Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 6
samu saida ya canxa mata ruwa 4 san-nan yabarta tayi wankan tsarki da kanta shikuma ya fita taje ya cire bedshit daya b'aci ya canxa sabu yafud'e wardrop ya dauko mata riga karama mara nauyi yakoma toilet d'in lokacin kuma tagama wankan amma takasa takowa da k'afarta d'akota yayi yadireta akan bed ya samata k'aton hijab ya xaunar da ita dan baxata iya tsayiwaba ya jaso salar asuba suna idarwa yai musu addu'o'in samu xuri'a tagari san-nan ya maida ita kan bed d'in ya rufeta da blanket akowa bata jimaba bacci wahala yayi awon gaba da ita xama yayi yak'ura mata ido yana jin sonta na k'ara nun kuwa a xuciyarshi daga baya kuma shima ya kwanta yajawota jikinshi yanajin wani irin shauk'i dahaka shima baccin yayi gaba dashi Safna yau sukai da xubi xasu fara aikin dan haka dasassafe sukaje gidan ta suka samu tagama shirinta tsaf dan haka daukar ta kawai sukayi suka huce gidan malam dauda sai 12:50pm san-nan ya Ma'in ya farka yaxame jikinshi a hankali dan karta tashi yamike ya je toilet ya watsa ruwa san-nan goge bakinshi yafito ya canxa kaya ya je kitchin da kanshi ya had'a musu lunch ya dawo bedroom d'in ya tadda har ta tashi amma har lokacin tana kwance k'arasuwa yayi yafara jero mata sannu bata amsaba sai cewa datayi "plc kakiramin aunty Safina" nisawa yayi yace "kamata yayi kibarta tahuta kinga tayi d'awainiya damu sosai karmu takura mata" tana hawaye tace "nidai dan Allah ka kiramin ita" hannunta ya ruku yace "ki fad'i duk abunda kike buk'ata nixan miki basai taxoba" kaida kai kawai tayi batare da ta k'arayin maganaba aranshi ya raya toko wata matsalarce da take jin kunyar sanardani yasa tace inkira mata Safina, kai hakanema wayarshi yaxaro a aljihu yakira Lawan yaimasa bayanin kiranda Ma'isha takewa Safina "okey gata nan" abunda yace kenan ya katse kiran bad'au wani dogon lokaciba aunty Safina ta k'araso gidan Ma'isha tana ganinta tafashe da kuka me cin rai ganin irin halin da take ciki yasa Safina tace ya Ma'in ya basu guri yana fita tajuyo ta kali Ma'isha tace "sannu Ma'isha kina jinjiki" da kai ta iya amsa mata kafin tai k'arfin halin tsagaita kukan tace "walahi aunty jiya ya Ma'in beso yabarni da raiba so yayi ya halakani Allah ne yayi ina da sauran kwana agaba da tuni ya gama da shafina saifa da yaga bana nun fashi yarabu dani" cikin rarrashi aunty Safina tace "kiyi hakuri Ma'isha kowa da haka yasaba kima watara na saitashin xance" cikin kuka ta k'ara cewa "walahi ni tsoro nakeji karnaje wata matsa lar ta sameni dan bakiga gurinba" bud'a mata tayi tagani ta tausaya mata sosai kuma har rauni tayi a gurin amma ba buk'atar afarai mata d'inki tun yanxu dan haka xata bata magungunan daxata warke garau tafasa mata runwan xafi tak'arayi dasu kanyen magarya da bagaruwa ta taimata mata tashiga ciki san-nan tak'ara had'a mata wanni harda alimun tak'ara gasa jikinta sosai Ma'isha taji dad'in jikinta harta iya fitowa daga toilet d'in da kanta amma tayi tana dafa bango sai yamma likis aunty Safina ta tafi gida bayan ta k'ara gargasa Ma'isha kuma ta had'a mata magunguna masuyawa sosai Ma'in yai mata godiya amma tace ba godiya a tsakanin mu ni Ma'isha kalonta nake kamar wadda muka fito ciki d'aya sosai yayi farin ciki ganin har Ma'isha tasamu damar cin abunci kuma har tana iya takawa da kanta amma yana d'an taimaka mata har parlour suke xuwa sudawo intace ta gaji ya ajeta ta huta duk dan tasamu kwarin jikinta da dare kwana tayi da xaxxabi me xafi kamar baxataiba dan ba k'aramin tsorata Ma'in yayiba amma gari yana wayewa ta tashi ras kamar bataiba hakan bak'aramin dad'i yayiwa Ma'in ba su Safna kuwa suna xuwa k'auyen suka had'u da wasu maxa da yawa suna rikeda sandina da bula lai magana sukai da Safna ta mik'a musu kud'i masu yawa san-nan tace sugaba xubeen xata tahu anan suka sauke xubee xata k'arasa da k'afarta abayan gidan malam maxan suka buya ita kuma xubee tashiga ciki a xaure tasameshi yanata jan carbi guri tasamu ta xauna san-nan suka gaisa yanata washe baki nisawa tayi tace "malam dama wata matsala gareni a mama kuma ance min ba maganin da bakayi" wani yahu ya had'iye yace "eh tabbas ba maganin da banayi bud'e gun ingani" cikin kisarsu ta yan duniya tacire rigarta gaba d'aya kura mata ido malam dauda tayi yanata had'iyar miyo yace "inane me matsalar" kirjinta ta nuna mishi ya matso yasa hannu xai tab'a ta jawo hannun nashi ya fad'o jikinta gaba d'aya rike shi tayi gam kafin ta kwala uwar k'ara tace "wayo nashiga uku malam xaimin faide" aikuwa maxan nan sunaji ihunta suka fitu suka afka cikin gidan haka muta nan garima suka ringa bilowa kowa yaji abunda malam dauda yayi sai yaje ya d'auko madoki dan dama ya addabesu a garin tanbayar ba asi suka farayi xubee tana kuka tace "daga xuwa gunshi amsar maganin aljanu shine yafaramin xancen iskanci danace banaso shine yara tab'ani xangudu yarukuni ya danneni xaimin faide" akuwa sunajin haka suka hau malam dauda da duka har saida sukaga baya nunfashi suka rabu dashi..............! *by* *XAHRA* [4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ 🌻🌻 *KANWAR MATATA* 🌻🌻 storry and writteng by *FATEEMA* *S* *OMAR* *PAGE* 29-30 *END* Suna kumawa gida suka tadda su umma da aunty Safina duk sunxo bayan an gaigasane aka hadawa mejego ruwa tai wanka aka yi mata farfesun kaji da kayan ciki aka kawo mata batawani cime yawa ba tace ta kushi duk agidan suka huni saida yamma suka tafi suka bar umma dan taringa kula da Ma'isha ranar Ma'in kwana yayi yana kalon baby wacce yayiwa lagabi da Safina Ranar suna anyi taro sosai inka ga Ma'isha kamar ba itaba tayi wani irin kyau na musamman itama baby tayi kyau ga kyau tuttuka datasa mu harsunyi yawa dan iya aunty Safina ma toroly goda ta ciko da kayan baby tace na ta kwarartane wacce suke kira da *NASRIN* anyi taro lafiya an tashi lafiya saidai fatan Allah yaraya baby haka rayuwa taci gaba da juyawa har me jego tayi arba'in umma ta tattara kayanta ta tafi gida bayan sun had'a mata shatara ta arxuk'i ranar kuma Ma'in ya kara an kgancewa da amaryarsa Ma'isha wanda harda kukanshi dan haka yace an canxa mishi Ma'isharshi wan-nan sabuwace gal yabude a leda *WAI* *INA* *LABARIN* *SAFNA* tana xuwa gidan gaye ta taddashi a parlour yanata kalo a tv hankali kwance guri tasamu akusada shi ta xauna tace "gaye ya jikin naka" fuska ya yamutsa yace "na warke sosai" ajiyar xuciya ta sauke tace "thank god dawani abu be same kaba" be mata magana ba saima kalonshi da ya cigaba dayi jikinshi ta fad'a tana shafashi tace "i miss you gaye" ido ya lumshe yadau keta cak yayi bedroom da ita akan wata kujera ya ajeyeta yace "ina xuwa bari naiwanka" kai ta gyada mishi tana wani lumshe ido toilet ya shiga yadan jima yafito ya lallab'u ta bayanta yasa igiya ya dadaureta bude ido tayi taganta a d'ad'aure ihu xatayi yasa hannu ya tushe mata baki fuska ahad'e yace "kincuceni kincuci rayuwata kin kaini inda aka rabanida maxantaka ta dan yanxu nida mace ba muda banbanci dan haka nima yau xan dau fansa" yana gama fad'in haka ya xaro wata muguwar huka ya yanke mata duk mamata san-nan ya dura mata wani abu abaki yace "shike nan narama cin xalin da kikai min nafarko saura xuwa da kikai kika asirceni dan haka kafar da taje gurin malam ita xan yanke" yana gama fad'in haka yasa hukar yasare k'afa funta duka biyun lukacin Safna batasan inda kantayakeba sada dare ya tsala ya ebeta ya je ya hular a gefan titi yai tafiyarshi dasafe wasu matasa suka ganta suja sanarda police suka xu suka kaita hosbitel saida tayi 10mouth a sume san-nan ta farfad'o koda tasamu sauki haka tace sutai maka mata su kaita gidan mijinta basu yi mata gardama ba suka had'ata suka kaita gidan Ma'in suna xaune a parlour Ma'in yana rike da Nareen a hannunshi Ma'isha na gefanshi ta d'ura kanta a kafad'arsa sunawa Nasreen wasa salamarta sukaji tana shigowa akan keken guragunta da mamaki suke kalonta yadda takuma kamar ba itaba tayi baki tareme tana k'arasowa gurinsu ta sunkuyar da kai tafashe da kuka cikin kukan take cewa "nasan na aikata babban kuskure a rayuwata nacutardaku amma ku natuba ku yafemun dan Allah badan niba" tak'asa maganar tana k'ara sautin kukanta Ma'isha ce ta taso ta rungumeta itama tana kuka tace "mu baki mana komaiba inma kiyi munyafe miki duniya da lahira" cikin kuka tace "nagode sosai yar uwata" haka suka ringa koke-kokensu Ma'in yana kalonsu bece masu k'alaba saima tashi dayayi yashige bedroom abunshi be wani dau lokaciba yafito da key d'in muta a hannunshi yace Ma'isha ta taimaka mata asata amuta haka Ma'isha tayi ta suka tafi yace baxai dad'eba xaidawo gida ya kaita amma fur umma tahana ashiga da ita sada gyar mama tace ashigoda ita xata kula da ita dakin mama aka keta san-nan Ma'in ya mik'awa mama ta karda yace gashi ta Safna ce abata yakamu hanya yatahu gida koda Safna ta duba ta kardar taga ta sakice har 2 tayi kuka kamar ranta xai fita duk da tasan ba mai iya xama da ita batada mammura haka Safna ta cigaba darayuwa yau fari gobe baki harta Allah ta kasance akanta bakaramin tashin hankali Ma'isha ta shiga ba amma ya da gobe yasa ta fara warewa *after* *4* *years* Ma'isha ce xaune da k'atun cikinta tasa guro a gaba sai gutsura take kata lumshe idoh kamar wata tsohuwa Nasreen ce ta xu taxauna a kusa da ita tace "mamy kinga fawax yana dauko min school bag d'ita yana min wasa da books" kalonta Ma'isha tayi tace "sorry aunty (haka takece mata) kije ki kawa yaya (Aysa) bag d'inki ta ajiye miki" batareda ta amsa ba ta mike da gudu ta shige bedroom d'insu fawax ne yafito yana kuka yace "many tinga aunty ta kwatemin bag d'ina" nunfashi ta sauke cikin kusawa tace "yihakuri autan mamy xo ka xauna muyi kalo" xama yayi yacigaba dayi mata kwarancin dayasaba Ma'in ne yashigo da salam fawax na ganinsa yamike da gudu ya rungume shi "ga daddy ga daddy" yarun ya dauka yana dariya yace "my son ya kake ya d'an kaninka" ya k'arasa maganar yana kalon Ma'isha murmushi ta sakarmishi tayi mishi sannu da xuwa ya amsa yana ajeye fawax yace "yaufa munada manyan baki Mansur xai xo da matarshi Maryam (dan yayi aure har matar tashima ta haihu yarta mace) san-nan su aunty Safina ma xasu xu duk yau anan xamuyi dinner" cikin happy tace kai amma naji dad'i xanga d'ana Samir (dan gidan aunty Safina)" haka kuwa akai anayi salar magarib suka cika gidan anata hira wadda duk yawancinta akan hidimar daxasuyi idan Ma'isha ta haihu sai 10:00pm san-nan kuwa yatafi gidanshi kuma a daren Ma'isha tafara na kuda da asuba ta haifu danta namiji kyakykyawa me kama da Ma'in ranar suna yaro yaci sunan sunan malam suna kiranshi *LAMID* yanxu Ma'isha ta kammala karatunta na mass communicatio har tasamu aiki a AREWA 24 harta suma gabatarda shirye shirye akan matan aure ALHADULILAH duka duka anan nakawo karshe wan-nan short storry na *KANWAR* *MATATA* Allah yasa sakunda nake son isarwa ya isa gareku ameen saikunjini bayan salah in me duka ya kaimu da sabun novel d'ina me suna *BAKIN* *GIDA* Allah yasa muyi ibada karbabbiya ameen nice taku harkulum *FATEEMA* *S* *OMAR* marubuciyar *DR* *AMEENA* *KANWAR* *MATATA* whatapp number 08035407419 *by* *XAHRA* [4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ 🌻🌻 *KANWAR MATATA* 🌻🌻 storry and writteng by *FATEEMA* *S* *OMAR* *PAGE* 27-28 Ita kuwa xubee tana ganin ya daina mutsi tasilale ta gudu wasu daka cikin muta man garinne suka dauki malam dauda suka kai shi hosbital acanne aka tabbatar musu da mutuwarshi haka suka dawo da gawarshi gida akamai sitira aka kaishi ma kwancinshi xubee tana xuwa gunsu Safna suka dauketa sukabar kauyen amuta take sanar musu abunda yafaru aikuwa suka hau shewa suna jinjina mata wani daga cikin matasanne yakira su yafad'a musu rasuwar malam dauda aikuwa suka k'ara daukar shewa harda tafawa cikin dariya Safna tace "kai amma naji dad'in wan-nan abun kinga shike nan bamu muka kasheshiba yan garinsune suka kasheshi hmm aidama duk wanda yashigo gonata sainaga k'arshenshi walahi" xubee ce tacafe xancen da cewa "kinga nima bawandda nake dagawa k'afa duk wanda yashigo gonata saina gama dashi" tafawa sukayi san-nan Safna tace kinga yanxu nagama da shafin malam dauda dan haka yanxu wan-nan yar iskar yarinyarce da mijinta suka rage mun amma kafin inxo kansu sainaje munhuta da gaye na 2days kinsan d'axu yakirani yake cemin ya warke" "kai natayaki murna k'awata yanxu inbakayi kana rage xafi saikaga duk abubuwa sun dagule maka" "hakanefa yar uwa" xubee suka ka fara saukewa a gidanta kafin sukuma su huce gida suna xuwa ko xama Safina bataiba ta had'a kayanta tahuce gun gaye wan-nan kenan Ma'isha yau tahuni jikinta dasauki ba laifi duk da har lokacin bawai ta dawo daidai bane washe gari saida aunty Safina ta k'ara xuwa ta duba jikinta taji dad'in yadda taga tasamu sauki sosai saiyama ta tafi gida tabar Ma'isha da kewarta Ma'in kuwa yawai jurewa yake dan tunda ya kusanci Ma'isha yake cikin tsananin buk'ata kulum da ciwon mara yake kwana amma yake jurewa dan yaga Ma'isha bata gama warware waba *after* *7* *days* Ma'isha tawarke sosai kamar bata tab'a ciwo ba har yar kiba tayi sabuda kulawar da Ma'in yake bata amma shi inka ganshi duk yarame sabuda yawan ciwon mara dayakeyi yaudai yariga yakai bango dan haka da dare ya jeyasamu Ma'isha ta xancen tana xaune a bedroom tanata buga game awayarta ya shigo dakin tashi tayi ta aje wayar ta kaleshi tace "yaya sannu da shigowa" yana xama akusa da ita yace "yawwa baby jikin naki" sunkuyar dakai tayi tace "yaya ainasamu sauki yanxu ba inda yake mini ciwo ajikina" kai ya gyada cike da gamsuwa yace "okey kice yanxu xan iya k'arayi ba matsala kenan" idon tane ya ciko da kwala cikin rawar murya tace "walahi yaya bangama warkewa ba idan ka k'arayi xan iya komawa gidan jiya" murmushi yayi yace "karki damu ba abunda xakiji sai dad'i wancenma dan nafarkone shiyasa kikaji xafi" make kafad'a tayi alamar a'a bata yarda ba dariya yafara yi mata yace "kedai walahi anyi raguwa daga ihu d'aya sai murya ta dashe" baki ta turu gaba yayi yayi tai dariya amma tak'i dan haka ya cab kuta yafara yimata cakulkulu dariya dafarayi bashiri tana xilewa amma yak'i sakinta saida yaga tafara shidewa sabuda dariya san-nan ya saketa duk ta b'ata fuskarta da hawaye aikuwa yafara tutsura mata dariya haushi taji ta dauko folow ta hurgo mishi ya cabe yana cigaba da dariya fuska ta k'ara kwab'ewa xatai kuka yai saurin had'e hannuwan shi guri daya yace "sorry madam" harararshi tayi ta make kafad'a tace "um um" kunnuwansa yarike duka biyun harda dukawa yana bata hakuri dariya tayi san-nan taxo ta fad'a jikinsa tana dariya rungume ta yayi sosai ajikinshi yana sauke ajiyar xuciya daga nan kuma lamarin yafara sauyawa dan gaba d'aya Ma'in durkicewa yayi ya furgita Ma'isha wan-nan darenma saida yasake kusantar Ma'isha ita kuma Ma'isha duk da taji xafi amma bekai na farkuba amma wan-nan d'ima taci wuya ba laifi sabuda Ma'in ba ragun namiji bane *after* *4* *mouth* Ma'isha tayi kiba tayi haske ga wani irin cika da k'irjinta yayi kulu bata da aiki sa cin fara ta bad'eta da mugun yaji taitaci tana jan yaji yau ma kamar kulum tana kitchin tana ta suya fararta sai had'iyar muyau takeyi tana tand'ar baki tun akan kasko take cin abunta Ma'in ne ya shigo kitchin d'in yana tari sabuda irin yajin da ta bad'a acikin farar toshe hancinsa yayi san-nan ya k'araso ya sauke kasko ya jayo hannun ta yafito da ita parlour kalonta yayi yace "wai baby meyake damunkine kulum cikin cin wancan k'axantar kike kodai ciki garekine bamu saniba" yamutsa fuska tayi tace "ni banida komai walahi" kalo ya k'are mata tas kafin yace "kai gaskiya ban yarda da wan-nan cikar da kikaiba dan haka tashi muje asibiti a dubaki bamusu ta shiyar sukaje asibiti acanne aka tabbatar musu da cewa Ma'isha tana dauke da ciki harna 4mouth ba k'aramin dad'i Ma'in ya jiba dan jiyayi kamar be tab'a haihuwaba sai akan Ma'isha sosai Ma'isha take samun kulawa agurin megidanta harma da danginsu dan kulum hajiya saita aiko mata kayan makulashe namasu ciki sunfi kala 5 cikinta yana shiga watan haihu hajiya ta tarka tata ta tafi da ita gidanta sabuda saitafi kula da ita acan 5days da xuwanta gidan hajiya ta tashi da nakuda bawani b'ata lokaci hajiya ta shiyata suka tafi hosbitel awansu 2 daxuwa Ma'isha tasullubu yarta mace mekama da Ma'in saida akai haihu war san-nan tasanar da Ma'in da y'an gidansu ba'a wani dau lokaciba Ma'in ya karaso hosbitel d'in kana kalonshi kasan yana cikin farin ciki dan bakinshi yak'i rufuwa sabuda jindad'i wata nurse ce tafito da baby tamiko musu ai kankuwa ya k'araso har Ma'in yai saurin amshe baby kalun baby yayi hankali ya furta "alhadulila" san-nan yayiwa baby addu'o'i yamikawa hajiya ita wayarshi ya fid'o ya fara kiran Lawan bugu 2 yadauka gaisawa sukai san-nan Ma'in yace "ka fad'awa Safina tayi takwara" cikin happy Lawan yai masa barka yace suma gasunan xuwa Ma'isha ta warware sosai kamar ba ita ta haihuba saima kyau da tayi abunka da sabunjini batawani jima ba aka salameta daga asibitin gidan ta aka huce da ita wanda hakan ba k'aramin dad'i Ma'in yajiba..........! *by* *XAHRA* *FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ 🌻🌻 *KANWAR MATATA* 🌻🌻 storry and writteng by *FATEEMA* *S* *OMAR* *PAGE* 29-30 *END* Suna kumawa gida suka tadda su umma da aunty Safina duk sunxo bayan an gaigasane aka hadawa mejego ruwa tai wanka aka yi mata farfesun kaji da kayan ciki aka kawo mata batawani cime yawa ba tace ta kushi duk agidan suka huni saida yamma suka tafi suka bar umma dan taringa kula da Ma'isha ranar Ma'in kwana yayi yana kalon baby wacce yayiwa lagabi da Safina Ranar suna anyi taro sosai inka ga Ma'isha kamar ba itaba tayi wani irin kyau na musamman itama baby tayi kyau ga kyau tuttuka datasa mu harsunyi yawa dan iya aunty Safina ma toroly goda ta ciko da kayan baby tace na ta kwarartane wacce suke kira da *NASRIN* anyi taro lafiya an tashi lafiya saidai fatan Allah yaraya baby haka rayuwa taci gaba da juyawa har me jego tayi arba'in umma ta tattara kayanta ta tafi gida bayan sun had'a mata shatara ta arxuk'i ranar kuma Ma'in ya kara an kgancewa da amaryarsa Ma'isha wanda harda kukanshi dan haka yace an canxa mishi Ma'isharshi wan-nan sabuwace gal yabude a leda *WAI* *INA* *LABARIN* *SAFNA* tana xuwa gidan gaye ta taddashi a parlour yanata kalo a tv hankali kwance guri tasamu akusada shi ta xauna tace "gaye ya jikin naka" fuska ya yamutsa yace "na warke sosai" ajiyar xuciya ta sauke tace "thank god dawani abu be same kaba" be mata magana ba saima kalonshi da ya cigaba dayi jikinshi ta fad'a tana shafashi tace "i miss you gaye" ido ya lumshe yadau keta cak yayi bedroom da ita akan wata kujera ya ajeyeta yace "ina xuwa bari naiwanka" kai ta gyada mishi tana wani lumshe ido toilet ya shiga yadan jima yafito ya lallab'u ta bayanta yasa igiya ya dadaureta bude ido tayi taganta a d'ad'aure ihu xatayi yasa hannu ya tushe mata baki fuska ahad'e yace "kincuceni kincuci rayuwata kin kaini inda aka rabanida maxantaka ta dan yanxu nida mace ba muda banbanci dan haka nima yau xan dau fansa" yana gama fad'in haka ya xaro wata muguwar huka ya yanke mata duk mamata san-nan ya dura mata wani abu abaki yace "shike nan narama cin xalin da kikai min nafarko saura xuwa da kikai kika asirceni dan haka kafar da taje gurin malam ita xan yanke" yana gama fad'in haka yasa hukar yasare k'afa funta duka biyun lukacin Safna batasan inda kantayakeba sada dare ya tsala ya ebeta ya je ya hular a gefan titi yai tafiyarshi dasafe wasu matasa suka ganta suja sanarda police suka xu suka kaita hosbitel saida tayi 10mouth a sume san-nan ta farfad'o koda tasamu sauki haka tace sutai maka mata su kaita gidan mijinta basu yi mata gardama ba suka had'ata suka kaita gidan Ma'in suna xaune a parlour Ma'in yana rike da Nareen a hannunshi Ma'isha na gefanshi ta d'ura kanta a kafad'arsa sunawa Nasreen wasa salamarta sukaji tana shigowa akan keken guragunta da mamaki suke kalonta yadda takuma kamar ba itaba tayi baki tareme tana k'arasowa gurinsu ta sunkuyar da kai tafashe da kuka cikin kukan take cewa "nasan na aikata babban kuskure a rayuwata nacutardaku amma ku natuba ku yafemun dan Allah badan niba" tak'asa maganar tana k'ara sautin kukanta Ma'isha ce ta taso ta rungumeta itama tana kuka tace "mu baki mana komaiba inma kiyi munyafe miki duniya da lahira" cikin kuka tace "nagode sosai yar uwata" haka suka ringa koke-kokensu Ma'in yana kalonsu bece masu k'alaba saima tashi dayayi yashige bedroom abunshi be wani dau lokaciba yafito da key d'in muta a hannunshi yace Ma'isha ta taimaka mata asata amuta haka Ma'isha tayi ta suka tafi yace baxai dad'eba xaidawo gida ya kaita amma fur umma tahana ashiga da ita sada gyar mama tace ashigoda ita xata kula da ita dakin mama aka keta san-nan Ma'in ya mik'awa mama ta karda yace gashi ta Safna ce abata yakamu hanya yatahu gida koda Safna ta duba ta kardar taga ta sakice har 2 tayi kuka kamar ranta xai fita duk da tasan ba mai iya xama da ita batada mammura haka Safna ta cigaba darayuwa yau fari gobe baki harta Allah ta kasance akanta bakaramin tashin hankali Ma'isha ta shiga ba amma ya da gobe yasa ta fara warewa *after* *4* *years* Ma'isha ce xaune da k'atun cikinta tasa guro a gaba sai gutsura take kata lumshe idoh kamar wata tsohuwa Nasreen ce ta xu taxauna a kusa da ita tace "mamy kinga fawax yana dauko min school bag d'ita yana min wasa da books" kalonta Ma'isha tayi tace "sorry aunty (haka takece mata) kije ki kawa yaya (Aysa) bag d'inki ta ajiye miki" batareda ta amsa ba ta mike da gudu ta shige bedroom d'insu fawax ne yafito yana kuka yace "many tinga aunty ta kwatemin bag d'ina" nunfashi ta sauke cikin kusawa tace "yihakuri autan mamy xo ka xauna muyi kalo" xama yayi yacigaba dayi mata kwarancin dayasaba Ma'in ne yashigo da salam fawax na ganinsa yamike da gudu ya rungume shi "ga daddy ga daddy" yarun ya dauka yana dariya yace "my son ya kake ya d'an kaninka" ya k'arasa maganar yana

Chapter 5 of 6