TO FORGIVE ME SHE FORGAVE ME IMMEDIATELY I HOPE I WILL BE A GOOD FRND TO HER* Sannan ta kulle ta maida inda ta dauko taje tayi wanka sannnan ta kwanta [09:38, 07/12/2016] Tyetyelorh-❣: ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ Shi kam hydar yana isa hotel din bayan yayi ordering abinci yace yayi sallah se yayi wanka yana fitowa daga wankan yaji wayanahi yana ringing yana dubawa yaga mommy ce yayi murmushi sannan ya daga Suka gaisa tace mai zatayi tafiya yace wlh mommy kin cika tafiya tace wlh na sani aiki nake zuwa yi ae Yace toh yanxin yaushe zaki tace nxt week yace yawwa kinga mommy ran monday akwai wani debate da zamuyi a daibat college nida zulaihat i will be so happy if u would attend Tace anything for my prince Kai mommy se ki ringa maidani yaro am 18 fah Tace kai hydar yaushe ka shiga 18 sefa nxt 2 month zaka shiga Yace toh ae na kusa Tace a bar wannan zancan wai yaushe zaka dawo gida daddy ka ix vry worried Yace mommy is he really worried and ya gayan maki laifin da yayi min Tace na tambayeshi yake gayan min plxx kai ka gayan min Yace mommy please ki bar zancen nan kuma dan Allah am begging you karki gayan mai maganan debate din Seta fashe da kuka tace shikenan tunda so kake na motu ka huta Yace mommy meya kawo zancen motuwa kuma Tace atleast ka dawo gida na motu a gabanka plzz Yace please mommy ki bar kuka zan dawo insha Allah Tace a tau dinnan nake so Yace yau yayi wuri se nxt week Ta sake wani kuka kaman yarinya tace toh shikenan tunda ka fison bacin raina Yace toh mommy zube da yamma zan dawo Tace toh shikenan Allah ya kaimu yace Ameen sukayi sallama ta kashe wayan Tana kashe se tayi murmushi tace hanya me sauki Daddy dake zaune kusa da ita yace hydar din ze dawo tace a gobe da yamma xe dawo Tace dan Allah ka gayan min abunda ya hada ka da shi Daddy yace nace maki nima bansani bah ya tashi ya barta a gun ta girgiza kai itama ta tashi tayi shirin kwanciya ta kwanta [09:42, 07/12/2016] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Zulaihat kowa data shiga gida dum fee_feey ta daure mata kai tanata tunanin meya faru da ita kode ba ita bace Toh idan ma itace sanda ta fado ko kanta ya bugu ne Ita kadai de taketa magana Daga baya de tayi shirin kwanciya ta kwanta *TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻 [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [12:44, 13/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh*❣ *IN DEDICATION TO IBRO GWS BRO LUV YUH* NOTE: AM SO SRYY FOR THE LATE POST I HAVE BEEN SO BUSY LATELY AND MUNA NEMAN ADDU'AN KU AN KWANTAR DA BROTHER NA A HOSPITAL PLXXX KU SASHI A ADDU'A TNXX 8⃣5⃣ ↗ 9⃣0⃣ Suna isa daman kowa ya iso su kawai ake jira Da suka fito daga mota yan school din se wani mugun kallo suke masu Fee_feey tana daga kai se suka hada ido da wani yayi mata smiling ta galla mai harara suka wuce Sega wata yarinya mate dinsu zulaihat ce ta tare su sunanta mufeedah Tace a cikin ku who is gonna represent your trash school tana magana tana wani yamutsa fuska tana nunasu da yatsa Zulaihat zatayi magana fee_feey tayi sauri ta rufe mata baki Ta murdama mufeedah dan yatsa da take nunasu dashi Tace mind your fcking language and stop calling our school trash here is the trash Zulaihat tace plz saketa kawai muje Ta saketa har zasu wuce se kuma fee_feey ta juyo tace by the she is gonna win ta wuce Bayan sunyi nisa zulaihat tace meyasa kikayi haka Tace saboda nasan ke baza ki yi komai bah tayi smiling tace thanks Hydar yazo yace meya hadaku da yarinyan can daga zuwa makarantan su Tace ba komai Fee_feey tace we just teached her a small lesson Ya girgiza kai admin yazo ya tambaye su yace su waye zasu zama first speackers Hydar yace su suzama tunda school dinsu muka zo Admin yace shikenan amma idan aka gama kai zakayi concluding koh Yace okeyyyyy [21:21, 13/12/2016] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Da suka shiga hall dinda za'ayi debate din inda akayi organising din hall din yayi kyau Bawai anyi decorating gun bane noh Inda aka zaun ne Yan school din suna hannun dama da flag dinsu Se yan LAWIZA ACEDEMY suna hannun hagu suma da flag dinsu A tsakiya kuma gun iyayene sannan a gaban ga kujeru biyu nan Biyu ta hannun dama biyu ta hannun hagu inda su zulaihat zasu zauna kenan Sega judges,chairman,da time keeper nan suma a zaune suna facing student din Sannan ga kujeru guda biyu a tsakiya na admins ne Kuwa ya zauna ga time keeper da bell a hannunshi da agugu A tare suka shigo kuwa na tafa ma yan school dinsu Hydarya ringa dubawa ko ze hango mommy shi amma be ganta bah amma ya hango umman zulaihat Bayan sun zauna akace first speaker daga daibat collegue ya fito Mufeedah ta fito tana wani tafiya tana rangwada Zulaihat ta matsa kusa da kunnan hydar tace saboda kai tace yangan nan fa Ya mintsine hannunta Tayi murmushi Mufeedah ta fara gaisuwa sannan ta fara kawo point tanayi ana wani juya ido Fee_feey tana daga zaune batasan sanda ta tuntsre da dariya ba kowa ya juya ya kalleta Hydar shima yayi murmushi Ta rike baki tace am so sry d girl is so funny Mufeedah ta kullu Hydar yace kawar nan naki batada kai tayi murmushi Admin yace we are sryy go on Ta daure fuska tana cigaba wa time keeper yayi ringing bell Tace this is not fair kowa yana ganin abunda ya faru Time keeper yace da tayi dariya ae be kamata ki kalleta bah kamata yayi ki cigaba Ta kalla fee_feey Fee_feey tayi mata murmushin mugunta Sannan ta kalla zulaihat Mufeedah ta girgiza kai irin naji tausayinki Taje ta zauna akace first speaker from LAWIZA ACEDEMY zulaihat ta mike ta fara gaisa kowa sannan ta fara kawo point me ruda kai yan school dinsu se tafa mata akeyi Tana gamawa time keeper yana ringing bell taje ta zauna Tana zama akace second speaker wani yaro hakeem ya mike Yaron kyakyawa dashi shine yaron da yayi ma fee_feey murmushi dazin kuma shine headboy dinsu mufeedah headgirl Yana tashi ya kalla fee_feey ita kuma ta juya Hydar yace ma zulaihat nice job Tace saboda ban kalla fuskanka bane Yayi murmushi Yaron ya fara kawo manya manyan point da kware wa yana magan muryanshi kaman mace Shima yana gamawa akayi ringing bell yaje ya zauna [21:53, 13/12/2016] Tyetyelorh-❣: Akace second speacker ya fito Hydar ya mike hannunshi a aljihi yana wani catwalking kafadanshi daya yana sama daya yana kasa Yana dag kai ya hango mommy shi ashe ta zo yayi wani murmushi daya kara mai wani kyau matan wajan bude baki kawai sukayi Zulaihat tayi murmushi Ya fara a hankali muryanshi yafi na wasu matan dadi yana magana cikin kware wa Yana gamawa mommyshi ce ta fara tafi kuwa se tafa mai akeyi yaje ya zauna Mc yace za'a tafi break na 1 hour Kowa ya mike Mommy tazo tayi huging hydar yace mommy cikin mutane ne fah Tace toh shikenan ta juya alaman tayi fushi Ya kamo hannunta yayi huging dinta yace am kidding you made it Tace how would i miss dis day Zaka dawo yau dinku yace noh se nxt week Tace but you promise Yace