data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐๐๐๐ 22๐ฆ
Washegari
Fitowar ta kenan daga part ษin ta Tayi kyau sosai kana ganin ta kasan amarya ce doguwace amma ba can sosai ba coca-cola shape daga fuskar ta kuwa ษaka ce ba can ba Masha Allah tana da kyawunta dai-dai gwargwado a hankali ta cigaba da saukowa ฦasa cikin Palour babu kowa a ciki ษan ฦaramin tsaki taja motsi taji a cikin kitchen kallon sashen ta yi tana yin kitchen ษin tsaye ta tarar da Fareeha tana aiki gyara tsaiwarta tayi tana kallon ta gurin minti goma sannan ta juyo tana riฦe da tray a hannu taji tsaiwar ta tun ษazu nuna bata san da zaman ta a cikin kitchen ษin tayi tana nufar dinning area ajiye wa tayi ta nufi ษakin su ba tare data mata magana ba da hanzarin ta ta biyo bayanta tana cewa
"Dakata" Chak Fareeha ta tsaya tana cire hannun ta daga kan handle ษin ฦofar tare da harษe su a ฦirji
"Ban san baki da kunya ba ai, Mata nake ga Mahaifin ku ya dace ki gaishe ni ko ba'a koya miki ba?" Ta faษa tana kallon bayan ta
"Ohhh na manta ai ba'a koya muku ba amma soon zan koya muku tunda nazo" sai kuma ta ฦada yan yatsunta tana cigaba da cewa
"Maza ki juyo ki tsuguna ki gaishe ni"
A ษan razane Fareeha ta juyo tana kallon ta sai kuma ta saki murmushi ta hau cewa
"Baki da wani haษi dani da zan miki magana ballantana gaisuwa, wait Daddy fa kike aure ba mu ba da a gaishe ki da kar a gaishe ki sai ki nuna baki damu ba, daga zuwa jiya har an fara shushigi, ba zan gaisar ba kuma kije ki faษa wa duk wanda zaki sanar wa mtwsssss" ta faษa sai kuma ta nuna ta da yatsa ta cigaba da cewa "So Be careful next time" ta ฦarasa faษa tana shigewa ษakin. Ciza yatsa tayi kamar ta janyota ta jibga ko ta ji daษi "me yasa na mata magana?, Me yasa ban tsinka mata mari ba?, Mtwsssss ban san Meyasa na mata shiru ta faษa min maganganu ba, amma zan haษa ta da ubanta Shegiya mai baฦin hali" ta faษa fuuuuu tana fita daga part ษin a waje ta tsaya ta gyara yanayinta tana nufar part ษin Hajiya dama gaishe ta zata je yi. Bumm taji tayi karo da abu kamar Mutum dama a zuciye take nan da nan ta haษe rai tana kallon wadda ta bige ta Bahijja ce ta ษago daga tsugunawar da tayi ษauko wayarta bata yi wata-wata ba ta hau cewa
"Baki da hankali?, Kina kallona amma kika bugeni sai kace sa'ar ki kuma ki tsuguna daukar wata waya batare da kin bani haฦuri ba, wace uwar ki a gidan?"
Shiru Bahijja bata ce komai ba ta cigaba da cewa "Ba Tambayar ki bane kin min shiru, da ido kamar na mujiya" ta ฦarasa faษa tana jan tsaki tare da galla mata harara. A hankali Bahijja ta hau cewa
"Kiyi haฦuri ban gani ba Dan Allah...." bata kai ฦarshen maganar ba taji saukar mari a gefen kuncin ta, a ษan Zabure Bahijja ta kalle ta sai kuma ta girgiza kai tana juyawa da sauri ta koma part ษin su. Tsaki Adawiyya tayi ta juya part ษin su ta fasa zuwa gurin Hajiyar.
Bahijja na shiga ta tarar da Amma {Mahaifiyar su} zaune tana karatu tsaya wa tayi nesa da ita tana share kwallar fuskanta murmushi ta saka akan fuskanta kana ta shiga cikin Palour
"Sannu da Hutawa Amma" Bahijja ta faษa tana nufar ษakin ta "Daga ina kike?" Amma ta ce ba tare data ษago ba
"Hajiya naje gaisarwa" da wani irin yanayi Amma ta ษago tana zubawa Bahijja idanu ฦasa tayi da kanta
"Me ya faru naji Muryar ki kamar me kuka Bahijja?"
"Amma ba wani abu bane fa, ฦwaro ne ya faษa ciki" tace tana murmushi
"ฦarya Bahijja?, Ba halin ki bane ki faษan gaskiya kamar yadda kike yi a kowane lokaci" Amma ta faษa tana kallonta taji abinda zata faษa. Dawowa tayi ta zauna tana wasa da yatsunta gurin minti goma bata ce komai ba Amma ma bata tanka mata ba sai can da ta ga zaman ba zai fishe su ba ta ษago ta kalli Amma wadda har lokacin ita take kallo tace
"Amma dama"____________โ๏ธ
To fa yaya zaman wannan gidan zai kasance da Amarya Adawiyya Jaraba abu kaษan sai bala'i, ko kawaici babu.๐๐ฐ
Ohhh Ni ฦดa su๐ฅต๐คฆ
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐ด๐ข๐๐ก๐ฆ40
๐ผ๐ ๐ ๐ฆ'๐ ๐ถ๐ข๐๐ ๐๐๐
๐ค๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐ฆ๐๐ข๐ก๐ ๐๐ ๐ ๐๐๐๐ ๐๐ข. ๐ด๐๐๐โ ๐ฆ๐ ๐๐๐ ๐ง๐ข๐๐ข๐๐๐๐ฅฐ๐ซถ
๐๐๐๐ 23๐ฆ
"Amma dama Amaryar Uncle ce ta mare ni" Bahijja ta faษa
A ษan zabure ta kalleta da wani irin shock tana cewa "Like how?, Me kika mata?"
"Karo muka yi lokacin dana fito daga gurin Hajiya ita kuma zata shiga"
Tsaki Amma taja tana cewa "Kuma kika tsaya baki rama ba?" Shiru Bahijja tayi bata ce komai ba Amma ta cigaba da cewa
"Ban san lusara na haifa ba sai yau, ta mare ki tsaya baki rama ba? just dan kin buge ta"
"Common tashi muje dan bazan ฦyale ba, ba jaka na haifa mata ba da zata mara ke kuma kika yi shiru kina share hawaye
"Amma kiyi haฦuri ba daษi daga zuwan ta jiya ku fara faษa yau
"Wallahi ba zan ฦyale ba" ta faษa tana miฦewa a fusace tare da jan hannun Bahijja suka fice.
*Amma jarababbiya ce ita ma lamba ษaya, Amma me siyan faษa ta shigewa mutane faษa ba tare da tasan abinda ya faru ba, bare a taษa tata ฦดar ai sai yadda hali yayi. Tana zama da kowa lafiya a gidan sai dai a ji kanta da ฦดan waje, Dan girman ya fara hawa ne tana rage wasu abin *
๐โจ๐โจ๐โจ
A fusace Amma ta banka ฦofar shiru part ษin kowa yana ษaki tsaki tana tana cewa
"Ina muguwar take" Amma ta faษa da ฦarfi, Har gurin minti ษaya babu alamun wani zai fito sai ga Mammy nan ta fito tana cewa "ya nake jin hayaniya ne?, ina wanka"
"Uhmmmmm ai dole kiji hayaniya gurin wannan ฦดar hau ษin nazo, har Bahijja zata daka daga zuwa jiya mtwsssss" Amma ta faษa tana huci tare da fitar da iska daga bakin ta
Mammy ce ta juya ta kalli saman bene tare da hararar gurin sannan tace "Huumm nima haka tayi wa Fareeha ina jin su haushi ne ya hanani fitowa"
"Ai ni zuwa nayi inji me yasa tayi mata haka" Amma ta faษa. Mammy ce ta buษe zata yi magana suka ji ฦarar saukowa "Kwas,ฦwas" sautin takalmin me saukowar yake bayarwa. A lokaci ษaya suka juya gurin dan ganin me saukowa harda Fareeha da Naima wanda suka fito daga ษaki, Adawiyya ce sanye da riga da wando ta sha kwalliyar ta tana taunar chingam shagala suka yi da kallonta har basu san ta ฦara so kusa dasu ba
"Mene kika cika mana gida da ihu sai kace mahaukaciya? Ta faษa tana watsawa Amma wani irin kallo me kama da gargaษi. Gaba ษayan su suka juyo Amma ta hau cewa
"Me ya haษa ki da ฦดa ta kika mare ta?"
"Wace ฦดar taki?"
"Ai baki san ma wace ba, Bahijja da kika mara"
"Mtwsssss akan wannan abar zaki ษagawa mutane hankali kina ta ihu, na mare ta ko ban isa ba?"
"Baki isa ba tunda bake kika yi min naฦudarta ba balle aje ga raino"
"Dama ban haifar miki ba, ko zaki rama mata ne?" Ta faษa
Kan kace me chachar baki ta kaure tsakanin Amma da Adawiyya,
"Mene haka kuke yi, Hafsah da girman ki" cewar Baffah wanda yake shigowa ran shi a ษace________________โ๏ธ
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
๐ผ๐ ๐๐ข๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ก๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ฆ๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ต๐๐๐
09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐๐๐๐ 24๐ฆ
Gaba ษaya suka waigo suna kallon Baffah daya faษi maganar "Baffah" Bahijja ta faษa tana rufe bakinta da hannu "Haba Haba da girman ki?, Kina faษa da ฦดar cikin ki" Baffah ya faษa
"Ita tazo da rainin hankali ne, jaka na haifa da zata marar min ษiya, bana son ana taษa min lafiyar yara Indai ba laifi suka yi ba, ba abinda yarinya tayi mata ta tsinka mata mari ko ita ta haife ta sai haka"
"Ya isa haka, Ku shige muje"
Duk da masifar Amma bata jayayyada umarnin mijinta tana girmama shi bata ce komai ba suka wuce ita da Bahijja. Baffa ne ya kalli Aminu yace "kayi wa matar ka faษa dan bana son tashin hankali ne daga zuwan ta jiya yasa nace su koma, kar in ฦara jin irin haka ya faru"
"In Sha Allah yaya kayi hakuri ka bata haฦuri" ya faษa, Adawiyya ce taja wani tsaki tare da cewa "Allah ya sawake, gida sai kace masifa, kuma zama yanzu na fara babu uban da ya isa ya ฦore ni, na shigo kenan" tana hayewa sama. "Allah dai ya Kyauta, Amma Abbunsu ka auro mana jaraba Wllhy" Fauziyya ta faษa tana shigewa ษakinta su Fareeha ma duk ษaki suka shige kowa yana Allah wadai.
Da daddare bayan tafiyar dangin Amarya Hajiya ta tara su tayi musu nasiha akan abinda ya faru da safe duk sun nuna komai ya shige kowa ya tafi....
๐๐ฅ๐๐ฅ๐๐ฅ
(10) ฦญฮตษณ แงฮตฮฑษพเธฃ โฮฑฦญฮตษพ
ษฮฑแงฮฑษณ เธฃษฆฮตากฮฑษพฮฑ ษ ฯษฑฮฑ
Hall din cike yake da mutane yau ake graduation na ษalibai gurin hamsin da suka gama makaranta. JAANAN SAIFULLAHI TAHEER aka faษa a cikin loudspeaker shiru babu wanda ya tashi har gurin minti ษaya ฦara maimaitawa yayi JAANAN SAIFULLAHI TAHEER. Matashiyar Budurwa wadda a ฦalla ba zata wuce shekera shabiyar zuwa shashida ba Zaune take daga can gefe ita kaษai tayi shiru wadda take kusa da ita ce ta zungure ta kaษan a ษan hargistse ta kalle ta
"What's wrong with you?" Wadda ta tabata ta tambaye ta "Nothing Sabreen" ta faษa da zazzakar muryar ta kamar an busa sarewa JAANAN SAIFULLAHI TAHEER aka ฦara maimaitawa a hankali ta miฦe tayi kyau cikin shigar seagreen ษin Abaya ayi rolling mayafin Abayar sai graduation gown akai fuskar ta babu walwala sosai nufi kan high table kyauta aka bata ta dawo bata daษe da dawowa ba aka ฦara kiranta aka bata wani sai da ta samu kyaututtuka har biyar...
Har aka tashi daga taron fuskarta babu walwala fitowa tayi daga hall ษin tana nufar inda su Hajiya suke tafiya take kamar wadda kwai ya fashewa a ciki
"Congratulation My Baby" Da sauri ta waiwayo ganin mai yin wannan aikin idanu ta zaro dan ganin________________โ๏ธ
*Assalamualaikum*
*Sakamakon Rashin Comments naku na maida shi Paid Book. Book One ya kusa ฦare wa, masu son cigaba da karanta MURADINA zaku iya biyan 300 kacal don karanta wa. Nagode*
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*Book One ya kusa ฦare wa, masu son cigaba da karanta ๐ซ MURADINA ๐ซ zaku iya biyan 300 kacal don karanta wa. Idan ya zama Complete Document 500 ne*
๐๐๐๐ 25๐ฆ
Saurayi ne ษan shekaru ashirin da biyar zuwa da shida ฦarfaffa da motsa jiki ya ratsa shi sanye yake da kayan ฦดan sanda fuskarshi akwai alamun gajiya Babban ษan sanda ne wanda ake ji da shi a garin Dutse daga gurin aiki yake ya zarto nan yasan ya mata laifi bai zo da wuri ba har an gama taron.
ฦara ษata fuska tayi murmushi ya sakar mata wanda yake sanyata mantawa da komai "Noory" ta faษa a shagwaษe hawaye na kwaraya daga idanunta
Da sauri ya matso bai ฦara so kusa da ita ba ta ษaga masa hannu chak ya tsaya yana kallonta lallai yayi babban laifi tunda ta dakatar ta shi ya raya a ransa buษe baki yayi yana cewa
"Sorry Hayaat, kaina bisa ฦasa nayi laifi banzo da wuri ba aiki ne yayi min yawa"
"Sai kaje kayi ta fama da aikin tunda ya fini yau graduation ษina kowa yazo banda kai, ai dama nadan ba sona kake ba" Jaanan tace tana ษauke kanta daga kallon shi
Ajiyar zuciya ya sauke yace "I'm so Sorry, Babu wadda ta kai ki a gurina nayi laifi"
Da gudu tazo ta rungume shi bata duba mutanan da suke gurin suna kallon su ba shima rungume ta yayi yana sakin murmushi Soyyayar su abin birgewa suna matuฦar ฦaunar junansu ba'a jin kansu ko faษa suka yi da kansu zasu sasanta junansu kafin wani yaji. Kowa yasan da soyayyar da suke wa junansu tun ba yanzu ba har an saka musu rana biki kawai ake jira nan da wata Uku.
