hakan yasa su dady sukasameshi awajen,,,zama sukayi dukkansu suna jiran tsammani yayinda mom da yuzarsiya ketafamar rusa kuka dakyar dady da muhfat suka samu sukayi shuru Amma zuciyar yuzarsiya kamar tafasa kirjinta tafito sabida yadda take Mata zafi hakama sultan,,sunan kusan minti 40 har abei yazo wato mahaifin su muhfat domin dady yakirashi yagayamasa wannan rikitaccen Al,amarin hakan yasa yabar office d'inshi cikin tashin hankali yayo asibitin,,,sunan zaune har aka shafe awa d'aya sukaga Dr yaseer yashigo office d'in sakamakon kiranda Dr ahzad d'in yayi Masa bayan yagaidasu dady yawuce bedroom d'in kaitsaye sunjima aciki kamun susamu numfashinta yadawo kana suka sakamata drip tareda allurar bacci sukafito,,,shidai ahzad Yana fitowa yabar office d'in tareda nofar office d'in Dr yaseer domin jiyakeyi kamar kanshi zetarwatse abunkaga Wanda bayansan hayaniya,,Dr yaseer ne yace zasu iya shiga suganta daganan mom tazauna takulada,ita kafin tafarka,,shima daga hakan bek'ara komaiba yabar office d'in,,hakan yasa duk sukanufi cikin bedroom Amma Banda yuzarsiya.
Tofa 🤔 wannan wacce irin chakwakiyace? Shinwai minene asalin wannan ahalin? Yaya suke akewannan caskalen.
Asalinsu
Alh.Muhammad Mukhtar da alh. Ahmad mukhtar shine asalin sunan dady da abei asalinsu buzayene iyayensu sunrasu tunsuna Yara k'anana hakan yasa sukataso subiyu kad'ai sunyi gwagwar mayar rayuwa kalala kamun Allah yanufesu dasamun wadatar rayuwa domin tin suna samari sukayi kud'i sanadin wani hamshak'in me kud'i dasukeyiwa dako akasuwa har Allah yasa yamayardasu yaranshi,,sunjima taredashi datafiya tayi tafiya y'ay'anshi suka fara hassadarsu domin yad'auki Amana sosai yabawa Muhammad hakan yasa wannan atajirin yaware musu dukiya me yawan gaske yabasu amatsayin ladar aikin dasukayi mishi nashekara da shekaru sabida sugina kansu kudun wata husuma tabiyo baya tsakaninsu da y'ay'anshi...Muhammad da Ahmad sunji dad'in wannan kyautar sosai Kuma sunyi mishi godiya marar adadi daganan sukashiga kaduwanci da dukiyarsu Kuma cikin ikon Allah abun kamar baza,ayiba segaya Allah yasaka musu albarka adukiyar tasu tattalin arzikinsu se gaba yakeyi har sukaiga sufita waje suyi order Kaya Wanda Babu anan akawomusu harnan gida Nigeria daga baya sukayanke sharawar gina company nasu nakansu har guda hud'u izuwa wannan lokacin basuda wani mahaifi dayawuce wannan attajirin wato Alhaji Musa megona Kuma shine yashige musu gaba wurin neman aure sukayi aure lokaci d'aya inda alh.muhammad ya,auri Yar k'abilar shuwa wato jihar meduguri halimatu,,,shiko alh.ahmad ya,auri buzuwa Yar agadaz zainab Kuma cikin ikon Allah zainab da halimatu sunhade kansu bakyajin wani abun atsakaninsu sunazaune lpy da mazajensu gadu kowacce kyakkyawar gaske Masha Allah San kowa kin Wanda yarasa
Alh. Muhammad shine babba Kuma yaranshi ukku ahzad shine babba se sultan sekuma autarsu huzda,,,shiko alh Ahmad yaranshi hud'u muhfat shine babba Kuma kusan sa,ar ahzad ne se Maryam kebinshi tayi aure yanzu hakan tana sokoto se twins kebinta wato yusif da yuzarsiya..tofa kunji yadda suke kenan dai huzda da ahzad dukkansu y'ay'an alh.muhammad ne.
Cigaban lbr
Kusan awar huzda 5 tana bacci har dady da abei suka koma gida mama taxo suka zauna da huzda d'in sultan ma betafi ko inaba yanan cikin asibitin sallah kawai kefiddashi,,,shiko ahzad tinda yafita bedawo office d'inba Kuma beyiwa kowa maganaba dudda su dady dasuka tsareshi da tambayar wannan abun bece musu komaiba illa cewada yayi shima besan Mike faruwaba,,,dr yaseer kuwa dayaga zetakurashi da tambaya barin asibitin ma yayi Baki d'aya yakoma gidanshi dayake aiki yayi kwanciyarshi abun duniya duk yadameshi Yana rasa ta,Ina ze b'ullowa wannan Al,amaren.
K'arfe 8pm su dady suka dawo asibitin har izuwa wannan lokacin huzda Bata farkaba bayan su mom sunyi sallar Isha,ine ahzad yashigo shida Dr yaseer dakuma muhfat shigowarsu yayi dededa farkawar huzda tana bud'e idanuwanta akanshi suka fara sauka bud'ar bakinsa secewa tayi ya zad na karka barni please zokaga ciwona tafad'a tana Mika mishi hannu hakan yasa kowa sakin Baki da hanci suna kallan ikon Allah...!
Autar alheri ✍️
💦🦚 *MY LITTLE SISTER*🦚💦
(SHE'S MY HEART💖)
Daga alk'alamin *Autar alheri*✍️
Gamasu buk'atar complete Novels d'in Autar alheri ✍️ kamar irinsu👇
SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salo
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
Ze,iya tantab'ar wannan nomber 👉07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne novel d'in Autar alheri ✍️ kukeso da izinin Allah.
Page 9 & 10
___________"tsaye yayi Yana kallanta kallonda baka,Isa kace gakona miyeba kollone metattareda ma,anoni daban,daban...Ganin beshigoba Kuma bekomaba yasata Sakin kuka tana fad'ar ya zad na kaima bakadona kamarsu dady ko? Ya zad kanaso namutu kaim...kafin tak'arasa taganshi gabanta Wanda duk Wanda kewurin bawanda yaga zuwanshi kawai ganinshi sukayi gabanta,,hannunta yarik'e cikin nashi tareda shafa lallausar sumar kanta Yana girgiza matakai alamar tadena kuka domin bayasan yawan magana.
Itako hannunta d'aya meciyo tad'ora akan nashi tace ya zad,,,d'agowa yayi Yana kallon kyakkyawar fuskarta batareda yace komaiba,,Koma kiranshi tayi cikin muryar kuka tace bazaka amsamunba.
Seda yaruntse idonshi dak'arfi kana ya,aro kingin jaruntarda tarage mishi yace "na,am my little sis..ya zad Kaine mijina ko? Kaine zan haifawa baby ko? Ya zad kagaya musu Kaine mijina ba mijin anty yuzarsiya ba kaji yayana,, tafad'a cikin kuka...Wani irin abune Ahzad yahad'iye Dakyar Wanda yatsaya masa amak'oshi kana yace kiyi shiru my little sis kidena yawan surutu..kuka tasaka tana fad'ar itadai seya gaya musu shine mijinta,,,dafe kanshi yayi domin Yarama yazeyida,ita cikin dakiya yace kidena wannan zancen my little sis ashekarunki yadace kisan cewa Babu aure tsakanin blood brother and blood sister kinganek...ai bashiri yayi gumm dabakinshi sabida Wani mugun tarida yatirnike Huzda kamar zata mutu...cikin tashin hankali yayi kanta shida Dr yaseer suka shiga Bata temakon gaggawa da kyar suka samu tarin yalafa,,,gumi suka share tareda sauke ajiyar zuciya harsu har iayayen nasu Dake tsaye kamar andasasu,,,juyawarda Ahzad zeyi yaji anrik'e mishi hannu acikin sauri yajiyo Yana kallanta,,,gabaki d'aya idanuwanta sun firfito waje kamar banataba ko wadda akashak'e tana kan Gab'ar mutuwa,, atsorace Ahzad da dukan iyayensu ke kallanta cikin dasasshiyar murya tace ya zad zaka aureniko? Kanshi yadafe da k'arfi Jin yadda yake tsananin Sara mishi yajima ahakan kamun yabud'e Baki Dakyar yace "Eh zan aureki Huzda kece mata Kuma zaki haifamin baby's dayawa bama d'aya ba kinji kikwanta kiyi bacci idan kikatashi kikaci abunci kikasha magani semuyi maganar kinji..Kai tad'aga tana murmushi kana tace ya zad your promise me nice matarka Kuma bazata tab'a auren mata kaminniba har abada....Ido duk iyayen sukazaro har su dady suna kallanta kamun sumaida dubansu ga Ahzad Dake fad'ar "insha allah I promise you banida mata aduniya seke idan Kuma akwaita to bayanki take yafad'a ba,alamar wasa ataredashi..kobaki berufeba tayi Wani irin tsulli kamar wadda aka Figo segata ajikinshi d'are d'are ta k'ank'ame shi tana sauke numfashin da itakadai tasan mitakeji arayuwarta..Shima d'in k'ara k'ank'ameta yayi Yana shafa bayanta
Hakan yasa dukan mutanen wurin yin mutuwar tsaye kamar andasasu gabaki d'aya Kansu ya k'ulle dawannan rikitaccen Al,amarin domin dai abun yafara Basu tsoro ayanzu komahaukaci yaji yadda Ahzad kezance ayanzu yasan Babu wasa ko shirme acikin kalamanshi to idan ance Huzda k'uruciya ce darashin hankali yasa take wannan tunanin toshifa Wanda yakeda cikakken hankali da ilimin addini Dana zamani yasan Ako,alokacin gaba,gaba ake k'aryane ace akwai aure tsakaninshi da Huzda Kuma yasan da Hakan haryake d'aukarmata alk'awarin aure shinwai koyamanta matsayin alk'awarine da girmansa,,duk dady da abei ne kewannan tinanin.
Mom kuwa inbanda kuka Babu abunda takeyi domin izuwa wannan lokacin tarigada tagano Wani iftila,I Allah yasaukar acikin zuri,arta Amma inba hakanba Ina ankataba yin Hakan itadai tana rokon allah yabasu Ikon cinye wannan jarabawar datayi musu.
💃Wani bazata wannan shine last page insha allah gadashi free page yak'are gaduk mebuk'atar complete novel d'in *MY LITTLE SISTER* ze iya tantab'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp akan nera #500 kacal 👌🥰
Sunjima ahakan mak'aleda juna kowannensu da abunda yakeji acikin azuciyarshi,,,sultan kuwa kamar yamutu Hakan yakeji sabida bakin ciki dudda yasan cewa tabbas dukkansu Babu aure tsakaninsu da autar tasu Amma koba,afad'a yaga tsantsar soyayyar Huzda ak'wayar Idon yayan nashi Ahzad innalillahi wa innalillahi Raji un wannan shi,akekira ga k'oshi ga kwanan yunwa.
Ganin rungumar tayi yawa Kuma basuda niyar Sakin junansu yasa ya muhfat yin gyaran murya yace bro mutafi ko...Hakan yasa yadawo hayyacinshi cikin sauri yasaketa tareda kwantarda ita yaduk'o Dede kunnenta yace I love you my little sister I really love you so much kiyi bacci medadi kinji tareda sweet dream🥰 murmushi tayi itama tace love you too ya zad yasiyomun chocolate kaji..okay bye 👋 yafad'a tareda juyawa cikin sauri yabar room d'in suka mara mishi baya Dr yaseer da ya muhfat.
Duk wannan abunda suka fad'a bawanda yaji acikin d'akin se sultan Hakan yasa yak'ara gasgata abunda azuciyarshi keraya mishi
Suna fita ya muhfat yace bro wannan abun daka,aikata kuwa Anya kayi Dede k'anwarka cefa akanme zaka biyewa shirmen Huzda kamanta girman alk'awarine? "Gaskiya kam baka kyautaba domin kullun dibin takeyi aurenta zakayi dagaske Kuma tarigada tasaka ranta gareka baka kyautaba yadace kanusadda ita kuskuren Hakan,,cewar Dr yaseer...kamun Dr Ahzad yabasu ammsa dady da abei suka fito kallanshi abei yayi yace zamu,iya tafiyada Huzda gida yanzu? "Eh yabashi amsa atak'aice..ok kuzumuje gaba d'aya Yana gama fad'ar Hakan yayi gaba dady yabi bayanshi sultan ne yakoma ciki tareda sanarwasu mom sufito sutafi gidan,,,ahakan suka fito Huzda se murna takeyi suka nufi gida motarsu ya muhfat nabiyeda tasu abaya.
Bayan su,Isa gida abei ya,umurci kowada yafito parlor zeyi maganadasu,,Hakan akataru kowada kowa anajiran aji abunda zece...gyaran murya yayi bayan yayi adfu,ar bud'a taro ya Kalli Huzda yace autar mom minene addininki? D'agowa Huzda tayi tana kallanshi Jin tambayar dayayi mata k'asa tayidakai tace musulunchi abei..Masha allah sheka runki nawa? "12 tafad'a atak'aice..wannan fa yaya kikedashi? Yafad'a yana nuna Ahzad..yayana ne tafad'a kanta ak'asa..abei yace good Kuma kinsan Hakan kikeso Kuma ki aureshi? Kinsan cewa Babu aure tsakanin yaya da k'anwa Wanda suke uwa d'aya Uba d'aya? Shiru tayi batace komaiba
Ganin Hakan yasa abei juyawaga Ahzad yace Ahzad Dama Kaine kace mata zaka aureta shiyasa take wannan haukar ko soyayya kakeyida k'anwar taka bamu saniba ko son Yan,uwantaka ne yasa take kallan Kaine kawai zata,iya aura? Kanshi ak'asa yace ko d'aya dady...to miyasa kayimata alk'awarin da kasan bazeyuba kace zaka aureta ko kana tinanin allah bazeka makada laifin alk'awarin dakayiba Kuma acikin saninka na abun bazeyuba? Shiru yayi bece komaiba..seda dady yadaka masa tsawa kana yad'ago idonshi sunyi jajir kamar wuta cikin daki da jarinta wadda dagani kasan naganace ta gaskiya da gaskiya yace ba alk'awarin karya namata abei dagaskene alk'awarin danayi nata sabida zan aureta domin itace matata..dumm Daram damm Haka kirjin iyayen dukkansu yabuga arazane abei yace kanada hankali kuwa Ahzad kokafara shaye shaye ne? Nisawa yayi kana yace plyta qalau abei komai banasha..to akanme kake wannan zancen dabaze tab'a yuwaba..cikin sauri yace zeyu mana abei nifa namuji ne ita Kuma mace Taya zakace bazeyuba nifa naga zance abei Huzda itace matata..shiru dukkansu sukayi dumin abun yazarta tunaninsu dukkansu sunfara tinani kodai shaye shaye Ahzad keyi kokuwa iskane suka shigesu shida Huzda d'in,, k'asa abei yayida murya yace miyasa kace ita zaka aura Ahzad?
Kobaki abei berufeba yace because of she's my life Abei MY LITTLE SISTER SHE'S MY HEART ❤️ my little sister she's my everything of my life"I love her abei l love her so very very much I love her more and more abei l really love her...!
Humm 🤔 iKon se Allah wannan wacce irin chakwakiyace yaya wannan chaskalen zekaya oho🤷 kubiyo Autar alheri ✍️ domin Jin yadda wannan lbr zekaya semun had'u a page nagaba wato paid page domin free yak'are idan kina buk'atar samun wannan novel zaki biya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 akan farashi mesauk'i #500 ka chal👌🥰
Autar alheri ✍️
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels