Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 5
diyartata Dan taga alamar y samu karbuwa gun neenerh,murnar t daya diyarta zatai aure,auren ma irin Wanda life style dinsu yake iri daya Kullum amakale suke d waya,yana daukar mata alkawarurruka irinsu indai y aureta y rufe aure, tsakaninshi d wata mace sai kallo Itadin t isheshi ,cox duk abinda yake bukata game d mace t mallskeshi,d Dai sauran zantuttukan d babu tabbas a cikinsu,wato n dadin bakin d samari yan bana bakwai suke yiwa yammata,kekuma saboda kwakwaluwar ki bata aiki ki dashe baki kina farinciki Mahaifin musa(nasmal)Alhaji Bashir a halin yanxu shine ambasadan Nigeria a kasar amurika,ya rike muka'mai n aiki Dadama kama daga na siyasa dana aikin gwamnati Mutum ne mai tsarin rayuwa irinta turawa Dan hargida y mallaka n kashin Kansa akasar America,iyalanshi kaf akasashen ketare sukai rayuwa Abinka d lamari n masu hnnu d shuni ,cikin kankanin lokci aka kawo kudin auren,neenerh d nasmal tamkar su hadiye juna Ansa wata uku biki,ummylolo,zuhra dasu Mimi sun tayata Murna,Wanda itama ummylolo saura two weeks bikinta sun fara tsara yanda events din zasu kasance,abin mmki b wanine angonba malam hanfef ne ,lecturen su a undergraduate,tinda y gane ba zai samu karbuwa gun neenerh ba, Y fara kamun kafa d ummylolo,nan Ummi t futo t baiyana mai gsky ,nan y hakura d kawartata,reshe y juye d mujiya,Ashe ummylolo Ce rabanshi ,yanacen yana wahalar d kanshi kan abinda b zai samuba Zuhra kuwa soyayya t kullu tsakaninta d cousin dinta ,hartakai ga aure, suna d da guda daya A Kwana a tsahi b wuya a gun Allah saura 2 weeks bikin nasmal d neenerh,duk wani shirye shirye y kankama t bangarorin biyu,lefe akwati 24 ,aka kawo daga gidansu nasmal ,abundai sai San barka,araina nace Allah y cida musulmi.amin Musammn aka dauko mai gyara amarya daga Maiduguri,sati daya aka ware Dan gyareta Duk inda t gilma kamshi mai dadi ke tashi daga jikinta,su marsie abu namu ,tin ana sauran two weeks saura suka diro garin,wayaga amarori kirjin biki [12/20, 7:11 PM] *Ayusha Iliasu musa: 19/12/16. 8:00am *'YAR BOKO* πŸ“šπŸ– *STORY N WRITEN BY* *AYUSHA ILIASU* *EDITED BY* *HAWWA SALEH* *IN DEVOTION TO* *HUMAIRA B MELODY , LUBABATU,LAMEEDO* *HAPPY MAULUD NABIYYI SAW TO ALL MA FANS* *ALLAH YA KARA MANA SAN ANNABI MUHD SAW* 9⃣1⃣ -9⃣5⃣ Sunje sunyi pre wedding pix,wow karkiso kiga yanda sukai kyau,wat a perfect match,ko Dan hassada dole y Ce sunyi kyawu,yammata kuwa ji suke damage sune Friends dinta tayima sending ,tare d postin a insta, hbawa within some minutes hotunan sun zaga inda bakai zato ba a yanar gixo. Musamman a duniyar watsup,sai adduar Sanya alkhairi ake,shaharariyar marubuciyar online Hausa novel mai suna Umma Yahya marubuciyar goyan kaka t sanya pix din amatsayin group icon na GRP din sisin mama, Anfara raban invitation,rabuwa biyu sukai su ummylolo ne suka gayyato friends din su n undergraduate tare raba musu t shirt mai dauke d sunan Ango d amarya a jiki d atamfar biki kyauta b tare d ko sisi ba Wadanda ma basuyi niyyar zuwaba,sun ci alwashin zuwa wanga hadadden biki,gifts n Riga d atamfa tunkan afara biking,inaga bayan biki, Itakuma t dukufa wajen kaima friends din ta n post graduates d sauran yanuwa d obokan arziki Duk wani shirye shirye y kammala,daidai d kayayyakin d ango d amarya zasu sanya an dinkosune daga kasashe mabanbanta A yaune ake gudanar d kamun biki,d yake gidannasu tankameme ne,mai dauke d katuwar farfajiya,gurin akai decorating Dan gudanar d kamun Shahararriyar mawakiyarnan t kidan kwarya tare d mai wakar gada t jahar kano najaatu t annabi aka gaiyata Dan kayatar d taran Wow,shine ur eyez mai karatu,karkiso kiga hadaddun yammatan d suka halarci kamun bikin,kowacce sanye d red shirt d aka basu,hade d black skirt ko jeans Wuri y kayatu iya kayatuwa,khadija mai kunshi n zaune tana rangadawa amarya kunshi,shararriyar mai kunshi d Mike alfahari d kunshinta ,wadda ke a unguwar gwangwazo,kawayentane sun gewaye ta,najaatu t annabi n waketa Gefe kuma mai kidan kwarya ke baje kolin basirarta t waka,an kammala yiwa amarya kunshi,sannan akai mata kamu n nono, Habawa nan guru y rikice d guda,amarya d kawayenta suka shiga floor,inka kalli Matan dake gurin d irin yanayin taran,zaka tabbatar tarone n yayan manya Anyi rawa tare d liki,anci ansha,amarya kuwa t gaji d kyau, Apartment daya akawarewa kawayen amarya,kasancewar friends din ta n Cyprus ma sun sami halartar wannan biki Washegari sukai sisters eve,ranar jumaa suka gudanar d dinner,ran asabar akai luncheon Wanda abokanayen ango d yammatan amarya suka kawata gun,sabda rudewa d abokan ango sukai n ganin tsala tsalan yammatan jamia,basu bar taran b saida kowanne y tabbatar daya zabi wadda t kwanta mishi arai , Amarya d ango sunsha liki, kowa y kallesu dole su burgeshi,especially irin shigar d suka dingayi,abunka d combination,ita fara shikuma chocolate colour,duka tarurrukan an gudanar dasu a meena event centre A yaune asabar zaa gudanar d yinin biki,tunn safe gida y cika,d yanuwa,makwabta d abokan arziki Dan taya murna, Awannan ranar ma sun gaiyaci Ali jita Dan kayatar d taron,inkaga yanda ake Barin kudi,bazakace akwai talaka a duniya ba,amarya t gaji d kyau,duk kayan d t sanya sai sunmata kyau,Anma rasa tantance ciki wadanne sukafi futo d ita Washegari lahadi t kama ranar d zaa daura auran neenerh d nasmal,manyan yan kasuwa, kusoshin gwamnati,yan siyasa,baki daga kasar america,d cyprus,wakilin shugaban kasa,gwamnoni,d sauran masu rike d madafin iko,talakawa,duk sun halarci daurin auren,kaikace wani biki n yar sarki ko shugaban kasa,duk fuskar Wanda k kalla cikin farinciki yake An daura auren a kan sadaki naira miliyan daya lakadan.straight suka zarce gun reception,cikin gida kuwa maroka sun shiga suna roko d kirari ,hajiya Maryam t futo t babbasu kudi ,suka tafi suna San barka,tare d gdya d yi mata kirari,lallai wannan shine bikin yar gata Karfe Hudu ,auntyn neenerh t umarceta data shiga wanka danfara shirin tafiya gidan mijinta,awannan lokacinma shiryata akai tare d fesheta d turarukan d Ni kaina ayusha ban taba jin kamshin su ba,duk irin Kurda kurdata ganin kwakkwafin ganin amare. Part din dad akafara kaita yayi mata nasiha,sannan n mom,karfe biyar yan daukan amarya sukazo,dad y umarci masu zuwa ganin daki suje su gani d kanshi zai kaita anjima,kaji harkar yan boko Mom d dad zaune gaban mota,neenerh abaya sai kuka take,mom n kara mata nasiha har suka iso kofar gidanta dake ALU avenue,nasarawa. Mai gadi y bude musu,tsayawa baiyanawa mai karatu kyawun gidan ,baki b zai iyaba,sai Dai idanu y kalla,tare d jinjina g maginan gida d kamfanin d aka baiwa kwangilar decorating gidan Lokacin duk an watse b kowa, sai haushin police dog ,d sallama suka shiga palon,nasmal ango y amsa musu,tare d durkusawa Dan gaishesu Nan dad y baiwa nasmal amanar tilon diyarshi,tare d yi musu adduar zamn lfy d zuriah dayyiba,hakama mom. Tasowarsu su futo yayi daidai d lokacin d neenerh t fashe d wani irin kuka mai ban tausayi mom,Ce t dawo kujerar d neenerh ke zaune tare d yi mata mgna a kunne,tace daughta,kowacce mace d haka t saba.take gud care of ur husband.tare dayi mata kissπŸ’‹ agoshi,tace gud nyt,love u daughtr [12/20, 7:44 PM] *Ayusha Iliasu musa: 20/12/16. 8:00pm *'YAR BOKO* πŸ“šπŸ– *STORY N WRITEN BY* *AYUSHA ILIASU* *IN DEVOTION TO* *HUMAIRA B MELODY AND AUNTY SIS* *HAPPIE BIRTHDAY MA ANEE WISHING U LONG LIFE N PROSPERITY* πŸŽ‚ 🎈 🎊 πŸŽ‰ 🍰 🎁 9⃣6⃣-1⃣0⃣0⃣ Ango nasmal y karaso kusa d bride dinshi,tare d yaye mayafin d ta rufe fuska,ganin hawaye shabe shabe a fuskar,fuskar t kunbura idanuwanta sunyi ja,b abinda suke mata Sai zugi sanadiyyar kukan d tasha n tsawan saoi Biyar Handkerchief y zaro a aljihunsa ,tare d goge mata hawayen ,yanayi yana lallashinta,ahankali har hawayen suka daina zuba,umartarta yayi su je daki dan hutawa Ganin t cikin damuwa yasanya shi jin tausayinta,toilet y nufa yayi wanka,y sanya kayan bacci,y umarceta datai,girgixa kai tai,wato aa,yayi yayi d ita tayi amma taki,karshe y nufi kitchn dsn dauko musu abinci ,y tadda ita inda y barta Kusa d ita y karaso,Ahankali y fara cire mayafin d aka rufamata,kokarin cire alkyabbar d t sanya yake,t rike hannunwanshi,tare d cewa pls hubby kabari zan cire d kaina b tare d y sauraretaba y cire rigar,wow ayau y kara tabbatar d matar tashi kyakkyawace ajin farko Sannu a hankali y cire duk wasu kaya dake jikinta illa bra d pant y barta Akwaninta y nufa y zabo mata rigar bacci kalar nashi kayan,y iso y sanya mata Carpet din dake tsakiyar dakin y zauna ,y umarceta t zauna yai serving dinsu,a hnkli y dinga cida ita saidaya tabbatar t koshi d kazar sannan y bata fresh milk din t sha,sannan y faraci,byn y koshine suka nemi toilet danyin brushing Dagata yayi cak,kamar kankanuwar yarinya y nufi dakinsa d ita,tayi lif a bynshi tamkar Bby A kan gado y sauketa,tare d murmushi,zaunawa yayi kusa d ita, yace hba bbyna,why are u feeling shy today,today is our happiest day in lifee,let's make it memorable Murmushi neenerh tayi,b tare d tace uffan b,kusa d ita y kara matsowa,yana mata mgna pls wifey ,Ina alkawarurrukan d burin d kikaciwa wannan ranar itadai murmushi kawai tayi Shammatar shi tayi ,t futa aguje Dan Barin dakin,aikuwa y rufa mata baya, Isarta dakinnata d zummar murda key din,y danna d karfi ,aikuwa Sai gata kasa t xube ,(karfin Mace d namiji b dayaba) Ganinta kwance kasa war was,yasanya yiwa kansa makwanci a kanta,kokarin tureshi t shiga yi,tare d cewa pls hubby ka barni n kwanta am tired Haduwar numfashinsu guri guda y sanya mata kasala,hat muryarta t kasa futa,sanadiyyar wasannin d y farayi mata,y sa ilahir jikinta yin sanyi Kissing dinta y shigayi,hakan y mntar dasu a duniyar dasuke,Sai daya tsotse bakinnata tsaf sannan y sakko kirjintaπŸ™ˆπŸ™ˆ Saukar harshenshi kan dukiyar fulaninta y haddasa mata rawar jiki,a hankali y dinga wasa dasu,hankalinshi y fara gushewa daga gareshi,jikinsa y saki,hakan y bata damar tureshi t nufi gado tana maida numfashi tamkar wadda tai gudu [12/22, 6:49 PM] *Ayusha Iliasu musa: 22/12/16. 8:00pm *'YAR BOKO* πŸ“šπŸ– *STORY N WRITEN BY* *AYUSHA ILIASU* *IN DEVOTION TO* *HUMAIRA B MELODY* 1⃣0⃣1⃣-1⃣0⃣5⃣ Ganin duk hankalunta y bar jikinta saboda tsoro,yasa y tausaya mata Abinka d yan book,nan y shiga romancing nata San ranshi,harsaidatakai g kowanne cikinsu y gamsu batare d y jefa kwallo aragabaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜›,ganin y dakata d abinda y ke d kudurin isarwa,taji wani farinciki y saukar mata a zuciya Bacci ne y fara sace neenerh,sannan shima nasmal ,sbda gajiya basuji kiraye kirayen sallar asuba, Misalin karfe goma neenerh t bude ido,ganin lokaci har rana t futo,yasa tai salati tare d yunkurin tashi Motsinta ne y farkar d nasmal ,a tare sika shiga toilet sukai alwala, Jam'i sukai,nan nasmal yai t kwararo adduoi , Nikaina ayusha mmki y rufeni Ashe yan bokon wannan zamani sunada ilimin addini sabanin n da,d babu abinda sika Sa a gaba sai aladu n nasara(nasara asarar duniya ) Tare suka nufi kitchen d xummar Dora breakfast,ji sukai gatemn n knocking tare d sallama Dauke yake d warmers ,abunci iri iri,kama daga n turawa zuwa na kasarmu najeria,Mmn nasmal Ce d wannan hidima Neenerh taji dadin sanwar,tare d alfahari d uwar mijinnata,Ashe Dai tana Santa Toilet nasmal y nufa tare d daura towel ajikinshi,umartar neenerh yayi datazo siyi wanka,kafada t makale alamun aa Aikuwa kanta farga y dagata cak,abinka d mai jikin Fulani yar sawalwala,bai direta ako inaba sai kwamin wanka Tana kokarin kwacewa t futo ,ya rike ta GAM,yana cewa hba wifey na,y are u behaving like an illiterate lady, Kibar nuku nuku kisaki jiki mu fantama,mu wataya mu Shana tare d dandanar zumar juna,lokacinmune ,ya kamata muci karanmu b babbaka Itadai neenerh jinsa kawai take amma tayi shiru,sannu a hnkli y rabata d dukkanin kayen baccin d ke jikinta Hannayenta biyu t sa t kare dukiyar fulaninta wai acewarta kunyarsa takeji,lol Tare d durkushewa agun,hannuwanshi biyu yasa y tasar d ita tsaya,tare d yi mata mgna cikin murya can kasa Yace wifey kalleni mana,amma ina taki yarda su hada idanu,t rintse su tsam,hannu y sa y dago habarta,tare d cewa haba bbyna wannan ai kauyencine Ko sokike nai fishi,jin y ambaci kalmar fushi tai saurin bude idanu,idanunsu y hadu guri guda,ganunshi naked yasa tai saurin rintse idanu Bai kara bita kantaba,ya kunna shower t ruwan dumi,d yake anadan sanyi,shower gel y dauko d sponge y shiga cuda mata jiki,sannu a hankali y wanketa tas,ganin y dakata d yi mata wankan yasa ta bude ido Gani tai y zuba mata idanu yana kallanta from head to toes,rasa wajen mafaka tayi ,hakan y sata saurin rungumeshi,hakan b karamin dadi y mishi ba,a haka y mika mata sponge din yace is ur turn ,a hnkli t shiga sabamai ajiki,atare suka dauraye jikinsu ,kammala wankan keda wuya,nasmal y fara playing game,tin tana hanashi harta saki jiki suka ji dadin juna Atare suka futo suka shirya,sannan suka nufi dining Dan yin dinner,idanun nasmal akan neenerh baisan ganin abinda zai takura ta,araina nace basa banba,tin kafin ka cimma burinka kenan,k fara sambatu inaga k jefa kwallo aragaπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆ Yinin ranar Baki ne suka dinga zuwa,d yawa sun musu sallama Dan nufar garuruwansu,wasu kuma Dan ganin dakin amarya, Washegari litinin ,ranar zasu tafi honey moon kasar dubai [12/23, 9:21 PM] *Ayusha Iliasu musa: 23/12/16. 8:00pm *'YAR BOKO* πŸ“šπŸ– *STORY N WRITEN BY* *AYUSHA ILIASU* *IN DEVOTION TO* *HUMAIRA B MELODY* 1⃣0⃣6⃣-1⃣1⃣0⃣ Misalin 10:00am suka futo daga gidansu,suka nufi gidansu nasmal,gban neenerh sai faduwa yake,waca irin tarba zaa mata Isarsu keda wuya,mum n zaune a farfajiyar gidan bangaren garden,rike d magazine tana dubawa,hangen tilon Dan ta namiji nasmal rike d hannun lovien shi yasa taji wani bakin ciki y turniketa Ita bataso y auri neenerh ba,nanah diyar aminiyarta taso y aura,sannu harsuka karaso gunta, Hugging din juna sukai ,tare d kiss a Cheeks nasu,cikin faraa yace mom meet ma wifey neenerh, faraa dauke a fuskar neenerh ,tayi nufin hugging mum Dan nuna jin dadin haduwarsu,amma sai mum tayi zamanta a kujeran dake kusa d ita Ganin haka yasa neenerh cewa gud mrng mum tare d risinawa,tamkar wadda aka takurawa t amsa Nasmal baiji dadin yanda mum tayi ma wifey dinnashiba,amma baisan yin mgnar a gban neenerh Tinda suka gaisa mum t maida hankalunta kan magazine din gabanta,tanayi tanashan drink din dake gabanta Ahankali y Ce mum ina dadyna da su meenah n nisa,batare d t dago kaiba tace,suna upstairs,dad y futa since morning Umartar neenerh yayi data taso su shiga ciki,a Palo suka zauna,duo jikin neenerh yayi sanyi,atake y kira nisa d meenah a waya,jin bros dinnasu yazo Aguje suka taho kowacce nasan Riga yar uwarta isa g brodan nasu,basu kulada neenerh datake gefe azaune ba Rungumeshi sukai atare,sukace bros we really miss u,kasamu aunty k manta damu Dariya yayi,tare d nuna musu neenerh dake kallonsu,meenah Ce tace oyoyo aunty neenerh,u r wlcm ,aiban luraba d gurinki zanxo,bazanje gun bros ba Tashi tai t koma kusa d neenerh ,t rungumeta tare d zaunawa kusa d ita sika Dan fara hira Ita kuwa nisa takaicine y cikata ,yaune rana t biyu d sukaga neenerh,wancan lokacin bakincikine y hanasu gane beauty Ce ajin karshe Sai a yanxu t tabbatar d mgnr yar uwarta meenah,hakan b karamin kiyayyar neenerh t karajiba,ko kallon inda neenerh take bataiba balle t samu arzikin gaisuwa Sun Dan jima suna hira ,ganin mom bata shigoba y koma garden d suka barota,yace hba mum y are u behaving lyk dis,I brought her dankuyi sallama but u ignore staying wit us,y mum? Yayi alamun kuka ,sai a wannan lokaci t dago kai cikin matukar bacin rai ,tace from now on kada k kuma kawomin dis idiot gidannan ,if not Ku duka zaku raina kanku, Mmki y cika nasmal d tsoro,azatanshi in mum taga y auri neenerh zata hakura d batun yar friend dimta dayaki aura Ashe abun b haka bane,budar baki zai sake mgna,mum t umarceshi d y tashi y fuce mata d gani Atsorace y mike,y shiga palour y tadda meenah t kawowa neenerh drinks d abinci,cikin bacin rai yace let's go wifey,yana rife t mike,meenah tace hba bros y are u living early,I tot yini zakuyi Said wannan lokacin yayi murmushi yace don't worry Sist dama munxo muyiwa mom sallama ne zamu wuce Dubai for our honeymoon ,in dad y dawo ki gaya mishi munxo Ta amsa da to,hannunsa rike Dana neenerh tamkar Wanda akace zaa kwace masa,y nufi parking space Neenerh kecewa hubby banyiwa mom sallama bafa,banxa yayi d ita,y bude mata front seat y umarceta data shiga aikuwa t dage taki shiga tare d cewa am not going any where batare d naiwa mom sallama b,wata tsawa yayi mata ,wadda tasata rikicewa batasan lokacin data shige motarba suka tafi [12/24, 9:31 AM] *Ayusha Iliasu musa: 24/12/16. 10:00am *'YAR BOKO* πŸ“šπŸ– *STORY N WRITEN BY* *AYUSHA ILIASU* *IN DEVOTION TO* *HUMAIRA B MELODY* 1⃣1⃣1⃣-1⃣1⃣5⃣ Sun isa gidan su neenerh mom dinta t karbesu hannu bibbiyu tayi hugging dukkaninsu tare d tsantsar farinciki a zuciyanta Sunyima mom sallamar anjima zasu wuce ,ta musu adduar dawowa lfy,dad kuwa t waya sukai sallama Duk wani shirye shirye d suke y kammala,airport suka nufa,misalin karfe shida jirginsu y daga Dikkansu cikin tsantsar farincikin kasancewarsu tare,a gidan dadyn nasmal suka sauka Amarya d ango sun gwangwaji amarci San ransu,tamkar bazaa mutuba,wannan lokacin suka tabbatar d God created them for each oda Summa manta d wani Abu wai kiyayya d mom ke wa neenerh,neenerh t saki jiki sun wataya sun shana Da Ka kallesu zakasan tabbas suna sharafinsu, kowanne cikinsu baisan batawa Dan uwansa Sun karayin fresh,abinka d fara ,neenerh t karayin ja ,tayi bulbul tamkar baloon ,ko ina y cika tsir tsir,more especially n fulaninta d duwawukanta, Saboda burge nasmal d suke, yana zaune said yace t tashi tadinga taku yana kallansu,hakan b karamin kara masa Santa yake Ji yake tamkar y maidata jikinsa su zamo Abu daya,neenerh t gama sace zuciyan nasmal ji yake duk duniya b Wanda y isa y rabashi d wifey dinshi,ko mum dake nuna mata kiyayya,kallanta kawai yake Ya ci alwashin d sun koma nyja zai San yanda zai lallabata t tayashi San abinda yakeso Tinda suka tafi meenah d dad ne kadai suka kirasu Dan jin lafiyarsu,mum kuwa fishi mai tsanani t shigayi,datasan a ranar sallama sukazo yi mata d ta tarwatsa tafiyar Tare d kara kulla gaba,d kiyayya d matar dannata,abangaren neenerh kuwa olmost every day sai sunyi waya d mum n dad dinta Akwana a tashi b wuya,saura kwana biyar su Bar kasar Dubai,duk inda suka gilma idanun larabawa nakansu,mmki suke Ashe hausawama suna kulawa d iyalunsu tare d tarairayarsu Hannuwansu rike Dana juna,haka suka gama siyayyar tsarabarsu ,sannan suka nufo gida nyja, Koda sika dawo basu sanar d kowa dawowarsu b,sabida basusan atakuramusu d ziyara,cox haryanxu nasmal ji yake d neenerh, Kullum baya gajiya d ita,duk lokacin d suka kasance tare d zarar bukatar shi t biya,sai yaji wani saban shaukin son ta d kasancewa d ita again Tin neenerh n kosawa,ganin hakan shine farincikinsa yasa t saki jiki take binshi yanda sukeso Sai da sukai one week a nyja sannan aka fara kawo musu ziyara Kowa yazo zai tafi d tsarabarsa,sunbaiwa parents dinsuma tsaraba amma sai mom din nasmal t dawo mai d wacca y bata Acewarta tinda y kasa biyayya d abinda t umarceshi ,yasa aranshi baida mahaifiya,tabarwa neenerh shi, [12/24, 10:55 AM] *Ayusha Iliasu musa: 24/12/16. 11:00am *'YAR BOKO* πŸ“šπŸ– *STORY N WRITEN BY* *AYUSHA ILIASU* *IN DEVOTION TO* *HUMAIRA B MELODY* 1⃣1⃣6⃣-1⃣2⃣0⃣ Harga Allah shidai neenerh t wadatar dashi,abinda mom ke bukata b lallai y samu ba Lyf style dinshi irinna dad din shi ne baisan damuwa,yanda y auri mace daya t Haifa masa su su uku,to shima haka yake d burin neenerh t Haifa mishi Watarana d yake weekend ne suna zaune a Palo suna hira,neenerh t gama mallake zuciyanshi,b abinda y kara masa kaunarta illa halittar jikin d Allah yayi mata Yana alfahari d kirar jikinta ,more especially kirjinta,dasuke atsaye tsam ,d sexy hips dinta ,lokuta d dama zaice t tashi t Dan dunga zagawa yana kallonsu hakan b karamin farinciki yake sashiba Bayan t gama zazzagayawa saikace mai fashion parade kan cinyanshi tayi wa kanta mazauni tare d hura mishi iska a fuskar, Wanda hakan y sanyashi lumshe idanu b shiri,jin hannuwanta a kirjinsa tana wasa d gashin gurin y saukar mishi d kasala Saida y Dan saita muryanshi y yimata kiss a labbanta yace wifey ina Neman advice naki akan wani important issue between us,sai datai murmushi sannan t mika kunnata kusa d bakinshi tace oll ears,dariya yayi Ganin t baiwa maganar tashi muhimmanci,y cigaba d cewa wifey gaskiya nidai y kamata muyi planning yanda zamu tsara family namu Tace kamar yaya lovie na ,yace is too early for us to have baby,murmushi tayi tace hmmm,continue am hearing u,y cigaba d cewa y kamata ace muyi enjoying each oda for at least 3 yrs with out disturbance sannan mu haihu Murmushi tayi tace wannan idea yayi,because even me, am afraid of giving birth,most attimes pregnant women lost their lives during prolonged labour, Furucin datayi yaji dadinshi ainun,y kara cewa,anjima I will contact ma friend Dr mansur to seek fr his advice on wat system to adopt,sun samu mutual understanding batare d gumurxuba,kasabcewarsu *Y'AN BOKO* Nan suka cigaba d hirar su cikin so d kauna,batare d damuwar abinda suke shirin yiba,aganinsu hakan d suke yunkurinyi Dai Dai ne Dr mansur y basu advice daa sa mata inplant zaifi sauki,duk lokacin d suka bukaci haihuwan sai suxo acire mata Hakan kuwa sukaje akasa mata,neenerh t