Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 8
tsuki yayi yace don't you know your work so you here gossiping am here suffering ger up let's go bata kalle sa ba bale ta tanka sa namijin yace Sweety see you next ban so zaki tafi ba hannun ta ya ri'ke yana ko'karin saka mata ring ka'de hannun yayi don't be stupid ganin bara ta tashi ba hannun ta yaja suka shiga PART din su chilla ta yayi kan kujera ke bakkya da hankali 'a cikin flight zaki na fira who do u left the work for mtswww this should be the first and last da zaki tsaya da wani while am with u hawaye suka fara zubo wa ta tuna da marin da yayi mata kuncinta ta ri'ke tsuki yayi kyaji da shi idanunta ta saka 'a nasa am sorry i can't for now i can't see clearly sabida marin da ka man mai sa baka san darjar 'dan Adam ba mai sa ka 'dauka kowa tamkar basshi da darja ya kama ta kasan 'dan Adam koya yake yana da darjar sa ta'be baki yayi shut up nan ba wurin wa'azi bane okay?? Asmeey bata kuma cewa komai ba zama yayi gefe tsuki yayi shut up bana son kuka 'bata rai tayi ni kuma ina so hannun ta ya mur'da mai sa kin rainani kaf ma'aikatan nan babu wanda kika rai na sai ni cike da 'bacin rai tace nima ai babu wanda ka rai na sai ni hararar ta yayi tashi ki bani wuri i don't like to see u anymore 'kin tashi tayi tace ni kuma i like's to see u tsuki yayi ya mintsine ta 'a kumatu har sai da fatar ta 'dayo drama sukay ta yi yayi mata tayi masa sai dai ita takan basa ha'kuri amma shi sam tun suna yi har bacci yayi gaba da ita sabida mugunta 'kin tashin ta yayi sabida mugunta dan yasan bata ci abinci ba ya'ki tashin ta taci bata ta'ba bacci ba kamar ba yau sai yayi kamar zai tashe ta sai ya fasa har suka kusa isa ruwa mai sanyi sosai ya watsa mata 'kin bu'da idanun ta tayi tsuki yayi ki mutu kiga who 'll care murgu'da baki tayi you mana sabida yarinyar ka ta fika iya aiki kaga kam you have to be in a great pain maganar data fa'da masa tayi masa zafi sosai naushin 'kafar ta yayi mara hankali just dan baiwa na ta mutu sai na damu!! God forbid had it been kina d kyau may be na 'dan damu amma look at you fa blacky dole na saya maki bleaching cream dan bare yuwu am handsome ache baiwa na she's ugly ita ba kyau ba ita ba fari ba i have to get you a lightening cream mtswww pls stop looking at me haba kallon ya isa kar ki shafa man muni still bata bar kallon sa ba cije le'be tayi tace naga Allah yayi ni ba chan wani 'katon banza ba am sorry to say Sir tashi tayi ya jawo ta where to?? 'A ta'kaice tace masa my stomach is empty hannun ta ya 'rike tam i wouldn't allow you to go for that you have to know that it's against your Job right....??tun da ta zauna bata kuma ce masa komai ba haka shi ma aikin su kawai suke sai dai still in suka ha'da ido sai sun harara juna.... *1hour ltr* Bayan passenger's sun gama fito wa ma'aikata suka fara fito wa tashi Asmeey tayi zata fita da sauri ya tashi ya shiga gaba 'a bakin 'kofar ya tsaya yana karka'da hannu bata ce masa komai ba sun kai 10mins 'a nan harara ya watsa mata wa kike jira as in irin Babynki ba kin 'tsaya kina man wani shu'umin kallo lyk uhv never saw me koda yake dole ki kalla Prince of the present time munis kawai kodai sona kike if yes just tell me hararar sa tayi 'kasa 'kasa chab Godforbid na so ka Allah kiyaye ina da wanda yafi man kai duk duniya babu wanda yafi sa lumshe idanunta tayi that's my best ever man Muh'd😘``` tsoki yayi rubish kawai 'a hakan wani zai soki mtswwww aini kallon namiji nake maki baki kama da mace ko ka'dan yana 'karashe maganar ya fita 'a hankula ta fito chan nesa da shi ta 'tsaya tana hangen sa ya zauna chan wani building restaurant ta shiga ta sa 'a kawo mata abinci on of the staff yace Madam CAPTAIN asked use not to serve you he's over👉👉🏼 there waiting for yah tsuki tayi ta nufa wurin da yake koda taje 'tsaye ta masa bata ce dashi komai ba sai kumbura fuska take kallon ta yayi yace da ita have a sit madam soldier blacky u heard war i said zama tayi bata ce dashi komai ba tana turo baki crossing leg yayi yana cin abinci hankalin sa 'a 'kwance 'daga ido yayi suka ha'da ido tsuki yayi nasan ba iya cin abinci kika yi ba sai ki'dauka course so that you won't give up to yah man bata ce da shi komai ba haushin shirun data yi masa yaji cigaba da cin abinci sa yayi gashi ya san it's her favourite yana ci yana wani lumshe ido alama da da'di. Dama abincin ka'dan ne 7spoon yayi leda ya bu'da ya zuba ka'dan ya rage tura mata plate din yayi munis take this kar ki mutu kuma kici ci irin na yanga ba kamar yadda kike yi ba you see everyone is looking at us bara ma na tashi kar 'a che tare muke tura abincin tayi tace Godforbid baran iya cin ragowar wani 'kato ba da sauri ta toshe bakin ta don't mean to hurt you av been trying to keep my talk buh unfortunately my network wasn't available ganin ran sa ya 'baci taji da'di sosai amma 'a fuska bata nuna ba marairaicewa tayi ta fara basa ha'kuri tashi yayi ya bar wurin da'di sosai taji ta cinye abincin da drinks da snacks data tashe sa bai sha ba sai da ta cika cikin ta kana ta tashi wurin ma'aikatan ta nufa ta zauna suna ta fira da Yousef da Hashim BILAL kam yana daga chan gefe ya ha'de rai kowa na wurin suna ta fira da Asmeey lafiya amma Mr.BILAL yayi shiru kan sa 'a 'kasa yana latsa waya tashi yayi yabi ta wurin da Asmeey take zama sau biyu ya fita y dawo bai tan ka ta ba ita kuma neman tsokana dai dai zai wuce ta tashi goshin su ya buga juna rankwashin ta yayi 'a goshin ta hannun sa ta ri'ke tana ihuuu tana kiran Maminta www.UmmiHambali03@Gmail.com [11/3, 4:25 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻** By.Ummi Hambali💄 ```Dedicated to Maman Shakur``` 2⃣1⃣➖3⃣0⃣ Hannun sa ya sa ya rufe mata baki yana hararar ta yi silent or u wanted all eye's to be on us mtswww kina ta'ba ni zaki shafa man 'baki plus muni stay away tura ta yayi ya wuce dama time da aka basu yayi wuce wa yayi sauran suma suka bi bayan sa Asmeey bata ma'tsa ba sai da ta hanga sun yi nisa kana ta bi bayan su bayan an gama shiga BILAL juyawa yayi yaga bai ganta ba tashi yayi ya fara duba ta ganin bata ciki ya fito har wurin ya koma bai gan ta ba hankalin sa ya tashi sosai kan matakar jirgin ya tsaya chan gefe Asmeey tace excuse me i wanna enter ajiyar zuciya yayi Asmeey tace hope all is well whar make's u tuoh gasped?? tsuki yayi from where r u??av searched for yo buh i couldn't see u so tell me where yoh go, zaro ido tayi ta nuna sa yaushe ka 'diba ni i was over that C.T why do you searched for me??meaning ka damu dani tsuki yayi yaji haushi ma daya fa'da mata kunen ta yaja just tell me that yo wanted me to accept you stop cornering kuma i'll never kima sa ni yana 'karashe maganar ya shiga ciki yana tsoki kawai banza dan ta iya aiki with time zana raba ta da wannan Muh'd 'din ni dama i don't like the boy am sure zata yi hankali koda ta zauna bai mata magana ba ita kam sai surutu take masa tana basa labarin about the flight the missing flight da yayi crashing jin bai tanka ta ba tace Sir do you heard war i said?? hararar ta yayi wai ke wata kalar hauka ke damun ki u know i doesn't like much noise ba ko kin fini browsing ne duka duka yaushe ma kika waye mtswwww dafe kan sa yayi cije lebenta tayi tana yi tana hararar sa wa'kar Hausa irin na kalangu ta kunna da 'karfi tana ka'da kai meaning tana enjoying wa'kar harara ya watsa mata kashe wannan shirmen are you deaf am talking to yo buh yo glaring at me uhv gone crazy murmushi tayi Sir the music is very nice fa 'kara volume tayi warce phone 'din yayi kashe wa yayi ya saka 'a cikin pocket din sa nan marairaicewa tayi tace yo majesty pls am sorry i won't do it again pls give me my phone i wanted to call my heartrob pls SIR moi highness yi yayi kamar bai san tana yi ba jin ta'ki yin shiru yace don't bother me stupid kawai keda heartrob 'din sai na maku hankali banga ma shuriritar da zai sa yyi wasting time nasa dating u yana dai ganin hauka kala kala jin yayi shiru ta 'dago ta kalle sa ya dafe kai cikin sanyin murya tace Sir what's wrong?? wayar ta y 'mika mata yce kai na ke sara man pls help me with Panadol da sauri ta 'dauko ta 'mika masa kamar wani mutumin arzi'ki ya kar'ba ya sha tashi yayi baya y koma ita kuma ta zauna tayi operating tana ta yi masa sannu after 5mins tashi yayi y koma wurin da take y zauna tace masa sannu tsuki yayi ciwo nake da zaki fa'da man that word😠 don't say it again don't say it again if not sai na zubar maki da ha'kwara bata 'a hankula tace mutum sai mulki ji da kai in ba lafiya ya nustu uwa wani mutumin kir ki amma in da lafiya sai iskanci kunnen ta yaja da 'karfi yce i heard you bamza kawai naushin ta yayi 'a hannu in baki fita harka na ba sai na karya ki i swear da 'kyar ya cika mata kunne har suka isa Bamako bata kuma yi masa magana ba haka shi ma wa'ko'kin Arabs tayi ta yi dan yayi magana banza yayi da ita nan ya sanar da ma'aikatan su tafi airport shi gida zai je zasu yi hutun kwana uku Asmeey tashi tayi zata fita hararar ta yayi gidan uwar wa zaki baki gaida King ba come on koma baya ganin ta'ki koma wa ya fita ya bar ta wata mota ne ta faka suka shiga ciki dukan su sai dai sit 'din tsakiyar shi ne kawai da space sauran ko ina ya cika BILAL yana zaune shi 'daya yayi crossing leg yana shan kamshi bakin 'kofa ta tsaya tana kalle kalle driver yace madam we r waiting for you don't waste our time if you are not ready stay away hararar sa tayi ha'de da tsuki Mr.Driver correct your language am not scarred of a war i can fight with yo and i'll never be the looser so becareful driver zai yi magana CAPTAIN BILAL ya 'daga masa hannu meaning he should keep quite dawo wa kallon sa yayi gare ta yace my servant if you are ready let's go nufin sa ta shiga gaba suyi squatting da wata kawai ta shiga bayan ta rufe 'kofar BILAL zai mata masifa kiran dadyn sa ya shigo masa har suka isa wani hotel suna waya driver ko gama parking bai yi ba jakarta ta 'dauka ta bu'da ta fita ba tare data rufe 'kofar ba tana shiga ta kar'ba key ta shiga room 'din ta rufe kayan jikinta ta cire ta wanke a washing machine tayi drying wanka tayi data fito tayi simple makeup ta na'da red lifayar ta tayi kyau sosai flat shoe golden ta saka ta rataya side bag golden 'dayan hannun ta ri'ke phone din ta key ta 'dauka key ta bu'da door 'din shi ma dai dai da fitowar sa ya saka 'kananan kaya y saka yyi kyau sosai masifa yayi niyar yi mata amma ganin kyan da tayi ya fasa Husna ya kira sunan ta kallon sa tayi yes Sir how may i help u ya musta baki yayi where are u going to??kashe ido tayi tace zana zaga garin ne..... Tsuki yayi yce ke har kin san garin ne kije ki 'bata ki jawa mutane ace sai an biya diyya koda yake ai ba tsada zaki yi ba look at u fa tsaya na maki pic an che na tura picture's of my staff's if you wish ki 'tsaya da kyau if not ma ba damuwa na bane mamaki ya cika ta ya aka yi babu uniform may be kuma new system ne style tayi ya 'dauke ta mutane suna ta kallon su tayi kyau sosai shi kan sa kasa shiru yayi yce ba laifi yau kin saka light cloth sun 'dan haska ki if you wish ki biyoni muje in kuma baki gadama ba kar ki biyoni turo baki tayi ina zamu??harara ya watsa mata ohhh kin girma ko kin fi 'karfin zuwa kai gaisuwa wurin *King* ba baya ta 'dan yi tace wlhy sir mijin sister na yake jira na zai kai ni wurin ta if we came back zana je na gaida *King* ganin da gaske take yaja ta suka fita..... *Ummi Hambali fashion addictx* [11/3, 4:25 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻** By.Ummi Hambali💄 ```Dedicated to Maman Shakur``` (Thank u very much Munayshat for de support) 3⃣1⃣➖4⃣0⃣ Jikin sa ya basa da Muh'd zata fita......Motoci ne 'guda takwas kala 'daya duka *land cruiser* same color tun daga kofar fitowa har wurin motar dake 'a tsakiya red carpet ne fadawa kam ta ko ina gasu nan 'a bakin kofa ta tsaya tace wane mota zana shiga??harara y watsa mata i donno muje bana son musu tafiya suke su biyun kamar suna tsoron 'kasar motar dake 'tsakiya ya shiga 'kafar sa 'daya ciki 'dayar kuma 'a waje Asmeey tana 'a 'tsaye mind 'din ta na elsewhere shi kam wayar sa ma yake 'danna wa sun kai 10Mins 'a haka juyo wa tayi tace masa SIR na gaji da tsayuwa yi yayi kamar bai ji ta ba sai da tayi repeating self 'din ta almost 3time's tsuki yayi ai baki san hanya bane mtswww that's the problem of villager's especially urz iz getting worst mtswww abinda bai ta'ba yi ba yayi ma'tsawa yayi 'dayan side 'din mamaki ya kama ta gudun kar tayi magana suyi fa'da yasa ta shiga, koda motar ta 'daga rufe idanunta yayi 'a hankula tace wayyo wayyo Allah na as in the first time of being into a flight abin dariya ya basa ita kawai dan tsoka na tayi hannun sa ya mi'kar mintsinin ta yayi ya 'a hankula yace zana maki magananin iskancin dake damun ki very soon bata tanka sa ba wa'ka ta fara duk dan yayi magana sam bai tanka ta ba sai harara da yake watsa mata da tsuki shi ka'dai ya san abin da ya shirya mata bayan motocin sun faka sai da suka yi like 5mins suka fita hanyar sa yayi daban kallon sa tayi tace Sir ta ina zana bi ne??harara ya watsa mata donno Muh'd ne ta hango takawa tayi zuwa direction da yake suna yi wa junan murmushi gefen ta ya 'tsaya yace my African Queen how was your trip murmushi ta masa Alhamdulillah Mr. Wicked kullum cikin shan wahalar sa nake murmushi yayi don't mind him very soon zaki bar sa bag dake hannun ta ya 'karba palace suka shiga suna ta firar su bayan sun zauna suka isar da gaisuwar su ga sarki , BILAL kam tunda suka shigo yake harar su murmushi sarki yayi yace Asmau i tout bara ki shigo ki gaida ni ba har nayi fushi murmushi tayi suka ta'ba fira. *20mins ltr* Sarki yace Daughter nan zaki kwan ko??murmushi tayi tace 'a'a Abba 'a hotel zana kwan girgiza kan sa yayi yace 'a'a ga gida dai Muh'd ya rakaki wurin su Islaha da sauri BILAL ya tashi yace muje na kai ki dan we have alot to cover 'kin tashi tayi tace Brother Muh'd zai kai ni yanzu fa ix time to rest ta 'karashe maganar da sha'gwa'ba, suka fita tare da Muh'd shi ma BILAL fita yayi wayar sa ya 'dauko ya kira Abban Asmeey bayan sun gaisa yace dama Abba na kira ne mu gaisa kuma dan Allah Abba ayi wa Husna magana yanzu sam bata mayar da hankalin ta ga aiki sai tana biye wa shashashu da basu san ma mai suke ba Abba yace BILAL zana yi mata magana kuma na baka dama duk abinda tayi ka hukunta ta kar kayi mata da sau'ki...... Kai Muh'd zo nan ban ce ka fita daga harkar Asmau ba wlhy in baka barta tayi aikin ta da kyau ba wlhy zaka ja mata mummunan hukunci bai jira jin abinda Muh'd zai fa'da ba ya shiga ciki mahaifiyar sa na zaune tare da yan aiki suna ta yi mata hidima 'dayan gefen kuma Asmeey da Islaha suna zaune suna taya Momma fira bayan sun gaisa da Mahaifiyar sa kamar bayan 2mins y tashi zai fita ganin tunda ya shigo Asmeey ko kallon sa bata yi ba abin haushi ya basa ta wurin da take ya taka 'kafar ta ya wuce ihuuu tayi da 'karfi dan Momma taji fa'da Momma ta rufe sa da idon sa ya 'kada yayi jajur dan 'a entire life 'dinsa ya 'tsana ana masa fa'da in public gwalo Asmeey tayi masa cije le'be yayi ya fita yana hararar ta. Washe gari da misalin karfe biyu na rana Asmeey da Islaha suna 'a 'tsaye suna jiran Driver ya fito BILAL har ya wuce ya dawo Asmeey ya watsa wa harara cike da isa yace ina zaki baki fa'da man ba kuma dawa zaki fita?? ita kam dama haushin sa take ji dama jiya Abban ta ya kira ta ya mata fa'da juya masa 'keya tayi Islaha tace brox zamu fita shan Ice Cream ne mu zaga garin, mayafin Asmeey yaja dolenta ta juyo hancin ta yaja wa kike sha wa kamshi mtsww an fa'da maki kin ha'du ne dama kin bari dan cutar kan ki kike yi at all baki ha'du ba mumu kawai 'bata rai tayi tace ni dai ban tan ka da mutum ba mayafin ta ya cillar 'a 'kasa yce sai ki koma gida dan baki sanar dani zaki fita ba, turo baki tayi tace 😠 don't say it againsannu ubana dole ka bar ni na fita wani irin kallo yayi mata bai ce da ita komai ba motar da suke jiki y bu'da nuna mata 'kofa yayi oya shiga ganin babu wasa 'a fuskar sa ta 'dan ja baya tace wai kai maye ne da sauri ta rufe bakin ta dan bata ma san ta fa'da ba hannun ta yaja ya saka ta cikin motar ya rufe shiga yayi yaja.....Islaha kam tana 'a tsaye ta kasa motsi.tunda ya shigar da ita motar take masa ihu bai juya ya kalle ta ba bale ma ya tanka ta 'a hotel da suke sauka ya paka fito wa yayi ya fa'dawa securities kar su bari ta fita ciki ya shiga har lokacin tana cikin motar ganin babu sarki sai Allah yasa ta fito tayi hanyar waje suka hana ta fita zagi kam kala kala sun sha sa ta kai 10mins kana ta shiga ciki bata tanka wa kowa ba B.K ta diba taga rooms ko ina 'a cike yake tsuki tayi ta kama hanyar wani room knocking tayi shiru ba'a bu'da ba mur'da 'kofar tayi 'a bu'de shiga tayi ta zauna 'a center table tana bu'ga 'kafar ta 'a 'kasa yana gama wayar tashi yayi wurin da take yaje kunnen ta yaja da 'karfi harara y watsa mata mtswwww who asked u to come in??am talking to u...so u wanna show me that u re de Boss nay me hehehh sorry for yah self av bn warning yah several time's buh yah fall in deep ear's good nd fine yah nay responsible at all yo donno waz ryt for u huhh wlhy I'll surprise yah..oya kneel down and make sure that u close yah eye's and also catch yah stupid naughty ear's ganin babu wasa 'a idanun sa ta fara masa kuka 'tsawa ya mata da sauri ta sauka 'kasa tayi kneeling ma'tsawa yayi daf da ita hannun ta yaja so haka ake yi ko wlhy do what i asked yah to if not i swear zaki yi frog jump and i mean it ha'kuri ta soma ba sa ka'da kafa'dar sa yayi fridge ya bu'da 2 bottle ya 'dauko forcing nata yayi ta rufe idon or else y zuba mata ruwan babu shiri ta rufe idon ta dan ko ka'dan batta son ruwa ya ta'ba ta sai da ya tabbatar ta rufe idanun ta bottle 'daya ya watsa mata da sauri taja baya hannun ta ya rike tam ya juye mata ruwan 'a jikin ta 'dayan bottle din ma haka nan take numfashin ta ya kma sama sama idanun ta 'a rufe jikin ta na rawar sanyi ganin yadda take numfashi ya basa tsoro dan bai ta'ba ganin ta 'a irin wannan condition din ba ganin zata fa'di 'kasa da sauri ya jawota ta fa'da jikin sa ..... www.Ummihambali.twitter.com [11/3, 4:26 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻** By.Ummi Hambali💄 ```Dedicated to Maman Shakur``` 4⃣1⃣➖5⃣0⃣ Bubbuga bayan ta ya fara yi amma ina her condition is getting worst ya rasa ina zai sa kan sa kan bed ya kwantar da ita sai 'a time 'din ya tuna she's Asthmatic da sauri ya bu'da bag 'dinta ya ciro inhylerh 'dago ta yayi ya sha'ka mata cikin ikon Allah numfashin ta y soma dawo wa bata fi 3mins ba tayi bacci 'a jiyar zuciya yayi y rufe ta da blanket kana y fita wata ma'aikaciya yayi wa magana ta kula da Asmau kafin ya dawo Asmeey na jin fitar sa tashi tayi ta rufe 'kofar kana ta koma ta kwanta. Da misalin 'karfe uku ta tashi wanka ta kuma yi gefen gadon ta zauna ta saka kaya waya ta kira wata ba'a jima ba tajj knocking tashi tayi ta bu'da kofar tana murmushi bayan sun zauna matar ta 'tsan'tsara mata light makeup bayan an gama tayi payment bag 'dinta ta mi'ka wa matar pls help me with dis 'dayan ta 'dauka suka fita ta bayar da key 'a bakin 'kofa ta tarar da BILAL da Shaheeda suna magana kafa'dar sa Asmeey ta ta'ba tace excuse Sir zamu wuce da kamar bare juyo ba sai kuma ya juyo kallo ya bita da yana mamakin kyan da tayi amma 'a fili ta'be baki yayi ohhh mutum shi ba kyau ba sai iya yi da kin ga yadda makeup 'din nan ya mayar da looks 'din ki if i wr u i won't put it hhhh looking jes like one animal living in a forest called Gorilla that's how u look like y 'kara she maganar da juya ido Shaheeda tayi murmushi tayi tace u r ryt wallah she resemble with gorilla fa harara ya wa'sta mata ban tan ka dake ba ina magana kina yi mtswww mai makeup 'din tace Sir ko dai ka rola ne she's looking good fa Asmeey tayi saurin cewa yah ryt my friend he's jealous so don't mind him off u go kasa magana yayi sai nodding kai yake Asmeey ta 'karba jakar ta 'daga wa matar hannu ta wuce, hannun sa ya matse ma Asmeey baki yace kina man rashin kunya i swear am gotta wipe de lip stick try me nd see tarin 'karya ta soma da sauri ya sake mata baki yace da ita sorry Shaheeda dan ta sama shiga ta 'dauka jakar tayi gaba Asmeey kam still bata bar tarin ba hannun ta yaja ri'ke cikin ta tayi tana tarin 'karya da'go ta yayi 'dayan hannun sa yasa y ri'ke ta haka suka fita tana ta tari shi kam in ban da tsoki babu abin da yake haka har suka kai wurin jirgin Asmeey ta ja hannun ta tayi gaba sai da ta hau mataka lar jirgin ta masa gwalo tace dama lafiya na lau wooooo na wahalar da shi meyyy da sauri ta shige ciki ta san she's dead serious. Addu'o'i ta fara karan ta wa dan ta san once taje hannun sa....da sauri ta tashi lokacin yayi dai dai da shigowar BILAL yana waya 'dayan hannun sa ri'ke da wani 'karfe basu kula da juna ba 'karfen ya chake ta 'kara ta saki ta fa'di 'kasa salati yayi yace ohhh naga ta kai na daga wannan sai wannan wallah this girl she's naughty ya salam 'dago ta yayi ya kwantar da ita..... (Asmau Muhammad Bilal ne cikakken sunan ta 'asalin mahaifin ta 'dan garin Katsina ne while mahaifiyar ta yar *Maradi-Nijer* ne Asmau ita ne auta tun tana 'karama take son ta zama pilot har ta girma mahaifin ta ya jajirce akan shi bare bar ta ba Asmau bata yi 'kasa 'a gwiwa ba tayi booking flight taje *Mali* ta sama aminin mahaifinta ta fa'da masa shi yayi mata komai ya ha'da ta da babban 'dan sa *CAPTAIN BILAL* iyayen ta basu yi musu ba kasan cewar an ha'da ta da na gida....tun daga ranar da suka

Chapter 2 of 8