Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ya tara mutane da dama, bayan gama ɗaurin auren aka zarce da walimar da abokan ango suka hada.


Wannan rana ta zama ta musamman a wajen ango da amaryarsa, sosai Al'ameen yake cikin nishaɗi, kamar wanda aka biyawa kujerar makka😁

_Fan's ko kunga laifin sa🤷_


Duk da ba'ayi wani events ba amma Nabeelah taga kara daga wajen mutane da dama dan duk wani Fan's ɗin *ƳAƳANA (JARINA)* Sai dana ganshi a wajen su Fateemah Umar dasu munaya Maryam mum Khairy Maman khadeey Maman Ilham duk sune akan komai anci ansha sai godiya, soppy kam da ba'a ɗauko masu D.J ba sai ta kunna a M.P ta dinga rawa tana kwaso shoki🤩🤩.



'""Da daddare bayan anyi mata faɗa sosai tana ta kuka haka aka kaita wajen Abbah yayi mata fada, sannan aka fito da ita suka tafi, bayan an kaita kowa ya tafi sai ƙawayenta guda uku aka bari.
Nan suka ƙara gyara mata ɗakin itama suka gyara mata kwalliyar ta, suna nan zaune har wajen 10pm sannan angwayen suka shigo, bayan anyi gaishe² da barkwanci nan dai aka sayi baki tare da "addu'o'in zaman lafiya ga ma'auratan" Sannan suka yi musu sallama, har bakin ƙofa Al'ameen yayi musu rakiya sannan ya dawo ɗakin.

_Sai muce Allah yaba da zuri'a ɗayyiba😊👏🏼_


🌺🌺🌺🌺🌺🌺

*BAUCHIN YAKUBU*


Bayan kwana biyu Mommy ta kira Aunty Safiyyarh ta shaida mata ƙudirin Daddy, nan Aunty Safiyyarh ta yiwa Mommy alƙawarin zuwa da kanta, suna ajiye wayar ta kira yayanta Alhaji Lawan ta sanar mishi, nan ya tsara musu tafiyar a tare ranar lahadi, ahaka sukayi sallama.

Ranar lahadi su Alhaji Lawan suka zo bauchi, bayan anmusu tarba sosai sun huta nan suka samu Daddy da maganar 'yan biyu tun Daddy na kakkaucewa har dai ya fara gamsuwa da hujjojin 'yan uwan nashi, musamman ma da suka bugs mishi misali da ƙanwar tasu (Safiyyarh) Wanda bayan tayi auren taci gaba da karatu kuma har yanzu tana zuwa aikin ta.
Nan dai jikin Daddy yai sanyi sosai, kuma ya jinjinawa 'yan uwansa da suka ankarar dashi da wuri, anan take aka kira su Mubeenat, nan Alhaji Lawan

Yace

Su faɗawa manemansu su turo magabatan su, nan dai suka tashi cikin jin kunya🙈.


"""Suna shiga ɗaki suka faɗa kan gado suna murna, nan dai ko wacce ta fara neman number saurayinta.

Haseenah dama ɗan gida ne, *AFFAN* Ne ɗan gidan Aunty Safiyyarh, ita kuma Mubeenat a makaranta suka haɗu sunansa *Faruƙ* shima ɗan garin bauchinne.



""Bayan wata ɗaya aka sanya bikin wata uku masu zuwa.


_Sai muce Allah ya kaimu lokacin, Allah kuma ya basu zaman lafiya_


```A gurguje pls😍```

*SABO WUSE*


*After two months*

Bayan wata biyu su Nabeelah suna zaune lafiya gwanin sha'awa, matsalar su bata wuce Abbah ba da yasa su a gaba, da zarar Al'ameen ya siyo musu wani sabon abu in dai Safna ta gani sai taje ta faɗawa Abban nasu cewa Mama ce ta bawa Nabeelah, dan haka sai yasa ta ta ɗauko mishi.


Nabeelah tana damuwa sosai, amma Al'ameen sai ya nuna mata ba komai.

A cikin wannan halinne akasawa Safna ranar aure ita da sugar Daddy ɗinta🤪🤪


Sosai Alhajin yake yi musu ɓarin kuɗi, ya sake musu ginin gidan, ya siyawa Safna babbar waya.
Biki ya rage kwana uku suka fara gabatar da events.

Ranar ɗaurin aure bayan an ɗaura za'a tafi walimah a abuja har Al'ameen ya shirya sai me zaifaru😱, Abbah

Yace

Baza'aje dashi ba, acikin mutane haka Al'ameen ya koma gida abin tausayi😔

Bayan ƴan walimar sun tafi aka kawo motocin ɗaukar amarya, nan aka kwashe su zuwa garin *BABA BUHARI😂*.


Lokacin da suka isa garin 4:15pm suna zuwa bayan sun huta suka fara shirye² zuwa dinner.


```A gurguje pls```

Bayan wasu watanni, Abbah kakarsa ta yanke saƙa, duk abun da yake buƙata sai dai ya shirya ya tafi Abuja, idan zai dawo sai su haɗa mishi sha tara ta arziki😅😅.


*BAYAN SHEKARA BIYU*

Bayan shekara biyu abubuwa da dama suka faru na farin ciki da akasin hakan.

Abun farin cikin shine chanjin rayuwar da su Al'ameen suka samu, Allah ya kawo mishi arziki dai² gwargwado ya samu aiki agarin kaduna, sannan Allah ya azurtashi da haihuwar yarinya mai suna *Fatima* suna kiranta da *(ILHAM)* inda ya tattarasu suka koma Kaduna da zama har mahaifiyarsa.

_sai muce masha Allah_

Abin tashin hankalin kuma shine kama mijin SAFNA da akayi da laifin *garkuwa da mutane🙆🏻*

Bayan tarbatarwa aka yanke masa hukuncin ɗaurin rai da rai.
Sosai Abbah ya shiga tashin hankali, tare da nadamar da bata da Amfani, ga safna da tsohon ciki haihuwa ko yau ko gobe amma bata san dangin mijin nata ba😭.




*TAMMAT BiI HAMDULILLAH*


*Alhamdulillah nan nakawo k'arshen wannan novel ɗin,mai suna ƳAƳANA(JARINA) kuskuren da nayi a ciki Allah ya yafemin🙏🏼🙏🏼🙏🏼*


*WANNAN CE KAWAI DAMAR DA ZANNEMI AFUWAR DUK WACCE KO WANDA NAYIWA LAIFI DAN ALLAH KUYAFE MIN NIMA NA YAFE MUKU*



*_COMMENTS_*
*_VOTE N SHARE_*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment