Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 3
mun gode Dr zaid Allah yakara baseera... "Amin Alhaji nima ngd. Alhaji usman na fita Amina tazo wajan shi Abba me yasa meshi juya Wanda zaiyi ya kwashe ta da mari... Da sauri umman fu'ad ta rik'e masa hannu kayi hakuri nima bacin Raine ya sani fad'in wannan maganar... Hajiya maryam bakida laifi ko kad'an Amina ce zan dauka akai... mai laifin amma nasan matakin da " Abba ne Mai nayi masa??? Har washe gari ba Wanda ya koma gida acikin su abinci ma siya sukayi saiga Dr zaid yace musu zasu iya shiga sun gan shi yanxu... Suna isa wajan su hayyacin sa.. ka tsaya cak ganin yadda ya rame a kwana guda duk ya fita Su umma ne sukave sannu ya jikin karka damu Allah zaivaka lfy... Amina tana kofar dak'in gani takeyi tunda tayi masa addua ai shikenan basai ta shiga ba..... ...saikin yarda zaki aure ni kafin kiga nadawo normal Dan Allah kisoni ki rik'e ni amana muyi auren mu na miki alkawarin zaki kasance cikin farin ciki.... A a fu'ad ai amina bata Nan mune fa! Kwantar da Hankalin ka da'na idan har A'MINATU matar kace to ka aure ta kagama Dan dama abinda yasa ban yarje muku ba SBD bansan ko kai waye ba kuma bansan iyayen ka ba, Amma yanxu komai yazama tuwona maina.... A'a Abba kada ka tilasta mata aure na tunda bata so zan d'auki k'addara Ku Barta ta auri Wanda take so kodan kwanciyar hankalin mu gaba daya.. Mubar maganan nan asibiti ne ni nasan hukuncin da zan yanke lafiya my son ka huta... Umma Allah yabaka naga sai kallona kike kin kasa cemin komai? "Uhmm naga kazabawa kanka ko?" wata irin rayuwa ne SBD soyayya kafin son narasa ka A'a Umma ta... Ko bakace eh ba kowa yasan hakane nidai fatana kasamu lfy... Dr zaid ya shigo.rik'e da wasu paper a hannun shi ya mik'awa alh.... *urs mrs khamal* (Humaida) [08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *51-53* *A'MINATU* ©HUMAIDA *(mrs khamal)* Editing:-by Nana Diso Tanajin wannan maganar sai da gaban ta ya fad'i tasan hukuncin Abban ta ... Waiyooo ni Amina ya zanyi da raina xuciya ta mutum d'aya takeso Adamsy kyakkyawa na... Amma INA tausayin uncle fu'ad... Bakya tausayin shi, da kina tausayin shi bazaki barshi ba... cikin mawuya cin hali Tsuri tsuru!! tayi batasan maganan ta ya fito fili ba! Shiru tayi tasa Kai ak'asa.... Suna isa gida ta bud'e kofar motar ta ruga da gudu tashiga d'akin ta... Hijabi kawai ta cire ta shiga toilet ta Dora alwala ta fito.. Sallah tayi bayan ta idar ta kaiwa Allah kukan ta kafin ta shafa... *SHUFAT* mai aikin gidan ta shigo mata da abinci, aunty Amina ga abincin ki inji Umma.. Ngd SHUFAT amma bazan iya Ciba damuwa bazata barni na iya saka komai abakina ba... Kiyi hakuri aunty Amina komai yayi zafi maganin shi Allah ki mik'a lamarin xuwa gareshi kuma kidinga addu'ar zabin abinda yafi Alkhairi.. ki Kuma ki yawaita karanta innalillahi wa inna ilaihi rajiun.... Na gode SHUFAT amma bari naje naji kiran Abba na sai ki dafamin yaji kikawomin kafin na dawo... Lipton mai Dan Tohm... Amina ta tashi jiki a sanyaye ta nufi Babban parlour da zaran taji gaban ta ya fad'i sai ta karanta innalillahi wa Inna ilaihi rajiun .... Kafin ta shiga sai da tayi addu'a izinin shiga.... Umma CE ta amsa tabata izinin Sosai sannan ta musu sallama ga mida niman shiga.. Kanta a k'asa ta zauna tace Abba na gani cikin sansayar murya mai kar yarda da xuciya.. . *A'MINATU*kinji yau na kira cikakken sunan ki ko? Eh!!! To ki bud'e kunnin ki da kyau KIJI abinda zan gaya miki ayau.... Na farko inason tunatar da ke hakkin iyaye sannan na tunatar dake iyaye biyayya... hakkin yiwa Urs (Mrs khamal) [08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *53-57* *A'MINATU* ©HUMAIDA *(mrs khamal)* Editing:-by Nana Diso IDanun ta cike da kuka ta dago su ta kalli Abba ba wai nake yarda da zabin ku baniba nema inada hakki da kubani wanda nakeso wanda zuciyata bazata iya zama da wanda bata so ba!!! " Amina kinsan mecece kiyayya? " Amma nasanta sosai alokacin da kaka bata sona! " kinshiga damuwa kokuwa baki shiga ba! " nashiga sosai hakan yasa nafita a hayyacina to much of hate kai kanka yana damunka... " bakya tunanin halin da fu'ad zai shiga? Bakya ganin yana cikin soyyayyar ki? Ko kinaso kisaka shi a halin da bazai iya fita ba? Karki manta fu'ad kaunar ki yakeyi ke kuma son fu'ad kikeyi??? " shiru ta danyi na dan lokaci sannan tace Amma Abba ai... " Ai me? Kinason ki aure wanda kikafi sonsa ne dan yayi miki wulankanci? Bakisan mace ta aure wanda yafi sonta shine zai nuna mata kulawa ba... " Toh Abba yazanyi da adam kuma? " a yayin da kika zauna da fuad sai kin manta da wane adam zai zama tahiri kuma kowa mijinta take aure kisamu mai sonki ai abune mai kyau! " Amma Abba yanada mata fa kuma muguwa ce... Zamanta zakiyi ne? Kukuma ita kike aure? Zaki zauna ne dan mijinki kifaranta masa kikuma nemi aljannar ki kuyi kishi gurin faranta masa ba mahaukacin kishi ba wanda bashida Asali.... Shi Zaman aure da kike gani hakuri ne acikin sa gaba daya, zamani na zo muzauna zo mu saba! Darajar kowacce 'ya mace shine gidan mijin ta! Shi yasa nakeso ki zama mai kyakyawar dabi'a domin manzon (saw) yace babu wani abu da zai kai mutum aljanna kamar kyakyawar dabi'a kuma yace wanda yafi kowa cikar imani shine mai kyakyawar dabia (imam tirmizi) " hakane abba cewar mama!! " kuma Ba duk abin da kake so ne kake samu ba. Ba duk abin da ya same ka ne kake fata ba. Kaddara ta Riga Fata, ki zauna da kishiyar ki tsakani da Allah baki ba kuntata mata, mu iyayeb ki ne baza muyi miki dole ba idan kin abinci kisanar mana idan baki aminci ba shima kisanar mana.... " idonta da yacika da hawaye ta dago babu abunda nakeso sama da farin cikin ku iyayena duk wanda kuka zabar min zan zauna dashi ina kuma neman yafiyar ku abisa abunda nayi dazu! " yauwa Aminatu Allah yayi miki Albarka in kingama kizo ki kaimasa abinci... " tohm tace sannan ta tashi tafita! Tunda ta shiga dak'inta take kuka, haba Aminatu kidaina kuka mana, Tom tace sannan ta shiga wanka ta nufe asubuti... " phatty data tsaya akan fu'ad sai maganganu takeyi ai daman nasan namiji ba dan goyo bani ba to wallhi inkayi auren nan kai da kwanciyar hankali sai ka saketa... " ko kallonta baiyi ba.. " A haka amina tayi sallama ta shigo uncle kace Abincin? " aa.. " to katashi kaci kaje uncle! " phatty data tsaya tana kallonsu... " fu'ad abincin yaci ya koshe.... " murmushi tayi taje weldone kaga ahaka jikinka zaiyi kwari nina tafi... " Hannun ta ya riko tajiyo tana kallon sa..... Urs (Mrs khamal) [08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *57-60* *A'MINATU* ©HUMAIDA *(MRS KAMAL)* Editing :-by Nana Diso K'a cikamin hannu na.. Bazan iya ba Meenat tsoro nake kada kitafi kik'i dawowa gareni... " Zak'a sake ta ko kuma saina muku ihu dama Ashe amanata kake ci awajan wannan ba kauyi yar Yarinyar.. Haba aunty phatty ki dubeki dakyau ki dube ni waya fi Kama da d'an kauye ina miki katsu da ki tsaya akan mijin ki Amma kada kice zaki shigamin hanci Dan Zan iya fyace ki na watsar tana gama magana ta fita... Hankalin fu'ad ya tashi ganin yadda Aminar shi ta fita rai abace yasa hannu yana k'ok'arin cire drip din da ke hannun shi phatty ta rik'e mishi.... "Haba Yaya fu'ad me kake shirin yi kenan,.. Kada ka cire Dan girman Allah kaji... Rintse idon shi yayi sosai bayason abinda ya manta... ta tab'a shi Dan hakan natuno mishi da Suna cikin haka Hajiya Zainab ta shigo phatty na ganin ta taje da gudu ta rungume ta tana murna.. "Momy saukar yaushe..?" D'azu nan ina isa gida nasamu bak'in labari Allah ya kiyaye na gaba "Ameen Fu'ad sannu ya jikin naka?" Alhamdulillah Amma duk laifin phatty ce momy rabon Dana ganta wata uku kenan da kwanaki sai yau nasha xuwa kano bana samun ta a gida... Kila angwa taje Dan nasan baza taje wani waje bata tambaye kaba ... Mubar wannan maganar xuwa nayi ayi maka transfer xuwa outside SBD naga jikin naka ba alamun sauk'i ko kad'an,.. "A'a nasamu sauki sallama ta nake jira suyi... Yana cikin magana yaga Hajiya Zainab tanawa karaf a kunnin sa... phatty magana cikin ikon Allah Hajiya Zainab ta juya ta kalleshi tace zamu da'n fita amma yanxu zamu dawo....ka kwantar da hankalin ka ka kusa hutawa ma... Ta Kama hannun phatty suka fice... Bayan fitar su da min tuna 5 shima ya balle drip din hannun shi ya tashi yana tan gal tan gal yana tafiya har isa bakin titi..... Mashin ya tare ya gaya mishi inda zaikai shi.... Cikin mintuna kad'an suka isa yana sauka ya bashi kud'i shi kuma yafara knocking door... Baba mai gadi yazo ya bude masa... " maigida lfy nagan ka yanxu.. Baba kaini d'akina Ya kamashi kawai kuma karka fad'awa kowa nadawo gida.... xuwa d'aki ya ajiye shi ... Baba mai gadi yakasa Da sauri ta iso jurewa ya tafi ya fad'a wa umman shi... d'akin nashi... Me zan gani fu'ad Kaine da gaske?" Meyasa kadawo gida yanxu fa muke shirin xuwa asibitin nida su Alhaji su sallame ka zasu wuce kano..... Umma na gaji da zaman asibitin ne Dan Allah karku koma dani Ku barni a gida.. Naji bazan koma da kaiba amma ka fadamin dalilin da yasa kadawo ansallame ka ba .... gida batare da Umma ta kiyafemin inason Amina bazan iya rayuwa babu ita ba gwanda nadawo gida na dinga ganin ta koda yaushe yafi min zaman asibitin nan... Suna kan magana phatty ta banko k'ofa ta shigo tana kuka ... Yaya fu'ad kayi hakuri wlh inason ka bazan yarda acutar dakaiba katashi mutafi Dan Allah ka tashi gasunan zuwa karsu kashe min kai.. Keee Bintu meye haka kiyi shiru kimin bayanin abinda ke shirin faruwa da d'ana.. Noooo Umma yanxu ba lokacin bayani bane kice ya tashi.... Suna cikin magana sukaji ihuuuu awaje Wanda ya firgita su... phatty tace kagani ko har sunxoooo waiyooo Allah na mun shiga uku....... urs Mrs khamal✍🏼 [08/01 5:33 pm] +234 810 669 8241: *60-62* *A'MINATU* ©HUMAIDA *(MRS KAMAL)* Edited :-by Nana diso Bamu shiga uku ba ki fita min daga d'aki ko hankalin ki ya tashi.. Bazan Fita ba so kake su kashe ka ... Ina sonka bazan iya bari wani mugun Abu ya sameka ba.. After two mins.... Ihun A'MINATU shi ya xaburar da fu'ad da gudu ya mike ya fito ganin wasu ka'rfafan mutani na k'ok'arin fita da'ita daga gate... Baisa lokacin da yayi wani k'ara ba *nooo* bazaku tafi min da happy taba isaba...... Baku Yana xuwa ya d'auki gora yafara bugesu suna ganin zaici galaban su suka ruga da gudu....., Ya juya yana tambayar Amina amma basu miki komi bako? .... "Bako ina ni klau nake... A'a Meenat dole muje asibiti adubamin keee sosai, Haba Yaya fu'ad tace maka bakomi ka kyaleta mana... Ba ruwan ki cikin wannan maganar... Suna cikin haka Hajiya Zainab ta shigo da masifa baki sur kumfa... Umman fu'ad tace Hajiya sannu da Dalla rufemin baki ban nimi xuwa, yin magana dake ba... Bintu wuce mutafi.... Momy Dan Allah ki... Tun kafin tak'arasa taji saukar mari, Jan hannu n ta tayi suka bar gidan Shikam fu'ad abin nasu ma yadaina bashi tsoro yakoma bashi mamaki .. Fu'ad inason ka kwantar da hankalin ka,ka mika'wa Allah lamuran ka ka cigaba da addu'a Dan shine zai fitar dakai daga sharrin su.... Insha Allah Umma ta zan cigaba da yin addu'a na kaiwa Allah kuka na akan wannan azzalumar matar.... Kulll fu'ad kada nak'ara awajan ka..... jin wannan Kalmar abakin ka tana da matsayi sosai Umma ta wani matsayin bayan ta wulakan ta kanta... Idan ka manta bari na tuna maka ko wacece ita awajanka..... K'anwar mahaifinka,ta auri yayar mamanka sannan kuma sirikar ka.... Hmmmmmm nasani Umma ta kiyi hakuri bazan k'araba amma ni nasan abinda baki sani ba game da'ita Mubar maganan Amina tashi mu shiga cikin gida Zaku wuce yanxu dan insha Allah mako mai xuwa zaku kasance mata da miji, Wuce tayi ta barsu awajan har amina zata wuce fu'ad yasha gaban ta,... Ina zaki Mata ta amarya ta warhaka kizama mallakina da yardan Allah ..... Saika bari lokacin yayi ... urs mrs khamal✍🏼✍🏼 [08/01 5:33 pm] +234 810 669 8241: *62-64* *A'MINATU* ©HUMAIDA *(MRS KAMAL)* Edited:-by Nana diso *Dukkan masoya na masu karanta littafina INA godiya a gareku KARKU damu da jinkirina Nakusa warware muku komai gameda littaffi nan ngd ina sonku nima* Hmmm ai wannan kamar yaune awajan Allah Dan haka ki kwantar da hankalin ki mu zauna lfy.... Ba komai uncle fu'ad Ai na riga nayiwa su Abba alkawarin zan musu biyayya Dan haka ka kwantar da hankalin ka kamar kana jirgin Sama mai ya kare maka.... Tana fad'in haka ta wuce ta barshi a tsaye.. Mamaki da rud'ani shine suka da baibaye yasa shi a aduhu.. fu'ad Kalmar da Amina ta gaya mishi Umman shi ta fito tana gud'a had'e da murna tana Kiran sunan fu'ad , Umma lfy kike kwalamin kira haka Ai dole nayi rawa nayi murna na godewa Allah kai alhamdulillah, fu'ad ka kwantar da hankalin ka yanxu kunnuwa ta suka jiyo min abinda Amina ke fad'i awaya, Dan haka ka kusa samun farin ciki da Anna shuwa mai d'orewa murna ya Kama shi shima yace alhamdulillah.... washe gari da safe Amina tabi flight xuwa kano.... ~GARIN KANO~ AMINA tana sauka kausar tazo ta d'auke ta suna cikin tafiya kausar tace aunty Amina yanxu kin kyautawa Rayuwar ki kenan ace SBD kin yiwa iyayen ki biyayya kika gudu naji lbrn abinda yasa meki bayan tafiya banji dadi ba sam ..... Kausar ta nima nayi nadama Sosai sai dai kisani yanxu nadawo zan baiwa kowa mamaki zansa uncle fu'ad farin ciki insha Allah... Ko kefa yanxu kinsan kuwa bayan tafiyar ki ranar daurin aure kowa ya taru aka nemiki aka rasa sai Abba yace adaura dani koda hafsat abukur tazo tana fad'amin bance komai illa addu'a samun zaman lfy da kwanciyar hankali cikin gidan aurena.. Kuma tabbas kinyiwa kanki danni ganina hankali na kwance mijina yana sona kamar ranshi gashi har munsamu raboo kin kusa yin baby... Uhmmm kausar nayi nadama Amma yanxu zan gyara kuskure na insha Allah .... Suna isa gida kowa sai murnar ganin Amina yake ita kuwa kuka take Sosai ummin ta tana rarrashin ta... *3days later* Shirye shiryen biki ya k'an Kama kowa ka ganshi cikin gidan kasan yana cikin farin ciki da annashuwa har amaryan ta sai washe baki take. Suna zaune a parlour suna hira wayar ta yayi ringing ta d'aga ido ta kalli ummin ta ta sunkuyar dakai ta wuce d'aki tana murmushi...., Shu'uma da kince bakiji....inji ummin ta, *8:40pm* Amina na kwance tana waya da angon ta sai kashe murya take, tana cewa uncle yazakace daga yin aure zan tare gsky ban yarda ba.. haba Haba my heart to me zaki zauna yi agidan bayan lokacin mijin ki nason ganin ki... Kinsan wani Abu ma na had'a mana kayatattacen party har kala biyar kinga akwai *kanawa day,Fulani day,mother's day da lunchn daga karshe sai muyi walima* Cabdi Ashe kaina d'an casune a gaskiya guda daya kawai zan amince dashi shine walima amma duk sauran kaima kasan basu da kyau to mezaisa muyi gwara muyi Wanda zamu samu ladan wajan Allah.., Ustaziya naji amma dakyar Adamsy ya yarda... Uncle wai waye Adamsy dinnan kana yawan maganan shi "Adamsy Babban he's my best 4rnd gsky inaji dashi sosai.... Ummi na kirana INA xuwa Tana fita taga wasu mata su uku suna zaune ta gaishe su suka amsa tare da mata raha... Daya daga cikin matan mai suna sumayya tace nifa Hajiya bana goyon amina WANI shaye shayen magani yanxu dawani wahalar zataji .... bayan aba Amina jeki ZAMU kiraki .... Ta cigaba dacewa iyaye mune muke jawa yaran MU tun kafin mu kaisu gidan aure mungama had'a su da maganin mata wanima ba musan koda me aka had'a shiba amma Dan jaraba mu kama kwankwada musake basu gsky baidace ba musamman ga budurwa wacce ita virgin ce tu kunna tanada WANI ni'imar da Allah yayi mata mubari mijin ta yafara sanin ta Dana asali daga baya saimu had'a mata na fruit's bayan tagama shan wahalar dayan.... Wannan gsky ne amma munaso kifada mana irin gyaran da yakamata budurwa tayi kafin auren ta. Tohm da farko dai anasoo...... Urs mrs khamal✍🏼 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 3 of 3