Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [09:42, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: *Na tyetyelorh* This book is dedicated to my baby AMEERAH BAWA babe i love you *Bismillah* Ta fito daga class ne bayan an tashi daga skul duk kowa ya fita daga class din sauran ita tana hada buks dinta. Tana gamawa ta fito gabantane yayi wani mugun fadi da ta hango fee_feey a zuciyanta tace innalillahi yau na shiga uku🙆🏻 Ta karasa saukowa daga stairs din tana xuwa kusa da karshe se ji tayi an bugu ta daga baya Ta kurma wani uban kara ta kai hannunta dan ta kamo karfe stairs din amma sbd tsoro ta kasa kamo wa.ta buge bakinta da stairs din ae kam so fee_feey da frndx dinta suka ringa dariya Daman fee_feey itace captain din cheer-leaders.suka tafi suka barta a gun bakinta se jini yakeyi ji tayi an riko ta tana daga kanta taga tularh ce ita kadaice frnd dinta a makarantan ta daga ta tace kiyi hakuri zulaihat ki dena kuka kinji tashi driver na yaxu muje gidan mu kiyi wanka kar kije gida a haka ki tada ma umma da hankali [10:33, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: Ta daga ta suka shida mota.motan KIA ce white nd black suna shiga ta hango hydar *hydar* Hydar shine football captain sannan shine headboy na skul din yarone san kowa kin wanda ya rasa. Atleast shekaranshi 17 yana da girman kai mata da maza duk suna san mai mgn amma shi da mutum daya yake shiri duk girman *lawiza acedemy* sannan ko wacce mace na crushin mai a makarantan amma ba macen sake birge shi illah *zulaihatou*sbd kamin kanta ga kukari kuma gashi itace everyones favorite. Shi gashi dan siriri ga gashin shi bame wani yawa bane amma gashin ix very curl se ka rantse shi yakeyi sannan idanuwa shi manya ga kwayan idoshi manya sannan brown ne ga lipx dinshi kanana pink hancin tabarkalla yanada tsayi sannan ga shi da *6packs*guda 8 dan shi duk asuba se yaje gym idan yana tafiya se kace cat walking yakeyi se kaga shoulder shi daya a sama daya a kasa sannan kullum hannunshi na aljihu Daddyshi asalinshi bafulatani ne while mommyshi buxuwace suna da kudi sosai dan mommyshi lawyer ce while daddyshi shi soja ne. Suna ji dashi dan shi kadai suke dashi amma shi hydar gabadaya be san xaman gidan dan duk girman gidan shi kadai ne yake yini a ciki dan iyayen basu da tym din kansu toh shi abunda yafi bashi haushi kenan [10:54, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: Yace dasu talakawa ne da kullum yana tare da iyayenshi *cigaba* Zulaihat suna isa gidansu tularh suka tarar da mommy tularh a parlour ta shi ta rungume su ita a duniyan nan bayan yar data haifa bataga yarinyan da take so ba kaman zulaihat bah bayan ta nasu peck ta kalla zulaihat tace me ya same ki bada fee_feey bace koh bakinki duk a fashe. Tace gobe idan xaku makaranta wlh sena biku inga me kika tsare ma yarinyan nan take takuraki Zulaihat ta fashe da kuka tace dan Allah mommy kiyi hakuri ki barsu da Allah wlh idan kika masu mgn xasu sake takura min ne dan Allah promise me you won't talk to dem Mommy ta kalleta ta share kwallan daya fara fito mata take bar kuka zullie na i promise baxan mata mgn bah tashi kuyi wanka suka tashi suka hau sama xuwa dakin tularh sukayi wanka suka sirya tularh tabata wani kayanta ta saka sannan sukayi sallah tularh ta xaunar da ita a gaban mirror ta tamata kwalliya ita daman bata gajiya dama mutum kwalliya suna saukowa mommy tace kunga inda kukayi kyau kuwa zulaihat tayi murmushi tare da rufe fuskanta da hannunta🙈 suka tarar an gama sirya masu komai a dinning suka hau suka ci abinci sunata santi ita kuma mommy se dariya take masu suna suna gamawa tama mommy godiya driver ya dauke ta yakaita gida dake pawa road. ✍🏻tyetyelorh *TYETYELORH NOVELX* [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [14:36, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: ZULAIHATOU *Na tyetyelorh* 0⃣2⃣ Shiga tayi da sallama tace umma na dawo da leka kitchen dinsu dake waje ba kowa a ciki ta shiga ciki ta sama umma na sallah ta zauna jiranta ta idar tana gamawa tayi addu'a suka shafa tare tace yar umma ina uniform din naki nan da nan wani karya yaxo mata tace da aka tashi daga makaranta ne mommy tularh sukaxo daukan mu shine tace lalle se na bita gidan su nayi wanka acan umma tace toh sannu da xowa Tana sake kallan ta tace meya samu bakinki yayi ja ta fara inina umm....... bugewa nayi da desk dina umma tace bansan karya fah tace umma karya kuma da muryan shagwaba take mgn umma tace dnt tell me skul bullies ne tace habah umma yaxa'ayi na tsaya har a fasa min baki tacr toh shikenan je ki ci abinci sannan seki shirya islamiyya tace umma na ci abinci kuma fa ana kuran skul fees tace toh dauko min paper da pen na rubuta ma mallam din note. Yawwa umma na ta tashi ta dauko ta bata ita kuma taje ta shirya. [17:18, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: *Asalinsu* Alhaji yusuf cikeken dan kasuwane kuma Allah ya bashi arziki sannan yana da son yara amma shekaransu 15 basu taba haihuwa bah har sun cire rai ita kuma tayi2 dashi akan ya kara aure.ita a nata cewan wai duk girman gida amma ba yaro kwata kwata Wata safiya ta tashi da wani zazzabi ga duk gidan wari yake mata sannan tana cin abu xe dawo mata haka aka kira family doctor akan yaxo ya duba ta.yana xuwa bayan wasu gwaje gwaje ya tabbatar masu akan tana da cikin sati biyu sunyi murna mara adadi ya ringa kiran danji yana fadan masu wasu na tashi murna wasu na cewa ta gaji ta sake mahaifan kenan Hakah suka kuma kaman saurayi da budurwa duk motsin da xatayi yana xece sannu haka suka ringa rainon cikin tare har yayi kwari . Wani dare suna cikin bacci se ta mike kaman an mintsine ta tashi ta tafi toilet ta dade a toilet din ba abunda tayi ta fito haka taringa zagaye a dakin shi kam yana ta bacci kawai ta kurma wani uban ihu Alhaji ya tashi a guje yayi hanyan waje se kuma ya ga matanshi a tsogune ya kinkimeta yasata a mota ya debo kayan haihuwan su daman sun hadashi a akwati ya fisga mota se asibiti suna xuwa ba'a dade bah ta sintilo danta namiji kyakyawa ranan suna aka sama taro suna Abubakar Bayan shekara biyu ta sake haihuwan da namiji amma tasha wuya dan ta dade tana nakuda tana haihuwa ta ringa salati Innalillahi wainnailaihi rajiun Allah ya dau kayanshi mutuwan da ya girgiza kowa kenan ta tafi ta bar danta kyakyawa Alhaji ya xama kaman xararre se maganganu yakeyi sbd mutuwan ta ya kamo da ciwon zuciya. yaro yaci sunan mahaifin mamanshi wato Ahmed Bayan shekaru ashirin Abubakar nada shekara 25 while Ahmed nada shekaru 20 shi kam Alhaji se jinya yakeyi daman Ahmed ne me jinyan nashi danshi wan harkan gabanshi kurum yakeyi da kuma bin mata sannan kuma ba kasar da ba'a kai Alhaji ba amma ina abun yaci tura Wani dare Ahmed yaje yama babanshi sallam xe kwanta kawai ya tarar da gawan babanshi yayi kuka kaman ranshi xe fita shi kam gugan naka yana xuwa kawai ya fita ya fadan ma wani malami washe gari aka mai wanka aka kaishi makwancin shi Tun kafin ayi sati daya Abubakar yasa dukka gidajan da Alhaji yabari a kasuwa hadda gidan da suke ciki ana bashi kudin aka nemeshi aka rasa Shi kam Ahmed yaga duniya dan har lebura yayi ya dawo kaduna ya sama aikin driver a NBTE daga baya ya sama mata yayi auren shi tun lokacin be sake jin lbrn dan uwanshi bahh [17:43, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: Bayan wasu yan watanni matanshi khadija ta sama ciki Bayan wata tara nakuda ya tashi daman yana da file a giwa hospital ya shiga makuta ya ara mota ya kai matan asibiti *Abubakar* Bayan ya sata kudin ya kuma kaduna da xama ya gina gidajanshi sannan ya fara kasuwancin shi ya sama mata me suna bintavyayi auren shi ta sama ciki toh a ranan da Ahmed ya kai matanshi asibiti xata haihu shima ranan ya kai nashi matan giwa a lokaci daya suka haihu duk suka sama mata aka hada su aka tai dakin da ake ajiye jarirai washe gari aka sallame su dukka. Yarinyan Ahmed aka sa mata *zulaihatou*while yarinyan Abubakar aka sa mata firdausi amma ana ce mata *fee_feey* *tyetyelorh* *TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻 [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [07:38, 16/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh* *I deducate dix buk to ASTA NOVELX* 0⃣3⃣ Bayan shekara 14 Driver da Ahmed yakeyi a NBTE yasamu ya saya gida two bed room a pawa road ya sa iyalanshi a ciki Wata rana bayan yayi sallama da iyalan shi akan xe tafi gun aiki ya fita kenan zulaihat ta biyo shi aguje ta rungumeshi tace daddy idan xata dawo ka taho min da twist yace toh baby daddy ya mata peck ya tafi Yana fita a motanshi civic yana wajajan sign board wata katowan tipa ta yanko a guje ta take motanshi Mummuban hatsarin da akayi kenan a 15 march Date din da zulaihat baxata taba mantawa ba a rayuwanta Rasuwan Ahmed ne ya ja masu shiga wannan halin. Toh megidan Ahmed ne na NBTE yaji tausayin halin da suke ciki ya dauka nauyin karatun zulaihat tun tana ss 1 yasata a *lawiza acedemy* daya daga cikin babbab makarantan dake Nigeria yanxin haka tana ss3 *zulaihat* Yarinyace yar shekara 15 yarinyan ba wata fara bace amma baxa a sata a list din blacks bah Idanuwanta manya kuma farare sannan ga hancin kaman ita ta xana da biro lips dinnan pink kanana kaman tasa lipstick Gashin ta kuma babu cika se tsayi kuma a nannade (kaman na yayas😂)shape dinta 8 ne dan akwai sama da kasa tabarkalla. Tana ss3 itace headgul tunda aka bata fee_feey da frndx dinta suka tsane ta wai she didnt deserve it ni kam a ganina she deserve more. [07:57, 16/11/2016] Tyetyelorh-❣: *Cigaban lbrn* Karfe 7:00am daidai tayi sallama da umma ta fito daga gidan tana fita ba'a dade bahh su tularh sukaxo daman tunda ta shiga makarantan ta hadu da tularh mommyta tace su ringa xuwa daukanta Tana shiga suka kama hanyan skul suna isa ta cire babban hijab dinta daman uniform din skirt ne xuwa gwewa se long selve da kuma hula black. Da suka isa an riga an fara Assembly tana xuwa ta hau stage daman headgirl da headboy kullum suna gaban Assembly so shima hydar yana tsaye a gunta gaida teachers da student sannan ta fara commandin akayi Assembly aka gama. [20:18, 16/11/2016] Tyetyelorh-❣: Bayan sun shiga class ta zauna a desk dinta taji wani murya me dadi muryan da bata taba tunanin xe mata magana taji yace *admin send for d headboy nd headgirl* yan ajin kowa ya fara gulma suna mamakin yaushe ya fara mgn da yan ajin su fee_feey kuwa cewa sukayi *dis girl ix really a slut* Tace ohk ta mike ta fita daman teacher be riga ya shigo bah ta fita shi koma yana binta a baya yana wani catwalking kaman mace hannunshi a aljihu Suna shiga office din admin. tace gud mrnin sir yace mrnin have a sit Ya nuna masu kujeran dake facing dinshi suka xauna yace i want to asign you on a work together Hydar yace *WTF* Admin yace Wat!!! Se kuma ya susa keya yace excuse me Yace its okeyy,as i was saying there ix a competition coming up btwn lawiza acedemy and daibat college Koma ina son ku biyu kuyi representing school dinnan dan nasan kune bst student a school dinnan hope xaku hada kanku? Zulaihat tace insha Allah Hydar ya juyo ya mata wani mugun kallo tayi kaman bata gani bah. Duk da yarinyan na burge ni amma haushi take ban a zuciyanshi yake maganan na Admin ya ce toh na gode and debate ne akan abunda leaders dinmu keyi ya kamata koh be kamata bah ku xaku ringa opposin while daibat college xasu ringa supportin Se ku hada appointment inda zaku hadu ku tattauna akai Zulaihat ji tayi gabanta ya fadi Admin ya sallame su suka tashi suka tafi *tyetyelorh* *TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻 [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [10:26, 18/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh* *I deducate dix page to shishi❣* 0⃣5⃣ Kawai se yayi hanyan *lawiza hotel* (hotel din me makarantan su ne) Ita kam zulaihat tana shiga class ta nema desk dinta ta rasa se ta tarar da books dinta a kasan ajin duk anmata rubutu akai da maker wasu ansa slut wasu ansa scholarship wasu hawaye suka zubu mata Hakah ta ringa daukan buks dinnan dan iskanci a layi aka jerasu tana ta deba har ta fita daga class din Shi kam hydar dayayi packin a bakin hotel din se kuma ya fisga motan yayi hanyan makaranta ya shiga da motan Allah kadai ya san halin da yake ciki Yana shigowa ya kalla upstairs se ya hango zulaihat tana picking notes dinta tana hawaye Wani bakin ciki ya zo mai yace wai me yarinyan nan ta masu ya kama hanyan hawa stairs din Se kuma ya tsaya toh me ruwana da kukan da takeyi Ya kuma gun motanshi ya juya ya kalleta se yaji baxeiya barinta tana kuka bahh [20:00, 18/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Yana hawa se ya hango su fee_feey suna kallonta ta window suna dariya Yana isa gun zulaihat din ko kallonta beyi bahh amma yana tsaye hannunshi a aljihu yana kallon fee_feey Ji yayi abunda ya tarar da daddy shi sunayi ya xo mashi ya kara kuluwa kawai yayi hanyan class din yayi kan fee_feey ya nunata da yatsa Yace *wat the fck ix wrong with you guyx* Wat have she ever done to u Ko kishi kukeyi dan an bata head gril ko danta fiku kokari da kyau...............shi be ma san lokacin da ya fito ba Ya bune ya cigaba da cewa am warning you for the 1st nd last time stay out of her life if not yayi wani murmushi wanda ya kara mai kyau ya wuce Ita fee_feey fada yake mata amma kallonshi takeyi tana jin sanyi dan be taba mata mgn bahh Yana gama mata magana ya juya ya fisga hannun zulaihatou suka sakko daga stairs Ita kuma tana ta ihu notes dina yayi kaman be hi bah ya wurga ta mota ya kulle Ya zagaya drivera sit ya ga motan suka bar makarantan [20:18, 18/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Yana ta driver ita kuma se kuka takeyi mara sauti tana share hawaye Taji sun tsaya tana daga kanta ta gansu a gaban *lawiza hotel* Gabanta ne yayi wani mumunan fadi Yana gama gyaran packing se yaji wayanshi yayi ringing yana dubawa yaga daddy Yayi wani wurgi da wayan waje zulaihat tayi saurin dagowa taga inda wayan ya tarwatse A zuciyanta tace iphone 7 ne fah kwata-kwata ko 2 weeks beyi bah da naga ana tallan shi a new lallai suna ji da kudi Yana jifa da wayan se mommyshi ta fado mashi inda take son daddy ,amma shine xe ringa sleeping da best frnd dinta sannan har gida Wasu hawaye suka xubu mai Zulaihat ta juya ta kalleshi se taji ya bata tausayi Tana son mai magana amma tana tsora A hankali tace hydar wats wrong with you Ya juyo ya galla mata harara yace ina ruwanki Tace na sani ae a zuciyanta ta fada Ya fita yace come out Tayi niyan tayi banxa dashi se kuma tace me xamuyi a nan kaga fa teachers sun kusan fitowa daga meeting i will be in a huge troble idan basu sameni a class bah Ya zagayo ya fisgo hannun ta daga motan ya kulle yana janta kaman akuya suka shiga hotel din ita kuma tana kokarin jan kanta amma ta kasa Nace karfin hali barahu da sallama *tyetyelorh* *TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻 [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [18:06, 20/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh* *In dedication to lawiza family* 1⃣0⃣ to 1⃣5⃣ Tace mai ina zamu Ya shareta ya fara tafiya itama ta bishi basuyi wani nisa bah suka tsaya a wani store din phone Ya shiga itama ta bishi kaman jela Suna shiga ya tsaya wajan iphones Ya dauka iphone 7 ya mika ma me store creadit card dinshi ta sa a wani machine ta ciro ta mika mashi Ita kam tana tsaye tana kollon ikon Allah wai mutum bejin xafin cire kudin Ku dayake ba guminshi bane A zuciyanta take maganan nan Yace muje can store mu saya sim card Ta ciro sim card din da ta cire a wayanshi dazin ta mika mai Tace ga sim card dinka Ya juyo ya kalleta da mamaki Se kuma ya fusza daga hannunta Tace you are welcome Ya shareta yasa sim din cikin phone din Amma har cikin zuciyanshi yaji dadi [18:31, 20/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Ya saka sim din yayi dailing number isa (wanda mommy ta daukan mai ya ringa kula da shi) Ringing daya ya dauka yace hello Boss Yace inason ka kawo min *black range rover* ne ya mashi kwatancan inda suke Yace okeyy gani nan zuwa Yana kashe wayan tace mai karfe nawa dan Allah Yace ban sani bah Yana rufe baki se ruwan sama kaman daga bajin warya Tayi ihu tayi saurin shigewa jikinshi hannunta akan packs dinshi Se hulanta ya fadi tareda rebom dinta Shi kuma yayi saurin riketa Gashi babu runfa a kusa da zasu dan pake Ita pancake dinta take tunani ruwa ya tabashi Yaga alaman tana rawan sanyi Se ya ciro riganshi ya yafa mata Daga shi se west ya rikota Sega isah ya iso dama dayaga an fara ruwa se ya dauko mai jacket da umberalla [18:44, 20/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Yana fitowa ya yafa mashi jacket din ya bude masu umberalla Hydar ya cire jacket din ya sama zulaihat sannan ya ja hannunta suka shiga motan Gidan baya suka shiga Isah ya kulle kufan sannan ya rufe umberalla ya shiga drivers sit ya tada motan kenan se tace holana Hydar yace dallah barshi tace haka xani gida ya daga mata kai tace toh me xance ma umma Ta bude motan xata fita ya riko hannunta sannan shi ya fita ya dauko mata ya mika mata tace tnk yuh Isah yace boss ina zamu yanxin yace ke ina gidan ku yake tace pawa road Yace okeyy Tace dan Allah karfe nawa [19:22, 20/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Ya dauko phone dinshi ya duba 2:30pm su da suke tashi 2:00 Tace na bani bansan me zance ma umma ba Yace in kuya maki abunda zaki ce mata Ta daga giranta yace kice mata muna tare nakaiki hotel Ta buga kirjinshi da hannunta Yace awww it hurt Se ya hango pancake dinda suka saya a gefanta yasa hannu ya dauko yace wai baki yarda abunnan bah Tace ina so haka Ya bude window ya wurgan yace bayan ruwa ya mai duka Tace ae an nannde shi sannan akasa a ledan kuma babu kyau wasting abinci Ya shareta Yace ma isah akwai towel a motan nan Yace akwai boss ya miko mai Ya jefama zulaihat yace gashi ki guge gashin nan nake kaman na yan daji Da gashin ya jike se ya kwanta a gadon bayanta Ta amsa tana guge gashi, shi kam se kallonta yakeyi dan gashin ya burgeshi Bayan ta gama ta dauko holanta ta matse zatasa kenan ya fuzge yace bakida hankaline Ta guyo ta kalleshi yace gashinki a jike sannan kisa gikekken hola shine ke kawo mura fah Seda yayi maganan se kuma yace a zuciyanshi toh me ruwa sannan ya gefa mata holan Isah yace mun iso pawa road yace number nawane gidan tace number 44 yace okeyy Hydar ya daga kai yana kallon unguwan Unguwan dan daidai ne akwai kananan gidaje sannan akwai na masu kudi Ji yayi an tsaya yana daga kanshi yaga a kofan gidan ansa no. 44 Ba laifi yace a zuciyanshi Yace an iso Hydar ze bude mata kofan kenan tayi saurin rike hannunshi Tace please tsara ga limamin layin nan karka bude yanxin idan ya ganni na fito daga motan nan yau se anji suna na a masallaci Yayi murmushi Se bayan taga yayi nisa sannan tace yawwa Thank you for the help today Yayi mata murmushi yace you are welcome Ta fita ta shiga gida Shi kuma yace kana ganin wajan gidan zaka san suna da tsafta a zuciyanshi yake magana Isah ya ce boss yanxin ina zamu yace *lawiza hotel* xaka kaini *tyetyelorh* *TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻 [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [13:34, 17/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *zulaihatou*🌹 *Na tyetyelorh* *I deducate dix page to ummilolo GWS* 0⃣4⃣ Suna gab da shiga class din itace a gaba tana ta sauri dan taji muryan mrs vicky (english teacher su). Ji tayi an fusgo mata hulanta da karfi daman su basa kitso a school din sede ayi packing gashi a sa hula. Daya fisga holan se ya hadu da rebom dinta se gashin ya xubu Tayi saurin rike kanta ta jiyo shi kuma gabanshi ne ya fadi dayaga gashin se kuma ya yamutse fuska ya nunata da danyatsa Yace karkiyi tunanin wai an hadamu abu tare kuma xanyi *hell noh stop dreaming* Ya gefeta da hulan yayi shegewanshi class Ita kuma ta fashe da wani wawan kuka. Tace ni wlh na kusa na bar makarantan nan idan kai talakane toh kowa ya tsane kah shiyasa na fison islamiyya duk

Chapter 1 of 23