Sharadin Tsafin kaba Dan Haka Jinin ka da kokon kanka Nasune Tunda Kabari Tukunyar Ta Fashe Kasani Suna nan Suna Jiranka Kuma Yanzun Nan Zaka Koma ka Girbi Abinda Ka Shuka
Wayyo Innata Kiyi Mani Rai Wayyo Tukunya Bakiyi Mani Amfaniba Afusace Ta Nunashi Take ya Bata bat
Ku Kuma Bazanyi Maku Komai ba Amman Zan Baku Sharadi Dole Ki koma Ki Fadi Gaskiya Kitonawa Kanki Asiri Kisani Nafada Masu Wani Amman Kisani Kuka Kuskura Baki Fada ba Zan Dawo Kuma Zan Iya Baku Albishir mai Dadi
Saudat Akan Saudat Take Tasanar dasu halin da Saudat Take ciki Kuma Tace In Baki Tonawa Kanji Daya Sirin ba Zanzo Nafada Kuma Kisani Dole Zan Maida ke Almajira Kamar yanda Kike A can baya
Hhhhhhhhhh HANNU ta Saga Take suka Bace Bat
Saudat Kuwa Yaune Za,ayi Aikin Shan jininta da kayan cikinta Alhaji Muntari ne Yadaga Wuka Zai Caka Mata A ciki
Comments And Share
Sai min Hadu Last page Insha Allah
Takuce
Hassy Soja
Year mutan Gusau ce
4/19/20, 7:52 PM - +234 706 361 7906: π²π²π²π²π²π²π²π²
ππ»ββ BANI CE BA ππ»ββ
π²π²π²π²π²π²π²π²
(Aljana ce)
By
Hassy soja
A gaskiya masoyana ina jidadi comments din Ku sosai π₯°π₯°π₯°π₯°
Ina Alfahari da Ku masoyana yanda kuke nuna Mani kauna Allah ya bar zumunci AminπΉπΉπΉπΉ
Bismillahir Rahamanin Rahim DA sunan Allah mai Rahama mai Jin'kai
Sadaukarwa Ga Mahaifina Allah ya Jikan Sa yayi masa Rahama Amin.
Last page 86/90
ππππππππ
______________________Ya daga Wukar Ya Caka mata Ke nan Ita Kuwa Saudat Tariga da Sadakar Sai Addu,a Take Neman Taimakon Allah Wadda Nabila Ta koya Mata
LAA,ILAHA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALUMIN
A,UZU BIKALI MATILLAHI TAMMATIN MIN SHAIRIN MA KHALAQA
HASBINALLAHU LA,ILAHA ILA HUWA ALAIHI TAWAKALTU WA,HUWA RABBUL ARSHIL AZIM
Wannan Addo,in ne Takeyi Dan Sun Shigeta Sosai Saboda Nabila Karfa mata gwiwa kuma Tafada mata Tasa Ranta Allah Sai Taimaketa
Yadaga wukar Yayo Kanta Gadan gadan daniyar Chakamata Kawai
Sukaji Wata Irin Kara Tare da Gurnani Marar Dadin ji Kuma Take Gidan Turnuke da wani bakin Hayaki da wari Marar Dadin Ji
Take gidan Yafara Wata Irin Girgiza Kamar Zai Rushe yafado Kansu
Shima Muntarin Wata Irin Kara Yafasa Yasaki Wukar Tafadi Kasa
Take Idonun Sa Suka Fara Fitar da Wani bakin jini
Ganin Halin Da Muntari Yashiga ne Yasa Saudat Kara murya Gurin yin Addu,a
Tashi Tsaye Tayi Ta Juya Da Gudu Karo Taci da Nabila Wadda Ta Jawo Sauran Mutanen Da Suka Rage Su Biyar
Kiyi Sauri Wallahi Kafin Gidan Ya Rushe da mu Dan Wasu Guraren Sun zube
Ai kuwa Da Gudu suka kama Neman gurin Tsira Basu Samu Hanya ba Gashi Gidan Saura Kadan Ya Rushe kuma Inda Sukene Yarage Masu
Kafin Suyi Wani yun kurin Guduwa Sukaga wata katan ga Zata Fado Masu Kawai Wani Irin Iska mai Mugun Karfi Ya ke waye su Kafin Kifta Ido Har Ankawo Su Nesa Da Gidan Aka Ajiye Su
Hango Gidan Sukayi Yakama da wuta Ya Rushe Sai da Gidan Yagama Rushe wa Sannan Han kalinsu Yadawo Kansu
Sai Alokacin ne Suke Mamakin Waya kawo su
Nabila ce Tace Nidai Abunda Nasani Shine Lokacin da Aka Dauki Saudat Tanayin Addu,a To Muma Addu,ar Mukeyi
To Kun San Bayan Anfita Da Ita Nima Nafita To bin Bayan su Nayi Ganin Dakin da Aka Shiga da Ita ne Wanda Tunda Muke A wannan Gidan Bamu Taba Gani ba
Ashe Gurin Kujerar da yake Zama In Yana Nan Ashe duk Kisan Da Yakeyi Wannan Gurin Yake Shiga Hannun Kujerar ne Makulillin To Kafin Ya Rufe Kofar Nayi Saurin Dauko Ruwa A Firj
Ina Dauko wa Nabude Nakama Yin Addo,o Ina Tofawa Aciki Bayan Nagama ne Nasha Na shafe Jikina Baki Daya Duk da Nasan Kasada ce Amman Nariga da Nasawa Raina Taimako Duk Junnan mu Tunda Akafara Dauki Dai dai Nasan Wata Rana mune Awannan Halin Shiyasa Nake Sanku Yin Tsayuwar Dare Duk da Nasani Cewa Wasu daga Cikin mu Kwadayi ne Yajawo su
Bakamar niba Nida Akayi Sadaka dani Tunda ni Marainiya ce
Nayi Niyar Yin Jihadi Nasan Allah Zai Taimake ni
A Haka Nayi Ta Bibiyar Hanyar Har Allah Ya Taimake ni Na Gane Wani Daki Wanda Ba,a Ciki Aka Kai Saudat ba
Ina Shiga Dakin Da yake Abude Yake Nashiga Sai dai me Ashe Da Rabon Nayi mummu nan Gani Ai Kuwa Wani Katon Dodone Mummuna Baida kyawon Gani
Wani Irin Gunani Yafara Harda Su Fadin Kin Kawo Kanki Yarinya Kisani Mutuwar kice Kikazo Ansa Kinyi Gaggawa
Cikin Wata murya Abun Tsoro Hannu ya Daga Kafin Yakawo Inda Nake Tayin Addu,a Kawai
Naga An Amshe Robar Ruwan Hannu na Anwatsa wa Wannan Halittar Wata Irin Kara Halittar Ta Kwatsa Kuma Cikin Gurnani Saida Gidan Ya Amsa
Har Gidan Yayi ta Girgiza Kuma Wannan Halittar Narkewa Takeyi Kamar An Narka Dalma
Kawai Ya Tarwatse Agurin Sai Tsutsi ke Motsi Nidai Ban San Wanda Yafitar dani ba Sai dai Na Ganeni Abakin Kofa Inda Kuke
Nazo Najawo Ku Mukayi Gurin Saudat Atare To Sauran Bayanin Duk Kun san shi Ban San Wanda Yafidda muba Yakawo mu Anan Gurin ba
Kowa Acikin su Nisawa Yayi Suna yiwa Allah Godiya da Kuma Addu,ar Allah yakara Tsare Bayin sa Aduk Inda Suka Shiga Amin Suka Amsa bani Daya
Saudat ce Tace Tabbas Mukam Bamuyi Sa,ar Mahaifiya ba Tunda Tasa Muka Rayu Cikin Duhun Jahilci Kuma Tasanya Muka Tashi Cikin Tsanar Mahaifin mu Da Yan Uwan mu gashi Babu Makaran tarda Muke Zuwa Ta Addini Ko Ta Boko
Ki Godewa Allah Saudat Gabaki Daya Suka Juya Ganin Mai Maganar Wata Mata Suka gani Kyakyawa Daga Gani Kasan Mulki Ya Zauna
Murmushi Tayi Tace Kada Kudamu Kuma Karkuji Tsorona Nice Nafitar da daku Da Taimakon Ku Hakika Addu,a Ba Karya Bace
Nabila Kinyi Jihadi Allah Yakara muna Karfin Imani Yanzun Zan Kaiku Gidajen Ku In banda Nabila
Nabila Zan Hadaki Da Uwaye Na Kwarai Kisani cewa Kukan Rashin Iyaye Yakare Agare ki Kisani Cewa Daga Yanzun Kema Kin Zama Ya Mai Cikakken Gata
Murna ce Takama Nabila Tayi ta Godiya
Sannan Tace Saudat Yanzun Kigane Duniya Ko To Kisani Hakkin Mahaifin ki ma Ya Ishe ki
Sannan kuma Yanzun ne Zaki Gane Miye Tarbiya Kuma Zaki Gane Miye Hakki Kuma Dukkanin Azzalumi Karshen Sa Baya Kyau
Yanzun Duk Ku Rufe Idon Ku kowa Rufe Idon Yayi Sai da Akace Su Bude Suka Bude
Ganin kansu Sukayi Zazzaune Atsar Falon Gidan Bude Idanu Sukayi Ganin Gurin Cike Yake da mutane
Zumbur Saudat Ta Tashi Tsaye Da Gudu Tayi Gurin Abba Ta Kama Kafarsa Ta Na kukan Nadama
Abba Dan Girman Allah Kayafe ni Wallahi Allah Abba Nayi Nadama Ko mawa Tayi Gurin Mame Tarike Kafarta Taci Gaba da Kuka Mame Dan Allah Kuyafeni Wallahi Nayi Nadama kuma Ku Kun sani Momyn muce Ke Sanyawa Mina Yin Badai dai ba
Mame Kun San cewa Duk Abunda Aka Dora Yaro Dashi Zai Tashi
Amman Yanzun Natuba Nabi Allah Nabiku Kamata Mame Tayi Ta Tayar da Ita Zaune Ta Rungume ta Tace
Tabbas Saudat Kunyi Kuskure Amman Laifin Mahaifiyar Kune
Mun Yafe Maki Kuma Abban Ku Ya Yafe Maki Kinji Allah Yatsare Gaba Amin Kowa Yace
Abba ne yace Saudat Ba Laifin Ku Bane Nawa Laifin Yafi Yawa Amman Dan Allah Kuma Kuyafe ni
Ta dawo Gurin Abba Ta Rungume Shi Tana kuka kafin Sukara yin Magana Sai Ga Anty Amarya Ita da Kareema Kamar mabarata
Da kuka Kareema Ta Riga Da Gudu Tafada Akan Saudat Tana Kuka
Saudat Kece Kika Zama Haka Saudat Sannu Kinji Wannan Abun Duk Laifin Momyn mune kiyi Shiru kinji
Saudat ce Tace Yi Shuru Kareema Kinemi Yafiyar Abba Da mame
Aikuwa Kareema Tayi Gurin Abba Da Kuka Kuka Takeyi Tana Rokon su Yafiya Duk Suka Yafe Mata
Anty Amarya ce Tace Saudat Kareema Kun Mance Danine Har Kuke Rokon Wasu Yafiya Agabana To Kusani Daga Yau Na Shafe Ku Daga Cikin Yayana Allah Yatsine maku Shegu Danasan Haka Zaku Zama Dana Kashe Ku Da Hannuna
Hhhhhhhhhh Hhhhhhhhh hhhhhhhhhh Tunda Kuka Tona Mani Asiri Kuma Sai natona Maku Asiri
Hhhhhhhh hhhhhhhh hhhhhhhh hhhhhhh
Jifa Tayi da Dan kwalinta Tafara Hauka Tace Yara Bari kuji Abunda Naboye Maku
Alhaji Asiri Nayi Maka Ka Aureni Sannan Kuma Ada Ina Bara ne Abakin Titi Kana Bani Sadaka To Da kudin Da nake Tarawa be Ahannu na Nasamu Nayi Maka Asirai Duk da Nasha wuya Kafin Nasamu Boka Dan Tukunya Yayi Mani Aiki Akanka Sannan Kuma Nasha Kwashe Maka Kudi Ina Kaiwa Boka
Tarayyata Da boka Dan Tukunya Tayi Tsanani Wanda Har gurin sa Ina Kwanaki Idan Nace Zange Garin mu To Gurinsa Nake Zuwa Yanzun ma Wannan Yayan Ban Sani ba Ko Nakane Koba Naka bane
Hhhhhhhh kuje Kuyi Gwaji Ku Gani
Hhhhhhhhhh
Sannan Kuma An rigada Anyi Masu Asirin Su Tsaneka da Duk Wani Wanda Yake da Hadi Da Jininka Kuma Boka yace Duk Sanda Suka Dan ganta Kansu Dakai to Asiri Ya Karye kuma Karshen Abun Duke Wani Aiki Da Akayi Zai Lalace Kuma Ni
Zan Haukace Nabi Daji Kuma Sauran Aljannun Dan Tunya Su Dauke ni Hhhhhhhhhh
Tashi Tsaye Tayi Tafara Taka Rawa Tana Fadin
Nazama nazama nazama Nazama Matar Aljan Nazama Matar Su Aljannun Dan Tukunya
Hhhhhhhh Waje tayi Dagu Babu Wanda Yayi Yun Kurin Tarota
Su Saudat Kuwa Kuka Kawai Suke Cikin Mugun Tashin Hankali
Wannan Aljanar ce FARHANATUN NUR Tace Koda Bakuyi Gwaji ba Wannan Yaran Kowa Yagani Yasan Nakane Kuma Jinin ka
Idan Har kayarda Da cewa Yayan Kane To Naka ne Idan Kuma Ka Musa To Kasani Sai Anyi Gwajin
Ridwan Be Yace Tabbas Abba wannan Yayan kane Kada Kasawa Kanka kokonto
Mame ma Cewa Tayi Kaso Yayanka Kayi Masu Gata Kamar sauran Yaran
Maman Rufaida ce Tace Kutaso Yarana Kusani Yayana Yana Kaunar jinin Sa
Mahaifin Rufaida ma Cewa Yayi Dan uwa Kaji Yanda Kowa yafada Yanzun Kaine Kawai Muke jira
Mumurshi Abba Yayi Yace Banda Ja Duk Abunda kuka Fada Dai dai ne Anan ne Abba Yasanar dasu Suwaye Iyayen Rufaida da Matsayin su
Rungume Su Maman Rufaida Tayi Sukace gwaggo Munyi Murna Da Ganin Ku
Rungume su Tayi Tajawo Hannun Rufaida Dana Ramlat dake Kusa da Rufaida dasu Two win Wanda Tunda Aka Fara Rigima Basuce Komai ba
Saboda Maganar Manya ce batasu bace Shiyasa Basu Saka Bakiba
Hada Hannu wan Su Tayi Tace Ku Zauna Lafiya da junan kada naji Kada nagani Cewa Sukayi Insha Allah
Sarauniya Fahanatun Nur ce Tace To In Kun Gama Ku dawo Mu Iyar da Zance
Natsuwa Sukayi Suka bada Hankalin su Gurin ta
Cewa Tayi Kunga Wannan Yarinyar Cewa da Nabila Cewa Sukayi Tabbas
To Nabila fa Marainiyar Allah ce Babu Uwa Babu Uba Mahaifiyarta Ta Rasu Tun gurin Haihuwar Ta Tabarta Ga Mahaifinta ne Tunda Itama Iyayenta Bata san suba
Ita ma Rikon ta Goggon ta Tayi kuma Tayi Mata Aure Irin Na Rashin Gata Tayi Mata Aure ne Da Baban Nabila Saboda Shi Matafiyi ne Ba Mazauni ba Tunda Akayi Auren Yatafi da Ita Wani Garin Shike Nan Bata sake komawa ba Har Tarasu
Koda Rikonta Yakoma Ga Mahaifinta Yaga Abun Zaiyi Masa yawa Sai Ya Auro wata Banyan Auren Da Shekara Ukku Tafara Gallazawa Nabila
Inda Allah Yataima keta Mahaifin ta In Zai Fita Yana Kaita Islamiya Safe da marece
Shekarar Nabila Sha Ukku Aduniya Mahaifita Yayi Hatsarin Mota Ya Rasu Tun Da Mahafin Ta Yarasu Wahala Ta Dawo Gidan Wahala Yar Aiki Ta Dawo Da Ita wahala babu Irin Wadda Bata Bata
To dama Taso Sanyata Karuwanci Amman Allah Baibata Iko ba Tasha Hada mata Tarko Allah na Tseratar da Ita
Ganin Muntari Dan Shan Jini ne Yasaka Ta Sayar Masa da Ita Sannan Tasanar dasu Duk Halin da Suka Shiga Har fitowar su Har kawowa Yanzun
Kowa Ka Kalla Hawaye ne A Idonsu Tabbas Sun Dauki Nabila Amatsayin ya Wasu kuma Yar uwa
Rungume Nabila Su Rufaida Sukayi Abba Yace Nabila min Tayaki Murna Kin samu Iyaye da Yan uwa kinji Yar Albarka
Sunyi Farin ciki Sosai Tafiya ce Suka Shirya Inda Sarauniya Farhanatun Nur Tace Su Shiga Motoci Zata saka Akai su Yanzun
Haka kuwa Suka Cika Umarni Sun Dan fara Tafiya Me Nan Lamar Amafalki Sai Gasu Sun Isa
Isar su Garin Ke nan Basu Tsaya Ko Ina ba Sai kofar Gidan Malam Shu'aibu
Suna Tsayawa Malam Nafitowa Daga Cikin Gida
Ai Da gudu Rufaida Ta Isa Inda Malam Yake A Tsaye Sake da Baki yana Ganin Kamar mafalki ne yakeyi Sakin Sa Tayi Tayi Cikin Gidan Gurin Kakar su Da Gudun ta
Wayyo Kakata Nayi Kewar ki Fito Kiga Abun Farin ciki Da Sauri Inna Tafito Ganin Rufaida ne Yasakata murza Ido Tace Dagaske Koda Mafalki
Kai Inna Da Gaske ne Bani Katuwar Tabarma Nasan Yau Sai Bacci Yakasa Daukar ki
Shiga Tayi Ta Dauko Tabarma Ta Shimfida Ta Zaunar da Inna
Akofar Gidan Kuwa Abba ne yafara Fitowa Mamaki ne da Farin ciki Yake ji Kafin Yakarasa Inda Malam Sai kuma Idon Malam Yasauka Gurin Maman Rufaida Asma,u Auta Ai Da gudu Tazo Gurin Malam Ta Rungume Sa Shima Abba Rungume su Sai kukan Farin ciki Sukeyi Su Mame Da Iyalanta Kuwa Gidan Suka Shige Suka Isko Inna da Rufaida Said Hira Suke Ta Yaushe Rabo
Inna Ganin Mame da Iyalanta ne yakata Mikewa Atsaye Cikin Rawar Baku Tace Matar Kabiru Ke kece Nake Gani
Karasowa Mame Tayi Ta Rungume Inna Tana bata Hakuri da Neman Yafiya Ita Kuwa Inna Cewa Take Munyafe Maku Sakin Mame Tayi Tayo Gurin Sauran Jiko Kinta Ridwane Tafara Rikewa Tasake Sa Tayi Gurin su Ramlat Ta Anshi Babyn
Matswa Ridwan Yayi Gurin Rufaida Yace Wato Ke Harda su Gudu Ko Kin Ma Mance Tare Mukazo Said Fira kukeyi Luna Dariya Yana yimata Hararar Wasa To Inma Wani Abun Tabaki Kika boys Dan Kar Inci Wallahi Dauko Shi yace Tare Da Zama Kusa Da Ita
Rufaida Race Wayyo Yaya Fira kawai Mukeyi Su Mame Kuwa Da Inna da Ramlat Saudat Kareema Nabila Has an Husaina Da Kallo Suka Bisu Dan su Basu Tabs Ganin Sunyi Magana ba Amman yau Harda su Dariya
Matsowa Sukayi Suka Zauna Inna Tabude Baki Tayi Magana Me Nan Sai Ga Malam da Abba da Baban Rufaida da kuma Auta Maman Rufaida Take Inna Ta Mikawa Nabila Yaron Tayo Kan Iyalanta
Hardasu Tuntube Tazo Gurin Abba Tace Kabiru Auta Adamu Daman Kuna Raye Lallai Allah Shine Abun Godiya Rungume Yaranta Tayi Suna Kukan Farin Ciki
Malam be Yace Azazzauna Kowa Zama Yayi Inna Na Tare Da Yayanta Guda Biyu Dan kuwa Ayau Babu Wanda Yakaisu Farin ciki
Bayan Malam Ya bude Taro da Addu,a Akabawa Abba Dana Ya Fadi Duke Wani Abun da Yafaru Tun daga Farko Hat Karshe Tabbas Su malam da Inna Abun Ya Girgiza Su
Sunyi wa Allah Mai girma mai Iko Akan Komai godiya Sannan Sukayiwa Aljana Farhanatun Nur Addu,a Da Amin Ta Amsa Ta Taya Malam Murnar Ganin Iyalan Sa Tayi Masu Sallama Ta Tafiyar ta
Haka Wannan Ranar Suka kasance Cikin Tsantsar Farin ciki Gashi Sunji Auren Rufaida Da Ridwan Wanda Yanzun Suke Baiwa kowa mamaki Irin shakuwar da Tashiga Tsakanin su
Mutane Kuwa Said Zuwa Tayasu Murna Akeyi
To Allah yatabbatad da Zaman lafiya da Aminci Acikin Wannan Ahlin
Uwani ma Tazo Taroki Yafiya Kowa Ya Yafema Amman Baban Rufaida Yabata Ticket dinta Har Ukku Tayi Kuka Tayi Dana Sani ba Adadi
Anty Amarya Kuwa Duk Wanda Yayi Mata Kallo Data Bays Fatan sakewa Saboda Anriga da An chanza Mata Kamanni Baki daya Kuma Acikin Dajin Take Ita daya Said Hauka Takeyi Tuburan
Allah yarabamu da aikin Danasan Amin
Boka Dan Tukunya kuwa Cikin Yashe ya mutu
Boka Dan tsito ma Cikin Sa da Kansa Sun Fashe
Allah yasa mucika da kyau da Imani
Amin
To Duka duka An an Nakawo Karshen Littafina Mai SUNA BANICE BA ALJANACE
ABUNDA NAFADA DAIDAI ALLAH YABAMU LADAR SA DANI DAKU DUKA
NA KUSKURE KUWA ALLAH YA YAFE MUNA BAKI DAYA
MA,ASSALAM
DAGA TAKU
HASSY SOJA
YAR MUTAN GUSAU CE
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels