ya yanke shawarar sanarwa Habib dan haka yana idar da sallar asuba yaje gida Habib ganisa da sassafe yasa Habib jin tsoro bayan sun gaisa Habib yace oga da kansa haka Allah yadae lfy.
"Murmushi oga yai snn yace lfy klau nan yai masa bayani abinda ke tafe dashi.
"Shiru Habib yai snn yace a gaskiya bazan iya tunkaran xahra da wanga mgnr ba amma akwai kani bbnta zankaika har gidansa sae kasanar masa.
"Koda sukaje yai masa bayani murna sosae bba Habu yai snn yace yabasu kwana biyu.
"Bb da kansa yaje gidan su gidan su Zahra dashi da mm sukasa Zahra a gaba sukai mata nasiha sosae Zahra tai kuka har tagaji snn su mm sukai masa bayani akan oga musa.
"Zahra taso taki amma babu yadda zatayi sun riga sunfi karfinta.
"Ranar juma'a aka daura aurenta da alhji musa ta tare a gidansa dake G.R.A. ta tare ita da mm dasu uncle wancan gidan kuma yace susa yar haya.
"Alhji musa haifanfa garin gwambe ne yanada mata daya da yara biyu kuma duk sunyi girma Hjy ubayda macece mai kirki sosae da son jama'a hakan yasa koda maigidanta yaxo mata da mgnr aure bata nuna damuwa ba.
"Duk da bagu daya suke zaune ba amma babu mejin kansu dan bata dauki Zahra a matsayin kishiya ba.
"Shima alhji musa mutum ne meso yara sosae sae kuma Allah be bashi da yawaba hakan ne yasa ya auri Zahra.
"Watan da akai auren wata tasamu ciki oga musa yai murna sosae bayan wata tara ta haifi danta namiji.
"Bata yayeba tasake samu wani cikin shikuma ta samu mace.
Oga musa ba karamin murna yai ba ko kunya bayaji idan yadawo aiki suka zaune a parlour haka yake xuba yaran a gabansa sutai wasa wani lokaci nema Zahra ke masa fadi akan shagwaba yaran.
"Shiko baya biyeta sae dae yace babu ruwanta
"Mm tai ta masu dariya.
Alhamdllh
Saemu hadu a littafina na gaba mai suna AURE IBADA NE.
TAKU HAR KULLUM HAUWA S ZARIA
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 16