a rayuwa.
tausayi sosai yakumbo tabasu jikinsu a mugun sanyaye suka marmatso jukinta subiyun suka rungumeta sosai har sanda ta samu cikakken nitsuwa"..
rufaidane ce ta miqe tsaye cikin share hawayenta danyanzu bata son yawan yin kuka sosai cikin dauriya da son kawar musu da wannan yanayin ta soma tsokanar yakumbo tana tuna mata babban gurmin gulman dazaitaso muddin yan anguwa sukaji
labarin komi
aikuwa tuni mood dinsu ya sauya suka hau surutu suna raha suhan tana kitsa yadda zata gamo da kowa daidai da gaban goshi..
yakumbo kuwa savage returns ne
dama tasha gaya musu zasu gani
toh gashi Allah ya kawo lokcin ganin alhamdulhi koba komi sanadiyarsu rufaida zata fita acikin kanqon talaucinta.
BONUS..
for comentersđđĽ
[12/10, 11:53 AM] MAMAN ASLAM: #SURAYYAHMS
5pm dot na yamma suka isa garin kano, har iyanzu baban shi bai wani kulashi ko ya nuna alamun wani abu na fushi ko Éacin rai agame da shi ba,amma yanayin shin yana bala'in Éarsa masa fargaba aransa.
suna sauĆa daga jirgi mufrad ya zame yabarshi awajen baibishi gida ba ya hau neman layin imad dinsa, yaci sa'a kuwa ringing daya ya dauka yace masa yana shoping mall a kusa da su,daga nan ya wuce ya sameshi suka Ćarasa can gidansu ya samu ya huta yay yar wanka wani gajiyayyen bacci ne ya kwashe shi bashi da farkawa ba sai ana daf da shiga sallan magrib.
Dagata nan bangaren kuwa hajiya mama sosai tayi farincikin ganin danta zaidu da suka jima basuga juna ba saidai murnan ba kamar kullum ba dan daga yanayin tambayoyun dayake mata tasan da maganganu sosai abakin sa kuma aranta tasaka koma miyene dolene ta dau matakin da tun tuni take ta cewa zata dauka akansu.
so kafin ma ya kawo maganan yayan sa bukar ita ta soma tararsa dashi tare da masa fadar Ćarfin hali akan yadda abun ya kasance,shaff ta mance da cewa ita tace mishi bazata yafeshi ba inhar ya shiga lamarin dan uwansa bukar
duk abunda su mufrad sukayi saida ta Ćara maimaita masa kaf, dan tasan ba lallai mufrad ya fito fili yay ta zuba ba,inba ranshi abace take zaiyi masifa ba tasan shi sam bayason tsawaita wani magana..itakam filla filla ta barbada masa magana bata rage komi ba sai dan abunda ta mance.
murmushin dayafi ciwo yaa sheik ya shimfida akan fuskar sa batare da ya firta uffan awajen ba,yau yaji baĆinciki matuĆa aransa dayaji ance dashine kawai dan uwansa baison yyi zumuncin amma aransa godiya kawai yay wa Allah yace alhamdullhi tunda ayanzu sun samu wata dama da wata hanyar da zasu na taimaka wa su rufaida.
kuma da sauyawar dansa mufrad daya dade yana jin wani irin nauyi akan halayyar sa nakin dauĆar wani family responsibility yau sai yaga kamar ya ma yafisu nuna jarumtar sa akan lamarin familyn su harma fiye da yadda sukayi zato
hajya mama kuwa ko ajikinta,yau saida ta ganshi ma ta soma borin cewa zata bishi suje Abuja,tace wannan karon xataje ne taga meke faruwa acan tunda keeyan ya Ćirata awaya yagaya mata zasu dawo hutu sati na gaba, tun anan ta soma tunasashhi da batun cewa tarbiyan Ć´ayansa yay Ćasa dan haka yaĆ´ansa mata bazasu Ćara yin wani Ćaratu a kasar waje ba,tace daga sun dawo hutu a lanjeriya zasu cigaba da karatun kuma nan gaba aure kawai za'ayi musu a huta.babu yadda ya iya ya amince, hira kadan ya mata sann ya tashi ya barta ya wuce sashen sa domin ya huta sabida gajyane sosai ajikinshi .
