Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jarrabawar nan, kiyi hakuri Asiyah Dole ki bar asibitin nan don na tabbata zasu Kore ki yanzun ma nice ma roka aka barki Kuma private hospital ne"

Fashewa tayi da kuka Tace " Na Shiga uku Ni yanzu Ina zan je,idan na koma gidan mu kashe Ni zasuyi"

"Ki daina kuka Asiya baza ki Koma gidan Nan ba, nayiwa Mahaifina maganar ki,Kuma ya amince ki dawo gidan mu da Zama kamun a samu mafita"
Godiya ta Mata sosai,da yamma suka wuce gidan su Dr Badiyya,Amma kamun Nan sai da ta biya d'akin da baba Mai gadi yake,gidan nasu Ba wani babba bane Kuma ba masu kud'i bane ba kawai dai sun da rufin asirine dai dai gwargwado.

"Nayi farin ciki sosai Nana hakan da kikayi ya tabbatar min da cewar kin tuba ne dagaske,idan shaid'aniyar Jan ta Kuma zuwa gidan nan ki sanar Dani nasan matakin da zan d'auka a kanta"
Ta amsa da to,kashe mata Ido yayi yace "Ya to mu haura sama na Baki sako" ya haura sama abunsa
Murmushi tayi dake ta gane abinda gogan nata ke nufi sai ta mara Masa baya,Niko da na leka Naga abinda yaso yafi karfin idona na jawo musu kofar nayi gaba.

Hira suka Sha sosai kamar dama tun chan Yana Sona ta,karfe Tara saura suka you Sallama suka wuce, Faisal yace "Abokina ban San haka kake ba Ashe zaka iya yaudara jibi yadda ka sake kamar dagaske kana sonta"

Murmushi yayi yace " Toh idan ban yi hakan ba bazan samu abinda nake so ba, I'll do whatever it takes to make Asiyah mine,sabida Ina sonta Ina Kuma kaunara ta"
"Allah ya tabbatar Mana da Alhairi yanzu ya maganar turowan?"
"ai yanzu ba anjima ba muna Isa zan sanarwa hajiya ta Kar a b'ata lokaci gurin wannan abun"
"Hakane ka dai bi hankali yarinyar Nan abin tsoro ce"
" Toh insha Allah,zan kiyaye" gidan su Faisal suka biye ya ajiye shi kama ya wuce gidan su,Yana zuwa ya samu hajiya na parlor tana kallon film,a gefen ta ya zauna,bayan ya gaishe ta bai sake cewa komai ba,kallon sa tayi Tace "Son Dan Allah ka fad'a min me yake damin ka,idan baka fad'a min matsalar ka ba wa zaka fad'awa?"

Riko hannun ta yayi yasa shi a cikin nata Yana d'an Wasa dashi yace "Mom,aure nake so"
'dan zaro Ido tayi Tace "Aure son a Yanzu?"
"Eh Kuma so nake a cikin satin Nan aje a nema min auren"

Zare hannun ta tayi tace " bazaiyu ba Hashim,kasan kana son aure Kuma kaki karb'an aiki? Yanzu Haka company ya daina tafiya yanda ya kamata ka sani mahifin ka ya tura ka kasar waje kayi karatu be don ka rike kamfanin bayan ransa ba zaman kashe wando ba daga Nan zuwa chan ba,idan kaga kayi aure to ka Zama cikakken mutum ne akasin haka Kuma to wallahi ba da yawuna ba."

Tana Kai nan ta bar gun ta barshi bakina bud'e Yana mamakin yanda ta d'auki maganar da zafi haka,Kiran Faisal yayi ya Sanar Masa Yanda sukayi da mom, Faisal yace "ai kaji Kuma Ana wata sai ga wata, Kai ma Hashim baka Jin shawara nasha fad'a maka ka koma company ka karb'i aikin Nan Amma ka bar bare akai yanzu wa gari ya waya?"

" Faisal na Kira ka ne ka ne don ka kwantar min da hankali ba ka kara min tashin hankali ba"

" To am sorry yanzu me abunyi?"
Iska ya hura Mai zafi kana yace "zan Fara zuwa aikin"
Mamakine ya kama faisal anfi shekara uku Ana bin say ya karb'i aikin Nan Amma Taki kwasam Rana d'aya ya amince tabbas Yana kaunar yarinyar Nan sosai.

"Toh hakan yayi Amma ka Fara Samar da hajiya tukanna kaji me zata ce"

" Okay insha Allah zanyi hakan,sai da safe"
A tare suka katse wayar.
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦
PLEASE VOTE AND COMMENTS

NOT EDITED

" To am sorry yanzu me abunyi?"
Iska ya hura Mai zafi kana yace "zan Fara zuwa aikin"
Mamakine ya kama faisal anfi shekara uku Ana bin say ya karb'i aikin Nan Amma Taki kwasam Rana d'aya ya amince tabbas Yana kaunar yarinyar Nan sosai.
"Toh hakan yayi Amma ka Fara Samar da hajiya tukanna kaji me zata ce"
" Okay insha Allah zanyi hakan,sai da safe"
A tare suka katse wayar.
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦
"Gaskiya nana al'amarin mutummin Nan ya fara bani tsoro yau ki manin sati biyu kenan Yana bacci sannan babu Wanda yazo neman sa"

" Abban Yesmin Nima abin na damina ,ace babu Wanda yazo neman sa,Allah dai ya bashi lafiya"
Ya Asma da "Ameren"

Faisal da Hashim na gani zaune,Hashim ya bugu uban tagumi,Faisal Ne ya dafe kafad'ar sa yace "Take it easy man,komai yayi zafi maganin sa Allah"
Huci yayi Mai zafi kana yace "yazanyi Faisal,wallahi duk duniyar ta daina min dad'i,na tsani yarinyar Nan na tsane ta and now I have to pretend Ina son ta duk bugun numfashina soyayyar Asiya ke karuwa a zuciya ta a yayin da kiyayya da tsanar Safiyya ke karuwa a Raina,wallahi wallahi idan wani Abu ya same ta sai na ga gatan su wallahi sai na say a d'aure ta da ita da uwarta"

"Allah shi kyauta,Amma ya kukayi da mummy ne ta amince da maganar auren kuwa?"
" Bata amince ba" Yana maganar ya d'auki juice dake gaban sa ya tsiyaya a glass cup sai da yayi sipping kana ya d'aura da fad'in "Na rasa yanda zanyi yau da two weeks Kenan,Ina gudun Kar Safiyya ta gane cewar game muke"

"Kar ka damu insha Allah baza ta ganeΒ  ba,Kai ma dai Hash baka jin shawara wallahi,tun da ka dawo daga kasar waje ake ta binka ka Fara zuwa company kaki zuwa ka bar bare akai baka san rayuwar Nan tamu ta lalace
ba mutum ba abin yarda bane ba"

"A wannan halin zan Fara aiki? Ta ina zan Fara bazan ma iya concentrating ba"

" Hakane Amma Ina da shawara,Ina ga shine kad'ai mafita da ya rage Mana"
Ajiye glass cup d'in dake hannun sa yayi yace "uhmn Ina sauraron ka"
Magana suke kasa kasa Wanda na kasa ji, (nace idan tayi tsami zanji)

Murmushi Hashim yayi yace "Kai Alhamdulillah nagodewa Allah da ya had'a Ni da aboki irin ka hakan kawaii za a yi"
" Toh yanzu kaga bamu ga ta Zama ba,tashi zakayiΒ  Muje mu nemi mafita"

Tashin su ke da with wayar Hashim ta Fara ringing Ciro wayar yayi daga aljihun sa Yar karamar tsaki ya jaa like, Faisal ke kallon sa irin kallon wa ke Kiran ka?

Chan ciki yace "yarinyar Nan ta dame ta takurawa Rayuwata"
Cikin kallon rashin fahimta Faisal yace " Wace yarinya Kenan fa?"

"Badiyya Mana ban San me take nema a guna ba,kwanaki ta daina kirana yanzu kusan sati uku Kenan take damina kullum sai ta Kiran Sam Bata da zuciya wallahi mtsww"

Murmushin gefen Baki Faisal yayi yace " Haba Kai kuwa sati uku fa kace? Kuma baka damu da kaji Kiran da take maka ba?"

" Ban damu ba,bana son ta ita Kuma ta makale min,Ni ban San meyasa matan yanzu Basu da kunya ba,Wai ace su Rika bin na miji da wanne zanji Dan Allah,da shaid'aniyar Nan Safiya zanji ko da ita?"

" Duk da hakan dai Badiyya Bata chanchanci Haka daga gare ka ba, yarinyar Nan ta nuna maka so iya so sabida laifi kalilan da ta maka sai is d'auki Karan tsana ka d'aura Mata, Allah da kansa kullun cikin sab'a Masa muke kuma yake yafe Mana,kayi hakuri ka saurare ta ko da kuwa baza ku cigaba da soyayya ba"

Huci Hashim yayi yace "Amma Faisal kasan babu macen Dana so a Rayuwata kamar Badiyya,naso ta irin son da ban tab'a yiwa wata 'ya mace a duniya ba,Amma taci amanata"

" Na sani, na sani Hashim let the bygones be gone please kamanta da duk wannan ya kamata ka saurareta kaji me ke faruwa"

" Toh naji zan kirata Amma ba yanzu ba"
" To ba matsala take your time but jar fa ya wuce yau d'in Nan"
" Naji naji mu tafi ko?"
Murmushi kawaii Faisal yayi yabi bayan Hashim.

Kwance take ajikin Sa suna kallon American film Mai suna RUSH HOUR, wayar Abban Yesmin ke ringing tun d'azu ankira yafi sau uku,ganin sabon number shiysa bai d'aga ba,Nana ganin Kiran yayi yawa Tace "Ya kamata ka d'aga Kiran Nan Naga Mai Kiran a matse yake"

Yar karamar tsaki yayi yace Miko min please" tashi tayi Mika Masa kana ta koma ta kwanta a jikin sa, kwanciyar ta yayi dai dai da shigowar wata Kiran, duka biyu ya d'aga da "assalamualaikum"
Daga d'ayan 'bangaren aka amsa da " wassalam am sorry to disturb you sir"
"Is ok who am I talking to?"
Ya amsa da "Dr Hassan from Doma hospital"
" Oh am so sorry,how may I help you?"
"Good news sir, the person you brought to our hospital just woke up"
Abban Yesmin min baisan sanda ya ture ta ya zauna ba yace "Are serious? When did he woke up?"
"About an hour ago"
" Okay okay am on my way now"

Sai da ya katse wayar yaga ya ture ta har kasa ita kuwa sai tura Baki take Taki tashi Yana ganin halin say take ciki da sauri ya nufe ta Yana fad'in "am sorry baby" had'e da d'aga ta ya d'aura ta akan dugawar sofar da suke zaune akai, bata ce Masa komai ba a Karo na biyu ya kuma fad'in "sorry baby Baki ciwo bako?"

Kai kawaii ta d'aga Masa kana Tace "Wai me aka ce maka ne Haka? Duk ka fita hayyacin ka" tana maganar cikin shagwab'a, Murmushi yayi yace "wallahii daga asibiti ne Wai mutummin Nan ya farfad'o Murmushi tayi da Yar karamar Dariya Tace "Dan Allah dagaske?yaushe?"
" 'dazun Nan,yanzu tashi ki shirya Muje mu gano shi"
Ta amsa da " to"

Tare suka haura sama suka shirya sannan suka sauko tare,yau shi da kansa ya bud'e mata motar ta shiga sannan ya zaga ya Danna was motar key Kai tsaye asibiti suka nufa.

Kai tsaye d'akin da baba Mai gadi ya nufa sukayi, hanne sharrar baccin ta take Bata ma San sun shigo ba,dundu Nana ta Kai Mata had'e da fad'in "shasha ke Baki san ba a gida kike ba dubi yanda Kika wangale Baki duk yawun bacci"
Murmushi Abban Yesmin yayi yace " ke dai da 'yar d'akin ki ba a raba ki da drama"
Maida kallon sa yayi ga baba Mai gadi da tunda suka shigo yake kallon su Abban Yesmin ya karasa kusa da shi yace "Sannu baba"
"Yauwa sannu"
"Ya jikin naka?"
" Da sauki Alhamdulillahi"
"To Masha Allah"

Maida kallon sa yayi gaΒ  Nana yace "Bari na je office d'in Dr su that yasan mun Zo ko?"
" Ta amsa da to"
Yana fita ta Kara kusa da Shi,Tace " sannu baba "Ya jiki"
Ya amsa da "sauki"

Kare Masa kallo tayi dakyau a zuciyar ta Tace "wannan kamaar Mai gadin Baraka"
Sai ji tayi yace " Hajiya Ashe kece? Dan Allah kinji labarin Asiyah?"

Kallon sa take cikin rashin fahimta " Asiya kuma ta 'bata ne?"
Nan ya kwashe Mata duk abinda ta Faru, girgiza Kai tayi Tace "Ni kaina na manta ranar da naje gidan Baraka ban San duk wannan ba,Amma Kar ka damu insha Allah zan Nemo ta" tashi tayi ta bi bayan mijin nata.

A hanyar ta ta zuwa office d'in suka had'u dashi Nan ta kwashe komai ta fad'a Masa yace "Innalillahi was Inna ilaihirraji'un, gaskiya Baraka Bata da imani tabbasa Naga farar paper Amma ban bud'e ba,na Adana Masa shi har sai ya farfad'o Kuma ma paper na Nan acikin mota ta"

Tace "BaraΒ  naje na d'auko"
" A'a Bari zan d'auko da kaina,ki je ki zauna tare dashi sannan Ki tabbata yaci abinci musmman fruits d'in Nan"
Ta amsa da to,Yana tafiya Yana jinjina halin Baraka sannan ya d'auki alwashin d'aukawa Asiya fansa ko ba komai sunyi zaman mutunci da Sadeeq (mahifin Asiyah) Kan ya rasu,cikin wannan tunanin ya je ya d'auko paper ya dawo ya tarar da dasu Yana cin ayaba kamar Wanda ya shekara baici abinci ba.

Tambayoyi ya shiga yi Masa akan Baraka Yana bashi amsa baba Mai gadi yace "Nan wani asibiti ne?"
Nana Tace "Doma hospital"
Baba Mai gadi ajiye lemon da ke hannun sa yayi yana kokarin tashi har ya mike yaji kafarsa ta Masa nauyi Bai San sanda ya koma da baya ba, Abban Yesmin dake kusa dashi yayi saurin taro shi Yana fad'in "Baba lafiya kuwa? Inna Kuma zaka?"

"Asiyah, Asiyah na asibitin Nan,Nan na kawo ta"
Nana da Abban Yesmin kallon juna sukayi,Abban Yesmin yace "in ko hakane Banga ta Zama ba bara naje Na duba, record yaje ya bada sunan ta nurse dake aiki a gun Tace "Asiyah Sadeeq yarinya Mai ciwon idon na ko?"
" Eh...eh ita"
" Ai ko an Kore ta sabida Basu da kud'in biyan aiki"
Dafe Kai yayi yace "Amma kin San inda take Ne yanzu?"
"A'a ban sani ba"
Ta cigaba da harkan gaban ta,komawa yayi ya fad'a musu yanda ake ciki,hanne ban da aikin kallon su ba abinda take you.

Baba Mai gadi yace "An Koreta Kuma? Amma zan so ganin Dr Badiyya maybe tasan inda take"
" Wace ce ita d'in?"
" Itace take kula da ita,likitar Ido ce"
Abban Yesmin yace " Na gane,bara na je Na duba"

Yana zuwa office d'in ta ya samu a rufe tambayar nurse da ke kokarin wucewa ta gefen sa yayi saurin ce mata "Dan Allah baiwar Allah, Dr Badiyya bata fito bane?"
"Ta fito da safe Amma ta tashi"
" Okay Amma yaushe zata dawo?"
" Inaga sai Kuma da safe"
" Okay nagode"

"Baba Dr Badiyya bata Nan Amma gobe zata shigo"
" Toh Shikenan Allah ya Kai mu goben"
Duk suka amsa da ameen.

Sai da suka Kai har bayan sallar Isha suka koma gida sannan Nana ta Hawa hanne kunne da ta kula da shi yanda ya kamata.

