Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 2
??ࡱ?>?? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????  !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1<0Table???????? Data ???????????????????? P???KSKS?1<?o?????????OOOO3??s?O??????? ???$'??*?OO??OOOO??3?3?3??O3 &' 5???5???5???5??? 5???5???5???5???5??? 5???5???5???5???5???5???5??? 5???5??? &' 5؂?5؃?5?~?5؁?5؈? 5?p?5?}?5?s? 5؆?5؁?5?x?5؃?5؃?5?t?5?}? 5?q?5؈ޠ 5?u?5?p?5؃?5?t?5؈?5؉?5?p?5?p?5?w?5؁?5?p?5?w? 5? ?5??5? ?5??5??5?? 5??5??5??5??5??5??'5?? 5??5??5??5??5??5??5??5??5??5??5? ? (3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE P?? B??? Alhamdulillah Allah ya nufa mun dawo, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah SWT da ya ?ara bani ikon dawo muku da sabon littafi Mai suna *Su ne Silar ?addara Ta* Wannan labarin wani bangaren ya faru a gaske. Ya kunshi abubuwa da dama a ciki Akwai darasi mai zafi. Allah yasa sakon da nake son isar wa yaje. Allah yasa mu gama da duniya Lafiya. Allah yasa yadda na fara Lafiya in gama lafiya. Ina yi muku Barka da Sallah yan uwa Musulmai Allah ya amshi ibadun mu. Ba zan yi Free Pages da yawa ba. Book 1 5?m?5ؓ?5؆?5؆? 5?w?5؂?5؈?5؆? 1_5 - - KADUNA STATE, NIGERIA. Around 2:00Am ?? Matashiyar budurwa ce tafe a cikin jeji da tsakiyar daren waige-waige take yi ji tayi kamar abu na bin ta juya wa tayi dan dubawa MACIJI ta gani biye da ita a razane ta juya ta nufi baya ta fara gudu. ?? Gudu take yi sosai a cikin dajin juyo wa tayi ta kalli bayan ta har yanzu macijin na biye da ita a bayan ta, cigaba tayi da gudun, tafiya mai nisa tayi har bata iya ?iyastawa adadin ta tuntuSe tayi da wani abu ta faWi ?asa a kiWime ta juyo tana kallon baya macijin ne ya taho inda take gadan-gadan yana Matsowa kusa da ita baya ta fara Matsawa a kiWime sai ihu take tana kuruwar neman taimako ji tayi ta jingina da abu juyawa tayi taga menene Bishiya ce tayi karo da ita ihun ta cigaba da yi tana neman taimako ba kowa haka macijin ya cimmata tana ihu da kururuwa tare da matsawa ko zata iya wuce wa kan fuskar ta ya nufa a take ya cire mata ido guda Waya wani gigitaccen ihu ta ?ara saki kamar zata cika garin da ?ara..... ? A firgice ta farka daga nannauyan baccin da take tana ?ara taSa fuskarta tayi tana shafo idon ta, gani tayi yana nan. ajiyar zuciya ta sauke "Ashe mafarki nake" ta faWa a zuciyar ta gefen ta ta kalla budurwa ce kwance tana baccin ta bata san inda take ba. A hankali ta tashi daga inda take ta fice daga Wakin... ? !s?b?j ???? Kyakkyawar Matashiyar Budurwa ce zaune a bakin katifa ba?a ce ba can ba shiryawa take yi a gaggauce daga gani kasan fita zata yi a ?alla zata kai shekara talatin zuwa da biyar a duniya. Turo kofar Wakin akayi Wagowa tayi ta kalli mai shigowar wata Yarinya ce ta shigo a ?alla zata kai shekaru sha takwas zuwa ashirin atamfa ce a jikin ta riga da skirt wanda suka kamata magana ta fara yi mata da tsaiwa tare da gadara "Wai Anty Muhibbah ina zaki je ne kike ta shiri da sassafen nan" ta faWa tana hararar ta tare da ?unkuni ?asa-?asa "Wallahi wajen malamin nan zan koma, kin san yace in dawo yau, kuma gashi nayi wani mugun mafarki gwara in je ya fassara min shi" "Uhhmmmmm kullum haka dai, ni wallahi ba son zuwa gurin malaman nan nake yi ba, zan yiwa Maamah waya in sanar da ita gaskiya" "Ai sai kiyi ta kiranta, Rafi'at kisan na tsani munafunci koh? Ba wannan ba ma daga nan zan wuce unguwa ina da aiki a can" "To sai kin dawo, amma ki sani zan yiwa Maamah waya in sanar mata" neman gurin da zata zauna tayi turo ?ofar akayi da ?arfi a razane duk suka kalli ?ofar. Matashin saurayi ne ya shigo sanye da riga da wando kallon su yayi yana watsa musu harara sai kuma ya haWe rai yana cewa "Wai bana hana ki zuwa yawon nan bane?" "Aure na kake da zaka hana ni fita?" ta maida masa martani "Ba Auren?ki nake ba amma ai gaba nake da ke, Kinga na isa in hana ki fita" "Kai ka jiyo kuma, daWin tsiyar sana'a nake ba yawon banza ba" ta faWa tana hararar sa belt Win jikin sa ya zare ya yo kanta a zafafe kafin ta an kara har ya sauke mata belt Win a jiki, a rikice ta kalle shi tana cewa "Na faWa maka ba tun yau ba ka daina duka na, ai kai ba ubana bane kuma ba mijina ba. Ko mijina ne kai baka isa ka dake ni na ?yale ka ba" ta faWa tana ?o?arin ri?e belt Win "In dai baki daina yawon ban zan nan ba ba zan daina dukan ki ba" tashi tayi da sauri ta ri?e belt Win tana huci "Haba Yaya wannan ai shirme ne, kamar baka da ilimi kasan ba kyau dukan mata amma kullum cikin dukan ta kake kamar jaka ka siyo" ?aramar budurwar ta faWa tana murguWa masa baki tare da hararar sa Juyowa yayi kanta yana cewa"Ni kike faWa wa wannan maganar Rafi'at Sa'an kine ne dan uwarki" "Ba Uwarta ba dai wallahi, in Maamah ta kira wallahi sai na faWa mata in dukan kake so kaje ka daki matar ka mana ita fin mu tayi" "Munafuka kema sai na zane ki zaki daina wannan munafuncin, bace min da gani anan" ya faWa yana nuna mata hanya Wuce wa tayi tana ?unkuni ?asa-?asa, "me kike cewa?" Ya faWa mata "Ba wani abu nace ba, Allah ya baka hakuri Yaya" "Ameen, da kin maimaita abinda kika ce ai, Sace min anan" ya faWa yana jan tsaki. Dawo da kallon sa yayi kan Muhibbah yana cewa "Ke kuma in na fita saura ki fita kin san sauran" "Sai na fita Win ai ba akan ka nake ba" ta faWa tana jan tsaki. Fita yayi yana kada kai. Tashi tayi ta buWe drawer mayafi ta Wauko ta yafa fuskarta ta kara kalla a madubi ganin komai tsaf. Fito wa tayi a ?ofar Waki ta samu Rafi'at zaune "Zan tafi" ta faWa tana kallon ta Ranta a Sace tace "Sai kin dawo" tana Wauke kanta daga kallon ta "Uhmmmmm" kawai tace ta fice tsaki Rafi'at taja tana kwafa tare da shigewa cikin Wakin. ?aton tsakar gida ne babba mai Wauke da Sangare huWu ne mutane ?alilan ne zaune a tsakar gidan kowa yana harkar gaban sa fitowar ta yaja hankalin wasu daga cikin mutanen kallo ya dawo gare ta . Daga can gefe ?an mata biyu ne zaune Waya na wanki suna hira ganin fitowar ta yasa su kallon ta suna sakin baki "Hajiya Muhibbah za'a fita ne" wata daga cikin waWanda suke zaune ta fada tana kallon Muhibbah Kamar daga sam taji maganar ta shiga kunnen ta inda maganar ta fito ta maida hankalin ta can sai kuma tace"Eh Wllh Jamila, fita zanyi ya safiyar" "Alhamdulillah, To Allah ya tsare" ta ?ara faWa tana sakar mata murmushi "Ameen" tace tana Wauke kanta tare da wuce su. Binta da kallo suka yi wasu suna jan tsaki. Wacce take wanki ce ta ce "hmmm Jamila kin bani haushi wallahi mene na mata magana" "Menene dan nayi mata magana, gida Waya muke da mun tashi tare mu ba gaba muke ba balle ince" "Sai kiyi ta yi Karuwar zaki Ringa yiwa magana, Ni fa zan daina kula ki indai zaki ringa kula Muhibbah" shiru tayi sannan ta cigaba da cewa "?an uwan ta ma Karuwa ?ar iska yake ce mata sai mu dan mun faWa za'a ji haushi mu?" "Mtwsssss ai sai kiyi tayi kanki ake ji, Wan uwan ta da kike zance sunfi kusa kin san ya tsane tane shiyasa yake haka" ta faWa tana mi?e wa ta shiga Sangaren su "Shirme kawai dan nayi miki Magana akan kula karuwa kawai zaki tashi kinyi wa kanki" "Yan uwan ta ma faWa suke yi ehhe" ta faWa itama tana wucewa bangaren su..... Tana fita bata yi wani tafiya mai nisa ba ta tsare adaidaita faWa masa inda zata je tayi shiga tayi suka tafi. ?? Tafe take a cikin adaidaita sahu wayar ta ?irar Tecno take dannawa kiranta aka yi Wagawa tayi. Gaisawa suka yi da wanda ya kira shiru tayi bayan sun gama gaisawar tana sauraren abinda ake faWa daga can sai kuma tace "Tohmm gani nan zuwa yanzu In Sha Allah" abinda tace kenan tana kashe wayar "Malam muje Unguwar Muazu na fasa zuwa can Win" ta cewa mai machine Win "Hajiya amma kuWin ki ya ?aru akan nada" "Ba komai muje kawai" "Tohmm Hajjaju" ya faWa yana juya kan machine Win zuwa inda ta bu?ata. Har kofar gida ya kaita mi?a masa kuWin da tayi ta shiga cikin gidan. Zaune ta tarar da ita a tsakar gida daga ita sai ?aramin yaro baifi shekara biyar a duniya ba. Gaishe ta tayi matar ce ta fara cewaa "Kin kwana biyu baki zo ba Muhibbah ko laifi muka yi Miki ne?" Murmushi Muhibbah tayi tana cewa "A'a laifin me zaku yi min, Aunty aiki ne yayi yawa Wllh amma da kin san zan shigo ai" Maida kallon ta tayi ga yaron da yake kusa da matar shafa kansa tayi tana ce masa "Altaf sai kai kaWai a gida" ta faWa tana shafa kansa. GyaWa mata kai yayi yana cewa "A'a Yaya Adnan yana ciki ai" Aunty ce ta cigaba da cewa "To Muhibbah ya gidan, yana naga tayi min yawa nace ko za'a share min yanzu" "Aunty gida Alhamdulillah, Thom bari a gyara miki" "Allah yasa dai ba wani gurin zaki ba na katse ki" "A'a Aunty daga gida nake ma" "Ok ki shiga ciki Adnan yana nan ya baki kayan" Thom tace tana mi?e wa ta shiga cikin gidan.... =؅?=؅?=؅?=؅?=؅? Shichahai Scenic Resort, Beijing, China. Zaune yake a club shi kaWai ne a gurin waiter ne ya ?ara so a kusa da shi ya tsaya magana ya fara yi masa da yaren Chinese "N? xky?o sh?nme" (Me kake Bu?ata) amsa masa yayi da Chinese Win "Zh?y?o p?ji? ji? g?ule" (Giya kawai ta isa) ?"H?o de xinshng r?ng w? d?i gu?l?i" (To yallaSai bari in kawo) ya faWa yana wuce wa, gyaWa masa kai kawai yayi. Ba jima wa sai gashi ya dawo da kwalbar giya ajiye wa yayi ya tafi, yayi gurin minti ashirin sannan ya buWe ya fara sha. Wata budurwa ce ta ?ara so tsayawa tayi kusa da shi "Hii Handsome" ta faWa tana sakin murmushi tana yi masa fari da kwarkwasa. ?agowa yayi ya kalle ta daga sama har ?asa bai ce mata komai ba mai da kansa yayi ga abinda yake yi "Can i sit beauty?" ta ?ara faWa ko kallon ta bai yi ba nuna mata gurin zama kawai yayi, Kujerar dake facing Win sa taja ta zauna kallon sa take yi, can sai ta soma yi masa hira sama-sama yake amsa wa wani kuma yayi mata shiru. Sun ja lokacin mai tsayi a haka tana yi masa surutu kira ne ya shigo wayar ta Wauko wa tayi daga jakar ta ganin time yaja yasa ko Waga kiran bata yi ba, zaro ido tayi ganin twelve har ta kusa "Oh my God" ta faWa tana rufe bakin ta da hannu. Maida kallon ta tayi gare sa sai tace "Cutie I'm going to leave now, All the time we spent here, you didn't tell me your name" ta ?ara sa fada tana kashe masa ido "That doesn't concern you" ya bata amsa Dan jimmm tayi sai kuma tace "Can i have your phone number" "Can you stop worrying me with your talking" ya faWa a zafafe ?age kafaWa tayi sai kuma tace "Yeah I can" "Good Night Beauty" ta faWa tana tashi tare da Waukar jakarta ta fice daga club Win. Har gurin Wayan dare yana club Win daga yasha shi-sha sai giya sannan ya tafi...... ?????????? >?x?c'?>?x?c'?>?x? RIYADH, SAUDIYYA. Aiki take tayi kana ganin ta kasan a gajiye take yin aikin ?arfin hali ne kawai take yi duba abincin da take dafawa tayi kira ne ya shigo wayar ta "Innalillahi wainnaillaihir-rajiun" ta faWa tana dafe kirjin ta wayar ta janyo da sauri tana duba wane yake kiran ta ganin daga Nigeria ne ya saka ta sauke ajiyar zuciya Wagawa tayi jimmm tayi tana sauraren abinda ake faWa a can tsaki taja sannan ta fara cewa "Ku yanzu haka zamu yi daku kullum masifa a cikin gida sai kace ku kaWai ne ?a?a, na taho Nan nema mana abinda zamu rufa wa kanmu asiri amma kullum cikin faWa, ku kashe kanku kar wanda ya ?ara kira na, na gaji" ta faWa tana kashe wayar tare da jan tsaki. Ajiye wayar tayi hawaye na zubowa daga idon ta. Babbar Mace ce ta shigo Kitchen Win Sunan ta ta kira a zabure da Wago tana amsa wa "Kin gama girkin ne?" Ta faWa da larabci "Eh, yanzu zan kawo In Sha Allah" ta bata amsa itama da larabcin. Bata ce mata komai ba tayi ficewar ta. Wani Hawayen ne ya ?ara zubo mata...... #5?u?5?p?5؃?5?t?5؈?5؉?5?p?5?p?5?w?5؁?5?p?5?w?=?o? Comments & Share Fisabillah >?p?=?O? *Littafin sune silar ?addara ta 500 ne kacal, dukanshi Book Win Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura* 9047574404 Fatima Abdulhadi Garba Opay *bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 07077791941* Zaku iya samu na ta wannan number 07077791941 5?=?5?8?5?K?5????=؞?>???=؞? Kwance take akan makeken Royal Bed Win ta Bacci take yi sai juye-juye take yi bakin ta sai motsi yake alamun magana take amma bata fita sosai gumi duk ya ji?a jikin ta "Muhammad wannan rayuwar yanzu ka zaSa wa kanka? Shaye-shaye Muhammad ba halin ka bane please ka daina" ta faWa tana ?ara juya kan nata shiru tayi sai kuma ta cigaba da cewa "Tafiya zaka yi ba zaka dawo gida ba Muhammad? Ina bukatar ka a kusa dani ka dawo gida dan Allah" ta ?ara faWa tana mi?a hannu alamun tana mi?a wa wanda take kira hannu ya ri?e ta "Muhammad karka tafi ka barni, ina cikin wani hali please karka tafi yarona" ta faWa tana sakin ?ara........ #5?u?5?p?5؃?5?t?5؈?5؉?5?p?5?p?5?w?5؁?5?p?5?w?=?o? Comments & Share Fisabillah >?p?=?O? Book 2 300 Book 3 300 *Littafin sune silar ?addara ta 500 ne kacal, dukanshi Book Win Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura* 9047574404 Fatima Abdulhadi Garba Opay *bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 07077791941* Zaku iya samu na ta wannan number 07077791941 5?=?5?8?5?K?5?

Chapter 1 of 2