Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kama hanyar gidansu laila.
Anwar ya lura Aisha tayi fushi kuma baitaba gannin fushinta ba....da haka a motan yarike mata hannu yana wasa da shi....

Saurin dagowa nana Aisha tayi...nan taga yakafeta da ido...baxata iya juran hada ido dashiba...dan haka tasaukar da kanta kasa.

Ganin haka yasa anwar cigaba da abunda yakeyi.duda idon shi na kanta....
Aisha takasa katabus.duk ta kosa su isa gidan su laila...
Shiyasa take farin cikin barinta nigeria saboda fitinan Anwar...muryan shine ya katse masa tuna ninsa...

My baby am sorry....dagowa nana tayi hadi da nuna kaman bakomai a ranta tace"ya anwar maiyafaru....

Murmushi yayi dan yasan halin nanan har yau bata canjaba...

Na ce kidawo back sit..
Aisha tace"no ya anwar nan yafi cancanta dani ai.naje inbar mijina shikadai ma mai masa hira...nan laila taja birki hadi dacewa"toh ya hafeez kar ayimana lalata fah....
Hafeez ne yace"aikunsu kenan ko agida ai.....
Nan laila tayi dariya hadi dace wa"wato saboda soyayya ko girmanmu na yayyu sun manta kenan....dariya duka sukayi hadi dacewa"ina kina nan da girmanki antyn mu....laila dasan girma batasan sanda tace"to allah maku albarka.ba Anwar kadai ba har hafeez yayi dariya sosai hadi da mamakin son girma irin na laila....

A haka suka isa gidan mom laila....
Suna isa sukai sitting room....mom laila ne tasauko hadi da hugging din nana tanacewa"u ar wlcm dear....

Aisha da murna ta rungume mom nan mom tayi ciki da ita....dan ta shirya...

Bayan fira da mom taxauna tanayi dasu hafeez.har mamaki sukeyi kodai batasan halakan dake tsakaninsu da laila bane?amma ganin laila har taxo tana nuna mata hafeez yasa su tabbatar da tasani....


Haka mom tacika masu tumbinsu...sannan tace"a gidan nana xata kwana....
Haka suka koma masaukinsu...cike da farin cikin yanda mom ta nuna masu so...
Da safe sukayi masu sallama xuwa nigeria...laila taso suyi kwana biyu ne saboda masoyinta..

Amma hakanan suka tafi...Aisha sai dariya take.aranta tasan laila bataso tafyn su ba...




Yau da gobe sai allah.yau su Aisha har sungama final exams dinsu....dan haka nan da kwana biyu xata koma nigeria.....

Laila ne suka xauna suna shirya yanda bikinsu xai kasance....dan har iyaye sun shiga maganan bikin laila da hafeez...kuma iyayen laila sun amince...duda babanta da yaso bijerewa.ammna yayan laila mai suna mahbub shi yanuna ma dad yasan shi hafeez din.dan harsunyi kartu a misra....
Da dad yaji haka shine nan ya amince da maganar kuma yace..yabada amanar laila dan allah su kula mai da ita sosai....
haka dad sukai alkawrin kula mai da laila....

Toh anyanke bikinsu nan da sati uku dan hakane suke shirye shirye.....

Nana Aisha tace"baxa fara event ba sai an dauro auren laila sannan...dan sai anyi sati daya ana event....a haka suka tsaya da shawara har Aisha ta dawo nigeria.....





Direct part din mon Aisha tasauka....mom murna takeyi da ganin nanan....dan haka bayan ta kimtsa sannan mom tacika mata ciki...sai mahgriba tayi part din ammmie.....



Ammie na xaune taji shigowan nana.dagudu nana ta rungumeta.hadi dacewa"baeka da gida ammie...


Nan ammie tace"barka yakk ya hanya...
Lfy qlao ammie.

Ammie tace"kina part din mom dinki ko?niwato batani akeyiba....

Laila tace"lah ammie bahaka bane.....

Ammie tace inba haka ane toh yaya ne....jeki shirya kixo muyi hira daddynki yakusa da wowa.....

Ok wai ammi ina ya anwar da ya hafeez sukajene?
Nan ammie tace"suna kaduna mana.kinji ko ankara masu girma.

Lah ammie yaushe?

1mount kenan..
Aisha tace"allah sarki kai ammi naji dadi sosai fah.....
a haka tana ma ammi xuba tayi ciki....

Satin nana Aisha daya.tayo kano....
Anan taga sabon gidan da daddy yayima abbah...gida anguwa guda.gashi bakaramun kyau yayi ba.

Da murna tashiga gidan.wata meaiki ke shaida mata inda innna take....

Tana shiga taga inna an hakim ce kushine...tayi wani mugun kyau kaman ba ita ba..
Da fara'a take mata sannnu da xuwa...
xama tayi kusa da inna.
A nan inna tafara tambayanta saukan yaushe?
Nan tagayamata.....
tundaga nan Aisha bata kara komawa gidan mom ba.tana wurin innah.......

A haka satin bikin hafeez yayi....kulkum sai dai Anwar da hafeez suxo gidan inna.don suji abunda suke bukata.....



A ranan alhamis ne su abba suka nufah jaaapan.wanda ranan juma'a dubban mutane suka shaida auren hafeeez moh'd da laila moh'd....


A ranan kuma a kadauko amarya xuwa nigeria.su inna da mom sune en gaba gaba daukan amarya dukai airport....

Sai a yau laila ta tabbatar da soyyayan da ke tsakanin uwa da da.dan ita kuka mon kuka da kyar aka sata amota sukayo airport.....





More typing✍🏻
More comment




Maman teddy🧸

08021737594...
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: Typing.......📱






©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*





Home of peace joint entertaiment to educate and enlighten our readers

.




💕 'yar aikina....💕
(my house maid..)






Story and written by
Eashert
Maman teddy🧸







*PAGE*
3️⃣0️⃣➖3️⃣5️⃣






Haka sukayo nigeria laila nacike dakewan kasan ta...

Itako Aisha na gidan inna sai murna takeyi dan duk takosa su laila su karaso.....


Tana xaune cikin wata meterial lemon green...sai muryan anwar taji...sauri waigowa tayi.nan taga yawani kashe mata ido....da sauri ta dukae da kai....
Kara sowa yayi yana cewa"ankawo maki lailanki tana dakin innah...
Kafin ya karake tayi sauri yin waje....

Sauri kama hannunta yayi..hadi dacewa"babby gobe xa'afara event.ni wlh duk na kosa inga ankawomun ke dakina...inta kallonki muna soyyaya mu ko?

Aisha ne tayi shiru dan talura anwar harmanta da wayakeyi magana yake....

Cewa yayi"kinsan ana gama event dinnan kasannan xamu bari...

Anan Aisha tace"ina kuma xamuje ya anwar....

Anwar yace"honey moon mana....dan sai mun xagaye kasashe sosai....

Kiran hafeez yakatsemai tuna ninshi.nan yace"ok hafeez gani nan xuwa...

Nan yace"bari inje kiran wancan dan rainin wayon.yana kaiwanan yayi waje....

Binshi tayi da kallo tana dariya.wato hafeez dinne yake cemawa dan rainin wayo....

Kasa ta sauko tanufi dakin innnah...
Nan taga mutane cike a dakun amma bataga laila ba...

Nan tace mawa inna.laila na inane innah?
Inna tace"tana bedroom....

Nan tayi bed room ganin laila tayi kwance tana kuka....
Saurin xama tayi akan bed din.jawota tayi hadi dacewa"plz my laila kidaina kuka dan allah....

Meye na kuka kuma?
Nan laila baki narawa tace"mom dina....
Dasuri tayi shiru sakamakon kukan da kwace mata.....

Nan take nana Aisha kuka yaxomata...itama fah nan da 1weak xata bar su innah....nan tahau kuka...ita kuka laila kuka....bamai lallashin wani.


A haka sannan Aisha tafara lallashin ta.har tayishiru....

Haka inna take kula dasu kullum.laila tasaki jikinta sosai...
Haka mom taka womasu masu makeup na tsawon sati daya.....

Haka akajera 1weak kullum cikin event akeyi da karban baki.....

Bayan angama wannan ne suka tare a gidajensu.dake garin lagoes.dan aikinsu yakoma can.shiyasa dad ya yanke shawaran su tafi can.....

Haka a dauki amare xuwa gida jensu....
Daxasu tafi ne laila kuka Aisha kuka.da kyar aka babbaresu....

Duda gida daya suke amma saida akafara sauke Aisha.


Wow mutane saiyabawa suke da tsaruwan gidan...maaikata kowa na nata hidima....

A haka akanufi da kowa part dinta....

Bayan isha,i kowa yafito dan amaida shi gida.
Anan su laila suka kara shan wani fadan hadi da nasiha....

An gwaye basu shiga dakinsu ba sai wurin 10,00pm....

Bayan fitan mutane Aisha ta tashi ta dauro alwala hadi da addu,an allah basu xama lfy....

Bayan ta idarne.ta tashi tahau kallon dkin kai mashaallah.daki yy kyau sosai....

Bayan takoma ne taxauna a wani cushine dake kusa da royal bed dinta...anwar yamudo kofah.wanda yasa gabanta faduwa...tunda take da anwar bata taba ganinshi gabanta yafadi ba sai yau.....

Anwar ne yanufo ta fuska dauke da annuri........





More typing.........
More comment.




Maman teddy🧸
08021737594....
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: Typing........📱







©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*



Home of peace joint entertaiment to educate and enlighten our readers.....



💕 *'YAR AIKINA...* 💕
My house maid.


Story and written✍🏻
Eashar...
Maman teddy🧸


*DEDICATION*
I dedicate this page for u my flowers fans...ina yinku over and over.dan haka page din kune wannan kuyi yanda kuke so da shi❤️






BAN HANA ATURAMUN NOVEL DINA WANI GROUP BA.DUK WANDA YA TURA WANNAN, KUDIN SHINE... , AMMA DAN ALLAH KAR AJUYAMUN NOVEL DINA...DUK WANDA YA JUYAMUN ALLAH YA ISA....





*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*







_______________________________





*Page*
3️⃣6️⃣➖3️⃣7️⃣


Nufan inda take yayi.saurin rufe idonta tayi da mayafin dake kanta....
Dan saida inna taja kunnanta akan kar tabude idonta.amma saboda fitina irin na Aisha sai da ta bude...

Murmushi Anwar yayi sannan ya xauna gefen bed...hadi dacewa"amaryata ayau,abunda na dade ina fata.kuma ina son gani saigashi allah ya nunamun a yau...dan haka ngd ma allah da yacika mun burina na mallakanki nana Aisha.allah yahada kanmu yabamu xuri,a na gari....

Aisha ne murya kasa kasa tace"amin ya allah...

Murmushi yayi hadi dacewa"toh budemun fuskan ingani ko naiya budewa da kaina....

Aisha ne tayi shiru...
Ok kosaina siyan baki sannnan xamu fara hiran...
Aisha dama abunda yahata magana kenan.nan tace sosaima kuwa saikayi siyan baki tukunna...

Nan yace"ok nasiya da abu mai daraja...
Dariya tayi hadi dacewa"bana tunanin akwai abunda xaka iya siyan muryata da shi..
Nan yayi dariyan shima yace"affuwan ataimakeni inga fuskan.nasan banda abunda xan iya siyan baki da shi....

Murmushi tayi hadi fa bude fuskan...
Nan yahau surutunshi hadi da tsokanan ta....

Anwar yace"Aisha tasomuje dirning dan nasan cikinnan naki bakomai aciki...

Langwabar da kai tayi a shagwabe tace"ya anwar na koshi...
Anwar ne ya mata hanci hadi da kwakwayon muryanta..
Nan ta hau dariya...
Ahaka suka nufi dirning...

Dakanshi yayi serving dinta.ya ajemata hollondia da gasasshen kaza agabanta..

Kallonta yayi nan yace"xaki iyacine ko inbaki da kaina...

Yatsina fuska tayi sai kuma tace"bari in taimakeka inci dakaina...

Nan tafara cin kazan ta.hankalinta kwance...
Shikanshi gogan mamaki yake yanda tazauna tana cin kazanta hankalinta kwance...
Aranshi yace"anya kuwa Aisha tasan mene aure?

Itako Aisha koda laila tafara bata labrn first night.cewa tayi ina ita ya Anwar dinta baxai mata haka ba...dan haka tasaki jikinta takecin kazanta....

Laila nacan bamusan halin da ake ba.

Nana Aisha ne tace"ya Anwar ya kai bakacin kazan...bakaji yanda yayi dadi ba wlh.
Dariya yayi hadi dacewa"amm nakoshine..ok Aisha tace hadi dacewa"nima na koshi fah.

Kama mata hannu yayi suka koma bed room.nan yace kinyi sallah?
Saurincewa tayi"ehh
Ok kina da alwala kenan..nan ma tadaga mai kai.

Sai yace"bari inshirya inyo alwalan toh tace"
Bayan yadauro alwala,yana fitowa ya shimfida masu darduma hadi dacewa"nana zomuyi sallah..

Nafah cema nayi sallah na.shiru yy kafin yace"wannan na lafila anayi duk in anyi aure...

Nan Aisha gabamta yafadi...data tuna a islamiya ance ranan da miji xai kusanci mace suna sallahn nafila.

Maganan shi yakatse mata tunaninta...ta so kidauki mayafinki gashi...

Tashi tayi jiki a mace ta amsa mayafin..
Nan suka fara sallah.bayan ya idarne ya dora hannunshi a kanta yayi addu,a hadi dayimata tambayoyi....
Nan tabashi amsa a natse...

Bacci kike ji ko?
Daga mai kai tayi.dan tafara tsorata da Anwar din..

Ok jeki kwanta ni wanka xanyi tikunna.
Tashi tayi ta nufi gado shikuma yayi toilet.ganin ya shiga yasata saurin jan bargo ta shige...

Bayan ya futo direct dressing mirrow yanufah...shiryawa yayi tsaf.sannan ya feshi jikin shi da/ turare kala kala masu sanyin kamshi....

Nufan bed din yayi sannan yajenye bargon da tarifa da shi..

Murmushi yayi hadi da kwanciya agefenta.
Itako Aisha da taji mutum kusa da ita.nan tayi saurin tashi xata sauka..
Kama hannunta yayi..kuka xata samai nan yayi saurin cewa plz my easher.....bata tsaya jin me xaice ba.tahau kuka tana ya Anwar dan allah ka kyaleni...
Ganin Aisha na shirin tada mai maaukatan gidan yasa shi jawota da karfi.nan ya rungumeta hadi da hade bakinsu waje daya....mutsu mutsu tafara ammah tuni Anwar ya danneta wanda motsi takasayi.nan Anwar yafara kissing dinta ta koina.a haka yakai har breath dinta,nan komai yafara tsayamai da aiki.haba Anwar da yagama fita hayyacinsa nan yafada wani sabon duniyan da bai taba jinshi a ciki ba....ba abunda yakekiyi illah sumbatu dan baisan inda kanshi yake ba.

Itako Aisha tun tana kuka tana ya Anwar ka yahakuri tun tana iyawa har ta dawo bakinta ya mutu...

Dako anwar ya shigeta.wani ihu tasa hadida kiran sunan hafeez,mom da laila wanda tundaga lokacin bata kara sananin inda kanta yake ba.niko nace hafeez nacan shi da lailan dan itama tana wani hali ayanxu.sai dai mom din kuma tayi maki nisa bare tajiki nana Aisha.sai dai ki hakuri....
Anwar ya susuce gaba daya.yamanta ma halin da Aishan take....
Sai da suka kai 3am sannan ya fara dawowa hayyacin shi....magana ahankali ya hauyi yana sauke numfashi...am so soory dear.yana fadi hadi da shafata nan yaji kaman bata numfashi...

Saurin dagota yayi hadi dacewa"my easher pls kibude idonki....kinji.
Ganin Aisha ba alaman motsi yasa shi kinkimanta ya ajeta agefe...sanan ya dauko first aid box dinshi..nan yafara bata taimakon gaggawa.da kyar yasamu ta farfado dan shikanshi yasan ya wahalar da ita..bayan ta farfado ne banda kuka ba abunda takeyi.kuma takasa magana..saboda axaba.
A haka Anwar yadinga bata hakuri..ganin saukan numfashi yasa shi ganewa tayi bacci.dan haka ya gagyara mata kwanciyanta...shima ya kwanta hadi da rungumeta jikinshi.


Bangaren hafeez kuwa yadebi mamaki dayaga laila vj ce.dan shi yadauka tuni tadade da watsewanta...
Amma saiyaga akasin haka.barin yanda yaga tana manne mai da ya shigo dakinnata...dan haka bai tsaya wani dogon tunaniba ya auka..laila tasha kuka dan atunaninta abun dadi ne da shi.barin yanda kawayenta ke bata labrin cewa da dadi...amma yau saida ta tsine ma kawayenta har ta gaji.....shiko hafeez daren nan yaxamanmai daren da baxai taba mantawa a rayuwanshiba.....



Da safe Anwar bayan ya kintsa yayi sallah.nufan inda Aisha take yayi,nan yakafeta da ido yana tuno abunda yafaru daren jiya.daren da baxaimanta da shi ba a rayuwa,daren daya samu farin cikin shi..

A hankali yasa bakun shi dai dai kunnanta yafara kiran sunanta...
Saurin bude ido tayi ganin Anwar yasa ta fasa ihu tana xaginshi hadi dacewa"mugu axxalimi,bana sonka daga yau ya Anwar...tausayi tabashi da kuma dariya....yasan axaba ne yasata....

Dan haka yace"kiya hakuri baxan karaba kinji.....


Ture shi tayi hadik dacewa ka rabudani nii...
ok bari inkaiki toilet toh
A,a nixan iya Aisha tace"da kokarin sauko da kafanta kasa...nan takara samai ihu hadi dacewa"wayyo allah xafi xan mutu...saurin daukanta yayi yanufi da ita privacy dan yasan dama baxata iyaba....
Tsayawa yayi yaga gudun ruwanta...








More typing....
More comment





Kuyi manage da wannan plz cox banda enough chage ne...



Maman teddy🧸

08021737594.
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: Typing〰️〰️〰️📱







©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*



..home of peace entertaiment to educate and enlighten our readers.




💕'YAR AIKINA...💕
My house maid..




*DEDICATION*

I dedicate this page for you my 'yar aikina fans da sauran masoyana a duk inda suke a fadin duniya....





*Bismillahir* *rahmanur* *rahim*



*PAGE*
3️⃣8️⃣➖4️⃣0️⃣





Koda ya nufa toilet da ita,a ruwan dumi yasata.nan tayi xillo hadi da sakamai kuka.saurin cewa yayi sorry ni ne ko...baxan karamaki da xafi ba....nan yahau xubamata ruwan dumin a hankali...

A hankali yakai hannun shi kasanta..nan tayi saurin rufe ido.Anwar kuwa aranshi cewa yake gskyna karata dayawa.nan tausayinta ya kamashi...

A hakali yake zubamata ruwan dumin a cikin hq dinta yana shafamata a hankali...

Nan yadago hadi da kallanta sai yaga idonta a rufe yake...

Cewa yayi my easher da dadi ko?
Daga mai kai tayi alaman ehhh..

Haka yayi tamata har tafarajin dama dama...sannan yayi mata wanka..bayan yagama yacemata"kin iya wankan tsarki ko?nan ma ba baki sai daga kai tayi..
Murmushi yayi sannan yace"ok kiyi inajiranki a bed room kinji..bata ce komai ba.ya fita...


Fitan shi yasata bude idonta nan ta fara kuka tana tuno ya hafeez da laila.aranta tace:hmm ai ya hafeez baxai ma laila haka ba.
Nan tashare kwallan idonta hadi dafara wankanta nan bayan ta gama ta dauro towel hadi da fitowa..

Xaune tasamu Anwar a gaban dressing mirow yana xaman jiranta.da sauri yatashi yanufeta.kama hannunta yy yace"xaki iya tafiya yanzu?a hankali tace"ehh.

Nan suka nufi bed side drower taxauna.komai yadaukomata kaman kayan da xata saka,har mai shiya shafa mata.sannan yadauko wani garnannen leshi yasamata..dayaxo samata fauder ne tahaumai dariya..
Dariya yy hadi dacewa"dariyan me kkyi?
Daryan takayi sannan tace"ya Anwar yau kaine xaka samun powder hmm ai baka iyaba...waya fada maki bari kigani kuwa xakigane na iya samiki powder...

Haka taxauna anwar ya goge fuskanta da powder...
Yasa mata lipstick...
Sannan yakamata suka nufi dirnnig table.

Lokacin da suka isa tuni maikatan gidan sun gama jere masu table din da abuncu cuwa kala kala...

Anwar ne yaja ma Aisha kujera hadi da xaunar da ita...hmm manya kenan masu ba so muhimmanci yanda ya kamata...


Haka ya xubama mata abuncin a gabanta...
Haka ya dau spoon wai xai bata abaki.nan tayi saurin cewa"nah ya Anwar xan iya ci da kaina...da kyar tasamu ya kyaleta sannan yafara cin nashi...

Haka suka cigaba da rayuwansu anwar na ko karin yaja Aisha ajikinshi yanda xata saki jiki da shi sosai.tun daga wannan rana Anwar bai kara kusantan nana Aisha ba..danhaka tasaki jiki da shi sosai..sai dai intaga yanaabun da xai wuce gona da iri shine xata saka mai kuka ta tureshi gefe...
nxma
Haka ya kyaleta tsawon 1weak bai mata komai ba..kullum tana cikin magiya akan ya barta ta leka part din su laila.amma yace"bata da lfy sai taji sauki xaikaita...
Aisha haka xatahau cewa"taji sauki ita kawai ya kaita amma yace"shi ba yamxu ba..dan haka ta kyaleshi ta hakura...


Haka itama laila kema hafeez magiya amma yaki barin ta taga Aishanta.


Amma su kuwa hadu wansu sukeyi susha firansu san ransu...anan hafeez yaji Anwar na neman wuce gona da iri,sai yace mai kai ka bimun kanwa a hankali fah...dan nasanka.
Anwar yayi dariya hadi dacewa"kaima kabimun kanwa a hankali.hafeez yace"au ashe kayi kanwa ban sani ba?

Anwar yace"au bakasani ba,toh yau kasani ai.tun yaushe nayi kanwa ni...
Hafeez ne yace"toh laila ai ta girma ma baby sosai.
Anwar ne yayi saurincewa"bawani sosai bane fah...

A haka sukai ta gardamansu da tsokanan junan su.


Wata rana Aisha na kicin tana yankan carrot dan tace ma masu aiki ita xata ringa ma mijinta girkin dare.suna su na safe ne kawai..

Ta kukafe sai aikinta takeyi kawai bataji motsin mutum ba illah rungumeta da akayi tabaya..shiru tayi dan tasan me aikin...

Tana shirin cewa"ya saketa tayi aikinta,sai taji yana samata hannu a cikin 'yar yaloluwan rigan da tasa da karamun mini skirt...
Muryanta ne yafara rawa dan takasa manta daren farkon nan da ta wahala a hannun shi...
Kafunta yi wani mgn ya hade bakin su wuri daya yana tsotsa kaman yasamu sweat...

Kukan da tasaka mai ne yasa shi sakinta hadi dacewa"am sorry baxan sakeba kinji?
Daga mai kai tayi alaman toh..nan yaja hannunta dacewa"xomuje kiji wani abu.
Saurin fixge hannunta tayi dan tagane inda yadosa,sai tace"ni ina aikine kabari ingama.ganin ta yano shi yasa shi sosa keya hadi da barin kitchen din.



Haka da daddare ya hanata sukuni....
Banxa tayi mai kaman bata gane inda ya dosa ba..
Haka ya jawota ya rungumeta tsamm ajikin shi,dan yau baxai iya hakuri ba yau,yana bukatan ta sosai...

A hankali ya fara nishi.tun tana jin nishin shi kasa kasa tafara jin yana saukarwa da karfi..nan ya haucewa"plz nana kiyarda baxan maki da xafi ba..
Ganin yanda yake magn bakin shi na rawa yasa tajin tausayin shi.dan haka muryanta na rawa tace"ya anwar da xafi fah...
Saurin cewa yy"wlh bada xafi xanyi maku ba.
Kafun tayi wani mgn ya fara kissing dinta.
Tundaga sama har kasa da yaxo kan dukiyan fulaninta ne ya fita hayyacinshi baisan sanda ya fara tsitsan su ba...Aisha gashi yanda yake tafiyar da ita tana jin dadin hakan amma tsoro yahana ta komai.banda fargaba.

Dataji yana kokarin sakawane yasa ta saurin cewa ya Anwar a hankali fah,tafadi baki na rawa idinta yacika da kwalla.
Shafata yy hadi dacewa"baxan maki da xafi ba...

Haka ya yafiyar da ita yanda yakeso daren dan xai iyacewa bai taba samun yarinya da niiman dake jikin nana ba...ko mimi dake aune da magun guna bata kai nana ba...
nana dai bataji xafi kaman nafarko ba amna xata iyacewa"bamaraba dan taji jiki....haka suka kasance cikin daren nan cike da so da kauna.


Washegari suna xane a falo suna fira nan Aisha ta matsa mai sai ya kira mata mom da ammi,dan rabonta da su kusan kwana uku kenan..

Haka yakira mom suka sha fira da nana aisha sannan sukai salkama...
Bayan nn yakira mata ammi nan ma sun taba fira da ammi hadi da yimata nasiha tabi mijinta sahu da kafa...

Bayan su gama wayanne suka cugaba da firansu,anan anwar kecemata ta gayamai sunan da xata ringa kiranshi da shi...
Shiru tayi batace komai ba..
Nan yacigaba dacewa ni banson ya anwar diinnan.yanxu fadamun sunan da kk so na dashi.kafun ta bashi amsa sukaji nocking.nan anwar yace"a shigo
Aisha tayi ynkurin tashi daga jikinshi nan ya maida ta...

Nan suka ga laila da hafez sun shigo sun xama kaman wasu larabawa,a bun gunun sha,awa.

Dagudu Aisha tanufi laila nama lailan ta karaso wurinta da sauri suka rungume juna suna farin cikin ganin junansu....




Maman teddy
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: Typing〰️〰️〰️📱





©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
Home of peace entertaiment to educate and enlighten our readers....





*💕'YAR AIKINA...* 💕
My house maid.





*Story and written by*
*Maman teddy* 🧸





*PAGE*
4️⃣3️⃣➖4️⃣5️⃣






Anwar ne yy ma doctor gdy sannan yanufi mota...yana shiga yatarar da Aisha sai kuka takeyi...

Nan yafara tambayanta lfy take kuka?
Kuka takumayi bata kalli Anwar ba.har Anwar yagaji da mgn hakanan yaja mota suka nufi gida hankalinshi gaba daya yagama tashi...


Bayan sun isa gidan ne kafun yagama tsaida mota tuni ta futa daga motan da gudu...

Bin bayanta yy da sauri hadi da nufan cikin gidan.

Yana shiga yahau lallabata dan haka dan royal cushine falon farkon ta xauna...

Haka yake ta lallashi hadi da tambayanta meyasa batason cikinnashi,shine bata so komene?
Saurin tsagaitawa tayi dacewa"ni ina sonka ya anwar kawai cikin ne banso...tafadi cike da yarinta hadi da shagwaba.

Meyasa bakya son cikin?
Tsoro nakeji kar in mutu ya Anwar,ance wlh mutuwa akeyi...

A hankali yy sanyayyiyar murmushi dan yagano inda Aishan ta dosa..
Da sauri yace"baxaki mutu ba,inkin mutu tare xamu mutu kokin mutu nace tare xamu mutu...acan muyita soyayyan mu...

Koba haka ba.
Kuma xandinga baki mgn daxaki haifemun dana lfy...
Dariya tayi hadi dacewa"ya Anwar xamu rayutare mu mutu tare ko?
Daga mata kai yy yana dariya.

Haka suka cigaba da rayuwansu cikin kwanciyan hankali danuna ma juna soyayya,kullum cikin ririta cikin Aisha yake...


A haka lokacin tafiyansu garin Abuja yy.haka laila da hafeez suke dunga lallabata,hadi da nuna kulawa da cikinta.

Bayan sun isa Abuja.mom daddy sunyi matukar farin ciki da ganinsu...haka suka kwasa jiki xuwa wurin innah haka tayi ta murnan ganin su.

Bayan sun koma wurin ammie ne anan mom kefahimtar dukansu suna da juna buyu.laila bama tasaniba saida mom tafada...shiko hafeez tuni yadade dagane tanada ciki...

A nan mom tace"cikinsu yakai wata 5dan haka nan xasu barsu...

Ai nan suka sa magiya dacewa"suya hakuri nan da cikin inyakai wata 8xasu dawo dasu mom tace da kanta cewa xataxo tatafi dasu....


Haka rayuwa tacigaba yau cikin Aisha 9mount amma ba sako maganan xuwa abuja..

Wata rana suna xaune yana mata tausa a jikinshi...sai sukaji sallaman mom...da murna Aisha tatashi daga jikin Anwar saidai baxata iya tafiya xuwa wurin mom ba....
Haka mom takaraso murna cike da cikinta.

Nan tahau ma Anwar tsiyan har ya kawota ai..toh yau baxata koma ba saida kafansu...duda laila watan nata 7 ne..

Haka bayanda sika iya suka hadakan matansu mom tayi gaba dasu xuwa abuja.


A satin da suka tafi kullum anwar yana hanyan xuwa abuja.kullum mom cikin koran Anwar take.

Bayan xuwanta da sati 2 Aisha tatashi da mugun ciwon mara.haka mom taso tagane amma sai ta boyemata...haka tanufi dakinta sai kaiwa da dawowa take...anan tagane cewa tana labour..mom ne tashigo hadi dacewa"Aisha xomije hospital naga baki da lfy...

Haka da kyar mom takamata xuwa hospital.bayan nurse sun karbeta ne...mom takira gida nan tagayama su komai.haka laila keta kuka hadi dayima Aisha addu,an allah yasaiketa lfy.


Haka ammie keta lallashin laila dacewa:tayi hakuri..

Haka Aisha tasauka cikin yardan allah,ansamu da namiji....anan mom takira Anwar tafada mai da ihu yakashe wayan..mom tace"lallai Anwar haryao bai girma ba...

Haka kafin kace wani abu dangi ancika kowa na murnan saukan Aisha..
A ranan akasallami Aisha suka dawo gida.

Bayan komawansu ne Aisha na daki taji anama Anwar sannu da xuwa...dataya shi murna samun karuwa...






Maman teddy



More typing...
More comment






Share to another group...
.
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: *typing〰️〰️〰️📱*





💕 *'YAR AIKINA...* 💕
My house maid











©️ *HIKIMA*
*WRITTERS* *ASSOCIATION*
*home of peace entertaiment to educate and enlighten our readers...*





*story and written by*
*easher maman teddy🧸*




*DEDICATION*
*DEDICATE THIS FOR YOU AISHA ABDULKARIM AND KHADIJA M. LAWAL...*




*BISMILLAHIR RAHMANUR RAHIM*




*PAGE*
4️⃣1️⃣➖4️⃣2️⃣




Hafeez kuwa Anwar ya nufah ya xauna kusa da shi,nan suka gaisa hadi dacewa sai ka ganmu ba mu sanar maku ba...dai dai laika da Aisha sun xauna a two sitter.nan hafeez yacigaba dacewa"laila duk ta dameni wai xataga baby shine na kawota dan na huta da damu...

Aisha ne tace"wlh nima ya hafeez kullum sai nace ya Anwar ya kawoni sai yaki...
Laila tayi saurin cewa"a,a kar kima yaya na sharri dan bai da baki,kina kwance ajikin shi kuna soyayyanku amma kina cewa wai xakixo,ni dai dana damu naxo...

Au haka kikace"wato ya Anwar shine da gaksy ba niba shi kenan...ya hafeez ai kasani kai ko?
Sosai makuwa nasani shine xai hana sweatheart batasani ba ne...

Murmushi duka sukayi sannan axuciyan Aisha take kara maimaita maganan hafeez wai sweatheart,hmm lalai soyayya dadi...

Haka suka zauna anata fira..can Aisha taja hanun laila suka nufi cikin wani falo...
Dama laila so take tayi mawa Aishan mgn.sai gashi kaman tasani tajata wani dakin....


Suna shiga Aisha taja hamnunta suka xauna a wasu royal cushines,nan laila tahau cemawa Aishan waike Aisha haryanxu baki saki jiki da ya Anwar bane?
Aisha ne damamaki ta kalla laila tace"mai kk gani?

Naga yakiremaki hannu ne kin wani kwace,kuma kina xaune kusa da shi amma dashigowanmu kin bar inda yake.

Nan Aisha da mamaki hadi da aljabi hnm dama laila har yanxu bata canja halin iskancinta ba,shiyasa naji ya hafeez agabana ba kunya yake kiranta sweatheart hmm lailai..Aisha ne tanisa hadi dacewa"toh laila kawai sai in xauna yawani kama rikemun hannu,kuma sai wani in shigemai kaman wata er iska.

Laila da mamaki dakuma haushi

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment