Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 2
tace kunga sai yanzu nadawo,suke ai momy bakomai har,mungama komai,munyi,wanka,kuma munci abinci tace Masha Allah ko yanzu nai muku aure banda matsala,umaisha tace kai momy duk nawa muce dazakice,ayimuna aure gaskiya bayanzu,ba tace to yanzu 23,yeah ne baku isa aure,ba muda tun,muna,14to15 akemuna,aure kuma muzauna, lafiya kalau,zarah tace to momy kuzamaninku, dane mukuma,yanzu,lokacin,mune ko yakukace,sister's,sukace haka ne wallahi to naji duk ba wannan ba, Anan zaku kwana ko Unaisha tace A'a momy kamar ya a'a,ita hajiya Balkisu ce,tace karku,kwana,wallahi a'a,bamu dai gayamata,zamu,kwanaba, OK bari nakirata,Awaya,nasanar,da ita Dan yanzu,yamma,tayi sai gobe,zaku kuma to momy πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’« Hajiya Balkisu ko,bayan,tafiyarsu,gidan Daddy bacci tayi,sai karfe 2:00pm tatashi daga bacci,bayan tayi sallah taje kitchen tadafa abunda zataci tunda yau,yaran basunan,dan sukeyin komai sai inbasunan,sunfita,kamar irin,yau kenan jallof,din taliya,tayi wadda taji busasen,kifi da vegetables dasauran,kayan hadi,cikin kankanen,lokaci tagama,dan Ammi wurin girki tadabance,kuma suma yaranta ta horasu,takowanne,bangaren, cikin filat tazuba abincin tadawo falo tazauna tanaci hartagama,tasha ruwa,tamaida filat din kitchen tadawo bayan tazauna tadauki wayarta zatakira hajiya maryam taji ko lafiya har yanzu 'yan biyu basu dawoba,sai ga kira yashigo wayarta tadauka,tare da sallam suka gaisa,bayan sungaisa,take sanar,da ita yara bazasu dawo yauba sai gobe yamma tayi,tace bakomai,dama yanzu nake kokarin,kira naji ko lafiya tace wallahi lafiya kalau nuance,sai gobe zasu dawo to Allah yakaimu goben ai gida suke da can da nan duk day ne,hakane hajiya to sai Anjima,sukayi sallama, πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’« Acan gidan Alhaji mansur ko suna nan zaune duka a falon daddy yadawo sukaimai,sannu da zuwa yake tanbayarsu,ya amminsu,sukace tana lafiya yace to Masha Allah,kafin yawuce,sama,yayiwanka,yawuce masallaci,dan anfara,kiraye kirayen,sallah magariba, sukuma,suka wuce dakin,zarah,momy kuma tawuce,dakinta,sai bayan sallah isha'i daddy yashigo shida,miswar,dan tare sukaje kafin 'yan matan suma sukafito,dan sungama, sallah,suka kara,gaida daddy da momy kafin akafara,cin abinci bayan angama,sunka,dawo falo aka cigaba da fira gaskiya wannan family sunburgeni,sosai wallahi Allah dai yadawwamar,da farin ciki acikinshi,amin. πŸ’« YAN BIYUπŸ’« Kyautar Allah BY OUM AMJADπŸ’‹ Daga alkalamin ✍️Oum Amjad Free book ---------------------------------------- Page 10 Haka sunka cigaba da firan har karfe 10:00 dai dai " daddy yace yaran daddy aje akwanta dare yayi " da to suka amsa sunamikewa harzasu wuce"momy tace zarah kinko canzama Miswar kayan bacci"? Eh momy nacanza mai OK to Allah yatashemu lpy suka amsa da Amin bayan sunwuce bedroom dinsu kowacce tacanza kayan bacci kafin suka kwanta suna riqe da wayoyinsu chart sukeyi Dan da alamu basujin bacci yanzu, Acan falon ko bayan yaran suntafi ne "daddy yace wallahi hajiya maryam yaran nan tausai suke Bani suda mahaifiyarsu baruwansu da kowa kamar mahaifinsu Allah yajikanka Aminina" momy tace Amin haka suka cigaba da firarsu ta masoya Dan naga yau tsohuwar Zumace tatashi har karfe 10:30 suma suka wuce bedroom nikuma Oum Amjad nace Asuba tagari daddy, πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’« Da Asuba haka naleka dakin 'yan matan dan ganin ko suntashi aiko suna zaune Akan sallaya sungama azkar sukeyi Dan yaran akwai addini,bayan sun idarne Unaisha da Zarah sunja blanket da alama baccin Bai sakesuba " Umaisha tace minene haka zaku kwanta kamar bamuda aikinyi Dan Allah nikutashi muwuce"! " Zarah tace haba sister Dan Allah kibarmu mudanyi bacci daga baya sai muyi aikin ko yakikace, sister Unaisha" Eh gaskiya kam Dan ko ni bacci nakeji wallahi takarasa magana tanajan blanket" Umaisha ko tacika kamar tafashe Dan ita basan raini koyayane tafison da tayi magana kawai ayi abunda tace, aiko harsunfara bacci tayaye blanket din gabaday sukace minene tace kutashi muwuce "Unaisha tace zarah tashi muje wallahi tunda batayi niyar barinmu baccin nan ba wallahi ko mun kwanta bayinshi zamuyi ba!" takarasa magana suka mike Dan ita goganyar har tawuce haka suka iskota kitchen suka cigaba da aikin sunkusa gamawa tabar musu tadawo falo takakkabe shi tashare kafin takuma cikin kitchen din suka karasa tare suka kai dearning kafin suwuce bedroom Dan suyi wanka su shirya kafin su daddy su fito, Bayan sunshirya ne suka dawo falo jiran iyayensu suna zaune momy tashigo falon takalli dearning taganshi dauke da abinci sai kamshi ketashi ga kamshin turaren wuta Dan mai dogori ga kuma na girki sannan ga sanyin a/c yahade yabada wani irin kamshi na musamman kafin tadawo da kallon ta akansu tace " yaran momy sannu da kokari Allah yamuku albarka suka ce Amin kafin su gaisheta tace to kubari ga daddyn Ku nan saukowa sai muyi break sukace to momy, suna zaune daddy yasauko falo suka gaidashi ya amsa tare da tambayarsu suntashi lafiya sukace lafiya kalau yace to Masha Allah haka suka gama break cikin kwanciyar hankali bayan angama daddy yace yaushe zaku koma "Umaisha tace daddy anjima to Allah yakaimu lafiya nizan wuce suka mai Allah yakiyaye ya amsa da Amin, πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’« Gidan ammi yau tatashi da kewar yaranta Dan haryanzu takasa sabawa da rashinsu insunyi tafiyar kwana kamar haka nikuma Oum Amjad nace to ammi idan sukayi aure ko yazatayi koda yake shi aure na dabanne haka dai jikinta asanyaye tahada karin kumallo takarya tadan kimtsa gida dukda bawani datti gareshi ba, Wai ina labarin Usman tunda ya amshi gadon shi bamukara jin labarin shi ba ko ina yake bamusani ba amsar dai tana cikin next page in Allah yakaimu gobe. πŸ’« YAN BIYU πŸ’« Kyautar Allah BY OUM AMJADπŸ’‹ Daga alkalamin ✍️Oum Amjad Free book -- A W ---------------------------------------- Page 11 Usman tunda ya amshi gadon shi yagashi yafi karfin tsayawa karkashin wata ma'ana matar yayan shi tunda farkon kafin Araba gadon takirashi tace " usman kaga yanda Allah yayi yayanka Allah ya karbi ransa yarigamu gidan gaskiya da azo rabon gadon nan idan anraba mizai hana kacigaba da kullama da 'ya'yanka da dukiyarsu tunda kaikasan harkan kasuwanci tun mahaifinsu yanaraye!" "Usman yace hajiya banki tatakiba amma abari raba tukunna agani kamar hakan zafi"? Tace to yayi Allah yakaimu jibi tunda yanzu Alhaji mansur yakirani yakemin maganar za'a zo Araba shi to shikenan badamuwa haka yatashi yana wata tafiyar kasaita shidai burinshi kawai abashi rabon shi shine damuwar shi, πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’« Bayan kwana biyu Aka raba gadon Alhaji Bashir mutuwa kenan mai tunun asiri haka Aka kira malamai suka tambaya Babu wanda yake binsa bashi kokuma shi yakebi Alhaji mansur yace gaskiya ya bincika ba'a binsa bashi shima bayabin kowa malan yace to Alhaji kakyauta dakayi haka akayi kashi biyu kashi dayan na yaran mamacin sauran dayan kashin Aka sake rabashi gida biyu Aka baiwa matar shi nawanka kashin dayan dayarage Aka baiwa Usman Nan zuciyarshi kamar tabuga saboda bakin ciki bahaka yasoba amma Babu yadda zaiyi haka akayi Addu'a Alhaji mansur yasallame malamai yadanyi musu ihsani dai sukayi sallam suka wuce, Bayan sati biyu Usman yazo gidan margayi da wata shegiyar Leda wai yazo duba yarane da gaida hajiya tace Masha Allah wallahi ko Usman kakyauta dakazo dubasu tunda yanzu Kaine ubansu yayi dariya niko nace usman aji tsoron Allah wannan dariyar bata banza bace tace kaga ko tundazu sukaje makaranta amma yanzu direba yaje dauko su yace to bari intsaya sudawo tace to bari nadauko ma ruwa kasha kafin sukaraso ,danasan suna Kan hanya sunanan zaune suka shigo Umaisha ce tafara shigowa tawuce wurin ammi tanacewa wallahi yau ammi malan yayi ta dukan mu bankara zuwa "ammi tace Umaisha keda 'yar uwarki bakuga babanku bane " suka ce bamu Lura dashi ba OK yanzu kunganshi sukace ina wuni yace lafiya kalau 'yan biyu yakuke ya makaranta sukace lafiya,yabasu wannan Leda wai ga sweet nan susha suka ce mungode tare da karban Leda suka wuce bedroom,haka yagaji da Zama yace to ni hajiya zanwuce sai ankwana biyu koma to usman mungode sosai Allah yabar zumunci, πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’« Alhaji mansur ne zaune a falon hajiya Balkisu yazo dubasu ko suna da bukatar wani Abu ,ita kuma takawo mai ruwa tana zaune Akan one siter Umaisha da Unaisha ko suna makale da daddyn su Dan yanzu shisuka dauka ubansu ,"hajiya Balkisu tace A'a Alhaji bamu bukatar komai wallahi Alhmdullh ko yanzu Akwai sauran abinci Bai kareba " to hakan yayi Dan Allah idan yakare kisanar dani to shikenan Babu damuwa insha Allah za'a sanar yace to twins dina fa baku bukatar komai suka ce daddy ice cream muke so to kutashi muje asayo " hajiya tace Alhaji dan Allah kyalesu da kayan zakin nan , " yace a'a Babu ruwanki tsakanina da yarana " tace to nayi shiru Allah yasaka da alkhairi yace Amin , πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’« Haka yayita yawo dasu cikin gari duk wurin wasan yara na manyan mutane Alhaji mansur sai da yakai twins yasawo musu kayan ciye ciye dana Wasa kafin yakaisu gida da kaya Niki Niki har hajiya Balkisu tace Alhaji anfa gode da dawainiya yace Ai anzama daya yayimata sallama yawuce. Ayi hakuri bayawa shine nafarkoπŸ₯° TO BE CONTINUE ✍️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 2 of 2