Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 5
naci ubanka."!? Tashi yayi, ya tafi jiki duk a sake dan shi bai san abunda zai hada shi da Momy. Bayan tafiyar Kamal, Momy zaunawa tayi tana tunanin zaman da zatayi da Zainaba, dan bata barinta ta mallake mata Wa, sai dan ita ba sunanta Saudatu ba, tana zaune taji Husna na cewa."wallahi Momy ki kwantar da hankalinki, ko ma wacece da kanta zata bar gidan nan, kuma naji dadi da kikace damu zata zauna, dan wallahi yanzun ta fara ganin bakinciki da bala'i, wallahi da kanta zata bukaci ya saketa mudun muna numfashi a duniya." Murmushi Momy tayi tana kallon yaran nata, dasuke tayata bakin cikin abunda Kamal da Alhaji Bala suka yi mata, cewa tayi."Husna Allah, yayi maku albarka tabbas yau na Kara yarda da haihuwar namiji gwanma mace, kuma mu zuba ido ai sarau wata biyu ko? Allah ya kawota zata zo ta samai mu." Haka sukai ta maganarsu har suka samo mafita, sannan suka tafi. Shi ko Kamal zaune yake kawai yana mamakin halin Momy, kuma ya sama ranshi auren shi babu fashi, in sha Allah yasan idan Zainaba ta shigo, zata gyra gidansu, dan yasan wacece Zainaba. Tunda Anani taga ansa bikin Zainaba, ta fara shirya ta, dan gyara take mata na musanman, dan ko yanzun ta hanata tsarki da ruwan sanyi ko ya yake, sai dai da ruwan zafi, mai ma zafi sosai ba laifi, sannan kuma tana hada mata abubuwan gyara jiki sosai. *Yar'uwa ga wani sirrin, idan ko kika rike kin gama rike oga a hannu=? ?, ki nemi rake ki yanka shi kanana kanana kamar alawar yara, sai ki sashi a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar citta itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki ki wanke ki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki kwashe raken nan da dabino ruwa kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge ki wuni kina sha sai kun gwada kazu ba wata sirrin* Haka Anani ta Kama yi ma Zainaba gyara na musanman wanda tasan basu bata size effects, dan ba kowane kayan mata zaka dauka kace zaka Kama sha ba, Aa kasha dai wanda Kasan bazasu baka matsala ba, sannan kuma zasu ?ara maki ni'ima dai dai abubuwan da ya dace. Some weeks letter. Satin bikinsu Zainaba ya Kama, kuma yau suke farayin program din bikin duk da ba wani abu za'ayi ba daga kamu sai wa'azi. Zaune take tana waya da Kamal, masha Allah dan gsky Zainaba tayi kyau sosai, duk da ba kwaliya tayi ba, gyaran jikin da Anani tayi matane kawai yasan fuskarta take glowing tana wani irin haske na daban, dan ita Zainaba ba fara bace, sannan kuma ba ja bace, kuma dai ba ba?a bace, kuma baza'a kirata chocolate colour ba, wani irin fatace mai kyau Allah ya azurta Zainaba da ita, sannan face dinta ba round face bace, doguwar fuska gareta mai dauke da siririn hanci da dan karamin cute mouth dinta dai dai kiss, masha Allah girarta mai gazar gazar ce, dan idan kaga Zainaba sai kayi tunanin tana yi ma girarta jagira, Amman ko daya batayi haka Allah yayi mata girarta, lashes din ido dogayene, kuma masu cikar gashi, dan sai kayi tunanin fixing din lashes tayi, amman ko daya haka Allah ya hallaci Zainaba. Yau din nan aka