toh shikenan zan dawo Tace ga daddy ka can ma yana zaune Yana daga kanshi ya hangoshi Se ya juya ya fita daga hull din TYETYELORH'S NOVELX [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [20:37, 11/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *ZULAIHATOU*🌹 *Na tyetyelorh* *IN DEDICATION TO A SPEACIAL PERSON* 7⃣5⃣ ↗ 8⃣0⃣ *RANAN MONDAY* Data tashi da asuba tayi komai ta karya hydar yazo dukanta suka tafi Suna cikin mota zulaihat ta fadan ma hydar duk abunda fee_feey ta gayan mata Yayi shiru can se yace wata kila wani plan din take shirin hadawa Zulaihat tace amma inda take magana she's been so sincere hadda kukanta fah Hydar yace toh amma kin yafe mata Zulaihat tace yes why not? Daman ni ban riketa bah Suna isa makarantan suka hadu da admin yace masu by 9:30am zasu wuce daibat college suka amsa da toh suka tafi gun assembly Akayi assembly aka gama bayan kowa ya tafi class suma suka shiga class Fee_feey da mommyta tun karfe 5:00am suka tafi Giwa hospital dan a ranan za'a cire mata dauren da aka mata Da aka cire mata doctor yace seta zaga gaba daya hosputal din sau uku dan ya tabbatar kafan ya warke sosai Haka kuwa akayi da gudu ta tafi sunata mata dariya wai lallai ta gaji da sandunan Ta dawo tanata haki tace gashi nan tuntuni fa na warke Doctor nas yayi dariya ya dauko wani mai ya mika ma mommy yace ta ringa shafa mata sau biyu a rana Suka mai godiya suka tafi Daman da school uniform dinta a jikinta saboda haka driver ya ajiye ta a school suka tafi gida Tana shiga school din ta wuce class ae kam teacher be riga ya shigo bah Data shiga class kowa ya dago yana kallonta da mamaki amma banda hydar da zulaihat saboda sunyi nisa wajan karatu Gun zulaihat ta wuce streagth ta tsaya a kanta kowa ya aza fada zasuyi Ita zulaihat dataji tsayuwan mutum a kanta se ta dago da mamakinta se taga fee_feey tana tsaye babu sandunanta Shima hydar ya dago yana kallonta Fee_feey tace ma zulaihat have you notice anything different in me da murmushi a fuskanta Yan ajin kowa mamaki yake da sukaga fee_feey nama zulaihat magana hadda murmushi a fuskanta Zulaihat tace yah were are d sticks you are using Tace they are gone Zulaihat ta tashi tayi huging dinta tace congrat Kowa de kanshi ya daure Rukky tace anya fee_feey nace kowa ta tashi taje gunsu ta janyeta daga jikin zulaihat tace fee_feey whats wrong with No!!!! No!!!!!!!! This not my fee_feey ta rike kafadanta tana girgiza ta tace whats wrong with you ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ Ta fuzga hannunta tace let go of me Rukky ta sake riketa tace where have you take my fee_feey to Tace let go of me you are hurting me Ta sake kankame hannunta tace why are you talking to this low class girl and you are even huging her Fee_feey ta fuzga hannunta da karfi ta daga hannu ta zabga ma Rukky mari tace karki sake ce mata low class da talaka da me kudi duk Allah ne yayi su and yanzin na gane you are a bad influence on me so stay out of my life before i really hurt you Rukky ta rike kumatunta tace ni kika mara Tace an mare ki Zulaihat ta rike fee_feey tace you guyx should stop fighting plsease Rukky ta nuna zulaihat tace duk laifinki ne ke kika rabani da bst frnd dina and you are gonna regreat it cux am gonna kill you Hydar ya mike yana wani huce ya kama wuyan ta yace kafin ki kasheta ni zan kashe ki Ibrahim yace hydar stop it ya tashi ya rikeshi yana kiran sunanshi amma kaman be magana Zulaihat ta rike hannunshi tace hydar dan Allah ka bari Se kawai ya saketa Taja hannunshi suka bar clas din Fee_feey itama ta biyo su Rukky se nishi takeyi sama2 yan ajn ba me magana kaman suna kallon tv Tace what the fuck are you looking at ta dauka jakanta ta bar school din gabadaya Kowa se mamaki yake wai magana daya zulaihat tama hydar ya sake wuyan rukky [20:51, 11/12/2016] Tyetyelorh-❣: 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋 Suna fita sega admin ya tambaye su sun shirya dan yanzin za'a wuce Zulaihat tace sun shirya Se a lokacin ne yaga fee_feey Tace nima tare zamu tafi hydar ya juya ya kalleta Admin shi kam ya kasa magana se kallon fee_feey yakeyi Zulauhat tace school bus din dazamu tafi dashi har ya zo ne Admin yace yazo amma raguwan student dinne zasu shiga bus ku da motan hydar zakuje Yanxin tun daga ss1 zakibi ki cira student 5 each class 5 art 5 science kinga ss1&2 ya kama 20 student kenan se class dinku 2 student da ku uku 5 kenan da 25 student zamu Tace toh shikenan bari suje ita da fee_feey su kira student din suka tafi Admin ya juya ya kalla hydar yace since when suka fara shiri Hydar yace toh nima abun yana ban mamaki ya kwashe duk abunda zulaihat ta gayan mashi ya gayan ma admin Admin yayi murmushi yace idande da gaske fee_feey takeyi toh na fi kowa jin dadi [21:03, 11/12/2016] Tyetyelorh-❣: Da ss1 art suka fara mata uku maza biyu science kuma mata biyu maza uku Ss2 ma haka sukayi hadda tularh a ciki Suna shiga class dinsu suka dauka ibrahim da wata Amina yarinyan kwata kwata bata magana a class din amma kanta na ja Dukka student din suka shiga school bus suka kama hanya Fee_feey tace ma zulaihat bari taje ta dauko bag dinta tacr toh muje na rakaki Suna shiga clasa ta dauko wani katon jaka ta bude locker ta. ta dauko sabon uniform zulaihat tace ina zaki da wannan kuma Fee_feey tace back-up ne Fee_feey irin matan nan ne masu shegen tsafta dan idan tasa kaya abu kadan ya taba shi toh seta changer. Zulaihat ta girgixa kai Ta dauko set din uniform hadda sucks da hula tasa a jakan sannan tasa kayan make-up ta kulle jakan suka fito Suna zuwa gun motan hydar yace ina kuma kuka tsaya Zulaihat tace sorry suka shiga motan fee_feey tana baya Shi har yanxin hankalinshi be kwanta da ita bah Admin shim ya shiga motanshi da mr.muhseen Dama ansa mrs vicky a cikin bus din Suka kama hanya ★★★★★★★★★★ *TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻 [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [23:00, 13/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *ZULAIHATOU*🌹 *Na tyetyelorh* *IN DEDUCATION TO LAWIZA FAMILY* 9⃣0⃣ ↗ 9⃣5⃣ Mommy tanata kiranshi amma be juyo bah Yana fitowa sega zulaihat da ummanta ya gaishe ta ta amsa da fara'arta Umma tace ina maman naka take Yayi murmushi yace tana ciki bari na kirata Umma tace a'a mujede mu gaisa Yana gaba suna binshi a baya Ya hango mommy tana tsaya a inda ya barta amma ta juya masu baya suna isowa hydar yace mommy Tana juyowa suka hada ido da Umma Umma tace kice maman hydar Mommy da murmushi a fuskanta tace nice Tace Allah sarki suka gaisa itama zulaihat ta gaidata Umma tace halan baki ganeni bah Tace wlh ban gane bah Tayi murmushi tace nice wanda mijina ya rasu aka su amshe mana gidan mu kika shigan mana gaba Mommy tace Allah sarki ta rungumeta sannan suka kara gaisawa Hydar da zulaihat kallonsu kawai sukeyi Mommy tace hala wannan yarki ce umma tace wlh Mommy tace itace zulaihat Hydar yayi sauri ya dago yace