Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Itama dogayen rigunane guda uku masu azabar k'yau, sai hijjabai Biyar manya, sai takalma biyu da kayan kwalliya.
Umma ta ce, "ALLAH yasaka da alkairi, kukai d'aki Ku ajiye ga break d'inku can.
To Umma Xoxo tafad'a tana mik'ewa.

Anan gidan iman tawuni, Dan saida sukaje suka wanke kai sanan ta tafi gida da ledar kayanta, dakuma wasu turarurruka masu k'amshi da umman Xoxo tabata, *(so kunsandai kanuri sun had'u a wajen turare๐Ÿ˜‰, Xoxo kuma kanuri ce๐Ÿ˜)*

Shikam Doctor daga nan gida ya wuce dasu, yana faka motarsa a harabar gidansu ya d'auki musayeef dake barci akan kafad'a.
Da sallama yashiga 6angarensa, aunty da Raihan dake kuskus suka d'ago da Sauri suna kallonsa.
Baice komaiba yak'arasa cikin falon, aunty tamik'e tana MASA sannu da zuwa, Raihan kuma tazo zata kar6i musayeef amma saiyace tabarsa.
Baijira amsartaba yawuce d'akinsa, Wanda yanda yabarsa da datti haka yazo ya sameshi.
Dan tsaki yayi, ya kwantar da musayeef saman kujera sanan yazo yafita.
Yanzu raihan CE kawai afalon aunty ta tafi, baice mata komaiba yasake fita
Babu dad'ewa saigashi tareda deexerh, suka wuce Raihan zaune tana kallo.
Dakinsa yakira deexerh ta gyara Masa Dan haka yak'ara fita danufin d'akko kaya amota.
Da Sauri Raihan tasha gabansa, yaa Isma'il wai Dan ALLAH miye haka?
Wani kallo ya watsa mata ya ce, " a ina kenan?.
Dukda atsorace take tadaure ta ce, "kashigo muna maka sannu Baka amsaba, sanan Nazo kar6ar musayeef ka hana, yanzu kuma naga kaje ka kira khadija mizata maka?.
K'ara had'e fuska yayi, ya ce, " zata gyaramin d'akine ko akwai wata Matsala?.
"A'a."
Tafad'a a sanyaye.
Ra6awa yayi ta gefenta yafice, babu dad'ewa yadawo d'auke da Leda, yanzu Raihan tabar falon tashiga d'akinta, tana Shiga waya ta d'auka takira aunty, aunty ki kwantar da hankalinki ba maganar damukayi yajiba Ashe, abin nasane ya motsa. Ajiyar zuciya aunty ta sauke ta ce, "kai harnaji dad'i wlhy, da nakasa zaune nakasa tsaye sai zagaye d'aki nake. To hankalinki ya kwanta yanzu Raihan tafad'a tana dariya.

Babu dad'ewa deexerh tagama gyara d'akin, tamaida musayeef kan gado, tasaka MASA turare d'akin yad'au kamshi sanan tafito tasamesa afalo kwance, uncle nagama.
Tashi yayi zaune yauwa deexerh sannu da k'ok'ari, bari naje na watsa ruwa, nazo mu gaisa da mama.
To saikazo tafad'a tana fita.
Tashi yayi yashiga yay wanka yafito tsaf abinsa sai 6angaren mama.

Iman tana zaune ad'aki kayan da Dr yasiya mata take dubawa, kayan sun mata k'yau sosai Dan haka ta shiryasu cikin kayan zuwa adamawa, kad'an2 saitayi murmushi ta shafa le6enta, idan tatuna summbar da Dr yay mata saitaji wani farinciki na ratsata, dahakadai barci ya saceta.


*9:39pm*
Dr Isma'il zaune abakin gado, yajingina Kansa da fuskar gado, k'afarsa d'aya ak'asa d'aya lankwashe akan gado, musayeef yatada kai da ta lankwashen yana barci, hannunsa d'aya yana shafa kan musayeef d'ayan kuwa yana rik'e da waya yana dannawa, sai faman murmushi yakeyi Dan k'unshin iman yake kallo, harda fuskarta wadda batasan ya d'aukaba.
Raihan dake tsaye abakin k'ofa tana kallonsa ta ta6e baki. Cikin d'akin ta k'arasa sosai, taje kusadashi tazauna, d'agowa yayi yana kallonta sanye take cikin rigar barci fara tas, wadda ta tsaya iya cinyarta, ta d'ora 'yar saman data kai mata had k'asa, tasaki igiyoyin rigar batareda ta d'aureba wanan yasa ake kallon k'irjinta daya cika rigar FAM danba bra.
Kauda Kansa yayi daga kallonta yace lfy?.
d'an farin tayi ta ce, "saibabu lafiya ake Shiga turakar miji?.
Baice mata komaba yafara gyarama musayeef kwanciya sosai, ta kwanto da kanta ajikinsa muryarta anarke ta ce, " haba my one wai haka ake aure?.
Cike da mamaki yake kallonta, ya ce, "to ya akeyi?.
Tayi far da idanunta aii kaima kasani, ta turo Baki gaba, jiya na hak'ura na kwana nikad'ai yaukam bazan iyaba gsky.
Shidai kallonta kawai yakeyi, yadaure ya ce, " to ya kikeso ayi?.
Murmushi tayi tana shafa k'irjinsa Dan rigar baccinsa mai bud'ad'd'en k'irjice, yauwa my one sonake mukwana tare.
Ajiyar zuciya ya sauke tareda janye hannunta daga k'irjinsa Dan abinda take MASA yafara tasiri akansa.
Gyara kwanciyarta tayi sosai ajikinsa, tana k'ara Zame rigarta ta sama komai NATA na bayyana, kauda idonsa yayi daya fara canja launi zuwa jaa.
Ganin haka yasa Raihan tadawo da fuskarsa Inda take, ta marairaice fuska Baka yarda mukwana tareba ko?.
Yanda tayi maganar saita bashi tausayi kumashi ba dutse bane yana buk'atar abokiyar hallittarsa, yana daurewane kawai, amma ganin shigar dake jikin Raihan dukta sauya MASA tunani, ga wani fitinannen turare data shafa, Wanda dukya motsa MASA sha'awa.
Kallon fuskarta yayi harta fara hawayen kissa, hannu yasa yana share mata hawayen, akasalance ya ce, "naji ZAMU kwana tare bar kuka.
Ta turo Baki gaba tana yunk'urin tashi, a'a nikam banaso, aii hak'k'inane akanka, idanka tauyeni ALLAH bazai barkaba tamik'e zata fice.
Da sauri yarik'e hannunta Yakuma dawo da ita jikinsa, shikenan naji yihak'uri to.
Yanda yake shafa kan ta saitayi luf ajikinsa, ahankali takai hannu itama tana shafa k'irjinsa, ajiyar zuciya ya sauke yalumshe idanunsa tareda jingina kansa da gado.
Daga haka ta fara yimasa abubuwa na d'aukar hankali, Wanda duk aunty CE ta koya matasu, Dan acewar aunty saita maida kanta Mara kunya sanan zata samu Dr ahannu, aiiko taga shawarar aunty tayi tasiri sosai, Dan gashi cikin sauk'i ta d'akko hangar samunsa.
Baisan sanda yafara maida mata murtaniba, saida sukayi nisa sosai sanan yad'an janye jikinsa da k'yar yana kallon musayeef daketa barci abinsa, itama Inda yake kallo ta kalla, muryarta can k'asa ta ce, "lfy?.
Muryarsa a sark'e ya ce, tashi muje d'ankinki kinga nan akwai musayeef.
Ta ce, " shida yake barcinsa.
Kai ya girgiza mata yana fad'in bazai yuwuba idan ya farkafa?.
Tad'an ta6e Baki to idan muka tafi cand'in yafarka yay kukafa?.
Mik'ewa yayi yana lilli6e musayeef karki damu aii nan zandawo na kwana.
Banza tayi masa, aranta ta ce, "Idan na barkaba, tanayi yana Hararar musayeef dabaisan tanayiba.
Bayan ya lullu6esa Yakama hannunta suka fita zuwa d'akinta.............

๐Ÿ˜ก *_"nidai masu karatu bazan bisuba kuyi hak'uri INA taya iman kishi"_*๐Ÿ™„







*luv u oll my fan's*
*(((S))).........2017*
[8/6, 6:02 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._*






*_NA Bilyn Abdul_*



_sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)*


https://mrsbilkisa.blongspot.com



*miya kamata nayi?.*
_karka zama mashayi._
_Shaye shaye na 6ata rayuwar maiyinsa, ga d'unmin Zunibi awajen ALLAH Yana hana sallah akan lokaci, baya barinka kayi k'yak'yk'yawan tunani arayuwarka bare harka banbance fari da bak'i, bazai barka ka karanta alkur'ani mai girmaba balle harkasan yi da hani, bazai bari ka girmama nagaba da kaiba Dan kana ganin kowa daidai tsawonka, zaka iya ganin akuya atiti katsugunna ka gaisheta, zaka iya kashe mutum domin Baka tareda tunaninka, zaka zaka zaka zaka dayawa 'yan uwa._
_Dan ALLAH kubari shaye shaye ba wayewa baceba, abin damuwar yanzu harda mata, haba 'yar uwa keda kike amsa sunan uwa miya kaiki Aikata wanan aiki._
_Wanan duk yana d'aya daga cikin aikin shaid'an shugaban hassada ga aikin alkairi, kullum burinsa yaganka a wutar jahannama._
*ya ALLAH ka kiyashemu shigarta*
*ALLAH yasa Mugane*




*(Page 26)*
Humm lallai yau su Dr Isma'il ansha amarci shida amaryarsa Raihan, saidaifa tabbas ya yarda mata suna suka Tara.
Yana kwance akan gadon Raihan idanunsa alumshe tamkar Yana barci, Raihan dake tsaye Kansa ta dasa masa idanu, daga wanka tafito Dan d'aure take da guntun tawul iya cinya, wani irin farincikine yake ratsata wai yau itace ta kwana gadon d'aya da yaa Isma'il, lallai tayarda soyayyama iya wace, yaa Isma'il dabbane afagen iya soyayya.
Ahankali yabud'e idanunsa akanta, kallo d'aya yaymata ya kauda kai, imance tafad'o masa arai, yatuna ranar Daren farkonsu ko ido bata iya d'agawa ta kalleshi bare tamasa kallon tsaf, haryay rayuwarsa suka rabu da iman baita6a ganin tazo ta tsaya gabansa da guntun tawul ba, ko wanka tashiga, yashigo d'akinta Indai har tasan Yana ciki to bazata fitoba kuwa, amma jibi ita wanan tawanizo ta tsaya masa getsetse agaba tamkar wata matar k'auye, koma irin 'yar kunyarnan babu........ Jiyay tana shafa bayansa, siririn tsaki Yaja sanan yajuyo.
Haba my one katashi mana kallifa lokaci kagani, kar aita jurammu awajen break.
Tashi yay zaune batareda tayi maganaba, ya ziro k'afafunsa k'asa ya sakko, hanyar fita yanufa, ta ce, ''my one!.
Bai juyoba amma ya tsaya.
Ince anan zakayi wankan?.
Kai ya girgiza mata, sanan yace zanje nayima musayeef wanka, baijira amsartaba yafice.
Itama da harara tarakashi, d'an rainin hankali, da daddare kagama yima mutane sambatu yanzu kuma kazo kana mazurai Mtsoowwww taja wani wawan tsaki.

Shikam Yana shiga d'akinsa yaga babu musayeef da sauri yanufi bathroom nanma bata nan, ya ilahi INA yaronnan yanufa be?.
Da sauri yasaka jallabiya yafito, 6angaran mama yanufa, saiya Tarar da musayeef suna game awaya shida Marwan, harna anyi masa wanka tsaf.
Ajiyar zuciya ya sauke adaidainan deexerh tafito daga d'aki, ta ce, ''lah uncle lfy?.
Musayeef yanuna mata, waya kawoshi nan?.
Sai asanan Marwan da musayeef sukasan yashigo, musayeef yazo yarungume daddynsa.
Deexerh ta ce, "ni na d'akkoshi jiya da daddare, naje na sanar dakai zan koma makaranta yau, Dan ana nemanmu da gaggawa saina Tarar musayeef yanata kuka ad'aki shi kad'ai.
Nazata kana bathroom amma nakai awa d'aya ina jiranka shiru, babuma alamar motsin ruwa shine na d'akkoshi kawai muka taho nan.
Ayya sorry my Darling, yafad'a Yana shafar fuskar musayeef.
Deexerh kam da marwan kallon juna sukayi, deexerh ta harari Dr amma bai ganiba, fita yayi da musayeef ahannu.
Marwan ya ce, "kinjifa aii bai bada amsaba saboda bashida gsky.
Humm kabari kawai, aii dama dannaji zaice Yana inane?, tunda nagabaci 6angarensufa nakejin kukan musayeef amma babu Wanda yanemeshi acikinsu, sai yanzu zaiwani zoma mutane arikice, nasandai Yana d'akin Raihan.
Mtsowwww!! Wlhy Uncle yafara bani haushi.......... Mama takatse musu zancen, kai kunci k'aniyarku, shida matarsa bazaije d'akintaba.
Gaba deexerh tayi tana k'unk'unai, marwan kuma yace mama aiiba hanashi mukayiba.

Sai bayan kamar Minti talatin suka fito cikin kwalliya, lokacin kowa ya hallara a dani, suma kad'ai ake jira, bayan gaishe gaishe suka zauna aka farayin breakfast, Raihan sai wani yatsine2 takeyi, Dr yana kallonta ya watsar da banza.

Bayan sun gama break deexerh ta ce, " uncle nifa yau zan koma makaranta.
Tofa wanan tafiya babu shiri, humm toyazamuyi karatun kenan aii.
Shikenan babu damuwa, ALLAH yakaimu, Nima gobe zanje Adamawa d'aurin aure, da da musayeef zan tafi amma mama ta hana, wai za'a wahalar dashi, kuma zasu koma school ranar Monday.
Eh ranar litinin zasu koma.
To kinyoma auntynki sallama??.
A'a wlhy amma munyi waya nagaya mata zan koma yau.
Okey to shikenan, kud'i masu yasa yabata ya ce, "ALLAH yatsare, waye zai kaiki?.
Marwan zai kaini uncle.
" to shikenan hakanma tayi aii.

**************
Wajen k'arfe 12 Dr Isma'il yaje gidansu iman maida musayeef, Yama Tarar bata nan, saidai sungaisa da gwaggo da Abbah dayay mantuwa yadawo gidan, annan yabar Musayeef Yakoma gidan.


*_8:00pm_*
Iman zaune agaban abbah, kanta ak'asa tana wasa da yatsun hannunta.
Ya ce, "iman dadai inata damuwa da tafiyarnan taku Adamawa Ku kad'ai babu wani babba, amma yanzu hankalina ya kwanta, Dan Isma'il ya cemin tare zakuje, shima zaije wani d'aurin aure acan ko?.
Abbah nima ban saniba.
Okey to d'azu dayazo kawo Musayeef yake gayamin, Dan haka saiku shirya da wuri Dan gurine ba kusaba.
Kanta Yana ak'asa tace to abbah.
Tana mamakin yanda iyayenta suke son Dr Isma'il sosai, sun yarda dashi 100%, itakam da batayi niyar tafiya dashiba amma babu yanda zatayi tunda abbah yasaka baki.
Bayan sun mata nasiha akan ta tsare mutuncinta takula da kanta ta tafi d'aki.

Tana kwance akan gadon sai tunani takeyi, wayarta tashiga ruri, da sauri ta d'auka azaton Xoxo CE amma saitaga *_DM_* kamar bazata d'aukaba amma ta daure ta d'auka.

"kodata kara wayar akunne saitayi shiru, shikam Dr yana falone zaune Duk kewar musayeef ta isheshi shiyyasa yakira iman."
Assalamu alaiki, yafad'a ahankali.
Saida taja lokaci sanan tace wa'alaikassalam.
Shiru yabiyo baya babu maiyin magana, saican iman ta ce, "miyasa kazo gidanmu kace tare zamu tafi?.
Murmushi yayi sanan ya ce, " saboda na Isa.
Le6enta ta cije danjin furcinsa, yacigaba da fad'in ki shirya da wuri, Dan k'arfe 7 munafata mun kama hanyar Adamawa.
Saidai kanemi da Wanda zaka tafi amma badaniba tafad'a tana murgud'a baki.
Wata sassanyar dariya yayi yay k'asa da muraya ya ce, "ada idan akacemin Saudat ta'iya rashin kunya bazan yardaba, musassamman idan na tuno ranar data bani k'yautar budurcinta.........d'iffff ta Yanke wayar tareda cije le6e, afili tace wai yaushe mutuminnan yakoma Mara kunya hakane?, ALLAH ya shiryaka, haka zan bika kaje ka matseni ahanya.
Shikam yanacan yanata dariya abinsa, my life sarkin kunya, har yanzudai ana nan da hali.
Raihan dake tsaye kansa taja dogon tsaki Wanda yasa Dr juyowa yana kallonta.
Ta k'ank'ance idanu tana fad'in wlhy andai fad'o kuma wanan iskancine tunda ayanzu ba matarka bace, kunzauna kuna aikata *Zinar baki*.
To malama Raihan saka lasifika mana, yafad'a a harzuk'e.
Shuru tayi Dan taga ya hau sama, shikuma yadoka tsaki yatashi yay shigewarsa d'aki yana had'a kayan tafiya.


*Washe gari*
Tundaga sallar asuba Xoxo da iman basu koma barciba shiri sukayi sosai sanan suka zauna zaman jiran Dr Isma'il.
To shimadai bayan yadawo masallaci wanka yayi ya shirya cikin k'ananun kaya, yaje sukayi sallama da Yaya da mama, kamar bazai Shiga d'akin Raihan ba amma ya daure Dan tanada hak'k'i akansa, Dan haka yanufi d'akin.
Tana kwance a gado rufda ciki kuka takeyi jin motsinsa yasa tak'ara k'arfin kukanta cike da kissa.
Abakin k'ofa yatsaya ya ce, "kenifa zan tafi, banza tayi MASA kamar batajiba, danhaka yajuya yafice.
Da gudu tabiyoshi ta rungumeshi ta baya, tsayawa yayi cak itakuma tak'ara fashewa da kuka.
Tausayi tabashi Dan haka yajuyo Yakama hannunta suka zauna akan kukera, share mata hawayen yashigayi batareda yayi maganaba, aii saita k'ara mai tamkar yana zugata, ganin tana 6atamasa lokaci ya had'e bakinsa da NATA, humm shiru kakeji wai malam yaci shirwa, bakajin motsin komai saina saukar numfashinsu, bayan kamar Minti Biyar Dr isma'il yazare bakinsa yana maida numfashi, hannunta yaruk'o kinga kiyi hak'uri kimin addu'a kinji, baki ta turo gaba yaa isma'il yanzu ka daina sona ko?.
Kallonta kawai yakeyi batareda yayi maganaba, ganin haka yasa tafara hawaye yad'an cije le6ensa, muryarsa da alamun k'osawa ya ce, " waye gayamiki na daina sonki?.
Eh mana kadaina sona sai iman.
Murmushi yayi tareda rungumeta yana shafa bayanta cikin sigar lallashi, kinga kibar wanan maganar INA sonki kema danhaka kimin addu'a kinji, yafad'a yana d'agota saga jikinsa.
Dukda bata yadda da maganarsaba saitayi murmushi, ta ce, "ALLAH ya tsareminkai yasa kaje lfy kadawo lfy.
Amin yafad'a yana murmushi tareda shafa kumatunta.
Har tsakar gida tarakoshi Inda sauran 'yan gidan suke tsaitsaye, yabud'e mota yashiga Inda Dr Nabeel yake aciki, Dan shima anan gidan ya kwana, suka fice daga gidan ana d'agama juna hannu, Raihan harda yima hannunta kiss ta huro masa, ko kunyarsu Yaya bataji, shikuma yay saurin dafe k'irjinsa alamar sak'onta ya iso.

Dr Nabeel yay dariya kai baban soyayya nanma harka afka?.
d'an tsaki Dr Isma'il yayi kai wlhy babu wani afkawa, mazurai nayi mata saikuma tadawo tana bani tausayi, shiyyasa kaga INA biye mata Dan kawai hankalinta yakwanta, so ka gane?.
Na fahimceka na iman Dr Nabeel yafad'a yana d'aga MASA gira.
Fad'i kanka tsaye malam na imam nake baban musayeef.
Angon Raihan amarya kuma Cewar Dr Nabeel.
Hararsa Dr Isma'il yayi, ALLAH saima kaja afasa tafiyarnan da Hafsat.
No Sorry sir karmuyi haka dakai, Kasan kuwa yanda namatsu naganta, jin tafiyar harda ita nak'ara samun kwarin guywar tafiyar wlhy.
Dariya Dr Isma'il yayi, Nabeel kaimafa munafukine a 6angaren soyayya, shima ya tuntsure da dariya, to aii kasan zama da mad'aukin kanwa shike kawo farinkai inji masu iya magana, malam INA taredakai ban koyi soyayyaba aina fad'o wlhy, dolene ayimini jaje.
Kaifa shugaban masoyane.
Dariya kawai Dr Isma'il yayi batareda yace komaiba...........






