Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 8
a week baka koma gida ba,ta'be baki BILAL yyi y lumshe idanun sa yce i do have a choice kafi kowa sanin problem da nake facing with my wife Aarif wlhy bana son wannan auren da aka yi mana da ina da right tuni dana sake ta ri'ke masa hannu Aarif yyi yce haba Friend yanzu duk gatan da iyayen ka suka yi maka bai maka ba haba yanzu ache sun 'dora ka akan sunnar Mazon Allah s.a.w amma kayi wa'tsi ka za'ba duniya akan lahira haba my friend think twice tab wonder's shall never end nidai kaga tafiya na yna 'karashe maganar y fita da sauri BILAL y tashi y ri'ke masa hannu yace Aarif amma kasan is impossible kaso abinda kafi 'tsana 'a zuciyar ka ba??murmushi Aarif yyi yce Mr MAN this is possible with time zaka fara son ta tsuki BILAL yyi, y dafe kan sa wayar sa y 'dauko bayan y answer wani call y rubuta ma Asmeey message ```Do what ever yo feel like yah in free mode i'll b happy if you go back home``` wayar na hannunta y shigo data ga number sa har tayi ignoring sai kuma ta bu'da 'tsalle tayi tace Alhamdulillah ya Allah na gode maka da ka kawo man wannan ranar farinciki, waya ne ta shigo da sauri ta 'da ga ganin number mahaifin ta ne murmushi tayi tay sallama kanwar mahaifin ta tace kizo gida Allah yayi wa mahaifin ki da mahaifiyar ki rasuwa tare da yayyanki su uku sakamakon ha'tsarin mota 'kara Asmeey tayi wayar ta fa'di mayafinta ta 'dauka da sauri ta shiga mota tayi booking flight tana ta kuka mutane duk ta basu tausayi ba'a jima sosai ba jirgin su yyi landing 2 Kano, tana ta kuka. *⭕Ummi Hambali⭕*UMMI⭕Ummi Hambali⭕** *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻** By.Ummi Hambali💄 Dedicated to MAMAN SHAKUR😘``` {__CAPTAIN:-A Chief or a Leader,Pilot or a person in command of Ship or other Vessel__} ¤¤Note BILAL he's a Pilot¤¤ 1⃣0⃣1⃣ Room da take ciki y mur'da y shiga ganin tana bacci y zauna yna kallon 'karafan dake jikin ta, 'a hankula ta bu'da idanunta ta sauke su 'a kan BILAL shima haka murmushi suka sakar wa juna yce y jikin naki murmushi tayi tace alhamdulillah y naka fa amsa wa yyi da alhamdulillah tashi yyi y ma'tsa kusa da ita yce thank u very much ALLAH y saka maki da gidan aljanna 'a hankula ta ri'ke hannun sa tace Amin tare da kai murmushi yyi y ri'ke 'dayan hannun ta yce ki fa'da man duk abinda kike so i promise in dai abun is not against our religion i'll get it for u 'ko'karin tashi tayi y taimaka mata ta zauna tace abun bai sa'ba wa Islam ba amma 'a wurin ka it 'll be hard ka iya bani, gyara zaman sa yyi yce i promise u ko mene, murmushi tayi tace i'll inform u nan bada jima wa ba, murmushi yyi yce Allah kai mu lafiya suka amsa da amin su Momi da Dad suka shigo da saurin mutane ta shi BILAL yyi y fita 'a cikin mota yaga Aarif ware ido yyi yce kai banza yau she ka shigo murmushi Aarif yyi yce toh dama yaushe zaka san da ni kana chan kuna soyayya shiga motar BILAL yyi yce uhum Aarif wlhy baka da dama, gyara zama Aarif yyi yce uhumm duk 'a cikin soyayya ne kasa rufe baki BILAL yyi dan yna jin da'din word 'din lumshe idanun sa yyi, Aarif y ta'bo sa yce ahhh *CAP* yane jan motar BILAL yyi ba tare da yce komai ba har suka kai gida bai ce komai ba fito wa yyi y shiga part 'din sa kan kujera y fa'da idanun sa 'a rufe babu fuskar da yake gani face na Asmeey tsintar kan sa yayi cikin farin ciki da bai ta'ba kasancewa ba kmr yau, BILAL magana fa nake yi maka kana fa ji Aarif pls ka tafi ina wani tunani ne kar ka ka'tse ni yna 'karashe magana y juya masa baya, haushi Aarif yji yyi tafiyar sa. *Washe Gari* Da wuri *BILAL* y shirya yna saye da ba'kar shadda irin 'din kin zamani sai kamshi yake zuba wa key y 'dauka y fito tunda nake ban ta'ba ganin fara'ar sa kamar na yau ba dan daka gan sa ka san yna cikin farin ciki,har ya wuce yji muryar Daddy dawo wa yayi yayi masu sannu Daddy yce ohhh wannan farin cikin haka fa??murmushi *BILAL* yyi y sosa 'keyar sa yce Dad sai dai na dawo kar nayi late murmushi Daddy yyi yce toh 'a dawo lafiya 'a 'da'da gaida man da ita murmushi yyi yce tana amsawa sosai da sauri y tashi y fita mota y shiga yja yyi tafiya sosai kana yyi parking gefen titi wayar sa y 'dauko y kira suka yi magana da yaren su kana yaja motar sa 20Mins ya kai sa hospital space 'din sa ya saka y fito yna takawa cike da 'kasaita y shiga ciki, room da take ciki y nufa 'a hankula y bu'da 'kofar y shiga ganin batta ciki y fara kiran sunan ta da sauri ta fito murmushi suka sakar wa juna tako wa suka fara yi suna zuwa daf suka yi hogging juna sun jima 'a haka kana y sakala hannun sa y ri'ko ta haka ita ma tayi masa murmushi tayi tace yanzu Dr y bani takardar Discharging hancin ta yja yce Alhamdulillah mu tafi ko, fito wa suka yi nan yayi wa Dr godiya suka fita bu'da mata motar yyi ta shiga kana y zaga y shiga yja yna driving yna satar kallon ta ita ma haka 'a hankula tace ma sha Allah wai dama haka yake da kyau murmushi yyi yce tare dake da sauri ta toshe bakin tayi murmushi wani irin shu'umin kallon yabi ta da shi hura masa iska tayi 'a ido tace kar fa ka manta u 're driving murmushi yyi y cigaba da driving still yna yi yna kallonta ta gefen ido ita ma haka tafiyar 5mins yyi wani 'kayataccen wuri y paka yce muje ko kashe motar yyi suka fito tabi bayan sa suka shiga cikin wani park sit yaja mata ta zauna shi ma y zauna suna fuskan tar juna space dake idon sa y cire yce Asmeey kin manta promise da kika 'dauka akan zaki fa'da man wani abu ko kin manta?? nodding kai tayi tace ban manta ba amma ai jiyan na fa'da maka ba lalle bane ka bani abin da nake so ba ko??murmushi yyi yce wlhy ko mai ne just tell me zana baki kwantar da kan ta tayi 'a kan kafa'dar sa yace ASMEEY kin man halacci kin taimaka rayuwa na ban san da wane irin kalamai zana yi amfani na gode maki ba murmushi tayi wayar sa ne ya ka'tse su yna gama wayar ya tashi tace ina zuwa kuma??kan kafa'dar ta y ijiye hannun sa yce Momi ne take neman mu muje ko tashi tayi suka fita, Kin san time da ake maki operation kin bani tausayi sosai 'kifta ido tayi tace taya ka gani ba wani ai na fika juriya parking yyi yce Ahhhh haba??the whole CAPTAIN ache mace ta fisa juriya ai da kin sa na chaka wa kai na wu'ka, juyo ido tayi tace uhumm na gane ka duk burga kake yi man dan