cigaba d studies nata,yayinda nasmal kuma y bude kamfanin sarrafa 'karafa ,shine y zamo shugaban kamfanin Mom Dai bata FASA nunawa neenerh kiyayyaba,hakan b karamin dagawa neenerh hnkli yake ba Tinda ta auri nasmal zuwanta gidansu daya,abangaren meenah kuwa , lokaci lokaci tana kawo mata ziyara batare d sanin mom d nisa ba,Dan kuwa duk ranar d mom t samu labari saita gane kuranta Nisa dama itace munafukar mom,itake zuga mom har kullum kan batun lallai nasmal sai y auri nanah saboda kawayena da ita d nanan tin suna kanana [12/24, 8:27 PM] *Ayusha Iliasu musa: 24/12/16. 8:30pm *'YAR BOKO* πŸ“šπŸ– *STORY N WRITEN BY* *AYUSHA ILIASU* *IN DEVOTION TO* *HUMAIRA B MELODY N ALEEMA* 1⃣2⃣1⃣-1⃣2⃣5⃣ Sai d t daidaici lokacin da nasmal ya yi tafiya kasashen ketare Dan sayo kayayyakin d suke amfani dasu a kamfaninsa n sarrafa karafuna Mom tayi amfani d wannan damar taje gidan taci mutuncin neenerh San ranta,amma duk abinda ke wakana neenerh bata taba gayawa nasmal ba,sbd kota gaya masa b hukuncin d zaiyi ,kasancewar mom uwa gareshi Abinda mom take mata baya damunta illa, abinda nisa d nanah ke mata,Dan biyo mum suke suxo duk abunta d suka gani n bukata sai sun dauka ,wai ai bros dinsune y saya Abinduniya yayiwa neenerh zafi,g cin mutuncin iyaye,g daukar mata kayayyaki,Abu goma d ashirin Batada xabi illa tursasa nasmal y auro nanah kota samu saukin kiyayyar d mom ke mata Tana masifan San nasmal amma aganinta yarjemai y auri nanah shine saukinta *WA CECE NANAH* Nanah yarinyace fandararriya Mara kunya,asalin iyayenta maguxawane,addininsu maguxanci sai daga baya suka musulunta Nanah t kasance hatsabibiyar yarinya, tin tana kankanuwarta take bin maza Dan su bata kudi Rikonta y dawo hannun auntynta dake aure akano,amintaka t hadu tsakanin auntyn Nana d Mamn nasmal,sun hadune a can america kasancewar mijin auntyn Nana acan yayi aiki kansu dawo nyja Zumuncinsu y mika har ixuwa familyn su,takaiga nanah sun shaku d nisa bacci ke rabasu Ganin nasmal y kai munxalin aure yasa auntyn nanah tace t bashi Nana,mom din nasmal taji dadin kyautar hartagayawa dannata,amma abin mmki saiya bada mata kasa a ido y bujire fafur, Mom tabi duk wasu hanyoyi Dan t lallaba dannata amma yaki Allan katafur, Duk fetsarancin d nanah takeyi aboye takeyi,auntyn ta kadai t Sani ,kasancewar batayi a kano sai taje Kaduna,a can takecin karanta b babbaka Saboda kin tsayawa tai karatu,cikakken turanci bata iyaba ,amma t kware a brooking English kaikace tashin Lagos ce,gata kazama ajin farko,saitai kwana biyu batai wankaba,said aukin taammali d turare,kamshin jikinta daban n turaren daban Ganin nasmal y ki amince d kudurinta,t dauki fushi d mahaifiyarshi,acewarta laifin mahaifiyar tasane,data tursasashi d y auri yar uwartata Auntyn Nana tadau zazzafan fushi kan batun,har t kaiga sun yanke alaka d juna Hakan b karamin daga hnklin Mmn nasmal yayiba,saidataiwa aminiyar tata alkawarin kulla aure tsakanin nasmal d nanah sannan suka daidaita,Tare d shawarar ,hanyar dazasu kamo bakin zaren, [12/26, 11:44 AM] *Ayusha Iliasu musa: 23/12/16.

Chapter 4 of 5