Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Arnan nan neman fitina suke damu sam babu gaskiya alamarin su bayan sace-sacen dabbobi da kuke mana sai kun nemi fitina damuâ€?. Babban su ya juya ya kalli Baffa Umaru yace. “Wani irin sace-sace kuma?". Harara Baffa Umaru ya watsa masa yace. “kana tunanin bamusan kune kuke sace mana dabbobin muba to yanzu ga Bible ka karÉ“a ka rantse da littafin ku cewa Æ´arku ta É“ata duk alamun rashin gaskiya ya bayyana atare da ku kawai ku taru dare-dare kuzo mana da mugun nufiâ€?. Anutse Jauro yace. “Umaru kayi haÆ™uri kakiâ€?. Yasan idan ransa ya É“aci babu wanda zai iya shawo kansa. Malam Liman ya dubesu yace. “Tunda har baku rantse da littafin kuba kenan Æ´arku bata É“ata ba in kuma ta É“ata to baku da tabbacin tana garinmuâ€?. Babban su yace. “Shikenan babu matsala tunda zaku iya rantse wa da littafin ku munsan bata Rugarku yanzu magana ya Æ™are. Amma Jauro da malam Liman ku jawo Umaru kunne ya fita sabgarmuâ€?. MiÆ™ewa Baffa Umaru yayi tare da nuna kansa da hannu yace. “Ni É—in nan ka ganni nan Babu wanda nake tsoro sai Allah daya hallicceni". Ƙwafa Babban su yayi yace. “Tun da haka kace shikenan amma zaka ga abinda kake tsoroâ€?. Da sauri Jauro ya juya ya kalli Babbansu yace. “Mu ba mason fitina me kake nufi da zaiga abinda yake tsoro?â€?. Babban su yace. “Indai zai shiga sabgarmu to zaiga abu da yawaâ€?. Jauro yace. “Toh bama son fitina tunda kuda kanku kun tabbatar da ‘Yarku bata cikin Garinmu sannan kuda kanku kunsan baku da gaskiya kun Æ™i ku rantse, karku sake shigo mana Rugar mu haka ba maso idan kuma kuka sake to zamu haÉ—a ku da Sarkin cikin Gembilaâ€?. Jin Jauro yace zai haÉ—a su da Sarkin Gembila yasa suka ce. “To ayi hakuri ba zasu sake baâ€?. Sannan suka juya suka tafi cike da baÆ™i ciki badan Umar daya hana su shiga ba adaren da sun samu damar kwasan dabbobi damar saboda haka suka ce ansace musu ‘yarsu. Bayan kwana biyu Komai ya lafa ba fitina da hantsi Khausar da Dije da Ma'u sun É—ebo kayan marmari arafi suna fitowa daga cikin rafin suka hango wata mota fake agefen Rugar tasu sai kuma hango wasu mutane biyu É—aya ya fito daga gefen dama É—aya kuma daga gefen hagu da gudu suka shiga motar kafin su Dije su Æ™ara so sun figi motar. Khausar kuwa sosai tsura fuskokin su ido kafin su shiga motar, sosai ta riÆ™e kamanninsu. sannan tabi motar da kallo lokaci É—aya ta riÆ™e Number motar Dije da sauran 'yan matan kuwa mamaki suka shiga yi shin mai ya kawo masu motar garin sannan mai yasa da suka gansu suka gudu bayan sun san a irin wannan lokacin, duk mazan garin basa nan makiyaya sun tafi kiwo saura kuma su tafi jeji wa'anda ke rafi kuma sun tafi lambu jiki Asanyaye suka tafi. Bayan kwana biyu da daddare Khausar na bacci, yayi da take ta takurewa wuri É—aya sabida wani irin masifeffen sayin da ake tsula musu. A hankali taja dogon numfashi kana ta fesar a hankali tayi lib. Can cikin baccinta kuwa cikin wani Æ™aton fili mai yalce da yashi fari Æ™al-Æ™al tana zaune bisa wani dutse tana fuskantar yamma kana daga bayanta kuma wani garden ne mai masifar kyau da girma babu kalan bishiya da sirran da baya ciki, wani irin ni'imtaccen iskane mai cike da Æ™amshi furanni ke buso masu wata irin iska mai É—an karen sanyi. Gefen damanta ta juya ga mamakinta M Jameel ne zaune bisa wani dutse yana murmushi, da sauri ta juya gefen hagunta kuma, Adda Adama ce ta gani zaune bisa dutse tanata murmushi. A can gabanta kuwa Mod....! *NO EDITING* *Kuyi haÆ™uri sai yanzu na samu caji gashi ba editing. KUNSHA TYPING ERRORS* By *GARKUWAR MARUBUTA* 9/13/23, 20:03 - Buhainat: ðŸ“ðŸ‡âœ¨ðŸ’«â°ðŸ¤´ðŸ»ðŸ‘¹â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸ðŸ‡ *SAKAYYAH* _Page 7_ _NA_ *AYSHA ALIYU GARKUWA* ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ *FREE PAGE NE YAN UWA, BA WAI FREE BOOK BANE! INA GAMA SAKIN FREE PAGE, KO KINGA an fiddashi waje na satane. Na kuma Yaseen ne doguwa. Dan haka ki biya ki karanta cikin Aminci ba haƙƙin wani a kanki 1k ne kacal 0661110170 GTBank AISHA ALIYU GARKUWA, sai ki turo min shaidar biyanki ta WHATSAPP 09097853276. Littafin SAKAYYAH na kuÉ—ine Æ´ar uwa biya ki karanta* *WOHOHO IN KAJI ANA ƘI GUDU TABBAS SA GUDU NE BEZO BA* _Ina kuke Ma'aurata masu sha'awar ganin sun zama taurari kuma fitilu a idanun mazajensu Uwar gida,Amarya,Tsakar gida,hadda tan kaÉ—en gida Shararriya kuma Æ™asaitacciya data saba kawo muku nau'ikan sirrin sahihan magungunan ma'aurata wato *AYSHA ALIYU GARKUWA* Garkuwar Marubuta ayau ma ta dawo muku da Ingantattun magungunan mata masu kyau da inganci domin gyara kanki ki zamto tauraruwa a idanun mijinki...Muna da Ingantattun Abubuwa kamar haka_ :_Munada Garin mallaka, garin maÉ—i, garin Hakkin mayi, garin É“elÉ—amhi Garin ilanwaddihi, Gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, Gumbar kolli mai kellin al'khairi, Gumbar RiÉ—i wato 3 in 1, Gumbar makwaranyi, Masin MaliÆ™i mai masifar Æ™arfi da matse mace wanda bani da haufi kansa 7k ne kacal sai dai yar musilar robace., Kana masin DaÉ—i har MaÉ—igan yana da masigar kyau da tsatstsafo da ni'ima, wlh wasu in sunyi amfani dashi pan biyu sabida yadda zakiyi ta tsiyaya. 5k ne Akwai, kwanon Æ™asaitacciyar mace mai masifar kyau da ratsa jiki da samar da inÆ™antacciyar ni'ima yanada abubuwa masu kyau haÉ—insa 8k ne, Zumar goron tula mai masifar kyau, tsumin dabino, mai ratsa jiki, tsumin RiÉ—i mai Æ™arfi, Furar Mata mai tsastsafo da ni'imantaccen damshi, Cida kaza, Ciccibi Abodi, Tsumin Æaure, tuwon É“auren, kana akwai maganin sanyi sadidan wanda wlh koda sanyin cikin mahaifane fes yake wanke shi kuma ko mai ciki zata shashi baida illa, kama budurwa ko bazawara duk zasu iya sha harma da yara. Set É—in da 10k ne innkuma za'a sa miki komai rabi-rabi ne 5k ne, da dai sauransu...Se kuma fannin Æ™amshi kasance da Shu'umin Æ™amshi wanda ze gigita Æ™waÆ™walwar Oga tare da jin ko wacce mace bata kaiba...._ _Shin ko kina da labarin Miskilinci da Æ™asaitar Rayyan Naaan amma lokaci É—aya ya zamto zautacce sakali akan soyayyar Jannart bakomai Jannart ta riÆ™e ba face sirrinkan gyara da kuma shu'uman humran da kulaccar sirri na Aysha Aliyu Garkuwa(Tubali) tabbas taga tasirin haka domin Naanunta ya zame mata tamkar bawa_ _Shin ko kinsan sihirtaccen haÉ—in da Aysha ke sha kenan ta zamto tauraruwa a idanun Hamma Yusuf(Miwasmiti)...Tabbas Mahmud ya zamto zautacce kuma makaho akan sauyayyar Bazawara wato khadijarsa duk da kuwa gashi da budurwa(Namiji Baya KaÉ—an) ko kinsan hakan nada alaÆ™a da amfani da sahihan maganin da kuma shu'uman humran Aysha Aliyu Garkuwa??.Nasan ba zaka ku manta da irin kima da kuma darajar da Aysha ke dashi acikin Idanun Sheik Jabeer É—in ta duk da kuwa shekaru sunja anma jinta yake tamkar budurwa 'yar sha bakwai(Garkuwa) sirrin hakan na tare da Ingantattun kuma sahihan magungunan Aysha Aliyu Garkuwa Wato Garkuwar Marubuta da kuma Ma'aurata na tabbata kunsan da cewa basirarta ba'a iya rubutun littafi ya tsaya ba hadda inganta rayuwar ma'aurata ta hanyar kawo musu Nagartattun abubuwa Ga duk wacce ta shirya saya seta tuntuÉ“i number ta 09097853276 muna iya tura kayan mu aduk inda kuke afaÉ—in Nigeria harma da Æ™etare Dan Allah 'yar uwa idan baki shirya siyaba kada kiyi min magana muÉ“atawa kanmu lokaci...._ ðŸ¤ðŸ»ðŸ¤ðŸ»ðŸ¤ðŸ»ðŸ¤ðŸ»ðŸ¥°ðŸ˜˜sai.kunzo. sayan na gari maida kuÉ—i gida, Moddibo ta hango zaune a gefen gabas yana fuskantar tata, bima'ana yana kallon yamma, zaune yake akan wani dutse mai masifar sheÆ™i kana wasu mutane biyu na tsaye gefen hagu da damansa, Sannan da buta gabansa bisa alama Al'wala yayi domin farin yashin daya mamaye wajen daga gabansa a jiÆ™e yake, kana yana mai fidda wani irin ni'imtaccen Æ™amshi maisa É—an Adam lumshe ido. Baki É—aya haske ya mamaye ilahirin filin wajen hakan yasa itada Moddibo suna fuskantar juna yayin da M Jameel da Adda Adama matar Baffan Umaru suma ke fuskantar juna. Kana lambu dake can bayanta kuwa yake feso musu iskar yammaci dana lambun suka haÉ—u waje É—aya daga sama kuma rana ne yayi Ja yana shirin faÉ—uwa. A hankali ta sauÆ™e numfashi mai nauyi tare da lumshe idanunta. Da sauri ta buÉ—e idanun nata, jin wani irin sassayan sautin dariya mai cike da shauÆ™i da Moddibo yakeyi. Cike da mamaki duk suka zuba mishi idanu. Yayinda Adda Adama ma tuni ta fara dariya mai sauti. Ita kuwa Khausar haka nan taji jikinta yana tsuma tare da sakewa, da sauri ta juya ta kalli M Jameel ga mamakinta shima ita yake kallo, da idonshi ya nuna mata Moddibo yana mai yin lallausan Murmushi, da sauri ta maida kallonta kan Kekkyawar fuskar Moddibo, wacce tunda take a rayuwarta dashi bata taÉ“a ganin yayi dariyar da har haÆ™oransa na gaba zasu baiyana ba. “Fatabarakallahu fih hasanil khaliÆ™eenâ€?. Ta furga a saman lips É—inta, lokacin da ta sauÆ™e Æ™wayar idanunta kan fuskar Moddibo, da sauri ta kuma lumshe manyan Idanunta sabida wani irin masifeffen sheÆ™i da ta hango sajenshi dake kwance lip-lip yanayi, Sautin dariyarsa da har yanzu yake ne yasata saurin buÉ—e idanun. “Subahanallah, tsarki ya tabbata ga Ubangiji da ya halicci wannan bawa ya kuma bashi waÉ—an nan haÆ™oranâ€?. Ta faÉ—a a fili lokacin da taga Æ™yellin da haÆ™oransa keyi har yana É—auke mata idanunta, LobgoÉ“ar da kanta tayi bisa kafaÉ—arta. Wani irin sassayan numfashi ta fesar tare da tsaida idanunta a kanshi. Shi kuwa Moddibo dariya yakeyi mai sayyan sauti wanda yake da daÉ—in ji, har maÆ™olloton wuyanshi yana É—an haurawa yayi sama kana ya dawo Æ™asa. Yayinda ya É—aura tafin hannunsa kan Æ™irjinsa. Cikin tsananin dariyar ya samu ya É—an tsagaita tare da furta. “Astagfurillah watubu ilaikâ€?. Sai kuma ya É—ago ya kalli M Jameel lokaci É—aya kuma ya sake sakin dariya mai sauti yana cewa. “Astagafitillah Wayyo cikinaâ€?. Cikin rage girman idanunta take kallon gashin girarsa dake kwance lip. Jameel kuwa sai Murmushi yakeyi tare da girgiza kansa. Yayinda Adda Adama ma dariyar takeyi harda riÆ™e ciki. Ita kuwa Khausar gaba É—aya ta kasa É—auke idonta daga kansa. A haka har rana tayi mudun kuyanÆ™i alamun yana gab da faÉ—uwa. amma kafin ya faÉ—i saiya rabu kashi biyu. Yayinda Khausar kuwa ke zaune tana fuskantar yamma hakan yasata ganin abin. Atake hankalin ta ya tashi ganin yanda ranan ya rabu kashi biyu. Ita kuwa Adda Adama hannu tasa ta dafe Æ™irjinta tare da faÉ—in. “Innalillahi wa'inna ilahi rajiu'n yau mun shiga ukun mu ku dubi yanda ranar tayi fa!â€?. Tana faÉ—in haka duk dariya da murmushin da sukeyi ya tsaya. Moddibo kuwa daga inda yake zaune ya É—aga kansa sama tare da juyawa bayanshi kana a hankali yace. “Ya Salam ya ilahi ya mujabat da'awati meke Shirin faruwaâ€?. Cikin tsananin gigita da tashin hankali da firgici Khausar É—in ta saki kuka mai cike da rauni tare da cewa. “Innalillahi wa innailaihi raji'un, hasbunallahiwani'imanwakil, mun shiga ukuâ€?. Sai kuma ta juyo ta kalli Moddibo da ya gyara zamanshi kana a hankali yace. “Babu abinda zai faru wanda Allah bai sani ba, Insha Allah Ubangiji zai mana maganin duk kan abinda yayi tsananiâ€?. M Jameel kuwa kasa furta komai yayi sai hawaye dake kwaranya daga idanunsa. ita kuwa Khausar ganin M Jameel na Hawaye kawai sai itama tashiga yin kuka amma ba mai sauti ba. Cikin wani irin yanayin da bazai misaltuba Moddibo ya dubesa kafin yace. “Haba J. Kamar ba namiji ba addu'a ya kamata muyi duk kan tsanani yana tare da sauÆ™iâ€?. Still dai M Jameel baice komai ba. Shi kuwa Moddibo cikin sanyin jiki ya fuskanci Khausar cikin wata iriyar murya yace. “Khausar tausayi na kike ji ne?â€?. Cikin kwaranyar hawaye ta gyaÉ—a mishi kai tare da sakin raunataccen kuka mai cushe numfashi, lokaci É—aya numfashin ta ya fara cushewa yana É—auke wa, cikin yanayi wahalar neman numfashi taga Moddibo ya...! Dai-dai lokacin kuwa ta farka daga baccin da takeyi ciki razana tare da kaÉ—uwa ta dafe kanta da takeji yana jujjuyawa. Kana duk da sanyi da ake tsulawa a garin wani irin zufane ke tsastsafo mata ta ko ina. Cikin sauÆ™e ajiyar zuciya, ta juya gefen hagunta ta karanta A'uziyya Æ™afa uku kana ta canza hannun kwanciyar ta zuwa dama. Sai dai sam baccin yaÆ™i zuwa mata, sai ta kama karatun Alqur'ani cikin sassayan sauti, Cikin ikon Allah ta samu bacci ya kuma yin awon gaba da ita. Baki É—aya Wunin wannan ranan akasalance tayi koda abinci ta kasa ci haka zalika koda yawan surutu sai ta rage sosai mafarkin ya tsaya mata arai da zaran ta tuna irin mafarkin da tayi sai taji zuciyarta ta buga da Æ™arfin gaske. Da daddare cikin ikon Allah data karanta Alkur'ani mai girma tare da bin haddarta da Malam Liman ya bata sai taji sauÆ™in abin aranta duk da kuwa bawai ta daina jin tsinkewar zuciyar bane amma ya ragu sosai. Da misalin Æ™arfe takwas da rabi na dare Khausar suna zaune a farfajiya gidan Hajja Nana su uku ita Yaya Abba da kuma Dije suna hira jefi-jefi take sanya musu baki aciki daga Æ™arshe ma ta miÆ™e tace zata je ta kwanta sai Dije ma ta miÆ™e ganin haka yasa Yaya Abba ya musu rakiya har gida. Washe gari:Da safe still haka Khausar ta tashi bata da wani ku zari koda abinci ne ta kasa ci iyakacinta tasha Tea ko ruwan kunu sannan ta kasa faÉ—awa kowa irin mafarkin da tayi domin jikinta ya mutu sosai da mafarkin. Da daddare ba kinta É—auke da Sallama tashiga gidan Hajja Nana. Asaman laɓɓa Hajja Nana ta amsa mata Sallamar tana binta da harara dan tunda taÆ™i markaÉ—a mata wake take jin haushi ta. Ita kuwa khausar bata masan Hajja Nana nayi ba ta nemi waje ta zauna tare da kallon Hajja Nana tace. “Yunwa nakeji ki bani abinci zanciâ€?. ta faÉ—a tana kallon Æ™orenta dake jere guda goma sha Uku. Harara Hajja Nana ta wurga mata tace. “Gashi ki É—auka ki ciâ€?. Kai Khausar ta gyaÉ—a tare da Matsawa jikin Æ™oren tashiga buÉ—ewa É—aya bayan É—aya tana dubawa saboda taga gidan Malam Liman anyanka kaji cikin Sa'a kuwa tana buÉ—e É—ayan taga Jan miyar dage-dage da kuma tuÆ™eƙƙen tuwon shinkafa. Ta gyara zamanta tare da wanke hannunta ta fara cin tuwon cikin Mintuna kaÉ—an ta cinye tass sannan ta kuma janyo wani Ƙoren dan sosai take jin yunwa sannan bata wasa da cikinta dan ita dai ko ciwo bai cika hanata cin abinciba karo na forko kenan a rayuwarta da abu ya tsaya mata a rai har ya hanata cin abinci na kwana biyu son ta Tara yunwar shiyasa. ta cinye Æ™ore biyun tas dan dama tuwon ba wani mai yawa ake samata ba tunda akwai yawan kanukan. Hajja Nana kuwa juyawa tayi da mamaki ta kalleta kafin tace. “Yanzu har kin cinye tuwon nanâ€?. Kai Khausar ta gyaÉ—a mata tace. “Na cinye mana kuma yanzu ma Æ™arawa zanyi dan yunwa nakeji rabo na da abinci tun shekaran jiya da daddare fa sai dai in ta Shan abu mai ruwa-ruwaâ€?. TaÉ“e baki Hajja Nana ta kuma yi tace. “Toh bubbuga rumbu ga shican ki Æ™ara ki cinye duka ma in Kinga damaâ€?. Ta FaÉ—a tare da tura mata wani akoshin. ÆŠauka Khausar tayi kamar wasa ta cinye dake abincin ba wani da yawa ake sawa aÆ™oron ba dake sun san cewa Æ™orenta da yawa mafi yawan lokuta ma loma É—aÉ—É—aya takeyi ako wani Æ™oren idan tayi loma sha uku ya wadatar mata a dai cikin tsohuwa ta kuma tsinci nama ta cinye to shiyasa ba'asa mai yawa. Ita kuwa Hajja Nana ganin yanda Khausar ke cin abinci yasa tayi zaton gatse take mata ta harareta da faÉ—in. “Mutum kamar jaki wannan ci haka ki cinye wannan Æ™oren ki cinye wancanâ€?. Ta ida maganar tare da sake tura mata wani Æ™oren. Ita kuwa khausar ta Æ™oshi amma saboda ta Æ™ular da ita yasa ta janyo ta buÉ—e naman kan abincin ta cinye sannan ta gutsiri kamar loma biyar ta zuba akwanan dake empty. Wani kwanon Hajja Nana ta kuma tura mata still ta cinye naman ta kuma gutsura ta zuba a sauran kwanon. Hajja Nana ta dube ta cikin tsareta da ido tace. “Wai har yanzu baki Æ™oshi ba?â€?. Khausar cikin yamutsa fuska ta gyaÉ—a kai kana tace. “Eyyy ban Æ™oshi baâ€?. Wani akoshin Hajja Nana ta sake tura mata, Khausar kuwa laluma ta cigaba dayi idan taji da nama ta cinye ta gutsits-tsira tuwon ta bari. Ita kuwa Hajja Nana kamar wacce akace ta leÆ™a taga aika-aikan da Khausar keyi da tuwon ta miÆ™e cikin fushi tace. “Shegiyar yarinya gantalelliya ni kike nunawa barikanci, 'yar banza kinje kin zauna gidan Mayu kema kin koma kamar Mayya, sai cin nama kamar kura, wato ma duk naman kike lalubewa dan mayta ai dai na sani in dai ba cikin zanine da keba ai yaci ki Æ™oshiâ€?. Ya mutsa fuska Khausar tayi tare da riÆ™e Æ™ugunta tace. “Naci É—in idan ni Mayya ce kinsan inda na samu maita, tunda nazo saboda shegen maÆ™o ko zabuwa É—aya kin kasa yanka min gaki da Zabbi kamar zasu kashe ki ga shanu kuma aina Babana neâ€?. Salati Hajja Nana tayi tare da fashewa da kuka. Kasancewar duk dare aÆ™ofar gidan ta suke zama yasa Baffa Umaru daya ji sautin kukan ta ya miÆ™e kasancewar Allah ya bashi kunne komai Æ™anÆ™antar sautin abu ya kan iya ji. Ganin Hajja Nana na kuka yasa Baffa Umaru nufarta tare da cewa. “Addah Nana Meya faru?â€?. Nuna Khausar tayi da hannu kana tace. “Wannan ‘yar Usmanu har zata min gori wai gadon Ubanta na riÆ™e kaji shegiyar gantalalla yarinya dan ma Allah yayi dan ke macece!â€? Ƙasa da murya Baffa Umaru yayi yace. “Dan Allah Addah Nana kiyi haÆ™uri kinsan yarinta ke damunta idan ta girma ba zatayi baâ€?. Ya ida maganar tare da jan hannun Khausar suka fice waje. Bayan sun fita ya juya ya kalleta yace. “Haba Khausar kidena ki koyi yanda zaki zauna da manya kinga Addah Nana tsufa ya kamata tana buÆ™atar rarrashi da lallami, kinga duniyar nan ba matabbata bace idan yau kaine gobe ba kai bane ita rayuwar nan bata da tabbas, ki koyi magana mai daÉ—i ke idan Mahaifinki ina ita fa É—an ta ne data haifa acikinta kuma É—an ta mafi soyuwa agareta kada ki sake haka kinji Khausar amâ€?. Ta gyaÉ—a masa kai da faÉ—in. “Toh shikenan Insha Allah bazan sake baâ€?. Ya shafa kanta yana murmushi yace. “Allah ya miki albarka kizo muje gidana mu kwana zansa ayanka miki Zabbi kici tun da mun gama cin abinci". Kai ta gyaÉ—a tare da yin murmushi tace. “Tohâ€?. Ya riÆ™e Hannunta suka tafi suna tafiya suna hira har suka isa gidan bakinsu É—auke da Sallama suka shiga gidan Adda Adama ta fito daga É—aki tare da amsa musu sallamar. Kallon Adama Baffa Umaru yayi yace. “Akwai nama ne?â€? Adama tace. “Eh akwai Zabbin da aka yanka da yamma yanzu nake Æ™arasa dahuwarsuâ€?. Yace. “Toh shikenan ki Æ™ara sa gyarasu ki kawo ma wannan Kuran Birnin taciâ€?. Dariya Khausar tayi tana zama akan taburman da Adama ta shimfiÉ—a musu, shi kuma Baffa Umaru ya zauna daga gefenta yayin da Adama taje taci gaba da aikinta kasancewar farin wata ya haska ilahirin garin. Anutse Baffa Umaru ya kira sunanta da faÉ—in. “Khausarâ€?. Ta É—ago kanta tana kallon fuskarsa acikin farin watan kafin tace. “Na'amâ€?. Idanunsa kanta yace. “Kinsan kamannin Babanki?â€?. Kai ta girgiza masa tare da faÉ—in. “A'a bansan kamanninsa baâ€?. A sanyaye yace. “Amma kin san akwai Baffanki ai yayan Babanki Hammadu Æadamaya ko?â€?. Tace. “Eh amma Æadamaya yake ko?â€?. Yace da ita. “Eh yana can Æadamaya dashi da Iyalansa da kuma ahalinsa gaba É—aya. Insha Allah wataran Zakije shida Babanki Uwa É—aya Uba É—aya". Kai ta jinjina da faÉ—in. “Eh Mommy na tafaÉ—a min cewa inada Baffa yana can Æadamaya dashi da matarsa da kuma ‘Ya‘yansaâ€?. Murmushi yayi yace. “Toh idan kinje zaki ga mai kamannin Mahaifinki sak da sakin sunan sa Aliyu shine yake kama da Mahaifinki ya gaji Babanki komai da komai kuma shine aka aurawa yayarki Nenneâ€?. Kai ta gyaÉ—a tace. “Toh yaushe zanje in gansa?â€? Yace. “Kinga kamannin Mahaifinki kamar balarabe kinga ba yabon kai ba mutanen Rugar mu duka kyawawa ne amma kyawun mahaifin ki ya fita da ban farin Mutum ne kyakkyawa ga kuma gashin kansa mai tsawo da sheÆ™i wannan gashin naki ma shi kika É—aukaâ€?. Idanunta ta lumshe cike da kewar mahaifinta sai kuma ta buÉ—e su tace. “Aikam nasan gashin sa na É—auka ba Mamansa ba da kai agwagwiye". Murmushinsa ya faÉ—aÉ—a da faÉ—in. “Ina Addar tawa kike yiwa ba'a itama tsufa ce yasa gashinta kaÉ—ewaâ€?. Murmushi tayi tace. “Ai lalle kamâ€?. Sai kuma ta dai-dai-ta nutsuwarta tace. “Ku kuma dama nan ne asalin Rugarku?â€?. Kai ya gyaÉ—a mata yace. “Eh asali nan ne Rugar mu iyaye da kakanniâ€?. Tace. “Toh Meyesa ita Hajja Nana ta dawo nan kuma ina ne asalin garinsu Babanmu?â€? Murmushi yayi yace. “Asalin garinsu Babanki yana da nisa lokacin da Addarmu tayi aure ta daÉ—e kafin tazo ta samu haihuwa to data haifi na farko sai Allah ya sake kawo wasu akan lokaci ta haifi yara uku sai Allah yayiwa kakanki daya haifi Babanki rasuwa,sai ta nemi zata dawo to data nemi zata dawo sai sukace tabarmu su yaran ita kuma tana son yaran sosai sai tace Inde akan dukiya ne tabar musu duka subarta ta taho da ‘Ya‘yantaâ€?. Zama Khausar ta gyara tana sauransa da kyau. Shi ko a hankali ya cigaba da cewa. “Dake dangin Mahaifinki mutane ne masu karamci sai sukace su ba dukiyar su suke buÆ™atar ba kawai dai suna so suriÆ™a ganin É—an uwansu ne sannan ita macece kada subar mata nauyi amma tunda tana son Zama da ‘ya’yanta baza su hanata ba sai suka bata duka gadon Mahaifinki da kuma na Baffanki da Æ™annensa mata biyu hadda mai sunanki. A ranar da tashigo Rugar nan tashigo da aÆ™alla shanu sun kai É—ari biyu sannan harda raÆ™uma da tumakai duk gadon sune aka É—auka aka basu suka dawoâ€?. Sassayan ajiyar zuciya ta saki tana jinjinawa lamarin. Baffa Umaru ya cigaba da cewa. “Toh tun daga lokacin ne zamanta ya dawo nan daga baya Allah yayiwa mahaifan mu rasuwa da gida huÉ—u ne kacal anan mahaifinmu su suka fara kafata da duk nan dajine mahaifinmu ne ya sare bayan rasuwar mahaifinmu da kuma mahaifiyarmu, itace ta zame mana Uwa da uba tun muna yara itace ta renemu nida Mahaifinki mun taso tare atare mukayi wasan Æ™asa ta raine mu tare ta zame mana kamar uwa Shiyasa mu awajen mu Adda Nana ba ya bace kaÉ—ai uwa ace a garemuâ€?. Ita kuwa khausar Ajiyar zuciya ta kuma saki tare da faÉ—in. “Ikon Allah Allah mai iko Mabuwayi Gagara misaliâ€?. Murmushi Baffa Umaru yayi yace. “Kin gane ko mu Addah Nana Uwace agaremu ba Ya ba sannan maganarta Umarni ne awajenmu muda ‘Ya’yanmu babu mai saÉ“a mata har jikokin mu kinga keda kika zo kina wannan abin sai akaga lallai ta samu karan tsayeâ€?. Murmushi Khausar tayi tace. “Lallai dai kam,to amma ina ne asalin su Babanmu?â€?. Murmushi yayi yace. Gobe zan faÉ—a Miki Idan Allah yakaimu rai da Lafiya zan Æ™ara sa baki labarin insha Allahuâ€?. “Toh Allah ya kaimu goben lafiyaâ€?. Cewar Khausar Cikin sauÆ™e numfashi yace. “Naji ma Addah Nana na cewa kafin ki koma Abbah zai kaiki Æadamaya kije kiga Baffanki da ‘Ya‘yansaâ€?. “Toh ina kuma ance da nisa?â€?. Khausar ta tambaya “Eh danisa amma ai tafiyar wuni É—aya ce zaku isaâ€?. Ya bata amsa. MiÆ™e sawunta tayi bisa taburmar tare da cewa. “Toh shikenan ba matsala, Insha Allahu zamuje, nima ingansa sannan kodan inga mai kama da Babanaâ€?. Murmushi yayi tare da cewa. “Sannan kuma kafin ku tafi zakuje kiga Addarki ‘yar Baffanki da yake Æadamaya tana nan Rugar Fulani dake ma Æ™obtanmu Adda Ikki aikin santa?â€?. Murmushi tayi tare da gyaÉ—a masa kai tace. “Eh na santa ai itakam tana zuwa har gidanmu ta dubani duk dangin Babana ma ita nafi saniâ€?. Yace. “Toh shikenan Zakije wajenta kiyi kwana biyuâ€?. Tace. “Tun kwanaki nake cewa Hajja Nana zanje in dubata, tace min ba yanzu ba, wai in bari ingama sanin mutanen garin nanâ€?. Adama dake sauraron hiransu ta miÆ™e hannunta riÆ™e da kwanan da ta gama gashin Zabbin dake ta tashin Æ™amshi sannan ta haÉ—o musu da madara mai É—umi. Akan tabarmu ta ajiye musu su duka ukun atare sukaci. Gyatsa mai sanyi Khausar kana tace. “Kai gaskiya naci naji daÉ—i Nagodeâ€?. Bayan sun kammala ne Khausar tashiga É—akin Adama ta kwanta Adama kuwa ta nufi É—akin mijinta suka kwanta tare. Can cikin dare kamar misalin Æ™arfe biyu Baffa Umaru

Chapter 11 of 26