SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY* : *NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
💋💋 *WURARH* 💋💋
🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM 🌟
🌟 G.W.F 🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*Page 30-35*
Nadhira Sheriff Ahmad Salim Shine ainihin sunanta ,su biyu mommansu ta Haifa Wanda suka kasance yanbiyu ,wato NAFHIRA da NADHIRA.
Nafhira takasance mutum Mai hakuri,kyakyawa ce sosai fara tas,zamu iyacewa mah su identical twins neh cos haske kawai NAFHIRA zata nunawa NADHIRA kasancewan ita tadauko hasken mommansu Wanda ta kasansance ba india , ita Kuma NADHIRA ta dauko hasken daddynsu (bafulatani).
Daddynsu sha'araren international business man neh Wanda xa'a lissafa shi acikin top 3 din masu kudin Nigeria , a kudin dayake dashi har 7th generation nashi bazasu yi talauci bah , yakasance mutum mai yawan ibada, yanada kyauta .Alhaji shariff yanada yaya daya Wanda suka kasance uwa daya uba daya cos matan babanshi biyu neh amma Allah baibawa ita uwar gidan haihuwa bah shiyasa mamansu tabawa uwargidan kyautar Isah (yayanshi) .
ISAH bashida mutunci ko kadan ,baitaba son cigaban kanin nashi bah ,yatsane shi amma agaban iyayen yafi kowa sonshi tin shariff bai ganewa har yazo yagane . Lokacin da suka tafi kasar waje karo ilimi alokacin neh gobara tacinye gidansu bb Wanda ya tsiradaga Wanda suke ciki aka suka kone kurmus. Lokacinda mutuwan iyayen ya riske su bakaramin tashin hankali suka shiga bah , Sun girgiza da mutuwan Amma bb yadda suka iya tunda Allah yafisu sonsu a haka suka yi yakana.
Akwana atashi sai gashi Allah yayi Sun gama school inda suka karanci course daya wato Business Admin Suna dawowa aka raba gado inda Isah yadinga almubaxaranci Danashi kason Kuma yayi aure . Shi kuwa shariff yahada hannun jari dawani company a China
*Two years later*.........
Kullum arzikin shariff bunkasa yakeyi Shi Isah yana neman aiki cos yaga yanashirin talaucewa matarshi Hauwa mutumiyar kirki kullum cikin yimai wa'azi take mai cos talura da irin kiyayyar da mijin ta kemawa Dan uwanshi. Alokacin kuwa sunada yarsu Fatima dakuma sabon ciki . Lokacin da HAUWA taga talaucin yakusan musu kamun kazar kuku ,saitabada shawarar yaje wajen Shariff tunda yanada shi ,aikuwa anan yake gwada mata babu abinda zaisa shi neman taimako awajen kaninshi ,babu yadda ta iya ,haka tabarshi.
Lokacin na tafiya arzikin shariff kara bunkasa yaketayi ,yanxu Kuma Shirin aure yakeyi , sai wata mumunar labari yariske shi wai Fatima da kannuwata (kasancewan mamansu takara haifan wata maiSuna Maryam )Suna wasa da candle bisa ganganci wutaya diga a curtain, ahankali yake kamawada wuta ,dakyar aka samu aka fitardasu daga cikin gida ,ko kwandala ba'a fitar daga cikin gidan bah kasansewan night neh . Daman ISAH Kuma da certificate yake takama gashi yanxu ya kone,dolenshi ya amsa tayin matarshi nazuwa wajen Shariff, batareda bata lokaci bah Shariff yabashi kyautar Wani katon gida daga cikin gidajenshi na anguwar GIDA DUBU ,dakuma babbar shago wanda shida kanshi yake supplying dinkayan shop din kasancewan ISAH baxaiya aikin office bah . Aganin Shariff kiyayyar da Isah yakemai zai rabu .
Shariff yayi aurenshi inda lokacinda yatafi India ya hadu dah CHANDRAMUKHI soyayya mai tsabta yashiga tsakanin su . Chandra ita kadai iyayenta suka Haifa Kuma talakawa neh sosai amma dukda hakan suna samun na daily bread . Iyayen sunyi iya kokarinsu naganin Chandra bata auri Shariff bah amman hakan ya gagara cos Chandra cemusu tayi in basu barta ta auri Wanda takeso bah she will elope with him ,babu yadda suka iya aka suka barta.
Anyi aure da wata daya ,Chandra ta musulunta inda tazabi Suna NARGIS cos a India ta musulunta Kuma wai sunan kakanta nawajen amminta neh .NANU (kaka) taji Dadi sosai inda Kuma iyayenta suka yi fushi da ita, dakyar dai suka sauko kasancewan bakin alkalami ya riga ya bushe.
Aurensu da wata biyu suka koma Nigeria sunyi kukan rabuwa barinma Nargis da amminta ,dakyar dai suka hakura inda shikuma yamusu alkawarin zasu nah zuwa lokaci zuwa lokaci.
Gidan yayanshi yafara sauka donya gabatarda matarshi ga yayanshi , gigicewa neh kawai Isah baiyi bah sanda yakalle irin kyan Nargis atake kuwa yakara tsananta tsanan dayamawa kaninshi Kuma ya kudurta Wani aniya akansu. Sun tare awani big mansion nagani nafada a G.R.A cikin garin Bauchi.
Kwanci tashi babu wiya inda na Hango Nargis da bukekiyar ciki wanda haihuwa yau ko gobe. Cikin dare Nargis tafara naquda inda Shariff ya garzaya da ita NI'IMA Consultant Hospital . Bata Dade dafara naquda bah Allah ya sauke ta lafiya inda ta haife yarinya dagabaya kuma aka gane ba ita kadai bace ,after one hour takara haifo wata ,kuma a haihuwan nabiyun neh tasha wahala. Yanbiyun ta kyawawan gaske kasancewan Nargis mah ba'a baya bah wajen kyau.
Ranar Suna yanbiyu sukaci suna HASANA ( NAFHIRA) dakuma HUSAINA(NADHIRA), alokacin Kuma ya'ya Isah wato Fatima da maryam Sun girme su .Daganan Kuma haihuwa yatsayawa Nargis sbd mahaifan ta bashida kwari.
*12years later*.......
Abubuwa dayawa sunfaru ciki kuwa shine alfarmanda Nargis (momma)taroki mijinta daya Kara aure ,soboda yanda ta lura mijinta (dady)Mai son ya'ya ,dakyar da sudin goshi ya yarda, inda Kuma yace tanema Mai Mata cos Shi babu wanda yake SO batayi kasa a guiwa bah tazaba mai yar ajikinta maiSuna Amatullah .
SU Amatullah talakawane sosai ,lokacin da aka mata maganar auren mijin uwar gidanta taso taki ,saida aka hada da roko kafin ta amince dayake Kuma tana mugun ganin mutuncin Momma. Aisha irin mutanen nan neh masu saukin kai ,nutsuwa dakuma rike addini ,ita ta raini NAFHI da ABAR SO tana mugun son yaran Kuma suma Suna son ta ,acikin halayen Momma da antynsu babu wanda basu dauko bah . Anyi aure lafiya inda bayan yan watanni ciki yabayyana ajikinta ,murna awajen familyn ba'a magana alokacin neh suka jeh kasa mai tsarki sauke farilla dukda bawannan bane zuwansu nafarko bah Kuma alokacin suka hadu dah Amin.
Sun dawo da wata daya aka nemi dadynsu aka rasa , sunyi kuka harsun godewa Allah ,bayan yan watanni antynsu ta haife baby boy inda yaci sunan Salim wanda daman kafin bacewar dadynsu yace sunan yake SO.
Nafhi (haka akecemata) da Nadhira ( ABAR SO KOKUMA BABY,haka sukecemata ) sunje gari ruka da dama Wanda ba'acikin Nigeria bah. NAFHI tafi ABAR SO hakuri nesa ba kusa bah while ita ABAR SO tanada saurin fushi ga shegen zuciya Kuma duk sunada ilimi sosai ,babu abinda basu iya bah .
*2 years later*. .......
Cikin shekaru biyun da sukawuce anyi zaman Dadi dakuma bah Dadi a familyn. Saikuma labari tariskesu wai ansamu gawan dadynsu,basu yarda da abinda aka fada bah sanda aka kawo gawar dadynsu nan kuwa tashin hankali yadawo Sabuwa a familyn .
Sun fito takaba kenan wata Sabuwa alamari ya bullo wai dadynsu yayi signing din duk will nashi wa yayanshi Isah wannan batu ya girgiza su ainun ace wai duk propertyn su basuda kaso aciki sai gidan da suke zaune ,ai atake jini.........
💋💋 wurarh 💋💋
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU
💋💋 WURARH💋💋
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
Page 40-42
Jini yafara fitowa antynsu ta baki Sakamakon tarinda ya caske tah,rushing nata sukayi zuwa nearest hospital domin ceto ranta ,kuka kam awajensu ba'a magana.
Suna isa hospital din aka wuce da antyn emergency, bayan minti talatin aka fito da antyn zuwa resting room sannan doctor yamusu bayani akan cewa heart nata neh yaso bugawa ,Sun tsorata sosai dajin bayanin doctorn. Sannan yakara dacewan mutum dayaneh xata kwana daita . Dakyar suka bari NADHIRA tazauna cos bb Wanda yakeson barin antyn ai kuwa Salim cewa yayi baisan zancen bah haka suka barshi cos bb yanda suka iya cos yaron akwai naci.Bayan sun tafine suka lura ko flask basu xoh dashi bah ,haka NADHIRA tanace saita dauko ........
Suna isa gida suka samu babu Baba gateman akofar gidan ,akadai suka garzaya cikin gidan cikeda rashin damuwa Kuma yayi daidai da isowar Nadhira kofar gidan . Abinda suka tarar cikin gidan neh yasasu mutuwar tsaye, wato wasu mutane neh suka gani wanda daga yanayin faces nasu mutum xaigane basu da imani sai Kuma guda daya Wanda yake da face mask ,itakuma Nadhira lokacin take karasowa cikin sanyin tafiyanta kawai saitayi Gamdatakar da abinda ya tsoratata ,aikuwa atake tafasa Wani ihun daya sa su Momma farfadowa daga suman tsayen dasukayi,itakuwa bata Hankara bah taji saukan Abu akanta , Wani ihun takuma yi tareda zubewa kasa kwallan wahala nafitowa da fuskanta , a saba'in suka karasa wajenta cikin kuka tallabo tah sukayi sai sukaji muryan Mai mask din nacewa "kukaraso kuji naku hukuncin" jiki na bari suka hantaya wajen shi yayinda suka bar Nadhira cikin mawuyacin hali ......
"Kunga wancan" ya nuna Nadhira da finger
"Saina yih raping dinta, kai bama ita kadai bah harda Ku "
Ai sai suka Kara fashewa da Wani kukan
"DanAllah Karka taba min yarana, narokeka da girman Allah kafadi konawa kake so ni maibaka neh amma pls Karka lalatamin rayuwar ya'ya na " Momma tafada cikin hot tears .
Sanda yakare wa gidan kallo kafin yace
" Ina takadar wannan gidan?"
Dum kirjin Momma yabuga cos a halin yanxu gidan shine abu dayan dake mallakinsu, amma there's no other option left for them
"Yana upstairs " Momma tafada cikin cracking voice
" kai, bita kudauko" yayi commanding daya daga cikin boyz nashi.
Suna haurawa yafito da string din allura daga cikin bag dinsu, Kuma yayi daidai da lokacin da Nadhira takarasa crawling zuwa wajen Nafhi, hugging din junansu sukayi cikeda tausayin kansu,basu Ankara bah sukaji yaraba su dakarfin tsiya, afirgice suke kallonshi shikuwa tsayawa yayi yana kallonsu one after the other , kawai saiya fixgo Nafhi bodynshi ,atake kuwa sigar jikinshi yafara tashi cikin Wani irin voice yafurta" kinga wannan allurarna lalata mahaifa neh , innamiki babu ke babu haihuwa har abada" dariya yafashe dashi tareda shafar neck dinta zuwa kirjin ta Wanda kana iya jin bugawanshi har up and down breast nata yakeyi , ganin abinda yake Shirin mawa yar'uwar ta yasata karfin halin fadin
"DanAllah karka cutarmin da yar'uwa ta ,nayarda ni kamun alluran amma Karka mawa yar'uwa ta komai " tafada tana hada hannayenta waje guda , kawai Saiya wullar da Nafhira gefe hade dah karasawa wajen Nadhira da Allauran, Nafhira Kuma ganin abinda yake shirin mawa yar'uwa ta yasata yunkurawa tatashi amma sai boyz nashi suka ririketa .
Daidai ya iso wajenta ta Hango Wani ring a finger nashi , atake kuwa tafara tunano inda tasan ring din, ai nan kuwa ta tariyo lokacinda dadynsu yadawo daga China .......
"Dadynmu"
" Na'am babynmu"
" wannan fah?" Ta tambaya tana nuna abindake hand nashi,
"Yamin kyau sosai , Kuma fah Kaman pure silver neh koh " tafada tana rolling eyes nata
" eh mana babynmu"
"Amma dadynmu nawaye haka ?ta tambaye shi
"Wlhy wa big daddynku nasa akayi wa sbd inaga Kaman zai mai kyau "
Rola anime eyes nata tayi sannan tace
"Gaskiya kam nikam mah bantaba ganin design din da yamin kyau kaman wannan bah, amma akwai tsada koh?"
"Babu wani tsada sosai cos 25m nasa akamin" .
"Gaskiya nikam baxan iya siyan common ring da 25m bah ai it's a like waste of money"
Dariya yayi kafin yace " nida harna riga nayi ordering din twins ring wa keda yar'uwarki "
" kai dadynmu Allah yasakada Alheri yakuma Kara budi"
Shafa silky hair nata yayi wanda har kugunta yakai atsayi, murmushi yasakar mata cos sosai yaji sweet din adduan ta.....
"Dadynmu Ina naka ring din inason na saka maka myself" ciro ring din yayi acikin Wani beautiful box , mika mata hannu shi yayi ,itakuwa cikeda jin dadi tazuramai , sumbatar hannun tayi sannan tace
" I really love you dady " tafada hade da mikewa domin tafiya bacci cos dareneh lokacin
" I love you too baby" shima yafada Mata
"Good night dadynmu...., dream about your wonderful family "
" Good night baby ,and make sure your say your dua before dozing off "
" Insha Allah dadynmu , chocolate dreams " bata jira yakara magana bah tafice zuwa nasu bedroom din, cos basu iya kwana separate rooms that why......
Zafin allauran neh yadawo daita duniyar tunanin data lula aikuwa wani irin ihu tasa wanda yayi daidai da saukowar Momma , ganin string a hannunshi yasata karasa wajensu dagudu, amma Kuma batasan abinda yake cikin string dinbah. .....
"Allah ya isa mugu, azzalumi, baxan taba yafemaka abinda kamawa yar'uwata bah, wlhy bakaci bulus bah " Nafhira tafada hade dah kokarin fixgewa da hannun wanda suka rike ta , a zazzafe yanufe tah tareda kifa mata wawan Marin dayasa gefen mouth nata fashewa . Dasauri Nadhira tanufeshi amma kafin ta karasa aka rike ta itama
" kabarmin yar'uwata nace maka duk abinda xakayi yakare a kaina , amma pls inasake rokonka da ka kyalemin ita " Nadhira ta gayamai cikin kuka .
"Cewa kayi nabaka wannan gidan Kuma gashi kunsamu pls kubarmu hakan nan " Momma tafada, hhhh .... dariyar da ogansu yayi kenan
" wlhy saina kawarda kwadayina akanku, sai dandane zumarku"
Yafada yanamawa yaranshi signal dasu daure mishi su atake suka cika umarnin shi kasancewan su karfafa,lokacin kuwa karfin Nadhira yafara karewa soboda karfin allauran da aka mata , Momma naganin abinda za'a mata takara firgicewa, agaban Nadhira da Nafhira akayi raping din Mommansu , daga nan Kuma yakoma kan Nafhira ,kacakaca yayi Mata ko digon imani bai nuna bah kasancewanta virgin ko tausayinta baiji bah bayan yabada neh ya umarci gardawan yaranshi dasuma suyi 😢😢 babu irin magiyan da basuyi bah amma they are helpless, Nafhira kam babu bakin magana cos breath nata mah dakyar take ja . Tinda suke arayuwansu basu taba zatan zasu tsinci kansu in this kind of situation bah , Allah sarki!!!
Nadhira mah Kuka takeyi sosai cos daman tasha lurada yanayin yayan dadyn nasu yarda yake musu Amma bata taba zaton kiyayyar hartakai haka bah .
Ahankali yatakozuwa inda Momma ke zaune sannan yashafe gefen face nata , kawarda face nata tayi , dariya kawai yayi abinshi tareda ciro string a pocket nashi
" kinsan miye wannan?, toh maganin lalata mahaifa neh shinayiwa wancan" , yafada hade dah nuna Nadhira da kekallon su Kaman t.v. . Cikeda razana Momma tazaro swollen eyes nata tareda fadin
" Insha Allah baxaka gama da duniya lafiya bah, karshenka baxata yi kyau bah,ka tarwatsa rayuwarmu batareda munSan ka bah , ka walakanta mu ,ka cuce mu , Kama tabon da baxai taba goguwa azuciyar mu bah , acikin jahannama mah wutanka daban neh , dabba kawai Mara imani , InshaAllah yadda kamana kaima aka xa'a muku da dakai ya iyalenka " tafada tana rike chest nata ......
"Hhhhhh, mujenku" yafada wa yaranshi ,fara tafiyanshi Kuma yayi daidai da lokacinda Nadhira ta........
Don't forget to vote
💋💋WURARH💋💋
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY : NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*Hauwa nah Nagode da kyautan da kika bani jiya ,Nagode sosai Allah yasaka , I love you Lodi Lodi wallahi 😘*
*PAGE 44-46
Lokacin da Nadhira ta dauki flower vase a kan table dindake beside dinta ta saita keyarshi da ita , jikake tas alamun fashewan vase din Wani ihu yakurma hade da rike kanshi da hannu sbd raddadi da azabar ciwonda suka ziyarce shi , afusace yajuyo tawajenda aka jefeshi tareda ciro bindiga , harda zai harbe Nadhira kawai saiyajuya da akallar bindigar zuwaga Momma sakamakon wani tunanin da yashiga kwanyan shi ,batareda bata lokaci bah yadanna mata a saitin heart nata jikake tassss....., dasauri suka fita daga gidan, dasauri Nadhira tararafa zuwa wajen Mommansu kasancewan tana nesa dasu sukuma Suna kusan waje daya
"bless you"
shine abinda Momma tafada lokacin tana rikeda hannun Nadhiran dake kuka , juyawa tayi da head nata zuwa bangaren da Nafhira me kwance numfashinta nafita dakyar . Jitayi mommansu nakaranto kalmatus shahada ,daga baya Kuma taji hannun momman ya sake nan fah Nadhira tafara sumbatu
" Momma!!! Karki barmu, kokinmanta promise din da kika mana neh ,you said you will always be with us , kince keda su Antynmu da dadynmu zaku rakamu dakin mijinmu , DanAllah kicika alkawari kinga daddynmu yatafi " haka tadinga sumbatu
" ABAR SO!!!" Shine abinda Nafhira takirata dakyar cikin fixgan numfashi, arikice yakawo kan Nafhira cinyarta ."
Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah ,nasan nima banxanyi rai bah , ganinan acikin abinda banaso wannan kawai yakara tabbatar minda babu wanda yawuce kaddara, kizamo Mai biyayya ga antynmu Kuma duk inda wannan mugun yake inason kidaukar mana alkawari inason suma su walakanta ,inason yayi danasani sosai , inason farinciki ya kaurace masu acikin gida " tafada tana Mai lumshe Ido while ita Nadhira kukanta ya tsagaita jin alaman itama kalmatus shahada takeyi , dakatawa tayi tana nazarin yanayinta sai kawai taji jikinta ya sake.
" yar'uwata kema karki barni danAllah wlhy inason ki ,wayyo jini !!! Ko ina yar'uwa , mugudu banason abinda bakyaso, wlhy baxan sake fushi dake bah, ki kirani da kowani Suna wlhy baxanji haushi bah ,kitashi muyi rayuwarmu tare cikin farinciki , baxan sake kiranki da Nafhi bah tinda bakyaso " haka tadinga fada tana hawaye hannunta daya rikeda na Momma dayan Kuma akan Nafhira tana shafawa.........
"Oh Allah , tindazu daga zuwa zata dauko ruwa a flask amman haryanxu , ya Allah kasa tana lafiya ka tsaretar da ita daga mugun abu" haka antynsu tadamu gashi koh phone babu awajenta ...... Ahaka ta kwana azaune tana tinanin halinda Babynsu take taketayi hartakai ga ko runtsawa bata samu yibah .....
Washe gari da sassafe tanemi doctor daya sallameta inyaso anjima zatakara dawowa cos Jikinta nabata cewan something is definitely wrong somewhere ...... batareda waste of lokaci bah doctorn yasallameta
" Antynmu ,miyesa Babynmu bata dawo bah tinda dazu ?" Salim yatambaye tah lokacinda suka samu adaidaita sahu ,sanda suka shiga take cemai
" kaga salimu na nima I am so desperate to know what's wrong with her " gyada kanshi kawai yayi batareda yayi magana bah . Suna zuwa kofar gidan takalle jama'a acikea kofar gate nasu kasancewa jiya sunji karar bindiga daga gidan dadaddare .... batare da bata lokaci bah ta biyashi money dinshi sannan tashigarda Salim gidan dake gefensu" Antynmu miyesa nibaxan shiga gida bah? Kuma yanaga mutane dayawa saikace muna bada sadaka gashi yau ba Friday bane" Salim yafada
" kaga Salim ban son yawan magana kaga nima bansan miye kefaruwa bah amma katsaya dasu Fawaz zuwa anjima xanxo na daukeka" Antyn tafada cos Tinda taga mutane kirjin ta yadinga bugawa dakarfi ,batareda bata lokaci bah ta kutsa kai cikin gidan.
Abinda tatarar neh yamugun firgitata cos tinda Nadhira ta daura kanNafhira akan cinyarta bata tashi bah while dayan hannunta na rikeda na Mommansu har lokacin, wata wawiyar ihu ta saki lokacinda tayi harba dasu akasa...... Kafinta karasa akarikota cos polisawa sunakan bincike akan yadda abubuwan suka kasance.
Kukamai tsuma rai takeyi tana ta fix-fixgewa Kaman wata sabuwar kamu gashi Kuma bata gama warkewa bah , can sukaji tayi shuru ashe fah sumewa tayi batareda bata lokaci bah aka yayyafa mata ruwa ,wata iriyan ajiyar zuciya tayi Kuma yayi daidai da gama investigations dinsu dukda dai babu culprit. ......
Can bada dadewa bah saiga big daddy yashigo arikice fuskarshi takumbura , Nadhira Kuma takuramai ido tana karantar yanayinshi Wani iri yafara ji ajikinshi cos yaso yagane irin kallon da takemai amma kuma dayatina akwai mask a face nashi lokacin sai ya waske, abinda basu sani bah shine Nadhira ta Dade da shiga shock .Allah sarki!!!
Dakyar aka cire hannun Momma daga cikin na baby , Aunty kam tasha kuka sosai musamman lokacinda sukaga jini ajikin Nafhi ko ba'a fada musu bah duk wanda yaganta saiya gane raping nata akayi . Anty dakanta tayi musu wanka sbd ita bata dauki Momma amatsayin kishiya bah ta dauke tane amatsayin yar'uwar ta neh akamasu Nafhi mah bata daukesu amatsayin kannenta na jini tadaukesu sbd Allah mah yaga zuciyanta, lokaci daya kuma hawaye ya dauke mata sakamakon tinawa da lokacinda sukayi magana da momma .......
" haba antynsu yaushe xaki daina kukaneh shifa mamaci Addua yake bukata bah kuka bah idan me kina kukamiye kike tunanin su Nafhira zasuyi ,kizamo Mai yarda da kaddara mana nima idan Allah ya karbi raina haka zaki dinga min kuka , I don't think it's fair nasan ke maisona neh amman idan na mutu kikamin kuka wlhy I won't forgive you , ni Adduar Ku kawai nake bukata da sadaka , Kuma inason kikula min da yarana dukda nasan wata kila mah kin finison su"Momma tafada tana yar dariya " Insha Allah bayanxu xaki mutu bah , Kuma kidaina cewan zaki mutu yanxu cos ban so" anty tafada tana shawagba face , kawai sai dukkansu sukasa dariya " kimin alkawari mana antynsu"
Momma tafada lokacinda takama hannun Antyn" Namiki alkawari Momma" tafada Kaman bataso
" yauwa kokefah Antynmu tafada cikin sigar tsokana , dariya sukasake sawa......... wannan maganan data tinane yasa hawayenta kafewa, tana gama musu wanka aka tayata samusu sutura , Daidai anfito dasu amakara za'aje a sallacesu Nadhira ta dago kai aikuwa nan tace babu inda za'akaisu dakyar aka banbareta tun tana dirgewa hartazo ta saduda daganan tayi zaman dabas akasa kife head nata tayi a tsakiyar cinyarta ashe kuwa tayi suma neh , dasuka fargar hakan sai aka yayyafa mata water amma shiru dasauri suka wuce da ita hospital, har akayi sadakar uku bata tashi bah hankalin anty bakaramin tashi yayi bah ga salim daya ishe ta kancewan zaije wajen su momma, Haka aka tabbatar da cewan Nadhira tashiga comma .
After a week aka basu notice din barin gida cikeda tashin hankali taje tasamu Big daddy inda kwarai yanuna sympathy nashi akan zancen " ayyerh gaskiya bansan ya'akayi takaddun gidan yaje wajensu bah amma inada Wani gida a Dutsen tenshi nabakushi halak malak, Ance rashin sani yafi dare duhu aka Anty tadinga zuba Mai godiya Kaman ba gobe , komawa gida tayi takira masu mota kasancewan akwai money a account nata , parking tasomahuh cikeda tausayin kansu......
Don't forget to vote
💋💋wurarh💋💋
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY :NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*
🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*PAGE 48-50*
*After 6 months.....*
Ahaka tafarfado daga comman inda Kuma takoma bata magana , wanga batu yakara daga wa Antyn hankali ,Kuma doctors sunce with time zata dawo normal , saigashi Kuma Allah yayi tadawo din .
*Cigaban labari........*
Haka Suka rankaya cikin gida har lokacin tana manne da jikinshi inda yan gulma Kuma suka soma watsewa . Daga baya kuma big daddy da doctor suka tafi....
*************************
Amin neh zaune akan three sittern hadaddiyar palourn shi yana kallon wayanshi , kusan minti uku kenan take tsaye tana Mai magana Amma alamu Sun nuna cewan baisan da wanxuwar mutum awajen bah , wafce wayar tayi daga hannun Shi a firgice yake fadin
"kiban wayana inba sokike na saba miki bah "
tabe mouth tayi , cike da tsiwa take fadin
"narasa gane abinda bai jikina dakagani ajikin wannan kaxaman kwailar nan "
"Karkiyarda kikara zaginta cos wlhy zanyi mugun bata miki rai "
yafada mata cikin fushi
"Wlhy haduwatah da yarinyar nan bazaiyi kyau bah"
tafada tana nufan hanyan hawan upstairs da phone nashi, ringing din wayar neh yadakatar da ita
"inkaga dama kaxo ka dauki wayarka cos ubanka neh yake kira"
tafada tana ajiye wayar kasa , tabbas baiji Dadin yadda tamishi bah amman inda sabo yaci ace yasaba