faiza kuma na rainon baby kuma tana timakon momy har ran suna,,ana gobe suna gidan wan babansu fadwn suka zo wato Brrs.Khaleed,shi ya rada ma yaron suna.Yaron yasha sunan kakanshi (baban momy),wato Usman sae ana kiransa da khalifa.Ansha suna an watse dangin momy dana baban fadwa duk sunzo,na nesa dana kusa....
2day ltr..
Alhj Usman da wan baban fadwa da kuma wasu baffanunsa suka zauna sukayi magana kan yanxu kam momy zata iya komawa gida tunda ta gama idda.Fadwa kuma zaa barta gun yan uwanta sae momyn ta tafi babyn,a haka suka tsaida magana sannan kowa ya koma gidansa, momy ta koma gida amma fadwa na gidansu faiza ma ta tafi dan ba abunda zata zaunayi.....
Da kyar umma ta yarda zata zauna da fadwa dan a cewarta bazata yi raino ba...
Kar kuji ni shiru da yawa bana jin dadi neh amma in na samu sauqi komi zae canza insha Allah๐๐ป
For comment whatsapp me @ 08102992472 or contact me @ 08091045865
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐ *KOMAI RINTSI.....* ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ ๐ทHama geeโ๐ป
Page ๐
Rayuwar qunci, kadaeci bbu wanda Fadwa bata saba dashi ba a yanxu,, ta sauya yanxu kaman ba itaba baa kulawa da ita kwakwata ko wanka sae dai in tayi niyya tayi da kanta randa batayi wannan tunanin ba kuwa sae dai ta zauna haka dan umma tace ita baza ta iya rainon yar kishiya ba...kullun da datti take zuwa scul dan yanxu sun koma tana nursery2 yayanta jaleel kuma ya shiga js 2....
Kullum a scul sae haj.faty wato (maman saeema qawar momy) ta bata abun break tareda yi mata dadadan kalamai kan tayi hakuri in ta gama class din da take yanxu zatazo ta dauke ta ta koma gidansu wajen saeema, idan fadwa taji haka sae ta dan ji dadi (abunka ta yarinta) da haka suke rabuwa da ita, idan an tashi kuma fadwa na riga tafiya dake ana riga zuwa daukansu,ranan da tsiyan jaleel ya tashi kuwa cewa yakeyi shi dae ba zae tafi da ita ba saedae akai shi a dawo a dauketa kuma hakan akeyi,infact ya sha yin hakan (ranan da suke tashi tare kenan)...islamiyan su kusa da gida neh wannan tana iya zuwa da kanta.
Momy fah?
kullum tunanin momy a wane hali fadwa ke ciki? Da tunanin take tashi take kwana (Allah sarki,uwa kenanโบ),, ranan da haj.faty tazo gun momy neh take fada mata halin da fadwa ke ciki kuma tana yawan yin kuka in sun hadu wae ta kaita kun momynta....
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐ *KOMAI RINTSI* ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ ๐ทHama geeโ๐ป
Page1โฃ1โฃ
Koda momy taji ta tausaya ma yar ta amma bataji mamaki ba dan dama umma tace ita bazata iya da raeno ba.Koda momy ta fada ma hajiya akan ita zatayi magana ma baffan su kan su bata yarta amma hajiya ta qii wae wahala baya kisa sannan kuma sun fita iko da yar saboda hka su suka dace su riqeta.Haka momy ta haqura amma taso ta dawo fadwan ta wajenta,,kullum in sun hadu da haj.faty zancenta kenan ya fadwan ta, har ta sayi su chokolate ta bawa haj.fatyn ta kai mata,amma bata taba zuwa scul dinba dan tasan indae fadwa ta ganta zata rikice mata neh kuma bazata yadda ta barta ba, shiyasa bata ma fara ba...
_________________________
Ana haka har fadwa ta shiga primary, tana primary 3 yanxu,she's 8yrs old naw..jaleel sun shiga ss 2 kenan..
Ana ta shirye-shiryen bikin ya faruk,gidan duk hayaniya.Baffa khakeed da iyalansa sunzo da sauran yan uwansu dana umman dan jibi saturday yau kuma zaayi kamu a gidan su amaryan...Around qarfe 4:00pm suka tafi suka samu har an taru amma amryan bata fito ba..after like 15mins ta fito,tayi kyau sosae abunta tasa wani french less pusher pink da dan touch din lemon green,sae purse da takalminta da head duk lemon green,sae jewelries pink da lemon green,, decoration din wurin ma lemon green and pink neh,,fnds dinta kuma wani irin material neh ready made,, dukansu gown neh kuma pink colour sae head lemon green, frnds din su 3 neh kacal๐๐ผ.Kowa yyi kyau ba qarya,, ango be zo ba dan tace kar yazo dama sae da daddare zaayi f/frnds night.....
Luv u all๐๐
๐ทHamergeeโ๐ป novels group๐
U can watsapp me @
08102992472
[2:55pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ ๐ทHama geeโ๐ป
Page1โฃ2โฃ
Bayan an tashi a gun kamu kowa ya koma gida kafin ayi shirin anjima.Ranan Fadwa ta samu saqat sosae dan tun zuwansu Ilham aka daena takura mata dan duk tsiyan umma batayi a kan idon anty Rauda dan kar ta fada ma mijinta abunda ke faruwa a gidan, itadae antyn ta so ta fahimci wani abun dan zuwansu taga fadwa keyin aikin komae a gidan da ta tambaya ina me aikin sun sae umma tayi qaryan ae tayi tafiya neh amma ta kusa dawowa,a hka suka gama zancen...
Ilham saar Fadwa ce itace yar baffa khaleed ta hudu sae dan qaninta me shekara 3...yaya Muhammad shine first child in baku manta ba,yana da mata anty jidda da dansu daya khaleed suna ce mishi walid(me sunan abba neh)..sae Tawakkaltu ta biyu ita saar Tasleem ce itama ankusa aurenta dan tare zaayi dana tasleem din qawaye neh sosae,,,sae Afra she's 17yrs yanxu,she wrote her waec, neco and jamb which was really amazing,tayi scoring 283 and she applied for MBBS a GOLF university na Dubai, Alhmdllh waec dinta ma yyi kyau sosae ta samu A's nd B's...Sae Ilham and lastly little Haidar๐...
Ilham na son Fadwa dan har cewa mamanta takeyi in zasu tafi su tafi da ita sae maman tace sae sun gama primary school,itama fadwan tana son ilham din โฆ
________________________
Around 8:30 bayan isha aka sake sabon taro yanxu kam harda angon,, ya faruk ansha kyau๐ dama ba baya bane wajen kyau amarya ma tayi kyau da qawayenta #amma kaman angon yafi kyau๐....
Anyi rawa anyi komae an gama aka rufe taro da addua kaman yadda aka bude shi a farko sannan kowa ya watse....
Luv u my readers ๐ Allah ya barmu tare, but ina son in rinqa jin comments naku๐คsaboda in san abunda kuke so da wanda baku so,,,Allah yasa mu dace๐๐ผ
My whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐ *KOMAI RINTSI* ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ ๐ทHama geeโ๐ป
Page1โฃ3โฃ
Washegari da yamma akayi walima a gidan amarya, sae ranan su yaya muhammad suka zo da matar shi side guda aka ware musu a masaukin baqi,,,
Washegari ta kama ranan saturday, kuma ran daurin aure, around 11am aka daura auren *UMAR FARUK DA JALILAT* ..
Da daddare akayi dinner na gani na fada dan umma ba qaramin kudi tasa ta kashe ma event dinnan ba,ya hadu iya haduwa,kowa yyi kyau๐๐ผ...Bayan an tashi aka dawo gida,, amma wannan karon da amarya muka dawo gida itada frnds dinta...
Anan suka kwana washegari akayi wuni aka kai amarya da daddare,,,bayan kowa ya watse angwaye suka rako ango bayan sun gama yan nasihun su sunyi wasa da dariya da qawayen amarya sae ango ya raka su ya dawo, duk abubuwan nan da akeyi jalilat idonta a rufe yake,bayan ya dawo ya umarce da taje tayo alwalwa sannan ya koma dakinsa yyi alwalan shima,,bayan sunyi sallah sun gama abunda zasuyi kaman yadda musulunci ya koyar suka kwanta bacci..
Washegari da safe umma tasa aka kawo musu breakfast,,haka lunch da dinner kullum sae ta aiko musu har sukayi one week sannan ta daina nanma yaya faruk dinne ya hanata...
________________________
Fadwa kuwa komai ya koma yadda yake tunda yan biki suka watse, wanke -wanke,shara gyaran gida duk ita keyi..Yau sunday har dare yyi bata samu tayi karatu ba kuma gobe zasu fara exams,, sae wajen 10 umma ta barta ta kwanta, hka tayi bacci bata wniyi kratun ba...
Luv u all my lovers๐dont 4get am waiting for ur comments.
Whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ ๐ทHama geeโ๐ป
Page1โฃ4โฃ
Washegari da sassafe ta tashi tayi sallah da brush sannan ta fito tayi ayyukanta kaman yadda ta saba yi kullum,bayan tayi wankan ta shirya sae ta nufi dakin umma,a kwance ta sameta.Bayan tayi sallama ta shiga sae ta durkusa har kasa tace "umma ina kwana" idon umma na kanta tun shigowar ta,koda ta gama gaeshe ta sae umma tayi kaman bataji ba ta qara bata rae๐fadwa ta mayar ko bataji bane sae ta sake gaesheta,tasowa umma tayi ta zauna kaman taga zaki tace "a gado na kwana dan uwarki๐๐ฝko baki gani neh?๐ ko dole sae kin ji yaya na kwana? kaman fadwa zatayi fitsari a wando tace "kiyi hakuri umma bazan sake ba๐ข"kwalla na fitowa daga idonta.Naira goma ta wurga mata "gashi mayya yar mayya karki lashe ni, tashi ki barmun daki tunda ba dakin uwarki bane๐" Fadwa ta tashi ta fita tana kuka tana jin zafin mganganun umma dukda karancin shekarunta,a baki qofa taci karo da Jaleel ya daka mata tsawa "ban wuri da Allah,wawuya kwae kina tafiya baki kallon gabanki"๐ ya harareta ya wuce, ta fita waje tana jira ya fito a kaisu,a waje ta ga drivern ta gaishe shi ya ansa da faraa "har an fito neh??"tace eh sannan ta shiga mota tana jira..
Jaleel kuma yana shiga dakin umma ya gaeda ta ansa sannan yace "umma ban kudin break kar inyi late" tace 1k dinda na baka jiya fa? Yace "umma wllhi ya qare" sae tace "kar in sake baka kudin break na 2days sannan kyi 1day kace ya qare" yace "tou umma"ta dauko purse dinta ta zaro 1k ta bashi tace"a dawo lfya, Allah ya bada saa"yace ameen ummana sannan yyi waving nata tayi mishi back sannan ya fice.....
Luv u all๐
My whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI* ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_๐ทHama geeโ๐ป
Page1โฃ6โฃ
"Naaam!!" Fadwa ta ansa tareda miqewa ta fito da saurin ta dan ta san ba lafya ba,, tana fitowa umma tazo gaban umma ta durkusa "umma gan...." maganar da bata samu ta qarasa ba taji umma ta danko ta sae duka kaman dabba..
Sanda umma ta gama duka mai isarta sannan tace ta fada mata uban me take zuwa yi a scul banda karatu,fadwa bata iya cewa komai ba sae ido "keh๐๐พ duk iskancin da kke zuwa yi a makaranta bbu wanda ban sani ba dan haka zan kira baffan kun da yake daure miki gindi yaji abunda kke yi idanma aure kike so kya fada" (kai jamaa, wae yar shekara tara ake wa maganan aure dan qiyayya, Allah kasa mu dace๐๐ผ)...
Ta cigaba "wane dan iskan saurayin kinne yyi mki bday cake a scul๐ ??" Fadwa na matsan kwalla๐ข tace "umma fa wllhy banda boyfrnd a scul๐ฅ" umma tace "den who brought d bday cake๐ค?? " before fadwa tayi magana sae jaleel ya kai mata mari tasss a kuncinta, ta riqe gun ta kasa magana.Jaleel yace "u lier๐ do u tink i didn't saw u?,in na sake yin magana kika qaryata ni saena babballaki๐๐พ " ya tashi ya shige dakinsa ya barsu a gurin,sae a sannan fadwa ta fahimci wanda ya fada ma umma...
Still looking forward to ur comments..luv u all, urs hamagee muh'd๐
Whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ ๐ทHama geeโ๐ป
Page1โฃ5โฃ
Yana fita ya nufi motan ya buda back door ya shiga sannan drivern ya ja suka tafi๐...
Suna isa driver ya sauke su ya juya kowanne ya tafi class dinsu,,ba laifi papern yyi ma fadwa ddi be bata wuya ba,dama itace best a subject din (basic sceince nd Tech neh).Bayan sun tashi 12:30 da yake suna exams driver ya zo ya dauketa dan jaleel sae 2 zasu tashi...
Kwanci tashi ba wuya har fadwa sun dawo daga 3rd term holiday yanxu tana pri 4,,15th september birthday dinta kenan,momynta sanda tayi celebrating, tasa akayi mata cake me kyau sannan aka rubuta *HAPPY BDAY LITTLE FADWA* wani side din kuma aka rubuta *FADWA IS 9 da wasu design kaman icecream guda 9..Cake din ya hadu iya haduwa,,ranan thursday da yamma aka kawo mata ita kuma ta kaima frnd dinta haj faty akan gobe in ta kai saeema scul sae ta tafi dashi tasa ayi celebratng a class dinsu.Hakan kuwa akayi, murna wajen fadwa kaman meh amma bata san momynta bace tasa aka kawo mata,ae aranan har kuka saeda tayi dan ta tuno da momynta coz kowane bdayn ta sae tayi mata celebratng (ayyrh nima ina taya fadwa kewan momy๐ข)...
Saeda ta tsaya aka gama celebratng sannan ta tafi bayan ta bata nata gift din๐...
Da aka tashe su driver yazo ya dauke su,suna isa gida taje gaeda umma tym din umman na palour bata kalleta bata kuma ansa ba yau dae baa zageta,Jaleel ko yana shigowa ya gaedata ya tafi dakinsa,bayan ya canza kayan sa sannan ya fito ya samu umma zaune kan 3seater inda ya barta, yace "ummaa" cikin sakalci irin nashi ta ansa "ya akayi neh auta na" yace "wllhy umma samari fadwa keyi a scul dinnan" ta zaro ido tace "kai dannan wace irin magana kkeyi neh haka๐ง" yace "umma Allah da gaske neh, ki kirata ki tambayeta dazu waye ya kawo mata bday cake akayi celebratng a scul?, ae naji komae ta mayar ban sani bane๐" "tabb๐" inji umma "Fadwaaa" umma ta kwalla mata kira...
_______________________
Fadwa kuwa tana shiga daki ta ciro cake dinda aka kawo mata da bday gifts dinta maman saeema ta bata da wasu gifts da ta samu a scul gun frnds da teachers dama tun ran monday da maman saeema ta kai ta scul ta fada ma class teachern su amma tce karya fada ma fadwan kuma yace kar wani ya fada mata a cewanta suna son suyi supprisng dinta neh, hakan akayi...Fadwa na cikin tunanin abunda ya faru yau da tunanin ina momynta ta tafi ta barta sae taji kiran umma,, saeda hanjin cikinta suka daure dan tsananin firkita da tayi.....
Luv u all๐naga comments wasu a groups wasu ta pc tnk u kuma i 'm lookng through ur opinions...sae kun jini da daddare maybe ko kuma sae gobe coz am on a journey naw ..#Tired๐#
For comments whatsapp me @08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ โ๐ปHama gee๐ท
Page1โฃ7โฃ
Umma tace "zaki fada mun wanda yyi miki bday cake kou saena kira baffanku na fada mishi๐ค" fadwa tace "umma maman saeema ce f..." kan ta karisa magana taji sauqan mari tass,umma ta cigaba da dukanta kaman jaka (Allah sarki fadwa๐ข)...
Sanda ta mata duka iya isarta sannan ta haura sama ta barta a gun sae faman huci takeyi.Fadwa kuwa da kyar ta tashi ta shiga dakinta, ta dade tana kuka da tunanin momynta kafin ta tshi ta cire uniforme din jikinta tayi alwala tayi sallah,byan ta idar tayi adduoi ta shafa, anan barci yyi gaba da ita..
Misalin qarfe 8:30 umma na palour tana kallo ita dasu jaleel da tasleem suna hiran abubuwan da za suyi a bikin tasleem din sae umma tace "nikam wannan yarinyan ta fita neh?" Tasleem tace "sae Allah,nima yau ban ganta ba tunda na dawo" umma tace "duba dakinta"...
Tasleem na shiga ta ganta a kwance kan sallayarta tana ta barci, tace "iyeeee, me zan gani wae bawa da baccin rana",ta fita kiran umma,tana zuwa ta fada ma umma fadwa bacci take,, umma tace "muje"suna isa ta zabga mata wayan charge a cinyarta dama da ita ta shigo dakin ...Fadwa ta kurma ihu tana kiran momynta "rufa mun baki yar iska, ita uwarkin ce ta hanaki fitowa ki mun wanke*2?๐ ".
Da qyar fadwa ta tashi zata shiga toilet sae umma tace "ai bazaki wuce kije kimun akin bane? "Sae tace "umma zanyi sallah neh ban yi kou laasar ba" umma tace "kinsan da bakiyi sallahn ba ae kika kwanta yin baccin, dan haka ki wuce kije kimun aiki na tukun idan kin gama kyayi sallahn,dan bance ma sallolin ki na karbuwa ba" haka fadwa ta wuce taje tayi ayyukan da tasan nata neh a gidan tass kafin tazo tayi alwala tayi sallolin da bata yi su ba...
Washegari da safe ta tashi ta gama ayyukan ta sannan tayi shirin zuwa hadda dama ta zuwa kullum da yamma saturday and sunday's kuma safe da yamma..
08102992472 for comments,u can also watsapp me through dis num if u want to b my group member
Lurv u all my fans๐
[2:57pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page1โฃ8โฃ
3yrs l8re,,
Fadwa na jss one neh yanzu tanda 12yrs kenan,,jaleel kuma na shirin tafiya Madina yadda zaiyi university dinshi.Fadwa ta qara girma dukda bata da wani qiba amma tayi saurin girma dan yadda fadwa ke tafiyar da rayuwrta kamr yar 18-19yrs..
Yanzu zae rage dga ita sae umma a gidan dan gobe jaleel zae tafi tasleem kuwa anyi aurenta 2yrs ago yanzu ma danta daya har ya fara wayo,sunan shi Muh'd suna kiranshi da fahad..
Fadwa ce take yin komai yanxu a gidan saedae yanxu umma ta rage hantaran ta sae dai bata sake mata,baya damunta dan ta saba sannan hankalin ta ya kwanta dan yanxu momynta ta kan zo jifajifa saedae umman bata sake mata itama bai damunta dan dama fadwa take zuwa gani..
Akwae randa momyn tazo ganin fdwa umma tace ita bata son munafunci in tana son zama da yarta ne gara ta tafi da ita dan bata gane ma yawan zuwan da momyn takeyi ba.Momy kam abun bai dameta ba,tun ranar bata sake zuwa ba saedae su hadu a scul,duk sanda take son ganinta sae tje gunta a scul.
Haka rayuwar ta ci gaba musu, batun aure kuwa momy taqi shi,su hajiya sunyi har sun gaji sun barta.Khaleem (qanin fadwa)kuwa yanzu yana primary 3 a gun momy,hankalinsa kwance.Be wani saba da fadwan ba itama haka...
______________________
*THREE YEARS LATER*
08102992472 for comments
[8:10pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page1โฃ9โฃ
*THREE YEARS LATER........*
Wani kyakkyawan saurayi na gani yana saukowa daga stair na jirgi, a hankali yake saukowa.Fari neh kai kace ba dan 9ja ba, yanada kyau iya kyau kaman dan india,dogone amma baida jiki ba kuma siriri ba, yana da long face wanda yyi containng saje baqiqirin gashi a kwance yake,ga long nose har dan qaramin bakin shi, idanunshi ba wasu manya bane amma farare tas kai kace baya kou daga tsinke dan hutu..
Nidae gayennan ya tafi dani....Yana saukowa naga yaje yyi hugging wata mata da gudu dukansu suna murna,dana kalla gefen matar sae naga wata kyakkyawiyar budurwa mai kama da wannan matashi,tana da kyau itama dan har ta fishi dan baa hada kyan mace da namiji.Bayan ya sake wacce ya kirata da momy sae ita wannan me kamannin san naga ta fada jikinsa tana dariya, su dukansu suna murna,ji nai tace " _I really miss u bro_" yace " _I miss u too_"...A bayan su kuwa wani mutumi neh kyakkyawa bafulatani wanda sun fi kama da shi akan da momyn,yaje yyi hugging dinsa dukan su suna murna,yace " _na sameku lfya daddy_?" wanda ya kira daddyn yace " _lfya klou son, ya karatu?_" yace " _Alhamdllh_.....Daga suka shiga mota driver yaja suka tafi๐
Luv u all my fans๐ for d gud wishes and encouragemnt,,really appreciatng๐.Allah ya bar zumunci.
08102992472 for comments and for those who want to b my group member๐
[8:10pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ โ๐ปHama gee๐ท
Page2โฃ0โฃ
Nasan zaku ce su waye wayannan mutane dana gama describing?.
Familyn haj.faty neh qawar momy,idan baku manta ba a baya na fada muku cewa saeema tanada wa na miji me suna Aliyu, tou shine yaje karatu India yanzu ya gama ya dawo..
Aliyu ne first child nasu sae saeema,sae qaninta me suna haneef wanda shekarunsa biyu yanzu.Basu zo dashi ba yana gida gun nannyn sa.
Suna isa akayi horn me gadi ya bude gate din suka shiga,bayan sun shiga side dinsa ya nufa to refresh up, su momyn kuma suna setting dinning table dan yau ita da kanta tayi masa girki..Bayan ya fito suka zauna suka ci abinci sannan suka koma palour suna kallo.
Fadwa ce ta kira saeema suka sha hirarsu sannan take fada mata waec result ya fito harta duba nata,saeema tace "nima barin yi cheking yanzunnan,keh yaya Aliyu ya dawo fa dazunnan" tace haba dae saeema tace Allah kuwa tace to ki gaida mun shi da momy tace "tou" sannan tayi hanging..Anan ta fada musu wae fadwa na gaeda su momy tace "ayyrh ina ansawa,ka ganeta kuwa haidar?" Yace "ban ganeta ba kam" sae momyn tace "fadwan saeema yar frnd dina dinnan" sae a sannan Aliyu ya tuno ta yace "Allah sarki na ganeta,ni yanzu tana gun momyn neh kou gidansu take har yanxu? "Momy tace "wa zae bayarta wa momynta? Tana gidansu"...
Haka Aliyu yyi ta tausaya ma fadwa da jin irin halin da take ciki dan har yanxu umma bata barta, saema sharri kala kala da take kulla mata kullum danma fadwan bata damuwa dan inda sabo tou har ta saba yanxu kam.Around 11:16pm bayan sun gama hirarrakinsu kowa ya tafi dakinsa ya kwanta...
*BARI MU JI FADWA TA SIDE DIN FADWA*...ku biyo ni
Luv u fans๐
08102992472 for comments nd to dose who wish to b my group member
[8:12pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page2โฃ1โฃ
Fadwa na kwance a dakinta duk damuwan duniya ta isheta ga wani iri da jikinta yake mata tsabagen gajiya da tayi yau, dan matar ya farouk tazo a gidan ta wuni,wayanta ta janyo tana game ahaka bacci ya dauketa ..
Around 2am alarm dinta ya buga dama kullum takan tashi yin sallahn dare.Ta miqe ta shiga toilet ta dauro alwala sannan ta fito tayi sallah rakaa 4.Bayan ta kammala adduointa ta tashi taje ta kwanta,wayanta ta janyo sannan ta fita a game din sae ta sa shi yana charge,nan da nan bacci ya dauketa..
Washegari around 5:30am alarm dinta ya sake bugawa ta tashi tayi sallah ta gyara dakinta sannan ta fito tayi kitchen,bayan ta gama yi musu breakfast ta kaima masu gadi nasu sannan ta sa na umma a warmer ta kai mata dinning din palournta ta ajiye sae ta sauko ta fara share share da mopping....har qarfe 12 umma bata fito ba bare ta bawa fadwa breakfast dinta dan har yau har gobe umma bata yadda da fadwa ta sa abinci da kanta ba wae saedae ta zuba mata da kanta saboda tana bata mata abincin..
Bayan ta kammala aiyukanta sae ta hau sama yadda ta kai breakfast din ta diba ta sauko sae tayi dakinta tayi abunta.Tana gamawa ta fito da plate nd cup din sannan ta wankesu ta ajiye.. *_FADWAAA....._* taji kiran umma daga sama, "naam" ta ansa sannan ta nufe ta..
08102992472 for comments and dos hu want to b my group member
Luv u fans ๐for d good wishes.I really feel loved wen ever i receive ur messages tanks๐
[8:13pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page2โฃ2โฃ
Tana isa tace "umma ina kwana" sae umma ta sake bata rae sannan ta kalleta tace "a gado na kwana kuma da ban kwana ba kya ganni๐ ni ba gaisuwarki tasa na kiraki ba..Tsabagen iskanci mani zaki barwa sauran abinci kou?" Fadwa na shirin yin kuka tace "umma naga har 12 tayi baki fito bane shiyasa na diba, amma kiyi hakuri bazan sake ba๐ข" tana kaiwa nan umma ta wani daka mata tsawanda ta gigitata, "keh rufa mun baki daallah๐ hakurin qanwar uwanki ce? Idan uwarki ce zaki mata haka kici abinci sannan ki bar mata saura?
Ta dauko warmern ta watso ma fadwa a jikinta, chips ne da plantain sae fried egg wanda yaji kayan lambu,idan da abunda yafi takaici tou fadwa taji shi a yau,tunaninta shine 'ta tashi tayi abun bata ci da wuri sanda ta gama jin yunwa sannan taci be isheta ba dan kwayoyi ta deba bata ma taba kwan ba,sannan yanzu anzo an
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 14