addu'ah, Allah ya bani dacewa a duniya da lahira, Allah ya yafe mana kurakuren mu gaba ɗaya🙏🙏🙏
Littafin wuƙa a Zuciya free ne, duk wanda ya sayar min ta hanyar bugawa ko kuma a document ya sani Allah yana Gani😌 kuma akwai hisabi.
Da akwai Darrusa da dama a littafin nan, wanda nasan in dai har mutum yana biye to zai karu ta ɓangarori da dama,. Amma babban abinda nake so mutane su dauka shine, Duk abinda ka shuka shi zaka girba, Abinda kake gani in kayishi kaman ba komai bane idan har ya cutar da wani ,lallai Allah Sai ya bima Wanda aka cuta hakkin shi, Masu Son Mutum don kudinsa Su sani kuɗi na karewa Soyayyar Gaskiya ce dawwamammiya, Masu ɓata rayuwar Mutane su sani Duk rantsi duk daran daɗewa sai Anyiwa naka sai zuciyarka tayi BLEEDING Fiyeda yanda kasa nasu tayi,babban abu mai illatarwa wanda a yanzu ya Zama ruwan dare wato Shaye Shaye babban illace a rayuwar dan adam babu abinda bazai saka kayi ba, duk muninsa kuwa.
Allah yasa mu dace.
Godiya mai yawa ga dukkanin masoya littafin BLEEDING HEARTS, ba zan taba mantawa da soyayyar ku gare ni ba, Alhamdulillah. Ina tareda ku kuma duk comments dinku ina karantawa kuma ina jin dadi.
Ummu Abdan novel na WhatsApp, bleeding Hearts group, ummu Noor novel and many more you guys are always in my 💞💞 jazakumullahu Khayran, thanks for the love and time I Love You🧡🧡.
Bazan Taɓa mantawa da kaunar da kuka nuna min ba Mum Asas , Maman Mukarram, Samrah, Teemah, Safiyyah Equity , Aisha S Maibanki, Harnerh,Nana ta annabi ta deeny , Nukhtar Sister batula, ƙawata Bintu lawal, Maman Mamah😘😘, kawalliyata jummai hudu, Waseelah 2016, aimarnerh🖤, ƙawata Deejah, mrs Ahmad ,sadiya Aminu, Maryam Delight, Maman Muhammad(Ammin Sulthan), Maman zarah🖤, gaku Nan dai 🧡
Yaseen yawa gareku💃🏾💃🏾💃🏾 dama sauran wadanda ban kira ba duk ina godiya,Allah ya bar zumunci.
Jinjina ta musamman ga Xulaihah Bazan taɓa mantawa dake ba, wacce ta kasance first fan din Littafin nan, Tayi missing wayanta two times but duk sanda ta chanza waya sai ta kirani nayi adding ɗinta kuma ta cigaba da bin littafin har karshen sa, ta dalilin Littafin nan Mutane da dama sun shigo rayuwata, Different people from Different world.
Alhamdulilah.
I love you All.
Alhamdulilah
4th March 2022 to 28 January 2023
10months😂💪😹
Bintou loves you 💞✍️
I feel like not going gabas again 🤔
In tsaya ne💔😹?
Bissalam💞💞💞🙏🙏
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 69 Chapter of 69