Kira mai make-up, kallo daya mai kyau tayi mata, dan ba wani abu tayi ma Zainaba ba, dan kawai powder da counting kawai ta shafa mata, sannan ta Kara gyara mata girarta sosai, Wankwali aka daurata sai kuma akasa mata rings tayi kyau sosai, coffee and sky blue akayi mata kayan, infact dai Zainaba tayi kyau sosai. Suma yan matan amaryar ba'a barsu a baya ba, dan kyau ko sunyi kyau sosai, shigar Ash and black sukayi masha Allah, dan abun ba'a magana sai wanda ya gani da kanshi. Shima ango Kamal ba'abarshi a baya ba, dan wata dakekiyar shaida yasa coffee sai hularshi sky blue, masha Allah dan Kamal ba daga baya ba wajen kyau, shi Kamal farine yana da doguwar fuska amman ba sosai ba, hancin shi tsaka tsakiya ne, shi ba dogo ba kuma shi ba karami ba, yana da baki dai dai karami dashi, sannan girarshi tana da yawa, sannan sumar kanshi lub-lub da ita sai kayi tunanin Kamal dan Makka ne, ba a Nigeria aka haife shi ba. Ba wata mota ba suka aiko dan kawayen amarya ko wace tana da motarta, shiyasa no need da zasu aiko da motoci, a sabuwar motar fil, Kamal ya ba Sadiq ya dauke su shida Zainaba. Bayan ya gama shiryawa yaje yace ma Momy. "Momy ni zan tafi, ki samani albarka." Kallon shi Momy tayi sannan tace."ai ni Kamal ba albarkar da zan samaka a bikinka, badai aure kace zakayi ba? To kayi ai nan zaku zauna gani ga ku kai da matajx??K(`,`.`?????????h?0?Uh?h h?hh?h ?????] ^ ` a ? ? { | ~    ? ? ? ? m n p q ? ? ?????????????????????????????gd?h? ?   D ? ? ?O%&?Q?????? j????????????????????????????????gd?h????????????uJ?????? | ~ ? ? p!?!?!"?"??????????????????????????????"?"?"?"?"?"C#D#Q#R#f&h&?&?&T*X*.?.t/?/`1b1?1?18:::<:Z<\<^<?????????????????????????????^<z=?=?=?A?A?A?A?C?C?C?C?E?F?GII?J?L?M?M?M?M?M?M?PJT?UAVRW?????????????????????????????RWSWiWjW2Y4Yf[g[h[?\?\?]p_r_t_v_?_?_?_?_?_?_?_&`(`J`L`z`|`La?????????????????????????????LaNaPaxaza|a~abb%b&btc?h?i"j$j&j?jDk?r|t?t?t?t?t?t?t?u?u?v??????????????????????????????v^xpy?z?|g}?}?}??????e? ?̈?y?Չ`???????ɍʍˍN?`???-??????????????????????????????-?/?0?D?E?F? ???A?O?P?ʘI?J?K?*?,?.?0?`?b???????????ܚޚ ????????????????????????????????p?r?t?D?F?n?p?r???e??????̥D????????=???a??????j?????B??????????????????????????????B???,?@?A?B?C?D?E????J?K?L?Ȳ6?X?????b? ??B?N??s??1?2??????????????????????????????2?3?4?Q?x??????7?8?9?;???????a???;?g?2???N???????????????????????????????????????????????? ?!?"?#?,?????????????Z?\?^?`?b?????4?r?????.?0?~????????????????????????????????????2?l????????????????????????????????????????????w?[???????n???R?S?T?U?V?>????dfh?????????????????????????????????????DFH?????????????q?p??????????????????????????????????Q?Q1-????/ ~ ? +!s!U"?"######&?& 'I'?????????????????????????????I'e'!(*?*?*?**,,,X-Z-F.?.?.?/,0\0?0?0?1r2444 4h4?4?405n5?????????????????????????????n5?5?5?5<6z6?6?6*7f7h7?7?768`8?8?8?8?8?8?8?89 9,9.9\9^9`9?9??????????????????????????????9?9?9::?:?:?:;;; ;V=9>?>?>????p@PpPBQ?QRSSS S?SaT?T?T?T?T?T??????????????????????????????T?TyU?W)Y*Y+Y8[?[?[<\"]^?^?^?^b!cbcdddd"e?h?h?h?k?k l????????????????????????????? ll?l?q?s?t^vw9w:wawbw]?^??l???б?ɳ??h?????????H???