Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
I find peace, comfort, and bliss. I love you so much dearest wife!...” Murmushi Mirha tayi tare da cizon lips tace mishi. “Yaya Sultan *KAI MIN HALACCI* daka aure ni domin gwaggo Talatuwa ta sha cewa dani mun kusa mu gwada irin artabun soyayyar da Mami suka yi, Allah yaso wahalar da nasha bata kai tasu ba.” “Rabu da gwaggon nan wallahi akwai tonan asiri, nima haka ta zaunar dani tana bani labarin abinda ya faru tsakanin iyayan mu, yanzu dai kizo muyi sallah daga nan sai muyi wani daddad'an game.” Murmushi tayi cike da farin ciki ta sakko daga kan gadon ta nufi band'aki... ••••√ •••√ ••••√ *''KAI MIN HALACCI* Habibi kana sani farin ciki a kowane lokaci, *KAI MIN HALACCI* baka barina soyayyarka ta wahalar dani, my Habibi *KAI MIN HALACCI* ta kowane b'angare, bani da abin cewa, I ask God to blessed you, oh lord I ask you today that my husband stays happy in every way of life may he gets what she truly deserves, and may he never ever have to strive, he is so pure by heart, so let him take a perfect start in life, he is innocent so do him good, and I ask he gets everything touch wood, just be with him in all the pain oh lord coz she is so very kind bless him thy lord in life. I really love you Habibi.” Shamsuddeen yasa dogayan hannunsa ya rungume ta a jikinsa yana shakar kamshinta, kaunarta na kuma ratsa shi yace. “Da ace badake zanyi tafiyar nan ba yarinya da sai nayi miki wani cikin.” Dariya duk suka yi suna sake rungume juna cikin rad'a yake ce mata nan gama suma zasu dauki jikokinsu, suka sake kankamewa kamar ana shirin rabasu...... _*TAMMAT BI HAMDULILLAH_* _Love is patient love is kind it does not envy it does not boast its not proud it does not dishonor others,it is not self seeking,it is not easily angered it keeps no record of wrongs,Love does not delight in evil but rejoice with the truth,it always protects,always trusts,always hopes,always perseveres#LEGACY OF UNREQUITED LOVE2020_ _Godia ta tabbata ga ALLAH ubangijin talikai, mamallakin kowa da komai, Ahadun samadun. Domin shi din mubuwayi ne gagara misali. Toh komai yai farko zai yi k’arshe, duka-duka anan ni Nana Hafsatu nakawo k’arashen littafina me suna a sama😊kun san shi d’an Adam ajizi ne tara yake be cika goma ba, duk wanda nabatawa rai farawar littafinnan zuwa k’arshensa ina neman yafiyarsa..Ina fatan dan fadakarwar dake ciki Allah yasa mu amfana da ita, kurakuren ciki rabbi yafe mana baki d’aya.._ _First of all I wanted to thank each and everyone of you reading this, thank you for reading my story, thanks for the calls,messages and comments I wholeheartedly appreciate it..kusani har kullum kuna ran Nana Hafsaatu,da baxakar ku nake rawa my fans..Fatana Allah yabar mu tare.MISS XOXO na yinku beyond words😊Rabbi yabar zumunci.._ _SECONDLY NAGODE DA HALACCIN DA KUKAI MIN NA JIRA NA A LOKACIN DA MAHAFINA YA RASU, DAN TSEKON DA AKA SAMU KENAN SHIYA SANYA BAN KAMMALA LITTAFIN DA WURI BA. ALLAH YA JIKAN IYAYEN MU DA RAHAMA YASA ALJANNATUL FRDAUS MAKOMA CE AGARE SU. AMEEN!_ _NAGODE KWARAI ZAFAFA 2020 FAMILY❤️ZAFAFA 5 TEAM MEMBERS😘😘DA MA DAUKACIN MAKARANTA LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR2020😍JAZAKUM ALLAHU BIL JANNAH❤️, HAKIKA KUNYI MANA *HALLACI*! NA SIYAN LITTATTAFAN MU DA KUKAI.. HAR GABAN ABADAN KALMOMI SUNYI KADAN WAJEN KWARARO GODIARMU GARE KU.. ALLAH YA SA KA MUKU DA ALKHAIRI 🤲🏻. _ _*MY YA HAJJAH CE**_ _You are a true definition of best friend❤️My sister, My partner, My supporter, May you and your family be forever blessed. I love you till the sun dies🥰_ _GA MASU TAMBAYAR BOOKS DIN DA NAI.. GASU KAMAR HAKA; AMMA WASU SUN BATA TUN WHATSAPP BA KALA, IDAN KUNYI KICIBUS DA WASU TO KU ANTAYO MUN SU😹._ _1-NAZNEEN_ _2-KE TAWA CE (NABEELAH)_ _3-RAYUWAR MARYAM_ _4-SO KO SHAK’UWA?_ _5-AUREN BASHI_ _6_MATSALAR RAYUWA_ _7-DR SAMEER AMEEER_ _8-DANNAR ‘KIRJI_ _9-NAUFAAL(The Charming)_ _10-UMMI A’ISHA(The Magnificent)__ _11-RANO MAI WAINAR FULAWA_ _12-WUCE MUJE(TAKU NA DAYA BIYU DA NA 3)_ _13-SON RAI KO ZAB’IN IYAYE?_ _14-SAIFUL_ISLAM._ _15-KAI MIN HALACCI._ _ALLAH YA MANA KATANGAR KARFE DA CUTAR ANNOBAR COVID-19! ALLAH YA BAIWA WANDA SUKA KAMU DA ITA SAUKI, MU YA WAITA ADDU’OI PLS, A NEMI FACE MASK, HAND GLOVES, DA SOCKS. STAY AT HOME. BE SAFE PLS🥵STAY IN QUARANTINE__ _*TAKU NANA HAFSAT BINT MOMMODU HADEEE, BIL LAQNIN: MISS XOXO🧕🏼_*?🤝🏽🤝🏽🏽🤝🏽?🏽🤝🏽 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 25 of 25