mommy ya kika santa Tace hydar taya bazan santa bah Duk sukayi murmushi Sega mommy fee_feey itama suka zo gun aka gaigaisa Ita kam mommy fee_feey ta kasa dena kallon zulaihat dan idan tana kallonta wani iri takeji kaman ta taba ganinta a wani gu Itama ta jefen Umma hakane ita tana son fee_feey nan dukda a baya ta musguna ma yarta amma tana son yarinyan tana mata kama da wani da bazata iya cewa gashi nan bah Zulauhat da fee_feey suna zaune akan wani bench sega tularh tazo ta wuce ko kallon zulaihat batayi bah Ta mike da sauri ta bita tanata kiran sunanta taki amsawa Ta riko hannunta ta fuzge Zulaihta tace habah bsty meyafaru ta juyo tace ashe zaki ganeni [14:13, 14/12/2016] Tyetyelorh-❣: Tace me kike nufi Tularh ta juyo tace yanzin da kikayi sababbin frndz ae baza ki sani bah Tayi murmushi tace haba habibty ni yauma a gidan ku zan kwana Tayi murmushi tace toh shikenan tace wai lafiya naganku tareda fee_feey kuna dariya Tace smiling ta kwace komai ta gayan mata Tularh tayi murna sosai dan duk school dinnan itace leader takuelra mata Sega fee_feey tazo gun suka gaisa da tularh Tularh tace kema zakizo koh tace ina Zulaihat tace yau a gidansu zan kwana Fee_feey tayi murmushi tace looks like we are gonna have a small sulumba party duk sukayi dariya Suka jera suna tafiya tularh na tsakiya zulaihat na gefe fee_feey itama tana dayan gefan Se zulaihat taji ance hey tana juyowa taji an bugu mata wani abu Ballon ne ansa blue penti a ciki Mufeedah ce ta bugu mata Duk ya bata mata uniform Hawaye ya fara zubu mata ta tsaya tana kallon uniform din kawai Fee_feey data kalla uniform din zulaihat kawai se tayi kan mufeedah Hydar yana zaune a kan wani kujera yasa earpice idonshi a kulle [14:30, 14/12/2016] Tyetyelorh-❣: Kaman ance ya bude ido kawai yaga wata ta gefe zulaihat da penti ya fuzga earpice din daga kunnanshi yayi kan yarinyan Fee_feey tana isa gunta ta daga hannu zata mareta Taji wani murya a bayanta ance don't Ta tsayar da hannu ta juya se taga hydar Ita mufeedah ta kulla ido tana jiran mari da taji shiru seta bude ido Hydar yace don't nan school dinsu ne be kamata ki tabata ba Jeki gun zulaihat Ta gallama mufeedah mari seta juya Ita kuma se wani san kamshi takeyi irin anzo makarantan su dinnan Seda yaga fee_feey tayi nisa sannan ya juya ya kalla ta ya kama wuyan riganta yace duk abunda zakiyi kiyi ba abunda ya shafeni amma wlh karki kuskura kisa zulaihat a ciki udan ba haka bah wlh i promise you am going to kill you i promise you zaki tafi hell streght Yana magana yana sake murda wuyan rigan Ibrahim yazo wucewa yaga abunda ke faruwa ya hango fuskan mufeedah yayi jarwur tana nunfashi sama sama Yazo ya rikeshi yace hydar karka kashe masu yarinya fah Ya saketa sannan ya tunkuda ta Tayi baya baya kaman zata fadi [14:38, 14/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Ya juya ya tafi gun zulaihat ibrahim yana binshi abaya Yana zuwa gunsu se kuka takeyi ya riketa yana bata hakuri Yace ma fee_feey suje toilet su tayata guge jiki Fee_feey tace tularh kujr barin dauko jakana Suka tafi ita kuma ta kuma hall gun mommy ta dan bag dinta yana gunta Tana shiga ta amsa ta tafi toilet din Ta tarar tularh tana guge mata hawaye tana bata hakuri Ta bude jakan ta ciro wiper ta fara guge mata fuska sannan ta ciro set din uniform dinda tasa a jakanta dazin Tace kinga emergency zeyi amfani yanzin Zulaihat tayi murmushi Ta bata uniform din tace tashiga toilet ta wanke

Chapter 4 of 23