*luv u oll my fan's*
*(((S))).........2017*
[8/6, 6:02 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._*






*_NA Bilyn Abdul_*




_sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's*


*_"wannan page d'in nakine my Ikilee amarya, ubangiji ALLAH ya Sanya Alkairi yabaku zaman lfy keda angonki, ALLAH yasa bad'i mudawo sunan baby๐Ÿ˜‰."_*


*(page 27)*

Kaitsaye gidansu iman suka nufa Dan a can itama Xoxo ta kwana, mintuna kad'an suka fito harda Abbah da deeni, su Dr Isma'il suka fito suka kwashi gaisuwa a wajen abbah sanan yaymusu 'yar nasiha da Addu'ar ALLAH ya tsare.
Iman da Xoxo suka Shiga baya suma Dr Isma'il suka Shiga su deeni suna d'aga musu hannu.
Su iman suka gaishesu, cike da fara'a Dr Nabeel ya amsa, amma Dr Isma'il gaisuwar Xoxo kawai ya amsa yashare iman.
Ko ajikinta wai antsikari kakkausa, ita dama zai had'e ran harsuje Inda suka nufa hakan zaifiyimata dad'i, tunda suka shigo bai kalli Inda takeba ammafa yana satar kallonta ta madubi batareda ta saniba.
Tun bayan gaisuwa babu Wanda yasake cewa komai, da Alama iman da Xoxo ma barci sukeyi, Dan barcin bai ishesuba aka tasosu.
Jin shirun yayi yawa yasa Dr Isma'il lek'owa saiyaga Duk sunyi barci, ya ce, "kai sufa wad'annan barci sukeyi.
Aii gara suyi anjima manna maka tuk'innan zanyi Musha hirar soyayya.
Ashe zaka dad'a Baka shaba malam, dama ka ajiye wata soyayya saimun sauka kawai.
Tab wanan ganganne aii idankai anyi maka fuskar shanu nikam Baka hanani.
'Yar dariya Dr Isma'il yayi batareda yayi maganaba.

Sunyi tafiya sosai wadda had k'arfe 12:47pm su iman suna barci abinsu, Dr Nabeel da Dr Isma'il suna 'yar hira ahankali.
Isarsu wani k'aramin gari suka tsaya, sai anan su iman suka farka, sunyi mamakin barcin da sukayi, bayan su Dr Isma'il sun fito sukace su iman suka fito, iman dai saifaman had'e fuska takeyi.
Wani gurin cin abinci sukaje, bayan sun zauna masu kula da wajen suka tanbayi mi sukeso, su Dr Isma'il suka fad'a, ya maida kallonsa Kansu iman ya ce, " mikukeso?.
Iman ta ce, "tak'oshi.
Dr Nabeel ya ce, " kinga 'yammata kawo mana iri d'aya kawai.
Bayan sunci sunsha suka mik'e wadda iman tacine kawai visa tursasawar xoxo, Dr Isma'il yabiya suka fito.
"Hanya suka k'ara d'auka bayan sunyi sallar azuhur".

Tunda suka fara tafiya abincin yake juyama iman, sai yatsine fuska takeyi, Dr Isma'il yana kallonta ta madubi.
Tafiya yayi nisa ha suka k'ara tsayawa sukayi sallar la'asar, sanan suka ci gaba.
Sosai iman takejin amai tana dannewane kawai, ruwa tad'auka tasha kozata samu a man datakeji Yakoma, amma INA lamarin k'ara ta azzara takeyi, candai ta ce, " atsaya zatayi amai, gaba d'aya kallonta sukeyi, Dan yanzu Dr Isma'il yake tuk'in, gefen hanya ya gangara.
Tun kafin yagama tsayawa tafita da gudu, amai tafara shek'awa, da Sauri Dr Isma'il shima yafito, ko motar bai kasheba sai Dr Nabeel ne yakashe.
Rik'e iman yayi tacigaba da aman, duk d'an abinda taci ta amayar dashi, saida tagama sanan yad'agota yana mata sannu, Dr Nabeel yamik'o MASA ruwa, da Kansa ya wanke mata bakinta da Inda tad'an 6ata ajikinta, duk tayi laushi so kawai take ta kwanta.
Xoxo ta ce, "sannu iman, agalabaice ta d'aga kai, Dr Nabeel ya ce, " kozamu koma bayan asamu k'yamis.
A'a mudaije gaba koza'a samu.
d'aukarta Dr Isma'il yayi cak yakai cikin mota, bayan shima ya zauna ya CE, Xoxo takoma gaba Inda Dr Nabeel yacigaba da tuk'in.
Kwantar da ita yayi yasaka kanta acinyarsa yana shafa fuskarta babu dad'ewa barci yay a won gaba da ita, ajiyar zuciya ya sauke yasunkuya ya sumbaci goshinta, tsurama fuskarta ido yayi nawani lokaci, saikuma ya kwantar da bayansa jikin kujera ya lumshe idanu.
Duk abinda ke faruwa Xoxo da Nabeel suna kallon ta madubi, Dr Nabeel yay ajiyar zuciya tareda d'an kallonta gefen Xoxo yamaida Kansa ga titi yana fad'in toke 6arauniyar zuciya INA muka kwana?.
Harararsa Xoxo yayi ta ce, "saika gayamin zuciyar Wanda na sata?.
Yayi murmushi tawa mana, duk kinbi kin wani sukukutani yakamata aji danifa, kafin na koma Romeo irin Isma'il.
Dariya abin yabama Xoxo Dan haka tadara.
Dr Nabeel ya ce, " ngd da aka kar6eni.
Ta kalleshi da Sauri waya gayamaka ka kar6u?.
Dariyarki da fuskarki.
Humm to Baka fahimta bane, abinda yabani dariya daban.
Haba 'yan mata aii kuma kinzo hannu matar Dr Nabeel.
Shiru Xoxo tayi masa shikam yacigaba da tsarata, _(aii ko kafin na farga har Xoxo ta afka, dama itama tanaso ๐Ÿ˜‰lol.)_

K'arfe 6:57pm suka Isa Adamawa, lokacin har an idar da sallar magriba, damma ba k'aramin gudu Dr Nabeel yayiba, har sanan Iman barci takeyi.
Dr Nabeel ya kalli Xoxo toku yanzu wace anguwa zamu kaikune?.
E to saidai nakirata Dan na manta gashi kuma har yanzu iman barci takeyi tafad'a tana lek'a su iman.
Dr Isma'il yad'an lek'a fuskarta iman da tuni ta juya kwanciyarta, yanzu tana fuskantar cikinsa, Dan har cikin cibiyarsa yanajin saukar numfashinta ahankali.
Xoxo takira Reefat 'yar uwa gamufa a adamawarku, yama sunana anguwar?.
Wani ihu Reefat ta kwala Wanda yasa dole Xoxo tacire wayar d'aga kunnenta tana dariya.
Reefat ta ce, "kuna tasha bari muzo mu d'aukeku.
A'a bana gaya miki za'a kawomu bane kifad'i sunan anguwar kawai.
Bayan Reefat tafad'i sunan anguwarsu Xoxo ta sanarda Dr Nabeel.
Ya ce, " to kenan anguwa d'aya zamuje, waima yaya ainahin sunan amaryar?.
Xoxo tace aysha, amma anacemata shareefat.
Angonfa?.
Usman.
Dariya Dr Nabeel yayi Ashe biki d'aya zamuje.
Xoxo ta ce, "dawasa koda gsk?.
Wlhy gsk.
Tofa kaji ikon ALLAH Cewar Dr Isma'il.
Dr Nabeel ya CE, Aida baban angon da mom d'ina mamansu d'aya babansu d'aya.
Xoxo ta ce, " lallai bikin nakune ashe
Ak'ofar gidan su Reefat sukaja tunga, Xoxo takirata ta ce, mun iso.
Da gudu Reefat ta fito d'aga mak'ota taxo ta rungume Xoxo data fito tana mai farincikin ganinta, INA iman Cewar Reefat.
Aii ko bata zoba Doctor ya hana.
6ata fuska Reefat tayi wasa

Please Login or Register in order to submit comment