6:30am G.R.A kano state.
wani irin shiru koina ya dauĆa ayayin da zaka iya tsintar kowani mahaluĆi iyanzu a cikin gidansa wasu ma basu ko farka daga bacci ba,rairayin sanyin iskar safiya ce take bala'in busawa wata iska mai sanyi da dadi tana sauĆar da tsananin ni'ima da kwanciyar rai tana kaÉawa game da mamayar zucyar dukkan wani mahaluki daya raÉeta a sanyin safiyar,su biyune kacal a zaune acikin massalacin Ćofar gidansu sun idar da sallah imad na inda yay sallahn hannun shi riqe da carbi ya saka black egyptian jallabiya mai three qtr hand jikinshi yana fidda wata irin mayyar Ćamshin turaren paco rabanne mai kama zucya,azhkar dinshi yake tayi ayayin da mufrad ya zauna ta gaba sabida karatun qur'ani shi yafiye yi da safe,hanklin shi da nitsuwarsa gaba daya naga kan karatunsa ne, wanda yakeyinta a cikin karama da jin dadin fidda sautikan muryanshi mai tsananin dadin sauraro,karatun qur'ani ya zamto tamkar wani madafa ce agareshi da rayuwarshi duba da yawan nauyin da zcyarsa takeyi masa da kalar rudanin dayake jin kanshi aciki,shima light brown jallabiyace ajikinshi wacce ta haskashi sosai, yana idar da karatun suka tashi suka bar masjid din suka nufi cikin gida atare.
cikin nitsuwa imad ya bude musu Ćofa suka shigo ya juya ya kalleshi yana nuni da bakin Ćofar sashen mahaifyar shi which he cant do witout seeing her first smiles for the day,yafi son a kullum yakasance mashi kawai zata fara nunawa kyakkwar murmushin ta mai sakama zucyarsa notsuwa da kwanciyar hankli kafin kowa yagani
,muryan shi mai tsananin dadi da taushi yace"..man u go ahead,ni zanje in tashe ta daga bacci,"gyada mishi kai mufrad yay batare daya wani kula ba,wucewa yay ya nufi hanyar dakin su. imad kuma ya nufi dakin maman sa,yana yin sallama ya samu daf zata miĆe kenan daga kan sallaya ji tayi an nannadeta ta baya cikin wata iriyar shaukakliyar runguma yabi ya kwanto da kanshi a gadon bayanta a mugun shagwabe ya rungumeta tsam kamar dan karamin yaro,atake ta lumshe idanunta jin dadin dumin jikinshi da sassanyar qamshin sa dayafi mata komi saka kwanciyar rai a duniya,murmushi tayi tare da sakalo hannunta tanamai Ćara kankĆame hannun san daya naÉeta dasu.
a hnkli mufrad ya bude kofar daki ya shigo ciki,daga bakin kofar ya dan tsaya,da kallo daya yabibiye dakin ganin kan gadonsu kaca kaca,a hnkli ya Ćaraso ciki,
tsugunawa yay ya daga trow pillows din da suka zube a Ćasa sann ya maida su wajajen zaman su,wnn duk aikin imad ne,hmm yace aransa cikin sauĆe karamar numfashi
,ace mutum bai iya bacci saiya rungume pillow,yaga iya wajen baccin shi ne kawai a cukikye kamar na wanda yay kokowa da Ćura acikin mafarki,kada kansa kawai yayi yahau tattara comfy bedsheet dinta gefen sa ya dan jajja inda ya sukurkuce din suka komo daidai snn ya gyara gadon tsaf yay kyau
Ćasala yakeji har acikin zuciyarshi irin feeling din nan na dayay super kawai akan gadon yaga kanshi a kwance ko ya rufe idonshi yaga ma baya duniyar ita take kwasarshi amma kuma yasan bazai iya ragwabar dakan shi har haka ba,he had already decided to be strong for Allah's sake,even beyond his doom nd worries yagaya ma zuciyarshi cewa zaina fafatawa da damuwiwonsa bazaiyi sanyi ba,koda kuwa zai fadi ya Ćara tashi ne,aransa ya qudira cewa bin hanya ta samun cin nasara da mafita shine kawai kayi hakuri
domin Allah bazai taba dorawa bawa abun dayafi Ćarfin zucyarsa ba.
daga tsayen idanun shi take kalla masa kan gadon daya lailaya tayi kyau at same time yaji gabobin jikinshi suna masa wani tuĆikin nauyi Ćarfi da quzarinsa suna ragabewa a hankli harya kaiga ya koma bakin gadon ya zauna jikinshi a mugun muce,cikin wani yanayi ya sunkuyar da kanshi can Ćasa,wani shiruu ne ya dauka awajen,abaxata wata nannauyar ajiyar zcya ta kufce masa,dago kanshi yy ahnkli yanamai sauke ajiyar zcya dan aynzu jiyake kamar shikadai ya san meyake ciki da zcyarsan da kullum burinta take yunkurin azabtar da shi,hannun sa yasaka akan kirjin shi tare da dafe daidai setin inda zcyarsan take game da lumshe idanun sa sosai kamar wanda yake muradin jiwo wata sauti,wato abunda dan adam ya rasa arayuwar sa, shi zuciya tafi hargagi da zugi akai,haryau shidai yana naniĆe da wannan jimammen burin nan nashi na samun mace mai tsananin sonshi da kulawa dashi wanda shima zaisota da dukkan imaninshi sumaida kansu tamkar jini daya suyi rayuwa mai balain dadi
haryau zuciyarsa tanai masa zugin da bazai iya sosawa ba, ko ince bamai sosa mashi wannan wajen har abada, tafin hannun sa ya zuba akan fuskarshi yanamai jin tausayi kanshi,dan kuwa yasan hakan zai iya zamowa wata muhimmiyar jarabarwa ce
ga rayuwar sa
tuna tun sanda ya taso Allah ya bashi komi na rayuwa,kyan jiki kyan hali, best parents,best family,rayuwa mai sauĆi da tsafta,best work..,lapiya ga arziki,kuma haryau komin shi akan sa'a da nasara take tafiya
wani hawaye mai zafi ne yaji ta sauko masa tsilli daya daga cikin kwayar idanun shi ayayin da ya shiga zame hannun shi daga fuskansa a mugun karsashe muryan sa harna rawa rawa,
mamakin kansa yaji jin wai har kirjin shi na bugawa da radadin zafi kamar zata Éallo tayi waje,Asathgfrullah ya furta ayayin da ya kara lumshe idanuwn sa cikin tsananin mutuwar jiki wasu maĆudan hawayen dabaisan kansu ba suka kara zubowa daga cikin idonshi suna bibyar Ćuncin shi kamar an kunna su,jin kansa yy kamar wani butulu wanda baiyi adalci wa niimar da ubangijin sa ya dorashi akai ba, yana ganin kamar don Allah bai bashi kalar soyayyar dayake mutuwar muradi a rayuwarshi ba ai bai kamata ya kasa iya danne zugin abun a zucyarshi har haka ba,but it alwys cut him off gurd,irin feeling din bzatan nan, shikansa dayasan yadda zai soma yaĆice wann feeling din da tuni yayi nisa da aikatwa dan kuwa wnn feeling din tana matuĆar azabtar dashi, yakan ji ya matukar karaya da lamarin rayuwar sa sosai,duk Ćokarin da yakeyi akan auren sa sai yanaganin kamar evrything he is doing is god damn fruitlesss,its still feels like sumting is Missing.
tafin hannun sa ya saka ya share hawayen shi Cikin kwace kansa da Ćarfi daga cikin wannan rudaddyar yanayi..yafi minti uku a zaune batare daya karayin tunanin komi banda nannuayr ajiyar zuciya babu abunda yake sauĆewa.
tashi yay ya kwabe jallabiyar sa ya rage dagashi sai boxers dinsa wanda ya kamashi adaidai sexy waist dinshi, bakin boxers din ya kama zamar Ćasa yana dan hura cikinshi cikin jan wata mayyar numfashi ataka tsigar jikinshi suka tattaso koinanshi yahau murmurdewa jikinshi ta cikkken kuma zaratatcen namiji ya bayyana ta inda ko makaho yagansa yasan namiji ne tsaye tsar agaban sa bawaiba
hannu ya sa ya doki wata pure white towel na DG marar nauyi,maida kanshi Ćasa yy yana kallon daidai setin wajen miĆakiya kuma laffiyayr manhood dinshi datake cikin daya daga gabobin jikin shi datake mugun bashi tausayi,wraping din kayansa yayi acikkn' towel din daya sakan wanda yakai masa daga kan kugunshi zuwa gwiwrsa tareda da shigewa cikin bathrum' dan yay wanka kodama yin wankar zai iya samar masa baccin mai dadi da zai samar masa da' nitsuwa.
Ruwa yahada mai dan' zafi a bathtub da kyar sabida mutuwar jiki ya zuba wata shower yummy whitening pormenganete gel nanda' nan bayin ya cika dawani irin mugun kamshi ya shiga ciki ruwan ya lumshe idon shi yanadan tunani, yakai kusan 10' min ahaka imad yai knocking kofar rike da wayarshi dake ta haske murya chan kasa yace' your phone is ringing" dan yatsine fuska yayi cikin kasalalliyar murya yace "who is calling?"' kallon screen din yayi ganin Ayn⤠da emoji heart dayasa yace "is our babe,
"awwn she is missing' us..,baisan sanda tsaki ta kufce masa ba"idonshi ya lumshe 'Abeg get out kawani shigowa mutum yana wanka kana sani magana a cikin bayan' gida,dada kama jikin kofar imad yay yana yar dariyar sa ta cikin kirji".relax, Bayan gida na babu aljanu kamar dakin bacci haka yake'
,"..mufrad yace amma ai akwai Allah so get out my friend..hnnun shi ya daga sama yace its okay,"inta kara Ćira sai inyi yay dashi?,a hnkli yace ka dauĆa kuyi hira ai matata matar kace",wani' kallo imad ya jefo mashi snn ya juya kansa ayangace ybar wajen yana cewa "No no,Ainau ai saikai kai kadai".. saka wayar yy a silent sannan ya ajiyeta agefen shi,ya cigaba da watsap chat dinsa da malak yana budewa kuwa saĆonta yaga ta rubuta"when are u visiting am so bored"atake ya maida mata amsa ya rubuta "in muffy ya tashi a bacci zamuzo wajen yaa sheik..emojin thump up ta turo,tace ait see yhu then, im getting ready for class,ya rubuta okay..tasan inbata ce hakan da sauri ba nan da nan hirarsu zai dawo na rufaida and she got no idea abt her for now,duk wani labarin rufaida tagaya masa no more stories to tel' taga ya rubuta,to sai nazo..batama amsa saĆon ba ta kashe data ta koma kan gadonta ahankli ta aje kanta akan pillonta tare da rage hasken wutar bedside lamp ta limshe idanunta
she have no plans of going to schl yau sabida bawani serious akeyi da lectures ba, shirye shiryen matric ma akeyi musu next friday and right now the best gift da zaa iya bata baifi ace kawarta rufaida zata rufa mata baya a wannan muhimmiyar ranar ba,lumshe idonta tay cikin bargo ta kara Ćankame pillow daga nan bacci ya Ćara kwasarta.
imad na zaune yana daÉana wayarsa yaji sautin murÉa kofa yana daga ido suka cikaro da juna
"hararsa muffy yy ya dauĆe kai ya nufi gefen sa ya dau wayarsa dayaga haske akan screen
imad ya dan leko kansa cikin matse muryanshi yace"ayn is still calling,
..hararshi yy yana mai dauke fuskar wayar "kajje kayi wanka..imad ya mike tsaye aiba saika Ćoreni ba dama dole na baka wajje aci soyayya lpya"..ko kulashi baiyi ba, ya dauki sabon towel ya wuce bathrum shima ruwan dumi ya cika abathtube ya tube kayanshi snn ya lume cikin kumfar yay wani irin lumui ya langwabar dakai kamar dan Ćaramin yaro....
ajiyar zucya mufrad ya sauĆe sannan ya nemi waje abakin gadon ya dan dofanu tareda wayar a hannun sa,daf wayar na shirin katsewa ya dauka tare da Ćarawa a setin kunnen shi,wani shiru yaji.. can yaji an sauĆe ajiyar zcya
cikin muryanta dake fitowa da dar dar tace "Babe are u der?cikin shaĆe muryan shi ya daure yace"uhum."Ćatashi lpya?yace lpya lau sai yau kikga daman nema na?"..daga kwancen datake ta miĆe zaune tare da katse shi.."oh no pls..A'a ka dakata min malam,wallh kaban haushi,ranar danace ka dawo u dint nd u just ignored it,cikin tarar nunfashinta ya miĆe tsaye and thats not enough reason for u to travel outa of town witou my consent.
da sauri ta cape maganan abakin shi cikin karairaya murya da yanga
"baby dats why call you am sorry...tsaki yaja akasar wuyar shi baice mata uffan ya ma aje wayar agefen sa haka yana Ćokrin shafa moisturising cream ajikin shi,wani tafasa kirjinsa ya hauyi dan daga nan yana jiyo abunda take cewa
"babe its business kuma kasan ba'a wasa dashi,,"thy not just my business partners kawaye na ne nd i have togo with them,i cant say no right?duk laifinka ne,da ka dawo da baka ba..harta gaji tay shiru baice mata uffan ba, jajayen labban sa ya ciza kadan aranshi ya gama kufulewa da mita So business nd friend aint joke,but his feelings are,,bata ma damu da yadda zaiji aransa ba,,..wata zazzafar iska ya fesar ta bakinshi game da lumshe idanun sa cikin fetsar da wata miskilallyar numfashi,a hnkli batare da ya bude idanun nashi ba
"yace its okay, u know what?kirjinta taji ya buga"yace
inkina so in yi hakuri kafin in dawo abuja in sameki a gida na.budan baki tayi cikin mmaki kafinma tace wani abu har ya datse wayar sa ya ajeta agefe,tashi yy yabar wajen ya wuce straight gaban mirror,zama yay tare da daukar soft prick comb da olive oil yahau gyara suman kanshi,wani durus Ainau tayi da wayar a hannunta, wata makuhuwar tsaki taja ta mike tsaye tana huci "Damn you!!!ta furta a mugun hatsale hannunta harna mata zafi tsabar yadda ta maĆure shi a zafafe,hannuntan ta naÉe a kirjinta tana jan tsaki ta wani mugun haÉe ranta tamkar wnda yake a gabanta yana kallonta, cikin kumbura fuska da jin haushi tace saidai kata fushin walh ni de bazanje koina ba anan gidan zan zauna,wani tsakin kuma saukewa cikin diri da Ćarfin girman kai ta fixgi jikinta ta wuce bathtrum ta hau hada ruwan wankanta mai uban qamshi ta tuttula masa shower gels acikin kumfar favurite milk nd honey gel dinta ta lume kanta,ahnkli tana dan goga wa jikinta soso mai tsananin laushi,
can cikin tunani ta taÉe bakinta looking too full of hersef
right now, She so regreted calling him,inda ma yasan taĆurawa zcyrta datayi akan Ćirar nan dabazai wani saka mata doka ba.
Wani limshe idanunta tayi cikin sauĆe numfashi tace"Anywys rules are meant to be broken.
Bayan ta gama wankarta wata sexy pink bathrobe ta nade ajikinta ta fito daf wayarta na shirin yankewa
da uban sauri ta dauĆa,ganin sunan dake kai yasata amsawa cikin sauri
Cos tunda suke da maryam bata taba Ćiran layinta haka kawai ba"
[12/10, 11:53 AM] MAMAN ASLAM: #SURAYYAHMS
Da yamma lis Ćarfe 5 ya wuce ana daf za'a shiga sallan magrib yaa malam ya fito bakin kofar zaurensa yana famar alwala daga can ya hango dosuwar motar hajya mama yana tunkaroshi as usual wani mugun haÉe ransa yay ya turmushe fuska
a nitse ya kammala alwalansa tana sauĆa yay kamar bai ganta ba ya mike ya wuce cikin gida.
kanta a sunkuye tana dan Éingisawa fuskarta ba asake ba itama ta shigo gidan tunma baiyi nisa ba ta tsaresa a tsakar gida a mamaknce umma ta dube ta tace
hajya ?kece acikin gidan namu haka da yammaci,ba yabo babu fallasa tace "eh nice hadiza.
muryanta wani iri ta dauke kai ta dubesa tace 'bukar ina wuni..yadda tayi magana yasakashi ya juyo"..wai meyene dan Allah mama..ana magriban Allah na bazaki zauna waje guda ba..a nitse ta tsaidashi da hannu fuskanta babu sigar wasa idanunta duka sun kada sunyi jajur cikin nitsuwa da sanyin jiki tace ka dakatamin bukar..ni ba daÉewa nazo inyi ba..Alhamdullah ma da na sameku duka atare da matarka,magana ta shiga masa cikin wani yanayi mai ban tausayi sosai hartana hawaye musamman wajen bashi haquri akan daukar rufaida datayi batare da sannun sa ba
"Bukar nasan fushi yana sani in aikata maka rashin adalci dan Allah kayafemin,na yarda ka Éarranta kankan da sauran jinina,ka hana Ć´ayanka mu'amala dasu duk dama bansan lefin mai mukayi maka ba,amma nikam kayi min aikin gafara sabida nina haifeka duk abunda sukeyi nina sakasu,kabarsu kaga laifina dan nice mai laifi,dan darajar haihuwarka danayi bukar ina rokonka kar karaba zumunci dake tsakanina da jikokina...na yadda bazan Ćara daukar kowa acikinsu danya zauna dani ba,bazan kuma Ćara taba maka yayanka ba..
amma kuma kasani ni Ćakarsu ce in zaka kwace musu yancinsu na shiga ahalina bai kamata ni karabani dasu ba
magana kawai takeyi cikin yanayin kayarar zuciya tana cewa inama da batayi nisan kwana ba tabarshi da duniyar"..asirinta kaf saida ta tona agaban shi akan maganan tanadin datakeyi ma rayuwan yayan sa wanda ya watsar amtsayinshi na uba tayi tayi yagaya mata inda rukayya take amma haka yaki motsi da bakinsa yay gumm
sosai ta kashe masa jiki da maganganun ta ma yau gaba daya sai yaji ya kwammaci ta masa ihu da tsinuwar akan yadda ta juya kan maganan ta murmurdashi ya dawo babban abu tanata kuka maiban tausayi,..Babu kuma abunda yafi damunshi kamar yadda yaga yau komi ya sauya daga yanayinta hatta Ć´ar masifan nan batayi masa ba gaba daya ta nuna masa ta karaya da lamarinsa
haka umma hadza ma tazo ta tsunguna agabanshi
tana mai Ćara kashe masa jiki da tausasahiyar nasiharta akan rayuwar Ć´ayansa daya watsar kuma ya Éarrantasu da yin rayuwa mai sauĆi kamar na kowa
tace Ć´ayansa tamkar marayune dan tun suna raye ya rabasu da jin dadin zama agaban iyaye sannan har ilayau bai basu ikon cigaba da jin dadin rayuwarsu ba,tana ta kawo masa misalan yadda suka rayu dashi cikn tsananin bauta ma umarnin sa basu taba saba masa ba
umma tayi kuka sosai wajen tuna masa kalar ukubar wahalar rayuwa daya jefa su aciki
Da abun ya ishesa ya soma jan tsaki cikin masifar karfin hali bakinshi harna rawa ya kalle mahaifyrshi"yo ni nace miki karki mu'amala da yaĆ´ana ne?ai nafada miki zuriar Arna ne bana so nayi mu'amala dasu...ke wallh kincika kanann fitina cikeda da raki tace ba Ćanann magana bane bukar,kaima kasan yadda kake daukar abu da zafi akan lamarin nan sabida banida wata Ćima a idanunka ynzu.
tunda haryau kai Ćakijina bare ka dawo da Ć´ayanka gabanka ka kula dasu, nace nikaban su amma haryau abu ya gagara?hannu ya daga mata cikin tamke fuska yace "inbakisu saboda kitafi can gidanki dasu sai aÉada lalata min su ko?toh wllh..tun bai Ćarasa ba tace ni bance maka haka ba..ragamar kulawa da rayuwan su nace kawai kaban ba yin maka tarbiyansu ba,inason incire sune a kangin talauci inkula daci da shansu sabida bana so su fada wani mummunan rayuwa in Allah ya kawo miji kaga sai ayi aure kowama ya huta
anan ma saida ta kawo masa misalai dayawa akan yadda tasha wahala sosai akan tarbiyanshi tace kai namiji ma kenan ka taso dakyar bare su da suke Ć´aya mata wayanda suka taba yin zaman aure kuma suke da abun gori da nuni a idanun jama'a?tace da wannan rayuwar dakakeso ka barsu aciki aigwara ka turasu karuwanci kawai insan da gaske kakeyi tunda baka Ćaunar Ć´ayan cikinka acikin zucyarka.
inde ana bin haline bukar datuni na yafeka a matsayin Éana amma haryau ina tare dakai..
tana kuka ta kara maimaita masa manufarta ta kuma masa cika bakin cewa bazata hade kai da kowa ba komi zatay musu da kudinta kawai zatayi amfani bada kudin zaidu ba tunda dama zaidu shine asalin damuwar sa
shiru yay yanajinsu maganan bawai baya shigarsa bane tun jiya shima yake cikin damuwa cos tunda yaje dako rukkaya a kauye yaje ya samu har tsohuwar matarsa tagudu masa da Ć´arsa har sun tsallaka da ita wani Ćasa, sai yaji gaba daya lamarin safetyn rayuwar Ć´ayansa ya soma damunsa aransa sosai..
kuma ako yaushe inya nitsa sosai yakan tuna abunda yay ma rayuwar rufaida agarin auren daya bayarwa alai bature.mutuwar auren suhan ne kawai bai wani Éara shi
aynzu abun hannun mijin babban Ć´arsa murja da jadwa kawai suka rage mishi, saidai bai wani damu ba saboda harkan daya bude dasu shigafatta suna dan sammasa na kashewa dubu talatin dubu ashirin haka yana sakawa a aljihun sa duk dama acikin takatsantsan kawai yake rayuwa dasu..kuma baya bukatar wani abu sabo ya taso kai koyace zai haqura ya tattaro Ć´ayansa gaban sa aynxu bazai taba iyawa ba face in yaci sa'a ya kara sama musu mijin aure masu Ćudi, tabbas yanzu kam yana da bukatar adan kula masa dasu.
juyowa yy cikin tunani ya dube hjy mama'yanzu yanaji yanagani an hana Ć´ayanshi zaman aure kenan zasuyi rayuwar mahaukatan nan?tsaki ya dingaja yana banbanmi
harta kammala tsayuwarta cikin kuka mai ban tausayi ta fice ta barsu a wajen batare data kara cewa uffan ba
hanklnsa yaji ya mugun tashi ya juya yaga matan shi ma kukan takeyi
"tsaki mai Ćara ya ja toke kukan mekiky marar hankli kawai
Da Allah kibita da sauri kigamin ina tayi,umma tana share hawayenta ta dau hijabi tabi bayan hjya agaban motarta ta sameta taga hjya mama harta ta share idanunta tassss kamar batayi kuka ba"a mamaknce take kallonta,da sauri ta jawo hannun ta sukayi gefe suka dan buya ajikin motar muryanta Ćasa kasa tace kwantar da hanklinki hadza ninasan menakeyi so nake ya bani iko dakansa akan yaran nan,kafin ya hankara na gama musu komi wallhy saidai yaga anayi wai kunu awani gida cikin jin mummunan faduwar gaba da fargaba umma tace hajya to mekike shiryawa kenan Allah yasa dai bazai shafe yaĆ´an yaa sheik ba,cikin kara rage sautin murya ta hau gaya ma umma duk abinda ake ciki harda gidan da aka siyama yakumbo, tana cewa aikoma ya shfesu bazan nuna muku ba"..har kasa umma ta risuna tana godiya tama rasa mezatace tasan in aka hada da dayawun bakinsa toh komi zai iya zama musu da sauĆi
adaidai umma tana godiya ya leko duk hanlinaa ya tashi ya dauĆa rokonta kawai umma takeyi.
baisan wani abu daban na farinciki suketa kullawa ba.
sosai kanshi tayi murfi yaji baida sakat saboda tunani already yafarayi masa yawa akanshi...gashi ya tsani bacin ran mahaifiyat sa dama can dauriya yakanyi cikin tsananin damuwa aranshi yace tomaima aciki inya barta da yaran?kawai dai shi zaidu ne bayaso acikin lamarinsa.
inkuwa ya barta dasu rufaida yaga komi baiya tafiya masa yadda yakeso to alkwari yay aransa aranar xaiyi sadaqa dasu ya aurar dasu awajen koma waye
bayan umma hadixa tagama magana da hjy mama ta shigo cikin gidan itama
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 58 Chapter of 71