Ҹ??????????????????????????????r taka, dan haka tashi ka ban waje ni bansan ganinka, zaka matsaman ina cikin hidimar biki." Tashi Kamal yayi jiki a sake ya je ya shiga mota, kallonshi Sadiq yayi ya gane yana cikin damuwa, ce mashi yayi."Kamal karka damu, nasan Momy zata yafe maka, amman ka bita a hankali." Kallon Sadiq yayi sannan yace."to shikenan Sadiq in sha Allah, zan kiyaye ngd sosai." Haka suka tafi dan zuwa dauko Zainaba. Sadiq Sa'adatu ya kira waya yace gasu nan, su fito da ita. Tun daga nisa Kamal ya bude ido yana kallon Zainaba dan ji yake kamar yaje ya kamota ya rungume, duk sanda yaga Zainaba mantawa yake da shi waye, duk wace damunwarshi bacewa take, bai san sun iso ba, sai dai kawai yaga Sa'adatu ta bude mata mota ta shiger da ita, sannan ta juya ta shiga tata itama suka dauki hanya. Kasa hakura yayi da Kallon ta, dan bai san sanda ya riko hannunta ba yana kallon kunshin hannun nata, dai dai setin kunnanta yace."One love wa yayi maki wannan kunshin? Yayi kyau sosai." Murmurshi kawai tayi, dan ita ya shige mata a jiki sosai, kasa magana tayi dan bata san ya zata ce mashi ba, bata aunaba taji yayi ma hannun kiss, yana cewa."wallahi inasan wannan abun, idan ya goge zaki sake zuwa ki sake yi man wani ko."!? Daga mashi kai kawai tayi, dan ta lura Kamal yana san ya wuce gona da iri, addu'a take su iso wajen da zasuyi even din, dan gani take kamar Sadiq baya gudu da motar sosai. Haka Kamal yaita yi mata yan abubuwa har suka samu suka iso, daman wajen kowa ya taru isowar Amarya da Ango kawai akeyi, wani Sky blue carpet ne aka basa masu, sai kawo haske yake haka suka kama hannun juna suka shigo, bayan sun shigo Muhisin shima ya shigo shida amaryar tashi suka samu waje suka zauna,. mc ya taso ya kira daya daga cikin friend din ango ya bude taro da addu'a, sannan aka fara yin shagali, biography din Couples friends dinsu suka bada, sannan suka yanka cake, nan aka fara chashewa, ranar dai kudi sunyi kuka, Bayan gama suka koma gida. Washe gari....... *>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??* *MTN* . *Airtel* 1GB = ? 300. 1GB = ? 300 2GB = ? 600. 2GB = ? 600 3GB = ? 900. 3GB = ? 900 4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200 5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500 *GLO* . *9MOBILE* 1GB = ? 350. 500Mb ? 500 2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100 3GB = ? 1050. 2GB ? 1600 4GB = ? 1400. 3GB ? 2000 5GB = ? 1750. 4GB ? 2500 *VALIDITY: 30DAYS/1MONTH* For cable subscription or sell recharge card Call this number or whatsapp =?G?؀?08066268951* *Muje Zuwa....=ؤ?* *Yar'mutan kankia Cec'?* *?&?NIDA UWAR MIJINA?&?* _By_ *'Yar mutan kankia c'?* *MANAZARTA WRITERS ASSOC* https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ _It's 500 via account number 0777512438 jamila Abubakar Bello access bank, shidar biya via 08160508316_ *<ؓ???_ Cewa tayi."gwara ma ki tashi tsaye Yaya, ni zan koma na cigaba da kula da ba?i." Bata ce mata komai ba, sai ma kwanciya da ta yi tana tunanin abunda zatayi ma Zainaba, dan a duniya nan ba wanda ya tsana kamar Zainaba gani take asiri tayi ma Kamal har yace zai aure ta wannan kenan. Hidima akeyi sosai, shiri ko Anani ta fidda kunya ta shirya Wiyarta yanda ta dace, kuma ta gaya mata shirin zama da miji da abubuwa da dama. Sai da aka fara kawo matar Auta Muhisin sanan akayi ma Zainaba wa'azi aka tafi kai ta gidan mijinta.... *>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??* *MTN* . *Airtel* 1GB = ? 300. 1GB = ? 300 2GB = ? 600. 2GB = ? 600 3GB = ? 900. 3GB = ? 900 4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200 5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500 *GLO* . *9MOBILE* 1GB = ? 350. 500Mb ? 500 2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100 3GB = ? 1050. 2GB ? 1600 4GB = ? 1400. 3GB ? 2000 5GB = ? 1750. 4GB ? 2500 *VALIDITY: 30DAYS/1MONTH* For cable subscription or sell recharge card Call this number or whatsapp =?G?؀?08066268951* *Muje Zuwa..... =ؤ?* *Yar'mutan kankia cec'?* *?&?NIDA UWAR MIJINA?&?* _By_ *'Yar mutan kankia c'?* _It's 500 via account number 0777512438 jamila Abubakar Bello access bank, shidar biya via 08160508316_ *<ؓ??@?b?d??????? ??????????????????????????????????8?o?p?q?N?P?R?3? ?????????????????W?X?Y?Z?,?-?????l?m?????????????????????????????????????????6?8?:?? ?,?????????????????????????????,?lm???~  5 6 7 ?  ?$??!^#b%F&'?(+?,?,?.*3(45?????????????????????????????ika aure Wanta ba, to taya zaki zauna da ita? Shine abun dubawa Zainaba, kuma ni yanzun zan gaya maki yanda zaki zauna da uwarmijinki Zainaba." numfashi ta sauke ta cigaba da cewa."kina jina dai ko Zainaba."!? ?arma kawai take, dan a tsorace take sosai, kallon Hajiya Aisha tayi idonta tab da hawaye sannan ta Waga mata kai, dan ko bata iya magana, fahimtar da Hajiya Aisha tayi Zainaba bata iya magana, take tausayin Zainaba ya mamaye zuciyarta, cewa tayi."Allah yayi maki albarka Zainaba, yasa albarka a cikin auren nan naki." Cigaba da cewa tayi."Zainaba karki kuskura kice zaki kawo ma Kamal ?arar mahaifiyarsa akan tayi maki wani abu, dan idan kika ce zakiyi haka, duk yanda yake sonki watarana sai ya bi bayan mahaifiyarshi, dan Uwa daban take Zainaba." "Sannan kuma kiyi hakurin zama da ita, karki kuskura ki gaya ma Anninki irin zaman da kike da ita, sai kinga abun ya wuce misali sannan, ba itama zaki gaya ma ni kizo ki gayaman, idan kika gaya mata, to hankalinta ba zai sake kwanciya ba Zainaba." Numfasawa tayi sannnan tace."wallahi Zainaba duk mai hakuri yana tare da riba, dan haka sai kinyi hakuri, sannan kina mata biyaiya tabbas koda ita fir'unnace dole ta sauko ku zauna lafiya." "Daga karshe kuma Zainaba, komai kika dafa ki kai mata, ki ringa yi ma ?annenshi kyauta, kina janyo su a jiki, ki nuna baki so kayanki, duk dan asamu dai a zauna lafiya, daga nan zance Allah yayi maki albarka Zainaba, dole sai ansa hakuri dai a zaman aure." Murmushi tayi sannan tace."nagode Mama, kuma insha Allah zanyi duk abunda kika gaya man, a gaidaman dasu Anani ." Cikin jindadi Hajiya Aisha tace."in sha Allah, zasu ji, mu mun tafi, kuma bance kiyi mana kuka ba." Murmushin karfin hali kawai tayi, ta dukar da kanta kasa,

Chapter 4 of 5