Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Tare suka shiga shida Small Abbie, dik da Abbie na faɗamasa yazo sufara zuwa part ɗin Mama pullany Amm sarakie ya shashantar dashi....




Tsaye ya hango Ammy gub dainin taɓle tana gyara zaman wata kular, dik Ancika table ɗin fal da kayan Abinci,



Da sauri ya ƙarasa gun Ammy baiko kula ƴan Aikin da ke hidima Anan ba daketa faman kawo gaisuwa, rumgumarta yayi tabayanta Yanafaɗin " i'm really miss you my Ammy, yau ga *ABBAKAR SARAKIE👑* Ɗin ki yadawo i'm back my Ammy farincikina nadawo saboda ke,"



Cike da kewar ɗan nata dama nuna kunyar ɗan fari taɗan tureshi "kaifa baka girma ne? kanaso karyani ne haryanzu bakasan ka girma ba "




Bubbuga ƙafa yafara ƙasan yana faɗin " Haba Sweet Ammiey bakiyi kewana bane ko kindaina so nane,"? cikin shagwaɓa yake maganar yana wani diddira ƙafa kamar ƙaramin yaro...




Murmushi Small Abbiey Yayi " kinga Zainab yan zufa jan ƴaƴa Ajiki Ake bawani fillanci kaga manta dan ganina ne yasa take hakan Yaya ya zubamata kuryarmu ta fullany," ya ƙarasa maganar yana barin ɗakin...




Murmushi kawai Ammy tayi "wai ma kaje part ɗin Mama pullany kuwa dana su Mannir"?





"kinga Sweet kece kawai kikafi zama dole gareni kumani kece nayi kewa sai Abbiey da Ameer dasu Ahmad zuwa Small Abbiey so sauran na gana dasu daga baya,"

Maida kallosa yayi gun Ahmad "kai inasu ihsan kuwa,"





Ammy tace "banason tashin wata matsala sarakie kasan gidan sarauta nada banbanci da kowanne gida kuma Akwai banbanci da inda kafito sarakie ko yanzu sai Anzargan kancewa nice najaka Anan kaa....,"





Sweet Ammy "yunwa nakejiiii" ya hanata ƙarasa zanjen..





Shigowa Ihsan da kairat sukayi da samar Aiko suka hau ihu


brooooooh you are welcome!!!!





Murmushi yayi "bazaku canza ba ko khairat? gaki kingirma sosai, ai saitaku zanyi tinda nadawo,"





Zama yayi kan kujerar daining ɗin yabuɗe wata kula Ash datafi burgesa, favorite food ɗinsa yagani Aiko cikin zumuɗi ya saka spoon ya hau ɗiba, basosai yazuba A plate ba dan dama ba gwanin cin Abinci bane..





Suma zama sukayi gefensa suna zuba masa surutu yana ƙoƙarin cin Abincinsa,






Wata kyakykywar budurwa tashigo ɗauke da wata rose ɗin filawa tasha kayan Ma'aikatan gidan na ɓangaren Ammy na masu girki, da sallama tashiga tana Aje Abinda takawo, Tanaɗan satar kallon Sarakie ɗin dan dik taƙagu taganshi irin yarda Ake ƙoɗa zuwansa, kansa ƙasa yake yana ɗan taunar tuwon shinkafar data girka da miyar Agusi..






Ihsan Tace," Uncle Sis Nabla ta iya girki sosai ko? itace tamaka tuwon kuma naga kaji daɗinsa ko? kaganta can ta iya girki sosai ita tamaka kuma itakemuna Abincin zuwa makaranta,."





Ihsan itace Autar su ƴana can ƙasar Aka haifeta saidai yana yawan vide'o call da ita shiyasa suka saba yanzu shekarunta 3 kenan Amma shegen surutu ne da ita da wayau sunan mahaifiyar Ammy taci Hauwa shiyasa suke kiranta Ihsan,...




Ai ko da sauri yatofar da lomar da yasa bakinsa ruwa yasa Abakinsa yawani kurkure yana watsarwa harsuna watsarwa Nabla ɗin...



Ɗagowa yayi cikin jin haushi da takaici ya watsa mata wani kallo gashi daidai lokacin watsi da ruwan da lomar tuwon tafaɗa jikinta har kan fuskarta kuma gyaran flower da tayi dik datty ƙasar ya ɓata kayan nata.


Cikin jin takaicin dama tsanarda yaji tafa ɗamasa tata da ƙyama Yace," Haba Sweet Ammiey Saboda me bazakimin ɗan Abunda zanci dakaina ba sai kinba wannan ƙazamar tamun haba Sweet Ammiey kinsan natsane girkin ƴa Aiki balantana wannan ƙazamar dubeta dik datty,"....






Ihsan "Laaaa Uncle wllh batada datty she is very clear tayi aikine kuma ta iya dafa komai da...."








"Will you Keep-quit? Idan kika sake magana bayana tawa ɓallaki zanyi kindai san halina "





Fuuuuu yabar palour ya haye sama Abunsa.............









(Tabbb sarkie sarkin Fushi)






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_










WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
[5/15, 2:38 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*






_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*




_FREE PAGE 40&45_






Tinda yake masaifar kanta Akanta Aƙasa tanason furta yi haƙuri amma takasa saboda haka kawai yamata wani irin kwarjini Amma dai masifaffene kuma baya ƙaunar talaka ta lura da wannan.




(EYYERH ALLAH SARKI NABLA KINMA SARAKIE👑 MUMMUNAN FAHIMTA AMMA SARAKIE SAM BAIDA ƘYAMAR TALAKA SAIDAI AKWAI ZUCIYA DA RASHIN ƊAUKAR WASA BALANTA WALAƘANCI)





Lura da ya nayinta yasa dik Ammiey bataji daɗi ba sam batason ɓacin rai Nabla Allah yasa mata kaunarta ta yarda da ita sosai gashi da kanta taƙarɓota gun iyayenta,




_WACECE NABLA????_

Nabla ƴace ga malam Sale talakane malamin Almajirai ne saidai yanada wadatar zuci baida ƙuɗi matarsa Rabi takan saida Aya gyaɗa wa Ƴan makaranta kuma makauniyace dik da makantar bada ita Aka haifeta ba daga bane sakamakon hawanjini da talauci da kukan zuci yahaifar matashi, Amma sunsami tabbaci Akan wani likita muddin Akafita da itawaje gun ƙwararrin likitocin ido to zata warke, Ammafa sai sunkashe kimanin Millon's ɗaya tindaga kan ƙuɗin jirgi zuwa ƙuɗin Aikin..



Sosai Nabla tashiga damuwa dajin hakan wannan yana daga dalilinda yasa dataji wata maƙociyarsu Hajira samira dake saida kaya tana zuwa ƙasashe daban dabab dan kawo kayan talla irinsu Humra da kayan mata jakadiyace takaita gun Ammy Acan taji labarin Ammie na neman ƴar aiki saita ƙarɓe tayin Nabla takawota itakuwa tafara aikin ne dan matsin rayuwa dama son tasami ƙuɗi takai Mamanta gyaran idanuwan wannan kenan...………




Cikin sigar lallashi Ammiey Tace," Ƴata kiyi haƙuri kada kiji haushi haka yake amma yana da sanyi kawai rashin fahimta ne,"




Ɗagowa tayi tana ƙoƙarin barin palourn tana faɗin "bakomai Ammiey,"
Tafice bin bayanta Ihsan tayi tana faman sakata surutu hartaɗan mantar da ita……




Sarakie kuwa direct ɗakin kusada Ammiey ya shige yayi kwanciyarsa bayan ya rage kayan jikinsa……







Salame ce da sarah suka neme iso wajen Mama pullany Akabasu dama suka shiga,




Zaune suka tarar da ita bayinta 2 nafaman mata tausa Aƙafafu,




Ansa sallamarsu tayi tabasu damar zama ƙasan carpet ɗin salame matar waziry ta zauna inda sara tazauna kan kujeran palourn,




Gyaran murya Sara tayi kafin Tace," Mama fullany *ABBAKAR SARAKIE👑* fa yadawo tinɗazu Aƙalla zaiyi Awa 5 Amma bako ƙeyarsa A sashenmu balantana masarauta yanacan sashen uwarsa ta hanasa ya gana dakowa ,sai ita tason gwadin cewar ɗantane shi."





Numfashin takaici Mama fullany ta furzar "najima dajin labarin dan walaƙanci ma koni baizo nawa sashen ba Amma barsu shida uwar tasa zanyi maganinsu,"




Cike da jin daɗi sukabar palourn sunsami damar ƙara fusata Mama fullany, direct part ɗin maimarta ba Gimbiya sara tawuce, taso ganin maimartaba Amma hakan baiyuba saboda yana ganawa dawasu baƙin Amma koshi cike yake da mamakin dawowar *YARIMA SARAKIE👑* baizo part ɗinsa gaidashi ba………… ……………………………………………








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_









WhatsApp number 07064904617
call 07031012948




[5/19, 9:17 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*






_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*




```Assalamualaikum barkan mu da wannan lokaci *ABMAR COLLECTION* ina nan na kawo muku kayana masu kyau da sauki👌🏻
KAMAR SU:-
Atamfa, Atamfa Mai golden,💁‍♀️
Lace ,Shadda lace
Yadi, Shadda
Abayas💥
Kids wear
Takalmi, jaka, mayafai💥
Sleeping dress, kananan kaya na gayu🔥kayan kitchen,
DA DAI SAURANSU ina Sokoto ina tura kaya ko ina da izinin ubangiji mai son kayana pc ina maraba daku siyan daya ko sari👏🏻domin neman karin bayani sai ku neme ni ta wannan number waya👉08101521252
nagode kwarai da gaske💃💃```







_FREE PAGE 49&50_








Ameer ne yashigo Part ɗin Ammiey A sukwane ya shigo yana faɗin "Wai ina yamaƙale ne Ammiey,"?






"Hafsat dake zaune tana faman gyaran farce taɗan duƙarda kanta zuciyarta naɗan halbawa batasan dalili ba ko muryar Ya Ameer taji takan rasa natsuwarta balantana intaganshi, cikin rawar baki Tace "Yana.. ɗa..kin kusa da Ammiey bacci yake,"






Murshi kawai yayi kafin ya haura yanufe ɗakin yarinyar na burgeshi gaskiya tanada natsuwa yana jiran wani issue ne kafin yasa sirrin zuciyarsa game da ita, Yana shiga kuwa ya hangoshi yana bacci cikin kwanciyar hankali numfashinsa ke fita Ahankali dagashi sai ɗan boxer dama ƙa idarsa kenan ko Acan balantana nan 9jar da zafi yayi yawa,


Ahankali Ameer ya haye gadon yajanyo sauran ruwand yabari A cup yaɗiba yaɗan yayyafa masa Afuska Yana faɗin "Baccin yaƙare katashi Agaisa dakai mana"





Yanaɗan yamutsa fuska kansa nawani irin sara masa A tsarinsa yatsani yana bacci Atadashi ko inyanason yi Ahana hakan kan iya haifar masa da matsala muddin baiyi saurin shan wasu tablet's ɗinsa ba,



Ɗago fuska yayi dan yaga wane ɗan rainin hankaline zaimasa haka? Amma ganin Ameer ne yasa yasakar masa murmushi dan koba komai yayi kewarsa,



Miƙewa yayi ya shiga toilet yasake watsa ruwa yasha maganin sannan kansa yaɗan tsagaita ciwon,



Kallon Ameer yayi yaɗan zabgamasa harara Yace," Mlm lafiya mutum yana baccinsa maidaɗi kawanizo katadani dan iskancin harda samun ruwa kagodewa Allah inacikin kewarka ne dasainayi maganinka,"





Dariya Ameer yayi "Muyi maganin juna dai," yana nuna masa ƙwanjin hannunsa Alamar shima maiƙarfi ne,



Murshinsa maitsada yayi "da wannan hannun naka kamar tsintsiya kake tinani zakayi Arangama da *ABBAKAR SARAKI👑*,"?



"Sosai makuwa,"


Ɗaa hannu sarakie yayi daniyar janyoshi Aiko yasauka gadon yana masa dariya,


Shima dariyar yayi indai suka haɗu to haka suke inkaji dariyar sarakie to yana tare dashi ne ko su Ammien sa sune kawai kansauya fushinsa izuwa sanyi yana matiƙar son ɗan'uwansa....






Ameer Yace,"dan Allah kafito kasan halin masarauta yanzu sai Abun yazama na gulma bakaje sashen kowa ba, zomuje,"





Badan yasoba yabisa sukafice,




Direct part ɗin Maman Ameer ya wuce Acan yacika cikinsa dik da Ameer nata mitan banan ya kamata sufara zuwa ba Amma baikusala ba..



Saida suka gama firansu sannan yafito koshi saida Small Abbiey yayi magana,




Sashen Aunty maryam yanufa nanma saida sukagaisa sannan yafito ɗauke da ɗayan twince ɗinta dan Sarakie Akwai son yara,




Daganan suka wuce part ɗin mama Fullany,

Baiko tsaya neman izini ba yashiga da sallama,.........







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_







WhatsApp number 07064904617
[5/20, 10:27 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*






_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*




```Inamasu buƙatar mayuka kala kala dan gyaran jiki masu sanya sheƙi walwali haske wanda bana bleaching ba?? inamasu buƙatar kaya ingangattu na maida tsohuwa yarinya? Inawanda iftila'in rayuwa yafaɗawa yasami H.I.V? Ina masu buƙatar kaya nakece raini irinsu lace's Atamfa shadda mayafai takalmai da dai sauransu Inamsu fama damatsalan rashin haihuwa? kinshekara 15 koma fiye da haka ba labari? kuma bamai matsala tsakanin keda mijinki, Inamasu buƙatar kayan UMMU DUFLEL???? TO DIKA KUZO GADAMA TASAMI DAN KUWA NESA TAZO KUSA INAMAI GABATARMUKU DA SHAHARARRIYAR MATAR NAN MAISHAREMUKU HAWAYENKU AKAN KOWACCE MATSALA DATA DANGANCE ABUNDA NAFAƊA WATO MAMAN TEEMA COLLECTION,,, daba ganan tatsayaba tana aika kaya Akowacce jaha maza hanzarta Antayowa kabi Wannan number 08100100821 dan samun kasancewa da ita.... Hunmmmmm rigiji gabji wani aiki sai MAMAN TEEMA Matarials COLECTION... Saimunjiku Abokai muna maraba da zuwanka.............```







*FREE PAGE 51&59*



_SECOND TO THE FREE PAGE INSHA ALLAH DAN INKANA KINA BUƘATA KI HANZARTA ANTAYO ƘUƊINKI #200 DAN MALLAKAN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN_




Baiko jira neman izininta ya shige bayinda ketsaron ƙofar sunata gaidasu,




Shiga yayi bada sallamarsa Zaune take kan carpet mai laushi Aƙasa tasha Alƙebba gabanta kayan marmari ne birjik,


Baiwa 2 sunata faman mata tausa,




"Tsohuwa mairan ƙarfe"

Cewar Ameer dake ƙoƙarin zama ƙasan carpet ɗin kusa danita ƙarɓar tausan ƙafafun yayi "Kuje kuɗan huta kafin mufito" dato suka Ansa bayin sukafice cikin jindaɗin ɗan hutun dazasu samu haka Ameer yake Akwai tausayi da sanyi sosai garesa.





