Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

spot
The Dove
The black angels
Black heart!!!!


FOLLOW
VOTE
COMMENT
SHARE.
[7/1, 15:42] Leema: *🅱RILLIAT WRITER'S ASSO....*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*☠ƘUNGIYAR ASIRI☠*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_{ƙirƙirarren labari}_
       *NA*

          *L££MA*
wattapad
*@leemaMuhammad826*

  _Sadaukarwa gare ku_👇🏻
*_MUHAMMAD KAREEM KD(DADDY)_*

*_REAL HASEENA NABULISI BAKO(DR OGANNIYA)_*

*MASU YAWAN NEMAN WANAN LITTAFI DAGA FARKO DON ALLAH DAI SU YI SEARCHING NA A WATTPAD@leemaMuhammad826,ZAKU SAMU UP TO DATE DOMIN SABODA IRIN HAKA NA BUƊE WATTPAD ƊIN BA DAN NA TAƁA AMFANI DASHI BA SAI DAN IRE IREN MASU NEMAN LITTAFI DAGA FARKO.INA FATA ZAA RINƘA MUN UZURI DON ALLAH DAI*



*🅿37-38*

     Kuka yake yi na fitar hankali,yana buga kan shi a jikin motar!,zainab me yasa zaki mun haka?,dama soyayyar da kike nuna mun na ƙarya ne akwai ranar da zaki iya rabuwa dani?.

Jin shirun yayi yawa yasa shafi'u ya biyo bayan shi....,nan ya tsaya cike da mamaki!, ɗan uwanshi mai yawan fara'a da nagarta yau shine ki zub da hawaye akan mace?, ƙara sowa yayi tare da yunƙurin ɗaga shi ya jingina shi a jikin motar tareda buɓe wa yazaunar dashi a gidan baya,ya zagaya shima ya shiga.

Muhammad ka zamto mai tawakkali da yadda da ƙaddara mana!,sanin kanka ne baa kyauta mata ba kuma kasan halin matar ka akwai taurin kai sosai,amma na tabbata maka nan da ɗan lokaci sai tayi nadama kuma zata neme ka!. Suma iyayen nata nasan ɓacin rai yasa suka biye mata domin babu iyayen kirki da zasu so aurar da mace ta dawo gaban su.

Idan zaka iya mun wani alƙawari muhammad  ka yi ƙoƙarin cdanne soyayyar zainab  kawai ka riƙe addua da aikin ka wallahi ita da kanta sai ta neme ka!,ba dai a abuja take karatu ba kuma dole idan hutu ya ƙare zata dawo makaranta?,sanan kai ke ɗaukan nauyin karatun?,wallahi muhammad  kana zaune zainab zata neme ka idan har ta ɗauki karatun da muhimmmanci,sauran ka bar komi a hannu na zan kula dashi yadda ya kamata.

Nan take yaji zuciyar shi tayi sanyi sanyi,yasan ɗan uwanshi zai iya yin komi akan farin cikin shi!.wanke fuskar ka kada ka sake ta gano kana cikin damuwa.

Haka kuwa akayi ya wanke fuska suka shiga cikin gari yawo....

Mama da zainab suka dawo cikin gida aka bar alhaji barau da baba wanda ke ƙara kwantar mai da hankali akan suyi hakuri tunda saki ɗaya ne zasu daidaita kan su idan sun dawo cikin hankalin su.

Mama ta kalli zainab zuciyarta bai mata daɗi ba da wanan saki domin ita uwa ce mai jajircewa akan tarbiyyar ƴaƴanta,bata ƙaunar suyi abunda zai zub da mutuncin gidan su a idanun duniya!

Yanzu ke wanan saki da kika matsa sai an maki menene fa'idar shi?,idan yan uwa,ƙawayen ki da makwaɓta suka tambayi dalilin zaman ki a gida me zaki ce dasu?,wanan abun da kika yi ba aikin hankali bane fa!,babban tonon asiri sirrin da ake ɓoyewa ne domin zancen duniya baya taɓa ɓoyuwa!.Gaskiya na raina wayau'nki,ina laifin kice ya baki ɗan lokaci kayi hutu a gida. Daidai hankalin ki ya kwata kuma an lura sun tuba da gaske sai ki koma ɗakin ki tunda sun yi nadama.

Gaskiya da nasan saki kike nema ba zan taɓa baki goyon baya baa!,ko mahaifin ki ai ba haka yaso baa,an baki dama ne ki ɗan huta a gida.maganar gaskiya ki canza tunani tun wuri idan an kwana biyu ki kira mijinki yazo ki koma.

Jin maganganun da mama ke faɗa akan zainab yasa safiyyah ta fito...,hawaye ta fara yi itama dai bata ji daɗin yadda yayanta ta nemi saki baa.

Zainab kam ko a jikinta domin burinta ya cika,zata ba muhammad  da ƴan uwanshi mamaki koda ta koma makaranta ba zata taɓa neman su baa.

Yinin ranar muhammad bai yadda sun haɗu da zainab ba domin suna cikin gari abun su sai yamma suka dawo. Abban su nata faɗa sun tafi yawo kaman wasu yara ƙanana har da cewa dama abunda muhammad  yake so kenan ya saki matar shi yana yawace yawacen banza!.

Da dare ma safiyya ce ta shirya masu abinci a palon baban su,nan suka ci a tare saboda gobe da safe zasu koma.Bayan sun gama ne shafi'u yace masu shida muhammad  zasu tafi wurin abokin su nan zasu kwana sai sun dawo da safe ɗaukan abban su.

Baban su zainab bai so haka ba tunda akwai ɗakin baƙi babba nan yaso su kwana tunda a gyare yake tsaf,amma ba zai hana su baa.Sallama suka yi sanan suka nufi otel suka kama ɗaki ɗaya mai kyau suka kwanta abun su..,shafi'u nayin haka ne kawai don baya so muha na shiga damuwa.

Washe gari tun da wuri suka yi sallama da kowa suka kama hanyar komawa gida....

Koda suka iso abuja muhammad  yace  gidan shi zai wuce!,shafi'u ya kalle shi cike da tausaya wa,zaka iya zama kai ɗaya kewa ba zai dame ka baa?,murmushin ƙarfin hali yayi!
zan iya,akwai mai gadi ai.

Abban su yace,ko zaka zauna nan wurin hajiyar ku kana ɗebe mata kewa tunda itama hankalin ta baya jikinta?,sai shafi'u ya kaika ka ɗebo abubuwan da zaka buƙata.

Wani irin mugun kallo ya watsa ma ƙasa domin yayi imani da ALLAH da wani ne ya faɗa mai wanan magana sai ya danna mai ashar!,shi baya tausayinta haka baya son wani abu ya saka shiga tsakanin suo!,ko alaƙar  uwa da ɗa don ya zama dole ne kawai zai cigaba da mata biyayya wallahi dasai dai ta neme shi ta rasa.

A'a abba zan iya yiwa kai na komi kawar kayi haƙuri in koma can ɗin domin idan ina kusa da hajiya zuciya zata iya sani aikata mumunar abunda bai kamata baa.

Shike nan muhammad na fahimta ALLAH ya maku albarka a rinƙa haƙuri ana kawar da kai komi lokaci ne kuma ba lallai bane komi na duniya yazo maka a yadda kake so rayuwar kenan.

Nan yayi sallama dasu ya ɗau motar shi zuwa gidan su....,yana tuƙi yana hawaye wanda ya kasa hanasu zuba!.

Abban su yace da shafi'u ya shiga sashin hajia mariya yace yana son ganinta azo da abinci sun iso,sanan ya shiga nasu sashin ya faɗa wa hajiyar su yadda akayi a kazaure domin dai dama shi da ita dama ba mai shga tsabgar wani tunda ba aure a tsakanin su.

Sashin hajia mariya ya fara shiga suka gaisa ya isar da saƙon abban su sanan ya wuce sashin su...,tana zaune ita ɗaya a palo shiru baka jin motsin komi,gabanta kulolin abinci ne kayan sha an jera amma hankalinta baya wurin tayi tagumi hawaye sun bushi a idanun taa.

Rayuwa kenan!,yau palon hajiyar su ne haka shiru ba taro ko hayaniyar mutane,wurin da kullum daga safe zuwa dare cike yake da ɗiya,matan su da jikokinta!.Da alama masu aiki ma sun kamala nasu aikin sun koma sashin su.

A hankali ya taka zuwa wurin da take ya zauna a ƙasa domin ko sallamar da yake tayi bata amsa ba hankalinta baya wurin.Bubbuga jefen tebur yayi da ƙarfi!,ta zabura tare da miƙewa tsaye tana dube dube alamar a tsorace take!.

Hajia ki kwatar da hankalin ki ni ne shafi'u. Sai lokacin ta sauye ajiyar zuciya sanan ta zauna,yaushe ku ka iso ina moha?,"ta jeho mai tambaya".Ba'a daɗe,amma me ya hana ki cin abincin?,uhm yanzu zan ci dama ina jiran shigowar ku ne muci tare.

Bismillah mu ci kamar kin san kuwa yunwa nake ji sosai!,ina muhammad  ɗin ko wun wuce gidan su ne da zainab?

Mun aje su asibiti ne  a ƙara duba ta,"ya sharo mata ƙarya don hankalinta ya kwanta suci abinci",cikin hiƙima ya jata da hira har taci abincin sosai kuwa,da kan shi ya kwashe kayan zuwa kitchen.

Hajia ki gafarce ni nayi maki ƙarya!,magana ta gaskia muhammad  ya saki zainab!,yanzu haka ya wuce gidan shi ba.

Dafe kai tayi da hannuwa biyu tana sallati...,wasu hawaye masu zafi suka fara kwaranya a fuskarta.

Shike nan na kashe kai na da kai na,na ruguza iyalina da farin cikn su saboda son zuciya da baƙin zuciya irin nawa,kaico na!!!.tana magana tana girgiza kai hawaye nafita.

Kada kice haka hajia,duk abunda ya faru dama chan muƙaddari ne!,koda wanan abun ko babu idan Allah ya nufa auren muhammad  da zainab bamai dorewa bane dole sai hakan ta faru,bana so kina saka damuwa a zuciyar ki hajia kada wata ciwon ta shige ki.

Assha ba zaka gane baa!,ni kaɗai nasan yadda nake jitter,a dalilin wanan abun kowa ya guje ni har ku ƴaƴana da matan ku,na kashe aure na tun ban kai haka ba !,menene amfanin rayuwata?,nazo duniya a banzazan koma a wofi kenan?,nayi imani da mamata tana da kai baƙin cikina zai zamo ajalinta!,yan uwa na dai sanin kan ku tun lokacin da suka samu labari na kashe aure na suka tsame ni a cikin su,babu mai zwa wurina kuma ban isa in tafi ba sai ku da sue zumunci daku,yanzu idan suka samu wanan labari sai yaya?.

Maganar gaskiya hajia ni zan faɗa masu komi domin mahaifin su ne silar faruwar haka!,wala'Allah su gyara tsakanin ku a dalilin wanan ƙaddara.

Allah yasa su aminta ma bare har su gyara ɗin,ba zan hana ka ba shafi'u Allah ya maku albarka.

Ya ɗauki lokaci a wurinta daga bisani ya nufi gidan su domin yana so da dare ya duba muhammad  idan sun samu lokaci su shirya zuwa sokoto wurin yan uwan hajiyar su.

Hajia mariya kuwa a sashin alhaji barau ta shiga jimami bayan ya faɗa mata yadda suka yi da iyayen zainab da ita ɗin.

Bata so haka ba domin har ga ALLAH take ƙaunar zainab kuma burinta a kullum ta gansu cikin farin ciki.Haka dai ta yini sukuku ba daɗi.

Muhammad koda ya isa gidan shi zama yayi a palo yaci kuka sosai da sambatu sanan ya watsa ruwa yayi sallah a gida,Yunwa na cin shi ya kasa cin komi.Zanin zaman shirun ya ishe shine  kawai ya nufi gidan shafi'u....

Allah yasa ya same shi a gida zasu ci abincin dare,nan ya zauna matar ɗan uwanshi ta jajanta mashi abuda ya faru tareda ƙara mai ƙwarin guiwa da tabbatar mashi zuciyar mace nada rauni sosai,fushinta na ɗan lokaci ni idan bata samu abunda take so baa,da zarar ta samu lokacin kuma hankalinta zai dawo a jikinta ta koma data sani da nadama!.Saboda haka yaba zainab lokaci ita da kanta zata neme shi.

Godiya ya mata da shawarwari suka ci abinci nan yaran suka rinƙa janshi da wasa dama ya sama masu da haka!,kafin wani lokaci ya washe sai ƙyalƙyalar dariya yake yi.

Bai lura ba har goma na dare sanan ya msu sallama,har wurin mota shafi'u ya rako shi...,idan ba damuwa muhammad  ka rinka zuwa cin abinci gidana kullum zan yi magana ana maka kulan ka dabam ko ba komi yara na nan zasu ɗebe maka kewa.

Nagode da haka,amma baa son zama  maku damuwa ne yayana sai dai nayi alƙawarin zan rinƙa leƙowa lokaci zuwa lokaci.

Duk yadda kace ba matsala bazan takura ka baa,sanan munyi magana sosai da hajiaa kanka zan so ka sauƙe hakkinta na uwa a kanka ta hanyar zuwa gaishe ta kamar yadda ka saba domin ayi nadama sosai!,na tabbata maka tana cikin damuwa yanzu ne tafi buƙatar mu a kan kowa ne lokaci.

Zuwa jibi zamu zauna meeting a sashinta gaba ɗayan mu,inaso mu cigaba da kawo yaran mu da mata kamar yadda aka saba suna ɗebe mata kewa!,bayan nan zamu tafi sokoto koda mu uku ne wurin kawunan mu saboda suma bai kamata a ɓoye masu wanan sirrri baa.

Shiru yayi domin shifa bai ganin zai iya duk abubuwan nan da ake ƙoƙarin tsara mashi!,shikenan Allah ya kai mu lokaci. Amin sai da safe banda yawan tunani da danuwa idan kaji wani iri ko yaushe ne ka neme ni a waya.

Murmushi suka yiwa juna,kada ka damu yayana sanan ya shiga mota ja bata wuta...,yana hanya yana zancen zuciya,"da shi wani mai arziki ne ƙasar zai bari gaba ɗaya kowa ma ya huta!,yaje can inda ba mai ganin shi bare a takura wa rayuwar shi!".

Daren ranar nafilfili kawai ya rinƙa yi abunda ya mance rabon daya yi shi,har bacci ya kwashe shi..

_Gare ku iyaye mata/matan aure,cikin kashi ɗari na maza da wuya zaa samu kaso talatin wanda suke riƙo da ibada sosai da sosai.Ba ina nufin basu da ilimin addini bane!,ba ina nufin basu salolli biyar da addini ya tanada mana bane!,ba ina nufi basu azumin farilla na watan ramadan wanda addini ya tana da mana bane!,kuma ba ina nufin idan suna da halin zuwa aikin hajji da fitar da zakka basa yi bane!, ko ɗaya.Abunda nake nufi ba ko wane namiji keda lokacin yin nafila ba koda wanda aka tanada kafin sallar asuba,bayan sallar azahar,kafin sallar la'asar,bayan magrib da shafa'i da wutri bare har akai ga na tsakiyar dare domin neman kariya da biyan buƙata!,haka ba ko wane namiji keda lokacin yin azumin nafila ba musamman littinin da alhamis bare har a kai ga irin su sitta shawal da sauran su!,ba ko wane namiji keda lokacin zama yai karatul al-Kur'ani mai girma,yawan sadaka da taimakon mabuƙa baa!,wanan babban ci baya ne ace ɗanki/mijin ki baki tsayu akan turbar da zaki gyara rayuwar shi ya inganta domin ko da wani abu ya faru dashi ko yake aikata wa dake zaa yita yi a gare,"ai ga ɗanta/mijinta nan ya lalace sai iskanci iri iri ko jam'i baya zuwa masallaci"(wa'iyazubillah),wanan dalili kuma yasa sihiri ko wani mugun abu ke saurin kama maza saboda sun yiwa ibada riƙon sakainar kashi!,ba azkar ba karatun Qur'ani ba sadaka da nafilfili.Nasan wasu zsu ce abunda Allah ya ƙaddara wa bawa babu wanda ya isa ya haka shi faruwa ko?,tabbas haka ne,We all get married to whom we are destined to marry right from the word go, that's the beginning of time. My sister you don't have a choice but Allah has already predestined everything especially marriage, birth, and deaths!,but with prayer even destine can be change.But not birth,marriage and death because every of them determine the containty of the other!.Idan kina ɗaura shi a kan hamya cikin hiƙima da dibara,addua da jajircewa sai Allah ya duba maki komi ya daidaita._

Tun daga lokacin ya riƙe ibada sosai musamman azumin attanin da alhamis wanda duk yayi sallar farilla sai ya zauna ya karanta ko shafi ɗaya ne,yawan sadaka cikin dare yayi nafila.Cikin ikon Allah komi na zuwa mashi a sauƙaƙe har yana fita wurin aikin shi,dama shi ya ɗauki hutu kuma ya isheshi haka nan.Idan yashiga gidan su gaisuwa kawai ke haɗa shi da hajiyar su ya dawo sashin abban su nan yake hira har su ci abinci  a tare.

Sun zauna meeting kamar yadda shafi'u ya tsara inda suka tattauna sosai tareda janyo ayoyin al-Qur'ani mai girma da hadisai wa matan su domin su cire tsoron hajia  a zukatan su a koma yadda ake!,nan take suka nemi gafararta akan yadda suka juya mata baya.

Da sauri ta ce ta yafe domin kwana kin da tayi bada su ba kamar shekara tayi a kurkuku ba tare da ci da sha baa!,muhammad  kam ko a jikin shi babu yadda baa yi ba a karshe ma yace ba zai samu daman bin su sokoto ba saboda ya koma aiki.

Basu wani takura mashi ba domin rashin mata da yarinya a lokaci ɗaya ba ƙaramin abu bane.Ana gamawa yace zai wuce,sauran kuwa har dre suna wurinta.


Zainab rayuwar ta take cikin jin daɗíi domin ji take kamar an sauke mata masu kaya masu nauyi a jikinta,tun iyayenta suna mamakinta har aka zuba mata idanu yadda bata wani damu ba a gaban maman su ƙawayenta ko yan uwan mijin ta na abuja zasu kira waya domin bata shawara akan abunda take bai kamata baa!,sai ta nuna masu ai rayuwarta ce babu wanda ya isa ya tsara mata yadda zata yi.Hajia mariya mata kira ta sake neman gafararta da bata hakuri!,sai cewa tayi taji ta gode kawai.

Hajia lanti kuwa data kirata ƙin ɗaga wa tayi har ya katse sai da aka kira dana shafi'u sanan ta amsa koshi don bata san ita bace!,bata wani saurareta ba da gangan ta kashe wayar gaba ɗaya.

Saboda tsabar wawanci har da goge lambar muhammad  da hajiyar shi kai har kowa na gidan.Jini ya ɗauke mata sai ibada take yi addua a ɗaya ALLAH yasa ta kamala idda lafiya lau kuma ta samu miji a cikin abuja yadda karatun ta zai zo mata a sauƙaƙe.

Gidan su muhammad  kuwa shafi'u ya tunkari abban su da maganar zuwa sokoto,yace yaji daɗin wanan shawara amma idan da hali su tafi tare da ita hajia lanti da kuma hujjar da yake dashi akan mallam koda sun ƙaryata.

Shirye shirye sosai suka yi na zuwa da yake sun san wuri sukan tafi ziraya koma sun sanar da babban yayan su hajia gasu zuwa.

Tarba na musamman aka shirya masu domin suna matuƙar jin daɗin yadda yaran ke kula dasu duk da halin in kula da suka nuna wa maman su,basu damu baa.


Amma ganin tare da hajia suke yan uwan shuka ɓata rai tare da nuna masu rashin jin daɗin haka.


Shafi'u ya basu hakuri da nuna masu da dalilin zuwan nata kuma idan suka saurare su dole a samu dacewa.


Masauki aka kai su nan suka ci abinci domin su huta kafin yan uwan su fito ayi abunda suka ce ya kawo su.


Zuwa dare duk wanda ya kamata ya halarci taron yana gidan kawu isah(babban wan su hajia).

HAJIA lanti da kanta ta fara neman gafarar su kafin daga bisani ta feɗe masu biri har wutsiya!.hayaniya ya tashi sosai a wurin kowa na ganin wanan ai rainin hankali ne domin harmahaifin su ya rasu baa taɓa samun shi da cin amana ba bare shirka har zuwa tsafi.

Shaidon ta fitar masu tare da basu hujjoji masu ƙarfi da zai saka su aminta!.Shafi'u ma yayi ƙoƙarin fahimtar dasu har hamza daya ɗauko mallan ya ƙara masu a ƙarin bayani.

Daga baya suka taru matan tana koke koke da jimamin irin mugun rayuwar da mahaifin su ya tsunduma baa.


Nasiha sosai shafi'u ya masu tare da basu addu'oi da mallam ya basu da hanyoyin neman tsari.


Bayan komi ya lafa suka nemi gafarar juna da alƙawarin zasu binne wanan sirri a tsakanin su kuma su dukufa da nema wa iyayen su gafarar ubangiji.Kawu isah ya nemi alfarma a bar masu yar uwan su ta yi kwana ki tare dasu domin yaran su da basu santa ba a santa da danganta kan dake tsakanin su.


Washe gari suka tataru suka dawo cike da farin ciki.


*GARIN ONDO AKURE KUWA!!!*





*MAGANIN KO WANNE IRIN ZAZZAƁI DA KUMA YADDA ZA A TSAFTACE JINI CIKIN SAUƘI TA HANYAR AMFANI DA NAMIJIN GORO,GANYEN SHUWAKA DA MALTINA*
_A nemi namijin goro guda uku a yayyan ka ko a nikashi a cikin turmi, sannan a samu ganyen shuwaka,guda uku,a zuba su acikin blander, sai a zuba gwangwanin maltina a ciki a markada._

*YADDA ZA A SHA*
_cokali biyu sau uku arana, safe, yamma da da ddare_

*AMFANIN DA YAKE A JIKI*
_Yana karfafa garkuwan jiki, Yana magance cutar cancer._
_Yana magance matsalar ciwon ciki._
_Yana magance typhoid_
_Yana qarfafa uwar hanji_
_Yana tsaftace jini._
_Inshaa Allah.Allah yasa a dace._


*_muna da group a wattasap wanda ƘUNGIYAR BRILILIANT WRITER'S ta buɗe mai taken"brilliant health section",domin tambayoyi da amsa akan kiwon lafiya da kuma shawarwari wanda ƙwararrun mallaman lafiya tun daga kan qualified healthe worker's har zuwa registered harbalist ka mai buƙata naira ɗari biyu kacal ake shiga zai iya tuntuɓar ɗaya daga cikin shuwagabanni ko member na ƙungiyar._*



FOLLOW
VOTE
COMMENT
SHARE.
[7/1, 15:42] Leema: *🅱RILLIAT WRITER'S ASSO....*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*☠ƘUNGIYAR ASIRI☠*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_{ƙirƙirarren labari}_
*NA*

*L££MA*

wattapad
*@leemaMuhammad826*

_Sadaukarwa gare ku_👇🏻

*_MUHAMMAD KAREEM KD(DADDY)_*

*_REAL HASEENA NABULISI BAKO(DR OGANNIYA)_*


*GARE KU MASU MUN KALLON/ZARGIN NI YAR ƘUNGIYAR ASIRI CE!,INA GANIN KU KUMA INA JIN KU AMMA BA ZAN CE KOMI BA KUN YIWA KANKU ALLAH SHI YASAN YADDA ZAI YI DA BAKIN NAN NAKU NA YAƊA ƘARYA DA ZARGI AKAN ABUNDA BAKU DA TABBAS!,CUZ I SEE NOTHING GOOD AND ATTRACTIVE IN THE CULTISM.NA ZAƁI YIN BINCIKE MAI ZURFI DA RUBUTU AKAN WANAN MUMMUNAN RAYUWAR NE SABODA NASAN,THIS BOOK WILL SURELY HALT THE NEGATIVE AND TRAGIC INFLUENCES OF THIS EVIL ON OUR SOCIETY,YOUNG PEOPLE, CHILDREN AND OUR SCHOOL.DUBA DA YADDA YAWAN FYAƊE,MACE MACEN YARA ƘANANA DA KUMA CIN ZARAFIN AL'UMMA YAYI YAWA WANDA BA KOMI Y KAWO SHI BA SAI NEMAN DUNIYA,NEMAN SUNA DA ƊAUKAKA!,BABBAN ABUN MAMAKI NE A YAU ACE UBA/YAYA SUN YWA ƘANEN SU KO ƊIYAN CIKI SU FYAƊE HAR YA YI SANADIN RASA RANSU KUMA HUKUMA NA JI DA GANI AMMA BABU WANI ƘWAƘWARAR HUKUNCI DA AKA ƊAUKA!,DAGA BAYA MA AYI WATSI DA ƘARAN SABODA BABU WANI ƘWAƘWARAR SHAIDU DA HUJOJJI,MUTANE NA NEMAN DUNIYA KOTA WANE HALI KUMA SUNA AIKATA KOMI DON SAMUN ABUN DUNIYA ANA TSAFI,SIHIRI,TSUBACE TSUBACE YADDA BABU WANDA YA ISA YA TAKA MASU BURKI!.Allah na gani koma lokaci ne ya ara ma kowa akwai ranar tsonon asiri(yauma tubulas sara'ir)*



*🅿41-42*



*BLACK AXE*
Wanda aka fi sani da"fying axe"sune ƘUNGIYAR ASIRI na biyu kuma mafi ringaye a kudancin nijeria!,duk da basu kai ƘUNGIYAR"EIYE" yawa ba domin mun fisu faɗi aji idan an haɗu taron gangami na ƘUNGIYOYIN ASIRI wanda ake yi duk ƙarshen shekara domin ƙara wa juna sani.Asali wasu mutanen shiyoyin africa na kudu suka ƙirƙire shi,sai dai mafi yawancin mabiyan wanan ƘUNGIYA baƙaƙen fata nea!,a hankali ya bunƙasa ya zama the most violent and least disciplined of the fraternities.Haka sun samo horo na musamman tre da shahara wurin rashin imani/taurin zuciya da kuma ƙwarewa wurin iya satan(fashi).Mutane ne masu mugun fushi da ɗaukan fansa nan take!,yadda zaka gane su shine mazan su na sanye da yan kunne a kunen hagu ɗaya,mata kuma ƙaramin zobe a hanci,sanan akwai tambarin"AXE"a ƙirjin su.!shu'uman mutane ne sosai domin basa da taƙamammen wurin zama tashi suke yi,shi yasa ake kiran su da(flying axe).

Kinji yadda wanan ƘUNGIYA take,ina fata kin gane ko?,ey father ina gane wa sosai.

*THE VICKINGS*

Wanan ƘUNGIYA kuma an saka mashi wanan suna ne na wanda ya ƙirƙiri ƘUNGIYAR(vicking)!,wani ɗan shiyoyin GHANA da aka koro a makarantar su tare da abokin shi suka dawo nan nigeria cikin university tare da kafa sabon ƘUNGIYA.A hankali suka samu mabiya sosai domin mutane ne masu mummunar aƙida,babu abunda suka tasa a gaba sai shan jini da cin ainihin naman mutane!,wanan dalili yasa sauran yan ƘUNGIYOYIN ASIRI ke mugun shakkar su saboda they are highly regarded and are known to be very selective in their membership.Kafin su ɗauki sabbin members sai anyi rituals usually it last 5-6 weeks continuous"drill" kafin duk wani candidate ayi regarding nashi as fit enough for the honour.
"Bugsy",shine nickname ɗin shugaban ƘUNGIYAR lokacin yana Ghana an san shi sosai har yatsun hanun shi duka aka taɓa yanke wa a wani hari da suka kai wa yan ƘUNGIYAR"BLACK AXE" amma duk da haka,he was very proficient with pistol.

Yanayin ɗaukar sabbin candidate ɗin su kuwa dole zaka kawo mafi soyuwa a zuciyarka(uba,uwa,mata,miji,ɗa ko masoyi)a gaban ka zaa yi ritual da shi kasha jini aci naman tare dakai

Amma father suna da mabiya da yawa ne?,a'a saboda basa ma ɗauka da yawa domin b kowa zai iya jure irin ta'addacin su da ɓanna da suke yiwa juna baa(idan kaci/sha jinin ɗan uwana sai nayi wa naka).

Jinjina maganar tayi!,na gane amma kuma suna taro ne?,kusan kullun kuwa saboda jini da naman mutane sune abincin su yadda baka iya rayuwa ba ruwa da abinci haka basa rayuwa ba jini da naman mutane.


*MAFIA*

Wanan irin irin social club peddling ne. domin sun sun mayar da hankali ne akan neman duniya"burin su yin arziki mai ban mamaki",suna da mabiya sosai da sosai maza da matador,manya da yara!,domin yara suke turawa suna gano masu sirrikan manyan mutane domin ayi garkuwa(kidnapping )
wani ɗan shi ko iyaye a amshi kuɗi masu yawa,suna yiwa mata fyaƊe da sauran mugayen abubuwa.


*BLACK CATS(SECRET CULT)*
Wanan ƘUNGIYA ya shahara sosai a tsakanin yara tun daga kan yan secondry zuwa primary a sanadin yawan ɓannace ɓannace da suk yiwa yan uwan su yara yasa suka mayar da makarantu"centres of fear instead of excellences which they are meant to be!,sun mayar da rayuwar yan uwansu ɗalibai abun farauta,ta'addaci suka saka a gaba,they disrupt and inhibit learning ,intimidate colleague ,disregard staff and flout rules and regulations which are supposed to be supplementary .Saboda haka ba ƙaramin dameji suka yiwa gidaje da dama baa,yaran da basu san hawa ba bare sauka sun rasa rayukan su a banza a iska!,domin idan sun ƙallafa rai akan yaro basu samu haɗin kai ba kashe shi suke gudun tonon asirinsu!,ta hanayr zuwa ma mutum ruwan

Please Login or Register in order to submit comment