Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

have to be on my way now.. Amma kin tsayar dani".. Yace "and we're going together yarinya".. Ta noke kafada.. Yayi murmushi.. "Kinsan de inde nace tare zamu tafi babu wanda ze hana ko".... Ta marairaice tace "kanayin late fa".. Shima yayi kalar muryar ta.. "Bana so na tafi na barki".... Ta tura baki.. Tashi yayi tare da ita ajikin sa snn ya dauketa zare idanu tayi ganin ya nufi toilet da ita. Tace "where are you taking me to.." Be saurare ta ba seda ya dire ta a toilet snn yace "lets take our bath".. Kafin tayi magana ya sakar masu shower.. Fannah ta rike sa gam a tsorace.. Raba jikin sa yayi da nata ya fara wankan sa yayinda idon ta yake rufe ta kasa budewa.. Tanaji har ya gama ya fita.. Snn itama ta cire jikakkun kayan ta ta fara wankan tana tura baki.. Seda ta gama snn ta fara tunanin me zata saka.. dan wani karamin towel ta gani.. Tura baki tayi tareda daukar towel din .. Ta daura ta fita kanta a kasa.. Yana zaune saman gado har lokacin bathrobe din tana jikin sa da alama de yagama shafa ba.. Kin yarda tayi ta kallesa yayinda shi kuma ya bita da kallo from head to toe.. Towel din ko rabin cinyar ta be kawo ba.. Kana ganin santala santalan fararen cinyoyinta.. Amoon ya dan lumshe idanu.. Lokaci daya kuma hankalin sa ya tashi.... A hankali yace "wife".. Kin yarda tayi ta kallesa.. Mikewa yayi ya nufe ta ganin ya nufo ta yasa taja baya da sauri bin ta yayi.. Ta jingina da bango kamar zatayi kuka.. "Pls yaya Aliyu tym na wuce wa fa". Be saurari abinda take fada ba ya hade jikin sa da nata tare da hugging dinta very tight yanajin yanda soft skin dinta ta hadu da tasa.. Ya lumshe idanu yana jin yanda yanayin jikinsa ke sauyawa.. Zatayi magana ya hade bakin su yana tsotsar lips dinta a hankali snn gently yana shafa jikinta.. Jikin Fannah ya fara rawa.. Domin ita kanta yanayinta ya fara sauyawa.. But yanda ta tsorata yasa ta tura sa da karfi... "Pls Amoon don't do that pls"..Amoon ya maidata jikin sa kafin a hankali yace "pls lets make a love.. You knw I love you ryt, just fun babee I won't go deep, don't stop me pls"... Fannah tayi shiru jin yanda wasannin nasa ke daukar ta zuwa wata duniya daban...jin tayi shiru yasa yace "lets enjoy this morning can we?".. Ta gyada masa kai.. Daukar ta yayi ba tare da ya bi takan towel dinta daya fadi ba be sauke ta a ko ina ba se saman gadon sa.. Ya saka ta jikinsa sosai.. A yanda yake romancing dinta ita kanta seda ta manta a duniyar da take.. Seda taga abin yana niyar wuce gona da iri ne yasa ta fashe masa da kuka.... Hakan ne yasa Amoon maido hankalin sa gareta.. Ya rugumeta yana sauke ajiyar zuciya.. A hankali yace "srry love I am srry".. Shiru tayi a jikin sa kirjinta na bugawa... Sun dade a haka kafin ya tashi ya shige toilet.. Wanka ya yo snn ya dauko mata towel din ya mika mata "kiyi wanka".. Bata yarda ta kallesa ba ta karba shi kuma ya juyo gaban mirror..
Koda ta fito daga wankan baya cikin dakin.. Mirror ta nufa ya dauki mansa da turarukansa tayi amfani dasu.. Tana cikin shafa ya shigo.. Dakin ya aje mata kayan ta a saman gado "ur dress".. Kai ta gyada masa ba tare data yarda ta kallesa ba.. Bayan ta gama kanta kasa tazo ta dauki kayan ta saka.. Tana gama sakawa.. Ya janyo ta ya daurata saman cinyar sa tare da zagaye ta da hannayensa yace "good morning best".. Kanta kasa tace "morning".. Dan murmushi yayi.. "Wai wnn kunyar fa".. Ta tura baki.. "Ni ynx se kowa yaga na fito daga nan.". Yace "to menene soon ma zasu ganki da".. Se kuma yayi dan murmushi tare da shafa flat tummy dinta.. Ta boye fuskar ta a kirginsa.. Kama hannun ta yayi suka mike.. Dakin umma suka nufa.. "Gata na kawo maki ita" Umma na hararar sa tace "zakaci ubanka sena hada ka da Ibrahim gara yasan duk abinda kuke aikatawa duk ya tarkata maku matan ku mu huta".. Ya ware hannu "wlh da kinyi mana daidai.. Ni da kinga ynx se na tafi da ita.".. Ya fada yana kallon Fannah da kanta ke kasa.. Umma ta kawo masu breakfast... Anan sukayi. Amoon sunata rigima da umma har suka gama ya tashi ya fita.. Yan gidan yaje yayiwa sallama.. Snn ya dawo wnn lokacin Mom dasu yusrah duk suna dakin.. Yayi masu sallama suka masa Allah ya kiyaye.. Dan kallon Fannah da kanta ke kasa yayi se kuma ya Fita.. Mom tace "kije kuyi sallama Fannah".. Fannah ta danyi murmushi kafin ta tashi kanta kasa tabi bayansa..
A wajen balcony ta samesa.. Tsayawa yayi seda ta karaso snn ya kama hannun ta zuwa wajen motar sa.. Ya janyo ta jikinsa ya rungume "I starting missing you best"..ta kwantar da kanta saman chest dinsa tanaji kamar karya tafi tace "I will miss too".. Ya shafa fuskar ta.. Yace "wlh ji nake kamar karna tafi na barki".. Tayi shiru tanajin kamar tayi kuka.. A hankali tace "yaushe zaka dawo".. Ya lumshe idanu.. "Idan ki koma sch zanzo kinji".. Ta gyada masa kai.. Yace "duk abinda kikeso ki fada mun kinji".. Ta gyada masa kai.. Yayi kissing dinta.. "Pls take care of ur self". A hankali tace "I love you".. Yana murza hannun nata.. Yace "I love you more and more".. Juyawa tayi zata tafi ya kamo hannun ta "a good bye kiss pls".. Ta kallesa ya dan langwabar mata da kai ta shafa fuskar sa kafin a hankali tayi kissing cik dinsa.. Rugume ta yayi sosai tare da bata kisses ko daya fannah bata hana sa ba har seda yayi me isarsa snn ya rada mata a kunne "I will meet you in UK and muna dawowa nan se biki final".. Murmushi tayi ta juyo yana daga mata hannu har seda ta shige snn ya ya shiga motar sa yanajin ze tafi ne kawai amma zuciyar sa tana nan"....
....
Urs
✨✨✨
Nafeesatu....😍😍
......
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (34)✨
*not edited*
Jiki a sanyaye Fannah ta koma ciki.. Chucu kade ta samu.. Chucu nayi mata wani kallo tace juliet... Murmushi kawai fannah tayi.. Ta zauna saman gadon tanaji kamar tayi kuka.... Ko kafin Amoon ya isa Abuja sunyi waya yafi sau biyar.. Da ya kira ta babu abinda yakeyi mata se shagwaba wai shi ya gaji da driving ita kuma taita biye masa tana lallashin sa.. Yace "babee daga ynx when ever we're coming to katsina you will be the one to drive".. Tace "inshaallah".. Koda ya isa seda ya kirata wai shi ya gaji tazo tayi masa massage.. Hakade Fannah taita biyesa koda zeci abinci seda ya kirata wai tazo ta basa...... Washe gari daya tafi ya ya isa airport waya suke kafin jirgin su ya tashi....
Idan Fannah tace batayi missn Amoon ba tayi karya.. She misses all of him she really want him back.. Duk da inde yana free suna tare a waya amma ai bata jin kamshin sa she misses all his touched and kisses... Sometimes koda waya suke he will be lyk "babee i want hug you and kiss those ur kiss lips".. Itakam se tayi murmushi.. Ynx hakama vedio call suke.. Dan kallon ta yayi seya shagwabe fuska kamar zeyi kuka.. Ware idanu.. "What".. Yace "just missing ur cute lips".. Tayi murmushi.. Yace "oh murmushi ma kk ko ke kamar ma baki missing dina".. Ta girgiza kai.. Yace "do you miss me".. Tace "sure".. Yadan lumshe idanu..."next month kuke fara exam yaushe zaki koma sch".. Tace "next week".. Month din nan gaba daya bana da tym spain ma zan tafi tace "don't worry dear ai da mun gama exam saura practicals and last semester".. Yace "sure my babee babee will soon become a doctors".. Tayi murmushi "that practical a gidana zakiyi sa a America.. I will see what I can do ki kiyi sa a america".. Ta ware idanu yace "sure I will supervise you you will work with me Allah yasa karki hanani aiki"....
Washe gari su Fannah suka koma abuja ta baro cike da missing din su Adda... Sosai maryam taji dadin dawowar su ta rugume Fannah tana tsokanar ta.. Shima yaya khaleefa koda yaushe yana hanya wajen matar tasa....dawowar su da sati daya suka koma sch ita da maryam kawai.. Itama ynx maryam an yi masu baiko tare da khalil duk tare za'a hade dasu yaya khaleefa...
Yanda maryam ke tsokanar fannah abin ba'a magana sede ta kalle ta tace "so finally you'be got married to a Nigerian don't forget akan yanda dram din ta fara.. Wow so wow the dram is end". Fannah ta dauki waya tana fadawa Amoon yace "tell her that the drama did not end ta bari ta ganki da babee tukun"... Fannah ta kashe wayar.. Maryam tayi tsalle tana murna... su Fannah sosai suka maida hankali akan karatun su.. Wayar da suke da Amoon ta dan ragu sbd dukan su kowa yayi busy.. A haka har su Fannah suka fara exams.... Sosai suka maida hankali suna karatu.... Suna gamawa suka dawo gida Nigeria bayan sun gaggayaci sauran kawayen nasu dayawa da en department dinsu bikin su kuma dayawa sunce zasu zo..... Suna komawa babu jimawa akayi babbar sallah wnn karon Amoon be samu damar zuwa sallah ba sosai Fannah tayi kewarsa sosai.. Suna komawa Abuja aka fara masu gyaran jiki sbd dama bayan sallah da sati biyu ne bikin.. Musamman Humaira ta taho da masu gyaran jiki daga sudan.. Duka Amaren gidan Abbu suka koma acan ake masu gyaran ko ganin su ba'ayi.. Ana sauaran kwana goma biki angwaye suka suka fara kawo lefen.. Kuma kowa ya dage wajen kawo na gani na fada dama abu ne na girma. Har lokacin Amoon be dawo ba.. Se ana sauran sati yini biki snn ya dawo.. Tare da lefen ya dawo wanda shi kansa besan nawa ya kashe ba wajen lefen shide burin sa kawai matar sa tayi farin ciki.. Duk yanda yaso ya hadu da Fannah Humaira ta hana.. Ganin Humaira bata da niyar basa hadin kai yasa ya koma rokon Fannah akan wai tazo itakam duk yanda takeson ganin sa taki yin yanda tace "wato ta sato hanya tazo".. Har de ya kaiga yayi fushi dasu daga ita har Humairan.. Humaira tace "ke rabu da fitinan nen inde nice dole yazo ya sameni sema yayimun godiya.." Fannah de shiru tayi bata son ran Amoon ya baci sbd ita sheda ce akan yanda Amoon yake missn dinta amma sede yayi hakuri kamar yanda su farouq sukayi.. Suma kamar yanda yayi fushi da ita haka sukayi da nasu matan..nan sede idan sun zauna suyi ta firar su chapter suke sha sosai wanda su kansu sun san idan suka rabu zasuyi missin juna.. Ko yusrah da Jiddah idan ka gansu kamar babu abinda ya taba shiga tsakanin su sun kulle kuma kowa nason mijin ta.... A yanda aka shiryama wnn biki daga gani kasan na yan gata ne ba'a tabayin biki irin wnn ba a kaf family din kuma abun na manya ne shiyasa bikin ya hada manya manyan mutane daga wurare daban daban.. Ranar Wednesday akayi wa'azi.. Thursday akayi kamu.. Wanda aka shirya shi a nan cikin estate din se ranar Fannah taga Amoon.. Ya dauke kansa.. Koda aka gabatar da duk wasu dabiu da ake na fulani Amoon beyi mata magana shi a dole fushi yakeyi da ita gasu de tare amma basuyi magana ba.. Amma da sun hada idanu seya sakar mata harara.. Idan baka sani ba zaka dauka duk cikin wani salon ne.. Friday akayi dinner.. Wnn a wajen estate din akeyin sa.. A mota daya aka dauki ko wane ango da Amarya.. Tunda Fannah ta shiga motar bata yarda ta kalli Amoon ba duk da tanajin idanun sa akanta. Shikau bala'in kyau tayi masa he feel like hugging her he really miss her.. Rabon sa da ita tun karamar sallah.. Ganin yanda taki koda kallon sa se abun yakara tunzurasa wato shi akayiwa laifi amma ita zatayi fushi.. Dinner ta kayatar sosai.. Idan kaga duk wani fada da suke Amoon ajesa yayi ya nuna mata so sosai sede idan sun hada idanu ya sakar mata harara... Kuma ta kula basu ne kade ke wnn fadan ba har sauran ma a ranta tace "to kode hada baki sukayi"... Har de aka gama suka dawo gida.. Humaira tace "ai duk haushin ku da sukeji be kai nawa ba kuma ku barsu dani dukan su se sun kirani sunyi mun godiya...
Washe gari aka daura auren maryam da khalil su Amoon duk sun halarta domin kau ynx an azama daya.. Dukkan angwayen sunada gida anan amma wasu duk da inda zasu zauna inda mutum yafi dadewa knn.. Wadan da zasu zauna nija kamar sadeeq, sultan, da khaleefa ranar da daddare aka wanke matan su aka kaimasu su har gidan.. Farouq da Amoon kau America zasu zauna zuwa gobe zasu wuce sageer a canada zasu zauna.. Dan haka a ranar sukayi sallama dasu hafsat, Jiddah da kuma fareeda.. Humaira mota daya da daukarwa su Fannah suka ziyar ci dukkan gidan Amaren snn suka dawo gida kowa jikin ta sanyaye.. Tun fadan da akayi masu dan da za'a kai su fareeda gaba dayan su aka hada su akayi masu fada.. Suna dawowa kowa ta kwanta yau babu me labari kowa bakin ta ya mutu..
Fannah banda faduwar gaba babu abinda takeji.. Hakama su yusrah da chucu..
Washe gari Humaira ta shirya kowa ta kaita wajen iyayen ta... Fannah ta rungume mummy tana kuka sosai.. Haka ma hisam daddy ya zauna yayi mata nasiha.. Yanda yake magana kade kasan zeyi kewar er tasa.. Ta rungume sa tana kuka sosai.. Bayan ya gama ya kama hannun ta suka tafi gidan baffa dukan su acan suka iske sauran.. Daganan bayan sunyi sallama da su baffa daganan suka dauki hanyar airport Fannah na jikin mummy yayinda hisam ya lafe a jikin ta har suka isa.... Fannah ta rugume daddy yayinda hannun ta yana cikin na mummy.. Chucu kanta tana can ta makalewa mammah se shagwaba take.. Seda abie yace Farouq yaje ya kama matar sa.. Snn yaje ya kamata ta fada jikin sa tana kuka.. Amoon ya kalli Fannah.. Suka hada ido da daddy.. Daddy yace "come and take ur wife".. A hankali Amoon ya karasa.. Fannah ta kara fashewa da kuka sosai.. Ya kama hannun ta jin an fara kiran su.. Ya dagawa kowa hannu hakama Farouq su Fannah de kuka kawai suke... Amoon bece da Fannah komai ba har jirginsu ya tashi.. Seda ya daidai ta snn.. Ya kwance mata belt din ya janyo ta jikinsa "is ohk wife don't cry".. Shiru tayi tana shakar kamshin sa ya leka fuskar ta suka hada ido .. Ta tura baki.. Yace "Amma de kinsa kinmun laifi ko?" Boye fuskar ta tayi a jikin sa... Ya rugume ta sosai yace "Alhmdllh kin dawo hannu nan Allah zan ga iko wajen Humaira kuma".. Fannah de tayi shiru dumin jikinsa yana ratsa ta.. A haka har bacci ya dauke ta... Amoon ya shafa gefen idon ta.. Ya juya ya kalli farouq shima chucu har tayi bacci a jikin sa...
Amoon yace "chucu akwai rigima fa".. Farouq yace "sure auta".. Amoon yayi murmushi ya juya yana kallo Fannah da take bacci peacefully.. Ya shafi gefen fuskar ta.. Se ya tuna ranar da tazo ta samesa a office tana masa masifa "a lokacin babu abinda yake gani a idon ta se mugun haushi sa.. Lokacin da yake sakata tsaya by the door yasan da za'a bata damar dukan sa zata iya tsabar yanda take jin haushin sa... Ynx kam bnd soyayyar sa babu abinda yake gani a tare da ita.. Ya shafi fuskar ta ga tsoro ga fitina.. Ya gara rungume yana lumshe idanu...
5:50 jirgin su yayi landing.. Fannah ta lafe jikin Amoon suka fito hakama chucu.. Anan sukayi sallama da farouq dan gidan su ba kusa yake ba.. Fannah sukayi sallama da chucu.. Kowa ya tari taxi.. Fannah ta daura kanta a jikin shoulder din Amoon ya shafi gefen fuskar ta.. "Kin gaji ko".. Ta gyada masa kai..... 30mns ya dauke su zuwa gidan Amoon.. Bayan sun fito Amoon ya sallami me taxi.. Ya kama hannun ta suka shiga gidan... Duk da Fannah a gajiye take.. Hakan be hanata kallon gidan dayayi mugun yi mata kyau ba..dakin sa ya wuce da ita.. Toilet ta shiga.. Bata fito ba seda tayi wanka Amoon dauko mata kaya.. Ta shirya ta fara sallah.. Shima toilet din ya shiga yayo wanka..
ya fara gabatarda sallolin sa.. Ya gama magrib snn ya juyo ya kalli Fannah yace lets pray isha'i..ya jamasu jam'i seda suka suka hada da raka'a biyu bayan sun idar ya dafa kanta yayi masu Adduoi tare da nuna godiyar su ga Allah daya nuna masu wnn ranar.. Bayan sun gama ya janyo ta jikin sa.. Tareda daura kanta a shoulder dinsa.. Yace "kin gaji ko" ta gyada masa kai.. Dan ita wlh ta gaji sosai tunda aka fara bikin nan batayi baccin kirki ba.. Knocking yaji anayi hakan yasa Amoon tashi yaje ya karbo masu abincin su da yayi order.. Shida kansa ya rinka bata abincin a baki.. Kadan taci ba ta kwanta.. Ya dauketa maidata saman gado ya fara massaging dinta... A haka har tayi bacci.... System dinsa ya dauko ya fara yan wasu ayyuka.. Lokaci lokaci yaje juyawa ya kalleta ganin yanda ta shige cikin katon bargon tana bacci hankali kwance.. Sede yayi murmushi.. Wai yau shine tare da Fannah zasu kwana tare matsayin mata da miji.. Se 11 snn ya kashe system din tare da kashe wuta yabar mara haske.. Ya hau gadon tare da janyo ta jikinsa.. Lumshe idanu yayi yana kara rungume ta...
...
Urs
✨✨✨
Nafeesatu...😍😍
........
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (35)✨
*not edited*
Karfe 10 Amoon ya farka dan koda sukayi sallahr asuba wani baccin suka koma.. Ya shafi fuskar ta a hankali yana ganin yanda take bacci hankali kwance..... Lips dinta ta yy kissing kafin ya zare jikinsa a hankali sbd kar ya tasheta..... Wata wardrobe ya bude ya ciro kudi da key din motar sa ya fita domin sama masu abinda zasuyi breakfast dashi... Fannah najin tashin mota ta tashi dan tunda yayi kissing dinta ta farka.. Tayi lamo ne kawai sbd a mugun tsorace take dashi ita... Tashi tayi ta kunna hasken dakin tana bin dakin da kallo.. Sosai yayi mata kyau.. Ta dan lumshe idanu yau ta kwana a america tunda take a rayuwar ta bata taba zuwa ba tana son kasar sosai and yau gashi ta wayi gari a kasar tare da Amoon dinta wanda rayuwar ta dawo nan knn.. Tashi tayi.. Ta bude wardrobe na kaya.. Wanda anan ta ci karo da kayan mata kala kala.. Duk da duk kana nu ne dogayen riguna kadan ne se shima nasa kayan se ta bude wata perfumes ne kawai a cikin ta se creams da kuma sabulan wanka.... Da mmki Fannah ta rinka binsu da kallo.. Can de ta rufe.. Ta gyara gadon dan dakin babu wani datti a ciki... Toilet ta shiga tayi wanka.. Har ta fito ta gama shafe shafen da zatayi be dawo ba.. Tana tsaye gaban wardrobe tana tunanin kayan da zata saka ya shigo dakin... Juya masa baya tayi da sauri.. Ya dan tabe baki cike da tsokana yace "to me zan kalla".. Tace wane kaya zan saka... Ya hade rai yana kallon ta... Shine kikayi wanka kika kyaleni ko... Ta ware idanu "I thought kayi wanka kafin ka fita.." Yana hararan ta yace "bnyi ba".. Tace "ni kuma na riga nayi".. Ya langwabar da kai "se kizo mu sake ai".. Dan shiru tayi se kuma tace "ohk amma kai zaka hada ruwan" yace "eh".. "Ohk muje" yayi gaba tana binsa a baya.. Yana shiga ta rufo kofar tare da saka masa key ta waje tana dariya... Murmushi kawai yayi ya fara wankan.. Yana sane da abinda zatayi dama kawai so yake ta saki jikin ta.. He has much feeling for her.. Babu abinda yake so kamar ya kasance da matar sa a yanzu Amma yafi so seta sake dashi yafi so ta kara sabawa dashi sosai... Ya fito sanye da bathrobe.. Akanta ya fara sauke idanu.. Tayi masa kyau sosai cikin riga da wandon hannun rigar amless ne snn kanta babu dankwali se dogon gashin ta dayasha gyara... Dan shagwabe fuska yayi yana kallon ta... Ta rufe baki tana hana kanta dariya.. Yace "don't tell me anything".. Ta ware idanu "Niko".. Ya daga mata kai.. Yana zama gaban mirror... Matsawa tayi kusa dashi.. Ta dan rumgumesa ta baya "am srry love".. Ya dube ta ta mirror yace "kinyi kyau".. Ta danyi far da idanu.. Cream dinsa ya mika mata.. Karba tayi.. Ta taimaka masa wajen shafawa snn ta dauko masa kayan sakawa.. Karba yayi snn yace "tnx wife."... Bayan sun gama breakfast yace.. Muje kiga gidan ki... Tashi tayi suka fita yana rike da hannun ta.. Parlor suka fita.. Dama jiya bata wani tsaya ta kallesa ba komai na parlorn me kyaune gashi babu hayaniya.. Gidan ba wani girma ne dashi ba amma ya tsaru gashi anyi sa irin tsarin masoya.. Gidan ya birge Fannah sosai har dakunan yaran ta seda ya nuna mata.. Ya janyo ta jikinsa.. Kinga dakin coming kids.. Fannah tayi murmushi tana boye fuskarta a jikin sa.. A hankali yace "when zamu same su".. Sosai taji kunya taki kallon sa.. Ya shafa fuskar ta "kinyi shiru".. Ta ware hannu alamar bata sani... Ta dago fuskata yana kallon ta.. "If you are ready ynx se mu samesu"... Da sauri Fannah ta boye fuskar ta a jikinsa.. Ya rungume ta yana murmushi can yace.. "You didn't ask of ur room"... Ta kallesa dan duk ita a zaton ta babu dakin ta.. Ya kama hannun ta "lets go".. Dakin dake kusa da nasa ya bude mata... Fannah ta ware idanu Ta shiga da sauri dakin kamar na wata queen gashi komai ya saka mata irin best color dinta.. Ta juyo da sauri tana kallon sa ya sakar mata murmushi.. Tace "how do you knw my best colour".. Ya ware hannu "I have to knw coz I love you"... da sauri tazo ta rungume sa.. "I love you too darling".. Ya shafa kanta.. Fannah ta sake sa da sauri.. Ta matsa kusa da wasu hotuna da akayi enlarging dinsu... Hotunan ta ne tun tana er shekara 8.. Wasu 9 gasu nan da yawa har lokacin da ta girma har da wanda take makaranta ynx bayan sun hadu... Fannah kasa magana tayi idanun ta suka cika da kwalla.. Ta juyo tana kallon sa.. Tace "how yaushe aka dauki pictures din nan.. This is me.. Amoon tell me I didn't understand".. Matsowa yayi kusa da ita ya nuna mata first picture din wanda take 8yrs da daddy bezo daukar ta ba.. Yace "the first tym I sight you after daddy left Nigeria you ware angreed because you want go and meet mummy karta haifi hisam baki nan..ya bata labarin tare da fadin "can you remember".. Ta rike hannun sa da sauri idon ta na kan hoto.. "Are you?..". Ya zagayo da hannun sa ta cikin ta "sure dear.. My heart fell for you a ranar na fara sanin menene so.. I loved you and I will alway loving you till my last breathe".. Nan ya cigaba tayi mata bayanin hotunan da irin son da yake mata..Fannah bnd hawaye

Please Login or Register in order to submit comment