Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
kawo izuwa sa'adda ya ga gawar Jairul ya fusata ainun ya sami gagarumin karfin da ya doki fuskar Zaidur da kafarsa harma ya kaishi kas ya karya masa wuya. Lokacin da Husnaila taji wannan labari sai ta cika da tsananin murna ta dubi Muraisu ta ce, "Ya kai dana hakika kayi gadon mahaifinka wajen dakewar zuciya da kuma Jarumtaka ta bazáto, gami da sa'a, domin ba zan taba mancewa da ifin gagarumnar jarumtakar da ya yi ba sa'add a na ce yaje ya z0 mini da kan rikakken Zaki a matsavin sadakin aurena. Ina tabbatar maka da cewa Zakin da ya kashe ya ninka Zaki Jindal girma da karfi sau uku. Hakika mahaifinka ya cika jarumin įarumai, kuma ga dukkan alamu kaima ka gado irin jarumtakarsa. Lallai ina son sadakin da za ka kawowa matar da za ka aura yafi wanda mahaifinka ya kawo mini wuya". Koda jin wannan batu sai Muraisu ya yi murmushi ya ce, "Ina fatan na iya abinda kike son nayi kada na baki kunya. Amma dai ki sani cewa kamna da wane bata wane, lallai akwai dumbun bambancin jarumtaka da dakewar zuciya tsakanina da mahaifina kamar yadda ya kasance tsakaninsa da nasa mahaifin. Kafin Muraisu ya kara fadin komai sai Husnaila ta kama ka fadunsa ta tashesbi tsave ta ce, "Je ka ka dauki kahon BUSA A MUTU ka je ka cika aikinka" Cikin sanyin jiki da karayar zuciya kamar zai lashe da kuka yaje ya dauki kahon ya saba a bayansa sannan ya ice daga cikin gidan ya durfafi tsakiyar dajin Kirzula. Lokacin da ya iso tsakiyar dajin sai ya sa kahon a bakinsa ya dagashi sama da nufin ya busa, amnma sai ya kasa. Nan take idanunsa suka ciko da kwalla hawaye ya fara kwarara Ba komai ne ya janyo faruwar hakan ba face tsananin tausayi domin Muraisu ya tabbatar da cewa da Zarar ya busa kabon sai ya zamo sanadin raba babban da da mahaifi ko dan uwa da dan uwa. Duk sa'adda Muraisu ya tuna cewa shima fa ya taso a matsayin maraya wanda bai taba ganin ubansa ba sai ya ga cewa to wai shin saboda me zai mayar da wani marayan? Lokacin da Muraisu ke kan zubar da bawaye sai kuma ya tuno da irin cin amanar da dan uwan mahaifinsa Huraisu ya yi ya hada kai da Sarki Imsar ya kashe dan uwansa Muraisu, nan 1ake zuciyar Muraisu ta kama tafarfasa kamar za ta kone yaji babu abinda yake so sama da ya dauki fansa kuma ya karbi karagar mulki a hannun Sarki Huraisu.AA misau ke magana Nan take Muraisu va busa kahon busa a mutu. Sautin kahon ya cika nabiyar gaba daya ya haifar da gagarumin tashin hankali, mutane suka kama guje-guje da iface-iface. Wannao shi ne sbinda ya faru a dajin Kirzufa bayan jarumi Muraisu ya fafata yaki a karon farko a rayuwarsa, kuna shi ne karon farko da ya fara ganin dan uwansa bil Adana in ban da mahaifiyarsa da ya zauna tare da ita a cikin dajin Kizufa isawon shekara da shekaru. A CAN BIRNIN Lairuf kuwa, gimbiya Sulaiza ta taso da matukar kyawu gami da tsananin jarumtaka irin ta mahaifinta, har ma ake kyautata zaton tafi mabaifin na ta sadaukantaka saboda wadansu abubuwan al ajabi da tayi guda biyu. Abu na farko da tayi shi ne, akwai wani tsafaffen kogon isai wanda ya gagara shiga tun a zamanin Sarki Salmar saboda akwai wata tsobuwar Macijiya a ciki mai tsananin girma da tsawo wacce a lokaci guda tana iya hadiye mutum goma. Babu komai a cikin kogon tsafin face wadansu kayayyaki na dukiya masu yawan gaske wadanda aka yi su da zallan zinare da lu'u-lu'u. Asalin wannan dukiya ta wani takadarin bakon boka ne da ya sauka a brinin Lairuf wanda ya yaso ya yiwa Sarki Salmar juyin mulki. Da kyar da sidin goshi Sarki Salmar da boka Rufyan suka taru suka hada karfi da karfe sannan suka kashe bokan bayan sun kwana bakwai suna fafata kazamin yaki da shi. Bayan an kashe bokan ne kogon ya zauna ya gagara shiga saboda ya bar wannan Macijiya a ciki. Sau bakwai Sarki Salmar yana tura Dakaru cikin kogon domin su kashe wannan Macijiya su debo dukiyar da ke ciki, amma sai abu ya gagara. Har sai da Sarki Salmar ya taka kafarsa ya shiga cikin kogon ya yi yaki da Majiyar amma ya kasa hallakata kuma tayi masa rauni har guda uku da kyar ma ya samu ya tsira da rayuwarsa ya fito daga cikin kogon. Lokacin da Sarki Muraisu na shima ya jarraba kashe Macijiyar sau biyu ya kasa. Shi kuwa Sarki Huraisu bai ma taba jarraba shiga kogon ba domin zuciyarsa ta karaya ya tabbatar da cewa ba zai iya da wannan Majiya ba. A gaba daya birnin Lairuf babu wajen da mutane suke tsoro sama da wannan kogo inda wannan Macijiya take. Kai sai da ma ta kai cewa mutane sun daina bin hanyar da kogon yake gaba daya. Tun gimbiya Sulaiza tana yarinya karama take jin labarin kogon Macijiyar kuma ta aiyana a ranta cewa duk sa'adda ta grima sai ta magancewa mutane wannan bala'i da ya addabesu a birnin Lairuf. Ko kadan zuciyarta bata taba karaya ba ko kuma taji wani tsoro bisa al'amarin. Kullum Sarki Huraisu ne ke koyawa gimbiya Sulaiza yadda ake yaki, amma bayan sun rabu sai kuma ta ci gaba da baiwa kanta horo tana koyar wadansu abubuwan sababbi wadanda ma bata taba ganin mahaifinta ya yí ba. Baya ga haka, Sulaiza ta kan batar da kamanninta ta fita bayan gari tayi ta gudu tana motsa jinin jikinta. Sai ta zagaye birnin gaba daya kamar sau hudu a rana. Bugu da kari, kullum tana koyon fadan hannu da kokawa bar ya zamana cewa ta kware ainun har ma sai tasa a tara ma ta karti kimanin mutum arba'in ita kadai tayi fada da su, sai dai ka ga duk ta bazar da su a kasa daga wanda ta fasawa baki sai wanda ta fasawa hanci. Babbar baiwar da Allah Ya yiwa gimbiya Sulaiza shi ne, tana da tsananin zafin nama da matukar juriyar wahala fiye da kima. Sannan tana da matukar naci gami da sa'a bisa duk abinda ta sa a gabanta. Duk wannan matsayi da gimbiya Sulaiza ta samnu ta sameshi ne a lokacin da ta cika shekara goma sha hudu. A ranar da gimbiya Sulaiza tayi niyar zuwa kogon Macijiya bata sanar da kowa cewar za ta cje ba hatta kuwa mahaifiyarta Sabirat. Kuma sai da yamma likis sannan tayi bad da kama ta rataya takobinta a bayanta ta hau doki ta sulale izuwa bayan gari. Kai tsaye ta durfafi inda kogon Macijiya yake ba tare da fargabar komai ba. Da zuwanta bakin kogon sai taja tunga ta sauko daga kan dokin ta daureshi a jikin wata bishiya sannan ta karewa kogon kallo ta ga gaba dayan kofar shiga kogona lullu6e take da yana kai da gani ka san cewa fiye da shekanu arba'in ma baya ba a shiga kogon ba. Nan take gimbiya Sulaiza ta zare takobinta sannan ta saro ice ta yaye yanar da ke jikin kofar shiga kogon, kuma ta kunna wutar icen ta shiga cikin kogon lana tafiya a hankali tana haska hanya tana waige-waige da dube-dube gami da kasa kunnuwa domin taji daga inda zata fara jiyo motsin wannan Macijiya. Bisa mamaki sai gimbiya Sulaiza taji shiru bata ji motsin komai ba har ta isa tsakiyar kogon inda ta iske wannan dukiya mai tarin yawa ta lu'u-lu'u da zinare. Kwatsam! Sai ta daga kanta sama, ai kuwa sai tayi arba da wannan murtukekiyar Macijiya ta kanannade dutsen da ya rufe saman kogon tayi gammo kuma ta fasa kai. Ashe dama tun sa'adda Sulaiza ta shigo cikin kogon tana saman tana kallonta. Koda Sulaiza tayi arba da wannan Macijiya sai ta firgita ainun taji tsoro ya dabaibayeta a karon farko a rayuwarta, domin ko a wajen masu zana taswira bata taba ganin an zana Majiya mai girma da tsawon wannan ba. Nan fa aka fara kallon-kallo tsakanin Macijiyar da Sulaiza, Majiyar ta fara sauko da kanta kas a hankali itama Sulaiza sai ta zaro takobinta a hankali ya zamana cewa kowannensu zuciyarsa cike take dá mugun ufi. A dai-dai lokacin da Macijiyar ta kawowa Sulaiza mugun sara ne ita ma ta gama zato takobinta cilkin zafinAA misau ke magana nama Sulaiza ta daka tsalle ta kaucewa saran Macijiyar, kuma ta dankara ma ta takobi a ka. Nan take tartsatsin wuta ya tashi sakamakon hadu takobin da kan Macijiyar. Bakin Macijiyar ya sari wani dutse da ke daf da inda Sulaiza tayi tsalle ta bari. Nan take dutsen ya ragargaje tamkar da katuwar guduma aka dokeshi. Kawai sai Sulaiza ta ga kaifin takobinta ya dakushe. Al'anarin da ya matu kar dugunzuma hankalinta ke nan domin ta fahimci cewa sara da suka ba za su yi tasiri ba a jikin waunan Macijiya. Nan take zuciyarta ta karaya, kuma tayi nadamar wannan ganganci da tayi ta kawo kanta cikin wannan kogon Majiya. Abu na farko dai ta san cewa ba za ta iya gujewa Macijiyar ba,domin kafin ta juya tayi taku daya tuni Macijiyar ta makota da kanta ko jelarta. Nan fa Sulaiza ta fara tunanin hanyar da za ta bi ta ceci rayuwarta amma sai ta rasa irin dabarar da ya kamata tayi. Tana cikin wannan tunani ne Macijiyar ta kawo mata fyada da jelarta. Sulaiza ta sake daka tsalle ta bar inda take, ielar Macijiyar ta dira akan wani katon dutse, nan take shima Wannan dutse ya rugurguje. Nan fa aka kacame da masifaflen artabu tsakanin Macijiyar da Sulaiza ya Zamana cewa Maicijyar tana kai ma ta hare-hare da kanta da jelarta, ita kuma ta dinga kauce- kauce da tsalle-tsalle. Nan da nan suka birkita kogon gaba daya, ya fara rushewa. In ba don gimbiya Sulaiza tana da matukar zafin nama da jarumiaka ba gami da juriya da cikin kankanin lokaci Macijiyar za ta ballakata. Sai da aka shafe sa'a uku cur ana wannan dauki ba dadi, har ya zamana cewa kogon dutsen gaba daya ya rugurguje ya baje a kasa.tamkar bai fa6a wanzuwa ba a wajen saboda dukan da Macijiyar ta rinka yiwa duwatsu da jelarta da kanta amma ko SAu daya bata sami nasarar taba jikin gimbiya Sulaiza ba. Ita kanta Majiyar tavi isananin mamakin ganin irin jarumtakar gimbiya Sulaiza gami da juriya da zafin namanta, domin bata taba haduwa da wani jarumi da ya wahalar da ita ba haka. Lokacin da gimbiya Sulaiza ta ga kogon duisen gaba daya ya ruguje ta sami hanyar da za ta iya gudu, sai tayi tunanin guduwar amma kuma sai vwani tunani ya fado ma ta a rai cewar wannan Macijiyar za ta iya afkawa cikin gari ldan kuwa ta shiga cikin gari babu wanda ya isa ya tareta don baka bata san iya adadin miliyoyin rayukam da Za a yi asara ba.AA Misau ke magana Nan take gimbiya Sulaiza taji zuciyarta ta kekashe ga dukkan isoro ta gwammace ta mutu a kokarin kawar da wannan Macijiya mairmakon ta barta ta afka cikin gari. Nan take gimbiya Sulaiza ta daina guje-guje ta fara kaiwa Macijiyar sara da suka amma kuma sai ta ci gaba da tsalle-tsalle har ma tana hawa da sauka kan gangar jikin Macijiyar tana saran kowanne Gangare na jikin Majiyar domin ta gano inda lagon Macijiyar yake. Koda Majiyar ta ga Sulaiza ta sauya wannan salon fada sai itama ta fusata ta fara amfani da dukkan karfinta domin ganin ta hallakata. Al'amarin da ya janyo fadan nasu ya kara tsamari ainun ke nan. A CAN CIKIN birnin Lairuf kuwa, tun sa'adda aka fara gumurzu a can kogon Majiya mutanen gari suka san cewa lallai yau babu lafiya, domin tun daga can din ana iya jiyo karar Macijiyar da kuma karar rushewar kogon. Al'amarin da ya dugunzuma hankalin kowa ke nan, mutane suka firgice aka kama guje-guje da iface-iface, domin ijama'a sun zata cewa tuni Macijiyar ta fito daga cikin kogon ta barko cikin gari. A wannan lokaci Sarki Huraisu na zaune a fada ana tafivar da harkokin mulki. Koda ya jiyo rurin Majiva da karar fashewar kogon da take sai ya mike zumbur ya bada umarnin a shirya Dakarun yaki masu yawa. Cikin gidan sarautar ya Nan take shima ya ruga izuwa isa turakarsa ya yi damarar yaki ya fara debo makamansa. Yana cikin wannan shiri ne Sabirat ta shigo cikin turakar cikin dimauta tana zubar da hawaye. Ta dubeshi ta ce, "Ya kai mijina kayi sani cewa yau fa tun safe ba a ga gimbiya Sulaiza ba anya kuwa ba ita bace taje kogon sihiri ta tsokano wannan Macijiya ba?" Koda jin wannan batu sai hankalin Sarki Huraisu ya kara dugunzuma ainun fiye da ko yaushe, ya ce, "Tabbas biri ya yi kama da mutum. Ki tuna cewa fiye da shekaru arba'in baya da suka shude ba a sake jin duriyar wannan Macijiya ba a wannan birni. Kakana da dan uwana ma Muraisu sun fafata da ita basu sami nasarar komai ba. Lallai kuwa nima yau sai na fuskanci wannan tsinanniyar Macijiya. Idan har ta kashe mini 'yata ba zan saurara ma ta ba sai dai nima ta kasheni!" Koda gama fadin haka sai Sarki ya gama kimtsawa cikin gaggawa ya fita kofar filin fada ya hau dokinsa ya jagoranci Dakarun yaki, mutum dubu dari biyu suka fice daga cikin birnin suka durfafi inda kogon Macijiya yake. Tafiyar rabin sa'a suka yi suka iso kogon. Da isowarsu suka ga abin al'ajabi irin wanda basu taba gani ba, domin sun iske gimbiya Sulaiza tana ta yin mugun artabu da Macijiyar. A wannan lokaci Sulaiza ta sami raunika har guda uku a jikinta. Gashi dai jini na zuba a jikinta amma bata sare ba tana dada ci gaba da yakar Majiyar. Koda Sarki Huraisu ya ga halin da 'yarsa ke ciki sai ya fusata ainun ya zare takobinsa ya duro -daga kan dokinsa ya falfala da gudu izuwa kan Macijiyar da nufin ya kaiwa Sulaiza dauki. Su kuwa sauran Dakarun yaki, lokacin da suka yi arba da wannan Macijiya suka ga tsananin girmanta da tsawonta kuma suka ga yadda take rugurguje duk dutsen da ta maka da jelarta ko kanta sai suka firgice ainun suka dimauce. Wasu ma basu san sa'adda suka fara sakin fitsari ba a wando. Masu karfin hali ne suka iya fara ja da baya wadanda kuwa suka razana ainun sai dai ka ga sun sume daga tsaye. Lokacin da Sarki Huraisu ya kaiwa Sulaiza dauki suka ci gaba da yakar Macijiyar su biyu sai artabun ya kara tsamari fiye da farko, domin Macijiyar ta kara fusata. Cikin shammace kuwa Macijiyar ta make Sarki Huraisu da jelarta. Nan take yai tsalle sama kamar an cillashi daga cikin baka ya maku a jikin wata bishiya ya fado kasa cikin mugun hali mai kama da suma, har jini na bul6ulowa ta cikin hancinsa da bakinsa. A jikinsa kuwa inda Macijiyar ta doka da jelarta tamkar adda aka sa aka yi masa wawan sara guda biyu, domin wajen ya dare, jini na zuba. TopA Nima Ganin Wannan Jini dake zuba yasa zan dakata anan saikuma wani lokaci Admin AA Misau ke magana Domin shiga group dinmu na whtsap danna blue din rubutun nan Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/E0GMznXcaxwC0avNVdF30QBUSA A MUTU!!! Littafi Na Hudu (4) Part C. Na Abdulaziz Sani M Gini AA Misau ke magana NAN TAKE GIMBIYA SULAIZA TAJI ZUCIYARTA TA KEKASHE GA DUKKAN TSORO TA gwammce ta mutu a ko karin kawar da Wannan Macijiiya maimakon ta barta ta afka cikin gari. Nan take gimbiya Sulaiza ta daina guje-guje ta fara kaiwa Macijiyar sara da suka amma kuma sai ta ci gaba da tsalle-tsalle har ma tana hawa da sauka kan gangar jikin Macijiyar tana saran kowanne 6angare na jikin Macijiyar domin ta gano inda lagon Macijiyar yake. Koda Majiyar ta ga Sulaiza ta sauya wannan sa lon fada sai itama ta fusata ta fara amfani da dukkan karfinta domin ganin ta hallakata. Al'amarin da ya janyo fadan nasu ya kara tsamari kenann A CAN CIKIN birnin Lairuf kuwa, tun sa'adda aka fara gumurzu a can kogon Macijiya mutanen gari suka san cewa lallai yau babu lafiya, domin tun daga can din ana iya jiyo karar Macijiyar da kuma karar rushewar kogon. Al'amarin da ya dugunzuma bankalin kowa ke nan, mutane suka firgice aka kama guje-guje da iface-iface, domin jama'a sun zata cewa tuni Majiyar ta fito daga cikin kogon ta barko cikin gari. A wannan lokaci Sarki Huraisu na zaune a fada ana tafiyar da harkokin mulki. Koda ya jiyo rurin Majiya da karar fashewar kogon da take sai ya mike zumbur ya bada Umarnin a shirya Dakarun yaki masu yawa. Nan take shima ya ruga izuwa cikin gidan sarautar yana isa turakarsa ya yi damarar yaki ya fara debo makamans Yana cikin wannan shiri ne Sabirat ta shigo ci furakar cikin dimauta tana zubar da hawaye. Ta dubeshi ta ce, "Ya kai mijina kayı sani cewa fa tun safe ba a ga gimbiya Sulaiza ba anya kuwa ba ita bace taje kogon sibiri ta tsokano wannan Macijiya ba?" Koda jin wannan batu sai hankalin Sarki Huraisu kara dugunzuma ainun fiye da ko yaushe, ya ce, "Tabba biri ya yi kama da mutum. Ki tuna cewa fiye da shekaru arba'in baya da suka shude ba a sake jin duriyar wannan Macijiya ba a wannan birni. Kakana da dan uwana ma Muraisu sun fafata da ita basu sami nasarar komai ba. Lallai kuwa nima yau sai na fuskanci wannan tsinanniyar Macijiya. Idan har ta kashe mini 'yata ba zan saurara ma ta ba sai dai nima ta kash eni!" Koda gama fadin haka sai Sarki ya gama kimtsawa cikin gaggawa ya fita kofar filin fada ya hau dokinsa ya jagoranci Dakarun yaki, mutum dubu dari biyu suka fice daga cikin birnin suka durfafi inda kogon Macijiya yake. Tafiyar rabin sa'a suka yi suka iso kogon. Da isowarsu suka ga abin al'ajabi irin wanda basu taba gani ba, domin sun iske gimbiya Sulaiza tana ta yin mugun artabu da Macijiyar. A wannen lokaci Sulaiza ta sami raunika har guda uku a jikinta. Gashi dai jini na zuba a jikinta amma bata sare ba tana dada ci gaba da yakar Macijiyar. Koda Sarki Huraisu ya ga halin da 'yarsa ke ciki sai ya fusata ainun ya zare takobinsa ya duro daga kan dokinsa ya falfala da gudu izuwa kan Macijiyar da nufin ya kaiwa Sulaiza dauki. Su kuwa sauran Dakarun yaki, lokacin da suka yi arba da wannan Majiya suka ga tsananin girmanta da tsawonta kuma suka ga yadda take rugurguje duk dutsen da ta maka da jelarta ko kanta sai suka firgice ainun suka dimauce. Wasu mna basu san sa'adda suka fara sakin fitsari ba a wando. Masu karfin hali ne suka iya fara ja da baya wadanda kuwa suka razana ainun sai dai ka ga sun sume daga tsaye. Lokacin da Sarki Huraisu ya kaiwa Sulaiza dauki suka ci gaba da yakar Macijiyar su biyu sai artabun ya kara tsamari fiye da farko, domin Macijiyar ta kara fusata. Cikin shammace kuwa Macijiyar ta make Sarki Huraisu da jelarta. Nan take yai tsalle sama kamar an cillashi daga cikin baka ya maku a jikin wata bishiya ya fado kasa cikin nugun hali mai kama da suma, bar jini na bul6ulowa ta cikin hancinsa da bakinsa. A jikinsa kuwa inda Macijiyar ta doka da jelarta tamkar adda aka sa aka yi masa wawan sara guda biyu, domin wajen ya dare, jini na zuba. fusata ainun ta kwarara mugun nama ta daka wawan tsalle ta dira akan Majiyar ta caka 'yan yatsu hannayenta biyu a cikin idanun Macijiyar. Koda Sulaiza ta ga abinda ya faru da mabaifinta sai ta kurma uban ihu. Cikin zafin zama Sai gashi ta kwakule idanuwan Macijiyar ai kuwa sai jini ya 6alle tamkar an saki ruwan teku. Nan take Macijiyar ta sulale kasa matacciya. ''Kai Ko ni AA Misau sai da na dan razana amma da na tuna jarymine ni sai na dake hhh" Koda ganin wannan gagarumar jarumtaka da Sulaiza tayi sai Dakaru suka rude da shewa da ihuwa suka kama yi ma ta jinjina. Ita kuwa Sulaiza ko kallonsu bata yi ba, sai ta ruga izuwa inda mahaifinta yake ta rungumeshi tana mai rusa kuka. Cikin gaggawa aka dauke Sarki Huraisu aka komna cikin birnin Lairuf aka kaishi cikin turakarsa aka shimfideshi, Likitocinsa kuwa suka taru a kansa suka kama aiki. Sulaiza bata motsa ko ina ba sai da ta ga Sarki Huraisu ya farfado sannan hankalinta ya kwanta. Koda Sarki Huraisu ya bude idanunsa ya tsinci kansa a raye sai ya cika da tsananin mamaki da farin ciki. Cikin matu kar karfin hali ya budi baki yana mai duban Sulaiza ya ce, "Ya ke 'yata me ya faru ga Macijiya?", Koda jin wannan tambaya sai Sulaiza tayi murmushi ta ce, "Na kasheta". -Da jin haka sai Huraisu ya kara cika da mamaki ya Ce Ke kuwa ya ya aka yi kika kashe macijiyar da ta gagari Ubana da dan uwana Muraisu Nan take Sulaiza ta zaiyane masa duk abinda ya faru. koda jin bakan sai Sarki Huraisu ya sake cika da tsananin Farin ciki ya ce, "Ya ke 'yata, kiyi sani cewa tabbas kin Ajive abin taribi wanda har abada ba Za a iya mantawa da ba, saboda baka lallai Zan sa aje a saro kan wannan Macijiya a ratayeshi a jikin gunkin da ke cikin fada domin ya Zamo abin tunawa da wannan gagarunmar jarumtaka da kika Kamar yadda Sarki Huraisu ya fada haka al'amarin ya Kasance, wato sai da aka je aka saro kan wannan Macijiya za kwakule komai na jikinsa ya zamana sauran Kwaarangwal din kan, sannan aka ratayeshi a jikin wani Gunki da ke cikin fada wanda aka sassakashi cikin Kamannin gimbiyaa Sulaiza. Kai idan ma mutum bai taba shiga fadar ba idan ya ga Wannan gunki sai ya yi zaton gimbiya Sulaiza ce a tsaye a Wajen sai dai idan ya ga bata motsi, sannan zai gane cewa Gunkinta ne ba ita bace. Fatar wannan Macijiya kuwa, sai aka daukota aka yi don bango da ita a cikin fadar gaba daya. Wannan shi ne dalilin da ya sa aka kasa mantawa da wannan gagarumar jarumtaka wacce gimbiya SulaizZa tayi Domin ta shiga cikin kundin tarihin kasar kuma al'amarin na nan a rubcue har yau gar gobe. AA Misau ke magana Jarumtaka ta biyu wacce gimbiya Sulaiza tayi bayan birnin Lairuf akwai wani tsohon kogi wanda shin, fiye da shekaru arba'in baya ba a iya shan ruwansa, ba a iya shiga cikinsa domin duk abinda shiga ci ruwan sunansa gawa. Ba komai ne ke hallaka mutane da dabbobi ba a ci kogin face wata hatsabibiyar halitta mai siffa iri biyu. kan balittar izuwa cibiyarta siffar mutum ce amma da cibiyarta zuwa kasa siffar Kada gareta. Jelar halittar tana da tsananin kaifi tamkar zabira, duk abinda ta sara da ita sai ta darashi gida biyu. Kuma farat hannayenta kaifi ne da su tamkar bakin takubba, kuma su da tsini tamkar na mashi. Wani abin ban haushi shi ne, halittar tana da siffa irin ta 'ya mace domin kirjinta a cike yake, kuma fuska na da tsananin kyau ga gashi dogo baki sidik gwaninb sha'awa, amma duk wannan kyawu nata banza ne irin dan maciji ne, domin ta kasance azzaluma. Ita dai wannan halitta ta kasance mai tsananin mugunta da rashin imani, kuma bata da wani abinci fa jini walau na mutum ko na dabba. Babbar illar wannan halitta shi ne, KAIFI DA TSINI baya tasiri a jikinta, haka ma tsafi. Fatake da Dakar birnin Lairuf sun sha kokarin yakar halittar domin kawar da ita amma sun kasa, domin komai yawansu sai karkashesu ta shanye jininsu. Sarki Salmar da Sarki Muraisu ma sun jarraba yakar wAnnan haitta amma duk basu sami nasara ba, da kyarma suka tsira da rayuwarsu bayan sun sami mugayen raunika tamkar ba za su rayu ba. ne da kashe wannan Bayan kwanaki arba'in hatsabibiyar Macijiya Sarki Huraisu ya sami lafiya ya warke sumul daga raunikan da ke jikinsa wanda Macijiyar tayi masa a lokacin da yaje ceton rayuwar Sulaiza. A ranar ne Huraisu ya sami damar fitowa fada ya ZAuna akan karagar mulki. Zamansa ke da wuya sai ga gimbiya Sulaiza ta shigo cikin fadar a cikin shigar yaki fuskarta cike da murmushi da annuri. Al'amarin da ya matukar baiwa Sarki Huraisu mamaki ke nan domin bai san dalilin da ya sa tayi shigar yaki ba. Koda shigowar Sulaiza cikin fadar sai Marokan Sarki Huraisu suka shiga yi ma ta kirari suna cewa: "Ga BASADAUKIYA yar SADAUKAI". "Makashin hatsabibiyar Macijiya" Sulaiza ta karaso daf da karagar Sarki Huraisu ta risina ta kwashi gaisuwa, sannan ta dago kai ta dubi sauran fadawan da ke zagaye da Sarki tayi gyaran murya ta ce, "Ran Sarki ya dade nazo ne domin na nemi wata alfarma guda daya a wajenka". Koda jin wannan batu sai fadar ta sake yin tsit, kowa ya zuba ido kuma ya kasa kunne domin yaji abinda gimbiya Sulaiza za ta bukata. Sarki Huraisu ya ya ce "Fadi duk irin bukatarki ya ke 'yata, kowacce iri ce c in da ya dubi Sulaiza cikin murmushi ina da ikon biya miki ita, lallai zan biya miki, domin ki fito mini da darajata, ba ma anan kasar ba har a gaba daya wannan nahiya sakamakon kashe shedaniyar Macijiya da kika yi domin a baya wanzuwar Maxijiyar ya haddasa tsananin tsoro a zukatan jama'ar gari har ma da baki masn shigowa. A halin yanzu harkokin kasuwancinmu sun bunkasa fiye da da can ainun." Sa'adda Sarki Huraisu ya zo nan a zancensa sai Sulaiza tayi murmushi ta ce, "Zancenka dutse ne ya Abbana. Bukatar da na zo maka da ita yanzu ita ce, ina son kayi mini izini naje kogon SAIJUL na yaki wannan muguwar halitta dake cikinsa na kawar da ita kamar yadda na kawar da hatsabibiyar Macijiya domin ita ce kadai mugun abun da ya rage a wannan birni namu wanda yake kawo cikas a harkokin kasuwancinmu gami da barazana ga jama'a bisa rashin samun kwanciyar hankali". Koda Sulaiza tazo nan a zancenta sai hankalin kowa da ke fadar ya dugunzuma aka rude dak hayaniya aka hau ka ce-na ce. Shi kuwa Sarki Huraisu saboda hankalinsa ya birkice sai ya sunkui da kansa kas ya yí tagumi kawai, kuma yai shiru yana tunani har izuwa tsawon 'yan dakiku. Daga can sai ya dago kai ya dubi Sulaiza a sannan ne fadar ta sake AA Misau ke magana Shiru tamkar mutuwa ta gifta domin aji abinda Sarki zai Huraisu ya yi gyaran murya sannan ya dubi Sulaiza on nutsuwa ya ce, "Ya ke 'yata ina son ki janye wannan Hukata taki domin ina tabbatar miki da cewa wannan karon baza ki tsira da rayuwarki ba muddin kika ce za ki je Kogon Saijul ki yaki wannan halitta, domin hatsabibancinta 8 ninka na waccan Macijiya da kika kashe sau uku. Magaifinmu ma da bakin cikin wanna halitta ya mutu, domin ya tsaneta ainun fiye da yadda

Chapter 2 of 4