Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 7
dole akayi waleema da yamma kowa ya watser. Dakyar Abul ya koma ghana ana gobe zai koma yashiga d'akin yasamu Umma tana wajen Abba ba 6ata lokaci yarufe kofa tunda taga ya rufe kofa sai yabata tausayi yana zuwa bata wani jamishi raiba kawai dariya tayi tace " bazaka samu yanda kake bukata bane amma zaka rage zafi " murmushi tayi kafin yace " ba damuwa haka ma yayi " don haka yamutsita yayi son ransa har yasame y'ar karamar nutsuwa sannan ya mata sai da safe ya fita " a falo suka hadu da Umma ta harare shi yafita yana dariya abinsa. tana shiga ta sami Rukky tana zuge zif din rigarta taji dadi yanda suke tattatalinkasu. **** Haka yakoma cike da kewar matarsa da yaransa. dakyar yabarsu sukayi yawon arba'in shima sai da Umma tayi jan idon dakansa ya zo yad'aukesu suka koma ghana. Ranar da suka isa bayan sun huta wani shu'umin kallon yake binta da shi ita ma ta gane lagonsa sai ta hau jama rai rumuru ta yayi aka shige daga ciki😜🤣 **** BAYAN shekara tara gidan na koma naji ana ta hayaniya na duba sai naga Attahir wanda suke kira Asharaf sai Saima wacce muka Arfat masu shekara tara cif sai wasu y'an biyu mata me sunan Umma Abeeda sai takwara Hafiza amma suk Hassana da Husaina ake kiransu sai wanda take goyo yanzu Jawad sunan Adam yayansu yasaka. Murmushi yayi yace " Y'an mata duk rundunan nan namune" wani.fari tayi da idanun sai da tagama juya masa su kafin tace"haba D'an saurayi kana mamaki ne " murmushi yayi yace " amma da yaro da Babba wayafi iya aikin " kallonsa tayi kaman zatayi ihu tace " mubar maganan haka " "toh shikenan Yara kozo muyi ѕєlfi " yace , duk suka taso suna ihu yeeeeeeee * *ALHAMDULILLAH* Abinda na fad'a dai dai Allah yabamu lada inda nayi.kuskure Allah kayafe mana Washi Wallahi kuma da yawa bazan iya kiran duk ba amma zan kwatanta. Sidiya and frnd Neena cool fans Bieebiee dee novel gro Garin basam Kainuwa Fans Amal novel grp Manyan Mata Laila novel grp Exclusive Fans Novel loged Almajira.Fans Musha Karatu YBK Yaro Ma namiji ne Fans Sa'adatu Wazir gombe Novel grp Tantaciyar novel Musan kamu mu writer's Musan JUNA Writer's Real Hausa fulani forum *Nagode da kulawar ku* *Har abada muna tare* Maman 4 Aunty Maijidda musa Oganniya My shema Addan Jelata My Jelata My Mieera Amnour Neena cool Mmnn Sadeeq Ummu bashir Sardy Bashi Bk Madeena Ummo noor Mummy Rabi *Godiya gare ku Manyan Mata masu fasaha* Maman Fareeda Maman Waleeda My lazy writer Mmn sadeeq Mom teema Maman meenat Nagode da bani kwarin gwiwa Maman waleed tana muku fatan Alkhairi Ayi hutun sabon Shekara lafiya Kishiyata Jahadina yana nan tafe.. Mmn waleed ce An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 7 of 7