Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ[3/11, 12:39 PM] ๐Ÿ‘„BIEBIE Lurv๐Ÿ‘„: *๐Ÿ’KARUWA CE๐Ÿ’.......1/2* *By* *ยฉ๐Ÿ‘„HaBieBatie๐Ÿ‘„* ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ Bismillahir.rahmanir-rahin. *I thank Almighty Allah to give me opportunity, power to started this book, and I pray for dat to finished it in peaceful manner.* _Ya Allah , alkhairan dake cikin wannan abun Allah kahadamu dashi, sharrin dake ciki Allah ka mana tsari dashi._ _Special greeting tareda fatan alkhairi zuwaga manyan Aunties na..._ _Khaleesa haiydar, Asmy b Aliyu,Zuwairat Nuhu, Ayusher Muh'd, fido Sodangi, Ummi A'isha, fidohm, Safiyta huguma....dadai sauran wanda ban lissafo suba I want u to know dat u makalize in my heart๐Ÿ˜‰๐Ÿ˜˜_ *O*hhhh...I love u babe I die for ohhh...babe..do it pass please...shocked it..zubaida dad'i...kinada dadi....kin i'ya waya koyamiki....ahhh.. Wa'iyazubillah, wani babban mutumne kwance tare da wata kyakykyawar matashiyar budurwa wanda bazata wuce shekaru 20-22 a duniya ba suna aikata zina. Yayinda i'takuwa sai kukan shakwab'a take masa tana aikam mai da abubuwa marasa d'ad'in fad'i, almost 1ยฝh. Suna abud'aya , daga bisani yad'auke ta cid'ak kamar baby doll yai bathroom da i'ta. Koda suka shiga basu hak'ura da junaba saida sukayi shafe-shafe da tsotse-tsotse sannan suka fito. Suna mak'ale da juna suka fito yazaunarta bakin bed shima ya zauna. I'do yakura ma small black nipple dinta yana murmushi at dsame time yana shafa dogon gashin kanta. "I love u baby kinshayar dani dad'in da bawata macen data tab'a shayar dani, infact ko matata bantab'a samun nutsuwa da i'ta kamar yadda nakeji aduk sanda na kusanceki ...insanki sosai babyna .....kifad'aminnn komeye kikeso aduniya zanmaki." Cike da shakwaba tad'aura hanunta kan kirjinshi .."ni baby kai nakeso ." murmushi yaya ya rungumota jikinshi yana kissing wuyanta. D'an bugunshi tai cikin wasa "kaga baby kabari hakanan , zantafi gida yanzu don nacewa Momy 1 zamu gamu lectures." "Ohk baby , bara in shiryaki." Kayan data cire ya mayar mata ..skintight ne wanda dakad'an yahuce gwiwa sai ves ...hijab dogo har k'asa yamik'o mata tasa dasafa harda nik'ab . Murmushi Alh sambo yayi "hmmm mai fuska biyu kenan." B'ata fuska zubaida tayi tanai masa wani kallo. "Am so sorry baby , irin wannan kallo haka don Allah yihakuri...kar a hanani jin dadi".yafada yana kashe mata ido hade da nunamata gabanta. Batai magana ba tad'au handbag d'in ta wanda yacikata da kud'i "to baby sai yaushe?." Uhm kawai saimunyi waya." "Ohk baby." Pack yabata a check kafin tafita. Lumshe idonsa yayi yafad'a kan bed din tabaya "kai burouba baby nan suger gareta wallhi hmmm." Daga haka bacci yadaukeshi. Sauri-sauri take tasauko downstairs , babban school ne sosea nagani nafad'a . Allah Allah take tafita daga school din tahau adaidaita tai gida, cikin sa'a tana fita tasamu tai gidansu dake sharada phase2. Abakin makeken get napep din tasaye , kudinshi tabashi tashiga ciki, bata tarda kowa a falonba don haka direct tai d'akinta dake downstairs. ************* Tana sanyi cikin English wear riga da skart pink $blue wanda yay balain kamata duk suranta ya bayyana , rolling tai da karamin veil wanda yake shara2 , tayi parking din dogon gashinta wanda yasha gyara kafanta yana sanye cikin high hill blue mai masifar kyau. farace tas siriri ya mai coca cola shape tanada manyan i'do da karamin baki mai d'auke da pinky lips .....huh in short dai zahra kyakykyawa ce ta ajin farko. Bazata wuce shekaru sha bakwai ba amma inkaganta zakace tai 20 don akwai ta ciki i'do. Tafiya take a hankali kamar mai tausayin k'asa, ta shakwab'e fuska tanad'an yarfe hannu da'alamu agajiye take. A haka tafito bakin school din tatsaya bakin titi don samun abun hawa. *** Tuki yake cike da nishad'i suna tadi da best $childhood friend din shi ...kwakykyawan matashin saurayi maikima nin shekara 30 a duniya , farine dogo mai faffadan kirji mai tak'ama da ilimi gakuma naira miskilini na ajin k'arshi tare da jin shi wani abune yazid kena yaro Dan mamin sa. "Wait yazid please katsaya Dan Allah." Abokinsa Dr faruq yafada da hanzari don baiso ahuce gun . afusace yazid yasa burki yad'ago yana kallon abokin nnasa "....hakan dakayi meye kenan? Kana ma mutane ihu." Dan ajiyar zuciya faruq yasauke "ohh am sorry man .look for dat side u see wat am saw . " Yakare yana nunamashi direction din gun. Dakamar bazai kallaba saikuma yad'aga ahankali yasauke kanta...tana tsaye a gurin tun d'azu da'alamu haryanzu abin hawa take nema. Saurin d'auke kansa yayi tareda jan wani dogon tsoki at dat time he's heart beat very pass. Da'go i'donsa dasuka rine zuwa ja yayi yana kallon faruq don Indai akwai wanda yatsana aduniya , wanda bai kaunar kallonta dako sunanta bayason ji baiwuce *zahra* ba. "Wht does dat mean dakace mutsaya gurin KARUWAR nan faruq ?, she's birch fa." yafa da cikin kakkausar murya . idanu faruq yazaro yana kallon abokin nasa ciki da tuhuma . U know wat has been said kuwa ..u call her a birch fa do u know her yazid?." Kai yazid ya jingina jikin sit yalumshe idonsa yabude "I know her faruq she's daughter of my mother's friend.... Her mom pass away since back 2years ....b'coz...b'coz...her bad behaviour ...its long story let back home , we will took about." Faruq bai i'ya cewa komaiba illa gyad'a masa kai da yayi. Ahaka suka karasa nasarawa GRA bawanda yacema dan uwansa komai. Tad'ansha wuya kafin tasamu abin hawa yawuce da i'ta gidansu wanda yake unguwar su Kado estate. Kunaso inci gaba.....if yes I want to see ur more comments .....if not kuma no need to see..... This is my WhatsApp no. for comments @08124903727. [3/11, 12:39 PM] ๐Ÿ‘„BIEBIE Lurv๐Ÿ‘„: *๐Ÿ’KARUWA CE๐Ÿ’......3/4* *By* *ยฉ๐Ÿ‘„BIEBIE๐Ÿ‘„* ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ _Naga sakunanku kuma naji dadi sosea insha Allah zanci gaba ....kukasance tare dani._ *K*nocking tai a bakin get din gidansu mai gadi yabud'e mata tashiga. Gaidashi tai , cike da faraa ya amsa yana mata ya makarantar "allhmdllh baba." To madalla sannu zahra'u." "Yawwa baba bara inshiga daga ciki." "To madallah ." baba mai gadi yana matuk'ar jin tausai zahra don irin kallon da'ake mata amma azahirin gaskiya bahaka bane..ga maraici narashin uwa datake fama dashi , hatta mahaifinta yajuya mata baya."Allah sarki yarinya , Allah yanunamin ranar dagaskiya zata bayyana." Dasallamarta tashiga falon duk suna ciki.. Wata babbar mace ta hakince akan Daya daga cikin kujerun dake zagaye a falon, sai yammata guda biyu wanda duk sun girmi zahra . can gefe nahango wani had'adden saurayi wanda bazai huce shekaru ashirin da tara a duniya ba . wani irin kallo yabita dashi wanda nikaina *bie bie* bansan nameyeba. Karasowa ciki tai tarisina ta gaida mama, bayabo ba fallasa ta amsa batako kalli inda zahran takeba .safwan wanda ketabinta da kallo tagaida tabi hanyar d'akinta dake upstair batako kallo 'yan matanba. Daya daga cikin 'yan mata mesuna fauzy tai shewa tace "hehehe mutanen schools, acigaba dai da sunan zuwa makaranta ana fakewa zuwa karuwanci ." dariya farida tasaki "wallahi kuwa sister, nidai ina gudun ranar dazaa kundumo abin kunya." Mahaifiyarsu tana ji haka yayansu amma bawanda yay magana . itako zahra batako juyoba don inda sabo tasaba dajin wannan, amma yana matukar kona mata rea. Kan gado takife tasaki wani kuka ...bansan meye aibuna ba, bansan meyasa mutane sukemin kallon KARUWA ba meye nayi....ya Allah kabayyana gaskiyar lamarinnan." Gaban mirror dressing taje tana karema kanta kallo, sosai taga kayan jikinta ya matseta duk Shep dinta ya bayyana ga boos d'in ta kamar sufasa rigar sufita.."kodai iriyar shigar danake ne akemin kallon KARUWA? ...ringing din wayar tane yakatseta tad'auka tana murmushi don duk duniya bayan mahaifiyarta data rasu bawani wanda yake sonta kamar Hajiya Hafsat aminiyar maminta. Zubaida tana shiga dakinta tacire nikab da safar dareda zare dogon hijabin jikinta , duk tacire kayan jikinta taje gaban Mirror tana kallon kanta murmushi tai tasan anyi halitta agurin . key tasama kofarta taikwanciyarta bisa gadonta . sai laasar tatashi taiwanka tafito falo don cin abin . momynta tagani zaune falo tad'aura kafa Daya kan daya tana karatum jarida. Fadawa jikinta zubaida tai tana zubamata shakwaba , murmushi mumy tayi tana shafa kanta "baby kintashi? , dazu naje dubaki naji kinsa key naceto kina bacci kenan." "Momy agajiye nadawo saisa banshiga gurinkiba." "Ohk to kije kici abinci ." "to Momy na." Ta tashi tana kwarkwasa tanufi dining. Abangaren *yazid* kuwa koda sukaje gidansu sukaci abinci faruq tafiya yayi don ganin yanayinshi duk yasanza , mamin shima tayi tambayar yacemata kanshine yake ciwo yanason yahuta . dakinsa taje yakwanta duk yarasa meke damunshi , dayaga yarinya duk yarasa meke damunshi ko tsabar tsanarce tai yawa oho . Cike da ladabi zahra tagaida mami , amsawa tai tana jin dadi , daga dayan bangaren mami tace "diyata kwana biyu kinbamu rani ko mami tai laifine?." "Wllh mami bakomai kawai makarantane tarike ni amma insha allahu kwanannan zanzo." "A'a nikam banyardaba tunda yau Friday kitaho saikiyi weekend dinki nan." Dan jimmm zahra tai don ita matsalarta daya gidan mami yazid don duk duniya bawanda tatsana bayanshi.. Mamine takatseta tahanyar kara maimaita tambayar... "To mami bakomai , zantambayi mama inta barni insha Allah zanzo." "To shikenam insha Allah zata barki zanturo driver yadaukeki kuma nima zankirata innaimi alfarmar ." "to mami saina zo ." "Allah yakawoki lpy." Daga haka wayar takatse. Tunani kwai zahra tashiga don bata k'aunar ganin yazid ta tsaneshi hakanan, daga bisani taiwanka tashirya cikin Riga da skart na atamfa yayi balain kamata , karamin Vail shara2 ta daura a kanta tanufi dakin mama don tambayarta. Koda taje mama tabarta don badamuwa tai da itaba , komawa dakinta tai tadauko handbag da wayarta tarufe dakinta ta tafito. Fauziya da kanwarta farida nazaune a falon dakuma yayansu safwan suna kallo , batabi takan kowaba tai hanyar fita ..."to yau kuma jarabar yammace tamotsa hmmmm..asha dadi lpy." Farida tafada. Juyowa zahra tai tanaimusu kallon raini "hmmm kwaji dashi guzumayen banza , haka zaku kare kullum azaman gida kuba aureba kuba karatuba saitara samarin banza wanda ba aurenku zasuyi ba." Tana fadin haka tafice. Iyaka shaka sun shaka "sis kiji abinda yarinyarnan take fada mana." Kwafa fauzy tayi hanaci gaba da kallo amma maganar tayi mugun bata mata rea. Tafiya take anatse tajan hankali , west d'in ta taji anrike mata tabaya, arazane tajuyo takwace tana mishi wani banzan kallo ..."meye haka ya safwan?. " "haba zahra yakikemin irin haka kamar bakisan abinda nake nufiba uhm!." "Wani tsanarsane tadira mata " Allah yakareni daga sharrinka ya safwan indai wannan ne bazaka taba samu daga garenin ." daga haka taisauri tafita daga gidan. Kamar gunki safwan yazama agun "waime yarinyarnan take nufi ne?, tana nufin bata harka da mazane ne kome?.... Nooo karya take . juyawa yay yakoma ciki. Bakin titi tanufa batawani jimaba tasamu abin hawa . knocking tai megadi yabude mata kofa, gaishe shi tai ya amsa gaisuwarta cike da fara a " yarnan kwana biyu kamar bakyanan ?." "Wllh baba inanan makaranta ke boyeni." Ayya to Allah yataimaka." "Amin baba." Suna zaune a tsakiya falon, mami tasa yazid agaba dole saiyaci abinci dakyar yayarda take feeding din shi . "Assalamu alaikum." Muryanta yabayyana falon , idon sane suka sauka a kanta gaba daya wani giri2 ma yake gani.... *๐Ÿ‘„BieBie๐Ÿ‘„* [3/11, 12:39 PM] ๐Ÿ‘„BIEBIE Lurv๐Ÿ‘„: *๐Ÿ’KARUWA CE๐Ÿ’ ......5/6* _Written By_ *๐Ÿ‘„BieBie ๐Ÿ‘„{Mrs mooh}* _Editing By_ *๐Ÿ’…SADNAF๐Ÿ’…* Dasauri mami takarasa taro zahra ta rumgumeta . hakan yazid yasamu damar shiga dakinsa da sauri. Zaunar da i'ta mami tai akan kujera. "ya kikabar su Hajiya da sauran 'yan uwanki ?." "Duk lafiyansu lau mami suna gaidaki." "Ma dallah." Juyawa mami tayi danufin ma yazid magana amma taga wayam, sosae abin ke damunta irin rashin son zahra da bayayi , gashi kuma duk duniya bada macen da takeso taga only son d'in ta shi face zahra . dan murmushi mami ta k'irkiko ,itama murmushin tai don tagane inda abin yadosa. "Canda yawarsa daman ba kaunar kallonshi nakeba kamar yadda nalura baya kaunata." Zahira tafada cikin ranta. Sosea mami kejanta da hira har akai kiran magrib , yazid ne yafito sanye da jallabiya zaitafi masjid "mamina zantafi masallaci." "To my boy adawo lpy." Kamar bazatai magana ba tabude baki a hankali "good evening ya yazid." "Baiko kalleta ba ya amsa da " evening." Yay fitarsa . mami kokadan bataji dadin hakanba , burinta kawai taga yazid da zahra a inuwa daya suna nunawa junansu kauna. baidawo gida ba saida akai ishai . bakowa a falon don haka yashige dakinsa ya kwanta. Sai 9 mami da zahra sufito dining , dakanta taje dakinsa ganin yak'i fitowa . yana kwance saman gadon shi yayi rigingine idonsa a lumshe amma ba bacci yakeba. Zama tai bakin gadon tana kallonsa , a hankali yabude idon sa yasauke kanta . hanunta tadaura kan sumarsa tana shafawa a hankali. " meye yake damunka boy." Cike da kulawa mami ta tambaye shi. "Babu komai mami." "Ban yarda ba, zahra ce ko?." Dasauri ya d'ago Kansan yana kallon mami " sure itace." Yafada a zuciyarsa amma a zahiri baice komai. "Bansan taya kabar zuciyarka tana tsananin kin Zahra ba ." kamo hanunshi mami tayi tasa cikin nata "yazid!." Dagowa yai yana kallon mamin nasa don ba hakanan take kiran sunansa kai tsayeba. "Shin bakajin tausai zahra?, baka ganin irin halin datake ciki narashin samun farin ciki ? Nayi tunanin idan inason abu ko yaya yake zakayi kokarin sama zuciyarla sonshi. Yazid ina matukar tausayi zahra da sonta , ina kallonta kamar yarda nahaifa da cikin ..burina baiwuce duk naganku cikin farin cikiba, naganka da zahra a inuwa daya kuna bama junaku kulawa da kauna." Arazane yadago yana kallon mami, bakinsa har rawa yakeyi yanason yin magana amma yakasa . mami taci gaba "yazid inaso ka auri zahra!." Arude yafara girgiza kansa yana hawaye . "don Allah mami karkice haka , mami ki taimakeni , mami banason zahra hasalima natsane ta bans kaunar ko jin sunanta ne please mami bazan iyaba." "Kagane wani abu yazid inaso ka aureta Kodan kawo karshen wannan kiyayyar da ke tsakaninku, inaso ka aureta don hankalina zaifi kwanciya da rayuwar da zatayi nan gaba don nayarda da tarbiyar damuka baka zaka riketa da amana. My boy kayi tunani mai kyau ." daga haka tatashi. "Innalillahi wainna ilaihirrajiun." Abinda kakwai yake maimaitawa , don komata sun kare a duniya baijin zai iya auren zahra. Kamar kullum zubaida bayan tayi breakfast tashirya cikin shigarta na wando da bes tareda dogon hijab da nikab d'in ta harda safa. Momynta tatarar zaune falo tana karatun jarida , murmushi Momy tayi tana kallon diyarta "uhm ustaziya kekam kullum katon hijab bakyejin zafine uhm. " wllh mami nafi jin dadin haka yanzu mutum yana wani shigar dabata daceba sai amishi wani kallo nadam. " "hakane daughter, ni nayarda da tarbiyar da muna baki insha Allah bawani abu." Murmushi zubaida tayi "amma daughter a time table baki da lectures Saturday bakida lectures." "Eh Momy wani malami yace zai mama test saisa." Ohk tau, Allah yaba da SAA ." amin Momy saina dawo." Tana fita compound driver yayo gurinta "noo karka damo banisa zanyi ba." "Amma Hajiya karama, Hajiya babba tace duk inda zakijefa arinka kaiki...." "Kai dallah can nace maka banisa zanyiba ." fita tayi tana masifa. Duk ma aikatan gidan complaint suke a kanta , don batada dadi. Tana fita takira wani ,bayan layinsu yace mata yana can , ba dadewa takarasa . shiga Motan tayi yaja motan yadau hanyar *gwallaka hotel*...... ๐Ÿ‘„๐Ÿ‘„๐Ÿ‘„๐Ÿ‘„ [3/11, 12:39 PM] ๐Ÿ‘„BIEBIE Lurv๐Ÿ‘„: *๐Ÿ’KARUWA CE๐Ÿ’.....7/8* _Written By_ *๐Ÿ‘„BieBie Luv๐Ÿ‘„* _Editing By_ *๐Ÿ’…Sadnaf๐Ÿ’…* ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ Reception sukaje akabasu key din room dake can upstair . fad'awa. kan bed din yayi yana lumshe alamar gajiya, rage kayan jikinta zubaida tayi yarage daga fant sai bra . takowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso kusa dashi , rungumeta yayi yana aika mata sakonni yayinda itama ke mayar mishi. Sosea suka rikice dukansu faruq sai sumbatu yake....yayin zubaida tazage sai kukan dadi take, don faruq yaiya sarrafa mace. Ballemata bra dinta yayi, boos dinta suka bayyna . jin saukar boos dinta ajikinshine yasa yakara rikicewa sosea yake tsotsarsu kamar zai cinye su. Zubaida dukta rikice jira kawai take yashigeta, sunfi 40mins ahaka kafin ya afka mata saida yay30mins kana yafi to...kowannemsu numfashi yake fitarwa , sosea yarungumeta ajikinshi. "Baby na nayi missing dinki sosea wllh, yau sati biyu rabona da ke ...nayi missing din sweet HQ naki." Murmushi tai "me too baby..." Wanka sukayi suka sirya , kamar ko yaushe tamaida katon hijab dinta da nikab da safa. A bayan layinsu ya ijiyeta, yacika mata jaka da kudi yabata wani gift cikin wani karamin kwali mai kyau. Har saida tasha kwana yajuya motarsa yatafi. Falon dad dinta tawuce, suna zaune da Momy sunan kallo . Da sallama tashigo tagaida su suka amsa cike da so da kauna "mamana kindawo kenan?." "Eh daddy." "To yayi kije kihuta ko." "To daddy." Harzata fita yakirata "mamana yanzukam kin takura da maganar auren zakiyi karatunki ko." Sunkuyar da kanta kasa tai alamun kunya "eh daddy ,yanzu nafahinci abinda kuke ganemin gara nai karatuna ." "to naji dadi dakika fahimta. Tashi kije." Fita tai daga dakin. Ajiyan zuciya daddynta yasauke "kai nagode ma Allah dayasa tagane abinda nake nufi. Amma da tadage ita aure meye zataci da auren ai gara tai karatunta." Hakane alh yanzukam saidai mugode ma Allah dayasa tagane. " "hakane." Cigaba sukayi da kallonsu suna dan hira. Abangaren yazid kuwa adaren baisamu yayi bacciba nafilfili yarinka yi yana rokon Allah yakawo mishi mafita. Koda gari yawaye sukayi breakfast dakinsa yakoma yakwanta yana tunani yarasa yadda zaiyi . wayarsa yadauka yay dealing no. Din faruq. Faruq dake driving hankali kwance wayarshi tafara ringing "Guy how fer?." Daga dayan bangaren yazid yace "where ar u right now?." Dan shafa kansa yayi kamar yazid na gabanshi."on my way to back home. " "from where?." Dan jimmm yayi kana yace " uhm...uhm...hotel.... ". " dan iska kawai kai bazaka ajiye joystick dinka guru dayaba karinka rabashi a matan banza kenan ...mtsww..Allah yashiryeka..." "Kaga mallam stop yazaka kirani kana min wulakanci kaga kawai kafadamin abinda yasa ka kirani." "Can da yawarka. Nidai kazo gida kasameni akwai maganar da zamuyi."Daga haka yakatse wayar. Kwafa faruq yayi yajuya kan motar yay hanyar unguwarsu. Baitarda kowa faloba danhaka dakin yazid yawuce , bai ganshi cikin dakinba amma yaji karar ruwa da'alamu wanka yakeyi. Zama faruq yayi bakin gadon yana jiran fitowarsa. Koda yafito baiko kalli inda faruq yakeba yashirya cikin kananan kaya ya bulbule jikinshi da turaruka. " uhmm..mutum dai yana tareda wahala indai bazai sanza irin wannan halin ba." Faruq ne yay maganar kansa gefe kamar ba da shi yakeba. Harara yazid yabuga masa yazo yazauna gefensa. Dafa kafadar faruq yayi "man akwai magana mai muhimmanci dazamuyi dakai, inaso kayi tunani maikyau kabani shawaran data dace." "Ohk , am listening." *๐Ÿ‘„BieBie Luv๐Ÿ‘„* [3/11, 12:39 PM] ๐Ÿ‘„BIEBIE Lurv๐Ÿ‘„: *๐Ÿ’KARUWA CE๐Ÿ’.......9/10* _Writing by_*๐Ÿ‘„BieBie Luv๐Ÿ‘„* _Editing by_*๐Ÿ’…Sadnaf๐Ÿ’…* ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ Dogon numfashi yazeed ya sauke..."friend mami ta zabarmin matar aure, kuma in d next 2months takeso ayi wedding din. Tunda yazeed yafara magana faruq yazaro ido yana kallonsa "yazid din da tunda uwarsa tahaifesa baitaba kula mace da sunan soba ....mutumin dabaya sako aure a gender rsa shine zaiyi aure a nan wata biyu cab..... " kayi shiru bakace komai ba ."..yazid yakatseshi. "To aini abunne kamar almara. To wace yarinyar?, and kana sonta?." Girgiza kai yazid yashigayi cike da takaice "i'na sonta fa kashe don ubanka. Zahra'u cefa." "Kai zahra fa kace , yarinyar dako sunanta baka kauna ..innalillahi..." " Yanzu meye abinyi?." "Meye kuwa abinyi tunda mami tace ita takeso ka aura dole ka aureta kodan faranta mami rea." Alright naji zan aureta amma tagammace mutuwa tayi akan shiga gidana, don saina azaftar da ita mafi muni....zata sha wahala saita gommace tacigaba da karuwancinta akan aurena!." "Kai yazid kadaiji tsorun Allah." "Dallacan rufemin baki dan iska, arkai zakacema wani yaji tsoron Allah kakasa aure sai kwartanci...." Kai yazid ya isheka...ahni zaka kira kwarto to wllh nafi karfin nai kwartanci tunda inada kudi.. Kuma duk shegiyar dakaganta gurina ita takawo kanta dallah kawai." "Kai kasani dai." "Kokai kasani ba, kaida zaama auren dole can da yawarka." Daga haka yabugo kofa yafita. "Kambu....iya shaka yazid yashaka , kwafa yay shima yafice. Ranar lahadi dadare takanas mami tashirya cikin shiga ta alfarma tasamu abba zahra da maganar auren. Bayabo ba fallasa yaaminci sannan yace yabarwa mamin komai a hanunta kwai in akwai bukatar kudi tamai magana . godiya tai sosea tatashi tatafi duk jikinta yayi sanyi don ganin nuna rashin damuwa da yarsa da baiyiba. Acikin sati daya magana takarade ko ina sai gulma akeyi wai yazid yaron kirki mai natsuwa zai auri karuwa. Bakaramin tashin hankali mama dasu farida suka shigaba , zahra zatai aure tabar yaranta ...gaba daya fauxy tarikece ma mama , dakyar ta lallalshe akan zasuyi maganin abun. Tashin hankali baasa masa rana ranar da zahra taji maganar mutuwane kawai batayi....har gadon asibiti aka kwantarta, dakyar mami da kanwar abbanta aunty Jidda suka lallasheta ta hakura... Maganar biki ya kankama, yayin da mami tazage gurin gyran amarya da duk wani abinda ya dace don itace uwar amarya kuma uwar ango . dangin mahaifin yazid bawani son auren sukeba don yadda sukejin gulmace2 akan yarinyar amma bayadda suka iya sai zuba ido.. Koda maganar ta isa dangin mahaifiyar zahra bakaramin dadi sukaji don sunsa mami sosea kuma sunsan insha Allah zahransu tasamu miji

Chapter 1 of 10