ฦagowa daga jikinsa tayi tana dukan sa, Dariya mai kyau ya saki yana cewa "Kin haฦura" kaษa masa kai tayi
"oya let's go"
yace suka nufi motarsa gaba ษaya ฦดan gidansu da suke tsaye suna kallon su kowa ya shige mota basu zarce ko ina ba sai wani park ya shirya mata gagarumar walima ฦดan uwa wanda basu je gurin graduation ba duk suna nan, nan da nan aka shiga da ita wani ษaki ta shirya ta dawo waje aka fara abinda ya tara su har dare ana shagali lokacin taga wasu daga cikin ฦawayen ta sun zo anan ne suke sanar da ita Sabreen ce ta faษa musu
Sai gurin goma aka gama Walimar gaba ษaya suka dunguma zuwa gida suna zuwa kowa ษaki yayi ya kwanta an gaji________________โ๏ธ
*Zaku iya biyan kuษin ta wannan details ษin *
9047574404
Fatima Abdulhadi Garba
Opay
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 09047574404*
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*Book One ya kusa ฦare wa, masu son cigaba da karanta ๐ซ MURADINA ๐ซ zaku iya biyan 300 kacal don karanta wa. Idan ya zama Complete Document 500 ne*
๐๐๐๐ 26๐ฆ
Tunda aka auri Adawiyya bai fi da wattani biyu ba Hajiya duk ta sauya musu soyyayar da take nuna musu duk babu komai suka yi hantara ta tsane su lokacin da Adawiyya ta fara haihuwa duk ฦaunar da take wa Fawzan da Jaanan ta daina komai ya koma kan ฦดaฦดan Adawiyya ko faษa suka yi da wani a gidan to sune masu gaskiya gidan ya hargistse gaba ษaya basu da sukuni. Ga habaici da take yi Lokaci zuwa lokaci.
A ษangaren Fauziyya da yaranta kuwa abin ya fi musu haka zafi gaba ษaya mahaifinsu ya sauya musu lokacin da yake basu a da duk yanzu babu tun suna ษaukan Abin da wasa suna tunanin wataran zai daina yanzu sun daina laifi kaษan zasu yi mata yace zai kore su kamar akan ฦaya suke a gidan...
*Bayan wasu kwanaki*
Kwance take akan cinyar Amma tsifa take mata suna hira kaษan-kaษan Ajiyar zuciya Amma ta sauke
"Wai yaushe zaki fito da miji ne Bahijja?, Na gaji da ganin ki haka" cewar Amma tana kallon Bahijja data lumshe ido, a hankali ta buษe idanunta tana kallonta ba tare da tace komai ba sai kuma ta ฦara rufe su tana cewa
"Jira nake kawai yazo, amma na daษe ina sonsa"
"Waye?, A ina yake?" Ta jefo mata tambayar
Tashi zaune tayi tare da gyara zamanta tana cewa
"Gani nake kamar ba zai soni ba gaba ษaya hankalinsa yana kanta ko magana nayi masa ta soyyaya baya nuna yasan da shi nake, Amma kyau ne bani da shi?"
Wani iri Amma taji"waye wannan haka" take raya wa a zuciyarta murmushi tayi tana cewa
"Cewa yayi baki da kyau?, Just tell me who is he?"
Shiru bata ce komai ba, nauyi zuciyarta tayi mata tasan da ฦyar ta amince da wanda zata faษa
"Am waiting for you" Taji Amma ta faษa, buษe baki tayi ta ce
"Yah Fawzan nake so Amma, ina tsananin ฦaunar sa"
Dumm zuciyar Amma ta buga ta hau cewa "Hasbunallahu wa niimalwakil, Bahijja me ya kaiki faษa wa soyayyar Fawzan?"
ฦagowa tayi ta kalle ta "Allah ne ya jarabce ni da sonsa tun ba yanzu ba" Bahijja ta ce
Wata bahaguwar ajiyar zuciya ta ฦara sauke wa tana cewa "Kin san dai Jaanan yake so kuma ba zan so abinda zai raba kanku ba, just forget about him, karki ฦara wannan maganar ko dani bana son ji, balle wani yaji har yayan ki"
"Amma" Bahijja ta faษa tana riฦo ta doke hannun tayi tana cewa "Shut up" da karfi tare da wucewa bedroom ษinta______________โ๏ธ
*Zaku iya biyan kuษin ta wannan details ษin *
9047574404
Fatima Abdulhadi Garba
Opay
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 09047574404*
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*Book One ya kusa ฦare wa, masu son cigaba da karanta ๐ซ MURADINA ๐ซ zaku iya biyan 300 kacal don karanta wa. Idan ya zama Complete Document 500 ne*
๐๐๐๐ 27๐ฆ
Tagumi Bahijja ta buga bata yi tsammanin abin zai kai haka ba tun ba yanzu ba take son Fawzan Baffah ne ya turo ฦofa yana shigowa sallama yayi bata amsa ba dama yaji duk maganar da suke yi baice mata komai ba shima ya shige ษakin sa.
A ษangaren Fawzan da Jaanan kuwa soyayya sai inda ta ษora tunda tayi graduating bata zuwa ko ina dama ta daษe da sauka a islamiyya yanzu bata zuwa ko ina kullum tana maฦale da waya in ya tafi aiki in kuwa yana gida suna tare bacci ne kaษai yake raba su.
๐ง๐ซง๐ง๐ซง๐ง๐ซง
Zaune suke gaba ษayan su kowa yana nan Hajiya ce ta turawa kowa sakon tana son ganinsu akwai magana muhimmiya tana daga kan kujera ta dora kafa ษaya kan ษaya Adawiyya tana daga gefenta yanzu itace star ๐ ta hannun dama
"Ba wani babban lamari bane, So nake a matso da bikin yaran nan ayi a gama kowa ya huta" Hajiya ta faษa,
"Hajiya gaskiya maganar ki tayi ayi a gama lafiya, mu tattauna akan yaushe ya kamata ayi"
Nan suka shiga tattaunawa maganar kowa yayi na'am da shawarar dan yaran gaba ษaya suna matuqar ฦaunar junansu a karshe suka dawo da bikin ฦarshen wata saura sati biyu kar su janyo musu abin kunya. Kamar daga sama suka ji Ammi ta saki tsaki duk juyawa suka yi suna maida hankalin su kanta
"Lafiya dai?" Cewar Papa
"Kamar yadda na fada mata kwanaki ฦดata ba zata auri Fawzan ba, naga ba ka dau maganar da muhimmanci ba gwara ayi ta anan"
"Kamar yaya kenan sai da komai yazo ฦarshe zaki bijiro mana da maganar banza da wofi, ki kama kanki" cewar Hajiya
"Hajiya wallahi a wannan karon baki isa ba ni nayi naฦudar ฦดata ina da wanda nake so ta aura ba ษan shaye-shaye ba, yanzu ma waya sani ko ya cigaba tunda ษan sanda ne kuma duk yawancinsu sai a slow" ta faษa tana hararar Maah, maganar ta doki Maah da Abi kamar gugar zana tayi mata fa, kusan kowa ya manta da lamarin shaye-shaye da Fawzan ya taษa yi
"Ehh to kema kinzo da magana dan wannan idanun nasa akwai alamar tambaya akan su kullum a shanye, ko buษe su baya son yi, yanzu wa kike so ya auri Jaanan ษin" Hajiya ta faษa, Ammi murna kamar ta daka tsalle ta ce "ฦan ฦawata ne a Damaturu suke zaune" Ammi ta faษa
"Rabon ki da ita tun yaushe?, baki san halin ษan nata ba kawai kice shi Jaanan zata aura, to ita ce miki aka yi tana sonsa?" Papa ya faษa a fusace
"Saifullahi ranka zai ษaci in kana sa baki a magana ta Thom, kin amince da ita kin yarda da tarbiyyar yaranta? Hajiya ta tambaye ta, da sauri ta gyaษa kai,
"Ni na amince Bahijja ta auri Fawzan" kallon Baffah suka yi "Bahijja fa kace ta auri Fawzan matar ฦanin ka ma nemanwa ฦดar ta tsari take da shi amma kai kana cusa wa taka?" Hajiya ta faษa
"Eh Hajiya ni nace kuma nasan Bahijja ba zata watsan ฦasa a ido ba"
Jinjina kai Hajiya tayi sai kuma tace "Allah ya Kyauta" a cikin Maah da Abi babu wanda yace wani abu tunda aka