"Allah yamaka Albarka Ameeru kaida iyayen naka" tafaɗa cikin ɗan murmushinta na tsofafi.


da Ameen ya Ansa,




Yarima sarakie kuwa zama yayi kan kujera yana ɗaga babyn hannunsa yanama ta wasa Kafin Yace," Wai ke haryanzu kina raye? naɗauka koda zanzo nasami Anacin shinkafar uku,"






Harar taɓallamai "Uwarkace zata fara mutuwa ja iri kafin ni,"





Ɗan murnushi nabakin laɓɓa yayi "Hunmm idan Ammiey tamutu yanzu Ai kamar watsewar masarauta ne dan baɗan nakiba ke kanki saikinji mutuwar,"





Wata uwar Hararar tasake Aikamasa kafin tace" ja'irin banza sai yanzu kaga damar zuwa kaganni Awarka nawa sa sauka? kanacan Muguwar Uwar taka saka gaba tana kitsama muna furci ko? yaro dik yabi yaraina kowa kaje kaɗauko bakin hali dagacan dangin uwarka saibaƙin miskilancin tsiya da zuciya!,"






Kalaman sun sosa ransa yaji zafinsu yatsani Ataɓa Ammiey balantana kusheta, Cikin dakiya da wayancewa irin na gogaggun maza irin sarakie dabasa barin bashi yace," Allah sarki Uwa tagari Ammiey wadda takan maida maƙiyi masoyi Anajifanta da shairi itakuwa tana maidawa da Alkhairi wai Anya ko zamaninku Mama fullany da Akwai jajirtacciyar macce irin Ammiey na kuwa? Ansar itace babu, kuna nan kuna zarginta Akan Abinda bataji bata ganiba ko ƙeɓewa da ita banyi ba ki tanbaye wannan kiji koda ya sameni ina bacci naɗan huta amma ya matsan saina fito, yarda ya kamata kuwa kune zakubiyoni kumun sannu saboda nine matafiyi kukuma kuna gida kuna saƙawa da kwancewa,"







Taji zafin maganar na saƙawa da kwancewa to meyake nufi?

Share Zancen tayi dan tasan tanbaya goma Ansa ishirin indai gun sarakie, kauda kanta kawai tayi batasake magana ba.





Ameer kemasa nuni da idu yabata haƙuri taji zafin kalmar amma yashare shi kamar baigansa ba,







Tufa taɗuka tagutsira tasake kai bakinta daniyar sake cizawa sai Sarakiey yaƙarɓe yakai bakinta ya guntsira hardawani rufe ido yana tauna,






Cikin takaici Tace" Kai Abubakar karainani ko!,"?
Ahasale tayi maganar kuma cikin halshen fulatanci.





Murmushin bakinsa na iya laɓɓa yayi yana cizon lips ɗinsa na ƙasa wandz yaza memasa jiki musammab idan yanajin sarautar da izzar zuwa miskilancin nasa.




"Haba grany nazo baki ban komai ba dan na ƙarɓe na hannunki shine matsalar? ko kin manta sarakien nakine"?





Harara tabanka masa "nawa sarakien Allah yajiƙansa yabar duniya kai na Zainabu ne"




"Ameen, to shikenan nibara naƙara gaba maida wuƙar ga tufar taki nina nufe gun Ubana daganan nakoma gun Ammiena kinsan ɗa da uwa rabawa sai Allah,"




Baijira Ansartaba yafice,




Girgiza kai kawai Ameer yayi yana mamakin wannan Abun Ada dik inda sarakie yake zakaga mama fullany tana mugunji dashi dama mamansa wai yanzu har musayar baƙaƙen maganganu suke kai Allah yakawo haske Alamarin nan,, sallama yamata shima yafice yabarta tana ta fushinta.........







Aɓangaren Gimbiya sara kuwa ba kowa parlour kawai sunajiyo hayaniya A bayan gidan bisaga dikan Alamu inda gimbiya sara ke hutawa hayaniyar da sautin kefita,


Sarakie harya juya da niyar komawarsa Ameer yajanyo hannusa suka nufe cikin,





Tinda suka saka ƙafa zuwa cikin suke jiyo ƙarin hayaniya da shewa da ƙiɗa suna ƙarasa shiga suka hango Zeeza ƴar waziry da Najwa ƴar sara suna wata kalan rawa bama kaman zeeza dan tafisu iya ƙarƙaɗa jiki dik ilahirin sashen jikinta motsawa yake gashi dama ba kayan Arzikine jikinta ba, rigace body hug Anrubuta kiss boy sai ɗan wani gajeren wando wanda bama zaiyu ka kirasa three,quter ba dik sun ɗameta kuma gashi bata jima da fitowa cikin sweemin full ba dik jikinta jiƙe gashi tasa gashin doki,.







Sauran ƴan matan kuwa suna zazzaune saifaman tafi da shewa suke mata, ga lemuka gabansu kala kala ga manyan spekers sunƙure kiɗa dasu bamai shigar kirki cikinsu wai celebrate ɗin Zeeza Ake na ƙarin shekaru,





Sam basu lura da zuwansu ba shagali kawai suke Abinsu,








Fitowa cikin rawar najwa tayi tanufe inda Nabla kefama jera musu Abinci da lemuka,



Sanye Nabla take cikin riga da skeet na green Atamfa bayan ɗankwalinda tasa saida tasa Have hijab wanda Aƙalla zaiwuce kafaɗunta taɗaura rigar masu aiki wadda zata tabbatar maka itaɗin mai kulada gefen Abinci ce kuma jikin rigar da Akwai wani tanbari wanda ke nuna shedar gefen Ammiey take dan kowa danasa ɗan Aikin A gidan,

Ƙafa tasa tashureta saida tafaɗi zaune tabaya taɗan bugu da table ɗin tasaki ƴar ƙara dantaji zafin buguwar,


Masifa Najwa tafara "ke mahaukaciyar inace, ko jahilar ina waya gaya miki Munashan farin lemo baƙi zaki kawomana wawiya dabba jahila jaka ƴar matsiya t.....




Wani Mahaukacin mari dataji shine yahanata ƙarasa maganar.


Juyowa tayi dan ganin wane isashshene zai mareta ganin wanda bata tsammataba yasa jikinta yahau rawa dan tasan yau kashinta yabushe..............






(HAHAHA ANHAƊU DA FUSHIN SARAKIEY KENAN )








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_







WhatsApp number 07064904617 call 07032012948
[5/20, 11:19 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*






_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*




```Inamasu buƙatar mayuka kala kala dan gyaran jiki masu sanya sheƙi walwali haske wanda bana bleaching ba?? inamasu buƙatar kaya ingangattu na maida tsohuwa yarinya? Inawanda iftila'in rayuwa yafaɗawa yasami H.I.V? Ina masu buƙatar kaya nakece raini irinsu lace's Atamfa shadda mayafai takalmai da dai sauransu Inamsu fama damatsalan rashin haihuwa? kinshekara 15 koma fiye da haka ba labari? kuma bamai matsala tsakanin keda mijinki, Inamasu buƙatar kayan UMMU DUFLEL???? TO DIKA KUZO GADAMA TASAMI DAN KUWA NESA TAZO KUSA INAMAI GABATARMUKU DA SHAHARARRIYAR MATAR NAN MAISHAREMUKU HAWAYENKU AKAN KOWACCE MATSALA DATA DANGANCE ABUNDA NAFAƊA WATO MAMAN TEEMA COLLECTION,,, daba ganan tatsayaba tana aika kaya Akowacce jaha maza hanzarta Antayowa kabi Wannan number 08100100821 dan samun kasancewa da ita.... Hunmmmmm rigiji gabji wani aiki sai MAMAN TEEMA Matarials COLECTION... Saimunjiku Abokai muna maraba da zuwanka.............```







*FREE PAGE 60&65*



_SECOND TO THE FREE PAGE INSHA ALLAH DAN INKANA KINA BUƘATA KI HANZARTA ANTAYO ƘUƊINKI #200 DAN MALLAKAN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN_




Ameer yabawa riƙon yarinyar da ke hannusa yasa ƙafa yasa ya shure sperkers tafaɗa ruwa sake wanka mata mari yayi saida tafaɗi ihu take tana neman taimako ƙoƙarin kamo Zeeza yayi Amma tuni tafece tabar gurin Hafsat dakeaon fita gurin yajanyo hannunta sa ƙarfi saida tasaki ihu dan zafi mari yakaimata itama yana ƙoƙarin zare belts ɗinsa Ameer yabawa Nabla riƙon yarin yar da kehannunsa, yariƙesa yana faɗin "kasaita fushinka mana kada kajimata rauni haba sarakiey"






Sakeni! Sakeni Ameer wannan wane irin iskancine Ace sumaida gida kamar clove dik sauti wai hardake ko hafsat? ganin baninan yasa kika fitsare ƙafafuwanki ko,?



Cikin kuka Tace,"wllh ya ba...."




"Ba meba ai wllh yau sainaci Ubanki A gidannan idan Yahana yanzu bazai hana Anjima ba, "




Hayaniyar ta fitoda Sara tanafaɗin "wai meke faruwa Anan ne,"?



Hango Najwa kwance Aƙasan tana kuka tanason miƙewa Amma zafin da ƙafarta kemata takasa Hafsa kuwa tsoron motsawa take karta miƙe yasa mata ƙafa tafaɗi shiyasa taketa ja baya tana kuka,





Ɗaure fuska Sara tayi Tace"idan kana dukan ƴata wllh matsala gagaruma zamu samu dakai inaruwanka da ƴata? idan zaka doke ƙanwarka you are fine amma kada ka kuskura Abubakar kasake dukarmun ƴa haka, inaruwanka da sabgarsu, inafa sa idone banaso wllh kuma maza kabar mun sashena yanzu wllh,"





Cikin takaici Yace,"koge be suka aikata badaidai ba saina hukuntasu duka, ni Aguna basuda wani babbanci,"




Ganin Lamarin zaiyi tsawo yasa Ameer yafita dashi A part ɗin,



Dukansu ficewa sukayi Nabla najinjina irin fushi da zuciyarsa to danma baisan Halinsu muneer ba da fushinsa saiyafi haka, itadai koba komai yaceceta hannun mugayen nan, kaiwa Aunty maryam ƴarta tayi sannan tawuce gun aikinta........






Saida Ammiey tasa baki sannan ya haƙura....






Sara kuwa taɗau Alwashib ganin bayan sarakie takowacce hanya............





Saida ransa yarage suya sannan yaje gun mai martaba harma Anashirin watsewa daga fadar yanemi izin shiga, Akabashi saida suka gaisa dakowa Akamasa sannu da zuwa nan Small Abi ke gayyatar kowa da kowa Akan bikinda za'a gudanar na walimar sarakie gobe............







_TO READERS DA FANSSS SAIMUN HAƊE ABIKIN KOWA YACI ADO KUMA DAGA ƊAYAN PAGE ƊIN FREE YAƘARE INSHA ALLAH_






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948





*ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*






_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*




```Inamasu buƙatar mayuka kala kala dan gyaran jiki masu sanya sheƙi walwali haske wanda bana bleaching ba?? inamasu buƙatar kaya ingangattu na

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment