Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 2
tsoron Farouq sosai da kuma ja baya gare shi. Ta rasa gane dalilin da yasa Farouq baya sonta. Abu ma farko dai ita tasan tana da kyau domin koh cikin mata masu kyau toh ta kai. Gata kuma yar gayu, amma Farouq koh kadan baya ganin wannam baiwar da Allah yayi mata. BAQAR MACE! CIGABAN LABARI! Kamar yadda Farida tayi alqawarin cewar xata fadi masa cewar tana sonsa. Haka kuwa akayi, domin bayan ya kira a waya ne take qara bashi hakuri akan abnda tayi masa baya. Sannan tayi declaring cewar tana son sa. Murna wajen Farouq baa magana. Wasa wasa soyayyah tsakanin Farida da Farouq ta ginu. Soyayyah suke tsakani da Allah, babu wani aibu acikin kalar son da Farouq yake mata. Farida wani lokaci har mamaki take akan yadda Farouq yake nuna kulawar sa akan ta. Wani lokaci gani take kamar mafarki taki. Wani lokaci kuma gani take anya bata cuci Farouq ba? Domim shi mai kyau ita Mummuna. Farouq da Ishaq sun shrya domin yanxu Ishaq in banda yabon Farida babu abnda yake yi. Hakan yasa suke shiri sosai da Farouq yanxu. Kuma shi kanshi Ishaq ya gano halin Farida da yadda take da mutunci. Hakan yasa ya gane ashe abaya yadda ya dauke ta ba haka take ba. Ahalin yanxu Ishaq yana girmama Farida badan komai ba kuwa sai yadda ya lura da halayyar ta da dabi'un ta suke. Maganar aure ta taso gadan gadan domin an saka ranar biki wata biyu kacal. Murna wajen Fati da Hindu baa magana. Haka wajen Farouq da family dinsa Excluding Hafsat and Salimat.sa Novels MEENATU DMS! BAQAR MACE! 25 ⃣ Ahalin yanxu an saka ranar bikin su. Wata uku kawai aka saka... Farouq ne xaune yana tunanin inda xau samo ma Farida Maganin aljanu. Domin yanxu aljanun ta sun cika tashi. Shirin biki akeyi, sosai domin yanxu baifi saura 3 weeks ba. Anyi siyama Farida kaya na gani na fada. Amma still har yanxu aljanun ta suna tashi. Farouq aduk lokacin da aljanun Farida suka tashi yana shiga damuwa sosai. Hakan yasa yake qara sonta sosai domin wannan lalurar tata. Akwana a tashi yau baifi saura kwana 8 bikin ba hakan yasa hidima koh ta ina ta kacame. Dangi ta koh ina sun iso, Farida sai shiri suke ita da su Fatima. Haka Farouq shima duk wanda ya gansa yasan yana cikin farin ciki. Salimat tafi kowa baqin cikin wannan bikin. Hakan yasa ta tattara ta koma Kano. Domin ita a ganin abn kunya ne ace wanda take so xai auri wannan BAQAR MACEN. what a big slap on her face? That's what she thnk. BAQAR MACE! Yau Friday aka daura aure Farouq Sulaiman da Farida Ahmad. Bayan sallan juma'a, an daura auren ne abisa sadaki naira dubu ashirin. Babu wani party da akayi, da dare aka dauki amarya aka kaita gidan ta dake, Malali. Gida ne na gani na fada, matar Usman ji take kamar ta kashe Farida dan baqin ciki. The next day akayi walima, kowa ya gama gaban sa tare da neman musu xaman lafia. BAYAN WATA UKU. Soyayyah suke tsakani da Allah, Farida tana bin duk wata doka da umarnin Farouq. Farouq yana qaunar matar sa koh kadan baya son abnda xai bata mata rai. Aljanun Farida suna tashi akai akai, Farouq yana bala'in tausaya mata. Ishaq yaxo masa da labarin Arriyad Islamic Chemist! Ba tare da bata lokaci ba suka je harda Farida. Cikin ikon Allah aka basu magani, duk rana kafin Farouq ya tafi Office sai ya bata tasha sannan ya tafi. Haka kuma da yamma. Cikin ikon Allah yanxu Farida sai tayi... wata 6 ba tare da aljanun sun tashi ba.e of Hausa Novels BAQAR MACE! 27 Farida ce xaune bisa qafar Farouq. Farouq sai jan ta yake yana fadin mai ciki... Farida sai turo baki take tana fadin wallahi bani son sunan nan. Farouq ya fashe da daria, yace Allah dai ya rabaku lafia. Farida tace ameen! Farouq yace inace yanxu cikin 6 months yake koh? Farida tayi saurin cewa wallahi, 9 months ne ka daina maida ni baya. Farouq ya fashe da daria, yace wai miya baki son na maida ke baya ne? Suna cikin maganar suka ji sallama. Ahankali Farida ke shirin tashi dan bata son atarar da su ahaka. Farouq ne ya temaka mata! Tun kafin su shigo Farida ke fadin Oyoyo ga sisters. Bayan sun shigo sun gaisa da Farouq, sun taba yar fira, kafin daga baya Farouq ya bar gidan. BAQAR MACE! Hindu ce ke fadin wallahi sis cikin nan ya miki kyau. Nidai Allah yasa idan nayi aure nawa yayi mani kyau! Buge mata baki Farida tayi tare da fadin marar kunyar banxa kawai. Hindu turo baki tayi, tare da fadin ay gaskia ce. Fati babu abnda take yi sai daria. Basu bar gidan Farida ba saida sukayi Magrib prayer sannan. Farida ji tayi kamar kada su tafi. Yau Farida ta tashi da nakuda. Sun isa asibiti, an shiga da ita labour room. Farouq sai safa da marwa yake yi. Kafin kace haka dangi sun cika asibiti. Farida ta sauka lafia inda ta haifi 'Yar ta mace mai kama da Farouq. Murna wajen Farouq baa magana. Haka both families din! Bayan an sallame su, gida aka wuce da Farida! Farouq yaso ace gidan sa xatayi wanka amma Umma ta hana.of Hausa Novels BAQAR MACE! 29 Ranar suna yarinya taci suna Aisha! Farida ta samu abn dunia dai dai misali. Taron suna ya tashi lafia kiwa yana fadin Allah ya raya. Ya kuma maido su wata shekarar suna. Bayan wata 3 suka koma gida. Murna wajen Farouq kamar me, more especially da yaga babyn sa sai qara kyau take gata bulbul. Farouq yana taking good care of them. Hakan yasa Farida ta qara kwantar da kanta wajen mijin ta. Aljanun Farida suna tashi amma ba sosai ba. Bikin Fati da Hindu ya matso domin yanxu baifi saura 14 days ba. Hakan yasa suke ta shiri basu cika xama sosai ba. BAQAR MACE! Anyi biki an gama lafia amare gaba dayan su Kano aka kaisu. Farida sunsha kukan rabuwa da yan uwan nata ranat walima. Sun dawo gida ita da Farouq kamar wasu marar da lafia. Farouq ne da yaga abn nata yayi yawa yace Allah idan bata saki ranta ba xai ce bata qara xuwa Kano. Hakan yasa Farida ta saki jiki ta koma kamar da. Amma tunanin sisters dinta cike da ranta. Xaune take tana tunanin wannan kasalar da take fama da ita yan kwanakin nan. Basu bata lokaci ba suka isa asibiti. Gwajin farko likita ya sheda musu Farida tana dauke da ciki wata 4. Farida abn ya bala'in bata mamaki domin alokacin Mama shekarar ta daya da wata uku. Farida bata tada hankali ba domin taga yadda Farouq yake ta murna. Hakan yasa ita ta taya shi murnan tasa. BAYAN 6 MONTHS. Farida ta sauka lafia, ta haifi danta namiji shima mai kama da Farouq but some how yana kama da ita. Yaro yaci sunan Abban Farouq wato Sulaiman, suna kiran sa da Junior. Haka rayuwar tacigaba cikin jin dadi da qaunar juna. Farouq dai qara samun daukaka yake ta koh ina. ALHAMDULILLAH! Anan na kawo qarshen wannan littafi mai suna BAQAR MACE. Nayi wannan littafin badan komai sai dan na jayo hankalin marubutan littafin Hausa. Akan musan cewa bawai macr mai kyau fara kadai bace in the world. And ba ita daya bace maxa suke so. And also ba Farar Mace mai kyau kadai take da aji ba. Suma BAQAQE MA MATA NE. Kuma masu Aji. Masu aji, domin gaba dayan mu babu wanda yafi awajen Allah sai wanda yafi tsoron Allah. Na fiddo Star din wannan novel BAQA kuma MUMMUNA. Kuma mai ALJANU. Kuma ahaka classic guy ya aure ta. Kuma ya gwada mata SO DA QAUNA. No body is better than any one to Allah except the one who fear him the most. So ina son musan cewa kyau ba wani abu bane, domin da wani kyan gara muni. I Aminatu Dan-Musa dedicate dz novel to all the BLACK MUSLIMS WOMEN where ever you may be! CHEERS TO BLACK WOMEN . HADAWA BY MARYAM AMEERA YOLA RUQAYYA GAMBO AWE SAKINA USMAN An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 2 of 2