Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sun tafi sallah ko? to da lokacin ne za'a kawo bom ciki domin babu kowa, sunason su tashi ma'aikatar daga aiki"
Da sauri dad d'in ya kalleta kafin yace "me sheikh Abdul-Latif d'in yayi?"
"Uhm cewa yayi wai inhar na amince zan aureshi wlhi babu wanda ya isa yazo ko kusa da ma'aikatar nikuma dad babu aure a tsarina"
Cikin rashin hankali da rarrashi dad yace "Falak ki dubi Allah ki dubeni ki dubi 6arnar da ake shirin tafkawa ki dubi soyayyar da kike yiwa dad d'inki kice gobe ya turo iyayensa koba komai shid'in haskene a garemu tabbas.....

Masu so daga farko ga numberta 07141799224
*FALAK🍒*



Mom Islam


E.O.W

Page 43-44

Falak ta girgiza kai kafin tace "dad nace masa inada sharad'i akan auran kuma ya amince da hakan"
Da sauri Dad yace "sharad'in meye daughter?"
Falak tace "koda ya aureni 5 months zanyi ya sakeni ko 3 bayan haka kuma babu wata mu'amala a tsakaninmu yace ya amince"
Dad ya zaro iso tare da cewa "Falak yaushe kika iya tsara magana haka, kina nufin auran mekenan zakiyi? Falak tayi shiru, can kuma tace "Dad nafasa wannan auren"
Ai da sauri ya kamo hannunta yana cewa "gobe ne Falak shikenan kinason jefamu a halakar rayuwa ko?"
Falak tace "Dad na amince amma ka yarda da sharud'a na"
Dad yace "na amince daughter"
Washe gari.
Sheikh Abdul-Latif ko runtsawa beyi ba, yana can ma'aikatar su yana son ya gano jirgin da za'asa bom din yakai company d'in dad, cikin sa'a ya gano jirgin ya d'auki video ya turawa Fakak, tana gani ta tafi gurin dad daya dawo daga masallaci yanzu ta mik'a masa tana cewa "dad ka kalla dakyau, ka kira sheikh Abdul-Latif kace "na amince"
Hannun dad na rawa ya danna number sheik Abdul-Latif a wayar Falak kafin yace "nine mahaifin Falak, da sauri sheikh Abdul-Latif yace "barka da asubha dad"
Dad yace "barka ina fatan ta sanar dakai akan ka turo iyayenka?"
Sheikh Abdul-Latif yayi shiru kafin yace "eh tayi magana"
Dad yace "good yanzu dai ya ake ciki?"
Sheikh Abdul-Latif yace "na dakatar da duk wani jirgi dazai kai kaya Germany saboda karsu shigar ta 6arauniyar hanya"
Dad yace "to alhmdulilh godiya muke gaskiya shigowarka rayuwarmu babban abun alkairi ne"
Sheik Abdul-Latif yayi murmishi.
Falak ta harari dad kana tace "haba Dad kamarka kana k'as k'antar da kanka a gurin sheikh Abdul-Latif wannan bai dace ba"
Dad ya kalleta kafin yace "ni ai naga dacewar hakan"
Yau kam basu fita aiki da wuri ba saboda tattaunawar da suka tsayayi su biyun.
K'arfe 12:pm suka isa company kowa sai gaishesu yakeyi suna amsawa cikin mutunci, har suka k'arasa office.
Dad ya wuce 6angarensa itama ta wuce nata, bata wani yi aiki ba sai tunani daya d'auke mata hankali, musamman ma akan amincewar da tayi na auranta da sheik Abdul-Latif, tana tsaka da tunani CC tv ya nuno shigowar sheik Abdul-Latif cikin office d'in dad, da sauri ta juyar da kanta dan ko burgeta bayi yake ba, gashi dai fari sol harya fita haske duk kyawunta idan suka tsya zaka iya cewa yakusa finta kyau,
Bayan sun gaisa da Dad sheikh Abdul-Latif yace "nagode da k'ar6ata da kayi Dad iyayena suna hanya gobe ni d'an Switzerland ne amma ina aiki anan Germany ma'aikatar kula da zirga zirgar jiragen k'asa"
Dad yace Masha Allah "muna son sanin anguwarku"
Sheik Abdul-Latif yace mahaifina ba wani 6oyayye bane hasali ma shine liman a babban masallacin Juma'a na Switzerland ana kiransa da Imam Abdurraman"
Dad ya rik'e baki kafin yace "babu buk'atar bincike ai mutumina ne, ko makonni uku da suka shud'e yazo yasiyi zobuna a gurina dan haka sai sunzo"
Daga nan sukayi sallama akan gobe iyayensa zasu iso,
Zuwa dare dad yahau WhatsApp lokacin Ummu tana online, bayan sun gaisa ta dinga bashi labarin missing d'insa da tayi tare da yi masa adu'oin nasara a rayuwarsa,bayan sun gama magana yayi gyaran murya, tare dayi mata voice yace "Albishirinki Y'arki ta sami miji insha Allah bazamuyi dana sani ba ni kaina ada naso k'in auren yanzu kam ina ganin akwai alkairi"
Ummu ta saka emoji na alamar zaro ido kafin itama tayi voice d'in tace "amman nasan ba lallai Falak ta amince ba sbda tanada taurin kai, to shima d'an Nigeria ne ko ya akayi?"
Ummu ta tambaya cikin son jin inda saurayin yake,
Dad yace "a'a anan Switzerland yake yaron limamin can ne"
Ummu tace "idan alkairi ne Allah ya tabbatar idan sharri ne Allah ya watsa lamarin".
Dad yace "Amin"
Sukayi sallama.
Sai yamma liss suka koma gida, sam dad ya kasa gano inda Falak d'in ta dosa, abinda bata ta6a yi masa ba yau shine takeyi masa, fushi sosai takeyi.
Bayan sun isa gida, Baaaba mai aiki ta jere musu abinci kala-kala da wanda Dad yakeso dakuma wanda ita Falak d'in takeso, daga haka tayi musu sannu da isowa ta fice.
Dad ya kalli Falak dake shirin mik'ewa ya k'irk'iro murmishin yak'e kafin yace "daughter bazan yi miki auran dole ba inhar bakya sonsa a fasa auran?"
Falak ta kalli Dad, sosai tausayinsa ya kamata tace "dad zan aureshi amma inhar ka yarda da sharad'ina"
Dad ya k'ara cewa "na amince"
Daga haka ta fice, sbda kiran sallahr magariba da akeyi, shima dad d'in ya fice masallaci.
Switzerland
Bom biyu Maleek yasa aka fitar, d'aya za'akai Germany d'aya kuma India duk ma'aikatar mutane, sosai abin yaba Maleek mamaki ta inda yaga an sauya jirgin da aka sanya bom din aciki I zuwa wani daban, ya fara tunanin akwai me yi musu lek'en asiri kodai Manaf ne munafukinsa?
Ya mik'e a zuciya ya fice kai tsaye gurin aikin hodar ibilis d'in da akeyi masa ya nufa, ya sami Manaf ya zubawa acikin wata leda babba ma'ana yana gudanar da aikin kamar inda ya kamata, Maleek ya girgiza Kai tare da shafa saman zuciyarsa yana lumshe ido, yasan inhar ya kashe Manaf to komai nasa zai koma baya, koba komai yana taimaka masa,amma zeyi masa last worning akan fitar masa da sirrin sa.
Acan gidan momy anata shirye-shiryen komawarsu sabon gidan beauty da Arif, Beauty sam ta rasa nutsuwarta harta fara tunanin guduwa dan tana ganin su momy sunyi san ransu ne kawai.
Ranar laraba da safe, 9:30am momy ta kira beauty bayan tazo tace "ga akwatuna nan Arif ya kawo, Wanda a zahiri Maleek ne yayi su babu laifi kayan sunyi kyau gasu Kuma masu tsadar gaske,
"Sunyi miki?"
Momy ta tambaya sbda taji ra'ayina,
"Eh tace "
"Amman kinsan da cewar jibi ne zaku koma gidanku ko?, dan babanki yace baya san wani taro"
"Tom"
Kawai beauty tace kanta a k'asa,
Tun yau Momyn take ta bata wasu jik'e-jik'e wanda Sam ba dad'i sukeyi mata a bakinta ba,
Washe gari momyn da kanta ta kar6o Kaya a gurin d'inki kayane ba irin namu ba dan babu atamfa aciki daga sari sai Pakistan da sauransu,
A ranar momy tayiwa Ummu Shukura waya tace "magar tarewar beauty ya tashi amman karta gaiyyaci kowa"
Ummu Shukura ta shirya itama ta taho da nata maganin Kona meye oho aka dinga bata tanasha, in taki suyi mata masifa dole ta sha.
Washe gari suka rakata gidanta dake can k'asa dasu anguwarsu babu nisa tsakaninsu da momyn, gidan ya had'u babu k'arya ko mak'iyi albarka amman a zuciyar beauty sam babu abinda ya burgeta bare ya bata sha'awa, ko kwana basuyi ba suka dawo gida suka barta ita kad'ai sai kace maiyya, tayi kuka kamar zata tsiyayyar da idanuwanta amma Babu Wanda yasan tanayi balle ya kawo mata agaji, ga gidan tafkeke sai kace ma'aikatar guda, ta mik'e jiki a sanyaye ta fara Zagaye ko ina tana share hawaye, a tsorace ta jingina da bango dan tagaji da yawo jiri ya fara d'ibarta, ta zube akan doguwar kujerar data gani a d'akin, bayan jirin ya lafa mata ta tako a hankali ta bud'e wani d'aki, babu kowa a ciki Amma a shirye yake da makeken gado da drowa masu kyau da kafet a tsakiyar d'akin kamar an sata ta bud'e drowar tana ja da baya, cikin sauri ta kulle tana ambaton "innalilahi wa inna ilaihir"
Ta toshe bakinta tana wani irin kuka, ta kasa janyo k'afafunta daga gurin bare ta samu tabar d'akin, jikinta ya fara karkarwa abinda ta gani ya dinga dawo mata tana jijiga tashi d'aya kanta ya fara neman juyewa, da k'yar ta fara karanto sunayen Allah bakinta na rawa, sannan ta Sami k'warin guwaiwar ficewa tanayi tana tangad'i har ta koma sashen da aka ajiyeta, a daren tayi kuka harma ta rasa inda zatayi, idanunta sun k'ank'ance muryarta ta dashe, ko tafiya sosai bata iya yi, itada bata k'etare lokacin Sallah, yau kam ko sallahr isha'i batayi ba balle magariba haka ta kwanta sbda tsoron abinda ta gani ya mugun tsumata.
FALAK••
Asabar basu fita aiki ba, kafin zuwan su Imam Abdurraman Dad yayiwa manyan abokansa maganab akan sirikinsa zai zo, basu bashi matsala ba sukayi masa halacci irinna mutanen arzik'i, nan danan aka fara yi musu special food gida ya game da k'amshi, Falak ko tana kwance a d'aki ko breakfast batayi ba bare tasaran mik'ewa, dan tun sallahar asbha da tayi ta kashe wayarta ta kwanta bata kuma tashi ba.
K'arfe 2:pm dai-dai iyayen sheikh Abdul-Latif suka iso Dad yasa akayi musu masauki a guest house d'insa da yake saukar manyan bak'i,
Dad manyan abokansa guda uku sun zauna a had'ad'un kujeru masu kyau suna jiran isowar su Imam, ba'a wani d'auki lokaci Mai yawa ba motarsu ta iso, akayi musu iso zuwa ciki, bayan sun gaggaisa dasu da abokan dad da shima dad d'in, y'an uwan Imam sukace "yaronmu yaga y'ar gurin Oga Abubakar yanaso shine mukazo, yayi mana bayanin anason ganinmu"
Su dad suka ce eh, daga nan aka yanke magana, Imam yace "dama na dad'e Ina jiran wannan ranar nasan duk d'an daya fito daga tsatson Oga Abubakar to insha Allah bazamuyi nadama ba,
Dad ya fita waje, sbda kiran d'an uwansa daya shigo wayarsa,
"Hello Usman"
"Barka Yaya da fatan Kuna lafiya?"
Dad yace "Alhmdulilh" sai dai inason sanar dakai y'arka tayi miji amman nace iyayensa suzo, bansan ya zaka d'auki abun ba?"
Yace "Alhmdulilh ai hakan yayi kyau, kaga munyi nisa inhar akwai masu tsayawa akai Kuma ka aminta da danginsa ka gano basuda wata matsala sai ka yanke lokaci nikam ko yaushe akasa a shirye nake"
Dad yace "to Masha Allah, barinje muji inda za'ayi domin maganar aure ba maganar wasa bace"
Bayan ya koma sun tattauna aka yanke sadaki dubu d'ari biyu, Dad yace abada, Imam Abdurraman yace "zai bada dubu d'ari 5 badan yaso hakan ba sai dai yana gudun bada mai yawa dad d'in yace "a'a", a take a gurin Imam yace "asa musu Rana"
Cikin ikon Allah aka yanke rana wata biyu, Imam ya ce "Alhmdulilh ubangiji yasa ayi damu Allah yasa ayi damu".
Suka amsa da Amin.
Zuwa dare Dad ya koma gida ya Kira Ummu ya sanar mata ya kira kaf danginsu ya sanar musu, har Saudart Saida Kira ya gaya mata, lokacin Falak na zaune, amma bai gaya musu bikin saura wata nawa ba, yadai ce an kawo dukiyar auren Falak.
Bayan ya ajiye waya Go Falak tace "dad naga kamar farinciki kake da aurennan?"
Dad ya washe hakora kana yace "eh sosai ma dole inyi farinciki Falak"
Ta girgiza kai sbda Allah ne kawai yasan abinda ke cikin zuciyarta.
Beauty••
Ga mamakinta dai Babu Arif babu alamarsa dan bata ga ko inuwarsa ba, dak'yar bacci ya d'auketa Saida ta dinga kwararo adu'oi sannan.
Washe gari a makare ta tashi bata nufi ko Ina ba sai toilet, tana Hamma, brush tayi kana tayi alwalah ta fito jikinta a sanyaye, bata rama sallolin jiya ba saboda basu zatayi ba sai lokacinsu yayi, ma'ana idan aka kira magrib raka'a shida zatayi kowacce uku, hakama isha'i, tana idar da sallah tayi adu'a sannan ta shafa ta yakice hijabin jikinta, tare da nufar hanyar kitchen, abin mamaki d'akin data shiga jiya ta tsorata a bud'e yake Kuma bataga abin ba, da sauri ta Kuma lek'awa wanda rabi tsoro takeji Amma take lekawan,
Sai ta durk'ushe a gurin naji tana cewa "gawa?"
Ta koma d'akinta da gudu kamar zawatacciya, gadai shi jiya taga gawa a d'akin harda farin Kaya Amma yau inda aka sanya gawar ma a bud'e yake, ta fara zargin to ba ita kad'ai take zaune a gidan ba, dole akwai wani "kai anya manaf zai iya kawo gawa haka? gashi hancinta duk auduga anyi mata Zane da farin abu, a tsorace sifar gawar ta dinga dawo mata, ta firgita matuk'a dan har tana wani irin tsorata, yunwar da takeji tayi mata k'aura.

Takai awa d'aya a haka daga k'arshe ta sake fitowa taje kitchen din, komai na kayan abinci gashinan Babu abinda Babu, ta bud'e fridge d'in kitchen din taga kayan marmari a ciki da kaji d'anyu gyararru harda gasassu, da sauri ta d'auki bucket ta d'ibi su lemu kankana apple abarba da sauransu duk ta zuba, ta d'auki gwanwanin Madara da chocolate data gani a ajiye, kai duk wani Kaya Wanda ba'a dafawa su ta d'iba ta koma bedroom d'inta dasu, hatta bucket dinma bata mayar dashi kitchen d'in ba tsabar tsoro, mancewa tayi bata d'auko abin girki ba, a tsorace tace "nashiga uku"
Sai Kuma ta mik'e bakinta d'auke da adu'a ta d'auko k'arami electric stove kasancewar sauran duk manya ne ta dawo bedroom, sbda akwai flaks na ruwan zafi anan, tasawa k'ofar key ta cire key d'in, ta kudurta a ranta bazata sake fita ba harsai taji muryar wanda tasani,
Yau kwananta d'aya a gidan amma ji takeyi kamar tana cikin kurkuku, harta fara tunanin anya gidan da aka kawota ba gidan yankan kai bane?" Tunda gashi taga gawa ido-da ido.

Sunday
FALAK•
Tana zaune a gida tana sanye da gajeren wandon jeans iya guwaiwarta, sai riga mai dogon hannu mara nauyi waccw ta kameta wandon bak'i rigar fara, a gaban rigar an rubuta princess Falak, tana zaune dad ya shigo hannunsa rik'e da keys d'in motarsa, yace "daughter zanje ganin wasu kaya Sheik Abdul-Latif yace yana hanya ki kula da kanki, tashi ki sauya shigarnan kisa hijab"
Ta mik'e batare da tace masa komai ba harta shige sanan shima ya wuce.
Kamar daga sama taji nocking, batada mafitar daya wuce tunda ta sauya kayan zuwa pink d'in abaya sai taje ta bud'e masa, ta gyara zaman d'ankwalin rigar ma'ana ta yafa a saman kanta, taje ta bud'e, shid'in ta gani yana sanye da fararen Kaya masu kyau ya shafa sajensa kafin yace "zan iya shigowa?
*FALAK🍒*



Mom Islama


E.O.W


Wlhi ina fama da ciwon kai Please a tayani da adu'a👏.


Page 45-46

"Eh shigo"
Falak ta fad'a, kana ta nemi guri ta zauna.
Shima zaman yayi kafin yace "amincin Allah ya tabbata a gareki haske kuma annurin zuciyata"
Da sauri ta watsa masa mugun kallo kafin tace "ban gane me kake nufi ba, meye ma'anar hasken da shi kansa annurin?"
Yayi mamakin rashin sanin abinda take tambayarsa, ya gyara zama yace "Falak Ina godiya ga Allah daya sa zaki zamo matata mallakina halaliyata"
Har yanzun dai harara sa takeyi dan ko kad'an batajin dad'in kalmomin da yake ambatowa,
Ya mik'e tsaye tare da cewa "zan sa su Imam su rok'i dad a sake matso da ranar auranmu ko na samu sassauci a cikin zuciyata"
A fusace ta kallesa kafin tace "nifa bana son shashanci Dan banga amfanin auran ba"
Sheikh Abdul-Latif yace "ni yanada amfani a gurina, bacin kina sona"
Batasan lokacin da tace "wlhi ka cuceni nikam bana sonka ban ta6a jin soyayyar wani namiji a rayuwata ba, dan me zaisa in soka?"
Sheikh Abdul-Latif ya tako a sukwane kamar meyin hanyar fita yayi mata kyakkyawar runguma tare da had'e bakinsu guri d'aya....😭😭😭😭 Wlhi bazan iya cigaba ba kaina ciwo



Please kuyi hak'uri zuwa gobe insha Allah ku taimakamin da adu'a..

08141799224
*FALAK🍒*


Mom Islam


E.O.W

47-48

Cikin masifa ta fizge bakinta tana gogewa da hijab tace "banda iskanci kace zaka had'a baki da Falak, kasan koni wacece?"

"Eh nasani mana, ked'in matatace se me Kuma?"

Damafa nazo ne ince zanyiwa Imam magana ince ranar da akasa ta bikinmu tayi yawa ko zasu matso da ita, abarshi a wata d'aya"
Falak tace "nifa ba sonka nakeyi ba kuma ko nanda kwana d'aya akace, lokacin da na rubuta yana cika babu makawa dole ka sakeni inci gaba da aikina"

Sheikh Abdul-Latif yace "eh naji amma karki manta KECE"
Cikin rashin fahimta Falak tace "nice me? please ka ficemin daga gida kafin insa ayi waje dakai"
Sheikh Abdul-Latif yace "lallai da an kwashi y'an kallo oya kice mana"
Ta kawar da kanta zata koma bedroom ya sake rungumota a karo na biyu yace "hak'ik'a ni mai sa'a ne, Allah ya mallakamin ke a matsayin mata ai sainayi wata biyar d'in da kika ambata ban fita aiki ba"
"Mtsw me kake nufi"
Sheik Abdul-Latif ya saketa tare da ficewa yana dariya.

Da gudu ta shige bedroom d'inta ta fad'a gano, maganganun da yadingayi suka dinga dawo mata,

Beauty••
Yau kwananta uku da zuwa gidan Arif, rabonta da lek'a parlo tun ranar da taje ta kwaso kayan girki ta dawo dasu bedroom, inatayi sallah tayi wanka intayi wanka ta d'ora girki tana gamawa taci ta jona waya a chaji ta kwanta, ko wanne da lokacinsa.
Cikin rashin tsammani taji ana nocking, a tsorace ta mik'e har zata fito ta fasa ta koma ta zauna, jin an turo k'ofar bedroom d'in nata anji a kulle yasata hamdala dan tuni ta koma toilet tsabar tsoro, key d'in bedroom d'in akasa aka bud'e ya shigo yana sanye da fararen kaya na yadi Mai laushi irin nasu na turawa, Arif yace "please ki fito nine momy ta aikoni da wani abu" sannan ta fito shid'in ma ba wani yarda dashi tayi sosai ba sbda kawai abin da ta gani a gidan, ta taho jiki a sanyaye ta zauna nesa dashi tace "gani"
"To yau kuma tsoron yayan naki kikeyi?"
Beauty ta sunkuyar dakai, dan anan gidan bazataso yi masa kuskure ba zai iya hallakata ya 6oyeta kamar inda ya 6oye wannan gawar da ta gani,
Ya matso kusa da ita yace "ango na shigowa ya kawo kaza a daren farko Niko haka na shigo sai sakon momy data bayar in kawo miki bud'e ki gani"
Farfesu ne ta bud'e kana tace "nagode"
Ya janyota jikinsa yace "oya a ciremin Kaya kinsan fa ni mabuk'aci ne ni bana wasa"
Cikin sauri har jikinta na rawa ta cire komai ta zauna aihuwar uwarta tace "gani"
Sai kace wani saniya, ya cire nasa kayan yayi mata rumfa sai wani sukuwa yake a jikinta kamar wani doki, sam takasa cewa ta gaji sai kuka take marar sauti hawayenne suke sintiri a fuskarta.
Sai daya gama wulakancinsa sannan ya k'yaleta yana dariya,
"Ni naji kin Kuma dad'i ne kodai kinje kinsha wani abunne domin ki sanyani nishad'i? zuwa anjima zanzo in k'ara kinji?"
Beauty tace "to"
Falak••
Abin kamar da wasa ashe Sheikh Abdul-Latif da gaske yakeyi bikin Falak ya koma saura kwana ashirin da tara, yasa an rage, sosai abin ya bata mamaki shin Wai wannan mutumin me yakeso da ita ne? ya gama tozartata a idon duniya sai kace wani abun arzik'i su dad harda biye masa Alhalin dad d'in yasan aikin banza akayi tunda ga abindats fad'a,
Haka kawai ta dena zuwa company sbda koda yaushe cikin 6acin rai da dana sanin amincewa da auran sheik Abdul-Latif datayi, tasan da bata amince da auransa ba tabbas ko ita zata cire bama bamai d'in duk da tayi iya bakin k'ok'arinta abin yafi k'arfinta,
Dad ya fuskanci fushi take akan maganar auran amman be nuna mata ya gane ba saboda yanason su gama wani aiki da sheik Abdul-Latif yake tayashi a company.
Abun mamaki yanzu shine ya maye gurbin Falak, duk wani k'ok'arin da take yiwa dad akan d'aukakar company d'insa abin ya bunk'asa har ya kere tunanin dad, sosai yake jin dad'in aiki da sheik Abdul-Latif, idan yayi aikin dad ya koma gurin aikinsa nanma yayi duk da shid'in babba acan d'inma.
Maleek Manaf da Arif suna zaune a wani guri wanda babu mutane sosai, masu wucewar ma basufi d'ai d'aiku ba, Maleek ya murza gashin bakinsa kafin yace "abinda nakeso daku shine, ko wanne zai sami Namiji d'an uwansa ya dinga sxx dashi nima dole hakan zanyi domin cika umarnin boka"
Manaf zeyi magana Maleek ya dakatar dashi gami da cewa "nasan damuwarka zakace kinya kakeji ko ni da kaina zan samar muku karku d'auka duniyar nan anzo shan wahala ne, no hutawa mukazo yi dan haka kuje kuji dad'inku"
Zuciyar Manaf tana tafarfasa, a ransa yace "ni musulmi ne nasan illar yin hakan ya Allah ina rok'onka da ka kawomin mafita akan wannan al'amarin dake tunkaroni bazan iya ba inajin kunyar kaina"
Arif da sai yanzu yayi magana yace "Dady yayi dai-dai amma gaskiya yanzu akwai wani aiki da nakeyi ko zaka bari sai sati nagaba"
Maleek ya tako yazo gaban Arif ya wankesa da mari kafin yace "buk'atarka har tafi tawa, kanada hankali kuwa?"
Arif yace "kayi hakuri dady zanyi"
Maleek yaci gaba da cewa "kai Arif a gidanka za'adingayi saboda yanada girma shiyasa ma na gina makashi da part by part"
"To"
Kawai Arif d'in yace tare da fara tafiya, maleek ya dakatar dashi kafin yace "Ina ajiyar dake cikin gidanka?"
Arif yace "jiya an fitar da ita an koma da ita part 3" maleek yace good aje aci gaba da aiki"
Nigeria••
Oh ikon Allah kenan, tashi ɗaya Allah ya fitowa da Hibba da Munira mazajen aure, d'aya sana'ar man fetur yakeyi yanada gidan mai sunkai biyar a garuruwa, na Munira kuma kayan provision yake siyarwa, yanada super market manya manya.
Ummu tayi farinciki, da aka sanarwa da dad yace shikam bashi da matsala inhar d'an uwansa da sauran danginsa sunyi bincike,
Bayan sun gama binciken da zasuyi iyayen samarin nasu sukazo Hibba mijinta nada mata ita Kuma Munira saurayine,
Aka sanya ranar biki wata biyar,
Ummu najin bikin Falak an sake matsowa dashi ta zargi ko ankuma fuskantar kidnapping d'inne dad yak'i sanar mata, amman dai tanata shirye-shirye duk da anan Nigeria za'ayi komai,
Acan gidan Saudart kuwa, yaro yayi wayo gudu ko ina yakeyi, suna zaune cikin farinciki da k'aunar juna,
Ranar Sunday Hamma Aliyu baije ko Ina ba yace "amarci zasu Sha" Saudart ta dinga dariya tace "nifa naji hausawa nacewa "da zarar mace ta aihu soyayyarta ta ragu a gurin miji shin haka ne?"
Hamma Aliyu yayi dariya kafin yace "haba meyasa kikayi wannan tambayar ba gaskiya bane"
Itama tana dariyar tace "Allah nimafa na fara ganin alama"
Hamma Aliyu tazo ya d'agata cak, yana cewa "big boy ungo waya je kayi game a d'akinka ina zuwa"
Rungumeta yayi yace "dan Allah karki 6oyemin duk wani abu wanda kikaga na sauya daga lokacin auranmu har zuwa yanzu"
Saudart tace "gaskiya inajin kunyarka nifa bazan iya fad'a ba"
Yace "nikuma idan baki fad'a ba Allah nasan zaman da zamuyi dake, meye abin jin kunya magana ta fahimta mukeyi fa?"
Saudart tace "uhm da sweetheart kake cemin yanzu Kuma maman big boy,
Da kana yawan yimin Wasa yanzu ka dena,
"Uhm ka rufe idonka, zan Kuma magana"
Hamma Aliyu yace "to na rufe ina jinki"
Saudart tace "dafa har...har"
"Oh kunyar Fulani ta motsa kenan, kinban dariya ai naga da bakyajin kunyar komai ashe kema kinada taki matsalar"
Saudart tace "to yanzu zan fad'a"
Da idan munayin sex dakai kana shamin kan nipples d'ina Amma yanzu ka dena, an then baka dad'ewa yanzu ko 15 mints baka kaiwa"
Hamma Aliyu yayi murmishi kafin yace "kin gama ko akwai wani"
Saudart tace "yauwa naga kafison big boy akaina"
Nanma dariyar yayi mata yace "ba zancen haka bane, ba daka jikinki ya fito ba? dole inso duk abinda ya fito daga jikinki domin ina sonki so marar misaltuwa"
"Akwai wani??"
Hamma Aliyu ya tambayi Saudart yana kallonta,
"Eh akwai, yauwa da sau uku kakeyi wlhi yanzu sau biyun ma bakayi sau d'ayan ma sai mukai kwana uku"
Hamma Aliyu ya fashe da dariya mai sauti wacce tasa big boy fitowa shima ya a dariyar kamar yansan abinda ake fad'a.
"Zan baki amsoshin tambayarki sweetheart Amman sai zuwa anjima idan naje gidansu Hajiya na dawo, kinga lokacin anyi isha'i insha Allah bazan mance ba, koda na mance please a tunamin"
Saudart tace "to aikuwa yau baza kayi bacci ba sai ka bani amsa gamsashiya"
Ya mik'e yana dariya, ya fita.
"Zonan big boy"
Ya taho da gudu yana cewa "momy kisani a school"
Saudart tayi dariya kafin tace "idan an saka zakayi karatu sosai ko?"
Yana dariya yace "eh momy, amma tare zamu dinga zama a aji nidake"
Saudart ta fashe da dariya,
Wayarta dake kan table tayi ring, da sauri ta mik'e taje ta d'auko tana gaishe da Ummu, Ummu ta sanar mata da ansa bikinsu Munira, cikin murna tace "alhmdulilh za'a had'a dana FALAK kenan?"
Ummu tace "no sai anyi na Falak kafin za'ayi nasu"
Saudart tace "to Allah yasa munada rai da lafiya, ranar Monday zanzo Nima"
Ummu tace "Allah ya

Please Login or Register in order to submit comment