Hashim tunda suka fita Basu dawo ba har sai da sukayi sallar Isha ko wanne ya koma gidan su,Yana shiga bayan yayi Sallama da hajiyar say ya shige d'akin sa,ban d'aki ya fad'a ya watsa ruwa bayan ya watsa ruwa ya zurma jallabiyarsa ta bacci ya kwanta,kwasam ya tuno tun safe Tau basuyi ways da Safiyya ba,d'auko wayar sa yayi yaga missed calls 'din Safiyya har uku, Badiyya missed call ya Kai goma,tsaki ya jaa yace "jarababbu"
Kiran Safiyya yayi magana take kamar baza tayi ba,irin an b'ata Mata Rai din Nan,hakuri ya shiga bata had'e da kiranta ta dad'ad'an suna kana ta huce ta saki ranta,sun dad'e suna waya sun d'auki kusan mintuna talatij yace Mata bacci yake ji Nan ma da kyar ya rarrashe ta ya kashe wayar,Yana kashe wayar yayi dialing number Badiyya,har ta Fara bacci Asiya yace ta tada ita cikin sanyin murya take Kiran sunan ta had'e da tab'a ta," Aunty,aunty" ta amsa da "na am"Β  cikinΒ  muryar bacci da alamu taka Jin dad'in baccin nata,har wayar ta katse ya Kuma Kira a Karo na biyu, d'an Kara bugata Asiya tayi Badiyya ha don taso ba ta nufi inda tayi plugging wayar ta achaji ganin Wanda ke Kirane yasa tayi sauri picking call d'in, murya Na rawa Tace "Ass..ssalmmu alaikum"
Ya amsa da "wassalam Dr Badiyya ya kike?"
" Ta amsa da lafiya Lau ya gida"
" Lafiya lau, lafiya kuwa Naga kike ta kirana?"
Yar karamar huci tayi Tace "Gaskiya ba lafiya ba"
"Uhmn Ina sauraron ki me ya Faru?"

Maida kallon ta tayi ga Asiya sai tayi saurin shiga ban d'aki ta rufe kofar ta ciki,Jin tayi shiru yace "Hello kina jina kuwa?"
"Eh Ina Jin ka" murya kasa kasa.
"Ya Kuma kikayi shiru?"
"Am sorry bani kad'ai bace na d'an keb'e ne"
"Okay ba matsala to ya akayi?"
" Hashim haryanzu kana fushi Dani ko?"
" Look Badiyya wannan dalilin ne yasa bana d'aga Kiran ki na fad'a Miki bana so kina tinkarata da wannar maganar idan Baki da abin fad'i Ni zan kashe wayata"
" Am sorry dama taimako nake nema a gun ka"
"Taimako ta me Kennan fa?"
Murmushin takaici tayi sabida yanayin yanda yake amsa Mata maganar cikin fushi,tsawa da Kuma takama.

Tace "akwai wata yarinya asibitin mu,idon tane ya samu matsala Ana bukatar kud'i Mai yawa,kuma marainiyace aikin ma baza a iya yi Mata a kasar Nan ba sai India shine nake so Dan Allah inda Hali ko zaka taimaka mata,yau kimanin sati uku Kenan nake neman ka tun ciwon baiyi chronic ba Amma baka saurareni ba"

A zuciyar sa yace "Allah sarki" Amma a fili yace "Sorry for that yanzu kud'in ya Kai nawa ne?"
" Da dai Rabin million ne Amma yanzu zai Kai d'aya harda rabi"
" Karki damu zan taimaka Mata,a wane asibiti kike aiki?"
" Doma hospital ne"
" Okay tana asibitin ne?"
" A a yanzun muna gidan mu,sabida gudun Kar a wulakanta ta a asibin"
"Kin kyauta,yanzu abinda za'a yi mu had'u gobe da karfe goma a asibin"
" Toh insha Allah nagode sosai Allah ya saka"
" Kar ki damu,sai da safe"
Ta amsa da "Allah ya tashe mu lafiya"
Ya katse wayar,Yana Jin wani irin yanayi a kanta Wanda shi kansa Bai San mene Ne ba.

Badiyya kuwa ji take so da kaunar sa Na karuwa a cikin zuciyar ta had'e da murna Asiyah zata samu sauki,tana komawa d'akin da niyar fad'a Mata Albishir ta tarar har tayi bacci,shafa kanta tayi sannan ta gyara mata bargon da ta rufe jikin ta dashi.

WASHE GARI
Tun karfe takwas Badiyya ta shirya sannan ta shirya Asiya, Asiya Tace "Aunty Ina zamuje ne"
Murmushi tayi tayin da take Kama Mata gashin kanta da ribbon "Asiyah kinΒ  kusa samun sauki insha Allah"
"Bangen ba aunty? Baba Mai gadi ya dawo ne?"
" A' a, Amma akwai Wanda mukayj magana dashi yayi alkawarin yau d'in Nan zai biya Miki kud'in aikin Nan"

Asiyah Baki har wuya " Dan Allah aunty dagaske kike?"
" Eh Asiyah dagake nake"
" Alhamdulillah Allah nagode maka ,aunty nagode sosai ban San me zance Miki ba sai dai ince Allah ya biya Miki bukatun ki na Alhairi"
" Ameen ameen Asiyah,to tashi mu tafi" ta gyara mata hijab d'in jikinta tasa Mata bakar eyeglass tayi kyau matuka,kamar ba makauniya ba.

Karfe Tara chip suka Isa asibitin a office d'inta ta ajiye ta kana ta fita don duba patient d'inta masu matsala irin na asiyah, bayan ta gama ta koma office, zaman ta ke da wuya ta ga Kiran hashim, cikin sauri tayi picking Bai jira tace komai ba yace "Kina Ina? Na shigo asibitin ku?"

Tace "Ina office d'ina gani nan zuwa"
" No ki fad'a min inda kike kawaii am coming"
Nan ta Masa kwatance,ya katse wayar.
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦
Please vote and comments

NOT EDITED

Karfe Tara chip suka Isa asibitin a office d'inta ta ajiye ta kana ta fita don duba patient d'inta masu matsala irin na asiyah, bayan ta gama ta koma office, zaman ta ke da wuya ta ga Kiran hashim, cikin sauri tayi picking Bai jira tace komai ba yace "Kina Ina? Na shigo asibitin ku?"

Tace "Ina office d'ina gani nan zuwa"
" No ki fad'a min inda kike kawaii am coming"
Nan ta Masa kwatance,ya katse wayar.
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦
........... Asiyah Tace "Aunty Ina Jin fitsari"
Tace amsa da to, da taimakon ta ta shiga ban d'aki kana ta fito tana jiran ta, knocking d'in kofan da akayi ne ya dawo da ita daga tunanin da ta Lula, da sauri ta bud'e kofar ganin muradin ranta sai da taji kirjin ta ya buga, Shima haka Hashim d'in yaji gani yayi a cikin shekara uku duk ta sauya ta Kara kyau kamar ba ita, gyaran murya yayi yace "Ina yarinyar take?"
"Tana ban d'aki, baza ka shigo bane?"
"Da na so ganin ta ne amma Shikenan kizo Muje mota na Baki cheque ko?"
Ta amsa da "toh, barina da duba ta"

" Okay idan Kun Gama Ina mota a parking space" ta amsa da "okay"
Yana kaina ya juya ya fita.
Asiyah shiru tayi tana sauraron muryar kamar tasan muryan nan, ta Kira sunan Badiyya Amma dake kofan a rufe yake shiysa Bata jiba, knocking kofar tayi Tace "Asiyah kin gama?"
Ta amsa da "eh"
Shigowa tayi ta fito da ita daga ban d'akin ta zaunar da ita Tace "d'an jirani Ina zuwa ko?"
Ta amsa da "Toh"

Bayan ta fito bud'e motar tayi ta zauna a gaba da sallama ta shiga ta zauna ya amsa chan chaki,kamshin tiraren jikinta ne ya buga hancin sa har Saida ya koma ya d'an kwanta, sun dad'e a Haka kana ya d'ago ya kalle ta yace "Million biyu zai ishe ku?"

Chan ciki ta amsa da "Eh zai Isa"
Check ya zaro a aljihun motarsa ya rubata check d'in three million ya Mika Mata,mamaki ne ta kamata Tace "Hash 3 mil? yayi yawa fa"
"Wannan ba komai bane Badiyya, anything for you"
'dago wa tayi da sauri tace "Anything for me?"
Kallon ta yayi Ido ciki Ido yace "Yes anything for you"

Marairaice fuska tayi Tace " But why? Why Hashim baza ka yafe min laifin da nayi maka ba" idon ta fal da kwalla.

Kad'a Kai yayi idon sa Nan da Nan idon sa yayi jaa yace "Taya kike so na manta abinda idanuna suka gane min ba? Bazan tab'a manta da wannan ba"

" Hashim na fad'a maka wallahi ba abinda kake tunani bane ba"
" Look Badiyya, kin bukaci kud'i a wurina na baki, please get out of my car"
" Hash...."
" Get out....." A tsawace,har Saida ta tsorota cikin sauri ta bud'e kofar ta fita,tana share kwallan da suka zubo Mata a ido.

Kai tsaye office d'inta ta nufa ta tarar da Asiya ta had'a Kai da gwiwa sai aikin kuka take, cikin sauri ta karasa inda take, Tace "Asiyah... Asiya me ya same ki?"

Cikin shesshekar kuka Tace "Aunty Ina tausayawa Rayuwata ne bani da kowa banda komai,mutum d'ayane ya rage min a rayuwa ta na tabbata Yana nema na, Ina son ganin sa Amma bana so ya ganni a haka"
" Wanene wannan ki fad'a min sunan shi ko zan Nemo Miki shi?"
" Hashim Ahmad....."
Kwankwasa kofar da akayine ya same ta kasa karasa maganar ta, Badiyya ce tace "Yes come in..."
Ganin Wanda ya shigo ya sa tayi saurin mikewa, gyaran murya yayi yace "Kin manta wayar kin motata" Yana maganar had'e da Mika Mata,har ya juya zai fita Tace "Hash ganan yarinyar da za'ayi wa surgery"
A hankali ya juya ganin wacce idonsa ke nuna Masa yasa yayi suman tsaye, Badiyya Tace "Sunan ta Asiyah"
Ganin baya Jin ma maganar da take Tace "Hashim"
A razane Asiyah ta tashi ta tsaya, Badiyya banda kallon su ba abinda take Baki na rawa Asiyah Tace "Hashim? Aunty wani Hashim kike magana akai?" Ta karasa maganar tana kuka, Badiyya ta rike ta ta Maida ita ta zauna Tace "Asiyah lafiyan ki kuwa?"
Asiyah kasa Bata amsa tayi sai kuka, Badiyya kallon Hashim tayi cikin Rawar murya Tace "Kasanta Ne?"
Amma Bai Bata amsa ba,tashi tayi tana d'an tab'a shi a kafad'a ya d'an zabura Tace "Hashim ya ina magana kamin shiru?"
Kad'ai Kai yayi yace "bakomai" shi duk a tunanin sa Asiyah gizo take masa, kukan da yaji ne ya sa ya Maida hankali sa gunta sa hannu yayi a fuskar sa ya goge idonsa ya Kara kallon inda Asiyah take cikin murya Mai sanyi ya Kira sunan ta "Asiyah?"
Tana Jin haka ta fashe da kukan farin ciki, da saurin ya nufi inda take ta durkusa a gaban ta yace "Asiyah kece?"

Fashe wa tayi da kuka tace "Ya Hashim" riko hannayen ta yayi ya had'a da nasa ya sumbaci hannunta, ya sumbaci hannunta yafi a irga Kuma cikin sauri yake hakan yace "Asiyah Ina Kika shiga,wa ya Miki haka?"
Nan ta bud'e sabon babin kuka,kuka take sosai kuka Mai tab'a ran Mai sauraro.

Rungumarta yayi tsam a jikin sa, Yana d'an bubbuga bayan ta kamar wata 'yar baby, sun dad'e a Haka Bata daina kukan ba Shima Kuma bai sake ta ba,nitsuwane ya Zo Mata a lokaci guda da ta tuna cewa tana tare da Rabin ranta, Kara shigewa tayi jikinsa tana shesshekar kuka Saida ya tabbata hankali ta ha kwanta kana ya sake ta,ya riko hannayen ta yace "Asiyah Ina sauraron ki Dan Allah ki fad'a min me ya same ki? Wa ya Miki haka?"

Cikin kuka ta kwashe dukkanin abinda ya Faru ta fad'a Masa, huci yayi, ya Fara rarrashin ta Yana Mata nasiha a yayin da a zuciyar sa yana Shirin d'aukan fansa ne.
Badiyya ta karasa inda suke Tace "Dan Allah ki fad'a min wai me ke faruwane anan? Hashim dama kasan Asiyah ne?"
Kallonta kawaii yayi baice Mata komai ba, Asiyah da farin ciki ya Riga ya mamaye ta Tace "Aunty shine Hashim da muke maganar sa d'azo"
A zabure ta mike Tace " Hashim? Kina nufin shine masoyin naki?"
" Eh Aunty........ Akwai matsala ne?"
Cikin rawar murya Tace " A....A'a ba bakomai bakomai,kwai dai shine Wanda ya biya Miki kud'in surgery da za a Miki"
Murmushi tayi Tace "Allah sarki nagode sosai Ya Hashim Allah ya saka"
Ya amsa da " ameen" babu Wanda ya

Please Login or Register in order to submit comment