nace wai kai jarumi ne ba toh na dai gane, tayar da motar yyi yce uhumm ba wani nan kedai fa'da gaskiya i'll give u 1kobo😂 murmushi tayi taga chewing gum kata 'dauka yyi saurin 'dauke wa yce ba'a son za'ki fa ko wannan is it Fura kike kiran sa ko shi zaki sha u won't add sugar anche jikin sa ma da akwai sugar bara ki sha ba, juya ido tayi tace tabbb ai kam banga ciwon da zai hanani na sha Fura ba murmushi yyi yce ai kam ni zanna gadin ki, ma sha ALLAH ashe dai zana sama kulawa na musamman wohhh am glad to heard this....murmushi yyi yce kin ji labarin upcoming election na US?? gira 'daya ta 'daga tace ehh nifa am supporting DONALD TRUMP hannun ta BILAL yja yce ni kuma am supporting Hillary Clinton dole kiyi suporting abin da nake so.....murmushi tayi tace that's nay a problem yah wish is my command da'di sosai yaji suka cigaba da fira sama sama har suka kai gida 'a tare suka fito sai da y fakaici idon ta gefen gyalen ta y ha'da da rigar sa ya 'kulle, y dafa ta suka shiga ciki bayan sun zauna ta 'dan ja baya kunen ta yja 'a hankula yce ina kuma zuwa ko kina da wani da yafi mijin ki, 'dago ido tayi ta kalle sa kifta mata ido yyi Momi tace ahhh mai kuma ake fa'da murmushi Daddy yyi yce soyayya mana baki kula tun da suka shigo suke manne da juna ba ko ba haka ba Husna😜 rufe fuskar ta tayi BILAL yaja mayafin yce kaji wai ita kunya ba gaskiya aka fa'da ba, kunnen BILAL Abba yaja yce *CAP* lallai yau na tabbatar ka kamu da yawa sosai kace Asmeey ta sace maka zuciya, sosa 'keya yayi yce sosai ma Dad da sauri BILAL y tashi y 'dago Asmeey....dariya suka yi Momi tace ina kuma zaka da ita daga dawo wa for goodness-sake bara ka bari ta huta ba , murmushi yyi yce zana rakata ta kwanta tashi Momi tayi ta ri'ke Asmeey dariya sosai Momi tayi tace wannan kuma knot 'din fa😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon ,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon suka saka dariya ita kam Asmeey kunya ta rufe ta ma😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon , kana y kunce 'kullin, Momi tace pls ka barta ta huta Islaha ku tafi ta huta, hannun ta BILAL yaja suka fita Islaha na gefe tana dariya tace Bro ka bar ta mu tafi pls ta huta kai ma ka tafi ka huta 'tsuki yyi yce na tafi ina 'a tunanin ki ina zaki da ita??tab ai part 'dina zamu tafi kar ku takura ta kinga chan tafi samun kulawa Momi dake bayan su tace sannu mara kunya, sosa keya yyi... *⭕Ummi Hambali⭕*UMMI⭕Ummi Hambali⭕** [11/17, 1:41 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻** By:-Ummi Hambali💄 Dedicated to MAMAN SHAKUR😘``` {__CAPTAIN:-A Chief or a Leader, Pilot or a person in Command of Ship or other Vessel__} 1⃣0⃣2⃣ *☆☆☆* *☆☆MALI☆☆* *☆☆☆* ¤¤¤```BAMAKO```¤¤¤ Murmushi yyi y cika ta y shiga part 'din sa, su kuma suka shiga part 'din Momi suna dariya, suna shiga Momi ta sa Asmeey 'a gaba wai sai tayi bacci😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon bata jima ba tayi bacci dan allurar da aka yi mata ha'de da bacci ne. Wai ina zuwa haka??ba na fa'da maka bacci take yi ba magana fa nake yi maka ka dawo ka zauna BILAL am talking to u 're u deaf??ohh u won't answer me, gefen kujera y zauna yce har yanzu bata tashi ba??hope she's coping well, cikin sigar wasa Momi ta harare sa tace ban sa ni ba murmushi yyi yce Allah bama Momi ha'kuri😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon bacci wlhy nake ji, kwanta wa yyi 'a kan cinyar ta, sumar sa ta sha fa tace ohhh nida y kama ta ache Junior BILAL ne y kwanta akan cinya na amma ache senoir BILAL yna kwanta wa👹, lumshe ido yyi yce Momi na ke nan, kana y tashi y , lumshe ido yyi yce Momi na ke nan, kana y tashi y tafi part 'din sa Moh na zau ne yyi crossing leg yna kallo, 'tsuki BILAL yyi y warce remote 'din yce kai baka ga muna da patient ba tana bacci pls kar ka tashe ta, 'tsuki Moh yyi yce dan Allah Mallam ka tafi ka kwanta ka bar ni na huta infact ma wane patient 'din 'a haka kana yawo kake kiran kan ka wani pateint, sumar Moh BILAL yja y shiga ciki y rufe 'kofar, magungunan sa y sha y kwanta bai jima ba yyi bacci bayan y ta shi key 'din sa y 'dauka y fita sun jima da Aarif. *9:00PM* Parking yyi y fito wurin mahaifin sa yaje kana da suka gama y fito part 'din Momi y shiga, Momi tace mai kake kallo naga tunda ka shigo kake cilla ido, dariya Moh yyi yce nima Momi haka na gani ko yunwa kake ji?? harara y wa'tsa masa yce nima ban sa ni ba Momi Husna ta sha magani??murmushi Momi tayi tace ban sa ni ba ai da yake kafi ni 'kaunar ta, murmushi BILAL yyi, dariya dukan su suka yi Anty Fatima tace BILAL ya jiki fa, sai 'a lokacin ya kula da ita yce Anty Fatima jiki Alhamdulillah amma dai yanzu kika shigo, murmushi tayi tace 'a'ah dama ina nan...nan suka ta'ba fira, tashi Moh yyi hanyar 'dakin da Asmeey ke ciki ta shi BILAL yyi ya bi bayan sa, gefen gado dukan su suka zauna Asmeey tayi masu sannu, Moh yyi ta jan ta da labari, 'tsuki BILAL yyi yce Moh pls ka barta ta huta mana kana cika mutane da surutu ko dan lafiyat ka lau, ta'be baki Moh yyi yce da'din ma dai abun wadda nake wa labarin tana jin da'din story 'din koya kika ce??Asmau?? murmushi Asmeey tayi tace ina enjoying story 'din mana ta 'karashe maganar tana murmushi, ta'be baki BILAL yyi y fita Palo y dawo y kwanta yna danna wayar sa...... *10MINS LTR* Wayar sa BILAL y ijiye room da take ciki y shiga, yce Moh Dad na kira waya Moh y ciro y kira Dad y tambaye sa kiran sa yake, Dad yce 'a'ah amma dama yna son ganin sa shi da BILAL, ashe dama ba kira yake yi ba amma yace muje dama he wanted to see us ni da kai Asmeey sai na dawo mu cigaba da labarin murmushi tayi, BILAL yce ai daga chan kuma i won't allow u to come back ai daga chan wurin wife 'din ka straight ka nufa, hannun sa BILAL yja suka fita suna 'tsokanar juna. *PALACE* Daddy y kira sunan su, suka amsa da na'am Daddy yace BILAL 'a ma'tsayina na mahaifinka na yi wani tunani nida Abba Fahad mun tattautauna sabida yana yin ciwon ka bai kamata ache kana yawo ba kaga kuma yana yin aikin ka babu hutu shi ne nake son ka ijiye aikin amma y ka gani, shiru BILAL yyi ba tare da y 'dago kan sa ba Daddy yce to shikenan tunda kayi shiru amma ina son ka sa ni aiki ka sa 'a ran ka kamar ka ijiye sa ne nayi maka al'kawarin wannan kujerar nawa, shiru BILAL yyi bai ce komai ba, Abba Fahad yce haba y za'a yi ka bama wannan 'karamin yaron sarauta ai yayi yarin ta da yawa, ta shi BILAL yyi y fita Part 'din sa y shiga kan kujera y zauna dafe kan sa yyi y rasa abinda ke masa da'di da tashi yyi ya shiga ciki y kwanta yna ji Moh na masa magana amma sam ya'ki amsa sa fushi Moh yyi y fita.... *WASHE GARI* ```2:15PM``` Zaune suke suna fira Momi tace nifa anya lafiya rabo na da BILAL tun jiya ko jiya ma bai yi man sai da safe ba,Islaha tace dazu ma Fahil ya fa'da man y kai masa abinci korar sa ma yyi, Momi tace tashi kije ki gani kinga wannan flask 'din babu wanda ya ta'ba sa tafin masa da shi, Asmeey ta tashi ta kar'ba tace bara na kai masa bata jira jin abinda zasu fa'da ba ta fita zuwa part 'din sa 'kofar palon ta bu'da ta shiga gefen sa ta zauna sam bai ma san da shigowar ta ba iska ta hura masa 'a kunne firgit y juyo murmushi tayi tace masa ka tashi lafiya y jikin fa, murmusa wa yyi yce Alhamdulillah y naki fa??tace da alhamdulillah,lafiya yau baka fito ba??juyo wa yyi suna fuskantar juna yce lafiya lau,nodding kai tayi tace buh yah not looking well kular abincin ta bu'da tayi serving 'din sa mi'ka masa tayi tace am sure kana jin yunwa pls take this,murmushi yyi y kar'ba... *2Mins Ltr* Ka'dan yaci tace haba kana fa jin yunwa sai da tayi consoling nasa yaci, tashi tayi yce ina zuwa??murmushi tayi tace ina son na zaga gidan am fed-up with sitting, i wanted to have an exercise, tashi yyi yce let's go together hannun sa y sa'kala 'a kafa'dar ta suka fito kallon ta yayi yce wane hanya zamu fara bi?? kallon sa tayi ta nuna masa right hand tace let's go this way ko murmushi yy yce ok suka bi sun 'dan yi nisa ta zauna yce hope all is well' , ido 'daya ta rufe tace wlhy har na gaji squatting yyi yce ba dai cikin ba?? nodding kai tayi tace 'a'ah let's go had it been u are ready we would av go out, dafa sa tayi tace in ka shirya ni am ready buh before that you have to go and see MOM tashi yyi yce toh muje har ya fara tafiya tace masa i forgot to tell u something juyo wa yyi fuskar sa 'dauke da murmushi yce am all ear's takawa tayi wurin da yake ta 'dauko wayar ta camera ta shiga ta ha'da kan ta da kan sa tayi masu selfie murmushi yyi y 'dauko wayar sa shi ma yyi masu nan suka yi ta snapping picture's kamar ba gobe muryar Momi ta ka'tse su tace ohhhh ashe kuna nan murmushi Asmeey tayi, Momi da BILAL suka gaisa Momi tace jiya na jika shiru hope lafiya dai, yace i was late ne that's why na gaji da yawa Momi dama yanzu fita zamu yi amma in sha Allah bara mu jima ba, Momi tace ni dai BILAL kana takura man Dota tace zata bika??in har bara ta bika ba gaskiya bara ka takura mata ba kaga bata gama warke wa ba Husna zaki bisa??murmushi Asmeey tayi tace ehhh rigar Bilal taja ta rufe fuskar ta, Momi ta ri'ke baki tana dariya tace to 'a dawo lafiya, suka amsa da Amin suka tafi har suka kai mota bata sakar masa riga ba jikin motar ya jingina y 'dora hannun sa 'a kafa'dar ta yce mu je ko, murmushi tayi kana ta sake sa bu'da mata yyi ta shiga kana y zaga y shiga yja suka fita 'a hankula yke driving juyowa tayi tana kallon sa tace meaning yanzu ka bar rough driving kenan, yce wlhy yau i don't feel like driving yau kawai komai cool nake bin sa to wai ina ma zamu??murmushi yyi yce yawo kinga na manta phone 'dina ko, ka fara tsufa kenan😂 dariya duka suka yi dama basu yi nisa ba juya wa yyi suka koma bayan yyi parking y fito bu'da mata yyi ta fito suka nufa wurin daya ijiye wayar y 'dauka zama Asmeey tayi yce mu tafi ko lumshe idanun ta tayi ta ri'ke hannun tace wlhy iskar wurin nan yna yi man da'di kusa da ita ya zauna yce Asmau-Husna kin manta kin ce zaki fa'da man wani abu but before that zana sanar maki da wani abu Asmeey Baki ke furta so Zuciya kuma fa??bu'da idanunta tayi tana kallon sa tace zuciya ke bayya so, murmushi yyi y shafa fuskar ta yce Asmeey koda na fa'da maki to u is ov no use murmushi tayi tace ai duk abinda zaka fa'da man koya yake zana 'dauke sa very important murmushi yyi y tashi yce Husna 'a kowa ne time na tuna halaccin da kika yi man sai naji kamar na mutu sabida murna Husna tun lokacin da jinin ki ya shiga jiki na nake jin wani nice feeling 4 u sincerly speaking am in love wid u av fallen for u very deeply❤___* i have a great zest for u😘, fa'da wa jikin sa tayi tana kuka, cike da tashi , fa'da wa jikin sa tayi tana kuka, cike da tashi hankali yce Husna hope ban 'bata maki rai ba, murmushi tayi tace Thank u very much ina son ka bani zuciyar ka baki 'daya promise me cike da jin da'di yce Husna na baki the whole me....... *⭕Ummi Hambali⭕*UMMI⭕Ummi Hambali⭕** [11/17, 1:42 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻** By.Ummi Hambali💄 Dedicated to MAMAN SHAKUR😘``` {R.I.J.F 👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*COL.ABU AL I😭 tausayin 'dan ta taji tace Son kaddara ne so no} 1⃣0⃣3⃣ *☆☆☆☆* *☆☆MALI☆☆* *☆☆☆☆* ```¤¤¤BAMAKO¤¤¤``` Murmushi yyi y dafa ta hanky y 'dauko y share mata hawaye yce my Queen zuciya na cike take da 'kaunar ki kalamai bara su iya nuna how much i love u ba wlhy HUSNA ni kai ba ban san iya son da nake maki murmushi tayi tana wasa da ya'tsun sa y cigaba da cewa gaskiya Auren ha'di ko nace na dole ni dai yayi man fa'ida y zama alkhairi 'a gare ni Alhamdulillah tashi muje ki huta naga kamar kina jin bacci ko, tashi tayi ta ri'ke hannun sa suna tafiya suna kallon juna 'kara ma'tsawa yyi kusa da kunnen ta yna ta fa'da mata *I LOVE U* ita kam murmushi take ta yi, ita kawai ta San farinciki da take ciki 'a haka suka shiga part 'din kana y 'dan nu'tsu kujera 'daya suka zauna very close to each other...Momi tace har kun dawo ne murmushi *CAPT* yyi yce ai mun fasa ma fita muna waje muna shan iska, murmushin jin da'di Momi tayi tace Aarif yazo ya ma kira ka kamar yce baka yi picking ba, 'mike kafafun sa yyi yce uhumm Momi 'kyale sa, kallon Asmeey yyi yce Husna muje na raka ki ki kwanta am sure kin gaji it seems like u 're sleepy murmushi tayi dan bacci yaci 'karfin ta kan kafa'dar sa ta 'dora kan t....pillow BILAL y cilla ma Moh yce wa kake kallo??dariya Moh yyi yce yau naga ikon Allah kallon ma chaiii kace nan gaba in aka zo gidan naku bara kana bari ana shiga ba 😂, dariya dukan su suka yi, Islaha ta shigo 'a gajiya gefen Asmeey ta zauna tana sauke numfashi, kallon ta BILAL yyi yce Madam tashi kin shigo kina yi wa mutane 'kara ko bakkya ganin muna bacci😠, Moh y dafe cikin sa yace ahhh sai fa muna bacci, 'tsuki BILAL yyi yce kaji da shi 'daukar Asmeey yyi y kai ta 'daki y kwantar da ita y rufe ta gefen ta y zauna yna murmushi y jima kana y tashi y fita...Moh da Islaha suka kalle sa suka yi murmushi, ta'be baki BILAL yyi yce kwaji da shi, ! ta shi Moh yyi yce kai ba lafiya ba amma har ka 'dauka Asmeey sai kaje kun sha 'kasa, harara BILAL y wa'tsa masa yce kwaji da shi in ma fa'duwa nayi ai ba ma'tsala bane in har Husna bata fa'di ba ai bani da ma'tsala, dariya Moh yyi yce nima na tafi wurin sweery na bye yana 'karashe maganar y fita....zama Bilal yyi y lumshe idanun sa yna murmushi yna tuna kalaman da Asmeey ta fa'da masa tashi yyi y tafi part 'din sa room y wuce direct y side drawer y bu'da wani babban hoto y 'dauko shida Asmeey ne duka su biyun sun saka uniform sun yi kyau sosai murmushi yyi y ijiye saman drawer kwanta wa yyi fuskar sa na kan hoton y jima kana yyi bacci... Zau ne take 'a kan kujera tayi crossing leg hannun ta ri'ke da cup tana karka'da sa, ta saka peach gown tayi rolling da 'karamin veil ta saka flat shoe fuskar ta dauke da murmushi tana kallon hoton BILAL dake manne 'a jikin bango yayi kyau sosai kamar wani balarabe, ganin batta palo yyi hanyar 'daki 'a hankula y bu'da 'kofar cikin taushin muryar yayi sallama ta amsa masa cikin siririyar muryar ta, murmushi suka sakar wa juna gefen ta y zauna tace masa Morning murmushi yyi yce Morning hope kin ci abinci dai, nodding kai tayi tace ganin ka ma kawai y sa naji am okay murmushin jin da'di yayi yce haka nima flask y bu'da y zuba abinci 'a plate 'a center table y ijiye spoon ya 'dauka y fara bata ba musu ta kar'ba bayan ta gama ci drawer y bu'da y 'dauko magani yace ungo sha rufe ido tayi tace wlhy babu da'di murmushi yyi yce ragu wa kawai yanzu to ya kike so ayi kona ji'ka maki??shiru tayi bata ce komai ba cup y 'dauka y zuba maganin spoon y 'dauka y juya kana y mi'ka mata, 'kin kar'ba tayi, ganin batta da niyar kar'ba da kan sa y bata tana gama sha ta fara kakarin amai 'a hankula y fara shafa wuyan ta ikon Allah bata yi amai ba bacci ta fara yi 'a hankula y kwantar da ita kana ya fita part 'din sa y nufa suka ha'du da Aarif murmushi yyi yce BILAL yanzu dai kayi man nisa sam ko waya ma bakka amsa wa shi ne nazo naji dalili, murmushi BILAL yyi yce kai dai mu shiga, Bayan sun zauna Aarif ya kalle sa yace BILAL kaga kam yadda ka da'da kyau wohhhh what's the secret naga kwanan nan kana cikin farin ciki, murmushi BILAL yyi y dauka fruit y ci ka'dan kana yce Aarif duk time da na tuna halaccin da Husna tayi man sai naji wani irin son ta yana da'da shiga na😘 Asmeey ta daban ne wlhy Aarif 'a yanzu ji nake duk duniya Asmeey ta daban ne wlhy Aarif 'a yanzu ji nake duk duniya babu macen da nake so kamar ta kai na ta'kaice maka nafi son ta 'a kan kai na❤___*, murmushi Aarif yayi yce Alhamdulillah na jima ina son naga wannan rana sai gashi Allah y kawo gaskiya

Chapter 6 of 8